da fashewa da ihu da ƙarfi" zare ido suka yi tare da sakin dariya, "amma daughter ba amana"yace tare da dungure mata kai, "ai ba zata yarda ba, tunda ba ta ga cikin biyu ɗaya ya shigaba" Yasmin Ɓadamayya tace tare da sakin murmushi, ƙara sallaman juna suka yi driver's sukajasusuka nufi barin wajen.... Binsu da ido Insu tayi zuciya na rauni har suka ɓacewa ganinta, takawa SSB yayi ya isa gareta, kama hannunta yayi a natse tare da faɗin "muje ki taya ni aiki" zare ido tayi cike da farinciki tabi
shi a natse, buɗe murfin ƙofan motan ɗaya daga cikin security's yayi da saurin tun kafinsuƙariso, shiga tayi fuska faɗaɗe da murmushi ya dafa mata baya, da sauri Kamil ya ƙarisa wajenganinsecurityn na ƙoƙarin rufe ƙofan, miƙa ma SSB Mairah yayi tare da faɗin "daughter zamuyi
magana fa" "to uncle Kamil" tace fuska cike da murmushi, rufe ƙofan securityn yayi ya ja bayadasauri, jan motan driver yayi suka nufi office, juyawa ciki su Nabila suka yi fuskoki cike da
murmushi.... A natse suka fito farfajiyan airport ɗin cike da gajiyan da suka kwaso, murmushi Hasinat tasaki
tare da faɗin "Yasmin ana fa jiranki" tayi maganan idonta akan Shureim da ke zaune samanmotayana daƙilar wayan dake hannun shi, faffaɗan murmushi ta saki tare da kallon su cike da kulawatace "se munyi waya" "Rahma kin bata danbunta ko?" Farisat tace tare da kallon ta, "ehnasamata a jaka tun jiya" "to Allah ya huta gajiya" Farisat tace cike da kulawa, "amin Halima kuzomuje" tace tare da wuce wa, ba musu suka sallamesu suka dafa mata baya....
Tana isa ta tsaya a gefenshi tare da faɗin "anya kana zumuɗin ganina kuwa!" Saurin ɗagokai yayi
ya sauke ido a saman fuskanta dake ɗauke da murmushi me cike da ma'anoni, da sauri yadirotare da rungumeta ƙam-ƙam, murmushi ta saki tare da ɗago hannu ta maida mai da martani, "nayi matuƙar kewa fa" yace a hankali, jinjina mai kai tayi tare da lafewa a ƙirjin shi....
Zarota yayi a natse ya bude gefen me zaman banza ya sakata, murmushi ta sakin mai taredafaɗin "zamu sauke su Nafi a gida" jinjina mata kai yayi tare da juyawa ganinsu tsaye suna binsuda ido ya sashi sakin murmushi tare da faɗin "I'm sorry sister's ban hankalta da ku ba, bismillahku shiga muje" ya idda maganan tare ra buɗe musu kofan baya, murmushi suka saki cike dajinnauyi suka shige a natse tare da gaidashi.... Rufe ƙofan yayi ya buɗe driving side ya shige tare da dai-daita zama ya mata key, "ina suMommy?" Yace tare da jan motan, "mun rabu a can" tace tare da nuna mishi wajen da yatsa, "naso yin musu ya gajiyar hanya" yace tare da maida hankali ga tuƙi....
Ta ɓangaren su Farisat kuwa suna fita daga farfajiyan airport suka tsaida taxi saboda yawandasuke da, su suka kama hanyar gida su Sadiya suka ɗau hanyar anguwarsu bayan sun ƙarwsallaman juna, suna sauka Aminullah ya iso wajen da sauri, "lafiya!" Harira tace mai tare dabinshi da ido, sallaman me taxi Sadiya tayi tare da maida hankalinta gare su, "ba ta gida kuma! Inataje?" Harira tace cike da mamaki, "asibiti" yace tare da ƙoƙarin ɗaukan jakan da ke kusa daSadiya, "waye ba lafiya!" Tace cike da mamaki, "Sa'adatu" yace hankali kwance tare da saɓajakan ya juya....
