da nishaɗi ɗaga hannunSa'adatutayi saurin miƙa mata microphone suka yi amsa tayi tare da faɗin "matsayina ta sister ga Amaryana wata uwan da ban na siya ƙwalliyar ango 5 million" se a lokacin su Iƙilima suka hankaltadaita, duk da sun yi mamaki amma suka dake, suka kauda ido daga gefen da take, "Sa'adatuagain!"Sudais yace cike da zallan mamaki, "wow! Wow! Lallai wannan amarya da ango ƴan dangine, bazance ga wanda yafi ba dan na ga alamu kowannesu da a zafin shi yake, Amarya da angopleaseku zauna" ya idda maganan tare da nuna musu kujera cike da kulawa, zama suka yi a tarefuskoki
yalwace da murmurshi, suna zama ya juya tare da faɗin "dan Allah ku musu tafi, wannanAmaryada ango su ake kira daceee" tafi suka fara cike da farin ciki tare da bin su da ido.... Gyara murya yayi tare da faɗin "zamu gayyaci babban abokin Ango dan ya buɗe mana tarodaaddu'a" murmushi Annur ya saki tare da miƙewa ya nufi wajen, amsan microphone yayi yarattafo addu'o'i cike da natsuwa, amsawa kawai suke da amin cike da jin daɗi, yana kammalawaya miƙa musu microphone ya koma wajen zaman shi, "ma sha Allah, abokin ango muna matuƙargodiya" yayi maganan tare da kallon Annur ya sakin mai murmushi, murmushi ya saki taredajinjina kai ...
"Sanin yawancin ku ne in taro irin wannan ya haɗa mutane akan kira abokin ango da ƙawar
amarya su ba da tarihin ango da amarya, se dai na mu ya sha ban-ban da irin na su, sabodaango
da amaryan mu na musamman ne, ƙanwar Amarya zamu kira ta faɗa mana waye amarya daangoa taƙaice, sannan ta ma ango da amarya wasu tambayoyi dan mu gazgata irin ƙaunar da sukewajunan su" yana kai nan ya juya ga Insu, murmushi ta saki tare da miƙewa a natse ta tako wajentaamshi microphone tare da gyara murya, cike da yanayinta, dariya suka saki tare da bin ta daido....
"Da farko dai bari in fara gabatar muku da kaina, "Insu shine sunana, MC ya sha'afa da abugudaƙanwar ango nake ba na amarya" dariya suka saki idon su akan ta, "da gaskiyata fa, ai ɓangarenango yafi ƙarfi, na amarya duk rakiya ne, a gaskiya ba zan muku alƙawarin magana da yarenmasu bluen ido ba, dan ban wani iya ba, malamin english ɗinmu ba wani shiri muke da shi ba, inya shigo ba mu darasi kafin ya gama se ya banka mun harara ya fi dubu, zan muku bayani daharshen uwa ne, in da akwai wanda be ji sosai in an tashi ya mun magana zan ƙara mai bayani" taidda maganan cike da yanayinta, murmushi suka saki me faɗi idanuwansu akanta....
Juyawa ga su Yasmin tayi idonta akan su tare da faɗin "bari in fara da Ango, sunan a taƙaicene, se dai abu me faɗi ya ƙumsa, kun san ko a addinance arrijalu ƙawwamuna alannisa'i ne" tanakai
nan ta wuce gefen shi, "Ango Angogu, duk da se tafiya yayi nisa yake zama Angogu, Angokashaƙamshi" ta idda maganan tare da sakin murmushi.... Murmushi suka saki cike da jin daɗin yanayin, "cikakken sunan angon mu shine MuhammadShureim Sharifudden Muhammad, haifaffen garin Bertuwa ne, a nan ya ta so anan yayi primaryschool da secondary, se da ze haura higher institute sannan ya tafi abroad, a can ya haɗa
degreenshi na farko, ya haɗa na biyu wato masters, sannan ya haɗa doctoring degree watoPhD, daga nan ya dawo ƙasar shi ta gado, wato ƙasar mu kenan me abin mamaki, me a dalanshuwagabanni" tsahirtawa kaɗan tayi tare da faɗin "karatun shi kenan, bari mu koma kanaiki, Angonmu soja ne ya taka matakai na alfahari tun daga matakin Lieutenant, zuwa Captainhar
zuwa Mejor, idan na waiwayi rayuwarshi kuwa mutum ne na mutane, me fara'a me sakinjiki mekuma girmama kowa, na daɗe ina faɗin "duk wacce tayi sa'an wuff da shi lallai ta cika mesa'a, taɓangaren shugabanci kuwa, ba zan iya cewa komai ba a wannan fannin....
