a bakin ka, in taji a sama ba a bakin ka ba abin ze fi mata ciwo" "gaskiya ne, yallaɓai ka cire tsoro ka fuskanci gaskiya" Abubukar yace cike da shaƙiyanci, murmushi yasaki
tare da kallon Hajiya dake cewa, "Allah ya zaɓa abinda yafi zama alheri" "amen" suka ce bakunaa haɗe cike da yaba dattakonta, jan kujeran da yake kai SSB yayi tare da miƙewa a natse yanufi
ƙofa, mimmiƙewa suka yi suka sallami Hajiya suka dafa mai baya....
Tana maida wayan a aljihu wani kiran ya kuma shigowa, zarowa tayi ta baza ido a samanscreenɗin dan ganin me kira, "Hisham again" tace cike da mamaki ta ɗaga ta kara a kunni tare danufarmota, "Hisham gani nan, yanzu haka ina shirin fitowa ne" tace cike da ƙosawa, "oh kar ki cinyeni
ɗanye, ki hanzarta ina da class ba da daɗewa ba, kuma ke nake jira" muryan Hishamya bayyanaakunninta tangararam, "okay gani nan" tace tare da sauke wayan, tana ɗagowa da zummanganinta inda Ibrahim ya tsaya taji saukan muryan wani matashin dattijo ya doki kunnuwanta, "goodmorning Ma" da mamaki ta kai dubanta gareshi tare da faɗin "morning!" ganin yanda ta bi shi daido yasa shi faɗin "ni ne sabon drivernki" cike da mamaki ta gyara tsayuwa tare da faɗin"driver!""Eh Ma" yace a dalabce, wucewa yayi da sauri ya buɗe mata kofar baya tare da faɗin "bismillahMa" wuce wa tayi cike da rashin sakewa ta haye, rufewa yayi ya wuce driving side da sauri, tanadai-daita zama ta ɗago waya ta danna number Ibrahim, ringing ɗaya ya cafke kamar me jirankiran, "ka kyauta Abban Iman" tace kamar zata saki kuka, dariya ya saki tare da faɗin "nagode" katse kiran tayi tare da kauda kai ta maida ga saman titin da suka hau.... Yana dai-daita parking a parking space ya sakko da sauri ya buɗe mata tare da matsa matahanya, sauka tayi tare da faɗin "nagode" murmushi ya saki cike da farin cikin yabawan da tayi, ganin yana ƙoƙarin zaman jira ya sata faɗin "zaka iya tafi 5 zan gama lecture's se ka dawomutafi" "to Ma" yace a ladabce tare da buɗe motan ya shige ya ja ya bar wajen da sauri, saukenumfashi tayi tare da juyawa da nufin barin wajen, "wan!" Hisham yace da ƙarfi tare da fiddoido, da sauri taja baya ƙirjinta na bugawa da ƙarfi da ƙarfi, dariya ya saki tare da duƙewa a ƙasayanabin yanda ta fiddo ido waje cike da tsoro da ido, harara ta dallamai tare da faɗin "me kenan!, Baka san razanar da musulmi fasiƙanci ba ne?" "Oh sorry, ban ɗauka zaki razana har hakaba, ashe farar kurace ga tsoro ga ban tsoro" yace tare da sakin dariya, "sorry for yourself, ka kiyayeagaba" tace tare da raɓe shi ta wuce, da sauri ya bi ta tare da faɗin "I'm very sorry Insu" yayi
maganan kaman ze saki kuka, ja tayi ta tsaya tare da faɗin "ya wuce, kiran me ka ke ta munnewai?" Tayi tambayan cike da mamaki, miƙa mata madai-daicin jakan dake hannun shi yayi tareda faɗin "Mommy tace a kawo wa daughtern ta" "wow! Me mommy's girl ta samu?" Tayi
maganan tare da sakin murmushi idonta akan shi....
