su ba tayi tare da kwanciya a samanfuskanta, kamo Yasmin Yaya yayi ya saka a gaban motan shi, shiga baya Sadam da shima ke kuka rurusyayi kallon Ibrahim dake tsaye cike da jimami tare da tsarkake buwayan gagara misali Yayadayasakawa kan shi dakiya yayi tare da faɗin "ka ja wo wan can motan muje" jinjina mai kai yayi tareda bin su da ido har suka fice, zaro waya yayi ya danna number da ya rubuta "Me gida" ya dannaya kara a kunni, se da ta kusa tsinkewa aka ɗaga, wata kamilalliyar muryace ta doki kunnuwanshi cikin sallama cikakkiya, amsawa yayi murya a sanyaye, shirun sakanni suka yi ba wandayacekomai kafin na can ya gyara murya tare da faɗin "Malam Ibrahim lafiya ko?" Girgiza kai Ibrahimyayi kaman yana ganin shi tare da faɗin "ranka shi daɗe labarin da nake tafe da shi ba daɗinsaurara, ni da kaina ba daɗin tuna shi nake ba" "faɗi" yace kai tsaye, "Allah ya amshi uwar ɗaki
na" yace cike da fargaba, shirun sakanni yayi kafin yace "Allah yasa mutuwa hutuce a gareta" yana kai nan ya datse kiran, share hawaye Ibrahim yayi tare da faɗin "amen" ya maida wayanaljihu ya shige mota da sauri ya mata key ya bar wajen a guje, yana isa bakin gate ɗin anguwanya fiddo shedan shi na ma'aikacin anguwan ya nuna suka buɗe mai ya shige, tadda jama'ananguwan yayi na nufar ƙofar gidan fuskoki cike da alhini, horn ya danna Baba Kalla dake sharɓankuka ya buɗe mai a guje ya shige, ko dai-dai ta parking be yi ba ya sakko, bin su kawai yakedakallo me cike da tausayawa, yasan wacece Anty a gidan yasan abu ne me wahala su iya jurerashinta a wannan gida, a guje Sa'adatu ta nufi Yasmin da ke tsaye cikin fita hayyaci ta
rumgumeta tare da fashewa da kuka, kuka ita ma ta saki cike da rauni, Farisat kuwa ta ƙi ɗagagawan Anty tana ƙanƙame da shi tana kuka me taɓa zuciya, buɗe gate Baba Kalla yayi, shigowadrivern sauran yaran yayi da sauri ɓalle murfi suka yi suka fito dan dawowan su kenan dagaislamiyyan, da mamaki suka bi jama'an dake tsatstsaye da ido, hango Sadamdake zaune dafa'an
a ƙasa yasa su nufar shi kai tsaye suna zuwa suka taɓa shi ya ɗago da sauri, ganin su ne yasashi
rungumosu gaba ɗaya ya saki wani marayan kuka, cike da zallan mamaki suke bin shi da ido.... Ƙarisawa cikin motan Yaya yayi ya janye Farisat da ƙyar, ɗaukan gawan nurses da duk jikinsuyayi sanyi suka yi suka shige da shi general parlor, ganin gawan ya sa sauran yaran ankaradaabinda ke faruwa nan waje ya ƙara birkicewa, kamo Farisat Yaya yayi ya sakko da ita, a wannnalokacin Salman da sauran abokan shi da ba su yarda da zancen ba suka shigo a rikice, ganinhalinda su Farisat ke ciki ya sa su gazgata labarin da ya riske su gaskiya ne, "ina Insu" Yaya yacetareda kallon Yasmin da ke goge hawaye, girgiza kai tayi tare da neman wayanta, saurin miƙamataIbrahim yayi tare da komawa gefe, kiran number tayi jin ba ta ɗaga ba yasa ta maida akalankirankan number Teacher.....
