kauda kai, "thank you" tace a hankali cike da mamakinyanda aka yi yasan burinta ne uncle Hassan ya zo bikin Farisat, "you are welcome" yace a natse, goge hawayen da ya gangaro mata ta gefen ido tayi a fakaice tare da ɗaga ido ta kalli cameratare da sakin murmushi.... Ana gama ɗauka suka jajjanye, kallon Camera man Jabir yayi tare da faɗin, "yi ma Uncle dadaughtern shi" murmushi suka saki tare da bin su da ido, gyara tsayuwa suka yi a natse yaɗaukesu cike da burgeshin da suka yi, tana niyyan barin wajen ya riƙo hannunta da sauri tare dafaɗin"kin yi kyau" murmushi ta saki tare da ɗaga ido ta watsa mai wala-walan da suka sake fitowa, kauda kai tayi tare da faɗin "ka yi kyau" murmushi ya saki tare da sakin hannun a natse yawuce, saurin juyawa tayi tare da goge hawayen da suka cika mata ido, dafata Yasmin tayi tare dakafeta da ido, murmushi ta sakin mata tare da faɗin "kin zo hannu da ma nemanki nake" "togani"tace idonta akanta...
"Muje muyi rakiya tukun" tace tare da jan hannunta suka nufi gate, suna tsatstsaye su Hajiyasuka shishshige mota, ɗago mata hannu Fadila tayi ta banka mata harara tare da murguɗabaki
ta kauda kai, duk abinda take yana kallonta ta tint class ɗin motan da yake ciki, zage glass ɗinƙasa yayi tare da ɗaga hannu a natse ya yafuto Yasmin, saurin sakin hannun Insu tayi ta nufeshi
da sauri, "akwai gift da za'a kawo anjima na amarya ne" yayi maganan cike da kamalan shi, jinjinakai tayi tare da buɗe baki zata fara rero godiya saurin ɗaga glass ɗin yayi fuska ɗauke da
murmushi, murmushi ta saki tare da juyawa a natse....
"Wallahi ita ne" Hamid dake tsaye kusa da Mihna yace tare da miƙa mata wayan dake riƙeahannun shi, "Mommy dubi ita ce ɗiyar president ɗin" Mihna tace tare da ba Mommy wayan,
amsan wayan Hisham yayi tare da faɗin "riƙe wayanka" amsa yayi tare da kallon shi "ba ɗiyarshi
ba ce, Uncle ɗinsu ne, ya shaƙu da ita sosai ne, su kuma mutane kin san da zahiri suke amfani" yaidda maganan tare da kallon Mommy, "ku shiga muje" Daddy da ke magana da Yaya a gefebayanwucewan su SSB yace tare da kallonsu, shigewa Mommy tayi tare da faɗin "wallahi mutanefasuna da saurin fassara abu, ni ma duk ɗauka na ɗiyar shi ce, a she ɗiyar ƴar uwace" tace damamaki, "shiyasa nake ce miki ki daina ɗaukan zan cen media" Hisham da ya kulle ƙofanyacetare da ja baya, murmushi Daddy ya saki tare da faɗin "kar ka yi dare" "in sha Allah" yace taredasakin musu murmurshi....
"Muje to" Insu dake tsaye a bayanshi tace tare da sakin murmushi, murmushi ya saki taredajuyowa a natse, "ka yi magana da Labib kuwa?" Tace tare da fara takawa, "eh ɗazu kafinmufitomunyi magana, bari in kira shi ma" yace tare da zaro waya, "ka kyauta" tace tare zare idosabodahango Ziyada na tahowa inda take, da sauri ta buɗe mata hannu tare da faɗin "rungume ni
rungume ni abar ƙauna" tayi maganan murmurshin saman fuskanta na faɗaɗa, dariya ta saki
tare da rugowa a guje ta rungumeta.... Komawa ciki su Lailah suka yi tare da Hassan dake dama-dama da su, suma suna dama-damadashi, nan suka buɗe babin hiran yaushe gamo, ta waje kuwa amarya Farisat da abokananarzuƙanta ne suka saka ta a tsakiya ana ta zuba hotunan tarihi, kowa da hidiman da ya kama, Insu kuwa tana riƙe da hannun Ziyada kata kam, ga Hisham a gefe suna ta kwasan hira, sekusan6pm Hisham ya bar anguwar tare da jaddada mata kalman gobe ze dawo, su Shureimma duksuntafi dan shirin zuwa dinner, amarya ma ta dawo cikin gida dan fara shiri, nan kowa ya bazamashiri ba babba ba yaro, 8pm motocin tafiya dinner suka iso, shigowa Sadamdake sanye dafararshadda da aka baza ma jamfa da wando da babban riga yayi tare da faɗin "kowa ya fito, inasuYasmin ɗin?" "Gamu tanan" Insu da ta baza doguwar rigan ankon dinnernta tace tare da
bayyanuwa a idon shi, "wow sister mie kin gama bada kala" yace tare da zaro waya ya farakashemata hotuna, "ina amaryan? Dama kai abinda ka zo yi kenan?" Usman abokin Salman da yashigoa hanzarce yace tare da kallon Sadam....
