Share this page
a natse.... "Anty Gude tace muku wani abu ne?" Farisat ta je fa ma su Babiya dake zazzaune a general parlor suna huta gajiyan hanya tambayan tare da bin su da ido cike da son jin amsa, da mamaki Jummai tace "me ke faruwa!" Sauke numfashi a natse tayi tare da miƙe ƙafa cike da shakkudarashin aminta da abinda za tace, tace "Halima ce ta mun magana akan Yaya Samir" "wayehakakuma!" Babiya tace da mamaki a saman fuskanta,... "Yau kuma Yaya Samir ɗin ne baki gane ba?" Sadam yace tare da kallon ta, "ya shige munne" tace cike da gaskiyanta, murmushi Suwaiba ta saki tare da faɗin "ɗan wajen Anty Gude nauku, me kyautan dariya" "auh ku ce min megida guda" "shi" Farisat tace tare da kallon ta, "me yasameshi! Ba dai sun fiddo labarin mutuwar shi ba!" Tayi tambayan a tsorace, gaba ɗayansu zubamaFarisat ido suka yi dan jin me zata ce.... Girgiza kai tayi tare da faɗin "ba maganan mutuwa ba ne, tace wai ze zo a sati biyu ma suzuwa" ta idda maganan a hankali, "ina!" Suka ce bakuna a haɗe, "nan" ta kuma maganan a hankali, "anya ba wasa da hankalin mu suke san yi ba kuwa!" Suwaiba tace cike da rashin yarda, "tobanda abinki ma Suwaiba menene na shakku akan wasa da hankalinku suke? Ai kina jin wannanbatun kin san ƙagoshi kawai suka yi, yau suka tafi da yaron nan bare mu ce gobe ze dawo, inbanɓata ƙirga ba shekara sha biyu kenan curr da ɗaukan shi da suka yi, ba labari bare motsi sannanyau bakatatan su ce wai ze dawo" Babiya tace cike da jin zafin shuɗaɗɗaun abubuwan da sukawuce.... Sauke numfashi Farisat tayi tare da faɗin "to ba musan asalin gaskiyan ba, mu zuba ido lokacinda suka ce ya cika" "aiko zaku sha jira mara amfani" Babiya tace cike da takaici, "wataƙila dalilinda yasa Anty Gude ba ta faɗa mana ba kenan" Jummai tace cike da jimantawa, "wani dalili?" Balarabe da ya shigo yace tare da kallon su, "yanzu matarka da Tinene suka tafi" Suwaibataceidonta akan shi, "sun sameni a gida" yace tare da zama kusa da Farisat, "auh har sun isa gida?" Babiya tace tare da kallon shi, "eh isan su na fito" "to madallah Allah ya saka a mizani, ai ammazumunci kara" tace tare da sakin murmushi, murmushi ya saki tare da faɗin "me ke faruwanaganku duk wani iri haka?" "Yayi tambayan idon shi na yawo a saman fuskokin su, murmushi Sadam ya saki tare da faɗin "wani rikitaccen labari muka ji yanzu" "wanne kenan?" Yace cikedazalama, "Yaya Samir ɗin Anty Gude ne wai ze zo nan da two weeks" ya ba shi amsa ba taredamurmurshin saman fuskan shi ya gushe ba.... Da zallan mamaki ya bi shi da ido da baki a sake, "kai ma ka yi mamakin ko?" Babiya tace idontaakan shi, sauke ajiyar zuciya me ƙarfi yayi tare da faɗin "ze zo! Dama tafiya yayi? wallahi wasadahankalin jama'a suke san yi, shekarun baya fa labari ya zo daga majiya me ƙarfi akan tundasukaɗauke shi suka salwantar da rayuwarshi" "yaushe wannan zancen ya fito!" Jummai tace ƙirjintana bugawa, "wallahi labarin ya zo da daɗewa, amma ban san ko ba ku ji ba, wan nan lawyerndaBabanshi ya ɗauka ya kawo zancen" "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un, Gude kina ganin jarabawa"Babiya tace cike da tausayawa, "Anty Gude ba ta yarda ba, ta gama cire rai shiyasa ba ta