ba ta dawo ta wuce daining area da sauri ta haɗa tea ta kafa kai, ba ta sauke basedata kwankwaɗe duka, ajiye kofin tayi ta zari bread biyu ta shafa mayones ta isa gaban Babiyatarumgumeta kaɗan ta fice da gudu, "ƴar nema, Allah ya dawo da ku lafiya" tace da ƙarfi, "amenHajiya" ita ma tace da ƙarfi... Haka Babiya tayi ta zama ita ɗaya se mutsin Baba Mari dake kitchen, ba wanda ya tashi a cikinsu, se kusan 11 Sa'adatu ta fito ta gaisheta ta wuce daining, tana gama breakfast ta miƙe ta komabedroom ɗinta, miƙewa Babiya tayi ta nufi kitchen, tana shiga tace "Mari anya waƴan nanjikokin
na ki lafiya suke kuwa? Har kusan 12 shiru ba su fito ba" murmushi Baba Mari ta saki taredafaɗin "ga uwarsu nan dai ta fito yanzu"...
Juyawa tayi da sauri, ganin Habiba na nufosu yasata faɗin "haba Habiba da hankalin ki da
wayonki ki kwanta ki yi ta kwasan barci har wannan lokacin, ita yarinyar da aka ce tayi ta jijjigajini kin kamata kin ƙumshe a ɗaka, ke ba ki taya ta ba ke ba ki barta tayi ba" ta idda maganancikeda rashin jin daɗi, murmushi ta saki tare da faɗin "kayya Hajiya Babiya uzuri za'a mana, bawandaya samu rumtsawa a cikin mu se da gari ya waye, wallahi yaran nan ba wanda ya iya kwanciyakwana suka yi suna jigila da Zuwaira" "Allahu akbar a she shiyasa Nafisatu ta makara yau, toinana sani, ya ita Zuwairatun da jiki?" "Alhamdulillah tun jiya be motsa ba, yanzu haka ma itatatashe ni wai yunwa take ji"...
"Ai dole ta ji, jeki ga abinci kan can na zaman jiran fitowan ku" murmushi ta saki ta wuce, "tokinji
kwana suka yi suna abu ɗaya, ba dole su kasa tashi ba" Babiya tace tare da komawa ciki parlorn... Kiran sallahn azhar ne ya tada su, suna iddar da azkhar suka fito, murmushi Farisat ta sakinmaZuwaira dake zaune miƙe da ƙafafu, "ya jikin?" Tace da kulawa, murmushi ta sakin mata taredafaɗin "Alhamdulillah" "to Allah ya ƙara sauƙi" tace tare da wuce wa ɗakin Babiya da ta komagabatar da sallah, "kin ci abinci ko?" Yasmin tace da kulawa, murmushi ta saki tare da faɗin"naci
tun ɗazu" "to yakamata ki ƙara yanzu, bari in serving ɗin mu" tace tare da wuce wa... Bin ta da ido kawai Habiba dake tsaye a bakin ƙofar dakin da suka kwana tayi, cike da nadamanabubuwan da suka shuɗe, haɗo musu abinci tayi ta dawo ta ajiye a gaban Zuwaira ta wuceɗakinBabiya, tana shiga ta tadda su zaune ita da Farisat suna ta kwasan shafta, "ina kwana Hajiya?" Tace a ladabce, "ina wuni dai Yasmin, kalli lokaci fa" murmushi ta saki tare da faɗin "to ai ni
yanzu na tashi" "ke kenan, amma ai mun wuce kwana yanzu, ya gajiyan ku na jiya?" "Ya bi lafiya" tace tare da miƙewa, "muje mu ci abinci" tace tare da kallon Farisat, ba musu ta miƙe sukafice... Gaida Habiba da suka dawo suka tadda a cikin parlorn suka yi su zauna a natse suka fara cinabinci, sosai Zuwaira ta zage ta ci, har se da Habiba tayi mamaki, murmushi Yasmin ta saki tareda faɗin "in ƙaro miki?" Girgiza kai tayi na ta fuskan ƙawace da murmushi, "karfa ki ji kunyanAnty Habiba" Farisat tace tare da kai kofin da ta zuba juice baki, murmushi ta saki ba taredatacekomai ba... Kwashe kwanonin da suka yi amfani da su Yasmin tayi ta nufi kitchen, tana shi ga ta ajiyesuawajen wanke-wanke, kallon Baba Mari dake ta fama da yankan ganye alaiyahu tayi tare dafaɗin"Baba Mari sannu da aiki, yau ina matayiyan ta ki?" Tayi maganan cike da murmushi, murmushi
ta saki tare da faɗin "ina ga ta kwanta, ba ta daɗe da komawa ciki yin sallah ba" "oh kunshaaiki
Baba Mari muna ta barci ba wanda ga temaka muku" tayi maganan cike da rashin jin daɗi, "kar ki
damu kan ki Yasmin, ai ba wani aikin a zo a gani ba ne"...