"Sa'adatu!" Suka ce baki a haɗe, zukata na bugu lokaci guda, "eh" yace tare da juyowa, "ahdamayau zaku dawo Halima?" Baba da ya hangesu ya nufo wajen yace cike da kulawa, danne fargabansu suka yi suka juya fuskansu cike da murmushi tare da amsa mai, "to sannun ku da hanya, kuƙarisa gidan" yace cike da murmushi, jinjina mai kai suka yi suka wuce jikkuna a sanyaye....
"Akwai abinci a gidan kuwa?" Harira tace tare da kallon Aminullah dake ƙoƙarin ajiye jakanSadiya da ya ɗakko "wallahi ba komai, ni ma yunwa nake ji, tun jiya da daddare fa Yaya Kabir yakaita can har yanzu ba ta dawo ba" yayi maganan cike da takaici, "ai se mu zage mu ɗaura" Sadiya tace tare da miƙewa ta nufi ɗakin da ya kasance na su ita da Harira, "duk kayan ki munkwaso jiya ni da Yaya Kabir suna ciki" Aminullah yace fuska faɗaɗe da murmushi, murmushi tasakin mai ta shige, gyara zama Harira tayi tare da faɗin "to ita me ya sameta da har yakaitagaasibiti?" Ta jefa mai tanbayan cike da rashin ɗaukan amsan da ze bata da wani mahimmanci....
"Cire mata ƙafafu Sarari yayi" yace ko a jikin shi, zare ido Harira tayi tare da miƙewa zumbur, sakin silifas ɗin da ta ɗakko dan sakawa a tsakar gidan Sadiya tayi cike da firgici me haɗedarikicewa tare da faɗin "yaushe!" Kallonta yayi da mamaki kafin yace "jiya suka fita operationɗin"ganin yanda jikinta ke kyarma ya sa Harira riƙota tare da faɗin "samu natsuwa Sadiya" "mujecan" tace murya na rawa" "okay zamu amma ki samu natsuwa tukun" tace cike da kulawa, jinjinamata kai tayi tare da jingina da jikin bangon ɗakin, juyawa ga Aminullah dake bin su da idoHarari tayi tare da faɗin "wani asibiti ne!" "General mana" yace tare da ficewa cike da takaicinsu, dan be ga dalilin da za su ruɗe akan abinda ya faru ba.... Miƙa ma Farisat ruwa Mami tayi cike da kulawa fuska cike da farin cikin ganinsu tare da mususannu, "sannu Mami" tace tare da kai ruwan baki, "ku ne da sannu ai" tace tare da zama samanone seater tare da gyara zama, "mun dai yi aiki da hankali ko Mami?" Safinat tace fuska cikedamurmushi, "ah-ah kunyi, banyi zatan ganinku nan kusa ba,na ɗauka akuyan ɗaure ta samusakene" tace murya cike da murmushi, "ai ɗiyarki ce ta murza kambu, mun kwanta lafiya mukatashi
da zancen tafiya" Rahma tace tare da ballama Farisat harara, "ai ta kyauta" Mami tace cikedajindaɗi, miƙewa Farisat tayi tare da faɗin "bari in ƙarisa can gida Mami, saƙon ki na hannunRahmakar a miki ojoro" tayi maganan tare da wucewa tana sakin dariyar hararan da Rahma ta bankamata, "kin ma kan ki" Rahma tace da ƙarfi yanda za ta ji, "ke na mawa" ita ma tace da ƙarfi tareda iddasa ficewa....
"Duk ɗokin da ku ka dinga yi na zuwa can dama kwana biyu zaku yi!" Sudais dake zaune yanabinsu Halima da ido yace tare da kama haɓa, dariya suka saki cike da farin cikin ganin yanda yaƙaramurmurewa, "wallahi ba dadin Farisat ta dage ba da ba dawowan yanzu ba" Nafi tace taredamiƙe ƙafa, "to ai da ku se ku ce ba ku gaji da garin ba ta bar ku" yace tare da sakin murmushi, "a'ase gaba zamu ba tare da kowa ba mu ga gari gari ya ganmu" Halima tace tare da juyawa gefendaGude ke zaune tana ta sakin murmushi maganansu...
