ta saka ta wuce
ɓangaren da praymat yake, jin yanda jiri ke janta ya sa ta zama dirshan ta tada sallah a natse, daƙyar take iya kai ruku'u da sujud, dan ji take tamkar kanta ze rabe gida biyu, tana idarwa batatsaya ko azkhar ba ta rarrafa ta haye gado ta ja blanket ta cukuikuye, ban da girmama buwayanmahaliccinta ba abinda take abu ne wanda ba ta taɓa cin karo da shi ba se yau... Numfarfashi me haɗe da haki kawai take saki tana karanto addu'an da ya zo kanta ya gangarobakinta, a haka wani wahalalllan barci yayi gaba da ita me cike da mafarkan Anty....
Ta ɓangaran me girma president ma hakan take, a daddafe ya zura jallabiya ya hau kanpraymatyana idarwa ya ɗaga hannu yana me ne man gafara da yafiyan mahaliccin shi, dan a yandayakeji
wani babban zunubi ya aikata Allah ya hukuntashi ta wannan ɓangaren, yana idarwa ya shafayazari tissue ya goge hawayen da suka jiƙa mai fuska ya miƙe daƙyar dan barazanan tarwatsewadakan shi ke yi ya nufi bed, yana gab da ƙarisawa ya ci karo da award ɗin dake yashe a gefengadon, bin shi yayi da ido ya raɓe yayi saman gado yana hawa ya fashe da kuka tare da saurin saukayayaye bedsheet ɗin dake shinfiɗe a kai yayi hurgi da shi gefe ya kanainaye jikin shi waje guda, haka yayi ta risƙan kuka me asalin zafi wanda ke fitowa da ga ƙasan zuciyan shi, jin barci nafizganshi ya sa shi zamewa a hankali tare da jan blanket ya lumshe ido, ko kafin ya samuzarafinfaɗaɗa tunani gwanin sata yayi wuf da shi.... Ta ɓangaren Hajiya Jabiida kuwa komawa parlor tayi ta dasa zaman jira, se da ta tabbatar dabada tazaran awa ɗaya tsakaninta da zuwan farko sannan ta tashi ta nufi sama, kai tsaye ƙofar
ɗakin tayi, tana isa ta tuɓe zindir ba abinda ta bari a jikinta kamar yanda Mommy ta umurcetatakama handle ta murɗa, jin shi a ƙame ƙam-ƙam, yasa ta fidda ido waje da ɗinbin mamaki taredafaɗin "ba dai ni mutumin nan ya mayar bi can ba" tayi maganan a rikice tare da cigaba da
murɗawa se dai ba alamun ze buɗu, dogon tsaki taja tare da juyawa ta bi wajen da ido, bakowaba kuma motsin kowa, cike da ɓacin rai ta juyo ta maida kayanta ta wuce kaman zata tashi sama
tare da banbamin rashin samun nasara da suka yi....
Fitowa Hajiya tayi a natse hannu riƙe da sandan da take dogarawa wajen tafiya, saboda tasotagaba da ƙafa yayi a kwanakin nan, kallon su Alhaji Jamil dake tsatstsaye cike da damuwa tayi
tare da faɗin "lafiya?" Ko kafin yayi yunƙurin ba ta amsa Lubabatu dake zaune tayi wuf taredafaɗin "SSB suke jira, wai yau be samu fita masallaci ba sannan be fito breakfast ba, gashi kumalokacin zuwa office yayi shiru ba labarin shi" "subhanallah, kun kira number shi kuma!" Taceidonta akan su, "mun kira amma be ɗaga ba" Alhaji Munnir yace da damuwa, "to! Ikon Allah, Allah yasa dai lafiya" tace tare da ƙoƙarin zama, "in sha Allah lafiya Hajiya, wataƙila ya gaji sosai
ne yana buƙatar hutu, tunda Allah ya kawo shi gidannan be samu hutu yanda ya kamata ba" Jabir yace cike da son kwantar musu da hankali, "wani hutu ne haka Jabir da har ze kasa zuwasallah a jam'i" Hajiya tace idonta akan shi, jinjina kai yayi dan yasan ta fi shi gaskiya, "yakamataku haura ku ji dalilin" tace tare da kauda kai daga gare su, saurin haurawa SSG da muƙarrabanshi suka yi su Alhaji Munnir suka dafa musu baya.... Haɗiye wani kakkauran yawu Jabiida dake zaune gefen Nabila tayi, tare da fiddo ido waje, tunsassafe ta so barin gidan, dan Mommy ta faɗa mata matuƙar be yi sexy ba ze iya rasa rayuwarshi
dan maganin me ƙarfin gaske ne, sannan biyu tace a saka ita tace a saka goma dan yandazefi
rikicewa, Nabila ne ta hanata akan se sunyi breakfast ko da suka je wajen breakfast ba ta gafitowan shi ba se da ta ƙara tsurewa dan ta tabbatar aikin gama ya gama, suna dawowa parlor tatattaro kayanta dan tafiya Lubabatu ta hanata akan se zuwa anjima kaman ana koranta, sunazaune su Alhaji Jamil suka shigo cike da damuwa, nan SSG ke sanar da be samu fita masallacinasuba ba...
