Share this page
yanaroƙona yana mun magiya cikin rishin kuka, ko kallon inda yake banyi ba, taka-taka yayi zefaɗi Momy dake tsaye tana jiyo duk zantukan mu ita da su Lubabatu ta taro shi, riƙo hannuntayayi tare da faɗin "Momy dan Allah ku rarrasheta, dan Allah kar ta nesance ni" kallona Momy tayi irinkallon da zan iya ce muku ban kalli sauƙi a cikin shi ba, ƙasa nayi da kai ba tare da nace komai ba, yana kukan nan suka maida shi ciki saboda numfashin shi da ya fara ƙagewa, duk da na luradakallon tsanan da su Lubabatu ke min amma ban nuna na fahinta ba, Momy na fitowa ta fice, dasauri na bi bayanta ko da muka shiga mota ba ta ce mun komai ba har muka isa gida, munashigaparlor ta juyo a fusace tare da faɗin, "kinga halin da ki ka jefa bawan Allah ko? Insiyyahkingahalin da yake ciki ko?, Duk ta dalilin ki ne ya faɗa wannan mawuyacin halin, lafiyar shi da iyayenshi suke tattali tun yana jariri a rana ɗaya kin ruguza, abinda suke tsoro ya faru, ciwon da mukegudun ya same shi yau yayi mishi mugun kamu, ciwon zuciya ya same shi duk saboda ke Insiyyah, anya kina da imani kuwa? Anya zuciya ne a ƙirjin ki kuwa? Ina tantama ba zuciya ba ne a ƙirjinki MUGUN TSOKA ne wanda be da maraba da babu" tana kai nan ta wuce idonta na zubda ruwanhawaye ta shige bedroom dinta, babu abinda Yaya Hassan da ke zaune a parlorn yace minsetashi da yayi fuska a muttuke ya fice.... Jiki a sanyaye na wuce nawa ɗakin, washe gari ina cikin school Daddy ya zo har can ya taddani, na yi mamakin ganin shi sosai, cike da kula ya riƙo hannuna ga zaunar tare da faɗin "ɗiyatakar ki mun kallon uba me san kan shi da yawa, ki mun kallan uba me neman ma ɗan shi adalci, Insiyyahdan Allah ba dan ni ba, ba dan halina ba ki tausayawa Sahabee ki aure shi, na tabbata ba zaki yi nadaman hakan ba, yana matuƙar ƙaunarki, ke ce farin cikin shi, ke ce ƙwarin gwiwan shi" yaidda magana zuciya cike da rauni, jin bance mai komai ba ya sa shi miƙewa ya sallame ni yawuce, na shiga tashin hankali mara misaltuwa a wannan lokacin, se dai hango Abdussamad dakenufoni ya sa duk wani damuwa guduwa, zuwa sanar da ni ya zo shi da Yayan babanshi yayi, nanfarin ciki na ya ninku, haka muka koma gida da su tare bayan ƴan bincike da Abba yayi natsayinsati biyu ya ƙara neman Yayan babanshi, yana zuwa aka tsaida mana biki, fitan magananyaƙarabirkita lafiyan Yaya Sahabee, babu zagin da Yaya Hassan be min ba a lokacin, har gida Lubabatuta biyo ni, ina kwance na ji an bugo ƙofar ɗakina da ƙarfi, a zabure na miƙe ganin ita ne yasani kauda kai tare da tanbayan ta lafiya? "Kin yi hannun riga da lafiya Insiyyah, inda lafiya ya bi baki bi ba, kin san halin da ki ka saka Sahabee kuwa? Meyasa zaki aikata mai haka? Me yayi miki arayuwa banda halarci" tace a harzuƙe"..... "Halarci! Halarcin me ya mun? So ne na ce ba nayi, ba'a dole, yaje ya samu wata ba ni kaɗai baceɗiya mace, mata na nan birjik a gari" nace a harzuƙe, girgiza kai tayi tare da faɗin "yana kwancecikin halin rai ko mutuwa duk saboda ke amma ki ke furta mun kalman bakya son shi, Insiyyahanya kin san irin maganganun da ki ke yi kuwa? Lallai ɗan adam baya da tabbas, ba zuciyabanea ƙirjinki Insiyyah MUGUN