faɗamana ba, ta amshi jarabawarta da hannu biyu" Jummai tace cike da damuwa, "ba dole ba Jummai, shekarun fa ba na nan kusa ba ne" Babiya tace cike da damuwa, "yanzu dai duk mu bar janzancen haka, mu dage da addu'a, in maganan da ya zo mana gaskiya ne Allah ya tabbatar, inƙarya ne sun mana hakan dan mu tashi hankulan mu ne Allah ya saka mana ya saka mishi yakuma bi mishi haƙƙin shi, dan a iya sanin mu ba abinda ya musu" Farisat tace cike da damuwa, "wallahi fa ba abinda ya musu, yaro natsatstse me neman na kan shi, duk cikin ƴaƴan Gudebayashi" Babiya tace tare da share hawaye.... "Gaskiya ne, wallahi duk cikin yaranta babu kamar Samir" Suwaiba tace cike da rauni, "ni fadukranar juma'a se ya zo gidana, kin san masallacin juma'an anguwan mu yake zuwa, ana idar dasallah gidana yake wutowa kai tsaye, haka zamu sha hira, shi da sauran yara kuwa haka zasushawasa tare" Jummai tace hawaye na sakko mata, "dan Allah ku daina kukan nan, muyi ta mai addu'a, Yaya Samir ai ba daga nan ba, in muka ce zamu zayyana muku waye shi a zukatanmumuyaran gidan nan se kun sha mamaki, har Anty ta rasu ba ta daina ma Yaya Samir addu'a dafatandawowa ba" Sadam yace cike da san kwantar musu da hankali, "Allah ya fiddo shi in yana raye, inba ya raye Allah ya gafarta mai" Suwaiba tace jiki a sanyaye, da amin suka amsa na su jikkunanamace.... "Good afternoon sir" securityn dake gefen me zaman banza yace idon shi akan hanya wayakareakunnin shi cike da ladabi, "yes sir" ya kuma cewa a natse, shirun daƙiƙu yayi kafin ya kumacewa"yes sir" cike da girmamawa, shiru ya kuma na ƴan daƙiku kafin ya kuma cewa "okay sir" yanakai nan ya zare wayan ya kalli driver tare da faɗin "office ɗin mr president zaka kai mu" "to yallaɓai" yace a girmame, "me ke faruwa?" Insu da ke jin duk abinda su ke yi tace tare da ƙoƙarincirowayanta, "umurnin kai ki can mr president ya ba mu" jinjina kai tayi idonta akan screenɗinwayanta, suna shiga gidan suka wuce gefen da office ɗin shi yake, da sauri suka sassaukadaga motan suka buɗe mata ƙofa, sakkowa tayi a natse, da sauri biyu suka shige gabanta danmatajagora, bin su tayi a natse babu wani alaman sauri tattare da ita sauran suka dafa mata baya.... A ƙofan shiga ɓangaren suka barta SSG ya mata iso ciki, tura ƙofar tayi a natse baki ɗaukedasallama ta kutsa kai, da fuskan shi dake cike da murmushin farin cikin jinta da ganinta ta faracinkaro, murmushi ta sakin mai me faɗi tare da takawa a hanzarce ta nufe shi saurin miƙewayayi daga saman kujeran da yake kai ya nufeta, rungumeta yayi ƙam-ƙam ya ɗagata tare da sumbatan laɓɓanta, murmushi ta saki tare da shafan sajen shi dake matuƙar burgeta, murmushi ya sakin mata ya sauketa a natse ya wuce da ita gefen da sofa ke jere, zaunar da ita yayi yazaunakusa da ita tare da jawota jikin shi sosai, "ya yau ɗin?" Yace cike da kulawa, taɓe fuska tayi tareda faɗin "ba wani daɗi sosai" murmushi ya saki tare da faɗin "lecture yayi wuya kenan?" "NoNafsii ne ba ya kusa" tace tare da kwantar da kanta a saman kafaɗan shi, murmushi ya saki tareda faɗin "to yayi daɗi tunda ga Nafsii tare dake" "yanzu kuwa" tace tare da zura hannuntabiyutazagayo shi ta ciki ta ƙanƙameshi, zura na shi hannun