"Ban duba ba dan ba'a bani daman dubawa ba, amma in kin bani dama yanzu se in duba" yaiddamaganan tare da kai hannu da zumman amsa, jan jakan baya tayi da sauri tare da faɗin"bakafini
ido ba" murmushi ya saki tare da faɗin "ban damu da sani ba" yayi maganan tare da ɗaga kafaɗa,
"ka hutawa kan ka" tace tare da juyawa da nufin wuce wa, ja baya tayi da sauri saboda arbadaNachma dake tsaye idonta ƙyam akanta da tayi, dariya Hisham ya saki dan ya ga lokacindataiso, "oh Allah mutanen nan kar fa ku kashe ni" tace kamar zata tsaga ihu, murmushi Nachma tasaki
tare da faɗin "duk kewan mu ne ya saki rama haka?" "Ke dai bari ban san haka nake jinkuaƙalbi
ba se da ku ka yi nisa dani" tace tare da sakin murmushi, "guy's ina da lecture mu haɗu anjima" Hisham yace tare da kauda kai a agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannun shi, "okay se ka fito" suka ce baku na a haɗe, "okay" yace tare da juyawa ya nufi department ɗin su, takawa sukayi anatse suka nufi nasu, suna kai jiki Insu taja ta tsaya tare da faɗin "shiga ina zuwa ba da daɗewaba" kallon zallan mamaki ta bi ta da shi, dan sanin kowa ne a school ɗin duk inda aka ga zaraseanga wata, ba inda ɗayansu ya taɓa zuwa ba tare da ɗaya ba, ganin irin kallon da ta bi ta dashi yasata faɗin "ba zan jima ba" jinjina mata kai tayi tare da faɗin "nan da 30 minute's muna dalectureki hanzarta" jinjina mata kai tayi a katse, bin ta da ido tayi har ta shige kafin ta sauke nannauyannumfashi tare da faɗin "I'm very sorry friend" tana kai nan ta juya ta zaro wayanta.... Neman number ta fara a natse tana zuwa kan number da take nema ta tsaya cak ƙirjinta nabugawa, tafi ƙarfin 5 minute's tana bin number da ido, rumtse ido tayi da ƙarfi ta danna takaraakunni tare da fesar da numfashi da ƙarfi, ringing biyu aka ɗaga, dai-daita natsuwarta tayi sabodason dai-daita bugun zuciyanta, gyara murya tayi a hankali saboda son washewar maƙogorontada ya tushe tare da faɗin "kana ina?" Tayi maganan a hankali, sautin murmushin shine ya shigakunnuwanta kafin sautinshi ya biyo baya a sanyaye, "class" yace a hankali, "if you are freemeet
me in social center" tayi maganan a hankali kamar me gudun wani yaji, "I'mcoming" yaceahanzarce, sauke wayan tayi ta katse kiran, tare da jingina da bangon da ke bayanta, ɗaga idosama tayi tare da faɗin "Ya Allah kasa abinda nake shirin yi ya zama alheri garemu gaba ɗaya, ƙwaƙwalwana ya tushe, tunani na yayi rauni, Ya Rahman ka temake ni" ta idda magananhawayena bin gefen kuncinta yana sauka ta kunninta, se da ta daɗe a haka kafin ta sakko da kantaƙurewajen da ido, ganin ba mafitan da hakan ze bata ya sata takawa a natse ta nufi social center
kamar me koyon tafiya ba tare da ta damu da goge hawayen dake tsere a saman fuskantaba.... A hankali ta tura ƙofan glass ɗin shiga wajen, waje ne me matuƙar ƙayatarwa, wanda akaƙawatada kayan zamani na more yanayi, grass carpet ne shinfiɗe a ƙasan wajen, sama kuwa anƙawatashi da wani kwanon roba light blue wanda ya bawa cikin wajen wani haske na musammanme ɗaukan hankali, wasu haɗaɗɗun kujeru ne zube a wajen ga flower's dake baje a ciki waƴandaiska ke busawa da ƙamshinsu, a natse ta taka ta ja kujera ta zauna tare da lumshe ido, tanacikinamsan yanayin da wajen ya zo mata da shi, murmushi Khalim dake tsaye a bayanta yana binta