TSOKA ne, wanda be san mutumci ba bare ya gane karamci" tanakai nan ta juya ta fice a guje tana rusa kuka, ina ɗago kai na ga Momy tsaye tana bi na da ido, saddakai nayi tare da addu'an kar ta ce mun wani abu, ba ta ko ce komai ba ta juya ta bar wajen, saukenumfashin na sha nayi tare da cigaba da charting ɗin da nake yi, da daddaren ranar Momynshi tazo wajena, tayi amfani da kalamai na jan hankali sosai, "ki yi haƙuri Insiyyah ki rungumi ɗanuwanki Sahabee yana matuƙar ƙaunarki" shine kalamanta na ƙarshe, tana kai nan ta tashi tafice, shigowa Momy tayi tare da faɗin "faɗan min dalili ɗaya da yasa ki ka ji ba zaki iya auranSahabeeba" sadda kai nayi tare da faɗin "ba komai Momy san shi ne ba na yi" murmushi ta saki meciwotare da faɗin "ba ki san abinda ki ke so da wanda ki ke ƙi ba Insiyyah ki faɗaɗa tunani" dukabinnan da ake ba'a bari maganan saka rana na ya fita ga wani bare ba, tun lokacin da aka tsaidamunrana Yaya Sahabee ke kwance a asibiti ana ba shi kula na musamman, hankalin iyayen shi daƴanuwan shi ya koma kan shi kacokan, Abba kuma be janye batuna da Abdussamad ba duk dayasanhalin da Yaya Sahabee ke ciki, bikina saura wata Abdussamad ya dawo Ɓadamayya da zama, anan ya kama gida ya fara shirye-shiryen angwancewa"..... Tunda biki yayi sauran sati biyu su Momyn Yaya Sahabee suka haƙura da ƙoƙarin shawo kainadasuke yi, suka maida hankula su ga shirye-shiryen biki, jikin Yaya Sahabee yayi sauƙi sosai, sedai ba su sallame shi ba, sannan an hana kowa kai batun tsaida ranar bikin na inda kunnin shi zejiyo, ranar da aka tsaida ɗaura aure Abba ya ɗaura aurena da Abdussamad ranar ragowar ƙwaringwiwan da ya rage ma Yaya Sahabee ya zube, dan Munnir ya kai mai zancen yana kuka,kai tsyenumfashin shi ya bar gan-gan jikin shi ɗiff, wannna labarin da ya riski Dadyn shi ne ya sa shi yanke jiki ya faɗi a wajen walimar da Abba ya shirya, ta gida kuwa banda kuka babu abinda Momy ke yi, Abba ya tsorata ga halin da yaga aminin shi ya shiga lokaci guda, mutanen anguwasun samu abun zantawa, haka aka kwashi Daddy akai asibiti da shi, wannan labarin da ya riskeni shi yayi mugun tada hankalina, haka na shirya na fice gida ba tare da kowa ya sani ba nayi asibiti ina shiga Lubabatu da Kausar suka hana ni shiga ɗakin da ake ƙoƙarin temakawa Yaya Sahabee, dan sun ce ba zan taɓa ganin gawar ɗan uwar su ba, dan ni annobace, duk inda na raba babualheri, haka nayi ta roƙon su barni in ganshi amma suka hana, haka na juyo jiki a sanyaye inashiga gida Momy ta tsaidani daga bakin gate, irin maganganun da take jifana da shi ba wandazece ita ta haifeni, ba da kalman da bata haɗani da shi ba, se da Momyn Yaya Sahabee ta zotakamata tana kuka tana roƙon karta mun baki, ranar na san me ake kira da kuka, dan nayi shi harhawayena sun ƙafe, a ranar na fahimci irin kuskuren da Momy ke faɗa min zan aikata, ina tsayeawajen aka kwaso kayana aka fiddo, kallona Momy tayi ido cikin ido tare da faɗin "ki tafi indaki kazaɓa kar ki ƙara kuskuren kusanto ni" tana kai nan ta wuce ta barni ina sharɓan kuka da babuhawaye, Momyn Yaya Sahabee da kanta ta sakani a mota ta hau amsan number Abdussamadtayi a wajena ta kira shi ya mata