Share this page
wallahi mutanen nan gab suke da tarwatsa mana ƙwaƙwalwa" ya idda magananfuska a marairaice, miƙa mai ruwa Yasmin tayi tare da faɗin "sha zaka ji sanyi, jinjina matakai yayi tare da amsa ya kafa kai, yana saukewa yace "ina Nafisat? Ta zo ta gogemun kaya" "tanaschool" Yasmin tace tare da zama kusa da shi, "wato ni ba zaki bani ruwan ba kenan?" Salmanyace tare da kallon Yasmin, kama kai tayi tare da faɗin "subhanallahi na sha'afa ne wallahi" tayi maganan tare da miƙewa da zumman ɗakko mai wani, "gashi Uncle Salman sha ka sanyayazuciya" Insu tace tare da miƙa mai ruwan da ta ɗakko mai, "yawwa mutuniyar shiyasa nakeyinki over" yace tare da ɓalle murfin ruwan ya saka a baki, se da ya sha sosai sannan ya ajiye taredasauke numfashi, "Yasmin in ki na son gaskiya karki sake ki karanci law, wallahi za su haukatar dake" Sadam yace tare da kallonta, dariya Farisat ta saki tare da faɗin "ba su haukataka batayaza su haukatata?" "Ai ƙwaƙwalwan mu ba daya ba ne, dan ƙwaƙwalwata ba ta wasan yarabane"yace tare da kallon ta, dariya Insu ta saki tare da faɗin "to ai dama Anty tace ba zata karanci lawba, maƙoftaka za tayi da Anty Farisat" ta idda maganan murmushin saman fuskanta na yalwatuwa ta wuce kitchen, "jarida!" Sadam yace tare da kallon ta, jinjina kai tayi tare da faɗin"Anty ne tace" "to ko ki koyi surutu, dan wannan se me baki, na ɗauka ma da Sa'adatu za ki maƙoftaka" "a'a Nafisat ce Anty tace zata karanci likitanci" "wai wayaga Dr Nafisat" yace taredasakin murmushi, murmushi Salman ya saki tare da faɗin "oga fa?" "Ai wannan dani za tayi maƙoftaka" yace tare da sakin murmushi, "dodon masu nefi zata zama kace, Allah ya tabbatar wa Anty cikan burikanta" "amen" Insu da ta shigo cikin parlor hannu riƙe da treyn da ta jerpmusu abincin da ta zuba a plates tace tare da miƙawa Salman na shi" murmushi ya saki taredafaɗin "ba zan yi nadaman kai miki ziyara Ɓadamayya a ƙafa ba" murmurshi ta saki tare da miƙama Sadam na shi.... "Ah-ah Sadam har ka dawo?" Babiya da ta fito daga ɗakinta tace tare da kallon shi, "eh Hajiyayahutu?" "Alhamdulillah gamu nan muna ta hutun dole, marabana da wanda ke gidan yari kaɗanne, kullum ina ɗaka kamar me lefi" murmurshi Salman ya saki tare da faɗin "Hajiya barka dafitowa" yayi maganan a girmame, "barka dai Salman, ya mamar ta ku?" "Tana lafiya tana gaidaki dakyau-dakyau" "to ina amsawa" tace tare da neman waje ta zauna, "a zubo miki abincinneHajiya?" Yasmine tace cike da ladabi, murmushi ta saki tare da faɗin "a'a a ƙoshe nake, banjimada cin wainar da Balarabe ya kawo ba" "yayi saura?" Farisat tace tare da kallon ta, "me akayi damaza, ai yana nan jibge, wannan in ba tausaya mai ku ka yi ku ka cicci ba ze kwana ya tashi" "bari in haɗa miyan jajjage in zo in ci da shi" Farisat tace tare da miƙewa ta wuce kitchen da sauri... "Oh ni ƴan nan, Salman kai baka gajiya da zuwa taɗi ne? Jiya ka zo shekaran jiya ka zo, shiyasafaake tsinewa samarin kusa da gida" Babiya tayi maganan hankalinta kwance, "to waya ce miki shi na kusa da gida ne? Shi saurayin cikin gida ne, kuma ban taɓa jin inda aka ce Allah ya tsinemanagida ba" Insu tace tare