"Dan duk wani kalma da zan furta game da shi ji nake girmanshi ya wuce nan, shugaba nedanagidauniyar temakon marassa ƙarfi, marayu, naƙasassu, wato Aminan juna, ba se na jero mukutasirin da wannan gidauniya ke da shi a zukatan jama'an da suka anfana da ita ba, mun cinmaduk wata nasara ne saboda kasantuwan shi a tare da mu, jarumin mune, uban mu ne, Yayanmumune, dalilin shi mu jama'an cikinta muke haɗe tamkar tsintsiya, jin mu muke uwa ɗaya ubaɗaya muke duk saboda shi hakan ya faru, muna matuƙar gode maka da kasantuwarka taredamu"....
Ta idda maganan idon ta akan shi tare da sakin mai murmushi, murmushi ya sakin mata mefaɗi
ba tare da yace komai ba, juyawa ga Yasmin dake sakin mata murmushi tayi tare da faɗin"bari
mu juya ga Hajjaju amarya, kun san sunayen amare yana da yawa, a ciki akwai Hajjaju" dariyasuka saki tare da kallon ta...
"Amarya ƴar ƙamshi, amarya ƴar shagali, amarya ƴar bidiri, amarya sarauniyar ƙamshi, amaryame daɗin tuwo da miya, amarya bakya lefi ko da kin ɗau bindigan Mejor kin harbe shi a kafaɗa" ta idda maganan tare da sakin ƙaramar dariya tayata suka yi cike da nishaɗi, sadda kai Yasmintayi tare da kare bakinta dan ba ƙaramin dariya ta ba ta ba, "ko ba haka ba malaman Ango"
jinjina mata kai yayi tare da sakin murmushi, "to kin ji kar ki yarda ki ƙi baza capasityn ki yandaya kamata" juyawa ga jama'an dake maƙil a wajen tayi tare da faɗin "cikakken sunanta shineYasmin Abdussamad ita ma dai haifaffiyar Bertuwa ne, kamar dai malam ango, anan tayi primaryschool tayi secondry ta tafi high institute, inda ta karanci journalist, daga nan ta saka waƙafi meruwa ta faɗa ga aiki ka in da na'in, ta taka matakai sosai a shekara ɗaya da fara aiki wandagaskiyanta da jajircewanta da rashin tsoranta da jarumtar ta ya sata kai wa ga wannan gacin, muna mata fatan takai matakin da zukata ba su yi hasashe ba anan gaba, takaitaccen tarihinamarya kenan" tana kai nan ta rungumota ta baya tare da faɗin "fatan rayuwa me cike daaminci
baby" daga ido tayi ta saƙala hannu ta yi hitting kumatun ta a hankali tare da faɗin "ina alfahari
dake" murmushi ta saki tare da juyowa ta gabansu tare da faɗin "bari muji yanda tarihin
soyayyan ango da amarya ya samo asali" tana kai nan ta nufi gefen da suka zauna ta jawokujerata dawo gaban su ta zauna.... Murmushi Shureim ya saki tare da kauda kai, "am malam Ango a ina ka fara kiciɓus da amarya?" Tace ido ta akan shi tare da kara mai microphone, gyara zama yayi a hankali ya kalli Yasmindatakauda kai da sauri tare da sakin murmushi, "a gidansu" yace a hankali, "wow!" Tace tare dajuyawa ga Yasmin, fiddo ido kaɗan tayi tare da kallon ta, "malama amarya a ina ki ka taɓagamdakatar da malam ango?" Sadda kai tayi a tare da faɗin "a gidanmu" "wowsoyayyanfarkoakallo ɗaya kenan?" Tace tare da sakin murmushi, murmushi ya saki ba tare da yace komai ba....