"Gyara zaman veil ɗin da ta naɗa tayi tare da faɗin "Teacher hutun sati biyu ko?" Tayi tambayantare da gumtse baki, "ki tabbata gobe kin zo" yace tare da banka mata harara ya zaro wayanshi
dake ringing, "okay Teacher, guys se gobe" tace tare da ɗaukan jakanta ta saɓa a baya, saukewayan Teacher yayi a firgice tare da baza mata ido, murmushi ta saki tare da wuce wa cikedayanayinta tace "ya aka yi Teacher? Ko har ka fara kewa na ne? Kafa ce gobe in tabbata da nazo" tayi maganan a shagwaɓe, "ina wayanki?" Yace a dake, "gashi tare da ni" tace tare da ƙoƙarincirowa, "Yasmin tana ta kiran ki ba ki ɗaga ba" yace cike da fargaba, "oh Allah na manta sunkoma gida ko suna hospital ɗin?" Tace idonta akan shi, "sun koma gida" yace a hankali, "okaysunhutashsheni surutun my Dr" tana kai nan ta saki murmushi ta fice daga ɗakin, kallon shi sauransuka yi cike da alaman tambaya, "Anty ta rasu" yace tare da sakin ƙaƙƙarfar numfashi, "me!" Ziyada tace tare da zare ido, "shii" yace tare da kallon ƙofa, mimmiƙewa suka yi a firgice, "memuke jira to" ɗaya a cikin su yace tare da nufar ƙofa, dafa mai baya suka yi wasun su na kukawasun su firgici ya hana su kukan.....
Comment fans🥰🙏
🫀MUGUN TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Two
"Kana ganin time kuwa?" Wanda ke tsaye a kusa da shi yace tare da kallon shi, sauke numfashi
yayi tare da kauda ido daga inda ya kafe tare da faɗin "6 saura mintina ka sallame su kowayatafi
kawai" kallon wanda yayi maganan yayi cike da zalla mamaki tare da faɗin "CM(Chiaman)
kuma?" "Zanyi magana da shi" yace a dake, "Annur akwai risk a cikin hakan" yace tare da kafeshi
da ido, "i know, please je ka sallame su" yana kai nan ya juya ya sauka daga kan corridorndasuketsaye ya fice daga wajen, kai tsaye inda ya faka motarshi ya nufa, buɗewa yayi ya shige, yanazama ya bugi sitiyarin da ƙarfi tare da faɗin "why ƙanwata? Why?" Yana kai nan ya saka kai asaman sitiyarin tare da saukin numfashi me ɗumi....
"Please Yasmin kar ki faɗa mata, kin san dai laluran da take fama da shi" Dr Hishamda yaƙarisokusa da Yasmin yace tare da kallon ta, girgiza kai tayi tare da faɗin "ban sameta ba, Teacher nafaɗa ma wa" "oh Yasmin ya zaki yi haka, kar ya faɗa mata" "bari in kira shi" tace tare da dannamai kira.....
Tana isowa bakin gate ɗin ta saki murmushi tare da ciro pass ɗin ta ta nuna ma securityndayabuɗe mata gate ɗin, jinjina mata kai yayi fuska cike da alhini, kallon wanda ya kasa kallontatayi
cike da mamaki dan tasan ba haka suka saba yi da shi ba tare da faɗin "Ema ya aka yi?" Guntunmurmurshi ya saki tare da jinjina mata kai, jan keken tayi ta wuce hankali kwance, wucewantababu jimawa su Teacher suka iso, "ƙarisowa inda suke ɗaya daga cikin securityn yayi, saurinmiƙamai pass ɗinta Ziyada tayi, zaro wayan shi Teacher yayi jin yana ruri, ganin me kira ya sa shi
ɗagawa da sauri tare da karawa a kunni....
"Ta shiga gate yanzu, muna bayanta ba mu shiga ba tukunna" yace cike da damuwa, shirunsakanni yayi kafin yace "no ban faɗa mata ba" sauke wayan yayi a hankali tare da kallonZiyadada ta amshi pass ɗinta ta shigo mota, "ku muje" tace tare da kallon wanda ke zaune a mazaunindriver, wangale musu gate suka yi suka shige da sauri....