Dariya ya saki tare da faɗin "afwan, ƴar uwata ce ta yi matuƙar kyau" "na gani" yace tare dasakinmurmushi ya juya tare da faɗin "dan Allah su hanzarta lokaci na tafiya" "okay, Insu je ki fiddota" yace tare da maida wayan shi aljihu, "kar ka manta ka turo mun" tace tare da juyawa ta nufi
bedroom ɗin Farisat, ba ta jimaba ta fito riƙe da hannunta Yamsin ta riƙe jelar doguwar rigar
jikinta ta baya, Nafisat tsaye gefenta riƙe da jakanta, "wow!" Sadam yace tare da dasa musucameran waya dan ba kaɗan ba suka burgeshi, "Sadam kai ma fa wataran jinka ka ke kamar ɗanfari" Salwa tace tare da ture shi ta ƙarisa kusa da su ta rungumosu gaba ɗaya, "yanda mukagaranar farin ciki haka na Farisat Allah yasa muga na ku" "amen" suka ce fuskoki washe da
murmushi, "ku muje suna jira" tace tare da buɗa musu hanya....
Tunda suka fito ruwan camera's ke wanke fuskokin su, har cikin mota suka kaita kafin sunufi
wanda za su tafi a ciki, amarya na dai-daita zama ango ya shiga, miƙa hannu yayi ya riƙo
hannunta da ya ji zanen lallin da yayi mugun ɗaukan hankalin shi ya sumbata, bin shi kawai takeda ido cike da ɗin bin mamaki, abinda be taɓa faruwa ba kenan a tsakanin su ya rike hannuntakoya taɓa wani ɓangare daga jikinta, murmushi ya sakin mata tare da faɗin "ke tawa ce yanzubawani shamaki" ya idda maganan tare da matsawa kusa da ita sosai, kauda kai tayi ba taredatacekomai ba, suna isa wajen suka sassakko, abokan ango da ƙawayen amarya aka saka a gaba, tsakiya amarya da ango da ƙannin su mata, bayansu tawagar Amina juna cikin ma su ankondinmern, ba ƙaramin kyau suka yi ba, haka suka shiga cikin taku na musamman fuskokinsunabayyana farin cikin da suke ciki, amarya da ango na zama Mc da ke tsaye yana jiran zamansuyafara aikin shi, haka aka gudanar da dinnern cikin kwanciyar hankali da mutumta kai 10 nabugawa suka tattaro suka dawo gida, ko hutawa ba suyi ba Habiba da Lailah suka ɗauketasukakai wa Babiya, nasiha ta mata me ratsa zuciya, tana yi tana sharan ƙwalla, tana gamawa sukamiƙar da Farisat dake ta sharɓan kuka suka yi side ɗin Yaya da ita jikkuna a mace, nan sukaduƙufa akanta suma, ingantattun nasihohi suka mata wanda matuƙar ta saka a kanta zatarayurayuwa me inganci a gidan mijinta, 11 na bugawa Yaya da Ali da Hassan da Lurwanu sukabuƙaci
a fiddo musu da ita, dan su da kan su za su kaita sun hutashshe da ko wata mace, nan kukayadawo sabo, haka ta dinga rusa ihu tana faɗin "ta fasa auren, ba ta san shi, ta tsane shi, abartaagidan su, ita da Yaya da su Sahabee zata zauna" tana kuka ta na rattafo zance tana fizge-fizgetare da riƙo duk wanda hannunta ya kai gareshi, duk dauriyan da su Yasmin suka yi dankar suzubda hawaye se da ya karye, haka suka haɗe kai suna kuka cike da tausayin kawunansu, Yayama dauriya kawai yake banda share hawaye ba abinda yake a fakaice, haka suka fice da itasukanufi tsantsararrren gidanta da ya gaji da haɗuwa, ba su baro gidan ba se da suka tabbatar dasundamƙa amanarta ga mijinta da kowa ya sheda irin tsan-tsan ƙaunar da yake mata....