"Shikenan Baba Mari in akwai wani abun da zan taya ki faɗamin" tace tare da kallon ta, "a'aYasmin je ki ku fara shiri ba kun ce yau za ku taron shagalin bikin Annur ba" tace da kulawa, zareido tayi tare da faɗin "subhanallah, Baba Mari na manta wallahi, ƙarfe nawa yanzu!" DariyaBabaMari ta saki tare da faɗin "ai na sani, ke dai da mantuwa akwai ƙawance me ƙarfi" tana kai nantazaro wayanta dake lalita, "3:16" tace tare da kallon ta, a hanzarce ta fice tayi parlor tare dafaɗin"Baba Mari ki yi haƙuri ba tayi".... Da murmushi Baba Mari ta bi ta, idanu cike da ƙauna, tana shiga tace "Farisat 3:16, Yaya Annur
ze yanyankamu da ƙorafi" da sauri Farisat ta miƙe tare da faɗin "wallahi na manta" a gujesukayi
ɗakunan su... Se da suka gabatar da sallahn la'asar sannan suka shirya cikin atanfarsu chiganvy maroonansilver golden color, ba ƙaramin kyau suka yi ba, veil silver ɗaure a saman kawunan su, baƙinjakkuna da takalma suka ɗauka, ba ƙaramin kyau suka yi ba, dan sun ƙawata fuskan nandai-dai
gwargwado...
Suna fitowa Babiya ta sakin musu murmushi cike da yaba kyawun da suka yi tace "ma shaAllah, Allah ya cire muggan idanu a kan ku" "amen" suka ce cike da farin ciki, "kunyi kyau sosai" Zuwaira tace tare da bin su da ido, murmushi suka saki tare da faɗin "mun gode" baki a haɗe, "bari in duba Sa'adatu" Yasmin tace tare da wuce wa ɗakinta, "Anty Habiba dan Allah ta ƙarajijjiga jini, ba zamu kai magrib ba zamu dawo" jinjina mata kai Habiba tayi tare da faɗin "toAllahya tsare, ku dai kula sosai" tayi naganan a hankali, murmushi ta saki tare da faɗin "in sha Allahmun gode".... Tura ƙofan ɗakinta tayi baki ɗauke da sallama, ɗago kai Sa'adatu dake zaune waya kare a kunni
tayi tare da zame wayan ta bi ta da ido, murmushi ta saki tare da faɗin "a gaidamun da shi" "shi
wa!" Tace cike da mamaki me haɗe da tsoro, "sirikin namu mana" tace cike da murmushi, murmushi ta saki tare da faɗin "ba kiji da kyau ba ne, da friend ɗi na nake magana" "okay komadai wanene a miƙa mun gaisuwa" "to na ji, wannan ado haka se ina?" Tace tare da bin yandatayi
mugun kyau da ido, murmushi ta saki tare da faɗin "tashi ki shirya yau ne ƙwallon bikinYayaAnnur" "oh yau ne dama?" Tace cike da mamaki....
"Yau ne, ni ma se da Baba Mari ta tuna mun" "oh my Yasmin kuje kawai, se na gaba in sha Allahzani" "shikenan, in ya aiko ni da saƙo ba zanƙi kawo miki ba" tace tare da miƙewa ta fice fuskawashe da murmushi, tana rufe mata ƙofan ta ja tsaki tare da maida wayan kunninta....
Tana fitowa suka ƙara sallamansu suka fice, hango Rufa'i dake jiran lokacin ɗakko su Nafisat yasa Yasmin faɗin "faɗuwa ta zo dai-dai da zama, Rufa'i temaka ka ajiye mun a nakowa stadium" murmurshi ya saki tare da miƙewa da sauri ya nufi motan, ƙarisowa har inda kusa tsaye yayi damotan, buɗewa suka yi a natse suka shige, ja yayi a natse suka fice daga gidan...