Tun daga nesa ta fara cin karo da dandazon mutane, lamarin be ba ta mamaki ba dan ta sanakwai walimar da za'ayi a anguwan yau, dan har ta sha sweet ɗin da aka aiko wa Anty, kai tsayeta ɗau hanyan da ze sadata da gida, ba za ido tayi cike da zallan mamaki saboda arba da idanunsani da tayi, wato matasan anguwan su gaba ɗaya a bakin gate ɗin su, wannan ba ɗabi'ansubane zama a wajen, da sauri wani makofcin su me suna Alhaji Namadi ya nufeta cike da raunindaya kasa dannewa tare da faɗin "sannun mu, sannun mu da dakon haƙuri" kallo me cike damamaki da tantama ta bi shi da shi, tana niyyan tambayan shi ko lafiya Salman ya iso wajendasauri ya riƙo hannunta tare da faɗin "muje ciki" kallo ta bi hannun da ya riƙota da shi cikedamamaki, ganin irin kallon da take mai ya sa shi saurin janye hannun shi tare da faɗin "I'msorrymu shiga ciki" kallon Alhaji Namadi tayi kaman za tayi magana se kuma ta fasa ta nufi gatetareda gungura kekenta, suna shigewa matasan wajen suka bita da kallon tausayi....
A guje Yasmin da ta hangu shigowan su ta nufeta ta riƙota, bin ta tayi da ido cike da mamakinabinda ya sata kuka haka, da sauri Sadam ya miƙe ya nufesu, rungume su yayi gaba ɗayansu, tareda faɗin "ya zamu yi haka Allah ya so damu, ubangijin da ya ba mu ita ya amshi abin shi" zarejikinta tayi a natse tare da faɗin "menene wai!" Tayi tambayan ƙirjinta na bugawa, saurinƙarisowa wajen Dr Hisham yayi tare da faɗin "ba komai zo ki wuce" yayi maganan tare da nunamata hanya, ɗago wala-walan idanunta tayi ta zube mai tare da faɗin "lafiya!" "Bana sontaurin
kai zo ki wuce" yace a dake, a guje wata matashiyar yarinya wacce zata kai 14 da haihuwatafaɗajikinta cikin rishin kuka tace "wai sun ce Anty ta rasu" ingije yarinyar tayi da dukkanin ƙarfintatare da baza musu ido cike da gigita tace "wacce Antyn! Ba dai Antyn mu ba! Ba dai Antynnangidan ba! Ba dai Antyn Yaya ba! Ba dai Anty mahaifiyata ba!" Ta idda maganan kamar taɓaɓbiya, kamota Yaya yayi da sauri tare da faɗin "shiii yi addu'a" ƙwace jikinta tayi a fusace tare dafaɗin"addu'an me! Yanzu fa na barsu a hospital wajen Dr Hisham, Yasmin zo, zo ki faɗa musubataremuka rakata da ke ba? Ba har cikin office ɗin Dr Hisham muka kaita ba, ba da ƙafafunta mukataka har bakin gate ba, Anty ba ta mutu ba, da ranta, tana ina! Ina ta shiga!" Tayi maganancikeda fita hayyaci tare da dube-dube, san kamata Yaya yake amma taƙi tsayawa, mutanendakebajea wajen kuwa kowa kuka yake....
Da gudu tayi cikin parlor, ba ta kula da gawan Anty dake shinfiɗe a parlorn ba tayi bedroomɗinAntyn firgice, tana shiga tace "Anty! Anty" ganin bata ciki ya sa ta nufar bakin ƙofar bathroomtare da ƙwanƙwasawa a hankali cikin marayan sauti tace "Anty kina toilet ne? Anty ki fitoyanzudan Allah muje su ganki su daina cewa kin mutu, yanzu fa muka gama magana dake" tayi