da zumɓura baki gaba, "oh ni Nafisatu wannan ƴa jira take in ce taktawanke ni, ba fa ni na ce ba? tun muna yara muke jin ana faɗin hakan, ko da yake bari in yi shirukar yarinya ta zaganmun iyaye" murmurshi Salman ya saki tare da bin su da ido, sallama Ziyadatayi ta shigo a natse, gaida Babiya da ta amsa sallamanta fuska a washe tayi tare da gaidaSalman da Sadam, amsawa duk suka yi da kulawa, "yallaɓiya ki zo Teacher ya ta ko da ƙafafunshi tunda dama haka ki ke so" tayi maganan tare da bankawa Insu harara, "Teacher!" Tacetaredamiƙewa da sauri, "kunga a inda take nuna rawar jiki, da ni na yi magana da ta banka munhararako ta tura mun baki gaba, a hakan ma se fa ƴan arziƙin na kanta, in ko aka ci karo da ƴantsiyanne a kusa yayyaɓamun baƙa za tayi hankalinta kwance" dariya su Yasmin suka kwashe dashi, yayinda Insu ko cikan ki ba ta ce ba ta fice.... "Allah dai ya shirya, to ke bi ta mana, kin mana tsaye a ka" tace tare da kallon Ziyada daketsaye, da sauri Ziyada ta fice, "kai Hajiya kowa ma baki bari ba" Sadam yace tare da kallon ta, "totazokiranta har ita da aka kiran ta fice ƴar saƙo na tsaye a kan mu" ta idda maganan tare da zarowayanta dake ruri a lalita ta ɗaga ta kara a kunni, "oh to bari in turo a shigo da ku" tace taredasauke wayan, kallon Yasmin tayi tare da faɗin "tashi ki shigo da su Goggon ku, sun zo waƴannanzabaniyawan ƙofan sun tsare su" jinjina kai tayi tare da warware veil ɗin kanta ta gyara zamanshi ta fice, "ka gani ko in kana son aike hankalin ka kwance to ka aiki Yasmin ko takwara, lafiyanAllah za su su dawo, amma ka ga Farisat da Insiyya yaran nan se dai in ce Allah ya ganar dasu" "me kuma muka yi mu ɗin?" Farisat da ta fito riƙe da plate dake ɗauke da waina tace taredaajiyeshi a gaban Salman, "fatan shiriya nake muku" Babiya tace tare da miƙa hannu ta ɗau wainaɗaya, "Hajiya ba fa dake na ɗimamo ba" tace kaman za ta saki kuka, tsaki taja tare da faɗin "ina dai Salmanu ki ka ɗimamo ma wa?" "Eh" tace tare da kallon ta, "to ai duk ɗaya abin Allah na annabi ne, shi ba ya hanani ɗauka ba, ko in ajiye maka abun ka ne?" Ta idda maganan tare da kallonSalman dake sakin murmushi, girgiza kai tayi da sauri tare da faɗin "ga ƙari ma in zaki ƙara" "tokinji da shike shi abin duniya be rufe mishi ido ba" tace tare da banka mata harara, kwaɓefuskaFarisat tayi tare da janye plate ɗin cike da jin haushi tace "kai ma ba zaka ci ba kuwa" dariyayasaki tare da faɗin "to ayi haƙuri" juyawa tayi zata maida kitchen, da sauri ya kamo plate ɗintareda faɗin "na tuba Kushi" tura baki tayi tare da sakin mai, "yawwa ko kefa, yi murmushi ki nahaskawa in ki ka yi" ya idda maganan a narke" murmurshi ta saki tare da kare baki, "ina miyan?" Sadam da ya ɗau ɗaya yace tare da kallon ta, "yana kan wuta, Yaya Salman ba ya cin wainada miya" tace tare da zama kusa da shi, taɓe baki Babiya tayi tare da faɗin "kwadai ji da shi" "ikonAllah, Allah me yanda ya so" Gude da suka shigo tace tare da kama haɓa.... Tana fita ta hangeshi tsaye kusa da gate, murmushi ta saki tare da ƙarisawa inda yake, murmushi ya sakin mata tare da amsa sallaman da ta ɗaga mishi, "sannu da zuwa Teacher mu