Mairah, musamman ma waƴan nan colour's ɗin babu ƙarya" murmushi Insu ta saki tare da faɗin"toayi
odernsu sannan a samu ƙaramin size ɗin shi a haɗo da shi" "takwararki ko?" Nabila tace taredakallon ta fuska cike da murmushi, "gashi ma kin faɗa" tace tare da kauda kai, dariya suka saki
tare da bin ta da ido....
"Daughter zaman office ɗin kawai ya sa miki wannan gajiyan? To mu da ba ma samun kanmusemun fito wajen mu ce me kenan!" Kamil yace tare da kama haɓa, narai-narai tayi da ido taredakallon Yasmin, murmushi ta saki tare da faɗin "ai ke da masu aikin ba maraba" "ki daina fasamata kai a lallaci, daughter ki zubar da san jiki ki rungumi rayuwa" yace cike da kulawa, sallamanAlhaji Jamil da ya doki kunnuwansu ya dakatar da Insu daga maganan da take ƙoƙarin yi....
Zare ido Insu tayi tare da miƙewa zumbur ta daka tsalle ta nufi Iƙilima da ta ɗaga na ta sallamanbayan Alhaji Jamil ya rufe bakin shi, "wayyo Allah Anty Iƙilima" tace tare da rumgumeta, murmushi Iƙilima ta saki tare da maida mata martanin rumguma, ɗago kai tayi ta kalli Alhaji
Jamil tare da mai alamun godiya da ido ta ja hannun Iƙilima suka yi ciki, zaunar da ita a samantwo seater's tayi tare da juyawa ta kalli su Nabila dake bin su da ido, "please ɗayan ku ya kaworuwa" ba musu Fadila ta miƙe ta nufi fridge..... Bin ta kawai da ido suke cike da mamakin yanda ta rikice da ganinta, miƙa mata ruwan daFadilata jero a ƙaramin trey da lemu tayi tare da faɗin "sha ki sanyaya zuciya, na san kin kwasohanya" tayi maganan fuska yalwace da murmushi, ba musu Iƙilima dake ta sakin murmushi ta amsatabuɗe ruwa ta kafa kai, "daughter duk fa mun zo" Alhaji Jamil yace tare da nuna mata Sa'eeddaIntisar, da Hafiza" zare ido tayi cike da kunya tare da faɗin "I'm sorry uncle, wallahi kan kawai
idona ya kai" murmushi ya saki tare da ma su Sa'eed iso akan su zazzauna..... Ai yanda hankalinta ya kaɗa ba zata ganku ba" SSB yace tare da miƙawa Jabir file ɗin hannunshi, murmushi Jabir ya saki tare da miƙewa ya sallame su ya fice, murmushi Alhaji Jamil ya saki tareda kallon Insu dake jin kamar ta fasa ihu, "sorry daughter" yace da kulawa, tura baki gabatayi
tare da faɗin "kinji Anty Iƙilima ta so in kai ki ki gaida Hajiya" ta idda maganan tare da miƙamatahannu, ba musu ta kama ta miƙe a natse, murmushi Kamil ya saki tare da kauda kai, har gabanHajiya ta kaita, duƙawa tayi a natse ta fara gaidata cike da ladabi me sirki da ingantacciyar
tarbiyyan da ta samu.... Amsawa tayi zuciya ƙal, fuska cike da murmushin dacen mace da ɗanta yayi, "ya iyayennakusuka koma?" Hajiya tace da kulawa, "Alhamdulillah" tace kai a ƙasa, "muje in kai ki wajenNafsii
ku gaisa" tace tare da wuce wa gaba janye da hannunta.... Gaidashi tayi a ɗarare dan ba ƙaramin kwarjini ya mata ba, "ina uncle Jabir ɗin!" Tace taredafaradube-dube, "ya tafi ai" Kamil yace tare da kallon ta, zare ido tayi da mamaki tare da faɗin"tafiyadai! Be tsaya sun gaisa da Anty Iƙiliman ba?" "To shi ke da amsar tambayanki, mu jira ya dawo" Kamil yace tare da sakin ƙaramar dariya....