"Mommy kin san mutanen nan da suka saka Yaya Samir ya kira magana suke akan shiga court
dan zaman ƙarshe? Abinda Yaya Samir yake san fahimtar da ku kenan ranar ku ka kasa tsayawaku fahimta ku ka yi ta jera mai tambayoyi" Halima tace idanta akan Gude, da mamaki GudedaSudais suka baza mata ido cike da fargaba, "wallahi ga Nafi nan ku tambayeta ku ji, jiya SSByawarware mana batun" "Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un!" Gude tace cike da firgici, "a'a kar ki
damu, ai an gama gyara komai, yanzu haka ranar shiga court kawai ake jira, Uncle Abdussamadne ze halarci zaman" ta idda maganan fuska cike da murmushi....
"Inji wa!" Sudais yace cike da mamaki, "ai ƙasa fa ta shiga maganan, dan SSB da kan shi yafaɗamana hakan, sun ce Insu ne ba tayi nauyin baki ba da tayi shiru da ba za su san da magananba" Nafi tace cike da jin alfari, "Allahu Akbar, Allah sarki Amina bakya raye amma kirkin ki naraye, ga ƴaƴanki nan tsaye kan lamarin da ya shafi Samir, lallai ƙauna ba ƙarya ba ce" Gude taceidonta na zubda ruwan hawaye, murmushi Sudais ya saki tare da faɗin "da tana raye na tabbataba zata bar wani ya je ba ita za ta je ta tsaya mai, ba kuma zata iya samun natsuwa ba har setatabbatar da yayi free" "wannan haka ne, ai shaƙuwan da tayi da shi banji ko ƴaƴanta tayi irinwannan shaƙuwan da su, mu kuwa dama ba maganan mu ake ba ta ɓangaren shaƙuwar daSamiryayi da ita ba, ba zagi hantara kyaran da ban mai ba dan ya daina zuwa inda take amma yakasadainawa, a lokacin gani nake ta shiga tsakanina da shi ne, dan duk maganan da ze yi se kaji
sunanta da na yaranta, in ka ganshi a damuwa to ita ce a cikin damuwa, ba yanda banyi daninraba shi da su ba amma abun yaci tura haka na haƙura na zuba mai ido, ashe ƙaunar rayayyacehar wannan lokaci" ta idda maganan cikin rawar murya...
Bin ta kawai suke da ido cike da tuno abubuwan da suka wuce, "gaskiya suna matuƙar sanshi daƙaunar shi Mommy, kinga farin cikin da suka yi lokacin da suka ji ƙasa ta tsaya mai? Har mukayi
barci Yasmin kukan farin ciki take, Farisat da Insu kuwa murmurshi yaƙi ɓacewa a samanfuskokin su, soyayyan dake tsakaninsu me ƙarfin gaske ne, akan wannan dalilin ne Farisat tacese mu komo gida dan kar ya zo ya dawo muna can" murmushi suka saki tare da bin Halimadakebayanin da ido.... Suna shiga parlor ya saki hannunta ya juyo da sauri ya ɗauketa ya ɗagata sama ya fara juyi daita, banda ɓaɓɓakan dariya ba abinda suke, se da ya ga tana ƙanƙame jiki alamun jiri ya fara ɗibantaya tsahirta ya sauketa ya rumgumeta ƙaƙam, se da ya tabbatar da jirin ya saketa sannanyazareta tare da faɗin "precious nayi matuƙar kewanki!" Ya idda maganan tare da kai ma laɓɓantasumba, temaka mai tayi cike da kewanshi da ita ma tayi, se da suka ɗau tsayin sakannindabazasu iya ƙiyastawa ba kafin su ɗago kai suka kalli juna, murmushi suka sakin ma junan sutaredarungumar juna, ɗaukanta yayi caraf ya wuce bedroom da ita....
"Ai kun ƙoƙarta ma" Babiya dake zaune a saman three seater's tace tare da kallon Farisat dakecin danbun shinkafan da Baba Mari ta kawo mata, "wallahi dai, amma su ba su so hakanba, AntyYasmin har da cewa ta ɗauka zamu yi sati tare da su" tace tare da amsan ruwan da Umar yamiƙamata, "thanks auta" tace tare da kaiwa baki, "sati! Kamar wasu marassa mazaje, ai kwanabiyunma yayi kun yi aiki da hankali" Babiya tace idanta akan Farisat....