da idon dake cike da sarewa ya saki, tun shigowanta ba daɗewa ya shigo, se dai arba da itadayayi cikin wannan yanayin ya kasa ƙarisowa, sauke numfashi a hankali yayi ta fara takowaanatse, jan kujera yayi a natse ya zauna a hankali idon shi akan fuskanta, jin ba ta nuna wani
alamu na jin isowan shi ba ya sa shi faɗin "Insu!" A hankali, buɗe ido tayi ta sakko da kai a natseta baza mai idon da suka daɗe da canza launi, cike da rikicewa yace "what! Me ke faruwa ne! Meke damunki!" Ya idan jero tambayoyin a rikice muryanshi da fuskanshi na canzawa zuwa
damuwa, lumshe ido tayi hawayen da suka taru a ciki suka sakko cike da fargaba me haɗedatsoro ta mota laɓɓa a hankali tare da faɗin "are you sure what you tell me is true!" Ta jefamai
tambayan idonta da hawaye ke tsere ƙyam akan na shi idon, kafeta da ido yayi cikin zallanmamaki tare da jinjina kai da sauri tare da faɗin "I'm very sure, from the depth of my heart" yacena shi idanun na cika da ruwan hawaye, jinjina kai tayi tare da faɗin "ka tabbata zaka auri
bazawara?" Murmushi ya saki hawayen da suka taru a idon shi suka biyo kuncinshi tare dafaɗin"na tabbata, zan aureta ko da yara ɗari ta haifa, ni ita nake so ba wani abu da ta mallaka ba" murmushi ta saki me haɗe da zuwan kuka tare da faɗin "Are you sure you will marry me?" Tacekuka na kuɓuce mata, "Yes I'm sure, I'm very sure, zan aureki da dukkanin zuciyata, zanalkintaki
da dukkanin kulawata, zan mutuntaki da dukkanin rayuwata" ya idda maganan tare da sakinƙaramin kuka, "to ka aureni ka nesantani da nan, kasa in manta da nan da duk wani abudayaƙumsa" tayi maganan kuka me ƙarfi na kuɓuce mata, miƙewa yayi da sauri ya zaro hanky yajakujeran da yake kai ya matsa da shi inda take sosai tare da girgiza mata kai....
"Ki bar kukan nan yana matuƙar cutar dani, ba zan iya jure ganin hawaye na tsere a samanfuskanki haka ba, zanyi magana da Daddy, nasan ze amincewa buƙata na, please amshi ki share, in dai na ganin su" ya idda magana tare da miƙa mata hanky, jan hanci tayi ta amsa a natsetafara gogewa cike da sanyin da ya risketa, ɗago kai tayi ta sakin mai murmushi tare da miƙamai, amsa yayi cike da kulawa ya maida aljihu tare da faɗin "Alhamdulillah Ya Rahman, ni'imominkaga bayinka wadatacce ne, se da na cire rai ga zata waiwayeni ta yi dubi da nauyin dakkondanakese gashi ta dube ni, ina matuƙar godiya Ya Rabb, yau na tabbatar da addu'o'ina karɓaɓɓune" yaidda maganan tare da sakin hawaye, "kar dai" Insu tace tare da sakin murmushi, saurin dakatarda ita yayi da girgiza kai tare da faɗin "Allah ne ya dubi haƙuri da danganan bawanshi ya
fahimtar dake irin ƙaunar da nake miki, na yi miki alƙawarin tarin kula daga gare ni, Allahyasaba zan gundireki ba" ya idda maganan tare da marairaice fuska, murmurshi ta saki tare dajankujera ta miƙe tare da faɗin "an shiga lecture tun ɗazu" "oh Allah" yace tare da miƙa hannuyaamshi jakan da Mommy ta aiko mata cike da kulawa yace "muje, ni ma muna cikin yi ki ka kirani"murmushi ta saki tare da wuce wa cike da sanyi ....