ƙarisaciki" tace tare da nuna mai side ɗin baƙi, murmushi ya saki tare da wuce wa gaba, ƙarisowa wajenZiyada tayi tare da faɗin "kafin mu tafi ki tuna mun zan cire onburela" jinjina mata kai tayi sukashige, ruwa ta ajiye mai tare da neman waje kusa da Ziyada ta zauna, ɗauka yayi ya sha kaɗanyaajiye tare da ɗagowa cike da magiya yace "Insu yau gani na tako da ƙafafuna na zo biko, dukdakasa jin gamsashshen amsa da nayi akan saƙwannin da na aiko da su, na tura ta waya, na aikoƙafa da ƙafa, to yau gani na zo da kaina" murmushi ta saki tare da sadda kai, jin bata ce komai bayasa shi gyara zama tare da faɗin "Insu kin san muna buƙatarki a wannan tafiyan, ba zancemiki ke ce nasarar mu kai tsaye ba, amma ke ce gwanar mu, babu ke ba zamu kai gacin da mukefatada ƙwaɗayi ba, write dancers na buƙatar ki, kar ki watsa musu ƙasa a ido ki duba tsayin lokacinda suka ɗauka tare da ke ki musu alfarman dawowa dan mu cigaba daga inda mu ka tsaya" jinjina kai tayi tare da ɗagowa a natse cike da natsuwa tace "Teacher kasan me ne ne muradinatun kafin in kai haka, rawa shine muradina, ina matuƙar so da ƙauna, amma yanzu inda abindabana so da ƙauna shine, ta dalilin shin na rasa ganin numfashin Anty na ƙarshe, ta dalilin shi Antyta danne ciwon da take ji har se da ta tabbatar da tafiyana sannan ta iya bayyanawa, banajinzanƙara rawa a rayuwa na, na haƙura da shi har abada" tana kai nan ta share hawayen da sukazubomata..... "Allah me yanda ya so, yara a tsakiyan parlorn da uwarsu ta yi rayuwa suna bidirin su bayankoshekara ba tayi da mutuwa ba, lallai kuwa ga ababen tausayinan mun gani, to shi wannangardinwaye?" Suwaiba tace tare da neman waje ta zauna, "wannan duk ba faɗi ba ne kawai" Gudetacetare da jan tsaki, ganin yanda fuskokin su ya sauya lokaci guda yasa Babiya faɗin "Farisat kugaida iyayenku ku wuce ciki" ba musu Farisat ta buɗe baki da zumman gaishe su, "a'a riƙeabinki, ba ma son san a sani" Suwaiba tace tare da ɗaga hannu, miƙewa suka yi ba wanda yayi yunƙurinƙara magana suka wuce kitchen, "wani irin rayuwar yahudawa ake yi a gidan nan haka! gabjeje ƙato katulan maƙatulan ya zauna da gandara-gandaran ƴan mata waƴanda suka isa sukakawohaka" Gude tace tare da kama baki, "oh Gude baki gane Salmanu ɗan ɗakin Amina ba ne halan?" Babiya tace tare da kallon ta, "shine me Babiya? Dan yana yaron ɗakinta shine za'a barshi zaunecikin mata haka?" "Kai Gude kin cika fassaran abu ta hanyan da be dace ba" Babiya tace cikedagajiyawa, "a'a fa Babiya Anty Gude na da gaskiya, yaro ba dangin iya babu na Baba me ze saabarshi da ƴaƴa mata haka?" "Yi shirun ki Habiba ba zata gane ba, duk ranar da result ɗinhakanya bayyana namu Allah ya kyauta ne" Gude tace hankali kwance, "a uzubillahi minashshaiɗanirrajim, haba Gude wani fatan tsiya ne haka ki ke wa yaran nan?" Babiya tacezuciya ɓace, "duk ku bar batun nan ba shi ya kawo mu ba" Suwaiba tace tare da gyara zama.... "Ɗazu na iso na sauka gida se na tadda Lurwanu da matar shi a ciki, na tambayeshi ke yacemunwai kina gidan Yaya Abdussamad, abun yayi matuƙar ba ni mamaki, na ce ke kuma me ya haɗaki da zama a gidan shi bayan matarshi ta sa ya