ta kuma cewa tare da sakin dariya, "fice a nan" Farisat
tace tare da kai mata duka, da sauri ta buɗe motan ta fice, dafa mata baya Nafisat dake sakinnata dariyan tayi, "in sauka ne?" Sadam yace tare da kallon su, "no sha zamanka, Kushi pleasebanda yawan murmushi" yace kaman ze saki kuka, jinjina mai kai tayi tare da danne dariyadakesan kuɓuce mata, "yawwa Kushi ɗi na, Allah ya miki albaraka, please a mun video" murmushi tasaki tare da faɗin "to" zaro kuɗi yayi a aljihu ya miƙa mata tare da faɗin "Yaya yace a baku" "Allah
ya amfana" tace tare da buɗe motan ta dira, "muje girls" tace tare da wuce wa gaba....
"Me too girl's" Insu tace a hankali idonta akan window dake kusa da ita, "me ki ka ce?" Abubakaryace tare da kallon ta, goge ruwan hawayen da ya gangaro ta gefen kunninta tayi tare da faɗin"da ƴan uwana nake" murmushi ya saki tare da faɗin "kin fara kewa ne?" "Over" tace taredasakin murmushi, jinjina mata kai yayi tare da faɗin "za ki saba a hankali" murmushi ta saki tareda faɗin "Anty karon farko da na shiga jirgi na haɗu da uncle me kirki sosai duk da ban sansunanshi ba" tayi maganan idonta na kallon sama" "shii jirgi ze sauka" yace tare da mata alamuntayi
shiru, zare ido tayi tare da kallon shi, murmushi ya saki tare da faɗin "ba abinda zaki ji, saukabakaman tashi ba ne" dariya ta saki cike da kunya ta kauda kai, kamar wacce aka muntsila tajuyotare da faɗin "am na ɗauka zamu dira ne" dariya ya saki tare da faɗin "i know" murmushi tasaki
tare da zare ido ta sadda ƙasa, girgiza kai yayi dan ya fahimci farar kura ce ga tsoro ga bantsoro, jirgi na gama dai-daita tsayuwa ma'aikata suka musu fatan alheri suka fara sauka a natse, dai- daita zaman jakanta tayi a baya ta juyo za ta ma Abubukar magana ta ga wayam, "oh Insubakyada hankali ko sunan shi baki tambaye shi ba" tana kai nan ta cire wayanta a airplane mode, tadanna number Yaya ta nufi ƙofa....
Zaro wayanshi Alhaji Munnir dake gab da ficewa daga wajen jiran matafiyan airport ɗinƁadamayya yayi tare da tsayawa saboda ganin sunan da ke yawo a saman screen ɗin, kallonshi
Lubabatu da ita ma ta tsaya tayi tare da mai alamun lafiya da ido, ɗaga kiran yayi ya kara cikedagirmamawa yace "Assalamu alaikum Hajiya" "wa'alaikumussalam Munnir kun baro canɗinne?" Muryan Hajiya ya wanke kunnin shi tas, girgiza kai yayi tare da faɗin "yanzu muke shirinbari, bajimawa jirginsu ya tashi" "madallah, dan Allah ka ɗakko mun Insiyyah, yanzu mahaifinta yakirani ya sanar da ni ta sauka" wani kakkauran yawu ya haɗiye tare da faɗin "to Hajiya" yana kai nanya sauke wayan, "meya faru!" Lubabatu tace tare da kafe shi da ido, "baƙuwa Hajiya tace inɗakko" yace a dake, "baƙuwa! Wacece?" Tace da mamaki, "ban santa ba, bari ta zo ma ga kowace" yace tare da ficewa daga wajen jiran masu tafiya ya nufi wajen jiran waƴanda suka sauka, binbayan shi tayi cike da tunanin waye, suna isa suka tadda su Yasmin tsaye suna jiran fitowansu, dafa shi Abubukar yayi tare da faɗin "ba dai ni ka zo ɗauka ba?" Murmushi ya saki me faɗi tareda
miƙa mai hannu, cike da mamaki yace "amma dai jirginku ya samu jinkirin tashi ko?" "A'a wallahi
daga can ne ba sa da jirgin da ze wuto Ɓadamayya kai tsaye se dai Bertuwa, dana bincika nagasu suna da jirgi wanda ba ze jima da tashi ba kawai se na bi ta can ɗin" jinjina mai kai yayi cikedagamsuwa tare da faɗin "zuwa UK ya kamaka dan na shi jirgin be daɗe da tashi ba, gamunanƴanrakiya ba mu kai ga komawa ba" "subhanallahi har ya tafi!" "Wallahi ya tafi" yace tare da bazaidoakan fasinjan da suke fitowa, "okay muje, ka ga na huta da bin texi" yace tare da miƙawa drivernAlhaji Munnir ƙaramin akwatin hannun shi, "ina jiran baƙuwar Hajiya, bari ta fito se mu tafi" Alhaji Munnir yace hankalin shi akan masu fitowa, jinjina kai yayi tare da juyawa suka faragaisawa sa su Lubabatu cike da girmamawa....
