miki dan na sanmitarki
ba ƙarewa ze yi ba in baki tadda ba" Lailah tace cike da so da ƙauna, "Allah ya saka miki damafificin alheri Anty Lailah, kinga zan kwan biyu da shi" tace cike da farin ciki, "ni ma dai anadana mun ko?" Sadam yace tare da kallon ta, murmushi ta saki tare da faɗin "duk an tanadamuku, Babana ba magana?" Ta idda maganan tare da kallon Sa'eed, murmushi ya saki taredasadda kai....
"To ku mu je ko, lokaci na wuce wa" mijin Khadijatu yace cike da kulawa, jinjina mai kai sukayi
cike da gamsuwa suka fara barin wajen cike da jin daɗi, "kun yanki ticket ɗin komawan ne?" MijinLailah yace tare da kallon Yaya, "eh mun samu na 5pm mun yanka, na san in sha Allah ba zamuwuce lokacin ba" yace cike da kame kan shi, "ma sha Allah" yace cike da girmamawa ya wuceyabuɗe mai ƙofan mota, shishshigewa suka yi suka ɗau hanyan white house, suna tinkarar
anguwar ƙirjin Insu ya tsananta bugu, se dai ta dake ba ta yarda wani alama ya bayyana acikinidonta ba, bare raunin da ke taso mata ya bayyana a saman fuskanta....
Suna hawa titin anguwar jami'an tsaron da aka baza a wajen suka tsaida su, "Insu kira Ibrahimɗin ya fito wataƙila su bar mu muwuce" Farisat tace tare da kallon Insu, girgiza kai tayi taredafaɗin "ba na da number shi Anty Khadijatu ko Lailah su kira" "ai wallahi ba me shi, duk ansacewayoyin mantawa ki ka yi?" Khadijatu tace tare da kallon ta, "to ai semu fita mu miƙe ƙafakafinAllah ya hurgo ɗan jagora" tace tare da buɗe ƙofan dake ɓangaren da take ta fita a natse.... Da mamaki ɗaya daga cikin jami'an dake wajen yayo inda take da sauri, cike da ɗin bin farinciki
yace "Ma!" Dan ba ze taɓa manta fuskanta ba duk canzawan da za tayi, murmushi ta saki meyalwa saboda gane shi da tayi tare da faɗin "barka da aiki" "yawwa Ma, dama dake suke tafe?" Yace a girmame, "eh wallahi" tace fuska faɗaɗe da murmushi, "bismillah muje" yace cike dafarinciki, juyawa ta inda suke tayi tare da faɗin "ku shiga muje" ta idda maganan tare da shiga motanda ya buɗe mata, ba musu suka shishshige suka ɗau hanya.... Se da ya shigar da su har ciki sannan ya juya ya koma bakin aikin shi, sassakowa suka yi a natse, kallon jami'an da aka zuba a kofan shiga side ɗin tayi, ganin ba idon sani a ciki yasata faɗin"karmu je su dizgamu, bari mu nemo wanda ze shigar damu cikin mutumci" jinjina mata kai sukayi
cike da gamsuwa, zaro wayanta tayi a natse ta matsa gefe.... Da sallama ya shiga parlorn kafaɗan shi saɓe da karamar yarinya ƴar kimanin shekara guda, murmushi ya sakin ma su A'isha, dan gaba ɗayansu suna wajen kusa da Hajiya suna kallonkayandake zube a gaban su, "ya ƙafan Hajiya?" Yace da kulawa, "Alhamdulillah Ibrahimna fara jiyoƙamshin lafiya" tace tare da sakin mai murmushi, murmushi ya sakin mata tare da ba maLawizada ta iso wajen yarinyar hannun shi, amsanta tayi ta saɓa a baya tare da faɗin "Hajiya za'ayi
gashin yanzu ne?" "A'a Lawiza bari in huta tukun" tace tare da kallon ta a marairaice, murmushi
ta saki tare da saka zani a baya ta zamge yarinyar ɗamau....
