tayi ita da muƙarrabantawato ƴaƴanta...
"Ke da ba ki iya zuwa gaida mara lafiya dan na shi be gaida naki ba, to menene na zuwa bayantabar miki duniyan ki ƙara shinfiɗa tabarmi san ranki?" Ali yace a zabure, "Ali ba wannan yakawoni ba, kar ka tunzura ni, Abdussamad shin da gaske Zuwaira ta mutu!" Ta idda tambayanidontaakan Yaya, "ta na gidanta na gaskiya" yace tare da miƙewa ya bar parlorn, "inna lillahi wa innailaihirraji'un, Allahumma ajirni fi musibati a ahalifni khairan min ha, Allahu Akbar rai baƙonduniya, yanzu Zuwaira ta rasu!" "Ta rasu" Jummai tace cike da alhini, kuka ta saki me ƙarfi tareda faɗin "Allah sarki Zuwaira yarinyar nan ta ga rayuwa, ba wahalan da ba ta sha ba da cikinnan, ta daɗe da fidda rai da rayuwa, akwai ranar da naje gidan Jummai na taddata cikin na ciwo, faɗi
take "mutuwa zanyi, Allah ka yafe mun, Allah ka yafe mun, na saɓa maka ubangiji ka
rahamsheni" wallahi kalaman da tayi ta mai-maitawa kenan gunun ban tausayi" ta idda
maganan cikin rishin kuka, tsaki Balarabe yaja tare da tashi ya fice, dafa mai baya Lurwanuyayi
dan yasan in ya cigaba da zama a wajen ze kai mata hannu....
"Ta haihu ne?" Tace tare da jan majina, "a'a da cikin ta tafi" Babiya tace tare da jan casbahandakehannunta, "Allah sarki, Allah ka gafarta mata yarinyar dai tayi nadama" "in sha Allah shahidiyace" Jummai tace a hankali, "a'a kar ki so kan ki da yawa Jummai, ba fa ta haihun ba, sannanAllahna tuba ba cin Allah kaɗai yasan makoman bayin shi, amma ta zubda ciki biyu ki wani ce manashahidiya ce, kaman fa kisan kai ne ,shi kuma ubangiji yace "wanda ya kashe mumini da gan-gansakamakonshi wutan jahannama ne, ita dai muna mata fatan samun sassauci, amma magananshahidiya ma ki daina" ta idda maganan hankali kwance, da mamaki suka bi ta da ido, se dai bawanda ya iya ce mata komai, miƙewa Ali yayi tare da faɗin "bari in lallaɓa in koma gida, Yasminkiramun Babarku ta zo mu tafi" "to tace tare da miƙewa...
Tare suka dawo da ita, har ya kai ƙofa ya juyo tare da faɗin "ina fatan ba wanda ya kira Insuyasanar mata?" Girgiza kai suka tare da faɗin "ba mu kira ba" "yawwa kar wanda ya sanar mata" "todama waye ze yi wannan gan-ganci taji ko gaba" Babiya tace tare da kauda kai, saurin ja bayaSa'adatu da se yanzu ta samu fitowa tayi cike da farin ciki ta koma ciki da sauri.... Wayanta da ke saman gado ta ɗauka ta nemi number Insu ta danna kira ta zauna, samidearnyinhakan be zo mata ba se da Ali yayi magana... Ɗaukan wayan Insu da ta fito daga toilet a guje ɗaure da towel tayi tare da mamakin number data gani, murmurshi ta saki tare da karawa a kunni "Sa'adatu na san ai dole se kin yi kewata" tacemurya faɗaɗe a fuskanta, fashewa da kukan da babu hawaye Sa'adatu tayi tare da faɗin"Insu, Insu, Insu Zuwaira ta rasu yanzu" tana kai nan ta zare wayan ta kashe kiran, tana ɗagowa idontaya faɗa kan fuskan Yasmin da ta zo duba ta, ganin ba ta fito ba har wannan lokacin....