yayi ya tattarota gaba ɗaya ya ɗaurataasaman cinyarshi ya bi ta da ido cike da yanayin da ya barwa kan shi sani, murmushi me inganci tasakin mai tare da kai laɓɓanta saitin na shi ta haɗe su guri guda, wani zafafan sumba ta farakai mai wanda ya kusa zawata shi, be ɓata lokaci wajen maida mata martani yanda yakamataba, kafin wuce wan wasu sakanni sun rikice sun birkice ba sa ji ba sa gani sun manta a inda suke, knocking ɗin da ake yi ne ya fargar da Insu tayi saurin janye jikinta daga na shi, rumtse idoyayi da ƙarfi tare da zamewa ya kwanta laɓas, se da ya tabbatar da ya samu natsuwa yanda yakamatasannan ya miƙe a natse ya koma saman kujeran da ya tashi ya sai-saita kan shi tare da faɗin"yes" a dake, murmushi Insu da ta bi shi da kallon gefen ido tayi tare da kauda kai ta zametakwanta luf.... Turo ƙofan Jabir yayi ya shigo baki ɗauke da sallama, jan kujeran dake gaban SSB yayi ya zaunatare da faɗin "sun gama tattara bayanan nan fa, mutanen nan babu Allah a ransu, sunyi nisandacin musu se an sha gumurzu, sun riga da sun yi lahanin da gyara ze iya ɗaukan lokaci" ya iddamaganan tare da ajiye mai takardan dake hannun shi a gaban shi, ɗauka yayi ya bi takardandaido, tsayin mintina ya ɗauka yana nazartan abinda ke ciki kafin ya ajiye a natse ya ɗago yawatsamai idon da suka birkice da ɓacin rai, "ku miƙa ma efcc sunayen su, sannan ku tsakura musukaɗan daga abinda muka gano ku bar su da sauran su gano da kan su" girgiza kai Jabir yayi cikeda ganin hakan ba mafita ba ne tare da gyara zama.... "Baka ganin za su iya ja da batun? Sannan a ganina mutanen da suke da wannan lefukanbazasuzauna ba tare da wani shiri na ko ta ɓaci anan gaba ba, a sauƙaƙe za su yi free ba fa yanzusukafara ba, sannan banji sun yi shirin ritaya daga aikatawa ba" ya idda maganan cike da sonfahimtarda shi hakan ba shine mafita ba, lumshe ido yayi a natse ya buɗe a natse tare da faɗin "menenemafita?" "Shi nake son mu samo ni da kai, amma ka sani se mun dawo da natsuwan mu jikinmusannan zamu iya samu, dole mu kwantar da hankalin mu, tashin hankali ba ze ba mu mafitaba, Allah ze dafa mana ta yanda zamu damƙe su a wuya mu kai su ƙasa in sha Allah" yayi maganancike da takaicin su.... "In sha Allah" SSB yace tare ra sauke numfashi me sauti, "me ze hana ku samu wani gwani namusamman me gaskiya ku ɗaurashi akan binciken?" Insu tace tare da miƙewa ta zauna, damamaki Jabir ya bi ta da ido, ɗaga kafaɗa tayi tare da kauda kai, maida duban shi ga SSByayi cike da tuhuma, kauda kai yayi tare da tamke fuska murmushi ya saki tare da girgiza kai, "kamanyaya kenan?" Yace tare da maida duban shi gare ta gaba ɗaya, miƙewa tayi ta nufo wajenanatsetare da jan kujeran kusa da shi ta zauna, "tunda na ji ana maganan efcc gamo a ka yi da ɓerayenƙasa, am sannan ze iya yuwuwa manyan ƙasa ne masu kima da mutumci da faɗa aji, a ganinayaƙin sunƙuru yafi kamata ayi da su, fito na fito ze iya haifar da ƙiyaya tsakanin sarki da bayinshi".... Murmushi SSB dake bin ta da ido ya saki tare da faɗin "muna jinki" murmushi ta saki taredafaɗin "kaman yanda na ce ne, a samu ɗan baiwan muzuru wanda gaskiya ya zame mai ɗabi'aasake shi ya faɗa yaƙin neman mana su, yayi nitso cikin