maganan tana share hawayen da suke zubo mata, jin shiru Anty ba ta mata alaman da ta sabamata in ta shigo nemanta tana toilet ba yasata tura ƙofan da ƙarfi tare da faɗin "Anty!" Ganinbata ciki yasa ƙirjinta bugawa da ƙarfi, hankalinta ya ninku wajen tashi, banda tsinkewa babuabinda ƙirjinta ke yi, nufar ƙofa tayi a guje saurin shigowa Yaya yayi ya riƙota, kallon shi tayi daidanunta da suka birkice tare da faɗin "Yaya Anty ba ta toilet ina ta je?" Duk dauriyan da Yayayaaro ya yafawa kan shi se da suka gudu fashewa da kuka yayi tare da rumgumeta ƙam-ƙam, yakasa ce mata komai se shafa bayanta da yake, ganin sun ɗau mintina a haka yasa shi ɗagotatareda faɗin "alƙawarin mahalicci ne ya cika akan Antyn ku yau" kallon bakin shi kawai take damamaki, jinjina mata kai yayi tare da faɗin "ta amsa kiran mahaliccinta, dukkan mu zamuindatatafi yau, se dai in lokaci be yi ba, amma in yayi kaman yanda ta tafi haka mu ma zamu tafi" rumtse ido tayi tare da fizge jikinta ta fita daga ɗakin a guje, tana shiga general parlor ta taddasu Yasmin duk sun shigo suna zagaye da gawan suna kuka, da sauri ta ratsa su ta isa kusadagawan ta zauna tare da faɗin "Anty ke fa ki ka ce mana rigingine ba kyau, meyasa yau ki kayi?" ta idda maganan tare da ƙoƙarin juyata, fashewa da kuka Farisat tayi tare da riƙe hannuntatadamƙe da ƙarfi, "menene?" Tace tare da kallonta, so take tace wani abu amma ta kasa, girgizamata kai Insu tayi tare da faɗin "kar ki damu Anty barci take zata farka, za mu ci jelof ɗinCanadan da ku ka dafa mana ke da Sa'adatu da ita, tace tana so ta ɗanɗana" ta idda maganatareda zame hannunta daga na Farisat, kauda kai su Ziyada suka yi da sauri tare da fashewa dakuka,....
"Ta so mu je kiji wani magana kafin Antyn ta tashi" Dr Hisham yace murya a karye, ɗago kai tayi
ta kalleshi tare da girgiza kai cike da rashin gane inda ya dosa tace "zan jira ta ta tashi tukun" "kufaɗa mata gaskiya mana ta rasu, wanda ya rasu be dawowa bare ku ce zaku ɓoye kafin ta dawo" wata mata dake shige da Yaya tace tare da kallon Yaya daya haɗa kai da bango yana rera nashi
kukan, a fusace Insu ta miƙe tare da faɗin "kar ki kuma cewa Anty ta rasu, Anty tana nandaranta, barci take zata tashi, zata cigaba da mana murmushi" ta idda maganan a fusace, kamota Yayayayi tare da faɗin "ta rasu Insu, Antyn ku ta rasu shine gaskiyan maganan" sakan baki tayi tanakallon shi cike da firgici, girgiza kai ta fara tare da juyawa inda gawar yake, ɗaga yatsarta
manuniya tayi tare da faɗin "Anty ta ta ta" kafin ta kai ga furta abinda take son furtawa tatafi
luuuu, ihu su Yasmin suka saki tare da yo inda take, da sauri Yaya yayi ɗakinta da ita Dr Hishamda ya mara mai baya ya fara bata temakon da ya dace, ta ɓangaren su Farisat kuwa da ɗa
firgicewa suka yi....
Ana kiran magrib maƙofta suka kokkoma gidajen su dan gabatar da sallah, bayan sallahnisha'i
haka suka ƙara cika gidan tanƙam, banda zirga-zirga ba abinda Farisat ke yi a parlorn, ta kasazama waje ɗaya, kallonta wata mata dake zaune a gefe tayi tare da faɗin "Farisat zauna" girgizakai tayi tare da faɗin "ina ƙannina?" "Ga su can gaba ɗayan su" wata tace cike da tausayawadanta fahimci natsuwanta ya bar jikinta, da sauri ta kamo su ta ajiye tare da faɗin "ku zauna anankarku tashi, haka suka yi kwanan tsaye ita da Yasmin babu wacce ta iya zama bare ta kai ga
kwanciya ko barci, ta ɓangaren Insu kuwa ƙaƙƙarfan alluran barci Dr Hishamya mata ɗanyafahimci ba zata ta ɓa samun natsuwa ba indai ba wannan ya mata ba....