Tunda ta saki kuka ƙirjin Insu ya ba da dumm, tana fara kiran sunanta laɓɓanta suka somarawa, tana faɗan Zuwaira ta rasu ta ji ko mai ya tsaya mata cak, ƙasa ta silale ta zauna daɓas, sotaketayi kuka amma ta kasa, addu'o'i ta fara janyowa ta na mai-maitawa a zuciya, da ƙyar kukameƙarfi ya kuɓuce mata, nan ta fara rerawa tana tuno maganan da suka yi da ita, a she na ƙarshene, wani kewan Anty taji na ta so mata.... Da zallan mamaki tace "me ki ka yi kenan Sa'adatu!" Saurin miƙewa tayi tare da faɗin "menayi?Na faɗa mata rashin da muka yi ne, na ga kowa ya sani amma banda ita" ta yi maganan cikeda
pretending, "kin faɗa mata saboda kin ga ba ta sani ba!" Tace tare da bin ta da ido me cikedatsan-tsan firgice, "Sa'adatu kin san me ki ka yi kuwa? Kin fi kowa sanin condition ɗinta
kasantuwarki ta me shirin zama doctor sannan ki ka aikata hakan?" Ta idda maganan muryaaɗage, "me ki ke nufi da na fi kowa sanin condition ɗinta na aikata hakan? Kina nufin zanfaɗinmata hakan dan cutar da ita ne?" Ta jefa mata tambayan murya a kausashe....
"Yes ko yanzu ma kin cutar da ita, ke muguwace azzaluma, me ta miki da zaki hukuntata haka?, Meyasa zaki buɗe baki ki faɗa mata? Bakin magana ki ka fi mu? Ko credit ki ka fi mu?" Ta iddamaganan murya a matukar kausashe hawaye na biyo kuncinta, "me ke faruwa?" Yaya yacetareda bin su da ido....
Zare ido Sa'adatu tayi tare da sadda kai, juyowa Yasmin tayi ta fashe da kuka tare da faɗin"kiranInsu tayi ta faɗa mata rasuwan cikin tashin hankali, tashin hankalin da ta nuna a waya ba tanunaa zahiri haka ba" ta idda maganan zuciya cike da fargaba, "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un" Farisat tace tare da barin wajen a guje, "meyasa ki ka yi hakan?" Yaya yace idon shi na yawoakanta, "na ga kaman yakamata ta sani ne" tace baki na rawa, "a matsayinki ta me shirin zamalikitame kare rayuwar al'umma kinga hakan ya dace a iliminku na likitanci?" Yace a sukunance, "a'a" tace tare da girgiza kai, "to ki gyara, ba na son sabbin ɗabi'un da ki ke ƙirƙirowa" yana kai nanyabar wajen riƙe da hannun Yasmin....
Tsaki ta saki tare da ajiye wayan ta shige toilet zuciya fes, "tunda na ji Yasmin na ɗaga muryahaka na san ba lafiya ba" Babiya tace tare da jimanta lamarin, "yarinyar nan tun jiya da ta zotaga gawan Zuwaira ta shige ɗaki har yanzu ba ta fito ba, wai a haka ne har ta iya kiran watadantaɗaga mata hankali" Jummai tace rai ɓa ce, "ban san abinda ya haɗa ta da zaman ɗaki ba a
kwanakin nan sam" Babiya tace cike da damuwa, "Allah dai ya kyauta" Suwaiba dake kwancetace tare da bin su da ido, "yawwa dama ina son magana da ke Hajiya" Gude tace tare da kallonta....
A guje ta yi inda wayanta yake, tana ɗauka ta danna number Ibrahim, yana ɗagawa tace "Ibrahimdan Allah kana kusa da Insu ne!" "A'a lafiya dai?" Yace a natse, "am please inda wanda zakaiyasawa ya dubota yanzu please muna son sanin halin da take ciki ne" tace murya na rawa, "okaybari in saka" yace tare da sauke wayan, kallon Yasmin da ta shigo tayi tare da buɗe mata hannu, a guje ta shige jikinta tare da fashewa da kuka, "shiii ba abinda ze samu Insu, za ta kasancecikinaminci bi izzaturrahman" Farisat tace tare da goge hawayen da ya gangaro mata, murmurshi
Yaya dake tsaye a bakin ƙofa ya saki tare da shigowa, faɗawa jikinshi suka yi a raunane, murmushi ya saki tare da faɗin "zata daure na sani" jinjina mai kai suka yi babu me ƙarfingwiwancewa komai....