Suna shigowa parlorn Insu ta tashi a guje ta nufi Yaya da ya zube musu ido ta rungumeshi taredasakin kuka me ƙarfi, murmurshi ya saki tare da faɗin "zaki fara ko?" Yayi maganan tare dagogehawaye, girgiza kai tayi ta zame daga jikin shi ta wuce bedroom ɗin Farisat a guje, murmurshi yasaki ya wuce side ɗin shi da sauri, da kallo me cike da tausayawa suka bi shi.... Kuka take me taɓa zuciya tana bin ɗakin da ido, ba abinda take tunawa se rayuwar da meɗakintayi a cikin shi, a wannan yanayin Yasmin ta shigo ta taddata, rungumota tayi tare da faɗin"daina kuka, ba ta barmu har abada ba, zamu dinga ganinta, ko yanzu muke so zamu iya zuwamuganta, tana tare da mu, Yaya Salman ba ze barta ta nisance mu ba" ta idda maganan cikinrawarmurya hawaye na zubowa a kuncinta, ɗago kai tayi ta zuba mata ido tare da faɗin "me ye aibunshi dan yace yana sonki?" Ta idda maganan tare da kafeta da ido, guntun murmurshi ta saki tareda goge hawayen da suka zubo mata cike da gaskiyanta tace "ba zaki gane ba, ki bar zancenkawai" "me ze hana ki ganar da ni" tace a sukunance tare da jan hanci, "Insu ba na son watasoyayya a rayuwana, bana da gurbinta ma a taƙaice, ba ta da wani fa'ida ga rayuwar mutane, tarwatsa rayuwa take ta ruguzata, ina kuskuren bata dama ko kaɗan a rayuwarta zata
tarwatsani kamar yanda ta tarwatsa Anty da Yaya da Uncle, da kuma ke" ta idda maganancikeda gaskiyanta tare da kafe Insu dake bin ta da kallon tsan-tsan mamaki da ido, "ni! Waya cemiki
ta tarwatsa mun rayuwa!" Tace idonta na yawo a saman fuskanta, gurgiza kai tayi ta gogehawaye tare da faɗin "ba se wani yace mun kin kamu da matsanancin san Uncle ba, na sanki fiyeda yanda ki ka san kan ki, Insu me ze hana ki tari Uncle ki sanar da shi irin wutan dake ruruwaacikin zuciyarki, na san ko be kashe miki dan karan kan ki ba, ze kashe dan albarkacin Anty" taidda maganan a raunane, guntun murmurshi ta saki tare da faɗin "kar ki sauka kan hanya, magana nake akan uncle Shureim dake" "ni kuma akan ki nake magana, Insu kar ki yi wasadarayuwarki, ba a ko wani wasa ake nasara ba, wannan wasan da ki ke hange daga nesa muguwarwasa ce ba zaki iya jureta ba" "zan iya Yasmin, zan iya, ki manta da wannan batun" tayi maganana dake, "hmm shikenan bari muga tsayin lokacin da zaki iya ɗauka" tace tare da kauda kai....