"Ina Insiyyah? Ba dai ta tafi ba sallama ba!" Hajiya tace a natse idonta akan Fadila, murmushi
saki tare da girgiza kai cike da alhini tace "ba ta sakko ba har yanzu" "oh ita ma!" A'isha tacetareda kallon ta, jinjina kai tayi tare da faɗin "eh" "oh Insiyyah wataƙila ta mance ma da lokacintafiyan na su tashi maza ki taso ta goman ta buga har da mintuna biyar" Hajiya tace idontaakan
Fadila, miƙewa tayi a natse ta nufi stairs tana ƙoƙarin saka ƙafa akai Alhaji Jamil ya sakkoarikice, mimmiƙewa suka yi cike da firgici....
Suna hawa suka wuce ɗakinshi kai tsaye, murɗa mariƙin ƙofan Alhaji Munnir yayi a natseyashige, hangoshi da yayi yana ta gurmususu kamar me naƙudan da ɗa ke neman hanyar fitowayasa shi sakin mariƙin yayi inda yake a guje kamar ze ci ta baki, da sauri su SSG suka dafa mai baya, riƙoshi Alhaji Munnir yayi jiki na ɓari tare da tambayan shi me ya same shi? Da sauri Jabir yazarohanky ya fara goge mai zufan dake tsatstsafo mai hankali a mugun tashe jiki na ɓari, "Subhanallah" Alhaji Jamil da ke a rikice yace tare da ƙarisawa wajen, zaro waya SSGyayi yadanna number doctorn dake kula da lafiyan president, sanar mai yayi ya katse kiran, kallonAlhaji Jamil yayi tare da umurtan shi akan yaje ya hayo da doctorn, da sauri ya fice kamar zeci tabaki....
"Meya faru!" Hajiya tace murya na rawa, share zufa yayi tare da faɗin "akwai matsala Hajiya, inaga an kai ma SSB hari" zare ido suka yi gaba ɗayan su cike da tsoro me haɗe da mamaki, ficewayayi da sauri yana gyara zaman babbar riga, "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un" A'isha taceidonazubda ruwan hawaye, komawa Hajiya tayi ta zauna tare da jingina da jikin kujeran tana metsarkake sunan mahaliccinta.... Zare ido waje Maude da su Lawiza dake zazzaune a gefe suka yi zukata na bugu da ƙarfingaske, goge zufa Lamunde tayi cike da firgici, jin numfashinta na ƙoƙarin gujewa gan-gan jikintayasata miƙewa ta fice da sauri, tana fita ta saki ƙaƙƙarfan numfashi tare da fiddo ido waje tanabinwajen da ido, raɓe ta Alhaji Jamil da ya zo wuce wa shi da doctor yayi a kiɗime ba tare da yahankalta da waye a wajen ba...
