"lallai kin kyauta" yace taredajuya duban shi ga SSB da kaman baya wajen ...
"Gobe Madam zata ta so ita da yara" jinjina mai kai yayi a natse tare da fadik "ya magananschool
ɗin su?" Ya yi tambayan a hankali, "dole ya dawo nan tace ta amsan musu transfer" "hakanyayi, yaushe Alhaji Sunusin ze koma can?" Murmushi ya saki tare da faɗin "yace ko yaushe aka umurceshi a shirye yake" "ina ga ya koma zuwa sati me kamawa" "to shikenan, ni ma ina son zuwaganindai-daituwan shi a can bayan ya tafi" "yakamata" yace a natse....
"A fitar da buƙatan neman ma'aikatan lafiya, za'a buɗe hospital ɗin nan a month ɗin naninshaAllah" yace a natse "wow ba dai komai ya kammala ba!" Yace cike da mamaki, "haka mukefata" yace tare da jingina jikin shi da kujeran da yake kai, "amma nayi farin ciki, ina da ɗalibandasukayi free a wannan year" "ma sha Allah se su kai takardunsu" yace a natse, "Uncle Sa'adatudaRahma ƙanwar Yaya Salman wanda ze auri Farisat suma sun gama a wannan shekaran suzoaɗauke su?" Ta idda maganan cike da tambaya me haɗe da magiya da fata, murmushi Jabir yasaki
tare da faɗin "me ze hana in dai za su iya zama a nan" "wooo da wuya, amma zan faɗa musu" tacecike da farin ciki, kallon ƙofa suka yi gaba ɗayan su cike da mamaki, Ibrahimne tsaye yanashigarda saƙon son shigowa.... Murmushi Jabir ya saki tare da miƙewa cike da girmamawa yace "zamu koma ba da jimawaba"
jinjina mai kai yayi tare da lumshe ido, buɗe ƙofan yayi tare da sakin ma Ibrahimmurmushi, "munƙwace maka ID card ko?" Yace tare da dukan kafaɗanshi na hagu ya wuce, shiga yayi fuskafafaɗe da murmushin maganan Jabir, a girmame ya ma SSB barka da hutawa tare da kallonInsucike da kulawa yace "zo mu tafi" kallon shi tayi ido buɗe tare da faɗin "zan jira Uncle ka je" kallome cike da gargaɗi ya mata tare da faɗin "tashi mana" kallon SSB tayi ta marairaice fuskataredafaɗin "Uncle zan jira ka" tayi maganan a shagwaɓe, buɗe ido yayi ya wanke fuskanta da dubamecike da rashin madafa tare da juyawa ga Ibrahim, motsa laɓɓan shi yayi da kyar kaman wandaaka ma dole tare da faɗin "jeka" jinjina kai yayi ya fice a natse bayan ya amshi ID card ɗinshi.... Murmushi ta saki tare da faɗin "Uncle na tsorata da office ɗin nan naka fa da gaske, ka ji yandaƙirjina ya dinga tsintsinkewa ne, yanzu kai baka jin komai?" Ta idda maganan tare da zubamai
ido, buɗe idanuwanshi yayi akanta cike da mamaki, murmushi ta saki tare da faɗin "in kayi wani
abun haka se in ga kaman Anty, haka take yi wani zubin ba ta magana se tayi ta kallon mudaido, idan ta fara se Yaya yace "to mutanen Ɓadamayya sun motsa kenan" ta idda maganan taredasakin dariya, motsa laɓɓan shi yayi alamun murmushi idon shi akan ta....
"Ɓata fuska take, ta haɗa giran sama da na ƙasa tace "barrister ka bari ba na so" tayi maganancikin kwaikwayon Anty, murmushi ya saki me faɗi wanda ya bayyana wushiryan shi tare dafaɗin"barrister take kiran shi?" Murmushi ta saki tare da gyara zama tare da faɗin "eh yeee, barristerko Abdussamad amma ta fi cewa Yaya kaman yanda muke kiran shi" "meyasa ku ke ce mai
Yaya?" Yace a natse idon shi akan ta, "mu ma ba mu sani ba, haka muka taso mu kaji munacewa, amma Hajiya tace saboda Anty Salwa tana kiran shi da hakan ne shiyasa muke kiran shi muma, kasan a wajen Anty ta girma, ita ma Anty ai Anty muke ce mata" jinjina ka yayi ba tare da yacekomai ba...