Se da ta tabbatar in ta cigaba da kukan nan za ta cutu sannan ta tsagaita tare da faɗin "tatafi
kamar yanda ki ka tafi Anty, ya Anty Habiba za taji yau? Mutuwar wanda ka ke so a gabankaakwai ciwo, ciwon nan ba warkewa yake ba har se ranar da muka isa inda suka je mu ma, Allahkagafartawa Zuwaira, ka yafe mata, ka mata afwa, ka ji tausayinta, ka lulluɓeta da rahmarkayaAllah" tana kai nan ta miƙe a natse ta koma toilet.... Kinga yarinyar nan da Amina ta kawo gidan nan, to ku mata iyaka da Sudais, na yi mata bangaalamun ya shigeta ba" Gude tace idonta ana Babiya, da mamaki Babiya tace "wani Sudais ɗinwata yarinyar?" "Sa'adatu take ko Sadiya? Ni ba riƙe sunanta na yi ba" "Allah me iko, ita Sa'adatuce ke shigewa Sudais?" "Ita fa Hajiya" "to Allah ya kyauta" tace tare da gyara zama, buɗe baki
Gude tayi da zumman magana Suwaiba tace "ba a wannan lokacin yakamata ki tado magananba, mutuwa fa aka yi Anty Gude" "shikenan amma zan dawo takanas dan maganar nan danbanabuƙatan wani alaƙa a tsakanin su" tace tare da kauda zancen....
A guje Lawiza ta shiga parlorn, ganin babu kowa yasa ta hayewa stair da sauri, sauke numfashi
tayi saboda yanda ta haye tare da knocking ƙofar a natse, gyara zaman hular da ta saka tayi tanufi ƙofan a natse da mamaki, dan Hajiya tace mata ba me hayowa se me tsaftacewa, ta kumasan Feita ne me wannan aikin, kuma ta jiyo shi lokacin da yake tsaftacewa... A natse ta buɗe, ganin Lawiza tsaye ya sa ta buɗe ido sosai tare da faɗin "Anty Lawiza lafiya!" Jinjina kai tayi tare da faɗin "ki na lafiya kuwa?" Tayi tanbayan tare da sakin haki, "Alhamdulillahsannu zo ki sha ruwa" tace tare da ba ta hanyan shiga ciki, "no ki sakko ki yi breakfast please" tace tare da juyawa ta bar wajen....
Saurin ɗago wayan dake neman a gaji tayi ganin sunan Ibrahim ya sata ɗagawa a hanzarcetakara a kunni, "tana lafiya cikin aminci" Ibrahim yace tare da sakin murmurshin yanda ta saukenumfashi, "mun gode Ibrahim Allah ya raya zuri'a" tace a natse, "amen, yasa su ƙaunaci junansukaman ku" yace tare da sakin murmurshi ya katse kiran.... Murmushi Yaya ya saki tare da fadin "hankali se ya kwanta ko" ya idda maganan idon shi nayawoa na su, murmushi suka saki tare da sunkuyar da kai, "eh mana, yanzu ku tashi ku nemi wani abuku sawa cikin ku" yace tare da shafa fuskokin su ya fice, kallon juna suka yi cike da jindaɗi sukasaki murmurshi suka fice....
Fitowa tayi shirye tsaf, sanye da hijab da alamun fita za tayi, "Sa'adatu ina zaki?" Babiya tacecikeda mamaki, kauda kai tayi tare da faɗin "zan tafi school ne" "au to tsaya ki karya, Mari silalamatako indomie ne taci kar ta tafi da yunwa" "a'a zan ci abinci a cafeteria" tace tare da nufar ƙofa,....