"Oh Yaya da alamun ba wanda ya zo tarbana" Insu dake tafe kare da waya a kunni tace kamanzata saki kuka, ma'aikacin dake gungura kayanta dake kan keke tayi tare da tura baki, "yi haƙuri
ga hoton shi nan na turo miki, Hajiya tace shi zaki biyo" Yaya yace murya cike da murmushi, sauke wayan tayi kai tsaye ta shige whattapp, buɗe hoton tayi tare da fita haraban wajen, murmushi ta saki lokacin da idonta ya wanke da Alhaji Munnir dake tsaye, da sauri ta isa wajenda suke tare da faɗin "uncle" fuska yalwace da murmushi, juyowa Alhaji Munnir yayi cike damamaki tare da jinjina kai, wallahi sam be ganeta ba, be ɗauka haka take ba, ko din ranar kallontsoro ya musu, murmushi ta saki tare da faɗin "Insu, Insiyyah Abdussamad Umar" da mamaki
Lubabatu ta kalli Alhaji Munnir, kauda kai yayi tare da ƙoƙarin wuce wa, "wannan ita ce baƙuwarHajiyan!" Tace cike da baƙin ciki, zare ido Abubakar yayi tare da faɗin "ɗiyar Insiyyah!" Yayi
maganan idon shi akan Alhaji Munnir, jinjina mai kai yayi tare da faɗin "eh" "ita ce wacce!" Sekuma yayi shiru, saboda kallon da Alhaji Munnir ya mai "ita ce ɗiyar wacce ta tarwatsa manafarin cikin mu" Kausar tace rai ɓace, zare ido Insu tayi tare da faɗin "uncle kai ne a nan!" Murmushi Abubukar ya saki tare da jinjina mata kai cike da ɗin bin mamaki, a she idon shi baƙarya ya mai ba, "ina ta ma Yaya ƙorafin ba wanda ya zo tarbana, a she gida guda ne suka zotarbata" tace tare da sakin musu murmushi, "Uncle Abubakar" Alhaji Munnir yace tare da nunamata Abubukar, fidda ido waje tayi tare da faɗin "uncle Abubakar abokin Uncle!" Jinjina matakai
yayi tare da buɗe mata ƙofa "kai kuma uncle Munnir ko?" Tace idonta ƙyamakan shi taredasonjin me ze ce, jinjina mata kai yayi tare da faɗin "zo ki shiga" yayi maganan a natse, zare idowajetayi tare da faɗin "wow ranata ta farko a Ɓadamayya na haɗu da uncle's ɗina, Anty nagode" tacetare da nufar motan, "ba inda yarinyar nan zata fa" Lubabatu tace rai ɓa ce, "kinga Dear bani zaki
faɗawa haka ba, umurnin Hajiya nake ƙoƙarin cikawa please ba ta waje" Alhaji Munnir yacerai ɓace, "wai kasan wacece yarinyar nan kuwa Dear! Yarinyar Insiyyah ce fa, Insiyyah wacce ta
tarwatsamu" Lubabatu tace murya a kausashe, zare ido Insu tayi tare da kallon Abubakar, ɗagamata kafaɗa yayi tare da sakin murmushi, "kar ki tara mana jama'a mana, kin san me ki keson
aikatawa kuwa?" Yace tare da ma Insu alamun ta shige mota, da sauri ta shige, dafa matabayayayi tare da rufe ƙofan, buɗe gidan gaba Abubukar yayi ya shige a natse, rufe booth ɗindayagama jera kayanta a ciki driver yayi ya shige yaja suka bar wajen da sauri, saurin ƙarisawaindamotocin su yaje suka yi suka shige suka dafa musu baya zukata na tafarfasa, sauke numfashi
Insu tayi ganin sun ɗau hanya, tare da fadin "oh Anty Gude duk inda na je se kin bi ni ne?" Taiddanaganan ido waje, kallonta Alhaji Munnir yayi da mamaki, murmushi ta saki tare da faɗin"AntynBabana ne" kauda kai yayi tare da faɗin "wannan ƙanwar SSB ce kuma matata" zare ido tayi tareda faɗin "dama kai ka auri Anty Lubabatu!" Tayi maganan cike da suɓutan baki, kallon ta sukayi
