takunkumin aka fita, na hana kowa aikenta ko ƙofar zaure, wannan ne dalilindayasa ta ƙulla ce ni ta saka ni a zuciya dan na hanata rawar gaban hantsi, sheɗan ya bata
gudummuwa wajen ƙulla mun wannan ƙazafin, wallahi barrister Abdussamad babu wani kusanci
na taɓan jikin ɗaya daga cikin ƴaƴana da nake da shi, amma se gashi zancen na ma ɗiyar cikinafyaɗe na yawo a duniya, wannan kalman kaɗai ta isa ta birneni da raina" ....
Ya idda maganan cikin rishin kuka, banda salati da hailala babu abinda su ke iya yi, kuka Babiyata saki cike da ta'ajibi tare da tafe hannu ta na me maimaita "lahaula wala ƙuwwata illa billah" share hawaye Salman yayi tare da faɗin "meyasa ba ka ƙaryata ba?" "Ya za'ayi in iya ƙaryatawa?ƙullin da ta mun ba wanda ze iya yarda in na musa, ba wanda be shigo a anguwan nan ya taddani
cikin halin da matata kawai ya kamata ta ganni ba, ba abinda ta bar mun a jiki" ya idda magananyana me tuna ranar da abin ya faru, "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un?" Suka ce baku na a haɗetare d zubda hawaye me raɗaɗin gaske....
"Magani barci me ƙarfi ta aika aka siyo mata ta saka mai a ruwan shan shi, ba wanda ya sanhakase bayan da abun ya faru yaron da ta aika ya sanar" Iƙilima tace murya a raunane, "na isa ƙaryatawa?" Baba yace idon shi akan Salman, girgiza kai yayi tare da faɗin "ku yafewa Anty wallahi batasan da haka ba shiyasa ta shige gaba wajen nema mata adalci, amma ba ta yarda da zalunci kokaɗan" yayi maganan tare da fashewa da kuka, "ban riƙe ta ba ko kaɗan, ni a rayuwa ma banadawacce nake girmamawa a wannan zamani sama da ita, saboda ta dalilinta rayuwar yara dadamaya haskaka, ƙwaɗayin nema ma jama'a adalci da ƴanci yasata shigowa tsakiyan wannanlamari,
amma ta fuskanci gaskiya kafin rasuwarta, ta zo inda nake ta nemi sanin gaskiya kuma nasanarmata, a wannan lokacin ni ai ɗan gata ne, ba abinda na nema na rasa, ta tsaya wajen ingantarayuwata a can, wallahi na jima da yafe mata, duk da ban ma ƙullaceta ba" ya idda maganantareda goge hawaye, "mun gode sosai" suka ce baku na a haɗe....
"A haka ki ke mafarkin auren nawa? A hakan ki ke zaton zamu rayu matsayin miji da matan?Lallai mafarkin ki ze dawwama a mafarki" Sudais dake tsaye yana sakin huci yace zuciya amatuƙar ɓace, ɗago kai tayi ta watsa mai kallo me cike da gargaɗi zuciya na tafarfasa taredafaɗin "wallahi Sudais ba zan yarda da asara ba, kai nawa ne ina maimaita maka wannankalman, asara ban ma santa ba, in kuma kana tunanin bari na a yanzu ko nan gaba ka ma daina, danwallahi se dai ɗayan-ɗaya, ko ka mutu a haka babu aure ko kuma ka rayu da mace guda watoni
kenan, wallahi ba ma ka da kunya kwata-kwata Sudais, yo ko dabba ka tirke ai tana buƙatankadinga kewayowa kana ganin halin da take ciki bare ƴar adam, tunda ka kawo ni nan ka ficebakaƙara ko leƙowa dan ganin yanda nake ba, ba yan kasan ba zan iya haƙuri ko na awa huɗubatareda wani abu ha ziyarceni ba amma ka yi tafiyarka kusan kwanaki goma sha, ba ka ba labarinka, ba zan mutu dan kai ba, ba zan yarda in cutar da kaina ga wanda be san daraja da mutunci naba, wallahi na wuci gaban wulaƙanci a wajenka, Sudais in dai da mutumci ni a bin kulawace awajenka, amma duk ban samu waƴan nan ba, sannan saboda ka bada ƙofa har wata tsohuwar
kilaki ta iya buɗe baki ta na ƙoƙarin gorantamun, to dai-dai nake da zamanin ko wacce ƴar iska, kai ma ka sani"...
