su a inda suke, cicciɓanta yayi ya nufi mota a guje, da sauri Sadam ya bi shi ya temaka mai ya saka ta a motasuka fice daga gidan a guje.....
Comment fans🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
Created and written
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Seven
Turo gadon da take kwance a kai Nurses suka yi tare da nufar ɗakin hutu da ita, da sauri sukamimmiƙe tare da kallon Dr Hisham da ya fito a bayan su, "Dr lafiya kuwa!" Yaya da labari yaiskebayan fitowan shi daga airport yace tare da mai kallon ka temake ni kar ka ce mun wani abusaɓanin wanda nake son ji, ganin yanda gaba ɗaya suka zuba mai ido ya da shi sauke ajiyanzuciya tare da faɗin "Alhaji bari in ganka" yana idda maganan ya juya tare da niyyan barinwajen, fashewa da kuka Yaya yayi tare da duƙewa a wajen, da sauri Dr Hisham ya yo kan shi taredafaɗin "subhanallahi Alhaji lafiyanka kuwa!" Yayi maganan cike da firgice, su Farisat dake
tsaitsaye a gefe kuwa ba wacce take iya gane komai kuka kawai suke....
Haɗa hannayenshi waje guda yayi tare da faɗin "ka temake ni kar ka faɗamin abinda banshiryawa ji ba" sauke ajiyan zuciya Dr Hisham yayi dan gane dalilin da ya haifar mishi da
damuwan tare da faɗin, "kar ka damu Alhaji yanzu dai zamu iya cewa komai ya dai-daita, sedai anisanci abinda ze haddasa mata tashin hankali duk ƙanƙantar shi, dan ta shiga matakindabazata iya jurewa hakan ba, please ku yi ƙoƙarin kiyayewa" ya idda maganan idanunshi na yawoakansu gaba ɗaya, jinjina mai suka yi cikin samun sasauci, "yanzu ta fita daga haɗari ko Dr!" Salmanyace tare da kafe shi da ido, "in sha Allah se dai ku kiyaye gaba" "in sha Allah ba abinda zeƙarafaruwa, zamu kiyaye" Sadam yace tare da share hawaye, "se maganar da nace maka ina sonmuyi
akwai wani magani da nake son a fara mata amfani da shi, se dai yana da matuƙar tsada" jinjinakai Yaya yayi tare da faɗin "kar ka damu Dr ka turomun se in nemo" girgiza kai yayi tare dafaɗin
"gaskiya ba zaka samu anan ba, a cikin ƙasan nan a Ɓadamayya kawai ake samu, shima a
pharmacy ɗaya SSB pharmacy, suna saidawa da rangwami sosai, in ka shirya seka tura kuɗinasiyo mata a can" ya idda maganan tare da miƙewa, jinjina kai Yaya yayi tare da faɗin "ka turamunda kuɗin" yana kai nan ya miƙe tare da nufar ward ɗin da suka kaita, dafa mai baya suka yi gabaɗayan su....
"Me! Anty Jummai wai da gaske ki ke!" Suwaiba tace tare da kallon Jummai ido waje, gyarazamaJummai tayi tare da faɗin "to haka dai na ji, kin san labari baya ɓuya" "lallai Yaya Abdussamadyayi nisa, yanzu Babiya kina raye a ce har ya ɗaurawa ƴar shi aure baki da labari" Gude tacetareda kallon Babiya da ke zaune gefe guda, tsaki matashin da ze iya kai 27 ya ja tare da faɗin"tomene ne na ta? Ita ta haifan mishi ƴar? Sannan da ki ke wani cewa tana nan ya aurar da ƴa besanarmata ba in ya sanar matan me za tayi? Wai me yasa ku ka cika ɗaukan magaji da nishi ne? Bakwaso a zauna lafiya wallahi?" Ya idda maganan tare da banka musu harara, "ai wallahi indamutumci ba ze aurar da ƴa ba ta sani ba duk lalacewanta kuwa, haba mu dinga faɗawa kanmugaskiya mana, in uwar yarinyar na da rai ze ƙi faɗa mata ne? Na san har uwar uwarta se anfaɗawa kafin a ɗaura" Suwaiba tace rai ɓace, "ji jahilci, ke ma fa kiji abinda ki ka ce uwar yarinyar, dama ya za'ayi ya aurar mata da ƴa ba tare da ta sani ba" yace tare da banka mata harara, "auwato se Babiya ce mara makadaji da ze aurar da ɗiya matsayinta be kai ta sani ba" tace cikedatakaici ....