cike da nazari, murmushi ta saki tare da ware ido ta sadda ƙasa, "ya akayi ki ka san sunanta?" Alhaji Munnir yace tare da kallon ta, murmushi ta saki tare da faɗin "saboda Anty ta ce tafi kowaɗaukan zafi da abinda ya faru da ita da Uncle, dalilin da yasa na ganeta da wuri kenan, da
mamaki yace "ta baki labari ne!" Jinjina kai tayi tare da faɗin "ta ba mu labari" jinjina kai tayi cikeda ɗin bin mamaki ya sauke numfashi me sauti, kara waya a kunni Abubakar yayi tare da maganada drivern shi na sakanni ya sauke .....
Comments fans 🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Twelve
Matsawa samari maza uku da suka zo fita daga ɗakin su Gude da zuciyoyi ke ɓace suka yi taredabin su da ido, da sauri Sudais ya danne madaidaicin leda thank you dake gaban shi tare dabinsuda ido, "waƴan nan fa! daga ina?" Gude tace tare da jan farin kujeran roba dake gefen gadontazauna, ɓata fuska Sudais yayi tare da faɗin "wannan wani irin tambaya ne momy? Abokai nane, suka zo gaida ni" ya idda maganan cike da rashin tarbiyya, "Sudais ba zaka raba kanka da waƴannan yaran ba ko?, kullum nasiha ake maka amma ba ka ɗauka, wallahi lalata maka rayuwazasuyi su bar mu cikin tashin hankali, yaran nan ba yaran ƙwarai ba ne, kana da abokai masusaninciwon kai kaman su Abdallah me ze hana ka rungume su ka bar waƴan nan ƴan Allah ka shiryan"ta idda maganan a raunane, "dan Allah kuji wani abu da take faɗi, ce miki a kayi su ɗin ba
natsatstsu ba ne, ahh ni ba abinda ya shafeni da waƴanda ki ke magana, ba su san abindaduniyake ciki ba, ya ku ka yi da uncle ɗin?" Ya idda maganan tare da jefa mata tambaya....
Sauke numfashi me sauti tayi tare da faɗin "ai shikenan ka yi abinda ka ga shine dai-dai, ammadan Allah Sudais ka duba magana na ko sau ɗaya ne, yanzu kana irin wannan ɗabi'un ta yaAbdussamad ze ɗau ƴa ya baka? Ka san tsatstsauran ra'ayin shi fa" tayi maganan da tsan-tsandamuwa, "ni duk ba wannan ba ya ku ka yi da shi?" Yace tare da tashi ya zauna ya watsa musuidanun shi da suka daɗe da zama na ƴan Allah ka shirya, "yace ba ze ba ƴar shi wanda ba tasoba, se wanda ta zaɓa" tace a hankali, tsaki yaja tare da faɗin "anya ki na da ƴan uwa masu sharemiki
hawaye kuwa Momy?, Banda rashin ɗaukan ɗan uwa da daraja me ze sa yace miki haka?" Yaiddamaganan murya a kausashe, "dakata Sudais kar ka fara ka furta kalmar banza akan shi, inbakasan me kake furtawa iyayenka ba to a kan shi kasan me zaka furta, kawunka ne, daga
mahaifiyarka se shi, matsayinka na ɗa a gareshi ba ko wani kalma zaka jefe shi da shi ba, musamman a gaba na dan ba zan saurara maka ba, haihuwarka baka haifa kowa anan ba" Jummai tace zuciya ɓace, kallonta su Gude suka yi ba tare da sun ce komai ba, dan suninkansune inta birkice ba ta ji ba ta gani, "to na ji Anty Jummai, amma ai se ya duba zumunci ya bani ita"Sudais yace cikin sassauta murya, "lokacin da take ikirarin sonka ka so ta ne? Lokacin da takeazabtuwa akan sonka ka kalleta ne? Lokacin da take so ko sannu ka furta mata ka nuna Allahyahalicce ta ne? Duk abinda ya faru a wan can lokacin ba wanda ba musan da shi ba, itama ƴatakea wajen mu kamar yanda kake ɗa, dan haka Farisat ta fidda wanda take son aura, har anmusubaiko ka daina ma wannan maganan, dan wallahi Abdussamad ba ze taɓa baka ita ba" ta iddamaganan cike da tabbaci.....