"Ni fa ba din wani mazaje na dawo ba, wallahi tsoron kar a sako Yaya Samir ba mu ne ya sani
kafewa akan se mun dawo, amma in ba wannan issuen ai har sati uku se mu yi" tace cike dagaskiyanta, "to uwar marasa hankali, ai kya aikata tunda a ɗiyar fari ki ka zo" Babiya tacetaredabanka mata harara, dariya Baba Mari ta saki tare da faɗin "an shiga dangi Hajiya ai ba'a tunagida" "daina goya mata baya Mari, Farisat ba hankali gare ta ba" Babiya tace tare da kallonta,
"Baba Mari rabu da ita ba zata gane ba, Allah dai ya ƙaddaro zamu dawo bayan kwana biyu, amma gaba ku ka sake muka haura se kun haɗa da roƙon Allah" tace tare da kallon SadamdaSahabi da suka shigo....
"Woo! Wa nake gani kamar Mrs Salman!" Yace tare da iddasa shiga ya zauna kusa da ita, "itacegata nan takwaso yunwa ta zo cinye mana abinci, kowacce tayi gidanta ita ta yo nan" Babiyatacetare da banka mata harara, "ni fa in kin san ba da zuciya ɗaya ki ka ban ba in haƙura, danbunefakar ya zo ya sarƙeni ayi biyu babu" ta idda maganan tare da kallon Babiya, "kyaji dai dashi, hanzarta ki tafi gidanki" "yanzu kuwa, Uncle duba jakan nan nawa ka ciro mata saƙonta daAntyLailah tace a kawo mata" tace tare da nuna mai jakan, ba musu ya nufi jakan a natse....
Cirota yayi ya nufi Babiya dake ta sakin murmushi idanta akan shi, amsa tayi zuciya cike dajindaɗi tace "Allah sarki Lailah ba dai dattako ba" murmushi Baba Mari ta saki tare da faɗin"ai
dukkansu haka suke" "zaka ga wani ledan a ciki ka buɗe ka ciro roba ɗaya na Baba Mari ne" Farisat tace idanta akan Sahabi, ba musu ya koma inda jakan yake, "hello" Sadamyace taredaɗaukan cokalin da Farisat ta ajiye ya ɗibi danbun kaɗan ya kai baki, "ina jinka" muryan Salmanyabayyana tar, murmushi ya saki tare da faɗin "kana ina?" "Yanzu nake shigowa gate" yace anatse, "ga me ɗakin ka tare damu" yace tare da sakin murmushi, "what!" Yace da ɗokacin mamaki, maida kiran video yayi ya haska mai ita tare da faɗin "gani ya kori ji" "okay gani nan" yacetaredakatse kiran.... Murmushi Baba Mari da ta buɗe roban danbun namanta ta fara ci ta saki tare da faɗin "baki
sanar da shi ba ne?" "Ai ba wanda ya san da dawowan mu se Shureim, matar shi dake bajinmagana take ba se da ta kira shi ta sanar mai, can muka taddashi a airport zaune yana zamanjira" "sitira wa alaikum, ai hakan ya fi mata mutumci" Babiya tace cike da farin ciki, "to HajiyaNafisatu matar Alhaji Umaru" Farisat tace tare da sakin murmushin ta miƙe....
"Ina zuwa kuma?" Babiya tace idanta ƙyam akanta, "toilet" tace tare da juyawa ta kalli ƙofasaboda turowan da aka yi, Salman ne ya shigo baki ɗauke da sallama, "to tattara tunda yaisokuje can kya zagan" Babiya tace a hanzarce idanta akan Farisat, cike da mamaki tace "Hajiyawai
koran nan da ki ke mun na lafiya ne!" "Eh mana, to na me zan miki, Sahabi temaka mata danaɗekayan waje guda" murmushi Sahabi ya saki tare da fara tattarawa, "ciro ledan nan Uncle" tacetare da kallon shi, cirowa yayi ba musu ya miƙa mata, zaro roba biyu na danbun tayi tare damiƙama Sadam, amsa yayi fuska cike da murmushi tare da faɗin "thanks my lovely" murmushi tasaki
tare da ciro roba ɗaya ta ba wa Sahabi, amsa yayi fuska cike da murmushi tare da godiya, "autazo ka amsa" tace tare da miƙa mai roba ɗayan da ya rage, dama roba biyar da aka kasa akabata, ta kuma rabe musu....