"Kana kewanta ko?" Tace cike da murmushi idonta akan shi, ware ido yayi akanta ba tare dayacekomai ba, dariya ta saki me sauti tare da faɗin "na san zaka yi kewanta, ita ma ta rasu tanakewanka" lumshe ido yayi cikin danne abubuwa masu yawa, "ni dai bana kewanta sosai tundatace gaka nan ta bar mana matsayin kamar ita ce in muna kewanta mu je gareka zamu samugamsuwa" "sha ruwa" yace tare da nuna mata ruwan dake gaban shi, "ba na jin ƙishi" tacetaredabaza mai ido, "to ki yi shiru" yace a hankali, dan shi ka ɗai yasan yanda zuciyan shi ke bugawa, taɓe fuska tayi tare da faɗin "Uncle shiru fa! Ai se baki na tayi wari" tayi maganan da iya
gaskiyanta.... Kauda kai yayi tare da sakin murmushi, murmushi ta saki tare da faɗin "in baka labari?" Kallontayayi a natse tare da kauda kai, "yawwa" tace tare da miƙewa ta cicciɓi kujeran da take zaunaakai tayi kusa da shi ta ajiye ta zauna, bin ta kawai yake da ido dan ya kasa cewa komai, murmushi
ta saki tare da faɗin "labarin ya faru da gaske Uncle, ka saurara da kyau ka fahimci harafi bayanharafi" jinjina mata kai kawai yayi ba tare da yace komai ba....
"Akwai wani bawan Allah shine ɗan fari a gidan su, sannan shi kaɗai ne namiji sauran ƴanuwanshi duk mata ne, ya taso cikin gatan uwa da uba, suna matuƙar ƙaunanshi, a anguwarsuakwai
wata mata da yake matuƙar so, ta zame shi second mother, tana matuƙar son shi, ta girmamashi
fiye da yanda zan faɗa maka, tana da ɗiyoyi mata da yawa, ɗiyarta ta fari mace ce kyakykyawan
gaske, Allah ya jarabci wannan bawan Allah da matsanancin san wannan yarinyar uwar ɗakintashi" lumshe ido yayi tare da amsan yanayin da kalman ta zo mai da shi...
"Ka na ji Uncle?" tace a hankali, jinjina mata kai yayi a natse ba tare da ya buɗe ido ba....
"Ya so ta sosai, ba ya ɓoye sanda yake mata ga kowa, iyaye ƴan uwa, abokai, jama'an anguwa, bawanda be san tsananin son da yake mata ba, se dai ita hankalinta baya kan shi, yana kanwaninshi, wanda be san ma tana yi ba, Mamanta a kulli yaumin nunashsheta take akan nagartanwannan yaron amma ba ta gani, ba ranar da ba ze je gidan su ba, kuma dan ita yake zuwa, ammako kallon inda yake ba tayi, in ko ita ta yi girki a ranar ko ance ta zuba mai ba zata zuba ba, bakalman da bata furta mai, ba da sunan da ba ta kirashi, anace, maye, ƙuda, ire-iren kalamannanba wanda be ji ba, kawai kwatsam se kuma hankalinta ya dawo kan shi bayan wani wa'azi daubangijinta ya mata, har ta ji za ta iya auren shi, yanzu Uncle in kai ne zaka yarda ka auretabayan duk walaƙancin da ta maka?" Ta idda maganan idonta ƙyam a kan shi, buɗe ido yayi yabajemata cike da nazarin labarin da ta gama ba shi, murmushi ya sakin mata me yalwa wandasedata furta "wow!" Ba tare da ta shirya ba, "tashi muje" yace a hankali tare da miƙewa....