Ringing ɗin da wayanta ke ta faman yi ya sata ta motsawa a hankali, kusan kira na 20 kenan, miƙewa tayi da sauri se dai kafin ta kai da dira wani azababban zafi ya kai ma ƙwakwalwantaziyara, "ahshhh" tace tare da komawa ta zauna a hankali, nan da nan hawaye suka kawo idonta, gogewa tayi tare da miƙewa a hankali ta taka har inda ta maƙala wayanta a caji jiya kafintafitata zaro ta wuce saman sofa ta zauna tare da duba me kiran, ganin irin kiran da KhadijatudaLailasuka jera mata ya sa ta zare ido tare da kallon time, "10:40am" tace tare danna number Lailah, ringing biyu ta ɗaga murya cike da ɓacin rai tace "ba ma son rainin hankali Insu! Ƙarfe nawanace ya miki a wajen nan?" "Dan Allah ki yi haƙuri gani nan, wallahi barci ne ya sace ni" "ohomiki
wallahi in dai ba ki zo kafin 11 ba tafiya zamu yi, wato da ten ɗin zamu tashi ta kin jamanaasarakenan" ta idda maganam tare da katse kiran, ajiye wayan tayi da sauri ta miƙe a hankali tayi
toilet... Haɗa ruwa tayi me zafi ta shiga ta zauna tare da lumshe ido, se d ta tabbatar ya ratsata sosai
sannan ta miƙe ta fito, ba ƙaramin daɗin ruwan da ta shiga yaji ba dan ya temaka mata sosai, wani ta haɗa ta shige ta saɓa sabulu, tana gama ɗauraye jikinta ta fito, kai tsaye ɓangaredressing mirror ta wuce, stool ta ja ta zauna ɗaukan handryer tayi ta jona ta fara busar dagashinkanta da ba ta samu daman busarwa ba ɗazu, tana gamawa ta maida mazaunin shi ta farashafalotion's, ko powder ba ta samu daman shafawa ba ta fesa body spray ta miƙe a natse ta wucedressing room, ba ta jima ba ta fito sanye cikin wata pencil Abaya beige color yayi matuƙar
amsanta, ɗaukan oil perfume tayi ta tsiyaya a hannu ta gogo a jikin Abayan, wuce wa a natseinda takalma da jakunkunanta suke tayi jiki a mugun sanyaye....
Tunda su Alhaji Jamil suka haye su Hajiya ke baje da ido a ɓangaren up stairs, ba wacce tasamudaman zaunawa, fatan su be wuce su ga SSB da kan shi ya sakko ba, Jabiida kuwa banda kartababu abinda cikinta ke yi dan gaba ɗaya ta gama tsurewa, Lamunde kuwa ko da ta dawotakasatsayuwa, zubewa ƙasa tayi ta bi su da ido, banda ɓari ba abinda jikinta ke yi, dan ta gama tsorata, suna cikin wannan halin SSG ya sakko cike da zafin nama muƙarraban shi dafe da bayanshi, kosakan 5 be yi ba su Alhaji Jamil suka sakko, "a kama duk wanda ke aiki a kitchen, a je a bincikesuse sun fidda wanda ya yi kuskuren cutar da mr president" SSG yace idon shi akan yaran shi, wucewa suka yi da sauri shi kuma ya wuce cctv room...
Fashewa da kuka Maude tayi tare da faɗin "ko ƙumban yallaɓai ba zamu iya cutarwa ba barekuma shi da kan shi" Lamunde kuwa ta kasa iya furta ko A, dan laɓɓanta ba za su barta ba, "meke faruwa!" Hajiya tace tare da kallon Jabir, kamata yayi saboda ɓarin da ya ga jikinta na yi tareda faɗin "komai normal ya fita daga ko wani haɗari" sauke ajiyan zuciya Jabiida da ta fara ɓatajikinta da zawayi tayi tare da samun ɗan sassauci, "da ɗin me ya same shi!" Lubabatu tacemuryana ɓari, "to an dai kai mai hari ne, amma a tean jiya da ya sha, se dai mun bar doctor na bincikenƙwayan da aka yi amfani da shi" Alhaji Munnir yace cike da zallan mamakin wanda ya aikatahakan...