"Kai jama'a ba fa tabbas a wannan maganan duk kun bi kun haƙiƙance" Jummai tace taredabinsu da ido, "da tabbaci dan ina daga cikin shedun da suka sheda auren" yace tare da kallonta, sakin baki tayi tare da kallonshi, "kinji ko Jummai? Yaran nan duk suna sane suka mata shirusaboda ba su ɗauketa a bakin komai ba" Gude tace cike da ɓacin rai, "wai Anty Gude meyenamua ciki? Ni da ya haɗa gaba ɗaya huɗun ma ya aurar lokaci guda da ya fi burgeni" Suwaiba tacetare da nuna ko a jikinta, "to wa aka bawa yarinyar! Ba dai wannan Dr na ta ba!" Jummai tacebatare da ta kauda ido daga saman fuskan shi ba, "wallahi ban san ko waye ba, amma ba shi bane, kuma aure dai an ɗaura, ina ga be samu sukuni ba ne shiyasa be zo yayi ma Hajiya magananba"
"to! ba ka san waye ba kuma, abu ya zurfafa" Jummai tace cike da ta'ajibi, "to ze ɗau ɗiyarshi ya
bawa mara hankali ne? Shi da ikon shi se in tsaya ina binciken shi a kai? A'a ba haka nakeba, nasan duk hukuncin da ze yanke me kyau ne" yace tare da amsan ruwan da ya aiki yarinyar
Jummai ta siyo mai, "da ya ba wanda be sani ba ai da ya bawa me gadinsu ko drivern nansutemaka su rufa musu asiri" Suwaiba tace rai fes, "ai bata ɓaci ba se ya ba ita babban me gadin, itakuma mabi da ita a bata drivern, takwaran Babiya se a neman mata a dangi" Gude tace cikedafarin ciki, "wa! A'a ya nemo a ta can" Suwaiba tace tare da sakin murmushi....
Kama haɓa yayi tare da faɗin "wai kuna cikin hayyacinku ku ke wannan surkullen kuwa? Badai
ciwon hassada na shirin haukata ku ba? Kuna nufin shirmen da ku ke yi za ku cigaba bayanbawacce ku ke ma wa? Ba dai kan ƴaƴanta za ku koma ba? To wallahi ku ji da kyau, in ku ka ceshirmen nan za ku yi akan su ba ɗauka zamu yi ba, zamu zuba muku rashin mutumci iya sanranmu mu ma" yayi maganan hankali kwance, kallon Jummai yayi tare da faɗin "wai kema kinacikinwannan shirmen na su ne?" "A'a ni kuma me ze kai ni takun saƙa da su, mahaifiyar ta sumanagane babu dalili me ƙarfi da zan cigaba da takun saƙa da ita, wallahi na ajiye duk wani makamanyaƙin da na zaro" "kin kyautawa kan ki, wai ma to me yasa ku nuna mata ƙiyayya haka?" Yacetare da gyara zama, "saboda Yaya Abdussamad be auri Salamatu ba mana" tace tare da kallonshi, "mstww wai dan wannan ne dama! Amma wallahi ban taɓa jin takaicin abu irin wannanba, toitaSalamatu wacece dan ba'a aureta ba?" Yayi maganan cike da takaici....