"Please Uncle ka ba ni amsa" tace tare da ɓata fuska ta shagwaɓe, murmushi ya saki taredafaɗin "to na dawo miki da tambayan" "wow" tace tare da miƙewa zunbur, ganin irin kallondayabi ta da shi yasata faɗin "bazan aureta ba, saboda ta wulaƙantani, Uncle babu buƙatan cigabadaƙaunar wanda yace be ƙauna na, janye jiki zanyi dan in tsira da mutumcina" murmushi ya saki
cike da yaba wayo da dabaranta, "to hakan ne" yace a natse, "to zaka iya daina son wandayafiddaka a rayuwarshi?" Tace tare da kafeshi da ido, guntun murmushi ya saki tare da faɗin"muje""hoto ɗaya dan Allah" tace tare da marairaice fuska, murmushi ya saki tare da kallon ta, "wowselfie" tace tare da zaro wayanta ta haye saman kujeran ta shaƙo wuyanshi tare da sakinmurmushi ta danna video....
Ba abinda yace se bin ta da ido da yayi ta yi, tana gama ɗauka ta sauka tare da faɗin "Unclekai kacinye hotunan da videon duk da ba ka yi murmushi ba" murmushi ya saki tare da tura ma Jabir
message ya nufi ƙofa, da sauri ta kwashi takalmanta a hannu ta bi bayan shi, suna shiga lifter tazura.... Tun daga wannan rana rayuwar Insu da SSB ya fara samun canji, tun yana jefa mata kalmaɗayabiyu har ya fara jefasu da ɗan dama, kafin su ankara wata gajeruwar shaƙuwa ta shiga tsakiyansu wanda ba su san rana da lokaci ba, yau ya kasance sati biyu da fitar da zancen fitowanshi
takara, sannan a yau ake saka ran faɗan wanda ya ci primary election, a guje ta sakko downstairs tare da sakin ƙara me haɗe da ihu, rungume Lawiza da ta rugo dan jin abinda ya sametatayi cike da farin ciki, murmushi ta saki dan ta fahimci dalilin farin cikin, sakinta tayi da sauri tanufi office ɗin cikin gida a guje tana tura ƙofan ta taddasu zazzaune fuskoki yalwace da
murmushi, a guje tayi inda yake tare da faɗawa jikin shi, "Insu" Abubakar yace tare da miƙahannu da zumman riƙota, murmushi ya saki tare da ɗagota a natse ya zube mata ido, fashewadakukan da bata san da menene ba tayi tare da ƙwaƙwumeshi, dariya su Jabir suka saki cikedayaba yarintarta....
"Oh Insu ai farin ciki zaki yi ba kuka ba" Alhaji Jamil yace tare da sakin murmushi, ɗago kai tayi
tare da faɗin "to ai na kasa sarrafa farin cikin ne uncle Jamil, shine kukan yazo" tace tare dashare hawaye, dariya suka saki tare da bin ta da ido, ajiyan zuciya ta saki tare da jan hanci, "sorry" yace a hankali a dai-dai saitin kunninta tare da bin fuskanta da ido, miƙewa tayi a natsetare da faɗin "yanzu se mu fara shirin campaign" "oh ke ba zaki raba kan ki da wannan campaignɗin ba ko?" Abubakar yace tare da kallon ta, "uncle Abubakar ina da mabiya sosai fa a media" tace cike da tabbaci, "oh ta can zaki yi?" Jabir yace idon shi akan ta, "eh mana, ai ta media zanyi, za kuma kayi mamakin yanda zan tara ƙuri'u" tace cike da yanayinta, "to Allah ya baki sa'a" Alhaji
Jamil yace da kulawa tare da sakin murmushi, "wow shiyasa nake mutuwar sanka uncle Jamil, I
like you irin sosan nan" tace tare da ficewa da sauri.... Murmushi suka bi ta da shi cike da ƙaunar da suke mata, ta shiga zuciyoyinsu gaba ɗaya tayi
kane-kane, "menene a gaba yanzu?" Alhaji Jamil yace tare da gyara zama, "su zamu jira, har seranar da suka ba mu steering tukun" Alhaji Munnir yace tare da kallon shi, murmushi ya saki tareda faɗin "yaro ma dai yaro ne" "be san raɗaɗi da zafin da wuta yake da shi ba har se ya taka" Jabiryace tare da sakin dariya, murmushi SSB dake bin su da ido ya saki tare da lumshe ido cikinsalongajiya....