Rumtse ido Gude dake ta mata alaman tayi shiru da ido tayi tare da faɗin "shikenan" sakinbaki
Sudais yayi cike da ɗin bin mamaki ya kalli Gude tare da faɗin "me Anty Jummai take cewaneMomy?" Jin tayi shiru ba tace komai ba, ya sa shi buɗe murya a kausashe tare da faɗin "ni nacemiki Farisat nake so? Mun taɓa wannan maganan dake? Me zan da ita? Me take da shi? Ni
Insiyyah na ce miki ina so, dama na san se kin yi shirmen da ki ka saba" ya idda maganankamanze tashi sama dan ƙaraji....
"Insiyyah!" Jummai tace da mamaki, "eh Insiyyah, wai ita yake so, sanin abinda ya faru ranar
ukun uwarsu yasa na ba wa Anty Gude shawaran ta nema mai auren Farisat kawai tunda tanasan shi" Suwaiba tace a sanyaye, "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un, yanzu ƙiyayyan da kukemayaran nan har ya kai haka? Yanzu har za ku iya haɗa auren Farisat da Sudais bayan kun sanbayasanta?, ba ze ƙaunaceta ba, ɗiyar ku ce itama fa kamar sauran yaran ku, subhanallah, lallai bazaku canza ba" tana kai nan ta juya ga Sudais cike da tabbatar mai da abinda zata faɗa tace"Insiyyah matan wani ce, shekara ɗaya kenan da watanni da aka ɗaura mata aure, dan hakakacireta ma a zuciyanka ka nemi wata" tana kai nan ta juya ta fice fuuu daga dakin, bin ta daidosuSuwaiba suka yi cike da mamakin ta, "an ɗaura mata aure!" Sudais yace a razane....
Da sauri Gude ta riƙoshi tare da faɗin "kar ka sa abinda ta faɗa a zuciyanka, shirme ne kawai naJummai ba wani abuba, ta ina ma Abdussamad ze aurar da ita bayan ga Yayyinta nan a zaunebasuyi ba" ta idda maganan jiki na ɓari, tunda ta fara maganan ya kafeta da ido har se da ta kai aya, zame hannunta dake kafaɗan shi yayi tare da faɗin "be aurar da ita ba ko?" Jinjina mai kai tayi dasauri tare da faɗin "be aurar ba, ai be aurar da ita ba ko Suwaiba?" Ta idda maganan tare dajefawa Suwaiba tambaya, jinjina kai tayi tare da faɗin "be aurar da ita ba, "to shikenan, kujekufaɗa mai ita nake so zan aura" yace tare da kafe su da ido, jinjina kai Gude tayi tare da faɗin"muje Suwaiba" ba musu ta juya suka fice, suna fita yaja tsaki tare da faɗin "maƙaryata kawai, daga gani Anty Jummai ta fisu gaskiya" yana kai nan ya jawo ledan da ya danne, fiddo sirinji yayi
da abu a ƙaramin kwalba, zuƙowa yayi ya daure hannun shi da canula ya tsira ma kan shi, saurinmaida sirinjin aleda yayi ya tura ledan ƙarƙashin filo ya kwanta rigingine tare da mar-mar daido....
