Share this page
ƙoƙarin shi ke ba shi marking da yake samu" Labib yace tare da sakin murmushi, "noakalamanta akwai ƙamshin gaskiya, ke nan Khalim be haƙura da furucin shi ba a kaina" Insutaceidonta na bin fuskokin su da kallo me cike da tsan-tsan damuwa, "Insu please kar ki ɗauki wannan shirmen ki saka a rai, cikin alheri muke, kar ki ɓata mood ɗinki, wuce muje yau muƙarewa farin ciki gudu" Nachma tace tare da kamo hannunta, dariya suka saki gaba ɗayansutare da kallon ta.... "A ƙaro wani ne?" Nachma tace tare da kallon Insu dake nishi da ƙyar tare da sakin dariya, baki da kirki Nachma in ba so ki ke in kasa tafiya ba ki bar ni haka, wallahi kaɗan ya rage cikinayatiske" ta idda maganan kamar za ta saki kuka, dariya suka kwashe da shi tare da kallonta, "kamani muje" tace tare da miƙa mata hannu, kama hannun tayi ta miƙe tare da jan hannuda ƙarfi, "wash, mugunta ko? Ki yi da kyau gobe zamu ga wacce zaki ma wa" tace tare da miƙewa, "Wayyo har na fara kewa, amma na san uwar haka ina tsakiyan Umma da Abba kewan kaɗanzanyi" dariya suka saki tare da kallonta.... Miƙewa Hisham yayi tare da faɗin "da gaske za ki shigo Bertuwan?" Yayi maganan idonshi akanInsu, "dole ma in sha Allah" tace cike da tabbaci, dariya suka saki tare da faɗin "gunda da ki kaƙarƙare da in sha Allah" "please In kin shigo ki sanar dani" "dole na kar ka damu, yaushe zakawuce?" Tace da kulawa, "na so wuce wa yau, dan ba su manna mana result da wuri ba ne inshaAllah gobe zan wuce da safe" "to ai ni ma gobe zan wuce!" Tace cike da mamaki, "serious!" "Wallahi se dai ban san time ba" "to ko in jira ki?" "A'a kaje kawai tare da su Auntie's ɗina zamutafi, in na shigo dai zan sanar da kai" "kar ki ce mun kin manta" yace cike da gargaɗi, murmushi tasaki tare da faɗin "no ba zan manta ba, Labib samo mana cingwam mana" tayi magananfuskaamarairaice, "ba wani cingwam da za ki ci, a hanya abincin ze zazzage" "anya kuwa? Ina ganinsena yi sati ban nemi abinci ba" tayi maganan tare da ɗaukan jakanta ta saɓa ta fice tana takawada ƙyar... Dariya suka saki tare da dafamata baya, har parking space suka rakata, sallama suka ƙaracikedakewan juna ta shige, tana dai-daita zama ta yi ƙasa da glass ta sako kai tare da ɗaga musuhannu, "ban da shariya, kar a manta da juna" tayi maganan tare da ɓata fuska, dariya suka saki taredaɗaga mata hannu, jan motan Ibrahim dake ta sakin murmushi yayi suka dau hanya, suna tsayuwaa traffic light wayanta ya ɗau kuwwa, zarowa tayi ganin me kiran ya sata saurin ɗagawa takaraakunni, "Anty Salwa" tace cike da zumuɗi... "Anty Khadijatu tace tana ta kiran ki ba ki ɗauka ba" "oh Allah ina ga lokacin muna rawa ne, meyafaru?" "Tace 10 ki tabbata ya miki a airport" "yanzu kuma! Antyn Lailah tace se 2 zamutashi" "an canza program 10 za ku tashi" "okay shikenan Allah ya kai mu, ke ma goben za ki tafi ko?" "Eh mana, ni da na so ma yau ina can, goben ma jirgin 7 zan bi" "Allah ya kai mu ki gaidamun da takwaran Anty" "za taji, duk ta ƙosa ta ganki" dariya ta saki tare da faɗin "kai AntySalwaita ta ƙosa ko ke ki ka ƙosa?" "Ita ce mana baby Insu" tace tare da sakin murmushi, "okay Allahyanuna mana daga yau ne kawai gobe muna haɗe" tace tare da