"Ibrahim ga ankon dinnern iyaye fa, yakamata Lawiza ta shiga ciki" Yasmin tace tare da miƙamai, murmushi ya saki tare da amsa, yana gama gani ya miƙa mata tare da faɗin "ku yi duk abindayadace dai-dai ne, bari in je wajen SSB" ya idda maganan tare nufar kwanan dake gefe, ringingɗinda wayan shi ya ɗauka ne ya dakatar da shi, zaro wayan a aljihu yayi tare da bin fuskan wayandaido cike da mamaki, da mamaki ya ɗaga ya kara a kunni dan be gane me number.... Rumtse ido Insu dake tsaye kare da waya a kunni tayi lokacin da muryan shi ya doki kunnintayana ɗaga mata sallama, amsawa tayi a hankali tare da faɗin "Abban Iman!" Hawayen da sukacika mata ido suka sakko, tun amsa sallama da tayi ya fahimci wake magana, se dai kiransunanda ita kaɗai ke kiran shi da shi ya ƙara tabbatar mai da itan ne, "wake magana?" yace a dakemurya a kame, "Insu ce" tace a hankali, "oh ke ce? dama kina raye?, Ban ɗauka zaki yi nisanzango haka ba tare da kin kira kin tambayi ko ya mutu ba, na san dalilin kiran kenan ko?" Girgizakai tayi kaman yana ganinta tare da faɗin "a'a" "please kaman yanda ki ka buƙata mun mancedaAllah ya halicci me kama dake, kar ki ƙara kira na, in ya mutu zaki ji sanarwa daga bakinmutanen duniya" ya idda maganan azafafe, jin yana shirin zare wayan ya sata furta "gamumunzo muna waje, a saka wani ya zo ya shigo damu"....
"What! Kar ki maidani ƙaramin yaro mana" yace murya na bayyana rashin yarda da abindatafaɗa, "da gaske" tace tare da sauke wayan ta katse kiran, da mamaki ya bi wayan da ya zarodaido, kaman wanda aka tsungula yayi bakin window da sauri ya yaye curtain ya zubawa wajenido, su ya hango gaba ɗayan su a tsaye, da ɗin bin mamaki ya saki labulen ya juya da sauri ya fice....
"Ya ku ka yi?" Salwa tace idonta akan Insu da ke goge hawaye, "gayi nan" tace tare da gogehawaye, "sorry" tace mata cike da tausayawa, murmushi ta sakin mata ba tare da tace komai ba, tun daga nesa ta hango fitowan shi, kama hannun Salwa tayi suka taka a hankali suka ƙarisainda
su Yaya ke tsaye, da sauri ya ƙariso tare da rungume Yaya cike da kewan shi da yayi, murmushi
Yaya ya saki cike da farin ciki ya bubbuga bayan shi da kulawa, zame jiki yayi a natse taredafaɗin "barkan ku da zuwa Yaya, sannun ku da zuwa, bismillah ku mu shiga ciki" ya idda maganana zumuɗe jiki na ɓari.... Murmushi Yaya ya saki tare da jinjina mai kai cike da farin cikin tarban da ya musu ya nufi indayanuna mai shi da mazajen su Lailah, "Malam Ibrahim" Salman yace da kulawa fuska yalwacedamurmushi, murmurshi ya sakin mai tare da miƙa mai hannu suka yi busabaha, miƙa ma Sadamyayi da tsan-tsan kulawa, musabaha suka yi a mutumce, "Hisham haka ka zama magidanci?" Yace tare da ba Hisham dake ta sakin mai murmushi hannu, na shi yayi cike da farin cikinganinshi tare da faɗin "Yaya Ibrahim?" Haka ya bi su ɗaya bayan ɗaya duk suka yi musabaha, matakuma ya gaidasu a mutumce, se dai kallon inda Insu ke tsaye be yi ba, kuma har magana yamaSalwa dake tsaye kusa da ita, "bismillah ku mu shiga" yace da tsan-tsan kulawa, ba mususukashige gaban shi a natse... Suna shiga ciki suka tadda su Yaya tsaye gefen corridorn da ze sada su da cikin parlorn indahayaniyan su Lubabatu ke fitowa, lumshe ido Insu tayi ƙirjinta na bugawa, da sauri Ibrahimyashige gaba tare da faɗin "bismillahn ku" ba musu suka shige a natse, "Hajiya muna da manyanbaƙi" yace cike da zumuɗi tare da nuna mata Yaya da ke tunkarota a natse da mugun mamaki tamiƙe zaune daga kishingiɗar da tayi, abinda ba ta taɓa tunanin gani ba ne ta gani, kafinmamakinganin Yaya ya saketa su Lailah sun shigo, ba ta tsinke da lamarin ba se da ta idonta ya faɗakansu Farisat, ta kasa magana se bin su da ido da take.... Haka ta kafe Yasmin dake tsaya bakin ƙofa shigowa zuciyanta na tsintsinkewa so take ta gaInsukawai ta shigo cikin yanayintan nan tana sakin mata murmushin nan na ta me cike da burgewa, su Lubabatu ma abinda ke na su zukatan kenan, se dai sun san abu ne mawuyaci faruwanhakan, sun san Insu ba zata taɓa zuwa gidan ba, a natse ta shigo idonta akan fuskan Hajiya da ta saki
wani ƙayataccen murmushi me haɗe da zuwan hawaye tare da sauke sauke nannauyanajiyar
zuciya, ajiyan zuciya su A'isha suka saki suma cike da samun sassauci....