Tun a bakin gate Abubakar ya sauka ya shige motanshi da ya kira driver yaje can yana jiranisowan shi, dan yace ba za'ayi wannan abu a gaban shi ba, dan yanda ya ga su Lubabatu nacikada batsewa yasan ba za'a kwashe da kyau ba, horn drivern Alhaji Munnir ya danna da ƙarfi anawangale gate ɗin motocin su Lubabatu suka shige ciki a guje, murmushi Alhaji Munnir ya saki
tare da faɗin "muje ciki" ba musu drivern ya ja suka shige, yana dai-daita parking Alhaji Munnirya ɓalle murfin gefen shi ya sakko, bi yo bayan shi tayi tare da ba za ma wajen ido, da gasketsarin wajen ya burgeta, murmushi ta saki tare da kallon Alhaji Munnir, "muje ciki" yace taredanuna mata hanya, "a'a uncle Munnir ka shige dai" tace tare da ware ido, murmushi ya saki taredashigewa gabanta ta dafa mai baya....
Yana tura ƙofan main parlorn ya tadda su Lubabatu zazaune ko waccen su ta cika fal, jira takeataɓeta ta fashe, yana niyyan musu magana ƙofan bedroom ɗin Hajiya yayi motsi ko kafinwulƙawan sakanni Hajiya ta fito cikin shiga na musamman, juyawa yayi ya kalli Insu da idantakekan Hajiya, "Hajiya" yace a hankali, murmushi ta saki tare da wuce wa inda take da sauri tafaɗaƙirjinta, "Hajiya Farisat fara me farin aniya" tace cike da zaƙuwa, murmushi Hajiya ta saki taredashafa kanta, "sannu da hanya, kin shawo hanya ko?" Murmushi ta saki tare da ɗago kai cikedaƙaunan Hajiya da taji lokaci guda tace "banji sosai ba, saboda zumuɗin ganin ku da nake" ƙaramar dariya Hajiya ta saki tare da faɗin "to zumuɗi ya ƙare tunda ga shi kin ganmu, Munnir
sannu da ƙoƙari fa" ta idda maganan tare da kallon shi, ko kafin yace wani abu Lubabatutace"Hajiya me wannan kuma ta zo yi anan?" Tayi maganan a dake, kallonta Hajiya tayi tare dafaɗin"karatu ta zo"
"Karatu! A can garin na su babu makaranta ne? Tukunna ma Hajiya a ina ake nufin zata zauna?" Ta idda maganan zuciya na hanƙoro, "wani irin magana haka ki ke mata Luba!" Alhaji Munnir
yace fuska ba wasa, "a'a Yaya Munnir da gaskiyan Anty Luba, banga abinda ta zo yi a nanba, mene ne gamin mu da su? waƴanda suka haɗa sun raba, se kowa ya kama gaban shi" Yasmintacetare da kauda kai, "amma ban taɓa zaton ba ku da hankali ba se yau, duk wannan abubuwandaku ke na me ne ne?" Yace murya a kausashe, "Yaya Munnir ba fa ja muke da ku ba, tana daƙanninuwa a wannan garin, yakamata tayi can hankalin ta kwance dan karta tsaya kalan dangi, banajin a wannan gidan tana da mahallin zama" Kausar tace kaman zata a mayo na ta zuciyandanhanƙoro" ze yi magana Hajiya ta dakatar da shi da faɗin "suna da gaskiyan su, be kamata tazauna a nan ba, Islam je ki kira su Kande su zo su kwashi kayan nan da aka shigo da shi sumaidamota, Munnir muje ka sauke mun a inda yakamata ta zauna"....
"Hajiya" yace cike da mamaki, "kar ka damu, ke kuma Luba ku jira ni dama ko ba ku zo ba zankira ku, dan yakamata mu tsaida masu zuwa Ethiopia bikin Arfat" "to" suka ce hankula na
kwanciya, ficewa tayi riƙe da hannun Insu da ban da bin su da ido ba abinda take .....