"Me ka ban? Kai ma kasan cikin abinciccikan da na tsana jelof rice na ciki, haka za'a kawomunitaa bushe ko isashshen mai babu a jiki, se wata ƴar iskan pure water guda ɗaya kamar rai, tobazan iya ba, ba zan kashe kaina da yunwa ba, sannan ba zan cutar da kaina saboda buƙata ba, ni aɗaukata yanzu ne muka samu ciakken daman baje rayuwar mu yanda muke so, ashe ba hakabane, to ina nan a yanda ka sanni wallahi zan iya ajiye so da ƙaunan da nake maka a gefe na kartamata riga da wandon rashin mutumci daga baya na maida" ta idda maganan a zafefe... Ƙarisawa dan da ita yayi ya janye abincin da ta fiddo da zumman ci tare da jawota cikin ɗinbin
sha'awar da ya kwaso ya zo zazzagewa ya zaunar da ita tare da zama kusa da ita ya zuba mataido, kauda kai tayi cike da karayan zuci, sakin munafukin murmurshi yayi tare da faɗin "bana dalafiyaa kwanakin nan, bana so in zo in kasa tafiyar dake yanda ki ke buƙata, kuma na san ba zaki iyajumirin jurewa ba, dalilin da yasa na nisance ki kenan dan gudun haifar miki da wani damuwan" ya idda magana tare da ƙoƙarin ɗaurata a kan network, ture hannun shi tayi tare da faɗin"babuwaya, ba zaka iya sanar da ni halin da ka ke ciki ba kenan?" "Sorry Beb komai dai ya wuce, dagaske nayi masifar kewan ki, a wannan ƴan kwanakin na tabbatar da ba zan iya rayuwa batareda ke ba" ya idda maganan tare da jawota ta faɗa jikin shi, murmushi ta saki tare da danneshi tazauna a ruwan cikin shi, dariya ya saki tare da faɗin "ina da tabbacin dannewa kawai ki ke?" Zarerigan jikinta tayi ta jefar tare da faɗin "haƙurina yana gab da ƙarewa, da baka zo yau ba datsintana zaka yi a gidan ku ina nemanka" dariya ya saki tare da birkitata ya ɓalle maɓallanbrayazare ya jefar.... Gyara zama Yaya yayi tare da faɗin "dama akwai abinda ya kawo mu yau ɗin na so da Allahyasamahaifiyarta na raye in faɗa a gabanta" jinjina kai Baba yayi tare da faɗin "ka faɗa duk abindakake son faɗa" "to" yace a natse tare da ƙara gyara zama, "Sa'adatu dai ba ta tare damu a halinyanzu, akwai wasu dabi'u da ta ɓullo dasu wanda ba zan iya juresu ba, na sallameta daga cikinahalina, ɗaukan da muka mata da girmamata da muka yi ba wanda ta ɗaga ido ta kalla" murmurshi Baba ya saki cike da na shi natsuwa, "a gaskiya bayan tafiyanta mun damu sosai, dililin da yasa na yanke hukunci zuwa gare ku dan in faɗa muku halin da ake ciki, se kumagaabinda mu ka zo muka tarar, kar ku ga lefina akan na ce ta bar gidana, mafi yawa daga cikinyarana mata ne, sannan suna tare da ita kusan kullum, ina tsoro da fargaban su ɗauki ƙafantaawasu dabi'un, shiyasa na nema ma kaina da su da kuma ita maslaha" "wallahi ba zan ga lefinkadan ka nemi inganta rayuwar ƴaƴanka ba, kun ma yi matuƙar ƙoƙarin zama da me dabi'uirinnata, hakan ba abu ba ne me sauƙi, kar ya zo ta shafa musu kashin kaji kamar yanda ta shafawaƴanuwanta, ga su nan sun cire rai da samun wani rayuwa bayan na gidan nan, Iƙilima a lokacindaabun ya faru har an kawo kuɗin aurenta, iyayen saurayin suka dawo suka amsa, wai kar yazoubanta ya gama lalubarta, Sadiya kuwa ba wanda ma ya taɓa zuwa neman aurenta tun
tasowanta har zuwa yau, ko samarin sun zo abu ɗaya ke kawo su neman ɓata masu rayuwa, dawannan baƙin cikin mahaifiyarsu ta koma ga mahaliccinta" "subhanallahi Sa'adatu tace anyi
bikin ai, ba zan manta ba har sati ta je tayi" Farisat tace da mamaki, murmushi ya saki taredafaɗin "wannan shine dalilin da yasa barrister Amina ta fara zargin akwai wani gaskiya da batasani ba"...