"Me! Kuna nufin wai kasheshi aka yi ƙoƙarin yi!" Yasmin tace a rikice, zare ido Lamunde tayi
laɓɓa na ɓari ta kalli Jabiida da ta kalleta, banda tsine mata ba abinda take a zuci, tana zaman-zamanta ba'a rageta da komai ba Mommy ta shiga jikinta da alhairai, har tana jin kanta ɗayadaMaude, a she son tarwatsata suke, fashewa da razanan nan kuka tayi cike da tausayin kanta, kallonta suka yi zukata na rauni dan duk a zaton su, kukan akan SSB take, "to ba ma ce ba, ammaa zahirance hakan ya tabbatar mana" yace tare da kallon Alhaji Jamil dake waya da Kamil agefe, faɗowa parlorn Ibrahim da Lawiza ta sanar ta waya yayi a rigice tare da ƙarisawa kusa da Jabir ahanzarce, "ina yake!" Yace cike da fargaba, "kwantar da hankalin ka yanatare da doctor, dasauƙi
sosai" yace tare da kama hannun shi, "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un wannan wata iriyar baƙarrana muka riska? Yunƙurin kisa fa! Waye ze aikata mai haka! Me ya ma wani da ze yi yunƙurinraba shi da duniya!" Lubabatu tace tare da fashewa da raunataccen kuka....
"Am, ɗazu da asuba na ga Insu ta fito daga ɗakin shi tana tafiya da sanɗa kamar tana gudunwani
ya ganta" Fadila tace a natse tare da kallon Alhaji Munnir, zuba mata ido suka yi da zallanmamaki me haɗe da firgici, ganin irin kallon da suke mata yasata faɗin "wallahi, jiya tacedanAllah in zo da asuba in tayata shirya kayan da za tayi tafiya da shi, shine da na idar da sallahnaje, ban taddata a ɗakin ba, na ɗauka tana toilet na yi ta jiranta ba ta fito ba, har na gaji na fito, inagab da hawa stairs na ji motsi a ƙofar ɗakin Uncle SSB ina juyawa na ganta tana sanɗa" taiddamaganan a natse babu wani alamu na tsoro ko ƙarya a fuskanta da muryanta, "hmmkunji ba?Dama na san wannan tsinanniyar yarinyar ba da zuciya ɗaya ta shigo mu ba, na san akwai abindaya kawo ta, aikin da uwarta ba ta ƙarisa ba ta zo ƙarisawa" Lubabatu tace tare da hayewa upstairs a guje, duk kiran da suke mata ba ta waiwayo ba...
"Fadila ita kuma ki ka gani!" Lawiza tace idonta na cika da ruwan hawaye, "wallahi ita na gani" tace cike da gaskiyanta, "Allahumma ajirni fi musibati wa ahalifni khairan min ha" Hajiya daƙirjinta ke bugu da sauri da sauri tace tare da zama a saman kujera daɓas, saurin ƙarisawakusada ita A'isha tayi jiki na ɓari.... Duƙunne take tana ƙoƙarin ɗaura belt ɗin takalminta ƙiran virucci, banko ƙofan Lubabatutayi daƙarfi wanda se da ya firgita ta ta miƙe a razane tare da kallonta, dumfararta tayi kamar watazakanyar da ta yi gamo da abokin gaba, ba ta wani ɓata lokaci ba ta sauke mata maruka lafiyayyuguda biyu wanda se da suka yi sanadin fashewan gefen leɓenta na ƙasa, fizganta tayi a zuciyetafice da ita, ko jin tambayoyin da take mata ba tayi ba, janta kawai take ido rufe ba tare da talurada yanayin da take ciki ba, suna sauka down stairs ta jefar da ita gefe ta yi kanta gadan-gadan, wasu marukan uku ta watsa mata tare da faɗin "dan ubanki uban me ya miki? Meyasa zaki yi
ƙoƙarin kashe shi! Wata irin butulu ce ke wacce ba ta san me kyautata mata ba! Uwarki tanaƙasa shi, ke kin zo kashe shi, wallahi kafin ya mutu se kin mutu, wallahi se mun kashe ki kafinki iddasa manufarki" tayi maganan a zafafe tare da ingijeta ta bugu da center table, "ahshhh" tace tare da taɓan kanta da raɗaɗi ya kaiwa ziyara lokaci guda... Yunƙurin miƙewa tayi dan ta rasa inda kalaman Lubabatu suka nufa, kanta tayi da huruji, kafintaƙarisa Munnir ya riƙota tare da faɗin "wani hauka ki ke haka? Wannan banbamin shi ze saki
sanin abinda ki ke son sani?" Fizge hannunta tayi tare da faɗin "kar ka ƙara saka baki inbazakanemi ba'asin abinda ta aikata ba, ta yi yunƙurin kashe mun ɗan uwa sannan ka yi yunƙurinhanani hukuntata, SSB fa tayi yunƙurin kashewa" ta idda maganan a zafafe da ƙaraji taredayinkan Insu da ta zare ido gaba ɗaya ta zube mata cike da matsanancin mamaki, "dan ubanki zaki