"Ba ni jakan" tace tare da miƙa mai hannu, miƙa nata yayi cike da ladabi, amsa Salman yayi tareda faɗin "Uncle dama ina son ganinka, an kawo mun ƙarar ka" murmushi ya saki tare da saddakai, "gobe ka zo gida kafin in fita" jinjina kai yayi tare da faɗin "to" "in Yaya ya shigo ku gaidashi, Hajiya Nafisatu dai ta koreni" Farisat tace tare da ficewa, murmushi suka saki tare da bintadaido, bayanta Salman ya bi ba tare da murmushin saman fuskan shi ya ɗauke ba.... A kiɗime suka shiga sashin da aka kwantar da Sa'adatun, ɗago wayan dake hannunta Harari tayi
ta danna number Mama, ringing ɗaya ta ɗaga "gamu a sashin" tace cike da tashin hankali, shirundaƙiku tayi kafin tace "to" ta zame wayan ta ja hannun Sadiya dake bin ta da ido alamunsanjinme aka ce mata suka nufi ɗakin da Mama ta kwatanta mata, tura ƙofar suka yi baki ɗaukedasallama....
Faɗawa idansu yayi kan Sa'adatu dake kwance sanɓal bargo rufe da gundilmin kafar, amsawaMama tayi tare da bin fuskokin su da ido, takawa Sadiya tayi a hankali ta ƙarisa gefen gadonsa
hannun dake kyarma tayi ta yaye bargon, zare ido tayi a mugun tsorace tare da ja baya dasauri
ta zube a wajen cikin tsan-tsan tashin hankali ta fashe da wani marayan kuka me ɗauke dasautin shikenan ta faru ta ƙare, dafa bangon kusa da ita Harira tayi ta zame a hankali ta zaunadaɓas ta fashe da na ta kukan me cike da tausayin Sa'adatun, da yanda ta koma a cikin kwanabiyu.... Ba su yarda da abinda Aminullah ya faɗa musu ba shiyasa suka zo dan gazgatawa da idanunsu, ashe abinda ya faɗa musu gaskiya ne, "se haƙuri me afkuwa ta afku, Allah dai ya kare gaba" Mama tace a sanyaye, "me ta kuma yi musu ne Mama!" Harira tace cikin tashin hankali hawayena bin kuncinta, "Allah masani, dawowan mu daga kai Iƙilima kenan maganan ya riske mu" Mama tace idanta akan su, "se da mu ka faɗa mata ta mance damu ta je tayi rayuwar da tazaɓawa kan ta, se da muka faɗa mata tayi nesa da duk inda muke, mun faɗa mata mun mancedatana raye ta manta damu mu ma, amma ta ƙi ji, taƙi rabuwa damu, ga abinda taurin kantayajamata, abinda muke gudun mata ya faru da ita, in mun kauda kai ga abubuwan da take manabalallai Yaya Sarari ya kauda ba, kuma yana da gaskiyan shi ba kowa ze jurewa cin kashin datakeyi
akan mu ba, ba zan tuhumi kaina akan meyasa ya aikata mata haka ba bare in tuhume shi, wallahi ga kauda kai gareta saboda kasantuwarta ta jinin shi, amma se da ta kai shi bango, gaƙarshen tsiyatakun da take aikatawa nan, ga inda rashin jin magana ya kawo ta, gata nankwance babu ƙafafu yau, komai ya ƙare, ba abinda yayi saura kuma" ta idda maganganuncikinrishin kuka, da alamun natsuwanta yayi gefe...