"Dalla rufe mana baki mara sanin ciwon kai, Salamatu ƴar uwarka ce ta jini, ƙanwar Babiyaitatakawota duniya, kuma dole muyi takaici akan janye aurenta da yayi ya auro mana bare" Suwaibatace tare da kallon shi, "kema ai baren ce a dangin mijinki, kinga anyi one-one kenan, ba biyanbashi" yace tare da sakin murmushi, "daina kula wannan kin san ba ganewa zeyi ba, an siye sushi
da Lurwanu saboda aikin da aka sama musu" Gude tace tare da kauda kai, "kai jama'a, wallahi
zan sawwaƙewa ko wanne ku zuwa inda nake, ku ke nan ba zaku haɗu waje ɗaya ku rabulafiyaba, kullum ku ka haɗu se kunyi ta caccakan junan ku kuna aibanta kan ku da zage kawunanku" Babiya tace tare da kallon su, sallama Lurwanu yayi tare da shigowa ɗakin, zama yayi taredafaɗin "ɗan halak na ƙi anbato, daga ganin irin kallon nan da ku ke bi na da shi maganata kuke"
"tabbas maganarka ake, Hajiya barni in bata amsa tunda ta zunguro maganar, kasan me wannan
yarinyar take cewa? Wai an siye mu da nema mana aiki da aka yi shiyasa ba ma son a faɗi lefinAnty Amina" ya idda maganan cike da takaici, "to kai me ka ce mata? Na san ba'a binka bashinzance" Lurwanu yace tare da sakin murmushi, "ai kasan jazaman ne se na wanketa da sosodasabulu, ni da na daɗe ina son Allah ya ba ta ikon takalo ni" juyawa yayi ga Babiya tare da faɗin"Hajiya kinga wannan ƴar taki, to bata da buri se ta gan mu muna yawo da gagari a samantiti
kowa na bi da ido na zagi, takawa nayi ƙafa da ƙafa na je har gidanta da takarduna dan dansaninwaye mijnta na bata akan ta temaka ta ba shi ya samamin ko gurbi koyar da ƴan nursery classne, haka ta dinga mun yawo da hankali kusan wata biyar ina jela a gidanta, daga tace mun indawogobe se tace jibi, abinda ke baƙan ta mun rai mutumin nan fa PC government girls secondryschool ne, amma matan nan da na gaji na nuna mata ta bani takarduna in tuntuɓi wani wajen, sece min tayi wai da ina da wani abu da na kawo a ba shi, wataƙila ya samamin da wuri, wannanmaganan ya doke ni, ba dadin ni na kai kaina ba da se na ci mata mutumci da gaske, haka nafitoda takarduna daga gidanta saboda ba na da abun da zan ba shi, kai tsaye gidan Yaya
Abdussamad na wuce, duk da banda yaƙinin samun wani temako daga gare shi, ina gama
zayyane mai halin da nake ciki, kafin yace wani abu Anty Amina da ta kawo mana abinci taceinkawo takardun zata neman mun alfarma, ko sati biyu ba'ayi ba se gashi na samu kira, ina zuwasuka gama mun interview se gashi na samu aiki me kwaɓi, sannan ki ce mun wai saboda tasiyemune da aikin da ta sama mana, to ta siye mun ba ki ƙarya ba, kuma wallahi ko yanzu ki kacezaki faɗi wani banzan magana akanta se inda ƙarfin mu ya ƙare, ke bari ma fa kuji, wallahi nafi
ganin mutumcinta akan ku, nafi jinta fiye da ku" ya idda maganan cike da tabbaci.... Murmushi Lurwanu ya saki tare da faɗin "kai kama je ka yi bayani, ni maganan kawai taji YayaAbdussamad na yi da Hajiya ranar da suka zo gaidata da muran nan me zafi da tayi, wallahi sunakomawa gida ta amshi numberna ta kira ni akan in kai takarduna, na kai mata ne ba dinnasarai
akan samun aikin ba, amma abun mamaki se gashi na samu" "to kaji magana Malamga haɗudamasu yi dan Allah" yace cike da jin daɗin bayanin, juyawa ga Gude yayi tare da faɗin "wai
Salamatu ta ƙara aure ne ko tana ta buga zawarcin?" Harara ta balla mai ba tare da tace komai
ba, "rufawa kan ka asiri aure huɗu duk mazajen mutuwa suke" Jummai tace tare da kallonshi, "zare ido yayi tare da faɗin "to kuwa haƙuri zata ƙara a karo na biyu dan ba mu yi shirin rabuwada ɗan uwan mu ba"....