Tun daga wannan rana shaƙuwar Khalim da Insu ya fara bunƙasa, babu mamakin da student'sbasuyi ba akan wannan shaƙuwa, saboda sun san abinda ya sa suka yi sanyi a baya, se dai sunzubamusu ido dan ganin yanda zata kaya a gaba, Sunaina da Minakshi kuwa babu haukan da basununa ba, se dai ba wanda ke ɗaga ido ya kallesu a cikin su, kullum suna tare a school in takomagida kuwa suna manne a waya, ta ɓangaren zuciyanta kuwa babu abinda ya ragu daga abindatake ji game da SSB se ma abinda ya ƙaru, ta mata gori, ta aibantata, ta zageta, amma daramkomotsi ta kasa, ta nesanta kanta daga duk inda yake ta daina fitowa in yana waje, ta daina zuwaduk inda zata gan shi, daga ƙarshe ta haƙura da kanta ta zubda makaman yaƙin ta ba da kai dancutuwar da take ta ciki, a haka rayuwa ta cigaba da turawa, sakkowa take kare da waya a kunni
tana sakin murmushi me cike da tarin ma'anoni, jan dining chair tayi ta zauna hankalinta akanmaganan da ake mata a waya, murmushi ta saki tare da faɗin "wow! Yanzu se yaya kenan?" "Bansani ba Queen se kin shigo gobe zamu san yanda zamu ɓullowa al'amarin" murmurshi ta kumasaki tare da ɗago kai da niyyan ɗaukan plate, zare ido kaɗan tayi ganin SSB zaune yana dinner anatse, saurin juyawa gefe tayi da ɗan shakku, ganin Hajiya zaune idonta ƙyamakanta ya satasakin murmushi tare da faɗin "bari mu ci abinci Uncle ya fito" "okay Queen ki gaidamin shi
please" "ban ɗau alƙawari ba" tace a hankali, dariya ya saki tare da faɗin "matsoraciya" "naji" tace a hankali, tare da satan kallon SSB, "ki ci abinci da yawa, ki sha ruwa da yawa, pleasekar ki
kwanta da wuri zamu yi waya" "okay bye" tace a natse, murmushi ya saki tare da faɗin "takecare" murmushi ta saki tare da sauke wayan a natse ta ajiye a gefenta ta fara zuba abinci.... Gyara zama Hajiya tayi tare da faɗin "Sadam ne?" Girgiza kai tayi tare da faɗin "ba shi ba ne" tanakai nan ta fara cin abinci a natse, ba taci da wani yawa ba ta miƙe ta ɗau wayanta tare da faɗin"Uncle good night, Hajiya good night" murmushin ƙarfin hali Hajiya ta saki tare da faɗin"ki
kwanta da wuri, kar ki manta da shan maganin ki" jinjina kai tayi tare da faɗin "in sha Allah" tawuce stairs da sauri ta haye....
Sauke ajiyan zuciya Hajiya tayi tare da dawo da dubanta gareshi, kan shi na a yanda yake komotsawa be yi ba, "kana hankalce da sabon da tayi da amsa waya akwanakin nan kuwa?" Tajefamai tambayan idonta ƙyam akan shi, guntun murmurshi ya saki tare da faɗin "eh" wani tuƙuƙinbaƙin ciki ne ya danne zuciyanta cikin ɓacin rai tace "yaushe ka koma haka Sahabee? Yaushekalalace har haka ban da labari?, Matarka ta sunna tana shaƙuwa da wani wanda ba maharramintaba ka zuba ido kana kallonta, ba haka na sanka ba, ban kuma zaceka da haka ba, duk matsayinda
aurenku ya ke kai be yi lalacewan da zaka zuba ido wani ya kutso kai ciki ba" tana kai nantamiƙetayi ɗakinta rai ɓace... Miƙewa yayi a natse ya nufi up stairs kamar ba wani abu dake damun shi, kai tsaye ƙofar
bedroom ɗinta ya nufa, yafi 10 minute's a tsaye yana bin ƙofan da kallo cike da fargabanabindaze iya tararwa, a natse ya murɗa handlen ya tura ya shiga baki ɗauke da sallama a hankali, daninya ƙi shiga ba samun natsuwa zeyi ba, saurin ɗago kai tayi ta zuba mai ido, ganin irin kallondayake bin ta da shi ya sata ƙasa da murya tare da faɗin "i will call you back" tana kai nan tazamewayan ta katse kira tare da maida dubanta gare shi ta sakin mai murmushi cike da yanayinta, "kin sha magani?" Yace a natse, jinjina kai tayi tare da faɗin "eh" janye idanunshi daga natayayi
tare da faɗin "ki kwanta da wuri" yana kai nan ya juya ya fice da sauri.... Da mamaki ta bi shi da ido, abu ne sabo a gare ta, zata iya cewa tunda suka shigo gidan betaɓatako ɗakin ba se ranar, sauke numfashi tayi ta kashe fitilllu masu hasken ta kunna dumlight tajablanket ta ɗau waya ta danna kira ta gyara kwanciya.... Banda takaicin kan shi ba abinda yake, tambayan kan shi yake dalilin da yasa ya shiga ɗakin, "abinda ka ke son gazgatawa ka je gani" zuciyanshi ta ba shi amsa kai tsaye babu wani kwana- kwana, "Ya Allah" yace da ƙarfi tare da rumtse ido, tura ƙofan bedroom ɗin shi yayi a natseyashige, masauki yawa kan shi a saman sofa ya jingina da jikinta ya ɗaga kai sama ya rumtseidocike da son samawa kan shi sassauci, se da ya ɗau tsayin mintoci a haka kafin ya sakko dakanyajawo wayan shi dake kan center table ɗin dake tsakiyan bedroom ɗin, neman number yayi yadanna kira tare da jawo dukkan natsuwan shi....