mutumcinsu yayi ninƙaya yanda zeburgemasoyan shi, daga nan se a miƙa ma efcc su, se dai a tantance waƴanda za'a ɗora akan aikin, anagurfanar da su a gaban alƙali zakunan dajin Insoul na bana su rufu akan su, ina tabbatar dabazasu bar ƙo ƙashinsu ba, kunga sun samu daman baje ilimin da baiwarsu yanda duniya zata shedakenan, suna ƙaryatawa ko suka ƙi alaƙanta kansu da tuhuman dama ɗan baiwan mu na gefesemu sa shi ya tashi bamabamai yanda kogi za tayi ambaliya ƙasa ta jiƙe manoma su shukamana abinda zamu ci ba tare da sun sha wahalar zuwa ban ruwa ba" ta idda maganan idonta akansu, bin ta da ido kawai suka cike da mamaki dariya na kuɓuce musu, "Insu!" Jabir yace cike dafarinciki, murmushi ta saki tare da ɗaga kafaɗa.... Murmushi SSB ya saki tare da faɗin "binciken ɗan baiwa ya zama aikin da zaka maida hankali akan yi" ya idda maganan tare da kallon Jabir, jinjina kai yayi fuska faɗaɗe da fara'a, "ina dawani ɗan baiwa wanda na san sunayensu na shiga hannun shi sun gama yawo, shi kaɗai ne ze iyawannna aikin da na ce, se dai kuma bana jin ze yi aikin" ta idda maganan a hankali cike darauni, "saboda me!" Jabir yace cike da mamaki, kallon SSB da ya zuba mata ido tayi tare da faɗin"12year's kenan ba wanda yasan inda yake" "what!" Suka ce bakuna a haɗe, jinjina kai tayi taredafaɗin "ba wanda yasan a ina yake yana raye ko yana mace".. "Waye shi?" SSB yace a natse idon shi akan ta, "Yaya Samir yaron Anty Gude na uku Yayar Yaya, tun tasowan shi duniya ta sheda irin baiwan da Allah ya mai akan kurdawa cikin nu'ura meƙwaƙwalwa yayi bincike ya gano sirrika masu ban mamaki, daga canza marking exams ɗinabokada yaran anguwa ya fara, daga nan se kan Daddyn shi, ba wani sirri na account ɗin shi da besani ba, shiga da fitan kuɗin shi a idanunshi suke faruwa, ya temaka ma Anty Gude sosai a wancanlokacin saboda Daddynsu yanada matuƙar maƙo ga mata, duk wani hidima in za tayi da kuɗi hankali kwance take dan tana da atm ɗin dake datso mata hankali kwance, be taɓa hakandanwani manufa daban ba, yanayin hakan ne matuƙar yasan kaine da gaskiya, sun tsaya mai wajeninganta rayuwarshi sosai, shima kuma ya tsaya dan inganta rayuwar shi.... A kullum ƙara samun sababin abubuwa yake, sannan yana ƙara gogewa game da na'ura meƙwaƙwalwa, a ko yaushe ƙara nitso yake dan yin wani abu sabo, haka ya cigaba da shiga cikinna'ura me ƙwaƙwalwa yana fiddo abubuwa masu rikita tunani".... Matsalarshi ta faro ne lokacin da ya keta matakan sirrin ƙasar america ya gano dukiyar daƙasarke da shi, wanda suka kasance sirri ga kowa dake ƙasan, bisa kuskure ya sanarwar abokinshi Saminu, shi kuma ya wallafa a kafarshi ta sadarwa dan gani yake abu ne na burgewa, cikinƴansakanni america da labari ya isketa ta bibiyeshi ta iso gare shi, se da yayi wata a hannunsubawanda ya ji ɗuriyarshi, ba wanda yasan abinda ya faru tsakanin shi da su, se zuwa da sukayi sukakama Yaya Samir, ranar ya zo gida wajen Anty, a gaban mu suka tafi da shi".... Tsahirtawa tayi tare da bin su da ido, ganin ita suke jira yasata faɗin "sun kama shi da kwanabakwai suka sako Saminu, haka muka yi ta zuba idon ganin ranar da za su sako shi amma shiru, tun daga wannan lokaci ba wanda ya ƙara