"Ke nan ba zaki taɓa son wani ba?" tace a natse, jinjina kai tayi tare da faɗin "eh har abada" "aurefa?" Tace tare da kafeta da ido, "zanyi amma ba tare da nayi soyayya da mijin ba" "to me zehana
shi ya fito ya aurekin ba tare da ya nemi soyayyankin ba" tace idonta kafe a nata, "hmmkinasonnema magana" tace tare da kauda kai, "Yasmin wataƙila kin sha'afa da maganan Anty da takeyawan faɗa mana "ku auri waƴanda ke san ku ba waƴan ku ke so ba, dan wataran zaku sosudadukkanin zuciyoyinku" ki zauna ki ɗauki harafi bayan harafi a magananta ki wa rayuwarki nanangaba tanadi me kyau, uncle Shureim yana sonki, ze kula dake, ze kuma mutuntaki, ahalinshi
kuma suna matuƙar sanki, daga gidan mutumci ya fito kowa ya sheda, duk yanda mutumnagari
ya kai ga cika, uncle Shureim ya cika" tana kai nan ta miƙe ta nufi barin ɗakin, juyowa tayi anatse tare da faɗin "dalilin da ze sa in kasa faɗawa Uncle abinda na daɗe ina dako kenan, narungumi ƙaddara ta da hannu biyu, sannan zan tafi tafarkin kalaman Anty na san ba zata faɗi
kalma ɗaya dan cutar da rayuwar mu ba" tana kai nan ta fice, sauke numfashi Yasmin tayi taredakwanciya a saman gadon Farisat tare da sakin kuka mara sauti....
Comments fans 🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Thirty seven
"Wai shikenan gobe za ki koma?" Farisat dake zaune saman kujera one seater riƙe da wayatanadaƙila tace ba tare da ta ɗago kai ba, murmushi Insu dake kwance a three seater's ta saki taredafaɗin "ya na iya, kin san ba wani huhu me tsayi suka ba mu ba, sati uku ne kawai na ci ɗayaacan, nan kuma na kusan cinye biyu, gwara in koma in kammala shiri kafin a koma" "wani ma shiri zaki
yi abinda lokacin ya gabato, yau Alhamis gobe friday Asabar da Lahadi kawai zaki yi a gidaseschool" Yasmin tace tare da kallon ta....
"Oh Allah sarauniyar falsafa ta zayyano bayani shikenan kuma" Insu tace tare da miƙewa tazauna, dariya Yasmin ta saki tare da faɗin "to ai gaskiya ne" tayi maganan tare da ɗaukanwayanta dake neman agaji ta kara a kunni ta matsa gefe, fitowa Salman yayi daga bedroomɗinshi ya zauna kusa da Farisat tare da kai bakin shi saitin kumatunta ya sakin mata sumba, murmurshi ta saki tare da shafo gefen kumatun shi, "dama kana ciki?" Insu tace cike da mamaki
tare da naɗe ƙafafunta a cikin kujeran....
"Ban daɗe da dawowa ba" yace tare da sakin mata murmushi, "amma ka riga mu shigowa?" taceidonta akan shi, "eh na rigaku" yace tare da miƙewa ya dau tv control ya koma kusa da itayazauna, zare waya a kunnu Yasmin tayi tare da faɗin "to kuna da baƙi fa" "su waye!" Yace taredakallon ta, "iyalan Aminan juna za su zo ganin ɗakin amarya" tace tare da sakin murmushi, "ashegunda da na dawo da wuri, se ku tashi ku ɗaura musu abin tarba" Salman yace tare da kallonsu.. Da mamaki Insu ta lalle shi tare da faɗin "se ka ce gidajen mu suka ce za su zo, malamangoajiyemulki ka kama hannun matarka ku kaiwa kitchen ziyara, in dan kun ganmu ne ma muna iyatafiya in sun iso ma dawo" Insu tace tare da sakin dariya, "wallahi na kama ki se na ranƙwashi
kan ki, ke yanzu ba abin ki tausaya mata ba ne, tun jiya mura ke nuƙurƙusanta numfashi wannanta baki take ja" "Allahu akbar" Insu tace tare da kama haɓa, "Yasmin damƙo min yarinyar nan" yace tare da kallonta, murmushi ta saki tare da faɗin "Kushi tafi kusa da ita" dariya suka saki
gaba ɗayansu tare da kallon Yasmin da tayi maganan....