Zare ido tayi cike da yanayinta ta ƙarisa inda Hajiya take da sauri tare da faɗin "oh AllahHajiyaFarisatu guda da kuka haka! Kar fa kisa jarumai kuka dan tashin hankalin kukan ki dai-dai yakeda fita yaƙin duniya na uku a dawo ba tare da nasara ba" ta idda maganan cike da yanayintatareda riƙo hannun Hajiya....
"Nayi matuƙar kewan ki" tace a hankali idonta na tara ruwan hawaye, jinjina kai Hajiya tayi danba zata iya magana cike da son fahimtar da ita irin kewanta da tayi, "ya jikin?" Tace da kulawa, "da sauƙi sosai ba abinda ya rage tunda na ƙoshi daga yunwa da ƙishir ruwan da nake" tacecikeda jin daɗi, "Allah ya temake su, matuƙar da sun sake wani abu ya sami kyakkyawar Kakatadasena tabbatar musu da tana da jikan da ta shirya yaƙi da me son taɓan lafiyarta" ta idda maganancike da murmushi, murmushi ta saki tare da damƙe hannunta da kyau....
"Barkan ku da zuwa" A'isha tace a rikice tare da miƙewa da sauri tayi hanyar kitchen, ba tajumaba ta dawo ma'aikata biye da ita da manyan trey a hannu, ajiye musu suka yi tare da musubarkada zuwa suka koma inda suka fito, "Mejor Muhammad!" Tace da mamaki dan se a lokacintaganeShureim, murmushi ya saki tare da faɗin "Doctor A'isha" "wallahi se yanzu na gane ka" tacefuskana yalwatuwa da murmushi, murmushi ya saki tare da ɗaukan ruwan da aka jiye musu taredafaɗin "tun shigowan mu na gane ki".... Murmushi ta saki tare da juyawa inda Hajiya take tare da faɗin "shine Chairman ɗin Aminanjunawanda SSB ya nemi haɗakan aiki da su, naje mun zauna da su, se dai Allah be ƙaddara za suhaɗuda SSB a lokacin ba" jinjina kai Hajiya tayi fuska faɗaɗe da murmushi, nan suka shiga gaishe- gaishe cike da mutumta kai....
"Wallahi ba mu samu labari ba se jiya, shiyasa na ce yaran su shiryo mu zo mu ga yanayinjikinnaki tunda sun damu da son sanin halin da ki ke ciki" Yaya yace a natse, murmushi Hajiya ta saki
tare da jinjina kai cike da farin ciki....
"Wato ku se yau Allah ya kawo ku, wataƙila ba dadin Abdussamad ba da ba zan ganku a indanake ba, shin Lailah me na muku da zafi har haka da ku ke guduna!" Hajiya tace murya badaɗi, shiru suka yi tare da sadda kai, sallama Alhaji Jamil da Kamil da Jabir suka yi fuskoki cikedamamaki, dan lokacin da Ibrahim ya kira ya sanar musu ba su yarda ba, ƙarisowa suka yi idonsuakan Insu da tayi mugun canza musu, "oh my uncle's" tace cike da danne abinda ke taso mata, komai take dakiya ne kawai, amma ita kaɗai tasan irin yanda zuciyanta ke barazanar ɓallokirjinta ya faɗo ƙasa....