jin labarin shi har yau" ta idda maganan cike dadamuwa, sauke ajiyan zuciya suka yi cike da mamaki, "tabbas na san wannan labarin na matashin saurayi da yayi nasaran keta matakan tsaro da na sirrin america ya gano dukiyar daƙasar ta mallaka, ashe dama kina da alaƙa da shi?" Jabir yace cike da mamaki, "ɗan uwanmuneme matuƙar ƙaunar mu, be taɓa dubi da rashin jituwan da mahaifiyar shi take yi da mu ba, yarungume mu matsayin ƴan uwa, ya zauna damu ya yi hira damu, duk cikin ƴaƴayen su shi mukafi so da ƙauna" ta idda maganan a raunane, "Jabir a yi bincike mu ji in yana raye tukun, dagananse mu san abinda zamu yi a gaba" SSB yace tare da kallon shi, jinjina kai yayi tare da faɗin"awancan Shekarau ƙasa ta nuna ba ruwanta da duk matakin da america za ta ɗauka akan shi, abunzeyi matuƙar wuya, sun tsorata ne, ba ƙasar america kaɗai ta tsorata da abinda ya aikata ba, ƙasashen duniya da dama sun tsorata, dan ganin yanda ya kutsa na america" ya idda magananidon shi akan shi, miƙewa yayi a natse tare da jan kujeran da yake kai baya ya ɗau wayanshi anatse tare da faɗin "a fara samo wannan bayanin tukun" jinjina kai yayi ya miƙe a girmame, "muje" yace tare da kai hannu ya riƙo hannunta, kamawa tayi a natse suka rankaya suka fice.... Kai tsaye gida a ka yi da su, sakkowa suka yi riƙe da hannun juna suka nufi ciki, sallama ɗaukeabakunan su suka shiga parlorn, amsawa su Hajiya da fuskokin su ya cika da farin cikin yandasukagansu suka yi idanuwansu na yawo a saman fuskokinsu, "Ami Abie" Mairah dake zaune gefenNafisat dake feeding ɗinta tace tare da zamewa ta nufe su cikin tafiyarta, faɗaɗa da murmushi fuskokin su yayi tare da bin ta da ido, tana isa kusa da su SSB ya saki hannun Insu ya ɗauketayajefata sama ya cafke, dariya ta ƙyalƙyale da shi tare da ƙanƙameshi ƙam saboda tsoro.... "Ƴar nema tun ɗazu taƙi ko murmushi amma gashi yanzu data ganku har da ƙyaƙyata dariya" Hajiya tace fuska faɗaɗe da murmushi, murmushi Yasmin ta saki tare da faɗin "tayi kewaneHajiya" "ai ta ma saba tunda uban yace ba za'a dinga zuwa da ita ba" "taɓ yanda tayi ta zabgakukan nan yau haka! Ai yakamata a duba yarinyar nan fa ba ta samu tsagaitawa ba se da Nafisatta shigo gidan nan, in ko aka ce za'a dinga barinta tana wannan kukan za ta haifarwa kantadamasu kula da ita ciwo" Lubabatu tace cike da yanayinta, ɗaure fuska Jabir yayi tare da kaudakai, "Hajiya sannun ku da hutawa, Mahmah bari in kimtso ina da magana dake" Insu tace ko a jikintatare da nufan up stairs, da murmushi Hajiya da Yasmin suka bi ta cike da ƙauna, murmushi SSBya saki tare da takawa a natse ya nufi inda Nafisat take.... Miƙata yayi tare da faɗin "je ki gama cin abincin" ba musu ta kama hannun Nafisat da ta miƙamata, ƙarisawa kusa da Hajiya yayi a natse ya zauna, "sannu da aiki" tace cike da kulawa, murmushi ya saki tare da jinjina mata kai, "sannu da dawowa SSB" Yasmin tace cike da kulawa, "yawwa" yace tare da miƙewa, kallon Jabir yayi a natse tare da faɗin "bari in kimtsa, zuwadarezamu tattauna akan wan can batun" jinjina mai kai yayi cike da fahimta, wucewa yayi a natseyahaye sama, kallon Hajiya Jabir da ya kauda ido daga kan SSB yayi tare da faɗin "bari in tafi