faɗa mana wanda ya saki kashe shi ko se kin jiyewa jikin ki?" Ta idda maganan tare da jawotatajefar a gefe, rumtse ido da yawan su suka yi ganin yanda ta jefar da ita kamar wata ƴar tsanamara rai a jiki, miƙewa tayi a razane ko zafin ƙafarta da ya fidda sauti lokacin da ta jefar daitabata ji ba tare da fadin "kisa! Ni! Uncle kuma!" Ta yi maganan a rarraɓe tare da ba zama Lubabatuido, damƙota tayi ta shiga wawwanketa da mari tare da faɗin "dan ubanki waya saka ki! Wani
alheri ne be miki ba? Duk da cutarwan da uwarki tayi mai amma be ƙyamace ki ba ya amsheki dahannu biyu ya fifitaki akan kowa ya mutumtaki sannan dake ke ɗiyar butuluce kina ƙoƙarinsakamai da kisa" ta idda maganan tare da rufe ta da duka, ko lura da yanayin da maganganuntayajefata lokaci guda ba tayi ba, saurin riƙota Kausar tayi tare da faɗin "Anty Luba daina dukantahaka mana, ki jira ta yi bayani, Insiyyah ɗazu Fadila tace ta ganki kin fito daga ɗakinshi meki kaje yi?" Taje fa mata tambayan idonta ƙyam akan ta....
Bin ta da ido tayi kaman wata wawiya dan ƙwaƙwalwanta ya kasa aiki ko kaɗan, "kinga natsu" Alhaji Jamil yace tare da riƙota, lumshe ido tayi hawaye na zarya a kumatunta tare da girgizakai
cikin ɓarin laɓɓa tace "ba abinda na mai, ban mai komai ba" "anji ba ki mai komai ba, me yakai ki
ɗakin shi a wannan lokacin? Yasmin tace cike da tausayinta dan ba ƙaramin jibguwa tayi ahannun Lubabatu ba, shiru tayi idonta akan su, "kun gani ko, ku barni in ci ubanta, lalama bazesa tayi bayani ba" Lubabatu tace tare da damƙo hannunta da ƙarfi, ahshhh" tace tare da rumtseido, yawancin su se da ta ba su tausayi dan kana ganin yanayinta kasan a jigace take, juyakai
Lawiza tayi ta saki kuka mara sauti, takawa har wajen Ibrahim da ya gama kai wuya yayi taredafaɗin "please release her hand" yayi maganan fuska a tamke, idon shi akan hannun Lubabatudake riƙe ƙam da hannun Insu, sakin hannun tayi da mamaki ta ɗago kai ta watsa mai ido...
"Ni ka ke wa magana ta wannan sigan! Waye kai! Waya baka daman tsayawa a kusa dani kayi
magana kamar haka?" Tace a kausashe, "ni ba kowa ba ne, amma ba zan iya cigaba da tsayuwaina ganin kina shirin cutar da ita dan wani dalili na ki na daban ba, tunda ba ta yi yunƙurinkasheki ba ke da ki ka kasance maƙiyiyanta banga dalilin da zata kashe wanda ta fi kowa ƙaunaaduniyanta ba" yayi maganan cike da dakiya, "kaiii! Ni ka kewa maganan haka!" Tace a harzuƙetare da zabura kaman za ta dake shi, buɗe baki yayi da niyyan magana, "don't ever talk tomelikethat, ka iya bakin ka, sannan ka tsaya matsayinka" ta idda maganan tare da yin kan Insuafujajan, "kar ki kuskura hannunki ya ƙara taɓan jikinta" Hajiya da Ibrahim ya farkar tace tare da yunƙurinmiƙewa... Da mamaki ta juya gareta tare da faɗin "Hajiya ɗanki fa tayi yunƙurin kashewa! Ɗan da ki karaina cikin fargaba da firgicin rayuwa ko mutuwa" tayi maganan a matuƙar mamakance, "dakatada wannan draman haka" Hajiya tace cike da ɓacin rai, shiru tayi ta zuba mata ido cike da
mamaki, "ban jin kin fi ni sanin ciwon shi, ba kuma ki fi ni ƙaunanshi ba, ni na ɗau tsayinwatatara da kwanaki ɗauke da shi a cikina ba ke ba, ni na raine shi tun daga yarinya zuwa wannanlokacin ba ke ba, ni na raine shi cikin firgici da fargaban rayuwa ko mutuwa ba ke ba, har yanzuda wannan firgicin da fargaban nake kwana nake tashi, dan haka ba kya da buƙatan tunatar dani
waye shi a gare ni" ta idda maganan zuciya a matuƙar ɓace, jikinsu ne yayi sanyi gaba ɗaya,
banda bin ta da ido ba abinda suke, Fadila kuwa banda danashi nan furta maganan ba abindatake dan bata ɗauka ze girmama haka ba...
