Share this page
Uncle Allah ya ƙara mai lafiya" "amen" taceahankali... Suna shiga department ɗin kallo ya dawo kan su cike da mamaki, murmushi Hishamya saki tare da faɗin "da alamu mun zama watan Ramadan, kinga yanda ake ƙare mana kallo kuwa?" Yaiddamaganan fuska faɗaɗe da murmushi, "ina ganinsu, ka share" tace tare da kallon shi, jinjinamatakai yayi murmushi be bar saman fuskan shi ba suka nufi class, a nan calssmate's ɗinta waƴandasuka samu daman kai wannan mataki suka rikice da ganinta, banda ihu ba abinda suke, Nachmakuwa suman zaune tayi dan ba ta yarda ita take gani a school ɗin ba, lecturer kuwa tsahirtawayayi su gama farin cikin, dan be san wacece ita ba, shekaran shi guda kenan a makarantar, "zankoma in kwanta in kun fito ku kiran" Hisham yace tare da juyawa ya fice, jan hannunta Nachmada Allah ya ma miƙewa tayi suka wuce kujera suka zauna, se a lokacin lecturer ya samudamancigaba da ba su darasi, kafin kace me labarin Insu ta dawo school ya baɗe makarantar gabaɗaya.... "Ki ka sake ƙafarki ya ƙara taku ɗaya dan shigowa ciki wallahi se na kashe ki" Sadiya tacecikedatabbaci tare da kafe Sa'adatu dake tsaye jiki a sanyaye da idon da ke cike da ɗin bin tsanarta, miƙewa ƙanwar Baba tayi tare da faɗin "haba Sadiya haba Iƙilima me ku ke yi haka? In madaakwai wani abu a tsakaniku ku barta ta gama amsan makokin mahaifinta manab se ku tattaunadaga baya" zare ido Sa'adatu tayi jin tabbacin abinda Iƙilima ta faɗa a bakinta tare da binsudaido, kallonta Iƙilima tayi a fusace tare da faɗin, "zaki iya janta ki kai gidanki se ku cigaba daamsan makokin a can, mu mun gama amsan makokin mahaifin mu fatan dacewa muke mai" tanakai nan ta juya ga Sa'adatu dake ba za ido tare da faɗin "fice daga gidan nan, sannan in kintashi fitan ki yi na har abada, kar ki ƙara kallon gidan nan da wani ido na daban, dan baki haɗa komai da shi da mamallaka shi ba" ta idda maganan cike da matsanancin fushi, miƙewa Yayar Babatayi tare da faɗin "Iƙilima meyasa ba kwa da dangana ne?"... "Idon ku rufewa yayi ne? Ku byɗe ku duba wacce ke tsaye dakyau, ƴar uwarku Sa'adatu cefa, itama tana da haƙƙi akan sanin halin da mahaifinku ke ciki" ta idda maganan cike da takaicinsu, "bama da wata ƴar uwa me wannan sunan, tamu ta daɗe da mutuwa mun binneta mun rufe shafinta, dan Allah goggo Ramatu ku cire baku nan ku a wannan batun ku barta ta fice kamar yandatashigo, tana ina lokacin da yake ta anbatan sunanta? Ta na me lokacin da yake magiyan songaninta? Me take yi me mahimmanci wanda yafi zuwa duba mutumin da ku ke kira da sunanmahaifin ta? Ga ta nan a gabanku ku tambayeta kira nawa muka mata akan ta zo ko na ƴanmintoci ya ganta su gana tunda shi da kan shi ya buƙaci hakan, ta zo? Na ce ta zo!" Sadiyataiddamaganan tare da fashewa da kuka" "ya isa haka Sadiya daina kuka, ba kusan dalilin da ya hanata zuwa ba, ba wanda ze ƙi zuwa ganawa da iyayen shi matuƙar ya san ganawan ƙarshe ne"... "Se ita, saboda ta daɗe da kashe su a ranta, haka Mama ta mutu tana ƙishin ruwan ganintaammaba ta zo ba, tana garin nan tana kusa da ita, ga Baba shima ya tafi da wannan ƙishin ruwan, naceku barta ta tafi kawai shine kwanciyar hankalin kowa a gidan nan" Iƙilima tace tare da