Share this page
taɓa kawo hakan a ranshi ba, "Hisham!" Habib yace tare da taɓa shi, buɗeido yayi tare da zuba mai su kaman mara wayau, "ka je" yace tare da nuna mai wajen, jinjinakai yayi tare da miƙewa, da ido su Abba suka bi shi cike da ƙauna, kai tsaye inda SSB ke zauneyayi yana isa ya sakin mai murmushi cike da girmamawa, murmurshi ta sakin mai tare da miƙamai hannu suka yi musabaha sannan ya miƙa mai kyautan shi a natse, amsa yayi cikin ladabi taredamai godiya ya wuce gefen microphone.... Ajiye kyautan yayi a gefe tare da jan kan microphone ɗin cikin danne kukan dake taso mai yace"lokacin da na ga wani shari'a da barrister Amina Bertuwa ta jagoranta, a lokacin na ji ina sha'awan karantan ilimin shari'a, tare da yin aiki da zama lawyer kamanta, da na faɗawa iyayenaburina se suka ce ba zaka iya ba, wannan ilimin da wuya da ƙalubale a cikin shi, na ce musutundajarumata ta iya taka wannan matakin tana mace, ni Hisham Sharifudde zan iya, se su kaceAllahya baka sa'a, na shigo Insoul ne da burin zama kamar barrister Amina Bertuwa, yau gashi naamshi rantsuwan dake tabbatar mun da cewa zan iya zama kamanta, ita ce madubi na, gaskiyanta da rashin tsoronta shi ya sa ni jin zamtowa kamanta, na yi alƙawari a gabankuakanzan kasance ko fiye da yanda barrister Amina Bertuwa ta gudanar da aikinta, zan zamewaƴanbaya abun koyi kamar yanda ta zame mun, ina me saudakar da kyautan girmamawan da nasamuga iyalinta" yana kai nan ya goge hawaye ya sauka tare da barin kyautan a wajen, banda gogehawaye ba abinda iyalan Anty suke yi jikin su na ɓari, Insu kuwa ta kasa ɗago kai.... "Ma sha Allah, lallai duniyar shari'a ba zata taɓa mantawa da wacece Barrister Amina Bertuwaba, Allah ya gafarta mata ya kai haske ƙabarinta, zamu kira ɗaya daga cikin ɓangaren international law, jarumar da ba a taɓa kamanta a Insoul ba, wacce a iya tsayin karatundatayi aInsoul ta bar wani tarihi wanda ba ze taɓa goguwa ba, ku tayani kiran barrister Insiyah Abdussamad Umar Ɓadamayya!" Ya idda maganan fuska ɗauke da murmurshi, zuba mataidoSSB yayi sunan da aka kira ta da shi na ratsa ƙofofin jin jikin shi suna kai wa ƙwaƙwalwa dazuciyan shi.... Zuba mata ido gaba ɗaya ahalinta da waƴanda suka san wacece ita suka yi, motsawa a natsetayi ta miƙe a hankali ta nufi wajen, "Ami!" Mairah tace da ƙarfi tare da ƙoƙarin sauka daga jikinSahabee da ya amsheta, da sauri Sadam ya amsheta tare da rumgumeta.... Kai tsaye inda yake ta nufa, murmushi ya sakin mata tare da bin fuskanta da kallon ki tausayamun ki daina kukan nan haka, murmushi ta sakin mai tare da miƙa hannu a natse, kamawa yayi ya miƙe tare da jawota jikin shi sosai, fashewa da wani raunataccen kuka tayi tareda ƙanƙameshi, ɗaga kai sama yayi cike da rashin madafa, cike da mamaki wanda ba susanalaƙan dake tsakanin su ba suka zuba musu ido, journalist's kuwa ƙara ƙaimi suka yi danabunnema ne ya samu.... Zamewa yayi a hankali ya duƙar da gwiwoyin shi a ƙasa tare da jawota a natse, "shii! Ya isa" yacea hankali tare da ɗago haɓan babban rigarshi ya fara share mata hawayen da ke biyo kuncinta, take jama'a suka fara mutuwan zaune, waƴanda suka san alaƙan dake tsakanin su kuwa video'ssuka shiga ɗauka fuskoki cike da farin ciki.... Ɗago kai yayi ya kalli Jabir dake ta danne dariya, saurin juyawa