Ringin ɗaya aka cafke daga ta can tare da ɗaga sallama cike da ladabi, "amsawa yayi a mutumcetare da tambayan shi lafiyan iyalanshi, "Alhamdulillah yallaɓai, ina ta son kira se dai bansanlokacin da yakamata in kira ba, shiyasa na jirayi kiran ka" "okay ina jinka" yace a natse, "yaronɗan former governorn jahar Yarban ne, yana shekaran shi na ƙarshe ne, da a wannan shekaranze gama se dai faɗin da yayi ya sa shi maimaita level 500, abota ne a yanda bincike ya tabbatar
mun, se dai a watannin baya ya nuna mata ra'ayin shi game da soyayya, se dai ba ta amincemai
ba" ya idda maganan a ladabce, jinjina kai yayi kalaman soyayya na dukan zuciyarshi, "thankyou, idan ka sami wani bayani ka kira kai tsaye" yace a natse cike da kamalan shi, "okay yallaɓai
nagode" yace a girmame, sauke wayan yayi ya ajiye a gefe tare da kafe ƙofa da ido, tunani yake, me ya haddasa shaƙuwan su fiye da da yanzu, se dai sam ƙwaƙwalwanshi ta kasa hasasoamsan, lumshe ido a hankali yayi tare da runtseta da karfi, "astagafirulla" yace a natse yana me tsarkakegirman mahaliccinshi akan abinda yake ji na mai kai komo a zuciya....
Tun daga nesa ta hango yanda suke zazzaune fuskoki cike da damuwa, tana idda sakkowatawuce inda suke kai tsaye tare da duƙawa kusa da ƙafan Hajiya, kamawa tayi a hankali ta karantaazhabal ba'asa har zuwa ƙarshe ta shafa mata tare da ɗago kai cike da murmushi tace "kintashi
lafiya lovely Hajiya?" Murmushi ta sakin mata me faɗi tare da faɗin "cikin ɗinbin aminci" murmushi ta saki tare da faɗin "ya ƙafan?" "Yanzu haka na ƙara jin sauƙin shi sosai" tace daɗinbin kulawa, "Allah ya ƙara lafiya" tace tare da miƙewa, cike da yanayinta ta kalli su A'ishatareda faɗin "morning Auntie's" "morning" suka ce gaba ɗayan su, banda Lubabatu dake cika tanabatsewa, murmushi ta saki tare da kallon su Asma dake bin ta da ido, "wai jira ku ke in gaidaku?"Tace tare da sakin murmushi, "gashi nan ma kin faɗa" Fadila tace tare da sakin dariya, "tosannunku" tace murya ɗauke da murmushi, "yawwa, wai ya maganan White dancer's ne?" Asma taceidonta akanta, murmurshi ta saki tare da faɗin "yana nan arziƙi ya ci uban na da, se kinga yandaake tururuwa akan shi, a kullum register ake ma student's a ciki" "wow ai dole kumma saurabulala ne" Nabila tace cike da jin daɗi, "me zafi ma" tace tare da sakin dariya ta wuce indaLawizake tsayuwan jiran isowanta da sauri ... Murmushi Yasmin da ta bi ta da ido ta saki tare da maido dubanta garesu tare da faɗin "kamar
ƴan kamar uwarta" "sosai ba abinda ya raba su, komai na su iri ɗaya, kin san haka Anty Insiyyat
take ba ruwanta da kana sonta ko baka sonta, rayuwarta take a gabanka, in ya so baƙinciki yakashe ka" Kausar tace tare da sakin murmushi, "ban-bancinsu na da tazara sosai" A'isha tace
idonta ta akan Insu dake magana da Lawiza fuska faɗaɗe da murmurshi, "Allah sarki rayuwa, waze ce wannan ranar zata zo" Yasmin da nata idon ke kanta tace cike da tuna shuɗaɗɗunabubuwa, jan tsaki Lubabatu tayi cike da takaici, kallonta A'isha tayi tare da faɗin "wai yaushe zaki dainawannan banzan ɗabi'an a tsakiyan mutane ne Luba!" Ta jefa mata tambayan rai ɓace, "kutashi
ku bar nan" Kausar tace tare da kallon su Asma, miƙewa suka yi a natse suka bar wajen....