gogehawaye, juyawa ga Sa'adatu da duk jikinta ya sake goggo Ramatu tayi tare da faɗin "Sa'adatumeya sa ki ke haka? Kin san mahimmanci iyaye kuwa? Kin san suwa ake kira da iyaye kuwa Sa'adatu?" Ta idda jefa mata tambayoyin cike da damuwa.... Jinjina kai tayi tare da faɗin "bana ƙasan ne lokacin da suka kira ni akan maganan, na kumafaɗamusu, sannan na turo wata ƙawata akan ta zo ta duba su" ta idda maganan cike da jin ba taaikata komai ba a zuciyanta, "to yakamata dai ki san halin da ki ke ciki, wuto ku gaisa da mutanen dake ciki" ta idda maganan tare da riƙo hannunta, "Yaya Sarari!" Sadiya tace da ƙarfi tare da nufar ƙofar gida, da sauri Farisat ta miƙe ta nufeta, "barta Mommy, barta ta kira shi shineze magance komai" Iƙilima tace tare da riƙo Farisat.... Tsayawa Sa'adatu tayi cak daga yunƙurin bin goggo Ramatu da take yi zuciyanta na tsanantabugu, faɗowa gidan suka yi su kusan uku Sarari da Kainuwa se wanda ke matsayin babbanYayansu, da zallan mamaki suke bin fuskan Sa'adatu da ido zuciyoyinsu na tuƙuƙin baƙinciki, "kedan uban Babanki me ya kawo ki gidan nan!" Sarari yace tare da nuna ta da hannu a matuƙar fusace, haɗiye kakkauran yawun tsoro tayi tare da zare ido.... "Ba dake nake ba dan ubanki ko se na ƙariso wajen na ci miki uwa!" Ya kuma cewa a tsawace, "haba Salisu, haba da girmanka kaima aikata aikin yarintan za ka yi kamar sauran ƙanninka?Abinda kwanciyar hankali be ba da ba tashin shi ba ze ba da ba, ba kusan da me ta zo ba, wataƙila fatan iyayenku ne ya cika a kanta ta dawo gare ku" goggo Ramatu tace cike da muryanrarrashi, juyawa ga ƙofa yayi ya nuna da yatsa tare da faɗin "ta zo ta fice kafin in kasa control ɗinkaina, ba yanzu nake son isa gareta ba, Allah na ƙaunarta da har ta iya zuwa gabana da ƙafartaza kuma ta koma da su ba tare da na sare ƴan banza ba" ya idda maganan cike da alwashi, ganintana tsaye tana ɓarin marasa kunya ya sa Kainuwa faɗin "ina ku ke? Ku zo ku fiddata" jindiranmazaje ya ƙara burgar mata da ciki.... Nan jikin ƴan zaman makoki ya ɗau ɓari, dan yaransu ne da kowa ya san ba sa ji suka shigo, zaranitace babban wansu yayi a cikin murhu yayi kanta da shi, yana isa ya ɗaga ya sauke mata shi aƙafa, wani ihu ta saki me shiga kunnuwa tare da duƙewa dan ya zo mata a bazata, ɗaga wani yayi da niyyan ƙara sauke mata, wani tsoho da ya faɗo gidan yayi saurin riƙewa tare da faɗin"habaKabiru da hankalin ka, kar ka yi aikin marassa hankali mana" ya idda maganan cikin muryanrarrashi, "ta fita" yace a zuciye, saurin ja gefe goggo Ramatu tayi dan ba ta ga da sauƙi ba "jeki Sa'adatu, jeki dan Allah" tsohon yace cike da magiya, miƙewa tayi a razane cike da tsoro tanufi ƙofar fita, tana zuwa kusa da Sarari ta kame jikinta tare da taɓewa, wani bahagon duka Kainuwaya kai mata a gefen fuska, ihu ta saki tare da ficewa a guje, "ku bi ta, har se ta fice anguwannan, kar ku saurara mata dai-dai da second guda" yayi maganan tare da kallon yaransu, a gujesukadafa mata baya.... Tana gab da isa inda ta faka motan ta ta jiyo kuwwan su a bayanta, juyawa tayi a tsorace, hangosu dauke da sanduna ya sata rugawa a guje tayi mota, tana shiga ta danna mata key, ko kafintayi ribos sun iso, haka suka afka ma motan kaman zakunan