Tashi Mama tayi ta isa gareka ta jawota ta rumgumeta cike da tausayawa gare ta tace "dukabinda Allah yace ze faru tabbas se ya faru Sadiya, wannan yana rubuce cikin littafin
ƙaddarorinta ba wanda ya isa gogewa, ba ni ba, ba ke ba, ba Kabir ba, ba Iƙilima ba, ba shi dayaaikata ba, wallahi ko Salisu be aikata mata ba wani se ya aikata, ku mu dangana mu cigabadamata addu'a, Allah ya tashi kafaɗunta ya sa silar nadamanta kenan" jinjina kai tayi idantaakanSa'adatu da ba ta san a ina take ba, zame jiki tayi tare da faɗin "Mama auta fa na ta cigiyarki" tayi
maganan tare da goge hawaye fuskanta ɗauke da murmushin dakiya, "rabu da wannanabaciki
ne" tace tare da sakin murmushi, "a'a Mama dafa gaskiyan shi, yace tun jiya be sa me gishiri abaka ba, a temaka a kai mai a gaji" "gaskiya ne" Kabir dake tsaye a bakin ƙofar ɗakin yacefuskayalwace da murmushi, murmushin ta saki tare da faɗin "to shikenan, bari in je in ga halindagidan ke ciki" tayi maganan tare da miƙewa, "Harira ke ma ki bi ta ki samu ki huta" Sadiyataceahankali, harara Harira ta dalla mata tare da kauda kai, "Sadiya Sa'adatu ita ma ƴar uwantane, koda ke ko ba ke Harari za tayi jinyarta, ke taso muje ki hutan" Mama tace idanta akanta alamunba
ta ji daɗin abinda Sadiyan tace ba, murmushi ta saki hawayen da suka taru a idanta suka zubo, cike da dauriya tace "Mama ba ma da wani abu na saka muku, kun mana abubuwan da baki bazeiya lissafosu ba, Allah ya saka muku da aljannah maɗaukakiya" "amin" tace tare da ficewa, binbayanta Kabir yayi da sauri dan kaita....
Sauke numfashi Harira tayi tare da faɗin "wai menene abin ƙawa a duniyar nan Sadiya!" "BabuHarari ƙyale-ƙyalen banza ne kawai wanda ke ruɗan zukatan mu ya kai mu ga halaka kamar dai
haka" ta idda maganan tare da nuna mata Sa'adatu, sauke numfashi me sauti tayi tare da faɗin"ina fata addu'an Mama ya karɓu" "ba zan ƙi cewa amin ba, amma da kamar wuya" "a'a Sadiyakarki saka shakku wani ƙaddarar shine silar shiryuwan wasu" "haka ne wani kuma in Allahbeyi shi ashiryayye ba, ba abinda ze girgiza MUGUWAR TSOKAN dake ƙirjin shi bare ta kai shi ga shiryuwa, kowa ya tuba dan wuya ba lada" ta idda maganan tare da miƙewa ta koma saman sofa ta bi
Sa'adatu da idon da tuni ya gama kaɗewa....
"Banyi zaton dawowan ku yau ba" Salman yace tare da jawota ya saka a ƙirjinshi ya zage zipdinrigar jikinta, murmushi ta saki tare da faɗin "se gamu mun baka mamaki" "sosai kuwa" yacetareda zame hannun rigar ya miƙar da ita a hankali ya zame rigar yayi ƙasa, ɗakko doguwar rigamara nauyi yayi ya zura mata tare da zunar da ita, "aiko kun ba mu ba ma ni ɗaya ba" yacetaredatattara kayan da ya cire mata yayi bedroom ɗin ta da shi, bin shi da ido tayi fuska cike da
murmushi....
Jawo wayanta dake gefe tayi ta nemi number Lailah ta dannan, tana ɗagawa tace "munisagidalafiya" "ma sha Allah bari in kira Khadijatu in sanar mata, tace tayi ra kiran number's ɗinkubawanda ta ɗaga" "okay tom ban ɗauki wayan ba dai ni se yanzu" "to shikenan Allah ya hutagajiya""amin" tace tare da zare wayan....
"Amshi" yace tare da miƙa mata tean da ya haɗo mata, "na fa ci danbu!" tace a shagwaɓe, "ehseki sha tean ya narkar da shi" yace tare da zama kusa da ita ya gyara mata zama ta fuskanceshi yaɗau ƙafafunta ya ɗaura a saman cinyar shi ya fara matsa mata a hankali, murmushi ta sakinmai
tare da kai cup ɗin tean baki, tana zare bakinta daga jikin cup ɗin tace "raba danbun fa zamuyi, na kyautar da nawa" "baki da matsala Kushi ko duka ki ka ce in bar miki ai bin umurni ne nawa" ya idda maganan tare da bin yanda ta kafe fuskan shi da ido, shafa kumatunta yayi tare dakallonwayanta dake ruri, ɗauka yayi a natse ganin me kiran ya sa shi ɗagawa ya saka a speaker taredafaɗin "malama lafiya!" Dariya Yasmin ta saki tare da faɗin "afwan Yaya Salman, kiran kunayi ingaidaku da gajiya" "to mun amsa" yace tare da datse kiran, murmushi Farisat ta saki tare dafaɗin"lalibo mana number Sadiya muji sun isa lafiya" jinjina kai yayi ta fara neman number, yanazuwakai ya danna kira ya saka a speaker tare da ɗago kai ya kalleta....