"Jama'a ku na ji ko?" Tace da ƙarfi, "eh" suka ce da ƙarfi murmushi ta saki tare da faɗin "kenandaga nan ne wanann kibiyan da iyaye da kakanni ke bamu labarin sukanta ta soke ku?" Tacetareda baza musu ido, dariya mutanen wajen suka saki gaba ɗayansu idanunsu akanta, girgizakai
yayi tare da faɗin "tun kafin na ganta ne" "wow!" Tace tare da zare ido kaɗan, murmushi yasaki
tare da faɗin "sanadin Aminan juna na santa, tana ɗaya daga cikin member's masu bin umurni
da doka, a duk lokacin da aka bada, yanayin kyautata mu'amalanta yasa ta fara burgeni dukdaban santa a ido ba" "um hum" tace murmushi faɗaɗe a saman fuskanta...
"To gaskiya tun daga wannan time ɗin nake son sanin wacece ita, duk da na barwa zuciyataabun, ranar da na fara ganinta na tabbatar da abinda nake hasasowa akanta, wato natsuwa, tarbiyya, da girmama na gaba, gaskiya tun daga ranar naji in dai ta amince mun zan aureta in alkintata" yaidda maganan a natse tare da kallon Yasmin fuska ɗauke da yalwataccen murmushi, "ma shaAllah, kai wannan tarihin ƙauna ya tsumani, malama Amarya me daɗin tuwo da miya munasauraran na ki jawabin" tayi maganan tare da kara mata microphone, fiddo ido tayi tare dasaddakai, "eh kaman yanda yace ni ma yanayin mu'amalanshi da kowa a gidan yana burgeni" taceahankali kamar me tsoron aji, dariya suka saki cike da nishaɗi, "ah ah kace dai duk kun ramfojuna" Insu tace tare da sakin murmushi....
"To muna sauraren ki, "eh shine kawai" tace a natse, "to malam Ango wani irin fargaba kaji dazaka furta mata kalman so, sannan so nawa ka furta kafin ta amince? Sannan ranar da ta aminceya kaji?" Ƙaramar dariya ya saki tare da faɗin "ban san cewa namiji na iya fargaba kamanyandanayi ba se da na fara ƙoƙarin faɗa mata abinda nake ji game da ita, na yi yunƙuri so ba adadi
amma na kasa isa, dan a gaske tsoronta na fara ji a lokaci" ya tsahirta cike da nuna zallantsoronda yake ji, dariya suka saki tare da kallon shi, girgiza kai Daddy yayi tare da kallon Mommydakesakin murmushi, "ikon Allah to meyasa?" "Ban sani ba, amma tana tattare da haiba wandaagaskiya na kowa zs iya fuskantar ta da ko wani irin batu ba, na kasa, se dai nayi ta ƙoƙarinturasaƙonni a dukkan wani motsina da kuma duk wani wanda na san tana da kusanci da shi, sannanda duƙufa da kaiwa mahaliccina kukana ɗan ya kawo mun a gaji, a gaskiya lokacin da na fahimci
ta amince da aure na ranar na kasa zama ina zama zan miƙe saboda tsaban farin ciki, gani nakekaman na gaskiya ba, ban samu natsuwa ba tun daga wannan lokacin se yau da na din binjama'asuka sheda da ta zama mallakina" ya idda maganan a raunane....
Juyawa ga Yasmin tayi tare da fadin "sarauniyar ƙamshi, "ya aka yi haka? Gashi kin ce manayanayin mu'amalanshi na burgeki" murmushi ta saki tare da faɗin "ba ruwana ai shi ya gahaka" tayi maganan a marairaice, murmushi Insu ta saki tare da girgiza kai, "to ya akayi ta amince?" Tace tare da kara mai microphone, "jajirtacciyan ƴar uwa na ce ta idda mun da saƙona yandayakamata, wacce ba ta son ganin damuwa a saman fuskana" yace cike da yabawa da hankalinta, murmushi ta saki tare da faɗin "a gaida wannan ƴar uwanta ka, amaryan mu, ya ki ka ji lokacinda ki ka ji wanda ke burgeki yana son ki zama abokiyar rayuwarshi?" "Abin ba sauƙi, nayi
matuƙar farin ciki, saboda waƴan da suka kawo mun batun ba za su so abinda ze wasa da
rayuwata ba" ta idda maganan a hankali....