kwantacce, har cikin ɗaki ta kaini tayi mun nasiha sosai wandasedana ji dama ba'a kai ga ɗaura aurena yau ba abubuwan nan suka faru, tunda ta fice nake kukamecike da rauni, babu rarrashin da Abdussamad be yi ba amma babu amfani.... "Daƙyar likitoci suka dai-daita tafiyan numfashin Yaya Sahabee, ana gama daidaitawa akatattarashi akai airport da shi suka nufi egypt, Daddy kuma faɗuwan da yayi rabin jikin shi yashanye, shima aka tattara a kai Saudiya da shi, abubuwa sun rikice ni da ke hangen zamanlafiyada kwanciyar hankali a zamantakewan aure na se abun ya zame mun tamkar hikayoyinmatubuta, na firgice na rikice na ɗimauce, tun da labarin rashin lafiyan nan ya riske ni na faranadama mara amfani, se dai jin Yaya Sahabee na raye ya ɗan sa na samu sassauci, ta gidaAbbaya faɗa kogin nadama, yayi danashinan aikata abinda ya aikata, fita ma yana niyyan gagaranshi saboda habaice-habaice da jama'an anguwa ke yada mai, watan mu biyu da aure na fara mugayen mafarkai, haka zanta sumbatu a barci kamar mara hankali, in Abdussamad ya tasheni in miƙe a firgice, nan ya zaunar da ni ya titsiyeni akan wasu kalmomi da yake tsinta in ina furtawa, ranar wanka ba'a ɓoyan cibi, ni kaina na gaji da dakon abinda ke shirin halaka ni, nasanin na cigaba da shanye wa ni ɗaya zan haukace".... "Haka na zayyane mai komai, banyi tunanin sauyin da na gani tare da shi ba, ranshi yayi mugunɓaci, ba abinda ya manta be faɗamin ba a wannan lokacin, har cewa yayi ba zamu cigaba dazamaa inuwar aure guda ba, nan na ƙara rikicewa, in naje gida bana samu fuska daga Momy, Abbakuma ba wani ƙoshin lafiya ya ke da shi ba, dama dan shi take barina in shigo gidan, haka mukacigaba da rayuwa ni da Abdussamad babu wani sakewa, se da muka kwashi wata biyu a hakakafin komai ya dai-daita, watan mu biyar da aure labarin mutuwar Daddy ya riske mu, iya firgitana firgita, babu abinda nake iya tunawa se lokacin da ya zo neman alfarma a wajena a cikinmakaranta, kalaman shi su ke firgitani, duk da kafin rasuwan Abba ya taƙarƙara yaje, ya kirani awaya ya haɗamu, munyi magana sosai da shi, nayi ta roƙon yafiyan shi, tare da kar ta dalilinaabotan su ya taɓu, kalaman da ya faɗamin su suka sani jin sasauci a zuciya, "Insiyyah tunkafinmusan zamu same ku muke abota, ta dalilin ku ba zamu watsar da amintakan shekaru ba" kodanaje gidan Yaya Hassan da kan shi ya hanani shiga yace ko a gida kar ya sake ya ganni, hakanajuyo ina kuka rurus, mutuwan Daddy ya razana Abba ya ɗau lefin gaba ɗaya ya ɗaurawa kanshi, duk da da yaje Daddy ya nuna mai komai ya wuce, tun daga wannan lokacin lafiyar da akemurnaya samu ya gudu, ciwuka kala-kala ya fara be samu sauƙi ba se da yace ga garin ku nan bayanmutuwa Daddy da wata biyu, lokacin nan na zama kamar zararriya, dan gani nake duk ta dalilinasuka rasa rayuwakansu, ko da na je gida ba wanda yace mun komai, ranar da Abba ya cikakwanaki bakwai da rasuwa, Momy ta mun tsaye akan in zo in bar mata gida, kar ku ma insakeinƙara zuwa inda take, wanda ya haɗamu ya raba" ba haƙurin da ban bata ba ina kuka ammatadage, haka na tattara na fito ina kuka na dawo gida, zaman anguwan ya gagare su gaba ɗayansu, su Momyn Yaya Sahabee ne suka