(Bari mu waiwayi Hajiya Sa'adatu)
Zuro ƙafa ƙasa tayi daga saman gadon da take kai tare da dira ta ɗau pant ɗinta dake yasheaƙasa ta saka, juyawa saman gado tayi ta dau bra da ta jefar anan ta fara sakawa, da ido wandakekwance saman gadon ya bi ta, kai hannu tayi da zumman ɗaukan doguwar riganta dake kusadashi ya riƙe hannun tare da marairaice fuska, "dallah sake ni mana" tace tare da banka mai harara, "ni yau ki ke cewa dallah!" Yace da mamaki....
"Okay ba kai ba na sama da kai" tace tare da fizge hannunta ta ɗauka ta fara sakawa, jawotayayi
da ƙarfi tare da faɗin "ban ƙoshi ba" ture shi tayi da ƙarfi ta miƙe tare da faɗin "baka isa kajagwalgwalani babu wani gamsashshen gamsuwa ba" tana kai nan ta zura rigan tare da dai-daitazaman shi a jikinta, zama tayi a gefen gadon tare da jawo takalmanta ta fara sakawa...
"Ba na so a samu kuskure a wannan karon" tace hankalinta akan saka takalmin da take, "kemakin san ba musan kuskure ba" yace tare da dirowa ya ɗau gajeren wandon shi dake yasheyafarasakawa, ɗago kai tayi ta watsa mai kallon banza tare da miƙewa cike da ɓacin rai tace "shiyasana ga wan can aikin da na baka kun ai watar yanda yakamata, na dai faɗa maka kar ku sakekumun wawanci da shirmen da ku ka saba" ta idda maganan a fusace, juyowa yayi a matuƙar fusacetare da shaƙeta ya haɗata da bango da take tsaye kusa da shi tare da faɗin "ke dan ubanki
suwaye wawayen? Kar ki ga ina na ce dake ki ce zaki kawo mun akuyanci, shishshigar miki zanyi"ya idda maganan tare da watsa mata jajayen idan shi, fizge hannun shi dake riƙe da wuyantatayi
da ƙarfi ta hurgar tare da ingije shi da ƙarfi...
"Ba wawancin ku ka yi ba, ƙaramin aiki kun kasa yi, har ku na ƙoƙarin tonamun asiri" taceazafafe, "ke ma kin san ba daɗin tana tare da masu ba ta kariya ba da wallahi ba wannanbatunyanzu ki ke mun ba" dogon tsaki taja tare da ɗaukan veil ɗinta ta saɓa, juyowa tayi ta kafeshi daido tare da faɗin "duk manta da wannan batun tunda Allah ya amshi abin shi yanzu ka maidahankali akan wannan" ta idda maganan tare da zura hannu cikin jakanta ta zaro envelopetamiƙa mai, amsa yayi ya buɗe tare da zaro ƙaramin hoton dake ciki, "suna" yace idon shi akanhoton, "Isma'il, ku tabbatar da ya bugu yanda yakamata, ban da kisa bana so ya mutu ta sauƙi, sonake ya ɗanɗani zafi da raɗaɗin mutuwa da gaske kafin ya ɗauke shi" ta idda maganan taredasaɓa jaka a kafaɗa ta nufi ƙofa, "ina sonki" yace idon shi akan ta, juyowa tayi ta watsa mai hararatare da buɗe ƙofan ta fice, dariya ya saki me cike da sauti ya ɗau kayan shi dake yashe ya farazurawa....