zuwaanjima zan dawo" jinjina mai kai tayi da kulawa tare da mai addu'a ya fice a ɗan hanzarce.... Tana shiga ɗaki wayanta na ɗaukan ruri, ƙarisawa saman sofa tayi ta zauna a natse ta jawowayan, da mamaki tabi sunan dake yawo a saman screen ɗin da ido, ganin kiran na gab dakatsewa yasata ɗagawa ta kara a kunni, "Insu" muryan Sudais ya doki kunnuwanta, "na'amYayaSudais kana lafiya? Ya jikin?" Tace cike da dakewa a muryanta, murmurshi ya saki tare dafaɗin"Alhamdulillah, sauƙi na samuwa" "ma sha Allah, Allah ya ƙaro shi, ya su Anty Guden?" "Sunalafiya" yace a hankali, jin be kuma cewa komai ba ya sata faɗin "tana kusa ne mugaisa?" Murmushi ya saki me faɗi tare da faɗin "gata" yana idda maganan ya miƙa ma Gude dakezaunegefe.... Sallama ta ɗaga mata cikakke, amsawa tayi cike da sakewa tare da faɗin "tunda abun ya farubamu gaisa ba, na kira Halima tace bakya nan" "eh wallahi dake ban fiye zama da safe da daddareba, da rana ne na kan zauna, ya Mairah da mutanen can ɗin?" "Alhamdulillah" "ina takwaranBabiya?" "Yanzu na barota a parlor" tace murmushi cike da muryanta, "to ku gaidamin ita" "zataji in sha Allah, ya su Halima?" "Suna nan lafiya" tace cike da jin daɗi, "ma sha Allah, a gaidamundasu da kyau, shi kuma Allah ya ba shi lafiya, a ce mai kar ya dinga wasa da shan magani" "gashi faɗa mai, su Yasmin dai na ta ƙoƙari Allah ya saka muku da alheri ya ba da ladan zumunci" taidda maganan tare da miƙa ma Sudais wayan, "amin-amin" tace cike da murmushi.... "Ina jinki" yace tare da gyara zama, "ka sha magani na ce banda wasa" tayi maganan cike dayanayinta, murmushi ya saki tare da faɗin "to Anty" dariya ta saki tare da ƙoƙarin zame wayan, katse mata hanzari yayi da albishirin ki?" "Goro!" Tace da mamaki, "Samir" "me!" Tace a razanetare da zare ido, murmushi ya saki tare da faɗin "ya kira" haɗiye yamun da ba ta san lokacindayataru a bakinta ba tayi daƙyar tare da faɗin "yace me!" "Ze zo nan da two weeks" miƙewa zumburtayi tare da faɗin "dan girman Allah Yaya Sudais da gaske ka ke! Dan Allah ɗan uwa na Samir neya kira! Kar ka mun wasa da ƙwaƙwalwa, dan Allah da gaske ka ke!" Ta idda maganan ruwanhawaye na biyo kuncinta ... Amsa wayan Gude tayi tare da faɗin "kar ki gazgata Insu, wannan maganan ƙaryace kawai, shimase da na ce mai in yasan maganan ze faɗa miki kar ya kira ki, amma ya ƙi jin maganata" taiddamaganan muryanta na rawa alamun maganan na damunta, saurin goge hawayen da ya zubomata tayi tare da girgiza kai, cikin rawar murya tace "shi ya kira da gaske muryanshi ku kaji!" "Ayanda yake naganan dai kaman shi amma ban sheda muryan ba Insu dan shekarun da yawa" tayi maganan a hankali, jinjina kai tayi tare da faɗin "shine in sha Allah Anty Gude, Yaya Samir ɗinmune ze dawo gare mu in sha Allah, mu cigaba da addu'a, Allah ze amsa mana, in sha Allahkukanmu na tsayin shekaru ne ze ƙare" ta idda maganan cike da ƙarfafa gwiwa, jinjina kai Gudedakegoge hawayen da ba ta san lokacin da suka kawo mata ziyara ba tayi tare da faɗin "in sha AllahInsu" "yawwa Anty Gude, ki dinga ji a zuciyanki shine ze dawo kar ki bari wani tunani ya ratsatsakanin fata da buri da muradin da ki ke da shi" "to ƴar albarka, Allah ya muku