fara tashi, bayan tashin su da wata ɗaya Momy ma sukatashi, ciwo nayi rurus bayan rasuwar Abba da Daddy, anan aka gano cikin dake jikina, haka na bazamaneman ta inda zanji labarin yanayin jikin Yaya Sahabee, se dai ina tsaka danema takardanshi yaisko ni, Munnir ne ya kawo mun ina buɗewa na karanta abinda takardan ta ƙunsa na zubeawajen, "komai ya ƙare Insiyyah, ina miki fatan alheri, Allah ya sa albarka a rayuwar da ki kazaɓawa kan ki, na yafe miki har abada, ki daina damun kan ki da sanin halin da nake ciki, baamfanin da hakan ze miki, ki ɗauka Sahabee ya mutu kamar yanda ki ke fata, kar ki cigabadanema na, kar ki yi fatan mu ƙara ido huɗu dake, shine lefin da ba zan taɓa iya yafe miki ba" nadaɗe ina maimaita karantawa a ƙwaƙwalwata.... "Se dai na san ya neman ma kan shi mafita ne, haka na cigaba da rayuwa da wannan nauyinanacikin haka mahaifiyar Abdussamad ta nemi da ya dawo Bertuwa, ba yanda muka iya yaje har gidasallaman Momy, nan ta haɗoshi da Salwa Abba yace ta bani ita, haka muka tattara muka nufi Bertuwa, tun daga park na ji cewa yakamata Insiyyah ta mutu koda aka tambayeni sunanaza'a rubuta se na ba su Amina, Abdussamad be ce komai ba dan shima ya fahimci hakan yafi, isanmuBertuwa da maraban da muka samu daga ahalin Abdussamad ya sani fahimtar irin kuskurendana aikata, mahaifiyar Abdussamad ba ta sona, a she shima da alƙawarin auren shi da ƴar uwarshi ya botsare akan se ni, wannan dalilin yasa su ƙin halartan bikin mu, daga ita har ƴan uwanshi babu me ƙaunata, ba sa bari na na shiga cikin su, ba yanda banyi ba dan samawa kaina soyayyanBabiya amma ta kasa ƙaunata.... Comment fans🥰🙏 🫀MUGUN TSOKA 🫀 {🫀TA'ARE KALLUƊE} [Muscle Cramp🫀] ) عضلة سيئة ( 🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_ https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466 ِبسم الله الرحمن الرحيم ~~~~~~~~~~~~~~ Created and written By Yardajjiya👩 💻 Page. Five "Yanda na hasaso aure ba haka na tadda ba, na kasa fahimtar halin da nake ciki, auren da nakemafarkin samun zaman lafiya, kwanciyar hankali, da farin ciki se suka juye mun zuwa tashinhankali da masifa, hasashen da nayi ya zamemin hikayan marubuta, tunda na tako ƙafataagarinBertuwa komai ya ƙare mun, kullum cikin nadama nake mara amfani, ni da kaina na fahimci nadamana bata da amfani, bayan haihuwar Farisat da nayi Abdussamad ya nema mun school of law na fara zuwa, ba maganganun da Babiya mahaifiyarshi ba ta jefeni da shi a lokacin ba, ammaban iya ko ɗaga ido na kalleta ba, dan na san ni na siyawa kaina hakan ba wani ba, na kuɗirci haƙuri da juriya akan duk wani abu da zanji ko zan gani".... Rayuwa ta cigaba da tafiya inda na kammala karatu na fito a cikakkiyar lauya me zamankanta, komai yazo mun amsan shi nake da hannu biyu, in na farin ciki ne inyi ni da Salwa, in na baƙinciki ne kuma in lulluɓe abuna inyi ni ɗaya, duk cin kashin da ahalin Abdussamad suke mun bantaɓaganin laifinsu ba, na san sakayya ubangijina ke ma waƴanda na cuta ba tare da sun munkomai ba, haka na dinga haƙuri dan bana da wanda zan faɗawa damuwata, mahaifiyata ta sadaukar dani ga wanda na fifita sama da komai, rayuwa ta zo mun da tsanani kala-kala se dai ban