Da sauri Yasmin da suka fito ta yo inda take, "Sa'adatu" tace da ɗan ƙarfi, juyowa tayi taredazube mata ido, "I'm sorry da abinda ya faru, na ruɗe ne, tsoro nake ji kar wani abu ya farudaita, karyewa zuciyata ta yi" ta idda maganan tare da goge hawaye, tunda ta fara maganan Sa'adatuke bin ta da ido cikin karantan abubuwa da dama... Murmushi ta saki tare da dafa ta cike da danne tafasar da zuciyanta ke yi tace "na fahimta, nasan ba zaki mun hakan dan san rai ba, ni ma na fahimci banyi abinda ya dace ba, ni ce yafi can- canta da in baki haƙuri, I'm so sorry Yasmin, in sha Allah zan kiyaye, ni kaina ba zan so ganinInsua wani hali na daban ba" ta idda maganan hawaye na taruwa a idonta.... Girgiza mata kai tayi da sauri tare da faɗin "no please kar ki yi" ɗaga kai tayi da alamun totaredasakin murmushi, "take care" Farisat dake tsaye a gefe tace idonta akan su, murmushi ta saki tareda ficewa, sauke numfashi Habiba dake bin su da ido tayi tare da kauda kai, "to ai duk wandayace ze shiga tsakanin ku shi ke da jin kunya, dan mintoci kaɗan ne kun haɗe kanku" Babiyatacetare da taɓe baki...
Tana fita daga gidan tace "za ku yi fargaba nan kusa, yanzu ba shi ku ke ba, meyasa ma bansakamata poison ta mutu ba kowa ya huta" tana kai nan ta tare napep, address ta ba shi zuciyaamatuƙar ɓace, "komai be wuce ba Yasmin, asalima yanzu za'a fara wasan, se na tabbatar miki damuguntana da zalunci na, wannan somun taɓi ne" tace a ƙasan zuciya tare da bin hanya daido, tafiyan 20 minute's suka yi suka iso address ɗin da ta ba shi, "tana sauka ta ba shi haƙƙinshi tanufi madai-daicin ƙofar da yake a sakaye...
Turawa tayi a hankali ta shige kamar ɓarauniya, ja baya tayi kaɗan ganin dattijon da ya fitodagacikin gida, da mamaki ya bi ta da ido, duƙawa tayi a natse ta gaidashi a ladabce, amsawa yayi
fuska kadaran kadahan, "ba su jima da tafiya can gidan ba, yanzu ni ma fitowan nan danzuwacan nayi" murmushi ta saki tare da faɗin "eh ita ta turoni in ɗakkan mata waya ta manta dashi"
"okay to shikenan, ɗakin a buɗe yake" yayi maganan tare da wuce wa... Bin shi tayi da ido har ya fice kafin ta sauke numfashi me ƙarfi ta miƙe, a natse ta shige cikingidan ,kai tsaye dakin dake gefe a sakayye ta nufa, tura ƙofan tayi a hankali ta shige, ɗagokai
Sudais dake kwance saman katifan shi yayi tare da zube mata su, nagartaccen murmushi tasaki
tare da bin shi da ido, murmushi ya sakin mata tare da miƙa mata hannu, zare hijabin jikintatayi
ta jefar a gefe, dire zip ɗin doguwar rigan da ta sako tayi ya sauka ƙasa, haka ta koma tumɓur
haihuwar uwa da uba, dan dama ba ta saka bra da fant ba, takawa ta fara a hankali ta nufeshi, ƙarar da wayanta ya ɗauka yasata juyawa ta nufi jakan da ta jefar...
Zaro wayan tayi da sauri, ganin sunan dake yawo a saman screen ɗin ba ƙaramin mamaki yabata ba, "Harira!" tace cike da mamaki, ɗaga kiran tayi ta kara a kunni, a dai-dai lokacin Sudais daya kasa jurewa ya taddota sintiri ya rumgumeta da ƙarfi tare da bin ƙirjinta da sumba, "Sa'adatuki zo dan Allah jikin Mama yayi tsanani sosai, se kiran sunan ki take" Harira tace a rikice, jinbatabata amsa ba, yasata faɗin "kina jina kuwa Sa'adatu? Hello, hello Sa'adatu kina jina?" Jintakasajure saƙwannin da yake kaimata ya sata jifa da wayan ta tureshi da ƙarfi ya faɗa samankatifatabi bayan shi,(wa iyazubillah😰)....