"Alhamdulillah Iƙilima ko?" Yasmin tace fuska washe da murmushi, jinjina mata kai tayi taredafaɗin "eh" nan su Sa'eed suka shiga kwasan gaisuwa, haka suka bi jama'an dake wajen sukagaidaɗaya bayan ɗaya, "ma sha Allah! Ina ita Malikan? Gaku ku duka, amma ita ban ganta ba" Hajiyatace cike da tuhuma, murmushi ya saki tare da faɗin....
"Ban wayi gari na taddata a gidan ba, tun safe ta fice, se magrib ɗin nan da na dawo masjidtakirani take faɗamin ba zata sami daman dawowa yau ba, in yi haƙuri" "ikon Allah!" Hajiya tacecike da mamaki, "to se ka ce mata me!" Kamil yace tare da gyara zama, "me ko zance mata, kashekiran nayi dan kar zuciya ta ɗibe ni" yace tare da kallon shi....
"Allah ya baka ladan haƙuri, amma ba zan iya ɗaukan rainin nan ba wallahi" yace cike ds
gaskiyan shi, "Kamil!" Hajiya tace a tsawace, "ai da ma baka wahalar da kan ka wajen ba dashawara ba, ya riga da ya saba, ba kuma action ɗin da ze iya ɗauka akai" Yasmin tace taredazarowayanta dake ruri, murmushi Iƙilima ta sakin ma Nafisat, murmushi ta sakin mata tare damiƙewa ta nufo ta a nate....
"Hello!" Tace mamakin kiran da aka mata a lokacin cike da muryanta dan ba ta saba kirantaalokacin ba, shirun daƙiku tayi kafin tace "ma sha Allah! Mace ko na miji!" Shiru ta kuma kafintace "ma sha Allah, Allah ya raya ya ɗayyaba bisa sunna" tana kai nan ta zare wayan murmushi
cike a fuskanta, ganin irin kallon da suke mata yasata faɗin "Amaryan Yaya Munnir ne ta haihuyanzu, ta samu ɗiya mace" nan da nan fuskokinsu ya yalwata da murmurshi, kowa na tofaalbarkacin bakin shi....
"Lallai zamu sha suna, bari uncle Munnir ya zo in ce ya mun takwara!" Insu tace tare da narkefuska a ƙarshen magananta, "rigimarki yawa take da shi daughter" Kamil yace tare da kamahaba, kallon SSB tayi tare da faɗin "Nafsii!" murmushi ya saki tare da miƙewa, maida duban shi gaAlhaji Jamil yayi tare da faɗin "ka zama namiji a gidanka, kar ka yarda da ɗaukan raini irinhaka, kai ne shugaba, kar ka saki matanka sakaka kaman tinkiyoyi, ka fiddo ikon ka zaka rayurayuwame tsayi da su, su mata a koda yaushe nuna musu hanya ake, kana barin su za su kauce dagakanhanya" yana kai nan ya miƙa ma Insu hannu, da sauri ta ƙarisa kusa dashi ta rike hannunsuka
nufi up stairs, "Nafsii za'a mun takwara ko?" Tace murya a narke, "me sze hana, " Yace tare da sumfutan ta.... Murmushi Hajiya ta saki tare da kallon Alhaji Jamil dake sakin murmushi, "Iƙilima yi maganamana" Hajiya tace da kulawa, murmushi ta saki tare da ƙara sadda kai, miƙewa Nafisat tayi tareda faɗin "bari in kai Mairah" jinjina mata kai tayi ba tare da ta ɗago ba, wuce wa inda ta shinfiɗeMairah da ta daɗe da barci tayi, a natse ta ɗauketa ta wuce da ita ɗakinta....
"Zamu fito ma aka kira Meenat akan ƙanwata ta samu hatsari ta rasa ƙafafu" Alhaji Jamil yacecike da jimantawa tare da kallon Hajiya, "subhanallahi!" Tace murya cike da damuwa, "wai wataMeenat ɗin tukun! Ba yanzu ka ke faɗa mana ta fice tun safe ba! Ko dama dalilin fitan kenan?" Kamil yace da zallan mamaki, girgiza kai yayi tare da fadin "wannan inda taje ma ba sani nayi ba, Meenat ta gabanka" "subhanallah wacce ba dai wacce suka kawota da ita ba!" Yasmin tacehankali tashe, "a'a wacce take bi mata, wannan ƙanwarta ta biyu ne" yace cike da son fahimtar
da ita....