"Rabu da su my Jannah, ba kirki ne da su ba" Farisat tace tare da kallonshi cike da so da ƙauna, "in fa ku ka yi haƙuri ko snacks da lemu ku ka ba su ci za su yi, dama yanzu lokacin lunchyawucebare mu ce sun kwaso yunwa" Insu ta kuma cewa tare da sakin dariya, "please Insu tashi ki haɗamusu milk donuts and coconut juice" Farisat tace cike da magiya, "na kusa hutawa daga yaunekawai" Insu tace tare da miƙewa ta nufi kitchen "ni ma yaji zan musu dan na ga sun miƙe ƙafadayawa" Yasmin tace tare da dafa mata baya.... Dariya Salman ya saki tare da faɗin "kin cika musu fuska fa" "maganin su kenan" tace taredakwanciya a ƙirjin shi, "ya jikin?" Yace tare da gyara mata kwanciya cike da kulawa, "da sauƙi tari
kawai ya rage" tace tare da sakin hamma, "sorry shima ze tafi" yace tare da kai bakin shi yasumbaci laɓɓanta, jinjina kai tayi cike da gamsuwa...
Turo ƙofan office ɗin Jabir yayi a natse tare da kallon bayan shi cike da girmamawa yace
"bismillah yallaɓai" ba musu former president ya shigo baki ɗauke da sallama, ɗago kai SSBdakekallon takardan dake zube a gaban shi yayi tare da zube musu ido, gefen da sofa's ke zagayeyakai shi cike da girmamawa ya ajiye mai ruwa da lemu, jan kujeran da yake zaune a kai SSByayi anatse ya tashi ya yo ɓangaren da suke cike da kamewa.... Miƙa mai hannu yayi a natse tare da daga mai gaisuwa, "Alhamdulillah, ina ta sa ran zuwamakabangajiya Allah be nufa ba" yace baki washe da murmushi, guntun murmurshi SSB ya saki tareda jingina da jikin sofan da ya zauna ya lumshe ido, "akwai wani magana dake tafe da ni" yaceanatse idon shi ƙyam akan fuskan SSB, buɗe ido yayi ya ɗago a natse tare da faɗin "umhum" "inba damuwa ya ba mu waje" yace tare da kallon Jabir, kallon sakanni ya mai kafin yace "kayi
magananka kai tsaye shi da kan shi sirri ne, ba ze fita da ko A daga cikin maganarka ba inbaumurnin hakan ya samu ba" "am duk da haka na so ya ba mu waje, amma tunda ka amintadashi
ba komai, dama maganan shirmen da mahaifiyar Jabiida da ita suka aikata ne, kayi haƙuri kasanmata da shirme, ban san wanda ya ba su idean aikata hakan ba ma sam, nayi matuƙar ɓatamusudan ban ji daɗin abinda ya faru ba, tun lokacin nake son ganinka, amma personal assistancebebani daman hakan ba se yau" ya idda maganan tare da share zufa.... Guntun murmushi SSB ya saki tare da kauda kai cike da kamewanshi yace "mace ba ta shirmesewacce bata samu ingantaccen tarbiyya ba, a yanda na fahimce mace, kan iya komai dankaremutumcinta da mutumcin wacce ta kasance jinsinta ko da kuwa bata santa ba, suna yawanwani
magana, amm yama maganar na su yake?" Ya juya tare da bazama Jabir ido, murmushi yasaki
tare da faɗin "ciwon ɗiya mace na mace ce" Jinjina kai yayi tare da faɗin "se dai gashi wannanuwace ta sadaukar da mutumcin ɗiyarta dan wani banzan manufarta wanda ya kasance mafarki, se dai dana zurfafa tunani akan abun se na tadda kai ne me matsalan, in dai wannan batunneyasaka tasowa ka zo ina ga ai be kai ka ta so daga gida ka zo akan shi ba" "no no Mr president yacancanci a zo, duk maganan daka faɗa dai-daine, nayi zaton jin fiye da haka ma, yarinyar batakyauta ba sam, se dai kasan hankalin mata, ba sa buɗaɗashi wajen tsananta tunani" yacetaredagoge zufa, "ingantaccen tarbiyyace ba ka bata ba, shiyasa ta iya aikata hakan, ko da yake
ingantacciyar uwace ba ta samu ba, da ka tsaya ka tantance lokacin da kake shirin sama matauwa da ba ta yi ko tunanin aikata hakan ba, wannan ya wuce ka bar shi a ya wucen, na rufeshafinbatun, se dai bana son ganin wani abu da ya shafeka ko iyalanka a kusa da ni, in ka bari hakanya
faru zan ɗau tsatstsauran mataki akan ku, ina ganin in dai wannan batun ne ya kawo ka mungama, se dai in akwai wani?" Ya idda maganan idon shi ƙyam a saman fuskan shi, girgiza kai yayi
zuciyan shi na ɗaci, "Jabir yi mishi rakiya please" yayi maganan ba tare da ya kauda idanunshi asaman fuskan shi ba, duk da yanda ya ke hango ɓacin zuciyan da ya kasa dannewa....