sakin murmushi, "haka ne" taceanatse tare da sallamanta ta sauke wayan... "Abban Iman da Anty Lawizan za mu tafi ko?" Tace tare da maida wayan a jaka, jan motanyayi ganin an ba su hannu, "zata zo tare da su Hajiya" yace hankalin shi akan hanya, "kai AbbanImanka barta mu tafi tare mana" "a'a" yace tare da kallon ta, "shikenan ai dama haka ku ke da iko" murmushi ya saki ba tare da yace mata komai ba, suna ƙarisawa gida ta sauka, ganin motansecurity's a bayan su ya sata kallon Ibrahim tare da faɗin "ban lura da su ba sam" dariya yasaki tare da faɗin "suna bakin gate ɗin school ta waje" jinjina kai tayi ta wuce ciki da sauri ... Tsayawa turus tayi da mamaki tare da bin Jabiida dake zaune tsakiyan su Nabila suna ta kwasanhira da ido, murmurshi ƴar Yasmin Fadila dake hannun Hajiya ta saki tare da faɗin "har kindawo?" "Eh" tace tare da fara takowa ciki, ciro number yabonta da award ɗin su tayi ta miƙamata tare da faɗin "na fasa taron" amsa tayi cike da farin ciki tare da faɗin "gaskiya ne ai damana san zaki tarwatsa su" dariya ta ƙyalƙyace da shi ta amsa ta wuce tare da tambayan ta Lawiza?"Tana tare da Hajiya" har ta fara taka stair's ta tsaya ta juyo tare da jefa mata tambayantanalafiya! "Ƙafan ne ya riƙe ana mata tausa" "okay bari in kimtsa in zo" jinjina mata kai tayi batareda tace komai ba.... Tsaki Nabila ta saki tare da faɗin "nonsense se wani iyayi take ma mutane, se ka ce ta f wani" "dan Allah kar ki kawo mana wani batun anan" ƴar A'isha babba me suna Asma tace tare dabanka mata harara, shigowa Lamunde tayi ma'aikacin dake ɗauke da madaidaicin trey dakeɗauke da butan tea da cup's dake ɗaukan ido biye da ita, murmushi ta sakin musu tare da binsuda ido, sauke idonta akan Jabiida dake kallonta tayi tare da lumshe mata ido, guntun murmushi ta saki tare da kauda kai, matsawa wajen telephone tayi ta danna kira, "an kammala" kawai taceta sauke wayan ta maida shi jikin shi.... Ba jimawa Feita ya shigo ya amsa ya wuce sama dan kaiwa SSB da be daɗe da shigowa ba, yanaidda hayewa ta saki murmushi ta juya, haɗa ido suka yi da Jabiida ta yi saurin kaudawa, kallome cike da mamaki Asma da ta hankalta da su ta bi su da shi, fitowa Luba da suke tare da Hajiyagaba ɗayan su tayi ta umurci ma'aikaciyan dake shirya dining da su kawo ruwan maganindaza'agasawa Hajiya ƙafa ta juya ta koma ciki.... Tana hayewa ta wuce ɗakinta kai tsaye tuɓe kaya tayi ta ɗaura tawul ta wuce toilet a hanzarcedan gab ake da kiran sallah, tana cikin toilet ɗin kiran sallahn magrib ya riski kunnuwanta, gamawa a gaggauce tayi ta ɗaura alwala ta fito, zura Abaya tayi sa ɗaura hijab a sama ta kabbarta sallah, tana idarwa ta cire hijab ta ja stool ta zauna zaman shafa mai, se da ta kammaladuk abinda take yi sannan ta miƙe ta nufi dressing room, rigar barci ta zaro riga da dogonwandomasu taushi da laushi ta fara zurawa, tana gama dai-daita zaman su a jiki ta ɗau baby hijabdawaya ta fice da sauri.... Knocking Feita yayi a natse umurnin shiga ya ba shi daga ciki, tura ƙofan a natse yayi ya shige, zaune ya tadda shi idon shi akan tv yana kallon aika-aikan da ya aikata yau a meeting ɗindayatara, naɗi yayi na personal assistant, personal advisor, chief