"Insu! Jabir yace tare da zama a natse idon shi akan ta, ko kafin tace wani abu Abubakar daAlhaji
Munnir sun shigo, na su fuskokin cike da mamaki, "ai Hajiya ina ganin su Lailah sun yankezarenzumunci dake ne, amma ace ga baki ga hanci gaisuwa ya gagaresu zuwa yin miki" A'isha tacefuska faɗaɗe da murmushi, murmushi Lailah ta saki tare da faɗin "Anty A'isha kenan, aikobekamata ki faɗi haka ba, a inda ake maraba da gaisuwanka anan ka ke miƙa ta" "Lailah!" Yayayacea dake, "dan Allah Yaya ka barni in yi magana ko sau ɗaya ne yau, wataƙila ba zan samudamanƙara yi ba, kun sani mun sani, duk wani abu da ya faru tsakanin Anty Insiyyat da Yaya Sahabeemuƙaddarine daga Allah, se dai san zuciya ya hanamu ganewa gaba ɗayan mu....
"Ku kun ɗau lefin kun ɗaura mana kuna hukunta mu da shi, mu mun ɗauka muna hukuntabawanAllahn da be isa goge rubutaccen ƙaddara ba, gayi nan Yaya har se lokacin bikin Salwa sannanmuka fara mai gaisuwan mutumci, duk saboda muna goya muku baya, amma hakan be hanakuwukaƙanta mu ba, sau nawa na miki magana a facebook in zaki faɗi tsakanin ki da Allah, kosallamana kin gagara amsawa duk da kasantuwan shi wajibi akan ki, bare a je ga gaisuwa"....
"Ga Anty Luba nan har voice na ajiye mata me cike da bayanin wacece ni dan gudun rashinganewa se dai ban da darajan ji ta bani amsa, Khadijatu sau nawa ta miki magana Yasminbaza'aƙirga ba amma ko sannu kin kasa ce mata, kema Kausar amma a haka Anty A'isha har ki nadabakin cewa ba ma son zumunci!"....
"A waya kenan ku ka mana haka ina ga kuma a zahiri, da sauran mutuncin mu, duk da munrasadangin nunawa, hakan ba ze sa mu dinga shigewa inda za'a tozarta mu ba, ba ma nemankomai
daga gare ku Alhamdulillah, duk da kasantuwar Yaya mijine ga ƴar uwan mu kuma bata yariƙemu hannu biyu, ya tsaya ma matsalolin mu da dukkanin ƙarfin shi da na aljihun shi, ba zamucemai komai ba se dai mu yi ta mai addu'a har ƙarshen namu rayuwar, amma abinda mamaki, bamu taɓa zato ko tsammanin hakan daga ɗayanku ba, hatta da shi Yaya Sahabeen"...
"Hajiya ki gafarceni ke uwace a garemu kuma wallahi har yanzu matsayinki na nan a zukatanmubabu abinda ya motsa shi, munyi kuskure wajen nisantarki, mu ƴaƴa ne, mu yafi kamata damubi
ki amma ba mu yi ba, se dai munyi hakan ne dan tsira da mutumcin mu, wataƙila ki ji zafinkalamai na amma gaskiyan kenan Hajiya, ina roƙon ki afwa matuƙar kalamai na sun ɓata miki" taidda maganan tare da goge hawaye ta sauke numfashi me ƙarfi, kuka Khadijatu da Salwa sukeme taɓa zuciya.... Murmushi Hajiya ta saki tare da girgiza kai, cikin rawar murya tace "ba ku mun lefin komai baLailah, hasalima faranta mun ki ka yi da ki kayi wannan bayanin, da ina ta tunanin abindayasaku ke guduna, se dai yau na samu amsa, ni ma me lefi ce a gare ku ku yafe mun" ta idda maganantare da sakin kuka, saurin tashi Lailah da Khadijatu suka yi suka nufeta jiki na ɓari tare dasakin
kuka, sosai suka koka damuwoyin su na baya, "muna me matuƙar baku haƙuri, tabbas mumasulefi ne a gareku" A'isha tace a sanyaye, ɗago kai suka yi suka kallesu, duk jikin su yayi sanyi dukda ba za su ce ga yanayin da Lubabatu ke ciki ba, "wallahi ya wuce Anty A'isha tunda na amayarda abinda ke zuciyata Allah ya ƙara kauda duk wani sheɗani a tsakani" Lailah tace cike databbaci....