Kallon Lurwanu Babiya tayi tare da faɗin "a she Yayanku ya ɗaurawa ɗaya daga cikin ƴaƴanshi
aure?" Tayi naganan a sanyaye, "a ina ki kaji kuma!" Yace idon shi akanta, "tana da SuwaibadaGude da Jummai me ye kuma ba za taji ba" matashin yace tare da kauda kai, "Balarabe bansonƙarajin bakin ka anan" Babiya tace cike da gargaɗi, tsuke baki yayi tare da faɗin "to HajiyanAllah" murmurshi Lurwanu ya saki tare da faɗin "eh Insiyya ce" "yanzu kana ganin abinda yaaikata yayi dai-dai?" Tace idonta akan shi, "a'a Hajiya kar ki fara wani tunani akan wannanbatun, ba musan dalilin shi na ƙin faɗa ba kafin ɗaurawan, ina tabbatar miki ze zo ya miki bayani" "toai
shikenan" tace tare da sauke numfashi.....
"Hajiya wajen ki na zo fa" Lurwanu yace tare da gyara zama, "to gani ai Lurwanu" tace taredatattaro dukkan natsuwanta gare shi, murmushi ya saki ganin yanda ta zuba mai ido tare dafaɗin"na zo ɗaukan ki ne muje asibiti, yanzu Yaya Abdussamad ya kira ni yake sanar dani Insiyyahciwonta ya tashi suna asibiti" "subhanallahi tun yaushe!" Balarabe yace tare da kallon shi cikedaalhini, "ɗazu ne, kasan yau ƙannin Anty Amina suka koma, ina ganin dalilin da ya tada ciwonkenan" "subhanallahi yarinyar nan na wahaltuwa, kasan tunda aka yi rasuwan nan ba ta umbataum-um?" "na sani wallahi, Yaya Abdussamad ai ya firgita da hakan se da Dr nta yace ba komai
tukun ya samu kwanciyar hankali" "ba inda Babiya zata, ai ba su kaɗai ba ne a gidan da ƴanaiki, se a ɗau ɗaya a kai can" Gude tace cike da rashin ba ma maganan mahimmanci, da mamaki sukakalleta gaba ɗayan su, "wannan ma ai rashin sanin ciwon kai ne har in Babiya taje, yarannanfaagaban mutane suka karta mata rashin mutumci suka koreta sannan kawai dan ba mu da hankali
se mu barta ta ɗibi jiki taje can" Suwaiba tace a harzuƙe, "wai meyasa ba ku da hankali newai!" Lurwanu yace rai ɓace, "a'a barsu Yaya Lurwanu zanga me baki da man da zata hana ta zuwa" Balarabe yace tare da watsa musu harara, "wallahi in se Babiya taje zata rayu to kuwa zatamutu, yara ba sa da ta ido ko kaɗan, suyi ta shukawa mutane rashin mutumci sannan saboda tunani
yayi muku ƙaranci ku ce wai ta kwashi jiki taje, nan yarinyar nan Farisat ta kalli Suwaiba takirata da sunanta kai tsaye, amma ba wanda yayi yunƙurin cewa ba dai-dai ta aikata ba" "sunantakuma!" Jummai tace tare da kama haɓa, "ta kira! ba sunanta ba ne, dama wanda be kamagirmanshi ba taya za'a darajta shi" Balarabe yace a harzuƙe, "to ai shikenan, amma dai Babiya baindazata" Gude ta yi maganan cike da tabbaci, "dan Allah ku tsaya a fahimci juna" Jummai tacetareda kallon su, "hayaniyan me ku ke haka? Kuna matan aure kuna ɗaga murya haka har wajesekace wasu bazza'irai" fuskan wanda yayi maganan ya bayyana a saman fuskokin su.....