yayi tare da tambayan ruwa, ɗakkowa da sauri ɗaya daga cikin malaman wajen yayi ya ba shi a girmame, ɓalle murfinyayi anatse ya kafa mata a baki, ba musu ta amsa ta sha da yawa, janyewa yayi tare da faɗin "kukanyaisa" yayi maganan idan shi a nata, jinjina kai tayi tare da sadda kai, temaka mata yayi ta miƙeyawuce riƙe da hannunta har gaban microphone ɗin tana dai-daita tsayuwa ya koma gefentayatsaya tare da jiran jin bayaninta.... "Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu" tace a natse murya a dishe, take rauninsuFarisat ya bayyana, duƙar da kai suka yi cike da karayan zuciya, suna kammala amsawa tagyaratsayiwa tare da faɗin, "a ko wani lokaci ana cewa Insu kin cika magana, Insu surutunki yayi yawase gashi yau na nemi kalmomin yin surutun na rasa" goge hawaye tayi tare da faɗin "lawgadonane, burin mahaifiya tace Allah ya jiƙanta barrister Amina Sa'eed Bertuwa" buɗe ido waƴandabasu san alaƙanta da ita ba suka yi cike da mamaki.... "Burin mahaifina ne alherin Allah da Rahman shi ya luluɓeshi barrister Abdussamad Umar Bertuwa" ta idda maganan tare da nuna inda Yaya ke zaune da yatsa, nan take kallo ya komakanshi cike da mamakin ƙwazonta ashe na gado ne, murmurshi me cike da ma'anoni Yaya dakezaune da abokan aikin shi ya saki tare da goge hawaye a fakaice.... "Burin mijina na ne, doctor Sahabee Sadam Ɓadamayya" tace tare da kallon shi ta sakinmai murmurshi, take ruwan camera's suka ƙara karakaina akansu, masu suman mamaki da al'ajabi nayi masu farfaɗowa na yi cike da ta'ajibi, matsawa kusa da ita yayi sosai tare da kamo hannuntacike da kulawa, "goge hawaye tayi tare da faɗin burina ne ni barrister Insiyah AbdussamadUmarƁadamayya, tun ban samu ba mahaifiyata ke da burin in zama lawyer, tun ban san kaina bamahaifina ke bayyana mun burinshi na san in zama lawyer, tun mijina be sanni ba yake burinmatar shi ta zama lawyer, tun ban san me kalman lawyer ya ƙumsa ba na ji ina son in zamalawyer, ni ɗiyar lawyer's ce, ƙanwan lawyer ce, Anty lawyer ce, kuma mahaifiyan lawyer's neinsha Allah, shiyasa nace muku in ana gadon law ni na ga da" ta tsahirta tare da sauke numfashi, tafi jama'a dake wajen shka ɗauka gaba ɗaya idansu akanta cike dw burgewa.... "Yau na zama cikakkiyar lawyer se dai mahaifiyata da ke da burin in zama lawyer tun bansamuba bata duniya, bata ga wannan rana da take burin gani ba, ina roƙon Ubangiji da ya gafartamata kurakurenta, ya yafe mata zunubanta, ya mata sakamako da aljannarshi maɗaukakiyabi saayyukan alherin da ta aikata, barrister Amina Sa'eed Bertuwa madubina ce, fitila ta ce, madubi ce kuma fitilace ga duk wani lawyer, ta na yawan cewa ita fa gaskiya na ɗauke da abubuwahuɗumasu tafe da ni'imomin rayuwa cikin aminci, kwanciyar hankali, daraja, kima da mutumci, girmamawa, tace kiran mutum da suna barrister abu ne me sauƙi, se dai zamowan mutumbarrister abu ne me matuƙar wahala, duniyar law, duniya ce me tarin natsuwa da kyawudaaminci, duk wanda ka ga ya samu saɓanin wan nan to ba a duniyar law yake ba a duniyar lowyake" dariya suka saki idanun su akanta.... Murmurshi ta saki tare da faɗin "idan na ce ina son zama kaman barrister Amina Sa'eedBertuwaban so kaina ba, ina son zama barrister Insiyah Abdussamad Umar Ɓadamayya ce, wacce zatazamewa al'umman duniya