security secretary, da oddly, baƙaramin ɗaukan hankali hakan yayi ba ga masoya, maƙiya kuwa baza ido suka yi babu damanmagana dan an dannesu, ganin yana ƙoƙarin tsiyaya mai ya sa shi dakatar da shi tare da faɗin"sena dawo masjid" jinjina mai kai yayi cike da ladabi ya ja gefe tare da juyawa ya fice, miƙewayayi ya shige toilet be jima ba ya fito fuskan shi na tsiraran ruwa, ficewa yayi a natse... Tana sauka ta wuce ɗakin Hajiya, da mamaki ta bi su Lubabatu dake zazzaune da ido danbatayi tsammanin ganin su, murmushi Hajiya ta saki tare da faɗin "daga ganin wannan fuska na ki akwai albishirin da ki ka zo mun da shi" dariya ta saki tare da ƙarisawa kusa da ita da sauri tareda faɗin "first class" "wai! Ah dole ba ki ya ƙi rufuwa, Allah ya ƙarawa ilimi albarka, kin sanar daUncle ɗin na ki ko?" "Ya dawo ne?" Tace tare da kallon ta, "be jima da dawowa" "na san yanzuyatafi masjid in ya dawo zan faɗa mai, a gasan mu ma mu muka yi nasara" ta kuma cewa cikedafarin ciki, "kai ki ce cikin farin ciki muke" Hajiya tace cike da yaba mata, murmushi ta saki taredajinjina kai cike da kulawa tace "ya ƙafan?" "Da sauƙi sosai, suna mammatsawa ya saki" "Allahyaƙara lafiya, ina hijabin ki in yi isha'i?" Tace tare da miƙewa, "yana dressing room" tace da kulawa, "okay" tace tare da wuce wa ciki, "hmm yanzu shikenan Hajiya yarinyar nan haka za ta gammutakauda kai ba tare da ta ko gaishe da ɗayan mu ba?" Kausar tace cike da rashin jin daɗin, "kemaai uwartace za ki iya tsawata mata" Hajiya tace a natse, "a'a ba ruwan ki Yasmin, tarbiyyandaakaba ta kenan, mu lallaɓa ta gama makarantar ta koma can ta cigaba da yanda take so" Lubabatutace cikin taran numfashin Hajiya, ba wanda ya yi yunƙurin ba ta amsa se maida hankula gahidiman gaban su da suka yi.... Ba ta fito ba se da ta gabatar da sallah, tana fitowa tace "Auntie's ba mu gaisa ba kun zo lafiya?" "Alhamdulillah" A'isha kawai ta samu zarafin amsawa, murmushi ta saki tare da faɗin "Hajiyainaga bana da rabon lallin nan anan, ɗazu Anty Salwa ta kiran, wai jirgin 10 zamu bi" "to! Ai dasunkai 2 ɗin da suka ce tun farko ki samu ki yi ko lallin ne" Hajiya tace cike da rashin jindaɗi, "badamuwa zanyi a can, akwai me mana" tace tare da nufar ƙofa, har ta kama handle ta juyotaredafaɗin "ance Anty Lawiza na tare da ke, ina take?" "Ba ta jima da mun sallama ba ta fice" "ohnasohaɗuwa da ita" tace tare da ficewa, "a inda tabar su ta tadda Nabila da Jabiida sunata lugudenleɓe, saura kuwa duk sun tashi, ba abinda tace musu ta wuce dining taja dining chair tananiyyanzama Fadila ta ƙariso tare da faɗin "ba zan yarda ki rigani dinner ba yau" murmushi ta saki tareda faɗin "na dai riga ki zuwa" "na yarda da wannan" tace tare da sakin murmushi, nan duksukataso kowa ta ja chair, ma'aikata kuma na ta aikin serving ɗin su, suna cikin dinner ya shigo, ganinbe yo ta wajen ba ya tabbatar musu da ba ze yi dinner ba, cigaba da cin abincin su suka yi har seda suka gamsu dan kan su, duk da Insu ba ta ci wani sosai ba, suna kammalawa suka tarkatosukadawo cikin parlor, nan suka buɗe babukan hira.... Yana komawa ya watsa ruwa ya saka kayan barci ya zauna ya jawo madai-daicin table ɗindaFeita ya ajiye mai treyn tea