Jingina da jikin bangon dake kusa da ita Insu tayi ta zame a hankali ta zauna daɓas a ƙasataredasakin zafafan hawayen da ba ta san daga ina suke fitowa ba, babu abinda take tunawa sedarenjiya, meya faru! Wa yayi yunƙurin kashe shi? Dama cutar da shi aka yi shiyasa ya fice daganatsuwanshi?" Irin wannan tambayoyin tayi ta jefawa kanta a ƙasan zuci, se dai ƙwaƙwalwantaya kasa ba ta amsan da take nema, a zahiri kuwa kuka kawai take yi me matuƙar rauni, "zoInsiyyah" Hajiya tace tare da saka hannu ta riƙota, zaunar da ita a saman kujera tayi tare dafaɗin"meya faru da Uncle ɗinki faɗa mun, kar ki ruɗe ki natsu kin ji?" Tayi maganan cike da kulawa, jinjina kai tayi tare da goge hawayen da ba su da niyyan tsyuwa cikin rawar murya tace "bansani
ba, na je nuna mai award ɗin da muka amsa a school se na ganshi cikim mawuyacin hali yanatagurmususu yana zu" "shut up stupid" saukan muryan SSB ciki lion voice ya doki kunnuwansu, dasauri ta ja baya tare da miƙewa zumburvta tsaya jiki na ɓari, wani banzan kallo ya watsa matatare da cigaba da sakkowa a natse, "let her to talk, da shi kaɗai zata iya wanke kanta, tundaanmanna mata lefin da ba ta san lokacin da aka aikata ba" Jabir yace idon shi akan SSBmuryaamugun ɓace.... Shigowa SSG yayi da jami'ai mata tare da nuna musu Lamunde, "ku kamata" yace a kausashe, kallon shi SSB yayi da alamun son bayani, "ita cameran tsaro ya nuna mana tana zuba makamagani a tean da kasha" zare ido gaba ɗaya suka yi tare da kallon Lamunde dake ta zare idokamar wata sabuwar kamu, fashewa da kuka tayi na shikenan nawa ya ƙare tare da faɗin"wallahi ban san ze cutar da shi ba, tirsasani su ka yi akan dole in saka" "su waye!" Alhaji Jamil
yace da mamaki, nuna Jabiida dake jin da ma tana da layan zana tayi a rikice, juyo da dubansugare ta suka yi da maɗaukakin mamaki, saurin ja baya Nabila dake kusa da ita tayi sabodafitsarin da ta saki, fashewa da dariyan dake tafe da zafafan hawaye Insu tayi tare da nunatadayatsa.... Saurin ƙarisawa inda take Lawiza tayi ta rungumeta tare da faɗin "komai ze wuce" girgizakai
Jabiida take a matuƙar firgice tayi tare da faɗin "ƙarya take mun, wallahi ba ni ba ne, Mommyneta ce mata ta saka, wallahi ba ruwana" ta idda maganan kamar wacce ta taɓu, "ƙalu inna lillahi
wa inna ilaihirraji'un dama wannan shige da ficen da ki ke Lamunde mugun abu ku ke ƙullawa!" Maude tace a rikice, "tabbas su ne, dan jiya da daddare sau biyu ina ganintq a ɓangarenupstairs
na farko da zan kai miki waya Mommy na ganta tana sakkowa kare da waya a kunni da alamunmagana take a wayan, na biyu da asuba na ganta zata hau" Asma tace cike da takaicin Jabiida....