"Ma sha Allah daga ƙarshe ga shi yau kun tsinci kan ku a matsayin miji da mata, me zaka iyacewa a wanna ranar" murmushi ya saki tare da faɗin "da farko na godewa mahaliccina wandayanuna mun ranar, na ƙara gode mishi saboda cika mun buri da yayi ya mallaka mun ita, godiyagaiyayena wanda suka ƙarfafamun gwiwa akanta har na mallaketa, godiya ga iyayenta waƴandasuka bani ita, godiya gareta da ta yarda ta amince da aurena, godiya ga babban abokina wanda
yayi ta faɗi ta shi har se da ya ga na mallaketa, godiya ga my lovely sister wacce ta kawomunƙarshen komai, godiya da brothers and sister's wa ƴanda suke ta addu'a ba dare ba rana daninmallaketa, godiya ga brothers and sisters na Aminan juna wa ƴanda suka nuna mana matuƙar
ƙauna, ina godiya ga duk wanda ya samu halarta hidiman bikin mu tun daga farko har zuwayau""ma sha Allah Anty amarya me zaki ce da ganin wannan ranar?" Murmushi ta saki tare dafaɗin"nayi farin ciki da gani, sannan nayi ma ubangijina godiya da ya nuna mana ranar, ina godiyagaiyaye da ƴan uwa da abokai gaba ɗaya" ta idda maganan a hankali, murmushi ta saki taredafaɗin "ina taya ku murna da samun cikan burinku, Allah ya dawwamar da farin ciki a sabuwar
rayuwar da ku ka shiga, zanyi matuƙa kewanki" ta idda maganan tare da sadda kai sabodakukanda ya diro mata lokaci guda...
"Uncle Shureim" tace murya na rawa, amsawa yayi cike da rauni, "amana kar ka bari tayi kukankewan mu" tace hawaye na bin fuskanta, jinjina kai yayi tare da faɗin "in sha Allah ba zanbari suzubo ba" jinjina kai tayi tare da saka hannu biyu a saman fuskanta saboda kasa danne kukandatayi, miƙewa Hisham yayi a hankali ya isa gefen da aka ajiye fiyano, zama a saman kujeranyayi
tare da fara dannawa a hankali, nan kiɗa me sanyin taushi ya tashi, miƙewa Sadamyayi a natseya ƙarisa inda take ya miƙa mata hanky, amsa tayi a natse ta sakin mai murmushi ta fara gogewa, kallon Yasmin Shureim yayi tare da faɗin "ya isa haka ita ma tayi shiru" jinjina kai tayi hawayenabin kuncinta, zaran tissue yayi a natse ya fara goge mata cike da kulawa ... Miƙewa Farisat da hawaye suka wankewa fuska tayi da zumman zuwa wajen saurin riƙotaSalman dake ta aikin rarrashi yayi tare da faɗin "please zauna Kushi, ki ka je wajen nan ƙararikicewa za ku yi" kwaɓe fuska tayi tare da kallon shi, "please" yace cike da magiya, zama tayi
tare da faɗin "wallahi kana hanani rawar gaban hantsi" ƙaramar dariya Nafisat dake zaunegefenshi ta saki tare da goge hawaye.... A natse ta miƙe ta kama hannun shi ta fara taka rawa, rawa take me sanyi dai-dai da tafiyankiɗan, ban da murmushi ba abinda take saki, zaro damin kuɗi a aljihu yayi ya soma mata liƙi cikeds farin ciki, yana cikin liƙa mata Lailah da Khadija da Salwa suka fito suna taku cike da natsuwa
da kame girman su, liƙi suka musu sosai kaman ba su san zafin kuɗaɗen ba, suna komawasuSuwaiba suka fito, miƙewa Shureim yayi ya kama hannun Yasmin dake ta sakin murmushi sukanufi inda Insu take, suna isa ta kama hannun Yasmin ta fara juyi da ita a natse fuskokin sunafidda ni'imtaccen murmushi, zaro kuɗi yayi a natse ya fara zube musu, nan su Annur suka yokansu kowa ya fiddo na shi suka yi ta liƙa musu fuskokin su washe da murmushi, jin yanda ruwankuɗaɗen ke ambaliya akan su ya sa su rungume juna suka saki kuka a tare, saurin miƙewaFarisattayi ta yi inda suke, miƙewa Nafisat tayi ta dafa mata baya, "Insu!" Farisat tace murya a karyetare da dafata... Ɗago kai tayi tare da zuba mata jajayen idanunta da suka canza launi, "please!" Tace muryanarawa, zame Yasmin dake kuka tayi a natse tare da faɗin "kin san zanyi matuƙar kewanta ko!" Jinjina kai tayi tare da faɗin "na sani, se dai ba zata yi nisa dake ba tana kusa dake" jinjina kai tayi