haramta miki gidan" Habiba tace cike da takaici, "yaushe kenan aka yi hakan?" Babiya tace idanunta akanta, "karma ki ja dogon magana Habiba, ranar da aka yi ukun Amina yaran nan da ki ka gani koran kare suka mana da ga mu har ita, saboda mun faɗi muggan halin uwar su, wai bayan nan ciwon miskiniyar ciki ya tashi suAli sukafututtuke fuska akan ita yakamata ta je ta zauna, in ƙarƙare miki batu yarinya ta ji sauƙi nasakati a waya na kira Babiya gata akan ta sallame su ta dawo gida, ta fa amsamin a lokacinkawai daga baya se ji nayi wai Lurwanu ya koma gidan, ita kuma Abdussamad yace za ta cigaba dazama da su" Gude tayi maganan rai a mugun ɓace, "wannan ma ai rainin hankali ne, tundabesan yakamata ki zauna a gidan shi ba ne se yanzu da wacce yake tsoro ta mutu, to wallahi bazesaɓu ba, ni da yara muka tattaro muka zo dan mu samu lokaci dake, dan haka sallamansuzaki yi mu tafi, ko ruwa Lurwanu be ga ya dace matar shi ta ba ni ba ina tsaye ya gama kora munbayani ya shige ciki ya bar ni da yara da kaya, se da na je gidan Anty Gude sannan na samu na kai jikinaƙasa na zauna" tayi maganan cike da bada umurni.... "Yanzu dai umurni ki ke ban in tashi mu je?" Babiya tace a sukunance, "ba wai umurni ba neBabiya abinda yakamata ne ta taso tun daga can ta zo dan samun lokaci da ke ai yakamataki duba, shekara kusan daya da rabi ba ku gana ba" Suwaiba tace tare da kallon ta, "nan ma gidane, zamu iya zama gaba ɗayan mu daga ita har ƴaƴanta" "a'a Babiya wallahi ba dalilin da ze sani zama a wannan gidan, tun asali ba'a ba mu fuskan zuwa ba bare zama, me ze kai ni sauka anan, wannan ma dan yazama dole ne shiyasa na zo" "to yanzu se yaya kenan?" Tace tare da kallonsu, "abinda ze baki takaici wai haka kawai ta ba shi gidan nan ya zauna, ko sisi be fiddawa ya bata, daɗaya daga cikin mu ne ta nemi alfarman da sun zugeta akan se mun bada wani abu" "Gudetacerai ɓace, "can musu yanzu in ta tattaro muka koma ba se ya nemi wajen zama ba" Habiba tacetare da kallon Babiya dake cewa "ba inda zan koma, duk wacce ba zata zo inda nake da zamabana yafe mata ziyaran ba se ta zo ba" da mamaki suka kalleta cike da takaici Gude tace "damaai na faɗa muku ba zata taɓa gamsuwa da abinda za muce mata ba, ta riga da ta ƙwallafa rai agidan nan, wallahi Babiya indai gidan Amina ne da ƴaƴanta da ki ka zaɓi rayuwa da su ga ki nanga su, dama ance duk wanda ya hau motan ƙwaɗayi a tashan wulaƙanci yake sauke shi" tayi magana a harzuƙe tare da miƙewa, ko kallon Babiya da maganan ya duki zuciyanta numfashintana slow down ba tayi ba.... "Insu banƙi abinda ki ka ce ba, se dai ki sani muna rasa ahali ga ba ɗaya amma muyi haƙuri, alokacin da rmuje jin raɗaɗin zamu ji ba zamu ƙara buɗe haƙwaran mu da niyyan murmushi babare dariya, amma da ga baya bayan komai ya wuce za mu cigaba da dariya, har da shewaInsu, zamu rungumi ƙaddara da hannayen mu biyu, se dai addu'a da zamu dinga bin su da shi, rashinAnty gaba ɗayan mu ne muka yi shi, bake ɗaya ba, uwace ta gari a gare mu, ta tsaya manadadukkanin ƙarfinta da aljihunta, ta ƙarfafa mana gwiwa, ta jamu a jiki, ba zamu mance halarcintaba, ita da kanta ta damƙamin ke akan na