Ganin yanda suke bin shi da ido ya sa shi faɗin, "ta samu labarin ba auren da Iƙilima tayi gashi
kuma ta tambayeta tafiya biki taje tayi har sati shiyasa ta zo har nan gida ta samu mahaifiyarsu, ita kuma ta tabbatar mata da tunda Sa'adatu ta bar gida ba ta ƙara zuwa ba, dalilin da yasatajeprison kenan ta nemi sanin gaskiyan abinda ke tsakani na da ita" ya idda maganan tare dagyarazama, "tabbas na ji lokacin da Hajiya ke ma Sa'adatu faɗa akan ina taje kuma me yasa ta mataƙarya" Baba Mari tace cike da ta'ajibi, rumtse ido Yaya yayi cikin tuna wasu shuɗaɗdun shekaru, akwai lokacin da Anty ta same shi da batun ta shiga tsakiyan faɗan da ba ta san farkon shi basedai wataƙila ta ga ƙarshen shi ko kuma shi ya ga ƙarshen ta, a lokacin be ɗauki batun da wani
mahimmanci ba se ce mata da yayi zata iya, yana da tabbacin zata iya, sauke numfashi yayi mesauti tare da faɗin "muna ƙara ba ka haƙuri ga duk wani abu da ya faru ta sanadin mu, ba musani
ba, ba ma fatan cutar da wani ɗan adam ko a rashin sani ne" "kaman yanda na faɗa mukutunfarkon maganan mu ban ƙullace ku ba, Allah ya yafe mana gaba ɗaya, duk wannan abubuwandasuka faru ina da tabbaci akan jarabtace daga ubangijina, ya jarabceni ne dan ya gwada ƙarfinimani na, ban ɗaurawa kowa alhakin hakan ba, ko ita da ta shige gaba wajen aikata abunwallahi
na yafe mata har abada" ya idda maganan a sanyeye, "ma sha Allah, haka ake son mumini yakasance, Allah ya baka ladan da yake bawa masu afwa, ina ganin zamu zo mu wuce yanzu, munafatan zamu cigaba da zumunci" "in sha Allah, ai Allah ya haɗa" yace tare da sakin murmurshi, murmushi duk suka saki tare da mimmiƙewa...
"Har bakin mota ya musu rakiya suka ƙara sallaman shi suka wuce shi kuma ya koma ciki, "ohAllah brother Salman ban ma Harira sallama ba, ta ku ma ce in kirata in mun gama" Safinat tacekaman za ta saki ihu, dariya Farisat da Yasmin suka saki tare da kallon ta, "ko mu tsaya ki saukane? In kin sallametan ma haɗu a gida" Salman dake driving yace tare da banka mata hararatamirror, ɓata fuska tayi tare da tura baki gaba, "se shegen shagwaɓan tsiya, wai ance miki kyauyake miki?" Sadam yace cike da takaici, "wallahi zan bubbugeka, kai ni fa ba sa'arka ba ce" taceaƙufule, "se ki ba da himma" yace tare da kauda kai, "wallahi ka kiyayeni" tace tare da jinjinakai takauda fuska, sakin dariyar da suke ta dannewa Farisat suka yi tare da bin ta da ido....