abun kwantance".... "Bana da kalmomin godiya ga mahaliccina da ya nuna min wannan ranar kamar yanda nacekalaman baki na sun yi kaɗan wajen bayyana irin farin ciki da godiyar da ke cikin zuciyataafarkose dai ba zan ƙi cigaba da furta Alhamdulillah ba, wannan rana ba kawai ranar kammala karatuba ce a gare ni, rana ce ta cikan burina haɗe da burikan ababen ƙaunata, rana ce da ke tunaminda tafiyan da nayi me tsayi da jajircewa da haƙuri da cike da kwaɗayin cin ma gaci a baya".... "Da farko, ina miƙa godiya ta musamman ga Allah maɗaukakin sarki, wanda ya aramunrai dalafiya da ikon kaiwa wannan matsayi, ba din yardar shi ba da ban kai ga wannan rana ba, inamatuƙar godiya ga iyayena, mijina da ƴan uwana waƴanda suka zama ginshiƙai a rayuwata, suntsaya tare da ni a kowane hali, sun ƙarfafa ni lokacin da na gaji, sun yi min addu’a lokacindanakasa, duk abin da na zama a yau, su ne silar hakan, ga malamaina ina matuƙar godiya ƙwarai, kunkoyar da ni abubawa da yawa ba ilimi kaɗai ba har da tarbiyya da juriya, da yanda zan zamamutum mai amfani a cikin al’umma, haƙiƙa ba zan taɓa manta gudummawarku a gare ni ba, gaabokan karatuna, mun yi tafiya tare me nisan zango, mun yi dariya tare, mun fuskanci ƙalubaletare, mun taimaki juna, wannan zumunci zai kasance a zuciyata har abada, a yau idan ankiranni ɗaliba mai hazaƙa yaban ba nawa kaɗai ba ne, har daku dan da taimakon ku na kai ga wannanmatsayi, wannan nasaran tamu ce gaba ɗaya".... "Yayin da nake barin wannan makaranta, zuciyata cike take da bege da burin gaba, ina fatanzanci gaba da amfani da ilimin da na samu wajen kawo alheri ga al’umma, da kuma zama abinalfahari ga waɗanda suka gaskata ni, a ƙarshe ina me cewa nagode da goyon baya, nagodedaƙauna, nagode da duk abin da kuka yi min, Allah ya saka muku da alheri" tana kai nan ta motsada zumman barin wajen, saurin temaka mata yayi ta sakko a natse, bin fuskanta yayi da kallomecike da ƙauna kalamanta na ratsashi tare da faɗin "ya isa" jinjina mai kai tayi tare da juyawadanmagana da ɗaya daga cikin malaman.... "Ma sha Allah! Alhamdullah! lallai bana Insoul tayi farar haihuwa, tunda ta haifi mata ga shugaban wannan tafiya, hakan ya isa fahimtar da duk wani me buƙatan sanin wani abudangane da Insoul, yanzu da izinin Allah zamu shiga abu na gaba wato ba ma yayayyun ɗaliban mushedunsu na zama cikakkun lawyer's wannan ko a gobe in suka so za su fara aiki" yana kai nanyamatsa, a natse vice chancellor admin ya nufi inda suke shi da muƙarrabanshi suka fara basutakardunsu cike da ƙauna me haɗe da kewa.... Ɗaya daga cikin security's ne ya amso na Insu ya kawo mata saboda hanata zuwa wajendaSSByayi, a na gama raba musu ko wacce ta fara ɗaukan hotuna da ahlinta, Insu ma ba a barta abayaba, ta ɗau hotuna da video's sosai da ƴan uwa, ganin batun ba na ƙare ba ne yasa Jabir ba daumurnin a tattara a koma gida a ƙarishe shagalin acan, a guje Nachma ta rugo ta rungumeInsuda ke sallama da abokan karatu ta fashe da kuka, jin hakan yasa Insu ma fashewa da kukadandama dannewa kawai take.... "Kar mu rabu, kar mu yada zumunci dan Allah!" Tace cikin rishin kuka, jinjina mata kai kawai Insutake amma ta kasa magana, zare jiki tayi a hankali tare da faɗin "zanyi kewanki over" "ni ma!" Tace tare da share hawaye, "ki daina kuka zamu