Sosai suka farantawa junan su, se da suka gaji dan kan su suka tsahirta, ɗaga kai tayi ta kalli
agogon dake manne a bangon ɗakin, ganin 4:20 yasa ta zame jikinta a na shi ta miƙe zaune,
cafkota yayi tare da faɗin "ba yanzu ba" narke fuska tayi tare da faɗin "kafin 5 yakamata inkomagida, na san masu gidan ma sun kusa dawowa" "no se da yamma zaki koma, na san a cansuMomy za su kwana" "Daddy fa?" Tace tare da shafo fuskan shi, sumbatan kuncinta yayi taredafaɗin "se bayan sallahn isha'i ze shigo" yayi maganan tare da kai ma ƙirjinta ziyara, "wash" tacetare da ƙanƙame kan shi, rurin da wayanta ya ɗauka a karo na barkatai ya sa shi faɗin "pleasekashe wayan nan" "kai ma zaka iya" tace tare da sumbatan laɓbanshi, jawo wayan yayi dai-dai
kiran na katsewa, ajiyewa a gefenta yayi ya cigaba da aikin sheɗan... Ruri wayan ya ƙara ɗauka, a wannan karon ita kanta kiran ya fara ba ta takaici jawowa tayi dazumman kashewa ganin Harira ne yasa ta jan tsaki ta daga tare da sakawa a speaker ta hurgar
da shi gefe ta ƙanƙame Sudais, "Sa'adatu Mama ta rasu" tace da ƙarfi tana kuka, zare idotayi
tare da yunkurin miƙewa, da ƙarfi ya maidata tare da cigaba da abinda yake, fashewa da
raunataccen kuka tayi tare da dukan shi da tureshi, danne bakinta yayi da tafin hannunshi nahagu, ya cigaba da hidiman gaban shi ko a jikin shi....
Comments fans🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Nineteen
"To ko dai yarinyar nan riƙe abinda ya fari a zuciya ta yi? Amma a ce har yanzu ba ta dawogidaba, cewa fa tayi makaranta zata, in dai haka ne Sa'adatu ba ta wa kanta da mu adalci ba, me nenenariƙo akan abinda be kai ya komo ba, nan fa Yasmin ta ba ta haƙuri kafin ta fita, to ba shikenankomai ya wuce ba, amma a ce kaita riƙon abu da ƙulli ina haka ya ga daɗi" Babiya tace cikedajimanta daɗewan da Sa'adatu tayi...
"To Hajiya me ne ne abun ɓata ranki akan hakan?, Ai dama duk wanda ya se rariya yasanzezubda ruwa, halarcin ƴar halas suke gani, da saura ma, akan yarinyar nan wani baƙin hali neAmina ba ta nuna mana ba dan mun ce ba zata zauna ba, har sawa tayi Abdussamad ya manaiyaka da gidan shi" Gude tace cike da takaici, "a'a Anty Gude ba maganan Amina ake ba, maganaake akan Sa'adatu" Jummai tace fuska a daure, "to ai se ku bazama nemanta tunda ta dawoyarinyar ƴar shekarar biyu ko uku...
"Da wayonta da shekarunta ɓata za ta yi?" "Kayya Gude ki daina haka, yarinyar nan ko da
shekarunta ai abun a je a dubota ne, jama'an yanzu da ba tsoron Allah ne da su ba, ba wandasuka kyale ba babba ba yaro" "to Hajiya ai ban hanaku ba, amma wallahi ƙafa na ba ze takakonan da can dan nemota ba, yanda ta fita da ƙafafunta haka zata dawo, wani wajen take dabayannan ɗin" Gude tace cike da takaicin damuwan da suka yi....
Shigowa Balarabe da Lurwanu suka yi jikkuna a sanyaye, kallon su Babiya tayi tare da faɗin"kunganta?" "A'a babu wani labarinta, ba inda ba mu duba a tsukin nan ba, daga masu cewa basuganta ba, se masu cewa ma basu santa ba" Lurwanu yace a gajiye, "ke ma Hajiya ki ga sundawoahaka kyace da nasara" Gude tace tare da kauda kai, "kai jama'a yarinya ta fita tun safe har
8:00pm ba ta dawo gida ba" "Hajiya ki kwantar da hankalin ki, bari su Yaya Abdussamadsuzomuji ko sun samota" Balarabe yace cike da son kwantar mata da hankali...