"Allah ya tashi kafaɗunta ya sa ya zame mata kaffara, lallai tana cikin wani hali" Yasmintacecikeda nuna alhini, "amin" yace cike da jin daɗi, "yakamata ta je ta ga halin da take ciki, ba zatasamukwanciyar hankali ba in ba ta je ba" Hajiya ta ce idanta akan Alhaji Jamil, "eh ni ma haka nace, amma waliyinta yace "ta tsahirta tukun jikin da sauƙi, idan da buƙatan zuwan na ta ze faɗa"
"dama ba barrister ba ne ya yi waliccin?" Yasmin tace da mamaki, "da shine ze yi, se a ranar akacanza da abokin mahaifinsu" Alhaji Jamil yace tare da gyara zama, "ma sha Allah, hakandakyau"tace tare da sakin murmushi....
"Kai ne ai bawan Allah matayen naka Meenat da Meenat ne, duk ka ɓoye sunan, ba lallai inkanamagana a gane da wacce ka ke ba, ka ɗan bambanta su a suna zamu fi ganewa, Malika Meenat, ga wannan ma ta zama Meenat, to Allah ya ba ta lafiya, in sha Allah zata samu sauƙi" ya iddanaganan tare da jimantawa ga Sa'adatu, "in sha Allah" Iƙiliman tace a hankali tare da ɗagokai danufin kallon parlorn, sauka idanta yayi akan Insu da fuskanta ke ɗauke da matsanancinmamaki
me cike da firgici, sadda kai tayi dan gujewa kallon fuskan...
Takowa a natse tayi ta nufi inda ta tashi, tana zama Iƙilima tayi ƙasa da murya tare da faɗin"bansan me zance mai ba lokacin da ya tambaya ba, shiyasa na barshi a accident bana da ƙarfingwiwar faɗa mai gaskiyar abinda ya faru" "kada ki damu, wani sirrin ba'a faɗin shi ga kowa, meyafaru?" Tayi maganan cike da ƙarfafata, "Yaya Sarari ne ya aikata mata hakan" "inna lillahi! Metayi mai!" "Abubuwa da yawa Insu, wannan karon ne dai ya samu nasaran cin mata, sun daɗesunakai mata sumame amma Allah be ba su nasara" "oh Allah, Sa'adatu yaushe za ki yi hankali ne"
Insu tace cike da damuwa tare da kallon sama, "ba na jin MUGUWAR TSOKAN dake ƙirjintazatabarta ta gane gaskiya" "no kar ki ce haka, muna mata fatan shiriya, zan kira Sadiya in sha Allahinji halin da ake ciki, ku cigaba da bin ta da addu'a, kar ku sare ko ku ƙosa, ba abinda yafi ƙarfinAllah" jinjina mata kai tayi tare da sauke numfashi a hankali.... Kallon Nafisat da ta dawo ita ma ta tsinci maganan a sama tayi, ganin yanda jikinta yayi sanyi yasa ta faɗin " ku je ku kwanta, ina Anisa?" "Gani Ammi" tace tare da miƙewa, "bi Anty Nafisat kukwanta gobe akwai school" jinjina kai tayi tare da saurin ƙarisawa inda take ta riƙo hannuntasuka wuce, dawo da dubanta ga Iƙilima tayi tare da faɗin "Anty Iƙilima ki saki jikin ki fa, a gidaki
ke, ga Mahmahn mu, ita ce autan Hajiya, ga uncle Kamil daga shi se auta, ga Fadila babbar
yarinyar Mahmah, ga Nabila yarinyar Anty Luba na biyu" tayi bayanin tare da nuna ko wannesuda yatsa manuniya, "sannu Hajiya bayanatu" Fadila tace tare da sakin dariya, "to wayace miki bata san mu ba?" Nabila tace tare da banka mata harara....