Da sassafe ta farka, tana buɗe ido zantukan Yaya ya fara marabtan ta, girgiza kai tayi taredafashewa da raunataccen kuka, "Anty! Anty ce ta mutu da gaske! Shikenan Anty ta tafi ba zatataɓa dawowa ba! Inna lillah wa inna ilaihirraji'un" tace tare da shigar da kanta a tsakaningwiwoyin ƙafarta, kuka tayi sosai, se da taji tana gab da rasa nata ran sannan ta miƙe ta shige
toilet alwala ta ɗauro ta fito ta kabbarta sallolin da bata samu yi ba jiya, tana idarwa ta miƙeanatse ta fice, gida ya daɗa cika, ƴan uwan Anty dake garin Ɓadamayya duk sun iso, bandakoke-koke ba abinda ke tashi a gidan, tana fitowa general parlor Farisat da zama ya gagareta tariƙotada sauri ta zaunar da ita tare da faɗin "ku daina kuka, mu mata addu'a, Anty tace ba abindakukake haifarwa se damuwa" jinjina kai yaro ɗan kimanin shekaru 10 da haihuwa yayi tare da faɗin"ya zamu yi da ƙaddaran ubangiji, Allah ya ba mu ikon cin wannan jarabawar" yayi maganancikinkukan da tun jiya suka kasa dainawa, suna zaune aka kammala shiryata cikin suturanta naƙarshe, shigowa Yaya da yanda yaga safe da rana haka ya ga wannan dare yayi shi da sauranjama'an da suka zo dan sallatarta, suna isa suka cicciɓi gawan suka nufi barin parlorn, da guduyaron dan kimanin shekaru huɗu ya riƙo ƙafan Yaya tare da faɗin "Yaya ku dawo mana daAntynmu, kar ku tafi da ita, Arif yace in aka tafi da mutum ba ze ƙara dawowa ba, ku bar mana Antynmu, muna son cigaba da ganinta" sadda kai Yaya yayi hawaye na tsere a saman fuskan shi, dasauri Yasmin ta riƙoshi ta rungume tare da komawa ta zauna ta cigaba da sharɓan kukanta, sunazaune a wajen aka fice da gawan ba su ko motsa ba har masu kaita suka dawo, shigowa Sadamyayi ya kwanta a jikin Farisat tare da faɗin "shikenan mun rasa garkuwan mu, mun rasa aminiyarmu, mun rasa abokiyar shawarar mu, mun rasa me share mana kukan mu, Allah baiwar kaceAnty me tsoronka, ka amshi shahadarta" banda jinjina kai Farisat da Yasmin ba abinda suke, Insukuwa ta kafe waje guda da idon da ya gama birkicewa, ba ta kallon kowa bare a san tana taredamutanen dake wajen, haka aka yi wunin amsan makoki duk wanda ya shigo gaisuwa se yakokada wannan rashi, maƙofta kuwa ai ba sa iya cewa komai dan sun rasa makofciyar arziƙi wandaadalcinta ya musu ƙawanya, se da aka idar da sallahn isha'i sannan cikowan da gidan ya ɗaukayaragu....
Shigowa Yaya yayi baki ɗauke da sallama, amsawa jama'a dake zaune a parlorn suka yi fuskoki
cike da alhini, kamo Insu yayi tare da faɗin "ku taso muje ku kwanta, kunyi sallah ko?" Jinjinamai
kai suka yi ba wacce ke da ƙarfin gwiwan furta ko a, kallon shi wata dattijuwar tsohuwa tayi tareda faɗin "Abdussamad ka ko ci abinci?" Murmushi ya saki tare da faɗin "zanci" "to ya dai kamata, wanda ya mutu ba ze dawo ba, kar mu azabtar da kawunan mu da yunwa, mu ma in lokaci yayi
duk tafiya zamu yi, mu dai kyautatawa kowa mu rabu lami lafiya" ba wanda ya tanka mata, dukda ƴan uwan Anty sun so tankawan, haka suka nufi side ɗin Yaya jikkuna a mugun sanyaye, sunashiga ya kwantar da Insu a saman gadon shi ya umurci sauran yaran da su kwakwkwanta, bamusu suka kwanta, kallon Farisat yayi tare da faɗin "ku kwanta" jinjina mai kai tayi ta gogehawaye tare da kallon Yasmin tace "kwanta" ba musu ta kwanta a hankali tare da sakinhawayenda suka cika mata ido, murmushi ya saki tare da maida duban shi ga Insu, "ki yi barci" yaceahankali, lumshe ido tayi a natse, haka yayi ta zama yana rarrashin su, har se da ya tabbatar da
barci ya ɗauke su sannan ya miƙe ya nufi bedroom ɗin shi ya shige, yana shiga ya zauna a samansofa ya saki wani kaƙƙarfan kuka, ganin abin yake kaman mafarki, ji yake kaman a mafarki komai
ke faruwa, so yake ya farka dan ya tabbatar da babu alheri a wannan barci, se dai kasa farkawada yayi shi ya tabbatar mishi da ba mafarki yake ba, ba wanda ya samu isasshen barci a cikinsu, daga shi har su barcin su rabi da rabi ne, suna farawa suke farka.....