Zare takalmi yayi ya shige ɗakin tare da isa kusa da Babiya ya zauna, cike da girmamawa yace"Hajiyan Allah, Allah ya ja da kwanan ki, shigowana garin kenan na ce se na fara biyowa nagalafiyarki kafin in ƙarisa gida" yayi maganan cike da ladabi tare da duƙar da kai, shafa kanshi tayi
tare da faɗin "ina lafiya Ali gadanga" ɗagowa yayi fuska yalwace da murmurshi tare da faɗin"toma sha Allah, Allah ya jiɓanci lamuranki Hajiyata, Allah ya biya buƙatu na alheri ya ƙara miki
lafiya da nisan kwana me albarka" "amen-amen" Babiya tace cike da jin daɗi, kallon inda suLurwanu ke zaune yayi tare da faɗin "a'a Malamin dama kana ciki suke wannan wawancin?" Yayi
maganan tare da miƙa mai hannu, ba shi na shi hannun Lurwanu yayi tare da faɗin "ashe yauzaka dawo?" "Eh ai na faɗa maka kwana biyu zanyi" yace tare da ba Balarabe hannu, ba shi nashi
yayi tare da mai barka da dawowa, "ku lafiya ku ke ta tada jijiyoyin wuya ana jiyo ku har waje?" Yace tare da kallon su, kauda kai Gude tayi ba tare da tace komai ba, "wai Babiya Lurwanuyazoɗauka ya kaita asibiti ta zauna da Insiyyah ƴar wan can matan" Suwaiba tayi magana cikedatakaici, "to ki ce daban iso da wuri ba ma Hajiya da ban taddaki ba" yace tare da kallon Babiya, baabinda ta ce se murmurshi da ta sakin mai....
"Ba fa inda zata" Gude tace tare da kallon shi, "saboda me?" Yace idon shi akan ta, "sabodababuamfanin zuwan, ba za ta je yara su yi ta shuka mata rashin mutumci ba, dan in suka haifar matada wani matsalan mu za'a cuta, yanda uwarsu ta mutu ba su ƙi na kowa ta mutu ba" "ke datakezaune dake me ki ke shuka mata! Ji wawiya" yayi maganan a harzuƙe, "shine ni ma nake sonsani, su me suke mata da kullum take tare da su?" Balarabe yace hankali kwance, "Hajiya ki naji ko, ki
tashi ki shirya ki ɗakko jakan kayanki ga mota can in kai ki, ke ce a haƙƙu ki zauna da yarannan, saura duk a hammu ne, daga asibiti ku wuce gida ki cigaba da kula da jikokin ki, sune dolenki, sune jikokin da zaki nuna a ko ina ki kira su da jikokin ki, daga su se na namu, na saura dukbogi
ne, yanzu Hajiyan Allah se ma wani yace miki ke yakamata ki zauna da yaran nan? Shin mutuwannan be zama aya a gare ku ba ne wai?" Ya idda maganan idon shi a saman fuskan Babiya, tsaki
Gude ta ja tare da faɗin "mutuwa kullum yinta ake, kuma duk wanda lokacin shi yayi wucewazeyi" "tabbas wuce wa zeyi, ke ma kuma in na ki lokacin tayi wuce wa zaki yi sheɗaniya, inbaki tubaakan mummunan ɗabi'unki ba haka za ki wuce Ubangijin ki ya turmusa ki a wuta, kunga GudedaSuwaiba da wannan shegiyar dake Dimau tuna mun sunanta" yace tare da kallon Lurwanu, dariya ya saki tare da faɗin "Habiba" "yawwa da ita, shegiya tana can tana fama da rayuwainanci
da safe ba za'a ci da rana ba amma sheɗanci ya hanata gane gaskiya, yaran nan ba za sugadakyau ba in dai ba su tuba ba, gwara-gwara Jummai da Munari ita da Allah ya temaka ya turanesada su, ba ta tare da su bare ta ɗau huɗuban su, amma ku dai bakwa da halin nuna wa wallahi" yaidda maganan tare dw nuna su, "ya isheka haka Ali baka isa tsayawa a gabana kana jifanadamaganganu irin haka ba" Gude tace zuciya a mugun ɓace, miƙewa yayi a fusace tare da faɗin"ƙara cewa tak a wajen nan inci ubanki, in kin girmeni baki haifeni ba, shegiya me zubinsheɗanu, duk wannan bala'in bake ki ka haddasa shi ba, kinga Hajiya kar ki yarda wata ƴar iska ta haɗaki
da ɗan ki, dukkan su sun rungume na su ko kallon banza ba so a musu suke ba, amma ke sunawasa da tunanin ki suna son haɗaki da ɗanki, to wallahi ki watsar da duk wani huɗubansuki
rungumi jikokin ki, ke ce wacce yakamata ki maye musu gurbin mahaifiyar su, gatan da suketunanin sun rasa ki nuna musu suna da shi" ya idda maganan tare da komawa ya zauna....