"Muje ko" Jabir yace kame da fuska, miƙewa yayi ba tare da yace komai ba ya nufi ƙofa kamanzetashi sama, tsaye yayi a matakalan office ɗin har ya idda sauka ya shige mota yana barinwajenya juyo ya dawo ciki....
"Sena ɗaiɗaita rayuwar yaron nan, har ya isa in ƙasƙantar da kaina in je gareshi da batu yatsayayana gaggayamun magana haka" former president yace cike da harzuƙa waya kare a kunnishi, sauraran na can ya tsaya yi zuciyarshi na hanƙoro, jin kalaman na ƙara ta'azzara mishi zuciyayasa shi faɗin "yallaɓai ban yarda da zuwa ba se da ka tabbatar mun da ba ze taɓan munmutumcina ba, amma da na je saɓanin abinda ka faɗa na gani, waye shi? Ba kowa ba ne, dabakaƙwaɗaitamun banzan abinda ya zama hasashe ba yanzu da bq ta yanda ze kusanci kujerandayake taƙama da ita" jin na can na magana ya sa shi faɗin "zanyi maganin abin da kai na, nangabako ance ya ɗaga murya akan mutumcina ba ze kuskuren yi ba" ya idda maganan tare da jandogon tsaki ya sauke wayan ya katse kiran, danna wani number yayi tare da fadin "Goje, dukabinda ka ke ka baro ka zo ka same ni a guest house" yana kai nan ya sauke wayan ya jefar tareda share zufa ya saki huci me ƙarfi....
"Kafa kunna mutuminka yanda ya kamata" Jabir yace tare da kallon SSB dake jingine da sofaidoa lumshe "ya zo na hucewa ma na so yaji abinda yafi haka ɗaci" yace a natse tare da ɗagokai yakalleshi, murmushi ya saki tare da faɗin "banjin ze bar wannan batun ya wuce haka, idanunshi
sun bayyana abinda ze iya yi" "ku barshi yayi kuskuren aikata wani abu, zan ba shi darasi mewuyan mantawa" yace tare da miƙewa a natse ya dumfari ƙofa, tashi yayi da sauri ya maramai
baya, suna fitowa SSG ya buɗe mai ƙofan mota ya shige suka ɗau hanyan gida....
Murmushi Annur ya saki tare da faɗin "amarya kin sha ƙamshi" "Ango kuma yasha mai" Insutatari numfashin shi da sauri, dariya suka saki gaba ɗayansu tare da kallon ta, buɗe ido da hannutayi tare da faɗin "haka nake ji ana faɗa" "in ki ka cigaba da faɗin abinda ki ke ji wataranzaki faɗi
abinda zaki ci na jidoko" Zubair yace tare da sakin murmushi, "me kenan!" Tace da mamaki, "dukamana" "na rabaka da wannan batu, duka yanzu ai se na ruwan sama shima se na so" tace taredamiƙewa ta fara jera musu snacks....
"Oh Allah dama Farisat kin iya milk donuts!" Wata me suna Binta tace tare da ɗaukan ɗayadagacikin wanda aka ajiye nata ta kai baki, murmushi Farisat ta saki tare da faɗin "ba sosai ba, Yasminda Insu sun fi ni iyawa" "gaskiya zan zagayo wajen Yasmin tunda wannan akan hanya take, inama take ne?" Ta idda maganan tare da dube-dube, "tana zuwa" Farisat tace tare da sakinmurmushi...