ɗakko ki daga Yarban ki dawo Ɓadamayya" Habib yace tare da sakin dariya "faɗa mata dai in ta na so ko Bertuwa ne se mu kaita" Hishamyace tare da bin ta da ido, "lallai juraman nan kun amsa sunan ku na mazaje, to ita ku bartatakoka dan mata da rauni akasan su" Khaleem da ya iso wajen yace fuska cike da murmushi taredakallon su.... "Auh! Goya mata bayan kuka cikin mutane zaka yi!" Hisham yace tare da ba shi hannu, kamawayayi tare da faɗin "ita fa haka sabo ta gada brother" "to na yi shiru" yace tare da zage bakinshi, murmurshi sauran ɗaliban suka saki cike da na su kewan da za su yi, miƙawa Habib hannuyayi suka gaisa kafin ya juyo cike da girmamawa yace me girma shugabanmu na ta ya ki murna, Allahya sa a fara aiki a sa'a" murmurshi ta saki tare da faɗin "na taya ka kai ma KhaleemAllahyatemaka" "amin-amin, Nachma kukan ya isa haka, Allah ya yi jagoranci" "amin Khaleem, a cewaSunaina da Minakshi mu yafi juna, saboda halin rayuwa" murmushi ya saki tare da faɗin"inshaAllah" "mun gode" tace tare da ja baya kaɗan, "to Malama uwar gidan shugaban ƙasa mujekintara jama'a kin ja kin tsaya" Hisham yace tare da kama haɓa idan shi akan ta.... Harara ta banka mai tare da faɗin "Habib se na ganka, Nachma fatan sauka gida lafiya a ƙaramiƙa wa su Mommy saƙon bangajiya, Khaleem a gaida gida, friend's kar a yada zumunci" tanakai nan ta juya ta nufi motan da ke zaman jiran isowanta, da ido suka bita masu share hawayenayi masu dauriya nayi, tana shiga Hisham ya shiga gefenta tare da faɗin "ina Mairah?" Gata!" Tacetare da banka mai harara, dariya ya saki tare da faɗin easy mana uwar gidan shugaba" "kafakiyayen da wata uwar gida can! Ita amarya wacece?" Dariya ya saki me yalwa tare da faɗin"dukkece ranki shi daɗe".... Comments fans🙏🥰 🫀MUGUWAR TSOKA 🫀 {🫀TA'ARE KALLUƊE} [Muscle Cramp🫀] ) عضلة سيئة ( 🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_ https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466 written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم By Yardajjiya👩 💻 Page. sixty six Buɗe musu ƙofan general parlorn security's suka yi a girmame, shigewa suka yi a natse, ganinduhu ya mamaye parlorn ya sa Hisham faɗin "wani kuma mamaki ake shirin bamu!" Kafinyarufebaki wuta ya mamaye wajen, tare da tafin su, bin su da ido suka yi cike da farin ciki, jan igiyankwalliyan da aka jera a saman fitillun saman parlor su Asma suka yi nan take ruwan ƙyalƙyali yasoma zuba a kawunan su, bin su da ido Insu kawai take cike da ƙauna.... Murmurshi SSB ya saki tare da takowa a natse ya nufeta, miƙa mata hannu yayi ta kama taredashigewa jikin shi, danna kiɗan dake tafe da kwanciyar hankali da natsuwa Nabila tayi taredayinƙasa da sautin, cireta a jiki yayi a hankali kamar me gudun wani abu ya sameta ya riƙo hannuntatare da fara juyi da ita a natse cike da so da ƙauna, banda murmurshi babu abinda suke sakinwajunan su ido cikin ido, tafi jama'an dake cike da parlorn suke saki tare da wankesu da hotunadavideo's da wayoyinsu, idanu cike da burgewa.... Se da suka ɗau tsayin mintoci a haka kafin ya shigar da ita jikin shi ya ƙanƙameta cike da sodaƙauna, ƙaimi suka ƙara wajen tafi cike da farin ciki, banda murmurshi me ɗauke da ƙaunadafarin ciki da jin daɗi da burgewa ba abinda Yaya da Hajiya da Babiya da su uncle