gajiyawajen kai ma ubangijina kukana ina me cike da nadama da fata, dan bana da tsumi bana da dbara se wanda ya yanke mun, na fara aiki kuma Alhamdulillah komai yana tafiyan munyandaya kamata, ta ɓangaren zamantakewa na da Abdussamad ba zan ce komai ba, dan ya zameminmiji na gari, duk da matsalolin ahalin shi yasa nayi danashinan auren shi a farko, na tsani zamada shi dan bana da madafa ne shiyasa na haƙura na zauna a wannan lokacin, amma daga bayahalayen na kirki su suka sa na fahimci cewa ba ɗaya yake da sauran ahalin shi ba, ya zameminuwa, uba, miji, ya hanani zubda hawayen rashin komai, in abubuwan da suka shuɗe suka kawomin ziyara kuwa tsayawa yake da iya ƙarfin shi se ya ga na fita daga wannan yanayi, zamanadaSalwa yana matuƙar ɗebe min kewa da dama, halaccin farko da Abdussamad ya mun shinesakawa Farisat sunanta da yayi, dan lokacin da na haifeta ya ba ni zaɓi ni kuma na zaɓi sunansabodaYaya Sahabee ba ya da wani buri banda na yaga ya haihu ya sa ma ƴar shi ko ɗan shi sunaniyayen shi".... Wannan sunan da aka sama Farisat ya yi matuƙar ƙona zuciyan Babiya, wanda ya hanata kozuwaganinta, a wannan tsukin sau biyu tana ma Abdussamad maganan aure amma se ya watsar damaganan, duk a zaton su ni ke hanawa, se dai ba su san abinda ya dame ni yafi wannan ba, rayuwa ta nausa abubuwa da dama sun faru, na haifi ɗa na biyu Abdussamad ya sa mai Sadamranar se da na zubda hawaye dan farin ciki, a wannan karon Babiya ba ta yi shiru ba se da tatakohar gida ta wanke ni tas, tare da tabbatar min da zata ma ɗanta aure dan matar ta haifamatatakwara, banji ko ɗar ba, dan na ji abinda yafi haka daga gareta, Salwa ce ma ta so ɓata rai akanbatun amma na habata ko wani motsi, ina da cikin Yasmin maganar tsaida mai da ranar aureyabayyana, duk da naji ba daɗi amma na daure na amshi abun a matsayin sakayya ce na ke gani, ana saura kwana biyu biki Baban yarinyar da kan shi ya ce ya fasa ba Abdussamad aurenɗiyar shi, nan zantuka ya baɗe danginsu akan ni na shiga na fita na tarwatsa auren, ba maganar dabasufaɗa min ba, ba na da kafaɗan zuwa in koka damuwata, haka na danne komai na sakawa zuciyatadangana, bayan haihuwar Yasmin Alhaji Sunusi Aska ya mallakamun gida da mota sabodanasaran da na samu a shari'ar shi da gwamnati dana tsaya mai, kafin Abdussamad ya amincemuzauna a gidan se da muka kai ruwa rani, dan yaƙi aminta daga ƙarshe kuma ya amince mukatatattaro muka dawo, dawowa wannan gidan ya tada ma Babiya da sauran yaranta hankali, danduk a zaton su gidan Abdussamad ne, ko da Abdussamad yayi yunƙurin faɗa mata gaskiyahanashi nayi dan ba amfanin hakan, ranar da na haifi Insiyyah ya tabbatar min da sunan da taci sedana zubda hawaye me cike da fargaba da nadama, ba abinda na tuna a lokacin se kalamanYayaSahabee"..... "In muka yi aure ɗiyar mu ta farko Farisat na biyu Sadam na uku Yasmin na huɗu Sa'eednabiyarInsiyyah" a lokacin tambayan shi nayi me yasa Insiyyah kuma? Bayan suna na ne" murmushi yasakin mun me yalwa tare da faɗin "saboda Insiyyah ita ce mace ta farko da na so a duniyata, inamatuƙar ƙaunarta, zan so ganin takwaranta na yawo a cikin jinina, ita ce farin ciki na, da Allahzeba ni ƴaƴa mata 100 