"Wow a gaskiya kalamanki yayi mugun tafiya da zuciyoyin dayawan mutane, kinga ruwanlikekuwa!" Nachma tace a zunuɗe tare da kallon Insu dake zaune tana bin mutanen da suke shigowarestaurant da ido, "wallahi na gani, tun da na fara posting nake shan mamaki" tace hankalintadaidonta na ga jama'an dake cike a wajen, "da alama yau restaurant ɗin nan yayi albarka" tacetare
da maida idonta ga Nachma....
"Tun jiya suke cukowa haka" tace tare da sakin dariya, "meyasa?" Tace tare da gyara zama, jankujeran da Khalim yayi ya zauna ya hana Nachma dake shirin bata amsa cewa komai, murmushi
ya saki idon shi akan Insu tare da faɗin "na taya ki murna, Allah ya sa ya ci general election"
"amen" tace tare da sakin guntun murmurshi, "Nachma ki na nan dama?" Yace tare da maidadubanshi gareta, "ka ne me ni baka same ni ba ne?" Tace tare da watsa mai harara, faffaɗanmurmushi ya saki tare da miƙewa "ina son ganinki kuwa, zamu zauna" yace tare da barinwajen... Bin shi da ido tayi har ya fice kafin ta dawo da dubanta kan Insu, "da gaske Khalimna masifar
sonki, kinga yanda yayi ɗan wuya kuwa?" "Please kar ki ta do da abinda ya wuce" tace taredakauda kai, "shikenan ai" tace tare da bin ta da ido, "what!" Tace tare da fiddo ido waje, "albishirinku" Hisham da ya iso wajen yace tare da jan kujera ya zauna, "wallahi ka ban tsoro ko sallamababu" "ke wani abun farin ciki ke tafe dani" yace tare da zuba musu ido, "meya faru?" Insutacetare da kafe shi da ido....
"Deputy chancellor admin, registerer, students affair examination office duk an canza su" yacecike da farin ciki, "dan girman Allah!" Nachma tace cikin zallan mamaki, "wallahi ke ai munacikin alheri dumu-dumu" yace tare da gyara zama, "lallai Uncle ya ba da mamaki" Insu tacetareda sakin murmushi, "ba dai ki na da masaniya akan hakan ba!" Nachma tace da zallan mamaki, "a'a bance ba" tace tare da miƙewa ta ɗau jakanta ta saɓa ta nufin barin wajen, da sauri sukamiƙe suka dafa mata baya, juyowa tayi ta kalli Hisham tare da faɗin "ka biya bill?" Girgizakai yayi
tare da komawa da sauri, dariya Nachma ta saki tare da faɗin "sannu Hajiya mandiya Insu" dariyata saki ba tare da tace komai ba....
Suna fitowa suka tadda celebration ɗin da student's suke, bin su kawai take da ido cike dafarinciki zaro wayanta tayi ta danna musu video fuska cike da murmushi, se da ta ɗauki iya wandatake so sannan suka nufi class, 6 dai-dai suka fito kai tsaye parking lot suka nufa, tadda Ibrahimsuka yi zaune yana zaman jiranta, babu ɓata lokaci suka yi sallama ta shige, ja yayi suka nufi
barin school ɗin... Da sallama ta shiga parlorn, amsawa Lamunde da Maude dake zaune zaman jiran shigowantasuka yi tare da zuba mata ido, "Baba Maude waƴan can security's ɗin da na gani a waje f..?" maganan ya katse saboda ringing ɗin da wayanta ya ɗauka, zarowa tayi da sauri ta ɗaga ganinkiran Yasmin ne ta kara a kunni tare da faɗin "hello baby" "baby Insu" tace ta can ɓangarencikeda kewa, "na'am na ga kiran ki time ɗin ina class na bari in na dawo ne se in kira ki" "kar ki damu, dama so muke mu ma Uncle murnan cin primary election da yay" dariya ta saki me sauti taredafaɗin "aiko kun kyauta, Uncle na dabanne tun daga nan mun san ze ba su wuta" "tabbas kuwainada tabbaci akan ze buge wasan" Yasmin tace murya na nuna zallan farin cikin da tayi, dariyatasaki tare da faɗin "ba kina da number shi ba?" "No ba na da shi" tace a natse, "ranar a number ki
ka turo result ɗin nan" "eh to ba na ce miki an sace wayan ba ko kin manta ne" "oh haka nefa, welcome back ɗin sim ɗin ki ka yi ko? Bari in ga in yana gida in haɗa ku, ni ma bana da number
wallah" ta idda maganan tare da kallon Maude da ta ƙureta da ido, "Baba Maude Uncle nagidane?" "Eh" "baya nan" Lamunde tace tare da ƙureta da ido, kallon sakanni ta bi ta da shi taredagirgiza mata kai alamun lafiya? maida wayan a kunni tayi tare da faɗin, "baby zan haɗa kuzuwaanjima, bari in ɗanyi fresh up in fito" "okay se na jiki" tace tare da sauke wayan...