Jamil ke saki, dan ba ƙarya sun masifan burgesu.... Ƙarisawa inda suke tsaye Kausar tayi tare da faɗin "SSB ku ƙariso ta yanka cake ɗin" jinjinamatakai yayi tare da zare ta a natse ya riƙe hannunta suka nufi wajen da aka ajiye haɗaɗɗencakeɗin, nan gaba ɗayansu suka hallara a wajen, ɗago kai yayi ya yafuto Hisham da ya saita musucameran waya, ba musu ya miƙawa Hamid wayan ya wuto da sauri, ɗaga hannun shi yayi yarikonata ya saka akan wuƙan ya maida na shi akai, ganin haka yasa Hisham ɗaura na shi cike daalfahari, yankawa suka yi a tare, zare hannu Hisham yayi ya zare na shi Insu ta yanko cakeɗinanatse ta kai mai baki, kamo hannun yayi a natse ya maida bakinta gutsiran kaɗan tayi fuskacikeda murmushi, maidawa na shi bakin yayi fuska yalwace da murmushi, "wow Uncle ƙarshene!" Shureim yace tare da duƙawa ya sumbaci kuncin Yasmin dake sakin murmushin burgeta dasukayi... Juyawa inda Hajiya ke tsaye tayi ta bata ta gutsira ta juya gefen Yaya ya gutsira ta waiga gefensu Lailah tana kai wa Laila baki ta fashe da kuka tare da jawota ta rungume, "dan Allah Lailahkarki sa farin cikinta ya gushe" uncle Kamil yace cike da magiya, jinjina kai tayi tare da janyetatagoge hawaye ta amsa, murmurshi Insu ta sakin mata me haɗe da zubowan hawayen da taketadannewa, juyawa inda Khadijat take tayi da sauri tace "ta wakilce mu duka mun gode Allahyawailimi albarka" "amin" suka ce zukata ƙal, "ni dai ba zan bawa kowa ba dan ban san wa zanbawazan hana ba, da gajiya" Hisham yace cike da shaƙiyanci, "to kai waze yarda ma ka ba shi?" Farisattace tare da banka mai harara, dariya ya saki tare da faɗin "bari ki ga wanda ze yarda" yanakai nan ya ɗauki wuƙa ya yanko dai-dai ya nufi Mairah dake kafaɗan Samir, yana isa yace "Mairah" juyowa tayi da sauri, kai mata yayi ta buɗe baki da sauri, saka mata yayi fuska cike da murmushi tare da faɗin "kin ga wacce zata buɗe Mommy, ki fa daina fitowa yaƙi se kin tana ji kayanaiki" banka mai harara tayi ta juya kai.... Dariya suka kwashe da shi tare da kallon ta, "wai menene tsakanin Hishamda Farisat ne!" AntynJummai tace tare da kama haɓa, "budurwa ta mun nace akai kasuwa shikenan fa Anty Jummai" yace tare da sakin dariya "to Farisat ai Allah ne be yi ba" "Anty Jummai kar ki ɗauki soki burutsunshi, rawar kan shi ne be mun ba" dariya suka kwashe dashi tare da kallon ta, riƙo hannunInsuSSB yayi suka wuce cikin parlorn, nan duk suka tararra suka koma can, kafin wuce wan wasumintoci masu aiki sun mimmiƙawa ko wannensu cake ɗin da suka yayyanka suka saka a madaidaitan plate's tare da lemukan korawa, nan suka fara ci hankula kwance cike da ɗinbinfarin cikin da ba za su iya misaltawa ba.... "To a kinkimtsa me girma gwamna yace zamu tafi yanzu ba da jimawa" Hamid yace cike dayanayin shi, "yanzu kuma!" Insu tace tare da gyara zama, "eh yanzu fa" yace tare da sakindariya, "ayya Daddy amma za'a bar wasu ko?" Tace tare da kallon su, "lallai yarinyar nan jikin ki bayafaɗa miki dai-dai, ai se mu zauna" Farisat tace tare da miƙewa, dariya Sha'awanatu ta saki tareda faɗin "to da alama Farisat jira take kawai bari mu tattaro natsuwa" ta idda maganantaredamiƙewa, nan take kowa ya fara tattara komatsan shi.... "Yaya zaku tafi da Nafisat da Mairah da Sa'eed zasu yi muku hutu" kallonta Yaya yayi