duk in samu Insiyyah ba zan gajiya ba" murmushi na sakin mai tare dafaɗin"to ni ma ina son a samun Sahabee" dariya ya saki tare da faɗin "to za'a saka miki" ɗagowanayi na kalli Abdussamad tare da faɗin nagode" murmushi ya sakin mun tare da goge mun hawaye, ban sare da lamarin shi ba se ranar da na haifi Sahabee ya tabbatar min da sunan shi Sahabee, natsorata iya tsorata, da na tanbayeshi ko yasan wani abu da ban san da shi ba ne se yace mun"a'ayana son sunan ne kawai, da kewan ahalina nake kwana nake tashi, se dai bama da idanunhaɗawa da su, ko da Yaya Hassan ze yi aure na kasa zuwa saboda gargaɗin da Momy ta yi mun, sedai na tura Salwa, bayan dawowanta take sanar min auren Lailah da aka tsayar, a lokacinnasozuwa duk da ɗumbin fargaban da nake se dai Allah be nufa ba lokacin cikin Sa'eed ya isa haihuwa"... Ta ɓangaren rayuwar su Yaya Sahabee kuwa, duk wani farin cikin su ya ɓace, rasuwar Daddyyakawo musu babban naƙasu, tun ba su saba da rashin ba har suka zo suka saba, Yaya Sahabeekuwa an hana kowa faɗa mishi rasuwan Abba da Daddy se da aka tabatar da samun lafiyanshi, koda suka faɗa mai be ce komai ba, se lumshe ido da yayi, yana tabbatar da fita daga haɗari yatattara na shi yi na shi ya koma USA da rayuwa, ba yanda Momy ba tayi ba akan ya dawo gidaamma yakasa, ya nisance su sosai saboda maganan dawowa da suke mai a ko wani lokaci, yacigaba da karatu ta gefe kuma ya buɗe kasuwancin ya nayi, ya zubda komai ya rungumi rayuwarshi a zahiri, se dai a baɗini shi kaɗai yasan halin da yake ciki, hakan ya kwantar da hankulansuMomy, dan ba wanda yayi zaton hakan daga gare shi, be tunanin ma tako ƙasar mu, se dai susujesu ganshi su dawo, a cikin shekarun da muka kwashe ya faɗaɗa, sunan shi ya haska a duniyar kasuwanci, yayi suna a duniyar masu kuɗi, kasuwancin shi ya haɓaka fiye da yanda zakumisalto, se dai duk tsayin shekarun nan be ƙara kula ko wata mace ba, so biyu Momy na mishi auretanatura matan can, be ma sanin suna rayuwa a inda yake, se dai su gaji dan kan su sukai court arabaauren, ta ɓangaren Momy na, ta nisanci duk wani abu da ze haɗata da ahalin Yaya Sahabeedannauyin su ba ze bari ta haɗa ido da ɗayan su ba, su Momyn Yaya Sahabee babu neman da basumusu ba amma ba su san inda suka koma ba, inda muka fara zama da Abdussamad ma tajelokacin da bikin Lubabatu da Yasmin ya ƙarato amma ba ta same ni ba, haka ta haƙura ta barwaAllah komai, duk wannan tsayin shekarun ban saka mahaifiyata da ƴan uwana a ido ba selokacinauren Salwa da ta samu miji anan Bertuwa amma yana aiki a Kautal, banyi zato da tsammaninganin su ba kawai se gasu, nayi kuka na yi farin ciki mara misaltuwa, na duƙa gwiwoyina aƙasadan neman yafiyan Momy, se dai tun kafin in furta komai tace "na yafe miki Allah ya yafemiki, rabon waƴan nan ƴaƴan yasa hakan ya faru" naji daɗi wanda ya hanani ko rumtsa ido a daren ranar, bayan miƙa Salwa gidan da za su fara zama anan Momy da su Lailah da kowaccensukegidan mijinta suka tattara suka koma, komawansu ba daɗewa Lailah ta kirani akan batunMomyba ta jin daɗi, suke zama da ita, in wannan taje tayi sati zata koma ƴar uwanta ta maye gurbinta, jin hakan yasa ni shiryawa na taka