Juyawa inda Safinat ke zaune kusa da su Farisat Salman yayi tare da faɗin "mun zo waje" "tobari
in kira ta" tace tare da zaro wayanta ta nemi number ta danna kira ta kara a kunni, be jimadafara ringing ba aka ɗaga, "gamu a dai-dai wajen me mangoron" tace a natse tare da jiranamsa"gani nan fitowa" tace ita ma a natse, murmushi saki tare da sauke wayan, "gata nan" tacetareda kallon Salman dake jiran amsa, murmushi Yasmin ta sakin mata tare da faɗin "class ɗinkuɗaya da ita?" "Eh kujeran mu ɗaya" tace tare da sakin murmushi... Ba su jima da jira ba se ga Harira ta fito cikin shiga na mutumci, buɗe ƙofan ɓangarenta Safinat
tayi ta sauka da sauri, murmushi ta saki saboda hangota da tayi da sauri ta ƙarisa tare da
rungumeta, "baby two days baki babu alamun ki" Safinat tace da kulawa, "wallahi mura yatasoni
gaba, ya hanani sukuni, wuya kunni ido duk ya riƙe mun" "wayyo sannu Allah ƙara lafiya, gamuryanki nan kuwa ya canza" murmushi ta saki tare da faɗin "ke dai bari".... Horn Salman ya danna ganin tana shirin mantawa da suna jiranta, "oh yawwa dama gidansu
Sa'adatu mu ka zo ki nuna mana" tace fuska yalwace da murmushi, "gidan su Sa'adatu kuma!" Tace da mamaki, "eh zamu gaida Mamanta ne" tace hankali kwance, "Mamanta kuma!" Tacedazallan mamaki, "eh ita" tace tare da ƙureta da ido, "amm ita Sa'adatun fa!" Tace tare da bajemataido, "labarin da ɗan tsayi, yanzu dai jiran mu ake muje ki nuna mana please" tace tare da ƙuretada ido, sauke numfashi tayi a hankali tare da faɗin "okay ku muje" "yawwa muje" tace taredanuna mata mota, girgiza kai tayi tare da faɗin "tsallaken titi ne ba nisa" tayi magana tare dafuskantar titin dan tsallaka wa....
Juyawa da sauri Safinat tayi ta sanarwa Salaman ta juya ta yi inda Harira ke tsaye, babumususuka jujjuya kan motan suka nufi tsallake, suna ƙarisawa kofar gidan taja ta tsaya, parkingsukadai-daita suka sakko, gaba ɗayan su ne banda Habiba da su Sahabee, amma tun daga kanNafisatzuwa sama sun zo, "nan ne gidan, ga babban Yayansu can" tace tare da nuna musu mutumindake zaune a gefen wasu magidanta suna hira, "mun gode sosai" Balarabe yace tare da nufarshi, saurin juyawa tayi tare da faɗin "in kun gama ki kira ni" jinjina mata kai Safinat tayi tare dasakinmurmushi... Da sallama ya isa wajen amsawa suka yi fuskoki kadaran kadahan, murmushi ya sakin musutareda ba su hannu, amsa suka yi suka gaggaisa cike da rashin sakewa, "ba wan Allah wajenkanazo"yace tare da kallon Ya'yan Sa'adatu, "to fa Allah dai yasa lafiya!" Yace idon shi ƙyamakanBalarabe, murmushi ya saki tare da faɗin "in sha Allah mu ɗan keɓance mana" yayi maganantareda nuna mai gefe, ba musu ya miƙe suka yi gefe....
"Sunana Balarabe, tafe nake da iyayena" ya idda maganan tare da nuna mai inda su Yaya ketsaye suna kallon su, jinjina kai yayi tare da faɗin "um hum" "a gidan mu Sa'adatu take" yanaanbatan sunanta ya ɗaure fuska ta mau, ganin haka yasa ya katse maganan tare da faɗin "munzoduba mahaifiyar ku da jiki ne" ƙureshi da ido yayi tare da faɗin "mahaifiyar mu kuma!" "Eh" yacea dake, "mahaifiyarmu shekara da kusan rabi kenan da rasuwarta" yace a dake, "what!" Yacedamamaki, "eh yanda ka ji, mun gode sosai da zuwa" ya idda maganan tare da yunƙurin wucewa....