cikedatuhuma, murmushi ta saki tare sa faɗin "Uncle ne fa yace in kun zo dama zaku tafi tare dasu" jinjina mata kai yayi tare da faɗin "to a shirye suke dai ko?" "Eh tun jiya suka kammala shiri" "tosu fito muje" yace tare da bin ta da ido, murmushi ta saki tare da wucewa a ɗan hanzarce, damurmurshi me cike da ƙauna ya bi ta.... Ɗungumawa gaba ɗaya suka yi dan rakiya, riƙo Sa'eed Iƙilima tayi tare da faɗin "kar ka dainabitan karatu" jinjina mata kai yayi fuska ɗauke da murmurshi, "to zamu tafi baby Insu ba musani ba ko zamu dawo ko kuma mun koma can kenan" Samir yace tare da danne dariyar da ya tasomai, "hmm Yaya Samir kenan!" Tace tare da jijjiga kai, dariya ya saki tare da faɗin "to ai gaskiyane baby Insu" murmushi ta saki tare da faɗin "ya ya! ka tattaramun hujjojin kuwa?" Murmushi yasaki tare da faɗin "da alama jininki tafasa yake, kar ki damu yau za'a fashe kwan kowa ya huta" dariya ta saki me yalwa tare da faɗin "kace in nemi facemask dan kare kaina daga cutuwa, danna san ƙwan nan fasagulbi ne" dariya ya saki tare da faɗin baby Insu Allah ya shirya manake" murmushi ta saki tare da ja gefe ya wuce ya shige mota, "zaki zo taron da za'a gudanar neƙungiya ne?" Yasmin tace tare da gyara ma Mairah hijabin jikinta, "da ƙyar in fito a kwanannangaskiya" tace a natse, "ai babu damuwa ki kasance a kusa kawai ko vidcall se a kira ki" "inshaAllah, maganinta yana akwatin Sa'eed, na ga akwatin kayansu ya cika shiyasa na sa a can" "badamuwa, gidan malama ƴar jarida za su fara sauka tukun zan faɗa mata" "okay hakan yayi, atabbata sun je gidajen su Yaya Lurwanu ko ba su kwana ba su wuni" jinjina kai tayi tare dafaɗin"in sha Allah se mun yi waya" ta idda maganan tare da wuce wa mota.... "Zan shigo jibi in sha Allah" Hisham yace tare da kallon ta, "Allah ya kai mu, kar dai ka mantaakwai abinda ke gabanmu" "no ina tune" yace a natse, jinjina mai kai tayi suka taka a natsesukanufi motan da su Daddy ke ciki, shigewa yayi yayinda ta musu godiya tare da musu fatansaukalafiya, amsa mata suka yi cike da ƙauna, juyawa tayi a natse ta nufi motan da su Sadiya sukeciki, godiya ta musu cike da shaƙuwa, amsawa suka yi cike da ƙauna, "a cewa Yaya Sarari da Kainuwada Ɗan kuka nayi fushi sosai Yaya Kabir" murmurshi Kabir ya saki tare da faɗin "za su ji" murmushi ta saki tare da faɗin"a gaida Umma da Baba da sauran ƴan uwa" duk za su ji" sukacecike da farin ciki, murmurshi ta sakin musu ta matsa daga wajen.... Haka tayi ta bin motocin tana sallaman su, tana gamawa ta ja gefe ta tsaya tare da zuba musuido, haka driver's suka ja suka wuce tare da rakiyan security's, mrmurshi Alhaji Jamil ya saki tareda kallon Iƙilima dake share hawaye, "ko za ki bi su ne?" Yace idan shi akanta, juyawa tayi cikedakewa ta nufi ciki da sauri, murmushi Malika ta saki tare da faɗin "to ai se ku bita ku kokantare" tayi magana tare da kallon su Hafiza dake ta goge hawaye, a guje suka bita dariya su Kausar sukasaki tare da bin su da ido..... "To ga wata ma na shirin yi" uwar gidan Hasinat tace tare da nuna Hasinat, dariya suka kwashedashi idansu akanta, tura baki tayi tare da kauda kai, "zo abinki ƙyalesu" uncle Kamil yacetareda riƙota, shagwaɓe fuska tayi idanta akan uwar gidan, "to ni kuma me nayi?" Tace tare da kamahaɓa, "ke ki ka faɗa" Lubabatu tace