Kallon wayan Sadiya dake yashe a ƙasa suka yi ido waje saboda rurin da yake, kallon SadiyaHarira tayi ganin ba ta da niyyan miƙewa ya sa ta miƙewa ta ɗakko, ganin sunan Farisat yasatafaɗin "sister Farisat ce" miƙa mata hannu tayi ta ba ta, ɗagawa tayi ta kara a kunni tare daɗagamata sallama da disashshiyar muryarta.... Da mamaki Farisat ta kalli Salman, dan ta san dai lafiya suka rabu, "lafiya kuwa Sadiya!" Tacecike da kulawa, shirun daƙiku tayi kafin tace "lafiya lau, kun isa gida lafiya?" "Alhamdulillah, amma me ke damunki tukun!" Danne kukan dake taso mata tayi tare da faɗin "Sa'adatu!" Muryana rawa, kallon juna suka yi cike da mamaki kafin Farisat ta yi ƙarfin halin faɗin "subhanallahi
meke faruwa!" "Yaya Sarari ya cire mata ƙafafu" tace tare da fashewa da kuka, zare ido Farisat daSalman suka yi tare da faɗin "sare ƙafafu!" Baki a haɗe, jinjina kai tayi kaman suna ganintatareda katse kiran ta kife kai a kafaɗan Harira....
"Na shige su! Sare ƙafafu kamar wani abun wasa" Farisat tace cike da razani tare da kallonSalman, sauke numfashi yayi tare da faɗin "lallai wannan mutumin ya haukace" "dama ai ba'ahankalinsu suke aikata aika-aikan nan ba, se sun fice daga hankalin su, bari in je, ban sanmawani hospital ba ne" tace tare da ƙoƙarin janye ƙafafunta, kama ƙafafun yayi tare da watsamataharara, "my Jannah!" Tace idanta akan shi, "ba inda zaki a wannan lokacin" yayi maganantaredazame ƙafafunta ya ajiye a ƙasa ya miƙe ya bar wajen, bin shi da ido tayi fuska cike da murmushi, dan ta fahimci abinda yake nufi.....
Comments fans 🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
Created and written
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Fifty nine
Shigowa cikin parlorn tayi hankalinta akan Fadila da ke mata magana, wuce wa inda taketayi tazauna kusa da ita cike da gajiyan da take ji na nuƙurƙusan jikinta, "sannu Insu!" Yasmin tacedakulawa, shagwaɓe fuska tayi kaman zata saka kuka tare da faɗin "sannun mu dai Mahmah".... Murmushi Yasmin ta saki tare da kauda kai, "ina ganin fa yau ana buƙatar tausa ina me yin?" Jabir yace tare da danne dariyar dake san kuɓuce mai, ɓata fuska Insu tayi tare da kallonHajiya, murmushi ta saki tare da faɗin "rabu da su, Jabir ba na san neman magana" "ayi haƙuri Hajiya" yace cike da girmamawa.... Miƙewa Ibrahim yayi ganin Lawiza ta shigo a shirye tsaf tare da faɗin "Hajiya Allah ya sa zamugana" "amin Ibrahim, ka gaida Ummar taku, Lawiza a gaida yara" "in sha Allah" suka ce fuskayalwace da murmushi tare da juyawa suka bar wajen, "kalli wannan" Nabila da ta tashi dagajndatake ta koma inda su Insu suke tace tare da miƙa ma Insu wayarta....
Ba musu ta amsa ta bi abinda take san ta kalla da ido, "ya ki ka gansu!" Tace cike da zumuɗi, "baƙarya sunyi kyau" tace fuska yalwace da murmushi, "mu gani" Fadila tace tare da miƙa matahannu, ba musu ta miƙa mata, cike da farin cikin ganin abun tace "kuma za su amshi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 95 Chapter of 109