"Am Allah ya gafarta mata, na ce ko akwai wani a gidan da zamu iya ma ta'aziyya?" Juyowayayi
ya mai kallon sakanni kafin yace "Baba na nan" "ma sha Allah ko zaka iya mana iso?" Ya jefamai
tambayan tare da kafeshi da ido, shirun daƙiƙu yayi kafin yace "ku muje" "mun gode" yacetaredajuyawa jiki a mace ya ma su Yaya dake tsatstsaye magana, ba musu suka biyo shi suka nufaciki.... Sauka tayi a napep riƙe da leda wani eatery ta miƙa mai haƙƙin shi ta nufi cikin gidan, ba wandata kalla duk da jama'a na cike a gidan ta wuce ƙofar ɗakinta kai tsaye, ciro key a jaka tayi tasakata buɗe, tana ƙoƙarin shiga muryan Sudais ya doki kunnuwanta, "daga ina ki ke?" Juyawa tayi tawatsa mai ido, ganin yanda ya muttuke fuska ya sa ta kauda kai tare da yunƙurin shigewa, takubiyu yayi a hanzarce ya cafkota tare da faɗin "kar ki mai dani ɗan iska mana, ya ina miki maganazaki shige ki ƙyaleni" yayi maganan murya a kausashe, "sake ni Sudais" tace a natse babuwani
alamu na ɓacin rai tattare da ita, "ba zan sake ki ba, daga ina ki ke?" Yace a zafafe, fizge jiki tatayi da ƙarfi tare da faɗin "daga gidan ubanka, kar ka ce zaka kawo mun wani rawar kai, kasanni
kasan abinda zan iya ka san kuma ɗanyen kaina" tayi maganan a matuƙar fusace.... Sakin baki da ido yayi yana bin ta da kallo me cike da mamaki, "ah lallai ke riƙaƙƙace, da inamiki
kallon mara ta ido a she kin wuce nan ma, mutumin da ya baki masauki ya baki ci ya baki shashi
ki ke faɗawa magana haka a bariki? Lallai baki samu welcome to bariki ba" Shila dake tsayeagefe tace cike da ta'ajibi, juyawa inda take tayi a fusace tare da faɗin "fita sabgata, ki kumacireidonki a kaina, ba bariki na fito ba, ni da kaina ma barikice me zaman kanta, babu ɗan iskandazan tsaya yana tuhumata akan abinda nayi ra'ayin yi, ba shashasha ba ce ni, iyayen da sukahaifeni ma ban ba su wannan daman ba bare wani ɗan iska da na haɗu da shi a titi, wani abinci yaban wanda ki ke buɗe murya wajen faɗi? Ina masaukin da ki ke magana? Wannan ƙamus ɗinjelofɗin ki ke magana a kai ko kuma wannan akulkin ɗakin? Kin taɓa kawo abinci ki ka ga na ci?Kokin ga ina kallon inda ki ke ajiyewa ma? Ba na son ɗiban albarka, ki yi harkan gabanki kar ki
kuskura ki haɗa hanyar ki da ta wa dan zan yi mugun baki mamaki" tana kai nan ta shige ciki afusace.... Bin ta da ido suka yi da mamaki dan abu ne sabo a wajen su ɗaga murya fiye akan na Shilaa
gidan, ta ɓangaren Shila kuwa banda raba ido ba abinda take, tare da danashinan saka baki abatun, tsaki Sudais ya saki ya dafa mata baya zuciya na tafarfasa dan yasan ba ze iya jureabindaya tattaro ya zo gareta da shi ba, yana shiga ta juyo a fusace tare da nuna mai ƙofa....
"Fita kafin in kasa control ɗin kai na in keta maka rigar rashin mutumci, ni zaka tsaya kanamatambayar titsiye a gaban mutane?" Tace a harzuƙe tare da yo kan shi gadan-gadan "kar ki kawomun rashin arziƙi a wajen nan Sa'adatu, ina da ƴan ci da daman tambayan inda ki ka je, kinsantun yaushe nake gidan nan kuwa? Na fi ƙarfin awa uku ina jiran dawowan ki, sannan na sanbamakaranta ki ke zuwa ba bare in samu gamsuwa akan can ki ka je" ya idda maganan muryaakausashe....
"Neman wanda ze ba ni abinda nake buƙata na je yi, tunda kai ka dankani kayi tafiyanka" taceadake, "me ne!" Yace cike da mamaki, "abinda ka ji shi na faɗa kar kayi tantama a kai" tacetaredazare veil ta hurgar ta ajiye jaka ta cire takalmi ta haye gado riƙe da ledan takeaway.... Murmushi Yaya dake zaune saman tabarman da Iƙilima ta shinfiɗa musu ya saki tare da kallonBaba da fuskan shi ya yalwatu da murmurshi, murmushi ya kuma saki tare da faɗin "marabanku, lale da zuwanku" "yawwa sannun mu dai" Babiya tace fuska yalwace da fara'a, nan da nanakabuɗe babin gaisuwa, nan suka gaggaisa cike da mutumta juna, "ba musan ka dawo ba ai" Yayayace a natse idon shi akan shi, murmushi ya saki tare da faɗin "sati na uku kenan da dawowa"
"Allah sarki, Allah ya ƙara kiyayewa" "amen-amen" yace cike da natsuwa ...