ya ɗago cup ya tsiyayi dai-dai ya koma ya jingina da jikin sofa yafarasha a natse, a hankali a hankali yake ja har se da ya sha cup uku, be gama shanye na ukunbayaajiye saboda wani damƙa da mararshi ya mai lokaci guda, nan da nan zufa ya fara keto mai, rumtse ido yayi da ƙarfi tare da kiran sunan mahaliccin shi, cikin sakanni ya fara ficewa daganatsuwan shi.... Ta parlor kuwa ganin dare ya fara tsayi yasa Insu miƙewa ta shiga sallaman Hajiya, miƙewasaurasuka yi ko wacce ta nufi ɗakinta, kallon Jabiida Nabila tayi tare da faɗin "muje ɗaki na, tundakin ce kwana zaki yi" murmushi ta sakin mata tare da faɗin "jeki gani nan" jinjina mata kai tayi tawuce, tana tabbatar da babu wani motsi ta tashi a hankali ta fara takawa saɗaf-saɗaf ta hayesama, kai tsaye ɗakin da ta san me gayyan yake ta nufa, babu wani neman izini ta tura ƙofantashige, da zallan mamaki SSB dake duƙe yana gurmususun mara ya ɗago ya watsa mata ido, tsamm tayi saboda yanda haibar shi ya cika mata ido, duk da idon na shi sun gama birkicewa, "am am dama na zo dubawa ko kana son wani abu ne" tayi maganan a rarrabe murya na rawa, "out" yace a dake kamar ba wani abinda ke damun shi, juyawa tayi da sauri ta fice dan ba tagaidon musu ba ko kaɗan, tsaki taja tare da faɗin "kana gani ya fara kamuwa amma saboda miskilanci ya wani dake" zaro wayanta tayi ta danna number Mommy ta kara a kunni, tanaɗagawa tace "Mommy ya zanyi? Na je ɗakin na shi ya koroni" ta idda magana kaman zata saki kuka, "be sha ba ne!" Mommy tace da mamaki, "wallahi ya sha, kaman ma ya fara mai aiki" "kinyi gajan haƙuri, ƙara jiran mintoci se ki koma, kar ki sake ki shiga da ko inner wear's a jikinki" "okay" tace cike da farin ciki ta zare wayan, ta juya da nufin sauka ta hangi Insu na shirinhayowa, taɓe baki tayi a zuciya kuwa dariyar yanda za ta juya ta kamar waina take in komai ya tafi dai- dai.... Ko sannu ba ta ce mata ba ta raɓeta ta haye, ƙwafa ta saki bayan ta rakata da ido har ta shigeɗakinta tare da faɗin zamu haɗu" ta idda maganan tare da fara taka matattakala, Insu da batasan wainar da take toyawa ba kuwa tana shiga ɗaki ta haye gado ta kashe hasken ɗakintakunnadumlight, remote ta ɗauka ta kunna tv, saboda lokacin maimaita ASHIQ ANA da yayi, ganinsunsaka wani sabon film ya sata jan tsaki tare da faɗin "ba dai kun gama ba, ai a wajen da kukatsaya be kamata film ya ƙare ba" tayi maganan tare da yaye blanket ta dira, inda roban maganinta yake ta nufa, buɗewa tayi ta saka hannu da zumman ɗakkowa taji wayam, "ohAllahashe fa ka ƙare" tace tare da kama kai, "to ka huta, in na je na faɗawa my doctor" tayi maganantare da kashe tvn ta nufi gado, tsayawa cak tayi kamar wacce aka tsayar, sakin murmushi tayi tare da nufar jakan da ta dawo makaranta da shi da sauri, ɗaukan kyautukan tayi ta fice dasauri .... Tana ficewa ya rumtse ido tare da cije leɓen ƙasa, sakin hawayen wahala yayi tare da faɗin"la'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalimin, la haula wala ƙuwwata illah billah, rabbi gifirli"ya jero addu'an kuka na ƙoƙarin ƙwace mai, yana cikin wannan yanayi ya jiyo knocking, rumtseido ya kuma jiki na ɓari, jin ba'a buɗe ba ba kuma ayi yunƙurin buɗewa ba ya sata