da suka yi arba da nama, daga masufasaglass se masu farka taya, jawota Ɗan kuka yayi da ƙarfi ya fincikota ya jefar a waje, rarrafawatayi da niyya miƙewa, take ta yayi ya fara shigar mata da sanda a jiki, nan mataya suka shigatayashi haka suka mata jina-jina da ƙyar suka barta, nan ma saboda Yaya da Ali da isowan sukenansuka tadda aika-aikam suka shiga tsakani.... "Ta bar anguwan nan in ba haka ba zamu binne gawa biyu wallahi" ɗaya a ciki yace rai ɓace, kallon Sadam Yaya yayi tare da faɗin "je ku maidata gida kai da Habibu" duk da be so hakanbadan shi fa farin cikin abinda suka mata yayi amma haka nan ya danne ya juya ya nufi motanbatare da ya kalli inda take ba, murmushi Yaya ya saki tare da kallon Sa'adatu dake sakin numfarfashi, "tashi ku je" yace a dake, miƙewa tayi da ƙyar ta nufi motan, babu takalmi babujakagashin kan da ta saka ma ya kama gabanshi, tana shiga Habibu ya ja suka bar wajen, saukenumfashi Yaya yayi tare da ƙara ba su haƙuri suka rankaya suka nufi ƙofar gidan.... Suna isa suka tadda Salman Shureim su Annur a zazzaune wajen amsa makokin, da mamaki Ali ya bi su da ido, dan yayi mamakin suna wajen ake shirin aikata aika-aika haka ba su hana ba, shiko Yaya da yasan ƙarshen zancen murmushi kawai ya saki ya nufi Kabir ya ba shi hannu, amsayayi cike da mutumtawa ya fara gaishe shi, "har an kaishi ne?" Yaya yace tare da ba ma nakusada Kabir ɗin hannu, "eh yanzu dawowan mu kenan" yace a girmame, jinjina mai kai yayi taredafaɗin "kun kyauta da ku ka yi gagagwan kai shi gidan shi, Allah ya gafarta mai ya rahamsheshi" jinjina kai suka yi cike da jin daɗi nan suka fara gaishe-gaishe cike da jimami.... "Hassan yaushe zaka dawo gida?" Hajiya tace tare da kallon Hassan dake zaune kusa da Alhaji Jamil, murmushi ya saki tare da faɗin "ina fatan hakan ko zuwa nan gaba" "a gaskiya yakamataka dawo gida haka" tace tare da sakin mai murmushi, "in sha Allah" yace cike da girmamawa.... "Kusan kullum yana ƙasan nan fa Hajiya, ku yake ɓoyewa kan shi, amma suna ne kawai yanacan, yawanci anan yake rayuwar shi" Alhaji Jamil yace tare da sakin murmushi, "auh Hassanhakane!"Tace da mamaki, murmushi ya saki tare da faɗin "wani masana'anta nake son buɗewa, dalilindayasa nake yawan shigowa ƙasan kenan" "gaskiya ka kyauta dama idan wani abu na cigabayazotunanin mu ƙasar mu yakamata mu fara tunawa kafin wata ƙasa, nayi matuƙar farin ciki dajinhakan" Hajiya tace cike da alfahari, murmushi ya saki tare da faɗin "nagode Hajiya"... "Companyn menene?" A'isha da aka kira aka ma kyakykyawan albishiri ta ba za mo gidantunɗazu tace tare da kallon shi fuska yalwace da murmushi, "na magunguna ne" yace a natse, "wowma sha Allah, wanna babban cigaba ne ya zo mana Allah ya baka ikon cika ƙudirinki ka yadafamaka" "amen ya Allah" yace cike da jin daɗi, "amma in komai ya kankama nan zaku dawokai damatar ta ka ko?" Lubabatu tace idonta akan shi, murmushi ya saki tare da faɗin "da kamar wuya, ba zata yarda ba, iyayenta ma ba za su amince ba, ko ziyaran da muke zuwa dan ba yanda sukaiya ne, suke barinta, amma hankalinsu ba akwance yake ba, ita kaɗai ce ɗiyar da Allah ya basu, ba sa son tana nisa da su" ya idda maganan a natse, "to ikon Allah!" Ita da