koya miki rawa dan amincewan da tayi da ni, kar ki butulcewa ni'iman mahaliccinki mana Insu, ya ki ke son wasa da Imanin ki, haka Allah ya ƙadartaba zaku sake magana da Anty ba, maganarki da ita ya ƙare, ba din kin zo wajen gasan nanbane" ya idda maganan cike da fata, ɗaga kai sama tayi ta maida hawayen da suka cika mata idotareda sakko kanta a hankali, "nogode sosai Teacher, se dai ba zan iya rawa yanzu ba, wataƙilakonan gaba" tace a sanyaye, "ba zan matsa miki ba Insu, in kinji za ki yi dawo da kan ki ƙofa abuɗetake Teacher da sauran yaran shi na maraba dake, sannan ki dinga tunawa da wacece ke, kar ki ɗau lokaci kafin ki yi tunani" murmushi ta saki me faɗi tare da jinjina kai, "tashi muje Ziyada" yace tare da miƙewa, narke mata fuska Ziyada tayi da alamun magiya tare da tashi ta bi Teacherda ya fice..... Har gate suka raka shi ya hau motan shi ya fice, dawowa ciki suka yi Ziyada ta tsinki onburelatarakata ta tafi Ita kuma ta dawo, kai tsaye main parlor tayi tana shiga sallaman da take ƙoƙarinƙarisawa ya maƙale saboda hango Babiya da tayi na dambe da numfashi wajen jawo shi, agujetayi inda take tare da kiran sunanta da ƙarfi, da gudu su Farisat da ba su san wainar da aketoyawa ba suka fito ganin yanda Insu ta riƙota tana kuka tana jijjigata yasa Salman saurinamsanta ya fice a guje yayi ɗaya daga cikin motocin dake parking lot, dafa mai baya suka yi aruɗe suna kuka, su Gude kuwa banda rawa ba abinda jikkunan su ke yi, dan sun tsorata haƙƙun, yana ƙoƙarin sata a mota ta riƙo hannun shi da ƙarfi tare da mai alamun ya sauketa, girgizakai yayi tare da faɗin "a'a Hajiya bari muje hospital, ganin yanda take girgiza kai ya sa shi kallonSadam da Farisat, "mu koma ciki" Insu tace tare da wucewa rai ɓa ce.... Kai tsaaye bedroom ɗin ta ya kaita, yana shinfiɗeta ya ɗago tare da kallon Farisat dake wayadaDr Hisham, banda kai komo a ɗakin ba abinda suke, ba jimawa ya shigo cike da natsuwa, dubatayayi sosai ya rubuta magani ya ba wa Salman, da sauri ya fice bayan ya amsa Sadamya bi bayanshi, "ku kwantar da hankulan ku, ba wani abu firgici ne kawai yanzu kuma alhamdulillahbugun zuciyanta ya dai-daita" jinjina mai kai suka yi ba wacce ta iya magana a cikin su, sallamansu yayi ya fice, duƙawa a gabanta Insu tayi cikin rishin kuka tace "ke ɗaya ce uwar da ta ragemana a kusa damu, inuwar da muke fakewa a ciki in rana ya fatsatso, kar ki ce ke ma zaki tafi ki bar mu, ki temaka mana kar ki rabu da mu, muna matuƙar sonki, muna ƙaunanki Hajiya, danAllah ki tsaya damu, kar mu rasa bangon jingina lokacin da jiri ya ɗibemu, kar mu rasa kafaɗankoka damuwar mu, kar ki ƙara tarwatsa mana zuciya a karo na biyu" ta idda maganan cikintsantsan rauni, jawota Babiya tayi ta rungume tsam-tsam tare da faɗin "daina kuka Insiyya, dainakuka, ina tare da ku in sha Allah, ba abinda se raba mu se ikon mahaliccin mu" rumgumetasukayi gaba ɗayan su suna kuka me jiniya, zame jiki Insiyya tayi kamar wacce aka tsungula ta miƙeamatuƙar fusace ta fice.... Tana shiga cikin parlorn ta tadda su zaune jigum-jigum, cikin matuƙar fushi ta nuna musuƙofatare da faɗin "ku tashi ku fice mana a gida, wallahi ko