Suna ƙarisawa bakin madai-daicin gate ɗin security's suka tambaye su pass, "oh Yasminbaki
amsan mana ba ne?" Farisat tace cike da rashin jin daɗi, "Anty Farisat ki na da son jan zance, abinda mun manta da za'ayi abun yau shine kuma ki ke tambayan ban amshi pass ba" tanakai
nan ta zaro waya ta danna number Annur, yana ɗagawa tace "Yayana pass gamu a gate" tanakai
nan ta sauke wayan...
"Basu jima ba Shureim ya fito a natse, magana ya ma security's ɗin, buɗe musu gate sukayi sukashige, "brother ya hidima?" Farisat tace cike da kulawa, murmushi ya saki tare da faɗin "sister
kun makara" "oh sorry wallahi rakiya muka ma Insu shiyasa" "haka Annur ya faɗa min Insutatafi
ISUOL ko?" "Eh wallahi" "ai school ɗin tana da kyau, in dai ta maida hankali zata kwashi ilimi, makarantar ta tsaru fiye da yanda za'a faɗawa mutum, se kaje zaka fahimci abinda ake sonfaɗamaka game da ita" yace a natse, murmushi Farisat ta saki tare da faɗin "haka Yaya yayi tazuzutamana school ɗin" "ai ba zuzutawa hakan take, duk wanda ya kammala school ɗin nan zaki gayafita da ban cikin dubban lauyoyi, inda makarantar take burgeni kuma law ce kawai ba wasucourses da ban" murmushi ta saki tare da faɗin haka Yaya yace" "Allah ya ba ta abinda tajenema" "amen" Yasmin tace a hankali yayin da su Farisat suka amsa da ƙarfi, "ah ah kuce daMomy na ku ke tafe banganta ba ai, Momy har da ke aka zo? Lallai wannan taro ze yi albaraka" ya idda maganan fuska ƙawace da murmushi, murmushi Nafisat ta saki cike da jin kunya, Yasminkuwa ko kallon inda yake ba tayi ba, ita fa ba ya burgeta ko kaɗan, a faɗinta ya cika ɗagawadajiji
da kai, haka suka rankaya har cikin hall ɗin taron da aka gama ƙawatawa da abubuwanƙawa, ɗago musu hannu Annur dake zaune kusa da Laɗifa yayi, murmushi Yasmin ta saki me faɗi tareda yin inda yake....
Bin ta da ido Shureim yayi tare da kallon Farisat dake cewa "ma sha Allah, wajen ya ƙawatu, Allah ya ba su zaman lafiya" "amen sister, ku muje ku zauna" yace tare da nuna musu kujerundake zaune ba kowa a kai, "ina ki ka baro brothern mu?" Yace tare da kallon ta, zama tayi taredafaɗin "shi ya kawo mu ma, shi da Sadam" tace fuska yalwace da murmushi,.... Buɗe ido waje yayi tare da faɗin "ya amince ki zo!" "Eh ba fa yi da matsala, mutumin da bemu'amalance shi ba ne, ze hangi kaman yanada wuyan sha'ani, amma yana nan kaman yandakowa yake" tace tare da kallon shi, murmushi ya saki tare da faɗin "sister haiban shi yayi yawane" dariya ta saki tare da faɗin "yana da shi kam, ai yau saura kaɗan gama ta haɗani da shi" tacemurmushi be bar saman fuskanta ba, murmushi ya saki tare da ciro waya ya fara daƙila....
Tana ƙarisawa inda suke ta sakin musu murmushi tare da rungume Laɗifa da ke ta washebaki, "congrat Anty na, kin kusan mallakan Yayana" murmushi Annur ya saki tare da faɗin "ta kusanraba ni da ku" zare ido tayi tare da kallon Laɗifa fuska a shagwaɓe, dariya ta saki tare da faɗin"ƙyaleshi faɗi kawai yake, amma ba zan raba ku ba" murmushi ta saki tare da faɗin "sorry myAnty ba mu zo da wuri ba" "no kar ku damu, ba'a daɗe da farawa ba" "okay Yayana ka dingasmilekar ka ɗaure fuska please, kar mu samu masu sheri a media su ce auren dole ne" tayi magananashagwaɓe, dariya suka kwashe da shi gaba ɗayan su tare da kallon ta.....