tare da buɗe musu hannu da sauri suka ƙarisa suka rungume juna, "mu ɓoye damuwoyinmumubayyana farin ciki a saman fuskokin mu wannan shine taken mu, kin manta da hakan ne?" Farisattace tare da hitting bayanta a hankali, "na so mantawa amma kin tunasheni" tace tare da sakinmurmushi me haɗe da zuwan hawaye, kallon su suke cike da tausayawa, yawanci sun zubdamusu da hawayen tausayi, masu dakewa ne kawai ba su zubda ba se haɗiyar zuciya da suketafaman yi....
Tasowa a natse Yaya da Hassan da Ali da Lurwanu da Balarabe suka yi, suna isowa Yaya yasakinmusu murmushi tare da buɗe musu hannu, da sauri suka shige jikin shi zukata na rauni, "kukadamuwa yake haifarwa ba maganceta yake ba" yace a hankali cike da dskiya, jinjina mai kai sukayi cike da fahimta, "zo mu taka" Balarabe yace tare da miƙa ma Insu hannu, murmushi ta saki tazame jikinta tare da kama hannun shi suka fara taka rawa a natse, ba ƙaramin burge jama'anwajen rawan yayi ba suna yi su Yaya dake tsaye na musu liƙi suna komawa Daddy da Mommydasu Mihna suka fito, nan suka yi ta zube kuɗi kaman ba nemowa ake ba, se da suka gaji dankansusuka koma dan Insu ta ƙi gajiya, yawanci se da suka fito suka yi mata liƙi, ganin za ta it
Ya gajiya ya sa Hisham tsaida kiɗan ya miƙe ya mata iso mazauninsu suka zauna....
Kiran amarya da ango MC yayi suka fito dan yanka cake, tasowa suka yi a natse suka nufi indaaka ajiye cake ɗin, miƙewa yawancin su suka yi suka dafa musu baya, kara mata microphoneMCyayi tare da faɗin "kin yi alƙawari cika cikin mijinki?" Murmushi ta saki tare da jinjina kai, "bazaki
barshi da yunwa ba?" Ya kuma cewa tare da sakin mata murmushi, kallon Shureimda idonshi kekan fuskan tayi tare da jinjina kai fuska yalwace da murmushi tare da faɗin "eh" murmushi nebarsaman fuskanta ba, "to bari muga yanda amarya zata kula da cikin ango" dariya suka saki taredakallonta, saka hannu tayi a hankali a saman wuƙan ɗago na shi hannun yayi ya saka a samannata tare da sakin mata murmushi, dannawa suka yi a natse suka yanka, nan ruwan tafi daihunfarin ciki ya tashi, ruwan camera's kuwa banda kashe idanu ba abinda suke.. Yanko ƙato tayi ta ɗago ta juya ta nufe shi da shi cike da kunya, zare ido yayi tare da riƙe
hannunta da sauri ya shagwaɓe fuska, dariya suka saki tare da bin su da ido, murmushi Yasmintasaki tare da sadda kai, "ka yi haƙuri kawai ka amsa maganinmu mu dangin miji tayi kasanmudaƙananun zance" Insu tace tare da sakin dariya, murmushi ya saki tare da buɗe baki a hankali, yanufi bakin da hannu, saka mai dai-dai tayi ya gutsira, tana zare hannun daga bakin shi yayi saurinkamawa ya nufi bakinta da shi, gutsiran kaɗan tayi tare da sakin mai murmushi, yana sakinhannun ta juya ga Insu, buɗe baki a hankali tayi ta gutsira, murmushi ta saki tare da faɗin"inamatuƙar alfahari dake, ina sonki" ta idda maganan idonta na tara ruwan ƙwalla, "mu da baki sose ki kashe" Farisat tace tare da banka mata harara, dariya suka saki cike da nishaɗi....