da wasa wata a cikin ku ta kuma takobanzayen ƙafafunta se mun ɓalla, a she wawancin ku be bar mahaifiyarku ba ma, to in kungaji da ganin tana shaƙan numfashi da fesarwa mu yanzu muka fara buƙata" buɗe baki Habibatayi zatayi magana Suwaiba ta hanata, "barta ta tofa A a wajen nan ta ga yanda zan yagalgalata, ku fuce kafin zuciya ta ɗibe mu mu tozarta ku" ta idda maganan zuciya na sama da ƙasa, da sauri Yasmin da ta biyota ta kamota tare da rumgumeta tsam-tsam, "daina ɓata zuciyanki akansu, inwani abu ya same ki ba damun su zeyi ba, tunda suka iya yunƙurin kashe mahaifiyar su" tayi naganan tare da janta ta zaunar da ita a saman kujera, ƙarisawa inda wayan da ake amfani dashi wajen sanar da abu in ya faru a anguwan tayi ta danna numba ta kara a kunni, ana ɗayawatace"Amina's house no. 178 a turo security's" tana kai nan ta sauke, ko kallon inda suke ba tayi bataɗago Insu suka koma bedroom ɗin Babiya, ƙofa Gude tayi da sauri tare da faɗin "ba mutumci neda wannan masu zubin mutanen farkon ba, se su saɓamu" tana kai nan ta fice daga parlorn.... Comments fans🥰🙏 🫀MUGUWAR TSOKA 🫀 {🫀TA'ARE KALLUƊE} [Muscle Cramp🫀] ) عضلة سيئة ( 🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_ https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466 written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم By Yardajjiya👩 💻 Page. Ten Shigowa parlorn Balarabe yayi a natse, bayan shi su Gude ne da Yaya yasa yaje ya taho dasu, zama suka yi gaba ɗayan su tare da tattaro natsuwa, dan da gaske abinda ya faru ɗazu ya sanyaya su... Gyara zama Yaya yayi tare da faɗin "ku da kan ku kun san abinda ku ka aikata yau be da cebako?" Yayi tambayan idon shi akan su, girgiza kai Jummai tayi tare da faɗin "wallahi Yaya Abdussamad ban san sun aikata ba, se yanzu a hanya Balarabe ke faɗamin" "da su yake ai badake ba" Lurwanu yace cikin ƙunan labarin da Babiya ta ba su, "Abdussamad wannan abundukbekai yanda fa ku ke tunani ba, ban san meyasa Babiya hakan ba, ana abinda yafi haka da ita, koagabanta amma ba ta komai se yanzu" Gude tace rai ɓace dan ta ga kaman rainin hankali zasununa musu, murmushi me ƙuna Babiya ta saki tare da girgiza kai, miƙewa Ali yayi a mugun fusace tare da zare belt ɗin jikinshi cikin sauti me nuna tabbaci ga wanda ake wa maganayace"wallahi kinji rantsuwar ɗan musulmi kenan ki ka ƙara cewa tak a wajen nan se na zane ki" cikeda mamaki ta buɗe baki za tayi magana Suwaiba da ba ta hangi sauƙi a fuskan Ali ba tayi saurindanne bakin da hannunta na dama tare da girgiza mata kai, "zauna Ali" Yaya yace cike da mamaki, zama yayi zuciya be daina sama da ƙasa ba, gyara murya Yaya yayi tare da faɗin"matsayinki ta me hankali babba gare mu a ce ana samun wannan ɓarakan daga gare ki tomuidan muka yi ki ce me?" "Me ko zance ai kun yi abinda yafi haka ma amma ba'a maidashi wani abuna daban ba, se ni Gude ina furta ƙaramin magana ze zama babba" miƙewa Ali yayi a fusaceyayi kanta, riƙoshi Yaya yayi da sauri tare da faɗin "bari mana Ali" "sake ni Yaya Abdussamadsakeni, wallahi se na naƙasa shegiya tanbaɗaɗɗiya mara amfani" yace a harzuƙe "ga ka nan shegetanbaɗaɗɗe, mahaukaci mata ta