"Yaushe zaki koma ne?" Shureim yace idon shi akan Insu, "ba dai har kun gaji dani ba!" Tacetareda kama baki, murmushi ya saki tare da faɗin "waya isa gajiya dake Insu, na ji Hishamna
maganar tare zaku koma ne" "tare! Ni fa gobe zan koma shi kuma yace Sunday" tace idontaakanshi, "gaskiya ba san da hakan ba, duk da banga wani alamu na shirin tafiya da yake ba" yacecikeda mamaki, sallama Yasmin da ta sako hijab har ƙasa tayi tare da sakin ma Annur daya bi tadaido murmushi, "oh baiwar Allah shi kaɗai ki ka gani?" Khalid yace tare da hararanta, "sorryYayaKhalid kasan in ɗan uwa ya ga ɗan uwa" tace a natse tare da sakin murmushi, "rabu da shi
ƙanwata, Annur yace tare da sakin murmushi, "tare da su Auntie's zaku wuce?" Shureimyaceidon shi akan Insu, girgiza kai tayi tare da faɗin "hutu suka zo yi fa, kai su nan da wata mezuwa"
"lallai zamu jima tare" yace tare da kauda kai....
"Shureim ya maganan Sa'adatu kuwa tayi free?" Salman yace tare da kallon shi, "subhanallah, wallahi na manta da batun ta" yace tare da kama baki, "iyye ka kama ɗiyar mutane ka kai
guideroom ka ajiye ka kuma manta da ita, lallai kana da buƙatan kai ma akai ka can, bari mugawa ma zamu ba ma wuƙa da naman hukuntakaaa ummm yawwa me girma Yasmin, ita za mubawa wannan dama dan na ga alamun ta daɗe tana jin haushinka, me girma Yasmin ga namayazo hannu" ta idda maganan tare da kallon Yasmin da ta ɗaure fuska, dariya ta saki tare dafaɗin"abinda fa ki ka daɗe kina jira ne" kai hannu tayi da niyyan cafkota ta tsallaka tsakanin Salmanda Farisat, bin ta tayi a guje, "tsaya Yasmin, Insu sauka kar ta kawo miki duka ta sauke akanmatata" Salman yace cike da gaskiyan shi....
"Inna lillah jama'a ku zo ku tayani ji da gani mata tafi ƴar uwa" Insu tace tare da dira ta baya, binta Yasmin tayi da sauri, tsallaka tsakanin Shureim da Sagir tayi ta tsaya a tsakiyansu, cikinrufewan ido ta bi ta tana ƙoƙarin tsallakawa ta cafkota, "wash" Shureim yace tare da rumtseido, saurin sakin Insu tayi tare da faɗin "what!" "Yatsata" yace a hankali cikin jin alamun zafi, "subhanallah, sorry, I'm sorry" tace a ɗan rikice, ɗago kai yayi ya kalleta tare da fadin "is okay"
"kun ga aikin hankalin na ku ko, bakwa abu da natsuwa sam, gashi kin ja ta murje mai yatsu" Farisat tace cike da takaici, "oh me fama da ɗaukewan numfashi ne ke bayani haka!" Insutacetare da kama haɓa, "Insu zo ki bar gidan nan" Salman yace tare da miƙewa, neman hanyar
goduwa tayi da sauri, "banda ragwantaka ma me soja ze ji a murje yatsa, yakamata ku bincikainsojan gaske ne" Yasmin tace tare da bin bayan Insu da ta fice, murmushi Shureimya saki taredakallon yatsar shi da yayi jazur....
Fitowa tayi goye da jakanta a baya Yasmin dake janye da akwatin ta biye da ita a baya, ƙarisawakusa da Babiya tayi tare da faɗin "Hajiya Nafisatu zanyi kewan ki" "ni ma Insu, ki ƙara dagewamucigaba da jin albishir me daɗi" jinjina kai tayi tare da ɗago kai ta sauke akan Habiba, "Anty Habibani dai na faɗa miki shawarata ki zubda kowa ki kama Baba na Dimau tunda ya dawo" murmushi
Habiba ta saki tare da faɗin
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 52 Chapter of 109