"Ni dai ba abinda zan kuma ce miki, duk hukuncin da ki ka ga yayi miki dai-dai a zuciya ki yanke, ga waje nan, ga ɗakuna nan birjik, ki zo muyi ta gogan kafaɗan juna" Hajiya tace hankali kwance, "a'a Hajiya be kamata ki ce haka ba" A'isha tace tare da kallon ta, "to me zance mata A'isha?Dukwani ban haƙuri da ban baki ba wanda ban bata ba, shi aure da take gani rabo ne, in dai yaratsawallahi babu abinda ze hana yiwuwan shi, an san da zafi mace na zaune da mijinta rana tsakayakawo wata tsakiyan su, amma daurewa ake, ba abinda ba ze wuce ba, mu da kan mu mutuwazamu yi wataran a rufe shafin mu, yanzu ina Insiyyat? Wani badaƙala ne ba'a yi ba lokacindatake raye? Yanzu komai be wuce ba?" Ta idda maganan cike da damuwa....
"Haka ne komai ya wuce Hajiya, Anty Luba ki yi haƙuri ki dangana, dan Allah kar ki ce zaki tadahankalin ki akan wannan maganan, shi fa namiji da ki ke gani ko uwa ɗaya uba ɗaya ki kedashi
ya tashi keta miki rigar rashin mutumci a tsakiyan kasuwa ma ze iya, duk da muna da tabbacinYaya Munnir ba ze miki hakan ba, ba musan rabon da ke cikin wannan abu da yake shirinyi ba, kar ki matsanta, wani rabon kisa yake" Kausar tace cike da rarrashi....
"Hmm Kausar kenan, ni fa duk ba wannan ne damuwata ba, ya auro ɗari in ze iya, ban da matsala, matar da ze aurace kawai ba ta kwanta mun a zuciya ba, na samu labarin idonta a buɗe yake" Lubabatu tace cike da takaici, "a'a banga hakan tattare da ita ba kuwa" Hajiya tace cike damamaki, "au ya kawo miki ita ne!" Lubabatu tace cike da takaici, "ba kawota yayi ba, nansukazotaron sada zumuncin juna, kin san tare suka yi secondary" tace cike da gaskiyanta, "haka akacetare suka yi karatu" tace zuciyanta na ninkuwa wajen ɓaci, "Anty Luba, ɗaukan zantukanmutaneba naki bane a wannan ƙadamin, in fa ki ka biyewa zantukan mutane wallahi zaki kashe aurenki
ki dawo gida, kinga anyi ba ayi na kenan, kin bar mata miji kin dawo gida, ba wan ba ƙani, bahakamuke fata ba" Yasmin tace cike da ban baki, "ta kashe ai ga fili nan, ba ƙaramar yarinya bacebare mu faɗa mata mene rayuwa ya ƙumsa, da Allah ya kawo wa Nabila miji da wuri da tamanceda kaita ɗaki" Hajiya tace hankali kwance, "Hajiya ke ma kin san Yaya Jamil da SSB ba barintazasu yi ba, tayi haƙurin dai ba amfanin kashe auren" A'isha tace tare da kallonta, "musammanmada SSB shi ya shige gaba wajen al'amarin" Yasmin tace cike da damuwa....