"Oh jama'a! Waya sa Hajiya Farisatu kuka haka!" Insu tace kamar ba ta san me ke faruwa ba" murmushi Hajiya ta saki tare da bin ta da ido, nan suka buɗe babin hira, sama-sama suke tsilmabaki dan ba su wani sake sosai ba, "wa'innan sune mazajen nawa?" Hajiya tace tare da nunasuSalman, "sune" Khadijatu tace fuska faɗaɗe da murmushi, "ga mijin takwaranki, ga na Mommy" tayi maganan tare da nuna su, "ma sha Allah, ku mun afwa na so zuwa bikin ku, amma Allahbeƙaddara ba" tace idonta akan Shureim da Yasmin, murmushi suka sakin mata cike da kulawa, "Hajiya ga boyfriend kuma" Insu tace hankali kwance tare da nuna Hishamda ya saki murmushi, da mamaki suka kalleta cike da ɗimuwa, "boyfriend!" Kausar tace tare da haɗiye yawu da ƙyar, "eh tace hankali kwance fuska yalwace da murmushi, ganin yanda fuskokin su ya sauya lokaci
guda yasa Farisat faɗin "babban amininta, sannan abokin karatun ta" sassauke wasu ƙarfafanajiyan zuciya suka yi cike da samun sassauci....
"Ina Anty Lawiza?" Tace a natse idonta akan Hajiya, murmushi ta sakin mata tare da faɗin"yanzuta fice kitchen, ba zata jima ba zata dawo" murmushi ta sakin mata cike da fahimta, "me gidazokusa dani mana" tace tare da kallon Sadam dake rungume da Mairah da ta lafe a jikin shi, murmushi ya saki tare da miƙewa ya miƙawa Farisat ita ya nufi Hajiya, "yarinyar waye?" Hajiyatace tare da kallon Farisat murmushi ta saki ba tare da tace komai ba, "na ta ne" Yasmintacefuska faɗaɗe da murmushi, "ma sha Allah takwara ashe kin haihu" murmushi ta saki taredasadda kai, murmurshi suka saki ganin wai Farisat ne ke jin kunya akan Mairah....
"Ina ƴan matanki Hajiya?" Insu tace tare da kallon ta, murmushi ta saki tare da faɗin "sunfita, kinsan suna shirye-shiryen fara event's ba za'a gane musu ba" "event's! Waye ze yi aure!" Taceda
mamaki, "Asma" Yasmin tace a natse, "wow! Asma za tayi aure babu labari!" Tace cike da
mamaki, "ta ina za su baki labarin?" Ibrahim yace a dake ba tare da ya kalleta ba, sallama Lawizatayi ta shigo riƙe da trey a hannu baya goye da yarinya, da sauri Insu ta miƙe ta yi inda takecikeda zumuɗi ta rumgumeta ƙaƙam, sakin ta tayi jin bata maida mata da martani ba fuska yalwaceda murmushi tace "baki gane ni ba ne! Insu ce fa Anty Lawiza na, Insun ki" tayi magananazumuɗe, guntun murmurshi ta sakin mata tare da kauda kai daga saman fuskanta ta raɓetatawuce a natse ta kai treyn bangaren dining....
Shigi5wa su Maude suka yi a natse cin karo da ita da suka yi ya sa su tsayawa cak suka bi tadaido, "Baba Maude! Baba Lamunde!" Tace da mamaki tare da yin inda suke ta haɗe su ta rungume, tana sakin su ta sakin musu murmushi me faɗi, martani suka maida mata cike da kewantadasuka yi, juyawa tayi ta koma ciki tare da zama kusa da Hajiya murya ƙasa-ƙasa tace "yausheLamunde ta dawo bakin aiki!" Murmushi ta saki tare da faɗin "tafiyanki da sati guda" jinjinakai
tayi tare da faɗin "Allah yasa ta gyaru, kar ta ƙara yunƙurin hambaɗe wani ta bar mu da ciwonido da kayi" ta idda maganan tare da zaro ido waje cike da yanayinta, murmushi ta saki taredabin ta da ido....