Ɓadamayya bayan tsayin shekaru, ganin halin da na taddataya sani neman iznin Abdussamad na kawota kusa da mu, be ja ba ya amince a sauƙaƙe, ɗakkotanayi na dawo da ita kusa da ni, haka na cigaba da kula da ita, a zaman da nayi da ita ba abindayafi faranta mun se Allah ya miki albarka da take ce min ko wani lokaci, ta samu sauƙi sosai alokacin har ta fara maganan komawa gida, ni na hanata saboda can ba kowa, su Khadijatunaɗakunan su, Yaya Hassan ba damuwa yayi da sanin halin da suke ciki ba, tunda lamarina yafaruya janye da gaba ɗayan su..... Rasuwar Momy ya zo min a lokacin da ban kawo ba, se da muka gama hira ta sha magalungunanta ta kwanta, cikin dare ciwonta ya tashi ko kafin mu isa asibiti ta cika, nayi kukakamar zan mutu, a lokacin abubuwan da suka shuɗe suka dawo sabbi, su Khadijatu ne kawai suka samu ganin gawarta kafin a kaita, amma Yaya Hassan be samu ba dan a lokacin bayaƙasan, ranar da ya iso Bertuwa ba abinda ya manta be faɗamin ba, dan yace ni na kasheta, ya zazzageni ya aibanta ni a gaban maƙofta masu zuwa ta'aziyya, ta tunomin da duk wani kuskuren da naaikata a baya, ban damu ba so kawai nake ya fahimci bayanin da nake mai, haka ya fice inabinshi ina kuka ina roƙon ya tsaya, a wannan hali zarewa ne kawai banyi ba, dan ni da kaina nafahimci bana da cikakken hankali, se da Abdussamad ya fara haɗa mun da addu'o'i, ga tsohoncikin Umar ga damuwowi ta ko wani ɓangare, na shiga tashin hankali, a wannan lokaci nayi taroƙon na wa ajalin se dai be zo ba"... "A lokacin na fahimci wani gaskiya wanda a da idona ya rufe ban fahimce shi ba, kalamanMomyna da na Lubabatu gaskiya ne, ba zuciya ne a ƙirjina ba MUGUN TSOKA ne wanda babu alheri acikin shi ko kaɗan, ni annobace me tada gari, ni butuluce wacce bata san halacci ba, ni wutandaji ne wacce bata kasuwa se ta yi lahani, duk abubuwan da na aikata san zuciya ne ya jawo mun, naƙare rayuwata a nadama wanda ko da yaushe yake kasheni da raina, na ƙare rayuwata a fargabada zullumi kaman yanda lokacin da su Momy suka haifi Yaya Sahabee suka shiga haka ni mana shiga lokacin da na haifi Insiyyah, ranar da likita ya sanar mun da laluran da take ɗauke dashi seda na ƙara tsarkake buwayan mahaliccina, daga ranar na ɗaura ɗammara da fargaba da zullumi kamar dai su, ban bar nadama ba har wa yau da nake rubuta muku asalin wacece ni sannanakuma ba zan daina ba har in koma ga mahaliccina, na san wataƙila in kun gama karantawakutsaneni, ko ku yi Allah wadai da fitowa daga tsatsona da ku ka yi, ba zan tuhume ku ko incedanme yasa za ku mun haka ba, se dai wannan shine asalin Insiyyah Sa'eed Garba" sauke numfashi me ƙarfi Sadam yayi tare da goge hawayen dake biyo kuncin shi ya rufe littafin ya ƙanƙame, kuka Farisat da Yasmin da Nafisat ke yi da dukkanin ƙarfin su, ɗagowa Yasmin tayi tare dafaɗin"ba haka Anty take ba, Anty ba zata iya cutar da maƙiyinta ba bare wanda ya nuna mata ƙaunahaka" murmushi Yaya ya saki tare da faɗin "adalace, adalcinta shi yasata taka matsayi da damaawajen aikinta, ba ta yarda ta cutar, ba kuma bata taɓa yarda wani ya cutar a gabanta ba".... "To meyasa tayi haka?" Sadam yace cikin rishin kuka "Kauna me tafe da

Chapter 6 of 109