"Daga abin arziƙi se ya zama na tsiya" Insu tace tare da ɗaukan lemu ta buɗe ta tsiyaya a cuptatura gabanta, "sha Anty Iƙilima ki fa ware mu ba ma san a dinga wani jin kunyar mu" tacetaredajingina da jikin kujeran da take kai ta saki numfashi, murmushi Yasmin ta saki tare da faɗin"sannu ƴar albarka" "yawwa Mahmah" tace murya cike da jin daɗi, "Abba ba magana ko? IntisarHafiza! Oh ikon Allah" Yasmin tace cike da kulawa, murmushi suka saki tare da sadda kai cikedanauyi, "ah! To fa, ba dai kunyar mu ku ke ji ba kuma" tace tare da sakin murmushi, murmushi
Alhaji Jamil ya saki tare da faɗin "ina ganin dai kunyar ku suka fara ji" "aiko ku daina, ba masanfi'ili" Insu tace tare da ɗagowa ta watsa musu ido cike da gargaɗi, murmushi suka saki taredakallonta, "a to, kun dai ji" Alhaji Jamil yace murya cike da murmushi.... Wani ƙaƙƙarfan ihu ta saki wanda ya zaburar da Sadiya da Harira da barci ya fara ɗauka, azaburesuka miƙe tare da watsa ido a gefen gadon da Sa'adatu ke kai, fizge-fizge take da dukkaninƙarfinta tare da maganganun da suka ƙara tsurar da su, "kai nawa ne Abdull, ba wata da taisamallakan ka se ni, dani kaɗai zaka rayu, ni ce rufin asirinka, zan inganta rayuwarka, ba zankasheka ba, ba zan iya kasheka ba, ba ni na kasheka ba, na ce maka ka tsaya ka fahimceni ka ƙi, wayeya kashe ka! Ba ni ba ce, ba zan iya ba" tana maganan da dukkanin ƙarfinta ba kuma ta fasakukada fizge-fizge ba, ganin tana ƙoƙarin yunƙurawa yasa su zare ido da mugun mamaki, da sauri
Harira ta nufi ƙofa ta fice dan kiran doctor, ba ta jima ba ta dawo tare da doctor da nurse's, ganinhalin da take ciki ya sa su saurin rufuwa a kanta..... Ba yanda ba su yi ta daina sumbatun ba amma taƙiya, ga shi ba ta daina fizge-fizgen ba, har ciwota ji wa kanta amma ko gezau ba tayi ba, bare ta fasa, ganin haka ya sa doctor ta ja alluranbarci
me ƙarfi da ta saka ɗaya daga cikin nurse's ɗin ta kawo mata ta danna mata, mintuna biyar takoma lagwab saman pillor ta ba je, sauke ajiyan zuciya suka yi tare da kallon su Sadiya.... Ganin yanda suka yi tsuru-tsuru ya sa doctor sakin musu murmushi tare da faɗin "kar ki damu, wataƙila kafin fitanta hayyaci ta haɗu da abinda ya yi mugun gigitata ne, in sha Allah zuwagobeda safe zamu mata gwajin ƙwaƙwalwa dan tabbatar da lafiyarshi" jinjina mata kai suka yi cikeda
gamsuwa, "ba damuwa ku kwanta" tace cike da kulawa, jinjina mata kai suka yi jikkuna a macetare da bin su da ido har suka fice, kallon juna suka yi cike da jimami tare da maida dubansugaSa'adatu da ke sharɓe kamar matatta....
"To!" Baba dake tsaye jingine da bangon ɗakin yace idan shi akan Harira da Sadiya, "tunyaushesuka tafi da ita!" Kabir yace tare da kallon su, "tun ɗazu ne, su suka tashe mu ma daga barcindamuka koma" Harira tace kai sadde a ƙasa, "to jiyan ba ta dai sake farkawa ba ko?" Baba yacemurya a sanyaye, "eh tunda suka mata alluran ba ta ƙara motsawa ba se da asuba da ta buɗeidotayi ta bin mu da ido, amma bata ce komai ba" Sadiya tace cike da damuwa, "kar ku damuinshaAllah alheri zamu ji" Baba yace da kulawa "Allah yasa" suka ce jikkuna a mace.... Haka suka yi ta zaman jiran dawowan su, ba su sami dawo da ita ba se 11:20am, suna maidatasaman gadon suka kalli Baba cike da kulawa tare da faɗin "Baba doctor na san ganin ku" "to-togamu nan" yace da sauri idan shi akan Sa'adatu dake bin su da ido alamun wani abu take sanfaɗi....
"Muje Baba" Kabir yace jiki a mace tare da juyawa ga ƙofa, "to muje, ku haɗa mata ko ruwanzafi
ne tasha" yace tare da dafa ma Kabir baya, suna ficewa Sadiya ta isa gareta cike da nuna zallankulawanta ta ɗofanu a gefen gadon tare da faɗin "sannu mu haɗa miki tean ne?" Kallonhadarinkaji ta watsa mata tare da yamutsa fuska cike da wani yanayin da ba su santa da shi ba tace"kekuma wace? Me ku ke mun anan? Ina Angon?" Cike da zallan mamaki me haɗe da firgici Sadiyata ja baya tare da bin ta da kallo me cike da tashin hankali....