"Mun ji labarin dawowar mahaifiyartasu ce shine muka ce bari mu zo mu dubata" Yaya ya kuma
cewa a natse, murmushi Baba ya saki babu wani alama na mamaki a fuskan shi tare da faɗin"Allah ya mata rasuwa tun kusan shekara da rabi da suka wuce" zare ido suka yi gabaki ɗayansutare da kallon juna, "Sa'adatu tace ta je jinya garin su a wan can lokacin!" Farisat tace cikedazallan mamaki, murmushi Baba ya saki tare da faɗin "rasuwa tayi" "to meyasa zata ɓoye! Nowonder shiyasa tayi ta kuka a wannan lokacin ta rage fara'a" Sadam yace cike da mamaki, "Allahya gafarta mata" Yaya yace cike da danne na shi mamakin....
"Amen-amen ya haƙurin barrister Amina kuma?" Baba yace tare da gyara zama, "Alhamdulillahdama ka ji rasuwan ne?" Yaya yace tare da gyara zama, murmushi ya saki tare da kauda kai, "Baba wajenka Anty take zuwa a shekaru biyun da suka shuɗe ko?" Yasmin tace idonta akanshi, bin ta da ido suka yi gaba ɗayan su cike da mamaki, jinjina kai yayi tare da faɗin "tabbas wajenatake zuwa" "nayi mamakin ganin takardan ziyaran prisoner a lokacin a jakanta se dai bansanwatake zuwa gani ba" tace a hankali jiki na sanyi, murmushi ya saki ba tare da yace komai ba.....
"Amma me ke kaita?" Balarabe yace idon shi akan Baba, "Allah ya gafarta mata, zuwa tayi dantaji gaskiyan abinda ya faru tsakanina da Sa'adatu, ta so ta fiddoni kafin in cika wa'adindacourtta yanke mun, se dai Allah be yi ba, tana gab da taso komai labarin mutuwarta ya riske ni" yaidda maganan a sanyaye ido na tara ruwan hawaye, "Baba me ne ne gaskiyan!" Farisat taceatsorace, guntun murmushi me ciwo ya saki tare da faɗin "gaskiyan ba kowa ne ze yarda dashi ba, se dai Alhamdulillah iyalina sun yarda, matata har ta koma ga mahakiccinta ba ta gazgatazaniya aikata hakan ba, haka yarana" ya idda maganan tare da sakin hawayen da suka cika mai ido...
"Malam Isma'il menene gaskiyan?" Yaya yace a natse, zuciya na tsinkewa, "a kowani ahali akaniya samun zakkah a ciki, Sa'adatu ita ce zakkan yawa ahalin, ta taso da ɗabi'u kala-kala maradadaɗin ji da kyan gani, tun tana ƙarama muke fama ni da mahaifiyarta akanta, tana girma
abubuwanta na da ɗa ta'azzara, ba yanda ba mu yi akan ta natsu ta zama kaman sauranƴanuwanta ba amma ta ƙi, lokacin da ta fara tasawa se ta soma guje-gujen makaranta, zata fitagidaakan za ta tafi makaranta amma ba can za ta ba, wani zubin gidan ƙawaye wani zubin kuma
ɗakin samari, ƴan uwanta maza ne suka miƙe tsaye akanta a wannan lokacin, danni ba iyawanake ba, za su kamota su hukuntata, amma ba shi ze hana gobe ta aikata wanda yafi wandayayi
a yau ba, Sa'adatu ta kai da in tayi lefi ta fice a gida se tafi kwana biyu uku a waje, tana ɗakinsaurayi tana abinda ranta ke so, mu nan gida ba me iya sukunin ko kai ruwa baki, haka zamubazama nemanta hankula a tashe har se mun ganta sannan hankalin mu ke kwanciya" ...
Sanadin da ya sa ta fara wannan takun saƙan dani, shine kamata da nayi da wani maƙofcinaazauren gidana suna aikata masha'a, a wannan karon na kasa iya jurewa da kaina na hukuntatanakuma saka mata
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 38 Chapter of 109