"Ku jifa ƴan uwana suka ba da daman da za'a tada min da hankali, da zan buɗe baki ince banadaƴan uwa ku ce dan me, mutanen da zasu yi ƙoƙarin nemomin farin ciki a duk inda yake sukeneman abinda ze tashi hankali na, wallahi ban da ƴan uwa" Lubabatu tace cike da ɗinbinbaƙinciki, "wannan wani irin banzan magana ne Luba!" A'isha tace a tsawace, "hmmAnty A'ishakenan, dan bake ake ƙoƙarin yiwa yankan bayan nan ba, ba zaki gane irin raɗaɗin da nake ji ba" tacetareda sakin hawayen da suka cika idanunta, buɗe baki A'isha tayi da zumman magana Hajiyatadakatar da ita da faɗin "ƙubarta duniyane, in baki ce musu Allah yi shi albarka akan ƙoƙarindasuke yi akan ku ba, bakyace Allah ya wadai ba, wani ƙoƙari ne wanda ba su yi akan ki zamakamarko wacce mace a gidanki ba? Shin Munnir bawanki ne da ze dawwama a bauta miki? Ai yacan-canci ya samu ƴanci kai daga ƙangin bautar aurenki da yake yi, sun goya mai baya, ni ma kumana goya mai, dan ba zan yarda ɗiyar wani ta maida mun da ɗana kamar yanda ki ka maidashi ba, dan haka ya rage naki, ko ki kwantar da kai ku zauna lafiya ko ki tada hankali ki dawo gidakowanne ki ka yi kan ki zaki mawa ba Farisatu ba, nawa Allah ya shi albarka ne ko Allah ya kyauta" tana kai nan ta ja bakinta ta ɓame....
"Duk wannan soki burutsun ba naki ba ne, ki kwantar da kai, ki yi biyayya ki bi dokokin da
mahalicci ya saka a aure, sannan ki cigaba da neman alherin abun a wajen Ubangiji, in
shigowanta alheri ne a gareki da shi kan shi da ita da ƴaƴanku, Allah ya tabbatar, in ba alheri bane Allah ya sauya da mafi alheri shine kawai" A'isha tace idonta akan ta, sauke numfashi tayi cikeda takaicin dan ta fahimci ba zasu fahimci yanda take ji ba, "abinda ma babbace aka ce baƙananun yaran nan na zamani waƴanda suka gama fetse idanuwansu da ƙafafunsu ze ɗakkomiki
ba, ko yaya ba zata zuba ido a tozartaki ko a walaƙanta ki ba, duk da ba ma zaton hakandagagare shi" Yasmin tace tare da kallonta, "wallahi kuwa, ga maƙofciyata nan ai kin ma santaMaman Salim, dake mijin ɗan Allah ya shirya ne yarinya ɗanya shakaf ya dakko mata, ba abindaba ta baza mata a gidan nan" Kausar tace cike da takaici....
"Allah dai ya kyauta" A'isha tace a natse, shigowa parlorn Insu dake jiyo komai ta inda takezaune tayi tare da faɗin "uncle Munnir ne ze ƙara aure Hajiya!" Tayi tambayan mamakintanabayyanuwa, "shine" Hajiya tace tare da sakin mata murmushi, "waze aura!" Tace da mamaki, "wata abokiyar karatunsuce doctor Nuratu" tace da kulawa....
"Doctor Nuratu!" Tace da zallan mamaki, "kin santa ne?" Yasmin tace tare da kafeta da ido, "naganta ranar da suka yi taro anan" tace tare da juyawa ta inda Lubabatu ke zaune, "to ai AntyLubabe ma kamata ki damu ba, babba ne fa sosai wannan zata girmi Antyna ma, in ni ce ke ba
damuwan da zanyi, ɗaure dammaram gyara zamantakewana zanyi, in ɗau shawarwarinHajiyadasu Auntie's na san zan zauna lafiya" ta idda maganan cike da gaskiyanta tare da bin yandasukazuba mata ido.... Ɗaga kafaɗa ta yi tare da faɗin "da gaske zaman aure saboda
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 54 Chapter of 109