ido, har akwai wanda ya kai ka tambaɗewa ne ma, mahaukacinbanza da wofi, sake shi Abdussamad ya yi gagin taɓani ya gani in ze yi kwanan gida yau" Gudetayi maganan rai ɓace.... "Wannan wani irin magana ki ke haka Anty Gude!" Jummai tace rai ɓa ce, "abinda ki ka ji, kar ki wani yunƙurin kare shi kamar yanda ki ka saba Jummai, wallahi Ali ya sake yayi gan-gancintaɓani se na ga uban da ya tsaya mai" tace cike da ɗaukan alwashi, "sake shi Abdussamad" Babiyatace hankali kwance, "a'a Hajiya ba za'ayi haka ba" Yaya yace tare da kallon ta, "sake shi bazetaɓe ta ba" tace tare da kallon shi, ba musu ya sake shi tare da nuna mai inda ya tashi, zamayayi zuciya na tafarfasa, "Aliyu ka cika ɗa na gari me tare da albarkan iyaye, nayi matuƙar alfahari dakai a yau, na baka umurni matuƙar Gude ta ƙara furta wata kalma anan wanda be gamshekabaka tabbatar jikinta ya faɗa mata" buɗe ido waje gaba ɗaya suka yi da mamaki banda Ali dakejinjina kan farin ciki, juyawa ga Gude tayi tare da faɗin "ko wani ɗan adam tsoron ranar nadamamara amfani yake, se dai gashi yau wannan nadaman ya riske ni, akan buƙatunki na take haƙƙinkowa na biya miki, kin kawo zance duk da na san bakya da gaskiya a ciki na ara na yafa naci zarafi da mutumcin bayin Allah, yau gashi ina nadama wanda maraban shi da babu ba tazara, yauna tabbatar da haƙƙin Amina ke ɗawainiya dani, zaluncin da na mata ne Allah ke mata sakayya, yau har ta kai da ni Gude ki ka kalla ki ka kira da kwaɗayayyiya, to Allah nagode maka tundaagidan ɗana nayi kwaɗayin ba'a gidan ɗanki ba, wallahi na yi rashin ɗiya ta mutumci me maidaalheri da sharri, Amina duk da abinda na ke mata ba ta taɓa nuna ɓacin rai a ido ba bare akai tagaya mun maganganun da ranta yake so kamar yanda ku ke min" tana kai nan ta fara sharehawaye.... "Kar ma ki tada hankalin ki akan waƴan nan marasa hankalin, babbar ƴa ce baki dace da itaba, dalilin da yasa ki ke ta ganin waƴan nan abubuwan kenan, da a ce Allah ya ba ta hankali daiyalanki sun zama yanda ki ke fata, to Allah be sanya mata hankali ba, sannan ta bi sauranduktaɓata musu tunani, so suke su tunzuraki ki ta da hankalin ɗanki ki takura mai akan komawacangidan, se Allah be basu sa'a ba, kwaso miki ƴa tayi dan rufe abun kunyar dake gab da sa tacikinkunya a inda ta baro" Ali yace tare da banka ma Habiba harara, "me kake son cewa ne YayaAli!" Lurwanu yace tare da kallon shi da mamaki, "autan ta ce ta ɗakko mata abun kunya, ubankumaya rantse in dai aka zubda a bakin aurenta, shine ta tattaro yarinyar ta kawowa magajiyar bariki ta rainan musu cikin" Ali yace a tunzure, "ciki!" Jummai da Babiya suka ce baki a haɗe, Lurwanuda Balarabe da Yaya kuwa gaba ɗaya kasa magana suka yi saboda yanda maganan ya dokesu, "ƙwarai ciki, dama ai duk wanda be ji bari ba ze ji ho-ho, ta raina miji be isa ya tsawatawa yarinyaba, be da kataɓus akanta, yarinya ta raina shi ba ta ganin shi da mutumci da daraja, cikinnaukukenan wannan, biyun duk zubarwa take zuwa a yi, a wannan ne yace ba za'a zubar ba, inkumatazubda a bakin aurenta, dalilin da yasa ta tuno dake kenan bayan shekara ɗaya da rabi, nandaDimau ta gagara zuwa

Chapter 12 of 109