Shigowa cikin parlorn Lawiza tayi tare da gaida su Yaya a mutumce fuska yalwace da murmushi, kama haɓa Insu tayi tare da faɗin "ban san abinda na ma mata ita da mijinta ba, ina zumunɗinganin su amma se basar dani suke, shi yayi na shi ita ta zo ta ɗaura, dubi yanda take musumurmushi amma ta gagara mun, waya canza mun Anty na ne haka?" Ta idda maganan cikedamamaki, "ke ki ka canza ta, ba wanda ya canza miki ita" Ibrahim yace a dake, "oh Allah AntyLawiza kar ki bari a shiga tsakanin mu please" tace tare da miƙewa ta nufeta, "bismillahlunchyakammala" Lawiza tace tare da saurin juyawa, saurin riƙo hannunta Insu tayi tare da marairaicefuska, guntun murmurshi ta saki tare da kauda kai....
"Lefin me na miki?" Tace kaman zata saki kuka, "ba komai, ai bakya lefi, kome ki ka yi dai-dai ne" tace cike da dake abinda ke taso mata, "dan Allah ki yi haƙuri, ko nayi wataƙila a rashinsani, kin
san in har na sani ba bazan taɓa aikatawa ba" tayi maganan cike da rashin jin daɗin shariyandatake mata....
Jinjina mata kai tayi ba tare da tace komai ba, "yawwa Anty Lawiza na, kin ƙara haihuwa ne?" Tace da mamaki, jinjina mata kai tayi tare da sakko yarinyar ta miƙa mata, amsanta tayi cikedafarin ciki tare da faɗin "wow mu ta yo, kyakykyawa da ita, ya sunanta?" Tayi maganan idontaakan fuskan yarinyar, "Insiyyah" tace a hankali, ɗago kai tayi da mamaki tare da faɗin "Insiyyat
ko Insiyyah!" "Insiyyah" ta kuma cewa a natse, "wow na samu me sunana! Wayyo daɗi na samutakwara" tace tare da fara juyi a wajen, "har yanzu da sauran hankalin kenan?" Abubakar yacetare da sakin murmushi.... Ɓata fuska tayi tare da kallon shi, murmushi ya saki tare da kauda kai, maida dubanta ga Lawizatayi tare da faɗin "nayi matuƙar farin ciki da jin sunanta, Allah ya raya mana Insiyyah yasatayohali na" tace cike da yanayinta, "ba amen ba" Ibrahim yace a hankali tare da wuce wa indasuYaya suke, "bismillah Yaya mu ƙarisa ku yi lunch" yace a girmame murya ƙasa-ƙasa, murmurshi
Yaya ya saki tare da faɗin "Alhamdulillah malam Ibrahim" "a'a Abdussamad shin ba zaka ci abinci
a ɗakin Mamanka ba? Ko ba ka ɗauke ni a uwa ba ne?" Hajiya tace idonta akan shi, murmushi yasaki tare da miƙewa a natse Ibrahim ya musu jagora, da mamaki Insu ta bi shi da ido, dantakasafahimtar inda maganan shi yayi, "muje ku yi lunch" Lawiza tace tare da amsan yarinyar ta mai dabaya, ba musu suka tattara suka nufi dining area gaba ɗayan su.....
Serving ɗin su ma'aikata suka yi cike da natsuwa, a natse suka fara ci duk da wasun su zuciyarsuba a natse take ba, "am sister dan Allah zan iya samun ruwan ɗumi? Zan haɗa ma yarinyaabinci
ne" Farisat tace tare da kallon Lawiza, murmushi ta saki tare da faɗin "ba damuwa kawotamujena haɗa mata" tace da kulawa tare da miƙa ma Mairah hannu, saurin ƙanƙame Farisat tayi tareda ɓata fuska, "taɓ wannan maƙale mata manne matan, ai ba zata yarda ba" Babiya tace taredasakin murmushi, "ba dai har kin yayeta ba!" Yasmin tace da mamaki idonta akan Farisat, murmushi ta saki tare da faɗin "eh" "to tunda taƙi bari in kawo miki ruwan" Lawiza tace tareda
ƙoƙarin juyawa, "Nafisat tashi ki bi ta ki amso" Yasmin tace tare da kallon ta, ba musu ta jakujeran da take mai baya ta miƙe, "a'a yi zamanki yanzu bari in kawo" Lawiza tace tare da wucewa da sauri....