"Serious, haka ranar na ga wani posting a facebook, wallahi se kun ga yanda aka yi ta caccakan
angon" ta idda maganan tare da juyawa, "ki miƙa mana saƙon gaisuwa ga sister Farisat" Laɗifatace da ƙarfi, "za taji" tace tare da sauka daga wajen, tana isa ta ja kujera ta zauna tare dafaɗin"Yayana da Anty Laɗifa suna muku barka da zuwa, Nafisat sha ruwa mana" ta idda maganantareda kallon Nafisat dake shaƙuwa....
"Yanzu me ne ne mafita Suwaiba?" Gude dake zaune saman dakalin dake kusa da gate ɗinhospital ɗin tace idonta akan Suwaiba, sauke ƙaƙƙarfan ajiyan zuciya Suwaiba tayi tare dafaɗin"wallahi kai na ya kulle, ba sosai nake tunani me kyau ba, se dai ba ma da wani mafuta senazuwa wajen Yaya Ali" "Ali! Ali fa!" Tace a ɗan razane, jinjina kai Suwaiba tayi tare da faɗin"shinekaɗai mafuta" "mu ce mai me! Kin san fa Ali wani zubin wawa ne" "na sani, da wannan wawancinna shi zamu yi amfani mu ɗana mai tarko, yana faɗawa shikenan" tace tare da sakin murmushi, "wallahi ban fahimci komai ba, Suwaiba yi min bayani yanda zan gane" Gude tace cike da rashinmadosa.....
"To bani natsuwanki kaɗan, Yaya Abdussamad yace suna da iko akan ƴaƴan shi, to wannanikonzamu sa Yaya Ali ya nuna, kinga daga nan zamu gane da gaske yake ko faɗa kawai yayi, inyaƙi
amincewa kinga za su sake ɓaɓewa kaman yanda suka yi a baya, in ya amince kuma Sudais yasamu abinda yake so, ita kuma yarinya watan haƙurinta ya tsaya, dole Yaya Abdussamadyagani
ya kauda kai, dan in ya furta Ali na gefe, kuma kin san abu me sauƙi ne ya zuge Hajiya Babiya" taidda maganan hankali kwance, "kai Suwaiba kin san takan tsiya, shiyasa nake masifar sanki, badin kina kusa da ni ba da na san ba zan kai labari ba" Gude tace fuska fafaɗe da murmushi, "bamuga ta zama ba, tashi zaki yi mu je gidan Ali" "to muje, be dai tashi a inda na sani ba ko?" "A'ayana nan, yaje ina? Ai gidan shi ne" Suwaiba tace tare da nufar gate, "to Allah yasa mu sameshi agida" "to amen" tace tare da dafa mata baya....
Haka suka sha shagali na kimanin awa, ba su fita sun taka rawa ba, ba su ɗau hoto da ko wani
namiji ba, se wanda aka yi a group gaba dayan su har da ango da Amarya, masu cashewa daraƙashewa duk sun yi suna cikin cin abincin da Zubair ya matsa se sun ci kira ya shigo wayanFarisat, ɗauka tayi a natse, ganin me kira ya sata sakin murmurshi tare da nuna ma Yasmin, murmurshi ta saki tare da faɗin "ɗaga" ba musu ta ɗaga ta kara a kunni, "ku fito mu wuce" yaceanatse, "to" tace tare da sauke wayan, zaran tissue tayi ta goge baki ta miƙe .....
"To brother zamu tafi" tace a natse, goge bakuna Yasmin da Nafisat suka yi suka mimmiƙe, "tunyanzu!" Sagir yace tare da kallon Khalid, murmushi ta saki tare da faɗin "an zo ɗaukan mune"
"okay to bari a ma Annur magana" humen leader tace tare da wuce wa da sauri, juyawa sukayi
suka zuba musu ido, tasowa suka yi shi da Laɗifa a natse suka iso wajen, "ƙanwata da wuri haka?"Yace cike da rashin jin daɗi, "eh Yayana zamu tafi Yaya Salman na jiran mu a waje" "to shikenanku gaida mun shi da kyau, sannan jibi akwai ball kar ku manta 4pm ne za'a turo muku locationɗin" jinjina kai suka yi a natse tare da sallaman su suka nufi ƙofa....
Amsan gifts ɗin su a hannun vice humen leader Shureim yayi suka dafa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 15 Chapter of 109