"Oh ni Nafisatu Jummai halan ta manta da ɗiyarta dake kan gwiwa ne?" Babiya tace tare dakallon Habiba, murmurshi ta saki tare da faɗin "Hajiya jiki da jini ai, dama tace yau za ta
mutstsike kayanta da na Zuwairan sun taru sosai" "au to ki ce ga a inda ta tsaya, in ce ai Jummai
akwai san ɗabbaƙa zumunci, murmurshi ta saki tare da faɗin "gaskiya kam, duk ta fi mu" "inamazaki haɗa, wai ni Sa'adatu me take a ɗaki ne haka? Yarinya duk da bi ta takura kanta" ta iddamaganan tare da kallon Baba Mari da ta kawo musu fruits da ta yanyanka, "wash" Zuwairatacetare da ɗan cije lips ... A ƙofar stadium ɗin ya faka, sakkowa suka yi tare da mishi godiya suka wuce, har sun kai ƙafafuciki Yasmin ta juyo tare da faɗin "ɗakko su Nafisat za kayi ko? Na ga time ɗin tashinsu ya kusa" murmushi ya saki tare da faɗin "eh" murmurshi ta saki tare da shigewa ciki, "yau dai kunƙoƙarta"vice humen leader tace tare da kallon su cikin yaba kyawun da suka yi... Murmushi Farisat ta saki tare da faɗin "to mun gode" "ku ƙarisa yanzu za'a fara wasan" tacetareda nuna musu inda sauran members ke zazzaune... Gaggaisawa suka yi da su suka samu waje suka zauna, "ina su Yaya Annur ɗin?" Yasmine tace
tare da kallon ta kusa da ita, "suna can suna saka kaya" "okay, ina Laɗifan?" Tace hankalintaakanFarisat dake cewa "kinga hoton da Insu ta ɗaura a statut? Allah ya shiryi Insu" zaro wayantatayi
tare da faɗin "halan har ta fara sabawa da mutanen gidan?" "Da alama" tace tare da sakindariya.... Knocking gate suka yi a natse, buɗe musu gateman yayi tare da musu maraba saboda ganeIbrahim da yayi, gaisheshi suka yi suka shige ciki, tun buɗe gate da gateman yayi LailahdaKhadija da ta zo dan jin Insun za ta zo nan da iyalansu suka fito, suna hangosu suka yi indatakeaguje gaba ɗayan su, rumgumeta suka yi cike da farin ciki.... Miƙa ma Ibrahim wayanta tayi tare da faɗin "video" ba musu ya ɗaga musu video, duk wani motsi
na su ba wanda be ɗauka ba, "jama'a ku mu ƙarisa ciki kar in faɗin muku anan" tace tare dashagwaɓe fuska, dariya Khadijatu ta saki tare da faɗin "halan cikin be ɗauka ba?" "Kin fahimtaAnty Khadijatu" tace tare da riƙo ƙaramar yarinyar Laila suka nufi ciki...
"Kar dai har da maganan abincin ka ɗauka Ibrahim!" Insu da ta ɗago ta tadda Ibrahimna tafaman musu video tace tare da ware mai ido, murmushi ya saki ya miƙa mata wayan cike anatseyace "ke ki ka sani ai" "oh Allah Ibrahim" tace tare da amsa, dariya Lailah ta saki tare da faɗin"banga lefinka ba Ibrahim" "ina ga bari mu fara sallah tukun" tace tare da ajiye wayan ta miƙe, har bakin toilet Lailah ta mata rakiya... Sallahn la'asar suka gabatar kafin a baje musu abincin da aka mata na musamman, "kai abinci
me daɗi duniya ne" tace tare da lumshe ido, murmushi Khadijatu da Lailah suka saki taredabinta da ido, "Anty Lailah zan zo dan koyon wannan girkin" "Allah ya kawo ki, aiko ni na zo inkoyamiki har gida" tace cike da jin daɗin yana girkin na ta da tayi "shikenan ma" tace tare da ɗaukan
juice Dudu da Khadijatu ta zuba mata ta kai baki, "wai wacece takwaran Hajiya Yasmin a nan?" Tace idonta na wayo a kan fuskokin yaran da ke dama-dama da ita...