Tsaye wasu gun-gun manyan mutane suke a wajen jiran matafiya dake airport ɗin garinƁadamayya Capital na ƙasar Ɓadamayo, ko wanne su fuskan shi cike da tsan-tsan farinciki, tagefen su gun-gun ƴan jarida ne tsaitsaye da kayan aikin su, "gayi can" ɗaya daga cikin suyacetare da sakin nagartaccen murmushi, da sauri ƴan jarida suka saita camarorin su akan shi, matashin dattijo ne wanda a ƙalla ze ba wa arba'in baya, fari ne tar saje da gemu sun ma fuskanshi ƙawanya, siraran farin gashin da suka fito a gemun sun daɗa ƙawata fuskan, sanye yakecikinkayan gargajiya na ƙasan wato jamfa, an bi ta da ɗinkin zamani tayi matuƙar amsan shi, kanshi
sanye da hula wacce ake kira da zanna, banda ƙyalli da haske idanun masu kallon shi ba abindatake, fuskan shi sanye da eye glass wanda yayi masifar amsan shi, tafe yake cikin takunisadaƙasaita, bayan shi matasan samari ne guda uku majiya ƙarfi sanye cikin baƙaƙen suit ƙafafunsusanye da cover shoe, gungure suke da keken da aka loda kaya a ciki, suna ƙarisowa kusa dasusuka washe baki tare da bin shi da ido, guntun murmurshi ya saki tare da miƙa wa na kusadashi
hannu, rungume shi yayi ƙam-ƙam tare da faɗin "munyi kewanka, barkan ka da dawowa cikinmu" hitting bayan shi yayi kaɗan tare da zare jikin shi, bin sauran ya yi duk ya ba su hannusukai
musabaha, ganin ƴan jarida sun kasa gajiya da ɗaukan hotuna da videos ya sa su mai isoindasuka faka arnan motoci, ba musu ya bi su cikin takun mazajen asali, buɗe mai suka yi ya shiga, shiga kusa da shi wanda ya rungume shi yayi saura kowa ya shiga mota suka ja suka ɗauhanya, gyara zama kaɗan yayi tare da faɗin "rakiyan ya isa haka" yayi maganan tare da nuna mai bayanmotan da hannu, murmushi ya saki gane da ƴan jarida yake nufi tare da zaro waya.....
Zaune suke a ƙayataccen wajen shaƙatawa wanda se isassu ke samun daman shiga, mazanewanda a ƙalla za su kai takwas se mata uku, sanye suke cikin suturu na alfarma, fuskokinsukaɗai ya isa sannar da su waye su, gyara zama ɗaya daga cikin mazan yayi tare da faɗin"VC(viceChiaman) ina ganin yarinyar nan ba ta shirya zama damu ba, please ka haƙura kar ya zamamudamuka tsara dokoki mu ke shirin karya shi da hannayen mu" juyowa Annur yayi tare da faɗin
"Zubair (accounter) yakamata ku fahimce ni, ba ina ƙoƙarin ruguza dokokin gida ba ne, sonakeuzuri ya shiga cikin lamarin, wataƙila abu ne me mahimmaci ya hanata zuwa, tunda mukedaitaba ta taɓa alƙawarin halartan wani taro ba se wannan, kuma ta tabbatar min da ta fito dagagida, ban san me ya hanata ƙarisowa ba" ya idda maganan cike da damuwa, "hmmAnnur kana mantasu waye mata ko?" Ɗaya a ciki yace cike da takaici" "Sagir (well pere) ban mata da su wayesuba, se dai ina mata kyakykyawan zato" yace cike da damuwa ....