juyawa danufinkomawa, tsayawa tayi kamar wacce ta tuna wani abu ta dawo ta murɗa handle bisa mamakintase ta ga ya buɗu, turawa a hankali tayi ba ki ɗauke da sallama ta shiga a hankali, baza idotayi dan ganin ta inda zata hangoshi, jin saukan numfarfashin shi da ƙarfi-ƙarfi yasata kallanwajenda ke fitowa, da sauri ta saki ƙofan tayi kan shi a firgice tare da kiran sunan shi, "Uncle!" Tacetare da saka hannu tare da ƙoƙarin cicciɓoshi.... Saukan hannunta a jikin shi ba ƙaramin ta'azzara mishi yanayin da yake ciki yayi ba, baya daƙarfin kwace kan shi, sannan ya kasa buɗe ido ya kalleta, "Uncle me ya same ka!" Tace a rikicetare da sakin kuka, "ya Allah" yace tare da tattaro ƙarfin da ya mai saura gaba ɗaya ya ingijeta, jabaya tayi da sauri tare da bin shi da ido, buɗe idon da suka gama rinewa yayi a firgice taredafaɗin "fita" yayi maganan a hankali, da baya da ƙarfin yi da ƙarfi tare da sakin hawayen dasukacika mai ido, bin shi kawai take da kallo cike da zallan mamaki, girgiza kai tayi ta nufeshi dasauri, "don't touch me" yace a rarrabe cike da wahalan da yake sha, fashewa da kuka tayi me rauni tareda faɗin "Uncle ka bari in temaka maka, dubi yanda ka ke zufa daga gani kana shan wahala" taidda maganan jikinta na ɓari, girgiza kai yayi a wahalce dan ya kasa cewa komai a wannanlokacin, miƙewa tayi zumbur ta nufi ƙofa, "no!" Yace da iya ƙarfin da ya rage mai, dan ya fahimci abinda take ƙoƙarin yi, tsayawa tayi tare da juyowa cikin tsan-tsan damuwa tare da zubdahawayen firgici tace "kabari in sanarwa Hajiya ko zata temaka maka" tayi maganan tare dajuyawa ga ƙofan, "no!" Ya kuma cewa a wahalce, tsayawa cak tayi tare da juyowa, ganinirinkallon da take mai ya sa shi faɗin "okay" dawowa tayi ta riƙoshi jiki na ɓari, ganin ta kasa ɗagashi yasata sakin kuka tare da faɗin "Uncle" lumshe ido yayi tare da buɗe baki laɓɓa na ɓari yace"don't crying" na shi idanun na ambaliyar hawaye, saka hannuta duka biyu tayi tare da damƙebakinta da ƙarfi tana girgiza kai... Riƙota yayi da iya ƙarfin shi tare da faɗin "daina" jinjina kai tayi tare da fara goge hawayetaredafaɗin "me ke damunka Uncle?" "zzzza.. kkkk.iii ..iiiya temaka munnnn?" Yace tare da ɗagohannun shi da ke ɓari ya ɗaura a saman fuskanta, jinjina kai tayi da sauri tare da faɗin "ehUncle, me ka ke so? Zan iya maka komai" Tayi maganan tare da share hawaye a hanzarce... Rumtse ido yayi da ƙarfi tare da sakin wasu zafafan hawaye wanda yake iya jiyo zafinsua samanfatan kumatun shi tare da faɗin "kkk..e" tsayawa cak tayi kamar wacce aka ƙamar tare dabinshi da ido cike da matsanancin girgici, girgiza kai yayi tare da faɗin "tashi ki je" yayi maganantaredaduƙewa, miƙewa tayi a hankali ido na zubda ruwan hawaye wanda a yanzu kamba ta sankonamenene ba ta nufi ƙofa, tana isa ta kamo ta rufe ta danna mai key ta jiyo a sanyaye ta dawokusadashi ta duƙa, hawaye na tsere a saman kumatunta ta buɗe baki cikin rawar laɓɓa tace "inanaba da kyautan rai zan iya baka nawa, in ana fansar halitta zan fansi naka dan na san zaka fi zamacikin aminci a waje na Uncle, ba saboda Anty ba, saboda kai Uncle" tayi maganan tana ciremaɓallan dake gaban riganta, cire kayan tsaf tayi ta shige jikin shi ta