"Ga ta nan a kusa dake" Lailah tace cike da murmushi, "Allahu akbar ku ce shiyasa ta mannemun, ƴar uwa ta ga ƴar uwanta, matso rabin jiki" ta idda maganan tare da matso da ita, "Ibrahimyaiyalin na ka? Ina takwaran Anty?" Khadijatu tace tare da kallon shi, murmushi ya saki taredafaɗin suna lafiya" "ma sha Allah, ka dai gamu da mashiriritan ƴan uwa, se waƙan zuwa muke, haryau Allah be nufa ba" murmushi ya saki tare da faɗin "ai ba komai, Allah ya ƙaddara zuwankunan kusa" "amen" suka ce cike da jin daɗi... Goge hannu tayi ta miƙe ta koma kan kujera two seaters tare da faɗin "Ibrahimwai yarankanawa ne?" "To ai kai Ibrahim an yanka maka kazan wahala, figewa ya zame maka dole" Lailahtace tare da sakin dariya, "kai Anty Lailah me ki ke nufi?" Tace tare da ɓata fuska, "a'a ba abindanake nufi" tace tare da kallon ta...
"Huɗu, Fatima, Abubakar, Sahabee Aminatu" yace a natse, "wow Ibrahim dama ka yi wa Antytakwara!" Tace tare da naɗe ƙafa a cikin kujeran, murmushi ya saki tare da faɗin "ke ma kinmanta ne, amma a gabana ta faɗa muku, lokacin da na sanar da ita an mun haihuwa na sakasunanta" shirun daƙikai tayi da alaman tunani, kafin tace "yes, na tuna, tabbas har hotontatanuna mana, Allah sarki takwaran Anty, zani in ganta kuwa" murmushi ya saki ba tare dayacekomai ba....
"Ka yi wa Anty takwara ka yi wa Uncle ka yi wa uncle Abubakar amma baka ma uncle Munnir
ba?" Tace tare da kama haɓa, murmushi ya saki tare da faɗin "ba oga Abubukar na ma takwaraba, mahaifin Lawuza na ma wa, sunan ne ya zo ɗaya" "ƙyaleta da baka mata bayani ba maIbrahim, se fa kun dinga sata a hanya, dan insu ba kwaɓan bakinta take ba, shi kuma YayaSahabee ba ya haɗa hanya da me rawan kai" Lailah tace tare da kallon ta, "amma yana haɗawada me surutu" tace a ƙasan zuci tare da kallon su, "mu dai ba ma kusa da ita, Ibrahimkuneakusada ita, ayi ta nunashsheta hanya" Khadijatu tace cike da magiya idonta akan fuskan Ibrahim, "badamuwa in sha Allah" yace a natse...
"Yawwa Ibrahim na ga uncel Abubakar da uncle Munnir amma banga uncle Jabir ba" taceidontaakan shi, murmushi ya saki tare da faɗin "ba'a nan yake aiki ba, a Yarban ne, ba ya zuwa nanseinSSB na nan" "matan shi da yaran shi fa?" Tace tare da gyara zama, "suna can gaba ɗayansu, rabinkasuwancin SSB shike gudanarwa, a gaskiya ya yarda da shi fiye da kowa, oga Jabir yasanmakaman aiki, dan tsaban business ya karanta, sannan yayi courses akan yanda za'a bunƙasakasuwanci da faɗaɗata, kuma yana baje iya baiwar shi a kasuwancin SSB, kusan campanynshidayake MD shiyasa ba sosai yake ganuwa ba" "wai a gaisheshi" Insu tace tare da jinjina lamari...
"Ai tun a da ma Yaya Jabir ba ganuwa yake ba, dan be fiye shiga jama'a ba, in ka ganshi a
anguwan mu, to Yaya Sahabee ne ya matsa akan su zo su ga Anty Amina, bayan nan haka kawai
kamar yanda Yaya Munnir da Abubakar suke yi ba yayi" Lailah tace tare da kallon Insu, zarowayanta dake neman agaji tayi a natse, ganin sunan Yasmin ya sata ɗagawa da zumuɗi tasakaaspeaker ta ajiye a gefe ...