A'isha suka ce cikedamamaki.... Murmushi Lailah ta saki tare da faɗin "ai suna ƙoƙari ma mu har yanzu ba wanda ya taɓa zuwacan" "wannan abu da san kai a ciki, to kenan in ka gama kammala Companyn a ina zamankazefi yawa?" Alhaji Munnir yace da mamaki, "a nan mana, dole nan ne ze kasance wajen aiki na" "toyakamata ka zauna da ita ku shawarta, ba iyayenta ka ke aure ba ita ne, in da so ko ina ka takazata kasance a gefenka, aure kuma ba inda be kai ɗiya mace, Allah na tuba menene tazaranƁadamayo da Nigeria? Ai maƙoftan juna ne, in suka so a rana guda za su iya zuwa su ga junabatare da sun kwana ba su koma, idan ka yarje musu taya yaranka za su shaƙu da sauran ƴanuwansu da iyayensu da mu kakannin su dake nan? Wannan ma abin ka zauna ka yi tunani ne Hassan, ka zama namiji a gidanka ba miji ba" Hajiya tace cike da sanin yakamatan ta... "Gaskiya dai" A'isha tace cike da mamaki, murmushi Alhaji Jamil ya saki tare da faɗin "tobashi yaga ze iya ba, ku barshi da rayuwarshi" "a'a da kwai iyaye a gefen shi, ba za su barshi ya tarwatsa rayuwar shi da kan shi ba" Hajiya tace cikin taren numfashin shi, murmushi Hassanyasaki tare da bin ta da ido yana jin cewa maganganunta akwai ƙamshin gaskiya.... Tunda ta zauna suke kwasan madaran karatu dan ta yaba da koyarwan malamin, ba su samudaman fitowa ba se 3 dai-dai, a mugun gajiye suka fito daga class ɗin, kai tsaye restaurant sukanufa, tun daga kan tarban da suka mata ta fahimci irin kewanta da suka yi, zama suka yi anatsetare da ba da order, ana ajiye musu Hisham da Labib suka shigo suka ja kujera suka zauna, yafutoɗaya daga cikin ma'aikatan tayi tare da ba ta umurnin haɗa abinci ta kai ma security's ɗindakewaje, da sauri suka haɗa musu suka fice dan kai musu.... "Allah ma ya sani nayi kewan abincin nan" Hisham yace tare da gyara zama, dariya Nachmatasaki tare da faɗin "ba ka ga mutuniyar ta kasa magana ba" ta idda maganan tare da nuna Insudaido, murmushi ta saki tare da kauda kai, zaro wayanta dake neman agaji tayi ganin me kirayasata ajiye wayan ta cigaba da cin abincinta a natse, "manyan ƙasa" ta jiyo saukan muryandabazata iya manta mamallakin shi ba, guntun murmushi ta saki tare da ɗagowa a natse ta zubamai ido tare da faɗaɗa murmushin saman fuskanta, "Khalim manyan gari" tace a natse, guntunmurmushi ya saki tare da faɗin "ashe dama irin mu na ganinku?" "Ga tabbaci ma" tace taredagyara zama.... Murmushi ya saki tare da wuce wa yayi take away ya fice daga wajen, zare ido tayi kaɗantaredakallon Nachma, murmushi ta saki tare da faɗin "Allah masani, wataƙila tsoro yake kar ya tsayaya ƙara faɗawa ƙaunarki a karo na biyu" tayi maganan murmushi na kuɓuce mata, harara tadallamata tare da maida hankali a abincinta, "hanzarta muna da class fa nan da 3:20pm" tace taredakallon ta, "ba mu yi sallah ba fa!" Tace da mamaki, "hanzarta ki gani, ai yanzu mu fa ba madawani sauran hutu se ranar da muka ajiye ID card" tace tare da kauda kai, ƙara taɓa abincinkaɗantayi ta ja baya tare da ɗaukan ruwa ta ɓalle ta kafa baki.... "Ba ki ci komai ba ai" Hisham yace da kulawa, "ban iya sauri a cin abinci ba kai ma ka sani" tacetare da ajiye bottle ɗin ruwan ta miƙe, "oh Allah" tace tare da ɗaukan wayanta da