Saukewa ita ma tayi tare da faɗin "lafiya kuwa? Ke kin ce eh, Baba Lamunde tace a'a, me kefaruwa?" Ta idda tambayan idonta na yawo a saman fuskokin su, "yana nan, suna dinner davicepresident ne da iyalan president" Maude tace tare da kauda kai, "akwai wani abu sabo nebayanwannan?" Tace tare da ƙure su da ido "Hajiya Luba ne tace kar a bari ki shiga" Lamunde taceaɗan tsorace, "oh" tace tare jinjina kai ta wuce stairs da sauri, "Insu" Maude tace tare da kafebayanta da ido, riƙe glass ɗin dake gefen stairs tayi tare da juyowa ta kalleta, "meyasa bakyasonce ma yallaɓai Baba ne?"....
Ta jefa mata tambayan tare da ƙureta da ido, kallon sakanni ta mata kafin ta marairaice fuskakamar me shirin sakin ihu, tare da faɗin "to haka na ta so na san shi da shi Baba Maude, ni bansan shine Baba na ba fa ma, se bayan Anty ta rasu, duk ɗauka na Daddyn mu na can shineBabana" ta idda maganan murya a karye, "to ya zaki yi ai ƙaddarar rayuwace ta kai ki can har ki karayu da shi, amma ko yaya ya kamata ki dinga kiran yallaɓai Baba, ke fa ka ɗai Allah ya bashi, kobe faɗa ba wannan sunan ba daɗi yake mai ba" Jinjina kai tayi tare da juyawa ta ƙumshe dariyatahaye da sauri....
"Haba ai hakan yafi, amma ki dinga wani kiran shi Uncle Uncle, ai ba ma ze ji ya cika asalinubaba, ita ma mamartaki har da lefinta, duk da ban san irin rabuwar da suka yi ba, amma ko rabuwar
uwaka ubaka aka yi ai ka nunawa ɗa daraja da kiman mahaifi, amma da ke sallama'uce itataƙaƙaba miki mijinta matsayin uba, ga na ki uban a gefe na nunawa sa'a, kai mu mata muji tsoronAllah shiyasa fa aka ce da yawan mu ƴan uwata ne, to tsakani da Allah ban da shirme menenenaɓoyewa yarinyar ainihin mahaifinta, kai jama'a wallahi mata tunanin mu ragaggene, Allahdai
yasa mu dace" ta idda maganan cike da takaicin Anty, "to amen Maude ba ta wajen nan, ki jiratasakko se ki zayyana mata" Lamunde tace tare da kauda kai....
Comments fans🙏🥰
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Twenty nine
Ɗanɗana wannan na san za ki ji daɗin shi" Lubabatu tace tare da zubama Mommy hantar daakama gashi na musamman, murmushi ta saki tare da faɗin "ɗan dai-dai kar yayi yawa" murmushi tasaki tare da zuba mata kaɗan ta koma ta zauna...
Kallon agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannun shi SSB yayi tare da ɗagowa ya kalli Alhaji Jamil, murmushin maganar vice president dake ta santin Masar da ya ke ci yayi tare da ɗaukanwayanshi a natse ya tura saƙo ya mai da ya ajiye....