Tattarasu MC yayi suka koma wajen zaman su, nan aka cigaba da gudanar da abubuwa kala-kala10 na bugawa aka sallami kowa suka miƙe kowa ya nemi hanyar komawa gida, "zamu komatagida ne?" Insu tace tare da kallon Iƙilima, girgiza kai tayi tare da faɗin "dare yayi sosai" "abindana gani kenan shiyasa na miki tambayan, ku zo muje Habibu ya maida ku" tace tare da wucewainda motan ke fake, ganin ba Habibu a wajen ya sata zaro waya ta danna mai kira, tana saukewayan Sa'adatu da ta hangesu ta ƙarisowa wajen, kallon su tayi cike da mamaki tare da faɗin"yaushe akuyan daure ta samu sake har haka?" Ba wacce tace komai se buɗe musu murfinƙofarmotan da Insu tayi tare da basu umurnin shiga cike da kulawa, shigewa suka yi a natse, "danAllah ku gaidamun da Baba da kyau, ku ce ina mai ya jiki, in sha Allah zan shigo gaida shi" "Allahya yarda" suka ce baki a haɗe cike da yabawa da karamcin su, ƙarisowa Habibu yayi da sauri yashige mazaunin driver, "Habibu ba se ka dawo tanan ba mu haɗe a gida" jinjina kai yayi cikedagamsuwa, da sauri Nafisat ta ƙariso wajen tare da miƙa ma Insu gift's ɗin dake hannunta tareda
faɗin "Mommy tace aka wo musu" "okay ba'a basu ba ne?" Tace da mamaki, "a'a an ba su, wannanphone ɗin nan ne a ciki" "okay" tace tare da ƙarisawa ta yi knocking ɗin glass ɗin dake kusadaIƙilima, ƙasa tayi da shi fuska yalwace da murmushi, miƙa mata tayi tare da ƙara musu godiyataja baya kaɗan suka wuce...
Suna ficewa daga wajen ta juya da nufin barin wajen, "Insu" Sa'adatu tace tare da kafeta daido, juyowa a natse tayi tare da baza mata ido, guntun murmushi ta saki tare da faɗin "nayi mamaki
da ki ka iya kawo wannan lokaci a raye, duk da laluran da ki ke ɗauke da shi" wani shaƙiyyinmurmushi ta saki tare da faɗin "hakan kaɗai ya isa sanar da jahilar ƙwaƙwalwar ki Insu dashinAllah ne, kar ki yi mamaki in ki ka rigani tafiya dan gan-gan da ta cika zaƙi tafi saurin mutuwa" tana kai nan ta juya ta wuce, bin ta da ido tayi fuska fafaɗe da murmushi, "Sa'adatu!" Sudais yacetare da kafeta da ido, juyowa tayi ta baza mai ido, wani banzan murmushi ta saki tare da faɗin"Sudais"....
Takawa a natse yayi ya ƙarisa kusa da ita tare da faɗin "tauraruwa ce ke me wutsiya, ganinki baalheri ba, kar ki yi kuskuren wani banzan tunani akan su dan yanzu sun wuce da sanin ki, bawaƴanda ki ka sani ba ne ada" taɓe baki tayi tare da zaro eye glass ta saka tare da faɗin"banadalokacin su, bana ɓata lokaci akan waƴanda ba sa da wani mahimmanci a wajena, kamandai kai, yakake? kwana da yawa?" Murmushin takaici ya saki tare da faɗin "ina ga zaki iya bawa kanki
amsa" murmushi ta saki me faɗi tare da faɗin "yeaf I see" juyaea yayi ya bar wajen ba taredayako juyo ba, murmushi ta saki tare da wuce wa inda ta faka motan ta....