"Ni wallahi banga dalilin da yasa zaku dinga caccakan junanku haka ba, hargagi ya hanani mafahimtar me ku ke son cewa" Babiya tace cike da damuwa, "Babiya ba fa mu yakamata ki dingatuhuma ba, su yakamata ki dinga nuna musu gaba muke da su, ba ko wani shirme za su dingafaɗa mana ba, yanzu ranar nan a gabanki Lurwanu ya dinga aibanta mu a gaban matar shi, meki
ka ce mai? yau ga Ali ya tashi yana faɗin ze dake ni shima a gaban ki, da zan furta kuma seki ceba na da haƙuri" Gude tace zuciya na tafarfasa, "wallahi yayi muku da sauƙi ma, in ni ne zaneki
zanyi a gabanta dan ta fahimci bakya da wani daraja a idanuna" Ali yace tare da sakin tsaki, "danAllah a bar maganar haka" Jummai tace cike da damuwa, "haba Anty Jummai wai ya za'ayi ki ceabar maganan? Yaran nan fa koranta suka yi a gidan ranar ukun uwarsu tare da ikiraringidanuwarsu ne" Suwaiba tace rai ɓace, "to ƙarya suka yi? Gida na mahaifiyarsu ce, dan ita Alhaji
Sunusi ya mallakawa gida halak malak, Abdussamad zama yake taya ta" Ali yace hankali kwance, "kamar yaya gida na uwarsu ne!" Gude tace tare da kallon shi, tsaki ya saki tare da faɗin"kudai
zauna kuna magana akan abinda ba kwa da masaniya a kai, gida dai na Amina ne kamar yandayaranta suka faɗa muku" "to shi Abdussamad ɗin be da gida kenan?" Jummai tace da mamaki, "kaman ya be da gida? Gida je ne dashi ba gida ɗaya ba, nan inda ki ke zaune gidan waye? Koacikin anguwar yana da gida, amma dai wannan gidan ba na shi ba ne, ku banda ma shafewantunani a lokacin da suka koma gidan nan Abdussamad yana da halin siyan kwatan gidannemabare gidan gaba ɗaya, a lokacin fa ya fara haskawa" yace cike da takaicin su, "ah dole yarasucegidan mahaifiyar su ne, kai a ina ka samu wannna labarin" Lurwanu yace cike da mamaki, "ai
kasan ze samu taska ne fa uban labarai" Jummai tace tare da sakin dariya...
"Ah Babiya ki ce auran miki ɗa aka yi ba aura yayi ba" Suwaiba tace tare da kallon Babiya, "kagawannan yarinyar se ta mutu an rasa me sallatan ta, ke a zamantakewan da suka yi da ita baki
fahimci wanda ke riƙe da igiyoyin auren ba?" Balarabe yace tare da kallon ta, "aiko munfahimci
wanda ke riƙe da igiyoyin auren tunda ya kasa yi wa Babiya da Baba takwara se a ƙarshenhaihuwa" Gude tace rai ɓace, "kaji jahilci ko? In ance muku jahilai ku ji haushi, wannan ra'ayine, ni haihuwana nawa? Kin taɓa jin amun haihuwa na ce sunan ɗa Umar ko Nafisat? Sabosa banada ra'ayi ne, kuma ko dubu za'a haifamin nan gaba ba zan saka ba, ba kuma hakan na nuni dabana ƙaunan su ba ne" Ali yace rai ɓace, "barta ma Yaya Ali ita ta faɗa mana ana nawa ta sakasunayen" Lurwanu yace tare da kallon ta, "haihuwan farko sunanta aka saka mun, shima Babadan ban haifi namiji da wuri ba ne" Gude tace cike da alfahari, "au wato shi mijinki be da hankali
ne da be sa na iyayen shi a farko ba kenan?, ko kin fita iya haihuwa ne da aka sa miki sunanmahaifiyarki a farko" Balarabe yace tare da kama haɓa, "ku dinga tunani in kuna magana mawallahi, wani maganan in kunyi kamar yara ƴan shekara goma sha" Lurwanu yace tare dakallonsu, "ƙyalesu hassada da ƙyashi ke ɗawainiya da su, Hajiya ta shi ki shirya mu tafi" Ali yacetaredakallon ta....