ƙanƙameshi tare da fashewa da wani raunataccen kuka mara sauti, wani mugun ajiyan zuciya da be san daga indayafito ba ya kuɓuce mai, ɗaga hannun shi dake rawa a hankali yayi ya ɗaura a bayanta tare damatseta da ƙarfi.... Comment fans🥰🙏 🫀MUGUWAR TSOKA 🫀 {🫀TA'ARE KALLUƊE} [Muscle Cramp🫀] ) عضلة سيئة ( 🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_ https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466 written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم By Yardajjiya👩 💻 Page. Thirty three Sallaman idar da sallahn subhi a masjid ya farkar da ita, buɗe ido tayi a hankali tare da binindatake da ido, ganinta kwance saman ƙirjin shi yasata ɗan fiddo ido tare da ɗaga hannun shi dakezagaye da ita ta ɗaura a saman ƙirjin shi, yaye blanket ɗin dake lilliɓe da su tayi a hankali tazame jikinta a natse ta sauka a hankali, rumtse ido tayi da ƙarfi saboda zafin da ya kai ma ƙwaƙwalwanta ziyara hawaye na taruwa w idanunta, ɗaga ƙafa a hankali tayi ta fara takawaanatse, ɗakko kayanta dake yashe a ƙasa tayi ta saka a natse, juyowa tayi ta zuba mai ido zuciyanta na tsitstsinkewa, ganin barcin shi yake kwasa hankali kwance ya sata juyawa a hankali ta fara takawa a natse ta nufi ƙofa, tana gab da ƙarisawa muryan shi ya doki kunnuwanta, afirgice ta juyo tare da zuba mai ido.... Yana kwance yanda yake idon shi a rufe se laɓɓan shi dake motsawa, "kar ki ɗau abinda yafarumatsayin wani abu da ban, kar ki saka a zuciyan ki, ki manta da faruwanshi, ba komai ba nesemafarki, kin tashi kuma kin manta da shi, ki ɗauke shi a be faru ba, ki bar wa zuciyanki sirrin" yaidda maganan idon nan a rufe babu wani alamu na ze buɗez jinjina kai kawai take idonta nafiddazafafan hawaye, ganin yayi shiru be ƙara cewa komai ba, be kuma ƙara yunkurin cewa ba yasatajuyawa a natse ta fice, tana rufe ƙofan ya buɗe ido, hawayen da suka cika idon suka gangaro, "I'm sorry, I'm very sorry, I'm very very sorry" yace murya na rawa laɓɓa na ɓari, curewa waje gudayayi ya fashe da wani razanannan kuka tare da danne bakin shi a jikin pillow, kuka yake daiyaƙarfin shi, banda tuƙuƙi babu abinda zuciyan shi ke yi, ɗacin har maƙogoron shi yake kai mai.... Tana rufe ƙofan Fadila da ke shirin sauka down stairs ta juyo, da mamaki ta bi ta da ido, Insudabata lura da ita ba kuwa takawa take a natse kamar me gudun wani yaji sautin takun, se dai taƙwaƙwalwanta ita kaɗai tasan azabtuwar da takun ke haifar mata, murɗa handle tayi ta shigeanatse, se da ta shige sannan Fadila ta kauda ido cike da wasi-wasi ta juya ta sauka.... Ganin lokacin sallah na wuce wa ya sa shi yaye blanket a natse ya saukar da ƙafafunshi a natseya duƙa ya ɗau wandon shi ya saka ya miƙe a natse, da sauri ya dafa bango saboda jirin dayamarabce shi, rumtse ido yayi da ƙarfi saboda yanda zuciyan shi ke barazanan fasa ƙirjinshi saboda irin bugun da yake mai, "la haula wala ƙuwwata illa billah" yace a hankali kan shi nasarawa da ƙarfi, se da ya ɗau tsayin mintina goma a haka yana jero addu'o'i kafin ya samuƴar natsuwan da ya daddafa ya shige toilet, shower ya sakin ma kan shi ya jingina da bango ruwanna bugun shi.... Tana tabbatar da ta shiga ɗakin ta zame a bakin gado ta fashe da