"Yasmin kin sameta kuwa?" Tace tare da kallon Yasmin, girgiza kai tayi fuska cike da damuwatare da faɗin "yana ringing ba'a ɗaga ba ne" "oh Allah" tace da damuwa, "dan Allah Hajiyaki
daina damuwa" Suwaiba tace tare da ɗago kai kadan, "ku barni kawai in damuwan ta zo bawabesan lokacin da ze yi ta ba, amma tsakani da Allah Sa'adatu da wayonta ta sa ƙafa ta bar gidaharwannan lokacin ba ta dawo ba, yaran nan kullum jaddada musu ake in sun fita kar su sakesukai
magrib amma ita har isha'i yau" tace cike da jimantawa, "to ya zamu yi Hajiya? Dole se ta dawozamu ji a inda ta tsaya" Jummai tace zuciya ba daɗi....
Sallama wata matashiyar mace wacce a shekaru ba zata yi kasa da 24 ba tayi hannun hagujanyeda ƙaramin akwati, hannun dama janye da ƙaramin yaro, idon nan yayi jazur, sakin baki daidokawai suka yi suna bin ta da kallo me cike da mamaki, "Munari!" Gude tace da ƙarfi tare damiƙewa...
Fashewa da kuka tayi tare da zubewa a wajen, "menene auta karki kashe ni mana, yanzumahakacikin wani damuwan nake" Babiya tace tare da goge zufa, tashi Habiba tayi ta riƙota tare dafaɗin"daina kukan mana Munari" "Allah ya baki ladan haƙuri Anty Habiba, Zuwaira ta rasu ammaki kadaure haka" tace cikin rishin kuka, "to ya zamu yi haka Allah ya ƙadarto" tayi maganan taredariƙo yaron da ke ta bin Munari da ido, "auta ke da waye haka a wannan dare!" Babiya tacetaredakallon ta...
"Ni ɗaya ne Hajiya, motan ne ta lalace a hanya shiyasa nayi dare" "to sannu da ƙarisowa, jeki
watsa ruwa ki samu ki huta" Gude tace da kulawa, girgiza kai tayi tare da faɗin "yaushe zaniyaduk wannan Anty Gude a wannan yanayin da ake ciki, Allah sarki Zuwaira a she ganin ƙarshenamata da muka haɗu da su Hajiya suka dawo Hajji" "wallahi ganin ƙarshe kuwa" Jummai taceidona tara ruwan hawaye, goge na ta hawayen Munari tayi tare da faɗin "kin san ke ki ka ce inmatafaɗa ciki ta yi, ina cikin ma ta nasiha ta ɓarke da kuka tana faɗamin wallahi ba da san rantabanehakan ta faru, yaudaranta saurayin yayi bayan ya aika an tambayo mishi aurenta, tayi nadamaitama se kuka take tana roƙon ubangi yafiya, tace idan ta haihu lafiya za ta maida mishi ɗanshi takoma makaranta, na ce mata a can Dimau ɗin? tace mun a'a a nan Ɓadamayya...
"Na ce nan zata dawo da zama? Tace ba zata iya nisa da Anty Jummai ba, dan uwace a gareta, soyayyan uwa da jinƙanta ta nuna mata" ta idda maganan hawaye na tsere a saman fuskanta, kuka me ƙarfi Jummai ta saki tare da girgiza kai, sallama Yaya da su Salman suka yi, "kunganta!"
Babiya tace a rikice... Girgiza kai Salman yayi tare da faɗin "Rahma tace ba ta je makaranta yau ba ma sam" "ƙaluinnalillahi wa inna ilaihirraji'un, kunji abinda na faɗa muku ko? Yarinyar nan ta ƙullaci Yasminneazuci ta tafi, to tsakani da Allah me ta faɗa wanda be dace ba, ai dama be kamata a faɗawaInsuwannan maganan ba yanzu" Babiya tace cike da takaici, ƙarisawa saman one seater Yaya yayi yazauna tare da sauke numfashi me ɗumi...