"Ali kana da labarin auren da Abdussamad ya aurawa ƴar shi kuwa?" Babiya da magananketaduka a ƙirji tunda aka furta tace a sanyaye, "eh mana, ina cikin shedun da suka sheda" yacetareda kallon ta, "to kinji dai duk sun sani amma ba wanda ya ga kin can-canci sani" Gude tacetareda kallon ta, "ita ta haifan mai ƴar! Ƴarshi ne yana da ikon zartar da ko wani hukunci akanta, banga dalilin da ze tintuɓi Hajiya ba" yace tare da kallon Gude, "duk da haka Gadanga yaci dai yafaɗa" Babiya tace tare da kallon shi, "ze faɗa miki mana, nafi zaton abin ya taso ne gadan-gadana lokacin, amma kin san baya yanke hukunci akan komai se ya shawarce ki" "a dai je, ba damuwamuka yi da auran da ya mata ba, in ya so ya aurar da su gaba ɗaya ba tare da ya sanar manaba"
"to ya nasar muku yace ya sanar ma wa! To ku ko sanarwan ze yi ku ze sanarwa! Ai mahaifiyar shi
kawai ze sanarwa in hakan ya taso" Lurwanu yace hankali a kwance, "ya sanarwar marasaamfani
mana" Balarabe yace tare da sakin dariya, ganin yanda fuskan Gude ya canza yasa Jummai faɗin"dan Allah ku bar zancen, Hajiya tashi ki shirya, maslaha yakamata a samu a kan wannanja'injan, ku Anty Gude ku zubda makaman yaƙin ku dan Allah tunda matan nan ta mutu, yaran nankumana ku ne tunda yaran Yaya Abdussamad ne" ta idda maganan cikin muryan magiya "wallahi baƴaƴan mu ba ne, yaran da za su kalli idanun mu su kira sunayen mu kai tsaye babu ko ɗarr, hakafa yarinyar nan Farisat ta kira suna na babu ko jin nauyi, abinda ya hanata kiran na Anty Gudesaboda ta na son Sudais ne, ba din haka ba ina tabbatar miki da se ta kira, dan tarbiyya baisansuyayi ba" "Allah ya tsari gatarina da saran shuka, wallahi nan gani nan bari, dumamen mayya,
auren Sudais se dai ya ƙare mata a mafarki" Gude tace tare da jan tsaki, kama haɓa Ali yayi tareda faɗin "wani Sudais ɗin! Ba dai ɗanki ba! To sha kurumin ki ko mazan duniya sun ƙare
Abdussamad ba ze ba ɗiyarshi shi ba, nan fa muka same shi tsakiyan shiryayyun nan yanazuƙayana fesarwa ni da shi, hauka yake ze ba ƴar shi da ya raina cike da ƙauna shi?" "au kuma kunganshi kenan? Na ɗauka ni kaɗai na san yana harkan, nan na ganshi tun kafin yayi nisa nazowai
ni me ƴar uwa na faɗa mata, ta daka tsalle har da kuka wai nayi ma ɗanta sharri, se da mukakusan saɓawa da Hajiya akan wannan maganan" Lurwanu yace cike da takaici, shiru suka yi bawacce ta kuma furta komai, "ai ba zamu ba ƴaƴanmu zauna gari banza ba, se wanda ya isayakawo, ya ginu ya ginar, kai baka halarci ɗaurin auren ba ne?" Ali yace tare da kallon Lurwanu, "ina kusa da liman" yace tare da gyara zama, "baka ga wanda ke zaune ta ƙurya wasu mutaneuku zaune kusa da shi ba?" "Na ganshi, se dai ban maida hankali na wajen kallon shi sosai ba, kasan masu dashin nan ba
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 9 Chapter of 109