tare da wuce wa ciki, "to ayi haƙuri tace tare da juyawatashige ita da su Asma, "ke anan zamu barki ko zamu tafi tare ne?" Khadijat tace tare da kallonSalwa, "zamu wuce can ne kin san gobe zan wuce Yarban gaida Goggon shi" "to ai se muje" tacetare da wuce wa suka sallami Hajiya, "Anty Lailah yaushe su Amatullahn za su tafi can?" Insutace tare da fara takawa a jere da su.... "Se jibi in sha Allah" "to gobe ta zo ta amshi saƙo takai can" "okay to shikenan" tace tare dashigewa cikin motan, "ta nan zaki dawo Anty Salwa?" "A'a ta can zan wuce" "to se mun yi waya" tace cike da girmamawa, "to Insu ki dai cigaba da kulawa, kin san da yawan mutane yanzunezasu gane alaƙanki da Yaya Sahabee kar ki yarda ki sake da kowa, dan gudun cutarwa" jinjinamata kai tayi cike da gamsuwa, ja baya tayi driver ya ja motan, se da suka ɓacewa ganintatajuyaa natse.. Tana isa ta tadda gaba ɗaya sun shige se Suhailat da Anisa dake tsayiwan jiranta, rankayawasuka yi suka shige ciki.... "Sun isa lafiya dai ko?" SSB dake zaune saman kujeran office ɗin shi na cikin gida yace idanshi akan SSG, jinjina kai yayi tare da faɗin sun tashi lafiya" jinjina kai yayi tare da faɗin "to inajinka" gyara zama yayi tare da faɗin "mun ninka jami'ai kamar yanda ka buƙata a anguwoyin su, sannancikin gari ma an zuba su" jinjina kai yayi tare da faɗin "good" knocked ɗin ƙofa Jabir yayi taredashigowa a natse, ido ya zuba mai har ya samu waje ya zauna.... "Abin jira ya kawo kan shi hannu" yace cike da farin ciki, "to a haɗa zaman gobe in Allahyakai mu" "in sha Allah" yace tare da sakin murmushi, murmushi SSG ya saki tare da faɗin "ashebasu shirya wasan ba suka fito fili" "ƙwakwalan kifi ne da su" Jabir yace tare da sakin murmushi, murmushi SSB ya saki tare da jingina jikin shi da jikin kujeran da yake kai ya lumshe ido.... "Gorgeous!" Yace a hankali tare da leƙa fuskanta dake kan ƙirjinshi, shagwaɓe fuska tayi taredaɗaga hannu ta rufe fuskanshi da tafin hannunta, murmurshi ya saki tare da faɗin "3amtashi mutsarkake jiki mu ribanci lokacin da ya rage" maƙye kafaɗa tayi tare da juyar da fuska, "oh! Yaukuma?" Yace tare da sakin murmushi, "na gaji" tace a taɓare, "sorry Nafsii ne" yace tare daƙoƙarin ɗagota, rurin da wayanshi ya ɗauka ya sa shi zare hannun shi tare da juyawa inda wayantake, da mamaki ya bi wayan da ido dan number's ne masu matuƙar amfani a ciki, ba kasafai yake amfani da ita m ba se da ƙwaƙwƙwaran dalili, miƙewa Insu tayi a mamakance ta zauna tare da jawo night wearnta dake yashe a gefe ta zura.... Miƙa hannu yayi ya dakko ya zuba wa screen ɗin ido, ganin friend 1 na yawo a saman screenɗinya sa shi kallonta tare da ɗagawa ya danna speaker, a kiɗime Jabir ya ɗaga mai sallama, cikedamamaki ya amsa tare da faɗin "lafiya!" "Da sauƙi baka ga labaran daren yau ba ne?" "bansamugani ba, lafiya kuwa?!" "Babu lafiya SSB, komai na shirin rikicewa, Samir ya saki nukiliya, tatashi da manyan ƙasa, jama'an ƙasa sun harzuƙo, yanzu haka da yawansu ba sa gidajensu daƙyar akafiddasu zuwa wani waje" "to yanzu ya ake ciki?" Yace a natse, "to jama'a dai babu alamunzasuhaƙura akan abinda sukai niyya, dan suna nan a ƙofar gidajen su da muggan makamai a yandalabari ya isko mu" ya idda maganan cike da damuwa dan be san har haka jama'a

Chapter 106 of 109