"Wani Angon!" Harira tace tare da baza mata ido, harara ta banka mata tare da jan tsuka mesauti, cike da sabon yanayin da ta bayyana musu tace "ban san gulma, dake nayi? Dalla matsaki
ban waje, ke ina Abdull Angona?" Ta idda maganan tare da kallon Sadiya, fashewa da wani
raunataccen kuka tayi tare da juyawa da sauri ta fice ɗakin cikin tashin hankali.... A natse suka shiga office ɗin baƙi ɗauke da sallama, murmushi doctor ta sakin musu taredamusu iso saman kujeran dake gaban table ɗin dake gabanta, ba musu suka ƙarisa suka zazzauna, "barka da aiki likita" Baba yace cike da kulawa, murmushi ta saki tare da faɗin "barka dai Babayame jikin?" "To Alhamdulillah, wannan ai ku zamu tambaya" murmushi ta saki tare da faɗinhakane" tayi maganan tare da ɗaukan takardan gabanta ta ajiye mai a gaban shi, kallonta sukayi danjin bayani, komawa serious tayi tare da faɗin, "zan iya ce muku ku yi haƙuri da abinda za kuji
daga bakina, mara lafiyarku ta samu wata ƴar ƙaramar matsala a brain ɗinta, se dai be ta'azzaraba, kuma in sha Allah in aka dage mata akan magungunan da zamu ɗaurata akai za ta dawodai-dai cikin ƙanƙanin lokaci" ta idda bayanin tare da bin su da ido....
Tunda ta fara bayanin suka kafeta da ido cike da tashin hankali, ganin har ta gama bayaninkamar ba su fahimce ta ba saboda yanda suke bin ta da firgitaccen kallo, gyara zama tayi aanatse tare da faɗin "ba wani babba ba ne, ina ga abin ya samo asali ga abinda ya faru da itane, dan binciken mu ya tabbatar mana da ammata amfani da ƙaƙƙarfan abinda ke fidda mutumahayyaci, to wannan ma ya taka rawar ganin wajen samun matsalar" rumtse ido Kabir yayi cikedatsan-tsan takaicin Sarari dan kai tsaye ya ba shi dukkan lefin, "Kabir!" Baba yace tare da taɓashi
ganin baya tare da su, ga doctor na ta bayani akan matakan da zasu ɗauka dan daƙilar da
wanzuwan ciwon... Numfashi ya saki me ƙarfi tare da faɗin "ayi duk abinda ya dace, in sha Allah ba ze gagaraba" "toshikenan, sannan please kar ku takura mata akan dole se ta tuna wani abu da ya shafe mata, kose ta mu'amalance ku kamar yanda ta saba da, masu irin laluran da ta sameta lallaɓasuakeanajan su a jiki, a haka za su tuna komai su koma cikin rayuwarsu na baya" "in sha Allah likita
mungode" Baba yace tare da jan kujera ya miƙe, miƙewa Kabir yayi jiki a mace suka fice..... Da zallan mamaki ta kalli Harira tare da faɗin "wan can fa! Meya sameta? Ba dai baƙin ciki takeda aure na ba?" Girgiza kai tayi da sauri tare da faɗin "a'a kukan kewa take, saboda zaki tafi gidanaure ki barta" kallon sama da ƙasa ta mata tare da faɗin "auh shine take kukan!" Jinjina matakai
tayi tare da sakin gungun murmushin da aka fi sani da kafi kuka ciwo, "to tayi na jini, danni daAbdull mutu ka raba, shikenan mu fa a duniyar nan, in ban je gare shi ba wajen wa zani? Tukunma waye ita wai?" Ta idda maganan cike da mamaki, haɗiye kakkauran yamu Harira tayi cikedatsoro me haɗe da daɗin imani gq mahaliccinta tace "ƙanwarki ce" ta idda maganan a hankali, zare ido tayi cike da mamaki tare da faɗin "Allah ya sitire wannan gabjejiyar ta zama ƙanwata, wannan ne ƙanwar ta wa! To a ina? Ni bani da wata ƙanwa ina