"Me kuke jira kuma?" Insu da ta ƙariso wajen tace tare da kallon Nafisat, "Habibu muke jirayadawo" tace tare da kallonta, "oh Allah shi ya kawo ku ko?" Tace tare da kallon ta, jinjina kai tayi
tare da kallon ta, "ai ba ze dawo ta nan ba, muje in nema muku mota" tace tare da wuce wasukadafa mata baya, kai tsaye jerin motocin su Mihna suka yi, tana isa ta yafuto Minha dake tsayetana video....
"Ya ne ku ba mu abarmu mu tafi" tace tare da sakin dariya, harara ta jefa mata tare da faɗin"aumu ba ku wato" "eh mana me ya rage?" Tace tare da gyara tsayuwa ta musu hoto, "pleasekunada motan da ba kowa?" Tace a natse, "akwai, kusan shida ma kin san daga nan amarya zamuɗakkowa" "please ku bani ɗaya ya kwasan mun waƴan nan ƴan matan" tace tare da nuna suNafisat, dariya ta saki tare da faɗin "wato ƴan mata, to ke wacece?" "Ke ce" tace tare da sakinmata murmushi, "kin kyauta, ku zo ga motan ku hau" tace da kulawa, ba musu suka nufi motansuka shiga, zagawa ta inda driven yake Insu tayi ta mai bayanin inda ze sassauke su ta ja gefetabasu waje ya ja suka fice....
Juyowa tayi cike da gajiya tare da faɗin "kuma tattara ku tafi gida, dan ba'a neman kowa wajenɗaukan amarya, Yaya da kan shi ze kaita shi da ƴan uwan shi" kwaɓe fuska tayi tare da faɗin"wayyo yanzu ba zaku zo ba?" murmushi ta saki tare da faɗin "na gaba dani ma ba zata babareni" "to a barmu mu mata rakiya zuwa gida yanzu" "ga hanya nan" tace tare da wuce wa, tanaƙarisawa ta tadda duk sun shishshige mota ƙarisawa motan Salman tayi, ganin Hasinat daFarisat a ciki yasata tambayan su Rahma, "suna motan mazajensu" Farisat tace tare da kallonta, "okay su Umar fa?" "Suna tare da Yaya" jinjina kai tayi ta wuce motan da su Yasmin ke ciki...
"Wa ku ke jira?" Tace tare da kallon Annur, "ke muke jira ki shiga mota" yace da kulawa, murmushi ta saki tare da faɗin "kuje gani nan" tayi maganan tare da wuce wa baya zura hannutayi ta taɓi goshin Yasmin, "oh se kin sha paracetamol baby, ki tuna mun in mun koma gida" tacetare da zare hannunta ta wuce, da ido suka bi ta cike da ƙauna, "agogo kenan, yau samba tahutaba" Laɗifa tace cike da tausayawa, "zata huta yanzu in sha Allah" Annur yace tare da ma motankey, buɗe bayan motan Hisham tayi ta shige kusa da Nachma ta zauna tare da jingina jikintaajikin kujeran ta lumshe ido tare da faɗin "wash boyfriend muje" jinjina kai yayi idon shi ƙyamakanta ta mirror gabanshi tare da ma motan key ya bi bayan motan Salman da ya bi na suAnnur, "sannu" Ziyada tace cike da tausayawa, buɗe ido tayi ta mata kallon gefen ido, ganin yandafuskanta ke cike da damuwa yasata sakin mata murmushi tare da maida idon ta lumshe anatse....
Comments fans🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Fourty two
Yana dai-daita parking ta zare belt ɗin jikinta ta buɗe ƙofa ta fice, "ku fito" tace tare da kallonNachma da Ziyada, fitowa suka yi a natse, juyawa tayi da nufin wuce wa, da sauri Hishamdayabuɗe kofar ɓangaren shi ya fito ya katse mata hanzari da faɗin "flight ɗin la'asar fa za subi" tsayawa cak tayi tare da juyowa ta kalleshi, jinjina mata kai yayi cike da tabbaci....
Juyawa ga Nachma dake tsaye a bayanta ita da Ziyada tayi tare da faɗin "na ɗauka se jibi zaki
wuce" murmushi ta saki
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 61 Chapter of 109