Suna gama cin abinci suka tattaro suka dawo cikin parlorn, taɓa hira kaɗan suka yi su Alhaji
Munnir suka tattarasu suka yi masallaci saboda kiran sallahn azahar da aka yi, suku ma matansuka yi nasu a cikin gida, suna dawowa suka fara shirin tafiya....
"Ai na ɗauka zamu kwana ne" Hajiya tace idonta akan Yaya, murmushi ya saki tare da faɗin"semun shiryo ma hakan Hajiya, gobe yara na da makaranta manyan kuma na da aiki, munzodubayanayin jikin ki ne, in Allah ya yarda zamu shiryowa kwanan nan gaba" yayi maganan cikedadattako, jinina kai tayi cike da gamsuwa, "ai akwai sauran time, jirgin 5pmze tashi" Alhaji Jamil
da yayi gaggawan duba wa yace tare da kallon Yaya, murmushi ya saki tare da faɗin "ehzamuƙarisa gidan Lailah ne daga can zamu wuce" jinjina kai yayi duk da ba haka ya so ba, mimmiƙewasuka yi a natse suka sallame su, banda mamakin Insu ba abinda suke, duk da sun yi na sauranamma na ta ya fi, dan a yanda ta rayu da SSB ko wani yace musu zata iya ƙin tambayan yandayake bayan shekara biyu da ta zo ba za su yarda ba, se gashi sun gani da idanuwan su, itancedai
ta zo har tana shirin tafiya ba ta tambayi ina yake ko ya yake ba.... Mimmiƙewa suka yi da zumman musu rakiya, "bani jakata" Insu tace tare da miƙa ma Hishamhannu, murmushi ya saki tare da faɗin "a rage san duniya girlfriend irin wannan san duniyahaka"yayi maganan fuska yalwace da murmushi, harara ta banka mai ta amshi jakan ta goya taredafaɗin "duniya abin so" murmushi ya saki tare da saka ƙafarshi a ƙofar da ze sadasu da farfajiyanside ɗin, tsayawa cak tayi daga niyyan saka na ta tare da juyowa ta sakin musu murmushi, martani suka mayar mata duk da su kaɗai suka san yanda suke ji, "ina Uncle? Mun zo har zamutafi ba mu gan shi ba" tayi maganan fuska yalwace da murmushi, sasaauci suka samu taredabinta da ido, murmushi Hajiya ta sakin mata tare da faɗin "yana lafiya, ba ya nan" jinjina kai tayi tareda faɗin "kar a sha'afa da faɗa mai gaisuwata" tana kai nan ta juya ta ɗaga ƙafanta da niyyafita,
damƙo hannunta Lubabatu da zuciyanta ya kai ƙololuwa a ɓaci tayi tare da fizgota kaɗan, ɗagoido daga daidaita tsayuwan da tayi daga barazanar faɗin da ya risketa tayi tare da baza mafuskan Lubabatu dake ɗaure tamau ido, tunda suka zo bayan gaisuwa ba ta kuma cewa kowakomai ba se yanzu da ta damƙeta....
"Luna!" Hajiya tace a tsawace, saurin shiga gaban Hajiya dake yunkurin zuwa inda Lubabatukeriƙe da hannun Insu A'isha tayi fuska sharkaf da hawaye tare da girgiza mata kai, janta tayi daƙarfi ta koma ciki da ita zuciyanta na hanƙoro, saurin dafa mata baya su kayi gaba ɗayansudamamaki, rumtse ido Hajiya tayi tare da juyawa da sauri ta bi su, abinda take gudu ne ke shirinfaruwa....
Tana isa bakin ɗakin dake lungu wanda kamar babu a side ɗin ta taka burki ta jefa ta a bakinƙofar glass ɗin tare da faɗin "ba so ki ke kiji a ina yake ba! Ba so ki ke ki san yanda yake ba! Togashi nan ki ganewa idonki, gashi nan dube shi ki gani zaki samu duk amsan da ki ke so!" Taiddamaganan a matuƙar tsawace idonta na tara ruwan hawaye, da mamaki ta juya ta inda ta nunayatsanta manuniya, takawa a hankali tayi ta isa ƙofar glass ɗin ta baza ido cike da ɗimuwa,
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 66 Chapter of 109