"Love" tace da kulawa, "hearty" Yasmin tace cike da kewa, "kin wuni lafiya?" "Alhamdulillahalbishirin ki?" "Goro fari kamar fuskan ki da haƙwaranki" dariya Insu ta saki tare da faɗin"nagode, gani tare da Anty Lailah da Khadijatu da yaran su gaba ɗaya, kin gansu kuwa kyawawa kamar ke"ta idda maganan a zumuɗe, "wow ke ki kaje ko su suka zo?" "Ni ce naje, ke gani tare da Ibrahimfa" ta ce da ƙarfi, "oh my god Ibrahim na mu?" Tace da ƙarfi, "wallahi gashi muna tare makarantamuka je muka biyo nan" "okay kunyi registration ɗin ne?" "Eh munyi" tace tare da gyara zama,
"ga su Anty Lailah ku gaisa" "no Insu ba yanzu ba, muna stadium ne yanzu, yau ake buga ƙwallonauren Yaya Annur, zan kira su in mun koma gida dama ganin statut ɗinka yasa na ce bari inkiraki, ki gaishe mun da su da kyau, ki cewa Ibrahim munyi fushi" dariya ta saki tare da faɗin"yanajinki, ki gaida mun da Yaya Annur ina ta ya shi murna" "ze ji" tace da kulawa tare da kashekiran... Gyara zama tayi tare da faɗin "duk da Anty tayi nesa sosai damu, amma yau ina jinta kusadani
sosai, saboda kasantuwan ina tare da ku, a gaskiya naji daɗin ganin ku sosai" ta idda magananrauninta na bayyana, murmushi Lailah ta saki tare da faɗin "in sha Allah muna tare da ke, bazamu bari ki zubda hawayen kewanta ba" murmurshi ta saki tare da goge hawayen da sukagangaro mata, "meyasa bakya girma ne? Kin fa girma yanzu" Khadijatu da ta share na ta
hawayen tace tare da dungure mata kai, dariya suka saki gaba ɗayan su tare da baje babukanhira....
Sauke wayan Yasmin tayi a natse tare da kallon Farisat dake cewa, "na jita cikin aminci" murmushi ta saki tare da faɗin "eh" "Allah ya cigaba da wanzar da farin ciki a saman fuskanta" tace na ta fuskan ɗauke da murmushi, "amen" tace tare da kallon Laɗifa da ta sanya jessy medogon wando, bata gama mamakin shiganta ba, humen leader ta miƙo musu na su, "me zamuyi
da wannan?" Tace da mamaki, "sakawa za ku yi" tace tare da ajiye mata a jiki ta wuce... Kallon Farisat da ta ɗau wanda aka ajiye mata ta haɗa da na ta da aka ajiye mata a jiki tayi taajiye a gefe tare da faɗin "ji wani shashanci" "kar ma ki ce komai, shiru ma t5a ishe su amsa" tacetare da maida hankalinta ga wasan da aka fara bugawa, "ku saka mana" humen leader da tadawo tace idonta akan su, "ba zamu sa ba, ba ta yanda za'ayi mu saka wannan bayan ba dashi
muka fito daga gida ba" Farisat tace idonta cikin na ta, "no rigace kawai, zaku iya ɗaurawaasaman na jikin ku" tace cike da son fahimtar da su, "ki yi haƙuri ba ma da ra'ayi" Yasmintacetareda gyara zama...
"Kuna shirin karya mana doka ai, yakamata ku saka, ba wani abu ba ne, ba ku ga duk munsakaba" tace tare da nuna musu jikinta, miƙa musu ruwa p,r,o Nana tayi tare da faɗin "barsukawai" tana kai nan ta wuce, "ai shikenan" tace tare da barin wajen, ba wanda yace wani abu a cikinsu, se maida hankali ga wasan da ake bugawa da suka yi....
"Subhanallahi wa nake gani kaman Yasmin A Umar!" Wata matashiyar budurwa da ke nemanwajen zama tace tare kallon Yasmin cike da zallan mamaki... Murmushi ta saki tare da faɗin Maimoon" ta ja ƙarshen sunan sosai, "mara mutumci, ai wallahi
bakwa da mutumci yaran nan, tunda ku ka yi free shikenan ku ka watsar da kowa, ina ɗayanmara mutuncin?" Ta idda maganan tare da baza ido, "ba ta nan, tana Ɓadamayya" tace fuskawashe da murmushi, "dan Allah dai!" Tace tare da kallon ta, "zauna mana" tace tare da nunamata kujera....