"Alhamdulillah" Mommy tace tare da zaran tissue ta goge baki ta ajiye ta miƙe a natse, dasauri
A'isha ta miƙe tare da mata iso cikin parlor, hira suka yi ta janta dashi cike da sakewa, kallontaJabiida tayi tare da shagwaɓe fuska, murmurshi ta saki tare da faɗin "har yanzu daughter batadawo ba gashi muna ƙoƙarin tafiya" murmushi Lubabatu ta saki tare da faɗin "ai takan ɗanjima"shigowa Alhaji Jamil da vice president yayi tare da faɗin "wataƙila akwai abinda ya riƙe suyauɗin" "ai ina ga se zuwa anjima" A'isha tace tare da sakin murmushi... Alhaji Garzali ina ga yakamata mu zo mu wuce yanzu, yamma na ta hararan mu" Mommy tacetare da kallon vice president, "okay Ma" yace a girmame tare da miƙewa, miƙewa tayi taredafaɗin "na so haɗuwa da Hajiya da daughter amma Allah be yi ba, please ku gaidamun susosai, amiƙawa Hajiya saƙo na in anyi waya da ita" murmushi suka saki tare da mimmiƙewa, "ai sunagabda dawowa in sha Allah" Lubabatu tace cike da sakewa, rankayawa suka yi gaba ɗaya sukafice, har bakin mota suka raka su, kallon A'isha Jabiida tayi tare da faɗin "Auntie please extendmyspecial greetings to sister" tayi maganan a shagwaɓe, murmushi ta saki tare da faɗin "za taji"
"wani school take zuwa ne?" Ta je fa musu tambayan tare da bin fuskokinsu da ido, "Isoul" Kamil
yace a natse, "okay university of law ko?" Tace tare da kallon shi, "eh nan" yace tare da kallonSSB dake sallama da vice president ...
"Suna tsaye har motocin suka fice daga gate ɗin farko, juyawa suka da zumman komawa idonKamil ya faɗa kan motan da Insu ta fi san tafiya makaranta da shi, "ba da wannan motansukatafi
ba?" yace tare da nuna musu motan da ke fake a gefe, da mamaki SSB da Alhaji Jamil sukazubawa motan ido, murmushi Lubabatu ta saki dan ta fahimci aikin da ta saka ne yayi kyau.... rankayawa ciki suka yi cike da al'ajabi, sakin baki da ido suka yi cike da mamaki tare da bintada
ido, zaune take a saman kujera two seater's plate ɗin abinci riƙe a hannunta tana ci a natse, "yaushe ki ka dawo!" Alhaji Jamil da ya kasa danne mamakin shi yace tare da ƙarisawa kusadaita....
"Tun ɗazu nake turawa Ibrahim saƙo amma ba amsa" ya idda maganan tare da zama kusadaita, saura kuwa da zallan mamaki suka zuba mata ido, suna tsatstsaya ko samun zarafin zamabasuyi ba, murmushi ta sakin mai me faɗi tare da faɗin "na dawo a gajiye ne shiyasa na ɗan kwantauncle Jamil, baƙin har sun tafi ne?" Ta idda maganan tare da jefa mai tambaya a ƙarshe, "yanzusuka tafi, ina jin ko gate na uku ba su kai ba" Kamil yace tare da ƙarisawa ya zauna kusa daSSBda ya jima da yin ma kan shi masauki, "wow" tace tare da sakin murmushi....
"Da kin zo kun gaisa ai kafin ki kwantan, sun damu da su ganki" Alhaji Jamil yace da kulawa, "uncle Jamil Allah be yi ba, sannan sun cika kallon ƙurilla shiyasa na tsare dan kar mu yi kilashin"tace fuska a shagwaɓe, murmushi ya saki tare da faɗin "ke kuma bakyason kallo ko?" Murmushi
ta saki tare da jinjina kai cikin yanayinta tace "yawan kallo na sa mutum yayi muni" dariyayasaki
tare da faɗin "au kinga ban san wannan hadisin ba sam" "Uncle ya sani tambaye shi ka ji" tacetare da sakin dariya idonta akan SSB da ya kauda kai tare da sakin murmushi....