matsanancin kuka, cikinrishinkuka tace "Anty me nake ji haka? Wani baƙon yanayi ne ya marabce ni wanda ban wayeshi ba, Anty zuciyata tarwatsewa za tayi, me ya sa ban kasance me dakiya kamar Uncle ba? Meyasanake jin zuciyata na bugu irin haka? Me ne ne Anty! Ji nake tamkar zan mutu, na tabbata rayuwar da ta rage mun tana gab da kusantoni, ina gab da iskoki Anty" ta idda maganancikinrishin kuka tare da kanannaɗe jikinta waje guda, jin wani jarababben sanyi na shiganta yasatamiƙa hannu ta janyo blanket ta lulluɓe jikinta, kafin wucewan wasu sakanni ta fara rawar ɗari, haƙwaranta suna haɗewa da juna suna bada sauti me ƙarfi, nan da nan jikinta ya fara ƙyarmalaɓɓanta na rawa, banda zuban ruwan hawaye ba abinda idonta ke yi, kan nan kuwa ji taketamkar ze faɗi saboda sarawa da yake yi, ƙyeyanta yayi nauyi idonta na raɗaɗi kamar anzubamata yaji, a wannan lokacin fawwalama mahaliccinta komai tayi game da ita dan ta tabbata lokacinta ne ya gabato.... Se da ya kusa haɗa 30 minute's a tsaye ruwa na bugunshi kafin ya kashe shower ya zube awajen, haɗe jikin shi waje guda yayi tare da sakin marayan kuka, "Allahumma ajirni fi musibati waahalifni khairan min ha, ya ubangijina ka yafemun, ba ƙoƙarin butulce mata nake ba, girmanabun ya wuce duk tunani na, me na aikata haka! Shin fiɗa na haɗa da ɗiyar cikina, Inna lillahi wainna ilaihirraji'un" ya idda maganan cikin matsanancin kuka wanda tsananin tashin hankali yahaddasa shi, se da ya kusan awa a haka kafin ya miƙe, takawa ya fara yana tangaɗi kamar wandaya sha wani abu, ƙarisawa kusa da bathtub yayi tare da zubewa a bakin bathtub ɗin, haɗa ruwanɗumi yayi a daddafe ya shige... A wannan lokacin ba ta san me ke faruwa a duniya ba, Anty kawai take hangowa tana sakinmataƙayataccen murmushinta da ta fi so tare da marabtan ta, se da ta haɗa kusan awa biyu kafintafara samun sassauci, miƙewa tayi a hankali tana me istigifari ga mahaliccinta ganin rana yabayyanata a jikin curtain's ɗin dake zagaye da window's ɗin ɗakin, ya sata dafa bango ta faralaluben hanya a natse ido a rufe dan ba zata iya buɗewa ba, dan ji take in ta buɗe idon ze faɗi, ahaka ta isa har ƙofar bathroom, kama handle tayi ta murɗa ta shige a natse, ruwa ta haɗaabathtub me zafi sosai ta shige, sauke ƙaƙƙarfan ajiyan zuciya tayi tare da lumshe ido hawayendasuka cika idon suka gangaro.... Miƙewa yayi a natse ya fita daga bathtub ɗin banda bugu ba abinda zuciyan shi ke yi, ƙarisawagefen shower yayi ya kunna a hankali kaman me tsoron kunnawa a natse ya fara ɗaura alwala, yana idarwa ya juya da ɓangaren jikin shi na dama dan fara wankan tsarki, fashewa da raunataccen kuka yayi tare da istigifari a zuciya, ido rufe ya kammala, saɓa sabulu yayi yaɗauraye jikin shi ya ja towel ya matsa gefe, goge jikin shi yayi tas ya rataya a inda ake rataya wandaaka yi amfani da shi ya ja rigar wanka ya fice a natse kamar me tsoron wani ya ji takun shi.... Haɗa ruwa tayi a natse ta yi wankan tsarki, ko daman saɓa sabulu ba ta samu ba saboda yandajikinta ke san ta'azzara, jan towel tayi ta fice a natse dafe da bango, a daddafe ta nemi doguwarriga me kauri ta saka ta ɗau sweater me kauri ta ɗaura a kai ta dau hijab

Chapter 45 of 109