kira ya ƙarashigowa, ɗagawa tayi ta kara a kunni tare da faɗin "ya aka yi Nafisat?" Shirun sakanni tayi kafintace "ina Insoul se 6 zan dawo in sha Allah" tana kai nan ta sauke wayan tayi masjid, suna fitowasuka koma class a gajiye, ba su fito ba se da 6 ta buga dai-dai... Suna fitowa ta kalli Hisham da suka miƙe suka yo inda suke, murmushi ya sakin mata taredafaɗin "daughter ta gaji da jira" kauda kai tayi ba tare da tace mai komai ba, "se gobe 7 za'ashigaclass" Nachma tace tare da kallon ta, zare ido tayi tare da kallonta a shagwaɓe, dariya ta saki tare da faɗin "haka abin ya koma" "oh Allah kashe mu za su yi" tace cike da takaici, "so sukemufita da fitan mu" Nachma tace ko a jikinta, jinjina kai tayi ta nufi inda security's da driver kezaman jiranta, dafa mata baya suka yi cike da farin cikin ƙara haɗuwa da suka yi bayan tsayinshekaru biyu, juyowa tayi ta kallesu tare da faɗin "ku koma dokan ku ya kusa fara aiki" "wannanga mata ne banda maza, mu se 8 ake rufe gate" Labib yace tare da kallon ta, jinjina kai tayi tareda faɗin "se goben" tana kai nan ta juya ta shige motan da security ya buɗe mata, tana shigayarufe driver ya shige motan suna tsaye a wajen ya ja suka nufi ƙofa.... "Malama jeki gida" Hisham yace tare da kallon Nachma, murmushi ta saki tare da faɗin"yanzukuwa" tayi maganan tare da juyawa da nufin wucewa, karo ta kusan yi da Sunaina da Minakshi, "lafiya kuwa!" Tace da mamaki, "bashshi abinda muka zo gazgatawa mun ga tabbaci tundagawannan bita zai-zain anan" Sunaina tace tare da jan hannun Minakshi suka wuce, dariya Labibyasaki tare da faɗin "shegu a tsorace suke fa" "ba sa da nayi ne" Nachma tace tare da jan tsaki tawuce, murmushi Hisham ya saki tare da faɗin "girlfriend ai ta yi musu zarran da isa garetazemusu matuƙar wahala" "bar wahalallu" Labib yace tare da jan hannun shi suka yi masjid.... Comments fans🥰🙏 🫀MUGUWAR TSOKA 🫀 {🫀TA'ARE KALLUƊE} [Muscle Cramp🫀] ) عضلة سيئة ( 🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_ https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466 written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم By Yardajjiya👩 💻 Page. Fourty eight "Malam Kabir a sanar musu su fito mu tafi yamma na gabatowa" Ali yace tare da kallonKabir dake zaune kusa da shi, ba musu ya miƙe tare da faɗin "daren ma ya kawo jiki ai" ya idda maganan tare da shigewa ciki, yana shiga ya taddasu isu-isu kowa ya watse, danne abindaketaso mai yayi ya kalli Babiya cike da girmamawa tare da faɗin "suna jiran ku a waje".... "To, to yanzu maganan da nake a zuci kenan" tace tare da yunƙurawa, tashi Iƙilima tayi tanufi basket da cooler's ɗin da ta wanke wanda suka zo musu da shi ta ɗakko ta maida komai mazaunin shi ta komo inda suke... "Dan Allah ku ƙara haƙuri komai ze zama tarihi, mu ma haka muka ji, fiye da haka ma zaniyacemuku lokacin da Anty ta tafi ta bar mu, ji muka yi ba zamu ƙara motsa laɓɓa da zummanmurmurshi ba, ji muka yi mun gama komai na farin ciki a rayuwa, amma da muka danganamukabarwa Allah komai ba murmushi ba har dariya mun yi, dan Allah kar ku ce za ku cigaba dawannan kukan haka" Farisat tace tare da riƙo hannun Sadiya da kulawa, murmushi ta sakinmatatare da jinjina kai, "ku