"To me ne ne dalilin da yasa ku ke son kashe shi!" Jabir yace tare da watsa mata razanannankallo, girgiza kai tayi tare da faɗin "ba kashe shi tace za tayi ba, so suke ya aure ni" tayi maganankamar taɓaɓɓa, sakin ido da baki kawai suka yi suna bin ta da ido, dan sun tabbatar da ta farataɓuwa, guntun tsaki SSB ya saki tare da faɗin "kar ku mata komai, let her go" yayi magananidon shi akan Lamunde, "amma mr president" SSG yace cike da rashin jin daɗin barin Lamundeda yace ayi, dan har ya tanadin hukuncin da yake son mata, ɗaga mai hannu yayi tare da faɗin"ita ma wannan ɗin ku barta" "what!" Suka ce bakuna a haɗe idanuwa a waje, jinjina kai yayi tareda faɗin "yes, a rufe maganan anan, kar a ƙara tada ta" jinjina kai SSG yayi tare da nuna musuƙofan fita da gudu suka fice ba tare da sun waiwayo ba....
Juyawa yayi a natse ya nufi stairs, yana ɗaura ƙafa ya tsaya ya juyo tare da kallon Ibrahim, "tatattara kayanta gaba ɗaya ka koma da ita gidan su, ka tabbatar har gida ka kaita" yayi maganacikin muryan ba da umurni me cike da gargaɗi, duk da maganan ya doke shi amma ya daketareda jinjina kai baki na furta "to" ɗago kai Insu tayi a firgice tare da girgizawa cike da ruɗutanufeshi tare da fadin "a'a Uncle, ba inda zani, zan zauna a nan, please kar ka ce in koma gida, anannake karatu, dan Allah Uncle, dan Allah kabar ni anan, wallahi ba ni nayi niyyan kasheka ba, wallahi ba zan iya cutar da kai ba, Uncle, ba zan iya cutar da maƙiyinka ba ma dan na sansoyakenuna maka, saboda ko yaya yayi gulmanka ko ya zageka zunubi yake rage maka, dan AllahUncleka barni, please Uncle I want stay in your side, I want leaving with you, dan Allah Uncle" taiddamaganan tare da kai hannun da zumman riƙoshi, ja baya yayi da sauri tare da ɗagowa muryaakausashe yace "don't touch me with your hand again" ya idda maganan a kausashe, fashewadamarayan kuka tayi tare da ƙarisawa inda Hajiya ke tsaye cikin kuka tace "please Hajiya ki roƙeshi
ya barni ina son zama a kusa da shi, ba na son tafiya in bar shi, amanan Anty na ne shi" kaudaidoHajiya tayi cike da raunin zuciya....
A guje tayi gun Alhaji Jamil ta ɗurƙushe tare da haɗa hannuwa biyu waje ɗaya cike da firgici taceuncle Jamil na haɗaka da girman Allah ka roƙan mun Uncle kar ya maidani dan Allah" gogehawaye yayi saboda yanda take magiyan da dukkanin gaskiyanta, haka tayi ta bin su tanaroƙonsu, har Lubabatu se da ta roƙa, kamota Hajiya tayi tare da faɗin "ya isa haka, daina kukan, zaki
zauna tare da shi, ba inda za ki" girgiza kai tayi cike da sarewa tare da riƙe hannunta ƙam-ƙamsaboda ta gama jigata, zazzaɓin da ta samu ya sauka ya taso da dukkanin ƙarfin shi, ga haki dayataso ta gaba, ga bugun zuciyanta na tsananta, ga juwa da ke shirin ɗauke mata ji da gani dandishi-dishi take gani magana kuwa sama-sama take ji yowa....
Tattaro dakiyan shi gaba ɗaya yayi dan ba ƙaramin rauni zuciyan shi yayi ba, se dai wannanitacehanyar da ze sama musu salama gaba ɗayansu tare da faɗin
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 46 Chapter of 109