ma lefin ƙawata" tayi maganancike da gaskiyanta, buɗe baki Harira da ta faɗa cikin zallan mamaki tayi dan fahimtar da itamuryan Sadiya ya katse hanzarinta da faɗin "ta manta ne ƙawata, ƙawarki zata ce, mu aminai ne, ba dai kin manta ba?" Ta idda maganan tare da isa kusa da ita tana danne kukan dake tasomata.... Washe baki tayi tare da faɗin "na sha'afa ne ƙawa" tare da riƙo hannunta ta zaunar da ita agefenta, goge hawaye Kabir yayi a fakaice, "ina Angon ne wai ƙawa?" Tace tare da kallonƙofar daaka turo, Sarari ne da Kainuwa suka shigo, buɗe ido tayi akan su cike da mamaki, ganin yandatake kallonsu ya sa Sarari banka mata harara tare da kauda kai, harara ta dalla mai tare dajantsuka, da mamaki suka kalleta, "su waye waƴan nan ƙawa!" Tace tare da nuna su da hannu.... Murmushi Sadiya ta saki tare da saurin riƙo hannun tare da faɗin "gaishe ki suka zo yi" taɓefuskatayi tare da faɗin "me ya haɗaki da irin waƴan nan mutanen ƙawa! Kina ganinsu ba su yi kaladamutanen kirki ba, gaskiya zamu raba hanya dan bazan yi shiri dake ba matuƙar kina mu'amaladairin waƴan nan" murmushi Kabir da Baba suka saki tare da kallon su Sarari ta suka ɗaure fuska, murmushi Sadiya da Harira suka saki tare da kallonta, suna mamakin wai ita ce yau ke maganahaka yau, "to ƙawa zan kiyaye" Sadiya tace tare da sakin murmushi...
"To ya dai fi, ina Angon ne wai?" Ta idda maganan a ƙage, "yana hanya, kafin ya ƙariso bari nahaɗa miki tea ki sha tukun" Sadiya tace tare da yunƙurin miƙewa, "a'a barshi se ya zo mushatare" tace tare da janta da ƙarfi ta zaunar, "ai yace ace miki ki tabbatar kin sha kafin ya dawo" tace idanta akan ta, "to haɗomin" tace tare da sakin murmushi, kallon su Sarari tayi tare dafaɗin"wai lafiya malamai a fice haka mana" zare ido suka yi gaba ɗayansu tare da kallon ta, buɗebaki
Sarari yayi da zumman magana Kabir dake danne dariya yaja hannun shi suka fice.... Murmushi Baba ya saki tare da kallon Kainuwa cike da kulawa yace "ta samu matsala a
ƙwaƙwalwa" buɗe ido yayi sosai ya kalleshi, jinjina mai kai yayi cike da tabbaci, "yanzu doctor tamana bayani, muje daga waje" jinjina mai kai yayi suka fice, tadda Kabir da Sarari suka yi tsayedaalamu Kabir ya gama zayyanema Sarari halin da ake ciki....
"Ba daɗi kam" Kainuwa yace tare da kallon Kabir, "hmm tukun ma" Sarari yace babu alamuntausayinta ko kaɗan a zuciyarshi "na ta ƙaddaran rayuwar kenan Salisu" Baba yace cike dasonkwantar musu da hankali, "zamu wuce yanzu, idan da wani abu ka kirani" Sarari yace taredawuce wa, jinjina mai kan da be gani ba Kabir yayi tare da bin shi da ido, sallaman su Kainuwayayi
ya dafa mai baya, suna ɓacewa ganinsu Baba ya kalli Kabir fuska cike da murmurshi tare dafaɗin"sallamesu mu tafi ko" "a'a mu tafi kawai Baba" yace tare da wuce wa ba tare da sun komadakinba...
Tun daga wannan rana Sadiya da Harari suka zame wa Sa'adatu ƙawaye, ba su taɓa nuna
gajiyawa ga hidiman da suke mata ba, duk da wani lokacin takan cika su da takaici, ammahakasuke ɗaurewa, ta gefe kuma ana ta mata magani, ba ranar da Sarari da Kabir ba za su je dubata
ba, ta ɓangaren Iƙilima ma ba ta gajiya da kiransu dan jin lafiyarta....