albarka" tacemurya na rawa, murmushi ta saki tare da jinjina kai, amsan wayan Sudais yayi tare da faɗin"dama shine maƙasudin kiran, na san zaki yi farin ciki da ji" murmushi ta saki hawayen da suka cika idon ta suka sakko, "nagode Yaya Sudais Allah ya ƙara maka lafiya" "amin" yace tare dakatse kiran.... Zaro wayan tayi ta bi shi da ido, hawaye na ambaliya a saman fuskanta, "Allah ka sa wannanmaganan ya tabbata, Allah ka ba mu ikon ganin cikan burin Anty, dawowanka yana daga cikinmanyan burikanta Yaya Samir dan Allah ka dawo mu ganin mata, Allah ka kuɓuto da shi danƙarfin zatinka" ta idda maganan tare da naɗe ƙafarta a saman sofan ta saka kanta a tsakaningwuwoyinta ta fashe da kuka me ƙarfi, murmushi SSB da ke tsaye manne da bangon bakinƙofanshigowa ya saki tare da fara takowa a natse dan ya ji abinda ya haddaso kukan.... Zama yayi a natse ya saka hannu a hankali ya rungumota tare da jawota jikin shi, faɗawa jikinshi tayi tare da ƙara ƙarfin kukan, "oh Yaa Allah Gorgeous ya isa haka, yanzu fa ki ka ce su suyi addu'a ke kuma ki na kuka?" Yace cike da muryan rarrashi, jan hanci tayi ta ɗago kai a hankali tare da goge hawaye cike da karayan zuciya tace "Nafsii Yaya Samir ne fa ze dawo gare mubayanduk wannan tsayin shekarun, ya tafi ya barmu tun muna ƴan haka" tayi maganan tare da nunayanayin ƙanƙantasu da hannunta, yana son mu, yana ƙaunar mu, yana tausayin mu, idanzanfaɗakaramci da mutumcin shi zamu kwana mu ƙara kwana mu ƙara ba tare da na gama faɗa ba, Anty!Anty na matuƙar san shi, tsautsayin da ya faru da shi ya shige ta, tayi iya yinta Nafsii se dai takasa kuɓuto da shi, har ta mutu ba ta daina gwagwarmayan kuɓuto da shi ba, se ga shi sunceyakira yau, ya ce ze dawo nan da two weeks" ta idda maganan zafafan hawaye na zubo mata.... Murmushi ya saki ya miƙa hannu a hankali ya jawo tissue ya zara ya fara goge mata hawayenahankali, "kuka ba ze yi maganin komai ba Gorgeous yanzu ki ka gama faɗa musu, na sandolemaganan haka bakatatan ta girgizaku se dai kuka ba ze muku maganin komai ba, kema kinsani, ku cigaba da addu'a in sha Allah ze dawo kamar yanda batun ya fito" jinjina kai tayi cike dafatatare da faɗin "in sha Allah" idonta akan shi, murmushi ya saki tare da shafan saman fuskantacikeda gajiya yace "abu biyu sun dame ni, gajiya da yunwa" zare ido tayi tare da faɗin "Yaa Maliktemake ni, I'm sorry Nafsii, muje na haɗa maka ruwa ka yi wanka" ta idda maganan tare da miƙewa.... Saurin riƙo hannunta yayi tare da shagwaɓe fuska, komawa tayi ta zauna tare da faɗin "bazakayi ba?" Jinjina kai yayi fuska a shagwaɓe tare da faɗin "se in zamu yi tare" murmushi ta saki tareda kai bakinta saitin kunninshi tare da faɗin "na iya cuɗawa kuma" ta idda maganan tare dazarebakinta ta ɗago kai, bin fuskanta yayi da ido murmushi na ƙawatuwa a saman fuskan shi, kashemai ido ɗaya tayi tare da sakin ƙaramar dariya, dariya ya saki tare da kwakwusota ya miƙeyaficeda ita rungume a ƙirjin shi.... Yana shiga ɗakin ya wuce gefen gado da ita, yana ajiyeta ta yunƙura da nufin sauka, jawotayayi tare da ɗaga mata gira ɗaya, "ruwan zan haɗa" tace cikin san guduwa, "to bari in temaka yandaladan ze ƙaru" yayi maganan tare da

Chapter 84 of 109