"Wa ake nema?" Munari tace tare da kallon su, "wannan yarinyar Sa'adatu" Gude tace cikedarashin ɗaukan abun da mahimmanci, "to fa ina ta shiga kenan?" "Waya sani, ta fice dai tunsafe" tace tare da kauda kai... Kuka take risƙa da iya ƙarfinta, banda rawa da kakkarwa ba abinda jikinta ke yi, "ta mutu! Tamutu dai! Mama ta mutu!" Tace da ƙarfi, "no kar ki ɗaga murya haka mana, kin san Daddy zeiyajiyo ki, haƙuri za ki yi, ife-ife da damuwa ba maganin da ze miki" Sudais yace tare da mataalamunkar ta ɗaya murya, leƙa waje yayi jin tv na aiki a parlorn Daddy ya sa shi dawowa da sauri taredafaɗin "ɗakko jakan ki a hankali muje" ba abinda ta iya ce mai se ɗauka da tayi, kwasan matatakalmanta yayi a hannu suka fice cikin sanɗa, sauke numfashi me ɗumi yayi lokacin da sukaficedaga gidan tare da faɗin "ma sha Allah, muje ki hau napep... Miƙawa me napep ɗin hakkin shi yayi tare da faɗin "kar ki yi kuka da yawa, zan kira ki zuwaanjima" ba abinda ta iya ce mai se jingina da jikin napep ɗin da tayi, janta yayi suka dau hanyar
gida....
"Abun da ban mamaki" Lurwanu yace tare da kallon Yaya, "ke Farisat kira ta da wayanki wataƙilata ɗaga na ki kiran tunda ba ki ce mata komai ba" Babiya tace cike da damuwa, "Babiya kemafaki na son damun kan ki ne fa" Gude ta ce murya a kausashe...
"Sa'adatu" Nafisat tace da ƙarfi, da sauri Yasmin ta kai dubanta wajen da Nafisat ke kallotaredayin wajen a hanzarce, rumgumeta tayi tare da faɗin "Sa'adatu daga ina ki ke haka?" Gaba ɗayazuba mata ido suka yi dan jin me za tace, zare Yasmin tayi a natse tare da faɗin "gida na je, Mamace jikinta ya motsa" tayi maganan tare da share hawayen da ya zubo mata....
"Subhanallah ba ta da lafiya ne?" Yaya yace cike da kulawa, "eh ba ta wuci sati da ciwonba"
"shine kuma ki ka kasa faɗa wa kowa? Ai da anje an duba ta" Salman yace idon shi akanta, girgiza kai tayi tare da fadin "ni ma yau na sani, ina fita gida Harira friend ɗina ta kira ni tasanarda ni, shine na wuce can" "to Allah ya ƙara mata sauƙi, ya jikin na ta" Babiya tace da kulawa....
"Da sauƙi na jira tafiyan su ne ma shiyasa na yi dare" tace a hankali, "ina suka je?" Lurwanuyacetare da gyara zama, "ƙanwar Kakanmu ta zo ta ɗauketa, sun koma can garin su da ita" "toAllahme iko, to Allah dai ya ba ta lafiya in ta dawo nan ma je mu gaidata" Babiya tace cike da kulawa"nogode" tace tare da wuce wa ta nufi ɗakinta, bin ta Yasmin tayi da sauri, tana buɗe ƙofatajuyofuska ɗauke da murmushin dole tare da faɗin "please Yasmin ina bukatan kaɗaici" jinjina matakai tayi tare da faɗin "ki yawaita faɗin hasbunallahu wa ni'imal wakil, za ki samu sassauci" jinjinamata kai tayi ta shige tare da dannama ƙofan key ....
Jingina da ƙofan tayi tare da sakin numfashi me ƙarfi, jefar da jakanta gefe tayi ta zube a wajen
tare da sakin kuka me ciwo wanda ke fitowa daga ƙasan zuciya, babu me rarrashi dan ba tabuƙata, miƙewa tayi a rikice ta jawo murfin bedside drower, ɗakko roban drug tayi ta zazzagi
wanda ita kanta ba ta san adadin su ba ta watsa a baki....
Tana kuka tana haɗiya, "kin mutu, kin tafi kin barshi shi a duniyan? Meyasa baki kai mai ziyarakun wuce tare ba? Na ce meyasa?" Tace da ƙarfi tare da kai ma gado duka, jinjina kai tayi taredafaɗin "ze biyo ki, ze biyo ki babu jimawa, tabbas se ga biyoki, ba zan yarda yayi ajalin barinki
duniya ba shi ya cigaba da zama a cikinta, ze biyo ki babu jimawa, da kaina zan aiko shi indaki ke"ta idda naganan kaman zararriya, tare da fashewa da raunataccen kuka, miƙewa tayi a zaburetafara birkita ɗakin da alamun wani abu take nema, se
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 24 Chapter of 109