"Luba kwaso kayan nan mu wuce magrib na gabatowa" A'isha tace tare da kallon Lubabatudaketsaye tana jin kamar ta faffalawa Insu mari saboda tsan-tsan takaici, kallon Lamunde daketaraba ido ita da Maude tayi tare da faɗin "kwaso mana kayan Lamunde" "to" tace jiki na ɓari tareda nufar ɗakin da suka ajiye kayayyakinsu da suka zo.... Miƙewa tayi a natse ta nufi kitchen, ba ta jima ba ta fito ta haye up stairs hankali kwance, dahararan da ba ta san a na yi ba Lubabatu ta bi ta, tare da sakin ƙwafa, "bari mu wuce na cewa
Yasmin su dawo haka munyi kewan Hajiya" Alhaji Jamil yace tare da miƙewa, murmushi SSByasaki tare da miƙewa a natse ya nufi up stairs ba tare da yace mai komai ba.... Kafe machine yayi ya sakko fuska sanye da facemask baƙi ya isa wajen matasan dake tsaitsayeagefe idanun su ƙyam akan ƙofar masallacin da ake sallahn isha'i, "barka da ƙarisowa ka iyakahuta" ɗaya a cikin matasan yace cikin muryan Allah ya shirya, jinjina kai yayi tare da faɗin"kuntabbatar da kunga shigan shi?" Ya jefa tambayan cikin na shi muryan, "ya shiga a idanunmutunmagrib, kuma yanzu gab suke da idar da isha'i na tabbata gab yake da fitowa tunda be fitobadasuka idar da magrib" ya idda maganan cikin tsan-tsan tabbaci...
"Kowa ya natsu bana son kuskure, kuskuren ku ze iya kawo ma mutumci na tangarɗa" "bakadamatsala oga, ka iya ka huta" yace tare da ɗaga hannu ya kai mai gaisuwa, irin na su, "ba sar" yacetare da juyawa ya zaro kwalin sigari a aljihu ya zaro ɗaya ya maida sauran ya kunna ya ja gefeyatsaya tare da juya baya, "ka iya ka huta Ɗan kuka me jama uwa da uba zagi" wani ƙatonmuryayasauka a kunnuwan su wanda cikin sakanni suka gane me maganan, jin an dafashi ya sa shi
juyowa da sauri tare da ɗago kai cike da mamaki ya bi wanda ke tsaye a gaban shi cikin wataƙatuwar rigan sanyi da hula da ido, murmushi ya sakin mai tare da miƙa mai hannu, miƙa mai nashi yayi tare da faɗin "nagode mutumina wannan gaskiya ne, dattijo Malami dattijuwa Malamani
kuma na ce ɗalibi zan zama, na ƙi halin uwa da uba, na kuma ƙi maƙofta, na haura na siyowandanake so ya yafawa kaina" dariya ya kwashe da shi tare da rungume shi ƙaƙam.... Zare jikin shi yayi daga rungumar da ya mai tare da faɗin "ka ga Kainuwa da dashen Allahbadashen mutum ba wallahi, ƙaryan mutum ya iya dasaka wallahi Allah, an buga da kai anbarka, dan ka riga da kace Allah, ka bi ubangijinka ka bi tsofaffi, ka bi dattijai dole ka tserewa dukwani
ɗan banza wallahi Allah, ka ga ɗan amanan Sarari me wargaza taro ko na uban wa" ya iddamagana tare da cafke hannun Kainuwa ya damƙe da ƙarfi....
Dariya ya saki me sauti tare da faɗin "na gaisheka na Ɗan kuka, na gaishe da me shirin gaishekamutumina, ni ne ɗan Baba da Mama, yaro ba ka ji amma kana jin naganan manya, ni ne ɗanamanan Sarari me ƙara gudun doki tsawa sa karkawa, tsakar dare me hana tafiya ragayar dutseajalin yaro, me ya kawo ka yankin mu dan na san baka bayyanuwa se da dalili?" Ya idda maganantare da baza mai ido....
"Au anguwarku ne!" Yace tare da fiddo ido ya rufe baki cike da mamaki, "anguwar mu ka kenamiji basar" yace tare da zare hannun shi, "wallahi wani wasa mu ka zo bugawa, Allah yasabadarace za ta ci gida ba" yace tare da gyara tsayuwa, "ƙaryanta dan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 39 Chapter of 109