Zama tayi tare da faɗin "ta samu ISUOL ɗin ne!" Murmushi ta sakin mata tare da faɗin "har yautayi registration" "wow dama na san Insu za ta samu, credit ɗinta sunfi yanda suke buƙata ma, wallahi na taya ta murna, Allah ya sa ta fara a sa'a, bana dai ƴan Bertuwa bana jin akwai wandaya samu shiga banda Insu, duk credit ɗin su be kai ba, wan can shekaran ne dai kaman ammanagori, kusan mutane 29 fa duk sun samu daman shiga school ɗin" ta idda maganan cike da rashinjin daɗi, dan ita ma ta so samun school ɗin...
"Se haƙuri dama haka rayuwa ta gada, watarana ƴan Bertuwa za su sami dama sosai" "hakane, dama kun san Laɗifa ne?" Tace da mamaki, "group ɗin mu ɗaya" "wow kar dai kune ƴanukunda
take ta mana maganar ku, ma su Profil iri ɗaya, da user's name ɗaya" dariya Yasmin ta saki tareda fadin "eh" "Allah ya shiryeku, ina son shiga group ɗin nan na ku, amma se na ƙara tunani, dankuna kashe masu gidan rana da yawa" dariya Farisat ta saki tare da faɗin "ai se kina da shi zaki
kashe, in ba ki da shi, ba me takura miki" "aiko zan shiga, zan ma Laɗifa magana ta sa a sakani"
"hakan da kyau" Yasmin tace tare da kauda kai...
"Lafiya kuwa!" Babiya tace a razane, "marata" Zuwaira tace da ƙarfi, "yau dai wannan ƴa kingatakan ki, ina Rufa'in ya zo mu maidata asibitin, ni dai su riƙe ta a can, yanda in abun ya ta sozasufi
temaka mata" Babiya tace tare da miƙewa ta isa kusa da ita, "Mari zo ki gani" tace da ƙarfi, miƙewa Habiba da duk ta rikice tayi ta shige ɗaki ta dakko mata hijab, ita ma ta sako ta fito...
Saka mata tayi tare da faɗin "tashi muje" "ba zan iya ba" tace cikin azaba, "daurewa zaki yi ai
Zuwairatu, can ne inda za ki samu sauƙin, nan ba abinda zamu iya miki" Babiya tace da kulawa, "Rufa'i ya je kai su Yasmin" Baba Mari tace a ruɗe, "subhanallahi na manta ai, ina Sa'adatujeki
kirata" tace tare da yin ɗakinta... Dawowa suka yi a tare, kallon Zuwaira tayi ta wani ɓata fuska tare da fadin, "da alama haihuwane ya zo yakamata a kaita asibiti da gaggawa" "Rufa'in ne be nan, duba ta ki gani" Babiya datadawo sanye da hijab tace tare da kallon ta... Girgiza mata kai tayi tare da faɗin "ba na da kayan aiki, a kaita asibiti kawai" tace cike da rashindamuwa, buɗe baki Babiya tayi da zumman magana Habiba ta tari bakinta da faɗin, "mujemutari napep" tayi maganan tare da duƙawa Zuwaira ta haye bayanta suka fice, suna fita farfajiyan
gidan Rufa'i na shigowa, "ma sha Allah ɗan hakan ka ƙi anbato, yanzu haka maganarka muke" Babiya tace tare da bin motan da ido... Sakkowa Nafisat da su Sahabee suka yi cike da gajiya, ganin yanda fuskokin su yake yasa Nafisatfaɗin "Hajiya lafiya?" "Ina fa lafiya takwara, jikin ƴar uwanku ya sake rikicewa" zare ido tayi wajetare da juyawa ga Rufa'i dake shirin fitowa, komawa yayi ya ja motan ya kai shi gabansu, temakamusu yayi suka saka Zuwaira a ciki, shiga gidan gaba Nafisat tayi suka nufi hospital...