Zazzaune suke a general parlor fuskokin su cike da murmushi, fitowan Yaya dake shirye tsaf yasa su mimmiƙewa fuskokinsu na da ɗa ƙawatuwa da murmushi, murmushi ya sakin musuidanshi akan su, "an fito?" Babiya tace fuska washe da murmushi, "in sha Allah" yace a girmame, "toAllah ya kai ku lafiya, ya dawo da ku lafiya, ya baku nasara akan abinda zaku yi, Allah ya dubakuya duba sadaukarwan ku ya sa nasara ta ziyarce ku" "amin" suka ce fuskoki washe da murmushi, "muje Yaya" Sadam dake tsaye gefen ƙofa yace cike da girmamawa da alamun ƙaguwa a
muryanshi, jinjina mai kai yayi fuskan shi akan na shi, "a'a Sadam jira mu mai addu'an mumamana" Jummai tace fuska washe da murmushi, nan suka shiga jero mai addu'o'i yana amsawadaamin, suna gamawa ya juya ya nufi ƙofa, gaba ɗayansu suka fito dan mai rakiya..... Kallon Gude dake tsaye idanta akan shi yayi tare da sakin mata murmushi, cike da ƙarfafagwiwayace "ki saka a ranki cewa nasara na tare damu" jinjina mai kai tayi tare da goge hawayendayagangaro mata, shigewa mota yayi da sauri saboda ganin yanda rauni ya bayyana a samanfuskokinsu, saurin ƙarisawa bakin ƙofar motan Yasmin tayi tare da faɗin "Yaya!" Ɗago kai yayi yakalleta fuska cike da murmushi, murmushi ta sakin mai tare da ɗago hannunta ta miƙa mai
madai-daicin ledan dake hannunta, "donuts ne, kafin ya barmu yana matuƙar san Anty tamai, ranar da tayi mai haka ze wuni cikin fara'a, idan kun haɗu ka ba shi kace Anty ne tace a kawomai, tana mai fatan nasara, ban sani ba ze dawo ko ba ze dawo ba, wannan shine daman da mukasamu tun bayan tafiyar da suka yi dashi, ka ce mai dukkanmu muna kewan shi, dan Allahyadawo ba zamu gaji da jiran ranar dawowar shi" ta idda maganan hawaye shaɓe-shaɓe a samanfuskanta tare da ja gefe a hankali.... Goge hawaye Yaya yayi tare da sakin mata murmushi, "muje Habibu" Sadamdake ɓangarenmezaman banza yace yana danne na shi kukan, da sauri Habibu ya ja suka fice, jawota Farisat dakekuka mara sauti tayi ta rumgumeta ƙam tare da faɗin "ze dawo gare mu in sha Allah, ze dawo"
jinjina mata kai tayi ba tare da hawayen dake zuba ya tsaya ba, rungumosu Gude tayi cikedaso
da ƙauna....
"Ku mu koma ciki" Habiba tace tare da jan hannun Yasmin, ba musu ta bi ta, haka suka rankayasuka koma ciki, "Farisat ya wannan yarinyar da jiki kuwa?" Suwaiba tace tare da nemanwajetazauna, "wallahi da sauƙi Anty Suwaiba" "to Allah ya ƙara sauƙi, kin samu zuwa kuwa?" "A'aammaina magana da ƙanwarta dake tare da ita, kwata-kwata ban samu zama ba ne a kwanakinnan, amma in sha Allah zamu leƙata" "a hakan ma kunyi ƙoƙari, sannan ki dinga ragema kanki aiki, Allah ya ba ta lafiya dai" Habiba tace cike da rashin ɗaukan abun da mahimmaci, "Hajiya kunyi
magana da Munari kuwa?" Tace tare da maida dubanta ga Babiya, "eh tace se Allah ya kai mugobe za ta zo, jiya ta kirani" "Allah ya kai mu" tace tare da gyara zama.... Miƙa ma Farisat wayanta dake neman agaji Halima tayi tare da faɗin "ana kira" amsa tayi takaraa kunni tare da faɗin "kun isa ne?" "Har sun tashi, muna zuwa ana kiran sunan ƙarshe" "Allahyakai su lafiya" "amin, bazan dawo ta gida ba zan wuce hospital an mun kiran gaggawa" "Allahyakiyaye" "amin, Sadam ma yace ba ze
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 96 Chapter of 109