muje suna jiran mu" Babiya tace idonta akan su, jiki a mace suka rankayasuka fice.... Suna fita suka tadda su tsai-tsaye da alamun fitowansu suke jira, da sauri Farisat da Yasminsukaƙarisa kusa da Yaya, kamo hannun su yayi tare da matsewa cike da ban haƙuri, jinjina mai kai suka yi zukata na rauni, "Iƙilima ki ka sance me juriya, juriyanki shi ze ƙarfafa ƴar uwanki" Yayayace a natse, jinjina kai tayi cike da gamsuwa, "to ku muje" yace tare da kallon su, ba mususukajanye daga kusa da shi ko wacce ta nufi motan mijinta.... Miƙa ma Yasmin basket ɗin Iƙilima tayi tare da faɗin "mun gode Allah ya bar zumunci" jinjinamata kai Shureim yayi cike da tausayawa, amsa Yasmin tayi tare da faɗin "ku ɗauki shawarandaake ta baku, zan kira ku anjima in mun isa gida, please ku yawaita addu'a" jinjina mata kai tayi tare da janyewa daga jikin mota, "ku sauke su Halima a hospital mana" Sadamda ya ƙarisojikinmotan yace tare da kallon Shureim, ba musu ya ce su shiga, "a'a bari mu tafi dasu, hanyanmuyafi kusa" Farisat tace tare da wuca wa ta musu magana, murmushi ya sakin ma Sadamyajamotan a sanyaye suka ɗau hanya, ta ɓangaren Salman ma jan na shi yayi da tashi matanda Sadam da su Halima bayan sun ƙara sallaman su suka wuce, Yaya ma shigewa na shi yayi shi daBabiya da Baba Mari da Ali da Balarabe Habibu ya ja suka ɗau hanya ... Sauke numfashi suka yi a natse tare da kallon juna bayan motocin sun ɓacewa ganin su, riƙohannun Sadiya Iƙilima tayi suka wuce gida a natse, bin su da ido Kabir yayi hawaye na cikaidanun shi, ya san ababen tausayi ne su, yanzu ne ma suka fi can-canta da a tausaya musu.... Sallama Jabir da matanshi suka yi a natse suka shigo parlorn, ko kafin su iddasa amsa sallamansu sallaman Abubakar da matanshi ya doki kunnuwan su, amsawa suka yi cike da farin cikinganin su, man suka shiga gaishe-gaishe da taya juna murnan kyakykyawan albishiin da yariskesu, kafin kace me wuri ya kiɗime, su Lawiza ba s8ama se nan nan da jama'a suke.. Kallon Lailah Salwa tayi tare da faɗin "6 da wani abu yakamata mu zo mu tafi" "ku je ina!" Lubabatu tace da mamaki, murmurshi Khadijatu ta saki tare da faɗin "gida" "ba inda zakuseyafarka kun gaisa ya ganku kun ganshi" Hajiya tace cike da tabbaci, murmushi suka saki ba taredasun ce komai ba, "har yanzu be farkan ba ne?" Matan Alhaji Jamil tace da ɗin bin mamaki, "ehyana barci" Kamil dake zaune kusa da matar shi da yaran shi yace tare da kallon ta.... "Ina Insu ne!" Ibrahim yace tare da kallon Fadila, "mun dawo ba mu tadda ta ba" tace a hankali, "to ina ta gaban goshin Hajiyan ta yi?" Matan Alhaji Jamil ta ce tare da sakin murmushi, dukdasun san magana ta saƙa amma ba wanda ya maida hankali wajen ba ta amsa, "kun duba takumaba ta nan a gidan!" Jabir yace a rikice... "Tana makaranta fa" Salwa tace a natse, "yau sunday!" Yace hankali ba a kwance ba, "ehsunadalecture's su" Abubakar yace cike da samun sassaci, sauke ajiyan zuciyan samun sassauci shima yayi, miƙewa Nafisat da ta jiyo kukan Mairah da ta koma barci bayan la'asar tayi da sauri datafi ɗakkota, wuce wanta da sakanni Insu ta shigo a gajiye baki ɗauke da sallama, zuba mata idosukayi gaba ɗayansu, wasu cike da kewa wa su kuma na ciki na