"Babu wani doka da yarinyar nan ta taɓa bi, ba wanda ya taɓa ganinta a cikin mu hatta dakai VC, dole a hukuntata bisa karya doka da tayi, dalilin da yasa ba mu hukunta ta ba a sauran sabodatana bada uzurorinta ne, wannan ko bata ba mu ba"(dispiling) yace tare da gyara zama, jinjinakai
ɗaya daga cikin matan tayi tare da faɗin "na goyo baya akan zancen dispiling dole ne ta amshi
hukunci" jinjina kai sport director yayi tare da faɗin "na goyi bayan zancen humen leader" kallondispiling Annur yayi tare da faɗin "duk hukuncin da kuka yanke dai-dai ne, amma Khalidkudubabatun da kyau" jinjina kai yayi tare da kallon p.r.o maza biyu da mace ɗaya tare da faɗin"bakucekomai ba" "duk hukunci da ku ka yanke dai-dai ne, dan ba zaku saka san zuciya a ciki ba" ɗayaacikin mazan yace tare da kallon shi....
"VHL(vice humen leader) ba ki ce komai ba" murmushi ta saki tare da faɗin "ina neman mamelefi sassauci kaman yanda VC ya nema, wataƙila uzirinta me ƙarfi ne" tayi maganan a girmame, gyara zama p.r.o mace tayi tare da ajiye wayan dake hannunta cike da isa tace "eh to magananki
na nema mata sassauci yayi, amma wacce ake maganan uzuri ya hanata zuwa taron da tasandan ita aka shirya ni a gani na yakamata ta fuskanci hukuncin gida, yanzu haka tana on ammatun ranar da ta ƙi zuwa taro ko sallama ba ta ƙara yi a cikin gida ba, kunga kenan ta shiryawadukwani hukunci da za'a mata, sanin kowa ne a wajen nan doka ne ga duk wani mazaunin gidainyayi on ze shiga gida yayi sallama, amma ita tayi?, Gani nake kaman ba ta shirya ayi tafiyannanda ita ba, gida ta sallama ire-irenta da dama, ba na ganin dan ta sallamata zata samu wani
naƙasu" ta idda maganan hankali kwance...
"Haka ne zancen ki Atika se dai ina ga ita tana da ɗan ban-banci da su dan banajin daga
shigowanta wannan gida zuwa yau da muke tattauna batun nan akwai ranar da aka nemi temakota kasa bada na ta, in ba ta zo a na ɗaya wajen turowa ba zata zo ana biyu, ko din wannanadubaa sassauta mata" accounter Zubair yace tare da kallon Khalid, kallon matsahin dake ta operatingsystem ɗin gaban shi be ce komai ba Khalid yayi tare da faɗin "CM(Chiaman) baka ce komai ba" ɗago kai a natse yayi tare da faɗin "ina jin ku" "ina ganin mun gama tattaunawa" yace taredagyara zama, "okay duk hukunci da ku ka yanke yayi" yace cike da natsuwa, harara Annur yahurga mai tare da kauda kai, murmushi ya saki tare da maida kan shi ga system, ɗaukanwayanshi dake gaban shi Khalid yayi tare da faɗin "munji abinda kowa yace waƴan da ba su ce bamamun fahimci inda na su ya dosa, barin baiwar Allahn nan haka ba tare da ko wani hukunci bakaman ce wa mu kayi jama'an dake cikin gidan Aminat Juna su aikata duk abinda suka gadama, kunga kenan a taƙaice gida ya ɗau hanyar lalacewa, Allah ya kyauta faruwan hakan, zamuyankemata hukunci cike da adalci dan kowa ya san suwa ye mu kuma ina muka dosa, VC da farkozakaɗau wayanka yanzu a gaban kowa dake wajen nan ka kirata ka tambayeta dalilin da ya hanatazuwa bayan ta ce gata nan tafe, zamu ji uzurinta in ta can-canci a mata uzuri mu da kai dukzamuzama alƙalai" ya idda maganan hankali kwance tare da kallon shi, kallon kar ka mun hakaAnnurya mai, alama ya mai da shine kaɗai adalcin da zan iya maka, ɗaukan wayan yayi a natse
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 109