"Morata ba ni ball mana" Zubair yace da ƙarfi, saurin ɗago kai Farisat da Yasmin suka yi taredazube ma Shureim dake riƙe da ball a ƙasan ƙafarshi ido, kallon juna suka yi da mamaki, murmushi Farisat ta saki tare da faɗin "lallai Morata ya iya buga wasa" wani tuƙuƙin baƙinciki neya danne ma Nafisat ƙirji, zaro wayanta tayi ta fara duba chart ɗin su, wato yasan baya dagaskiya shiyasa da tace ya tura mata hoton shi yaƙi, tace ya mata voice yaƙi, wato yasanabindaya shirya, tsaki taja tare da blocked ɗin number ta goge daga kan waya...
"Haihuwan ne ko baiwar Allah!" Babiya tace a rikice, "shine se dai ba ta da ƙugun haihuwa" nursetace tare da wuce wa, "subhanallahi, takwara akwai waya tare da ke?" "A'a bari in amso naRufa'i" "yawwa je ki amso ki kira mun Babanku" jinjina kai tayi ta fice da sauri,...
"Jama'a 5:20 Ibrahim tashi mu ƙarisa gida" tace tare da neman veil ɗinta, "yaushe zaki zogidana?" Khadijatu tace tare da miƙa mata jakanta da ta ɗakko mata, "zan zo, amma se nahutagajiya sosai" "to ki huta sosai ina nan ina jiranki" tace tare da gyara mata zaman veil ɗina samankanta, "Anty Lailah se na ƙara zagayowa" tace tare da sakin murmushi, "amshi wannan, danbunnadama ne, in kin gaji da zama ki dinga ci ze ɗebe miki kewa" "wow shine wanda Anty ta dawotana ta santi!" Tace tare da kallon ta, "shine, yanzu ai an ƙara gwanancewa ma fiye da lokacindata ci" tace cike da murmushi tare da miƙa ma Ibrahim na shi, godiya yayi ya fice, "yanzu wannannawa-nawa?" Tace tare da buɗe jaka ta saka, "roba ɗaya 6k ne kawai ba tsada" "gaskiya beyi
tsada ba" tace tare da nufar ƙofa, dafa mata baya suka yi ba din sun so tafiyanta a lokacinba....
"To Ibrahim se mun zo, ko in ce se kun ƙara zuwa" "a'a yakamata ku je dai" yace da kulawa, "toAllah ya ba mu ƙarfin zuciyan zuwa, bari se Salwa ta zo se mu zo, tace a week ɗin nan za sushigo""to Allah ya yarda" yace tare da kallon Insu da ta miƙa mai waya ya daukesu hoto, ba musuyaamsa ya ɗaɗɗauke su, se da ta gaji dan kanta ta sallame su ta shige mota, sallamansu yayi yashige a natse yaja suka bar anguwan....
"Yakamata mu tafi, 6 saura kaɗan" Farisat tace tare da kallon Yasmin, ba musu ta miƙe a natsesuka sauka daga kan matakalan wajen, murmurshi Annur ya saki tare da faɗin "ƙanwata kinmanta ba mu gaisa ba ne?" "Ina tune, shiyasa na zo mu gaisa, muna da mara lafiya a gida"
"waye!" Yace cike da ruɗu, "yarinyar ƙanwar Yaya ne" Yasmin tace idonta akan su, ƙarisowajenShureim yayi cike da kame girman shi, gaisawa suka yi da Farisat yana gab da kyattasu Yasmintace "Morata" a zabure ya juyo dan jin muryanta, guntun murmurshin takaici ta saki tare dakauda kai, sallama suka musu suka fice daga wajen a natse tare da rakiyan su Sagir....
Suna fita suka tsaida musu napep dan a gefen titi wajen yake, ba inda ya tsaida su se bakingate, ba shi haƙƙin shi suka yi suka wuce ciki, suna shiga Sahabee dake sharɓan kuka ya kora musubayanin abinda ya faru, a tamanin suka juya sukai general hospital....
Sauka tayi a natse tare da faɗin "Ibrahim ka gaidamun Anty Lawuza da takwaran Anty" murmushi ya saki tare da faɗin "sauran kuma fa?" Murmushi ta saki tare da fadin "har da su, karka ce ba ni da kara" murmushi ya saki tare da jinjina mata kai, wuce wa tayi a natse ta shige,
yayinda ya saka wa motan lock ya wuce inda ya faka na shi motan ya shige ya
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 109