ciki.... Murmushi ta saki tare da faɗin "oh yau gaba ɗaya na zama nama, haka aka dinga mun wannankallon a Insoul se da na ji kaman in fasa ihu, gashi na dawo gida ma na tadda wani" murmushi matan Jabir ta saki tare da faɗin "to kewanki mu ka yi ai" "ni ma nayi na ku Anty" tayi maganantare da nufar Hajiya a gajiye, kwaɓe fuska tayi tare da faɗin "nayi matuƙar gajiya Hajiya" tayi maganan tare da zama kusa da ita ta kwantar da kanta a kafaɗanta, murmushi ta saki taredaɗaga hannu ta bugi kumatunta a hankali, "wannan dai ragwantaka ne, yaushe ki ka zama raguwa?" Abubakar yace tare da sakin murmushi... Ɗago kai tayi tare da faɗin "uncle Abubakar ba ka san awa nawa muka yi a zaune muna abuɗayaba ne, wallahi se yau na fahimci zama ma aiki ne" dariya suka saki tare da kallon ta, "hmmbazaku gane ba ne" tace tare da miƙewa, "ke dai faɗi gaskiya ko rawa ki ka yi?" Nabila tace fuskafaɗaɗe da murmurshi, harara ta balla maga tare da faɗin "ke dai ki ka yi" tana kai nan ta wuceupstairs da ɗan sauri, "Ammi gata ku je tare" Nafisat tace da ƙarfi tare da nufota da sauri, juyowatayi dai-dai da ƙarisowa Nafisat ta banka mata harara tare da faɗin "mu je ina?" tayi magananfuska a ɗaure, kwaɓe fuska Mairah tayi tare da ƙoƙarin riƙo baby hijab ɗin jikinta, da mamaki takalleta ganin da gaske fa take ya sata faɗin "jeki zauna da Ummi ina zuwa" sakin kuka meƙarfi tayi tare da kai hannu.... "Amsheta mana" Lailah tace fuska a ɗaure, dan kar Insun ta kawo wani zancen, kwaɓe fuskatayi ta amsheta ba din ta so ba ta wuce kamar zata tsaga ihu, murmushi Nafisat ta saki tare dajuyowa cikin parlorn, tana zama nurse ta iso parlorn fuska ɗauke da murmushi tare da faɗin"yallaɓai ya farka" miƙewa suka yi a zabure suka yi hanyar ɗakin, da ƙyar SSG ya iya dakatar dasu akan su shiga a natse kar su haifar da wata damuwan.... Ta ɓangaren Insu kuwa tana shiga ta zaunar da Mairah a saman gado ta juya dan nufar toilet, kuka ta saki tare da miƙa mata hannu, da mamaki ta juyo ta zauna kusa da ita tare da taɓanwuyanta jin da ɗumi ya sata faɗin "anan matsalar take kenan" tayi maganan tare da miƙewataɗakko mata maganinta ta ba ta a natse, tana gama bata ta kwantar da ita ta zauna kusa daitatana bugun bayanta a hankali, a haka har wani baccin yayi nasaran ɗaukanta, miƙewa tayi tareda yamutsa fuska saboda bayanta da ya riƙe, jin an fara kiran sallahn ya sata rage kayanjikintaahanzarce ta shige toilet... Ta ɓangaren mandiya Sa'adatu kuwa a bakin titi tace su Sadam su sauketa ba wani ja ya baHabibu umurnin taka burki, yana takawa ta ɓalle murfin motan ta sauka, tsaki Sadamya saki dana cewan shi ƙarnin bleaching take, neman waje a gefen lungun da ta shiga tayi ta raɓe, batafitoba se da ta tabbatar sun yi nisa da wajen, da sauri ta fito ta tsallaka titin tayi danfarerengidandake wajen, tura ƙofar tayi a firgici jin a kulle yake ya sata fara bugu da ƙarfi ganin babualamunme niyya buɗewa ya sa ta fara laluban jaka kamar taɓaɓɓiya tuna ta bar shi a can ya sata rumtseido tare da sakin huci da ƙarfi ta ɗaura hannu a sama kai cike da fargaba, juya dubanta gashagondake kusa da gidan tayi ganin abuɗe yake ya sata sauri nufar can kaman zata ci ta baki.... Tana isa tace

Chapter 73 of 109