kayi kana ta faɗa mata rashinjina
baka faɗa mata jina ko ɗaya ba ko uncle Abubakar? Anty kar ki ɗauki abinda yace miki kogudaɗaya, ki ji nawa shine asalin gaskiya" ta idda magana cike da yanayinta, murmushi ta saki taredafaɗin "ni jin maganarki ya faɗa min, be faɗa mun ƙin jin ba" dariya ta saki tare da faɗin "a sheuncle Abubakar kana yi na dai" dariya duk suka saki tare da bin ta da ido....
"Dubi waye a nan?" Jabir yace tare da nuna mata matar shi dake zaune tana bin ta da idomurmushi fafaɗe a saman fuska, "ai kallo ɗaya za'a mata a fahimci wacece, matarka ce gashi nankunyi kama" tayi maganan cikin yanayinta tare da sakin murmushi, dariya dukansu suka saki
tare da kallon ta, "da gaske uncle Jabir tsakanin miji da mata in so yayi so zaka ga suna kamafa"
"wannan hadisin daga ina ya fito?" Yace tare da sakin dariya, "masana soyayya ne suka fitar" tacetare da sakin murmushi, "gaskiya wannan kam se su ɗin" yace tare da kallon ta, da sauri tawuceinda matar shi ke zaune tare da faɗin "barka dai Anty sunana Insiyyah a gajarce Insu, uncleJabirna yawan ba mu labarin kirkin ki, a gaskiya kin fi Anty Luba kirki" ta idda maganan tare dasakindariya, dariya suka saki tare da kallon ta....
"Serious fa" tace tare da basar da fuska, "meyasa ki ke ƙasa da murya ɗaga mana yanda zatajiki
ta wanke ki da kyau" Alhaji Munnir yace tare da sakin murmushi, zare ido tayi tare da faɗin"wannan boss ce fa, Allah sarki uncle Munnir ni fa kai nake tausayawa shiyasa nake ɗaga mataƙafa, inba haka ba ai kowa yasan karon boss da actor ba daɗi" tace tare da kallon shi, dariyayasaki tare da faɗin "ko? Kenan ke ce actress ɗin ita kuma boss?" "Yeah" tace tare da juya mai ido, dariya ya saki tare da bin ta da ido, "da gaske uncle gudu nake kar Hajiyarka ta ɗage ma tallafingirki na kwana bakwai" tayi maganan tare da sakin dariya cike da yanayinta.... Buɗe baki tayi da zumman magana ringing ɗin wayanta ya taka mata burki, zarowa tayi taredafaɗin "oh baby Yasmin" tayi maganan tare da ɗaga wayan ta kara tare da faɗin "kun taso?" Jinamsan da ta bata yasata kwaɓe fuska tare da ɗaukan jakanta da ta yasar lokacin da take maganata saɓa ta wuce tare da faɗin "amma ban ji daɗi ba" girgiza kai Jabir yayi tare da faɗin "uwar
rigima" "da magana" SSB da be nuna alamun yana wajen ba yace tare da kame fuska kamanbashi yayi maganan ba....
"Wallahi Mommy ba zan ƙara zuwa inda yarinyar nan take ba, kinga yanda ta wulaƙantani agaban friend's ɗina kuwa, haka ta tafi ta bar mu a tsaye wai tana sauri, wa tafi sauri? Ina cekasheduk wani hidimana nayi na kwashesu muka je" Jabiida tayi maganan zuciya a matuƙar ɓacetareda kallon Mommy dake bin ta da ido, "to me ne wanann ɗin? Me neman biyan buƙata se yarufeido da kunni, ance miki samun abu me daraja sauƙi ne da shi? Dama ba ki shiryawa ji da gani baki ka ce kin shiryawa wasan, lallai kina buƙatan ƙarin horo" Mommy tace cike da mamaki, "Mommy wallahi raina ne ya ɓaci" tace tare da zama a sanyaye, "to ya ki ka iya?" Tace taredakallon ta, "ni dai a samu wani mafitan, amma na gaji da wannan tiƙin, yarinyar ko ganina dadaraja ba tayi" "akwai wani abu da nake shiryawa, dama yakamata ki janye jiki daga inda take, inkomai ya kankama yanda nake so da kansu za su ne me ki, ba ita kaɗai ba hatta shi da mahaifiyarshi dan ke ce zaki zama rufin asirin su" nagartaccen murmushi ta saki tare da faɗin "wallahi
shiyasa nake masifar sanki Mommy" murmushi ta saki tare da jin hukuncin da ta yanke shinezekawo cikan mafarkan su gaba ɗaya daga ita har mijinta har ƴarta....
Comments fans🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙
_We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Thirty two
A jere motocinsu suka shiga wajen, saurin buɗe mai mota aka yi ya sakko a natse, sanye yakedawata ƴar ubansun shadda milk colour riga da ƴar ciki da babban riga wanda taji ɗinkin zamani
dai-dai da shekarun shi, fuskan shi sanye da facemask wanda tayi kala da kayan jikin shi, watani'imtacciyar hulane sanye a kan shi banda ɗaukan ido ba abinda take, ƙafan shi sanye datakalmi half cover, irin wanda ya gaji da jin kuɗin nan, banda tiririn gamshi babu abinda yake, yana yana iddasa sakkowa jami'ai na musamman suka mai ƙawanya, juyawa ga Jabir dakekusada shi yayi tare da mai maganan sakanni, murmushi ya saki tare da juyawa da hanzari... Tsaye take kusa da Hajiya ba su daɗe da sakkowa ba, sanye take cikin shadda irin colornnashi, ba ƙaramin aiki aka zuba mata ba, duk wanda ya ɗaga ido ya kalleshi se ya ƙara, mayafi babbatayafa wanda ya rufe mata yawancin jikinta, jakan nan goye a baya takalmin ƙafarta me
matsakaicin tsini, "wow" tace tare da bin yanda decoration's ɗin da aka ƙawata wajen da shi daido, murmushi ta saki tare da kallon Hajiya dake ce mata "mu ƙarisa can" ko kafin ta yi yunƙurinɗaga ƙafa Jabir ya iso a hanzarce tare da faɗin "SSB na kira" nagartaccen murmushi ta saki tare
da bin bayan shi a hanzarce, suna ƙarisawa ta kama hannun shi da ya miƙo mata suka nufi wajenda aka tana da dan zaman shi....
Zaman su ba wuya aka nemi ganinshi a gaban al'umman dake cike da wajen, miƙewa yayi anatseya nufi wajen, ba wanda yayi zaton Insu ba zata miƙe dan bin shi ba amma suka ga ta matsekomotsi ba tayi ba, yana ƙarisawa aka nuna mai inda ze tsaya ba musu ya ƙarisa ya tsaya taredafuskantar al'ummar dake gab ta fasa wajen dan tsaban yawa, tashi chief judge yayi a natserikeda oath paper ya ƙarisa gaban shi ya ajiye mai tare da komawa gefe ya tsaya, gyara tsayuwayayi
a natse idon shi akam papern...
Tun sakkowan su daga mota su Farisat da suka kasa suka tsare a gaban tv suka saki ihu sabodahasko fuskan Insu da aka yi cikin shiga na tsan-tsan ɗaukan hankali, murmushi Yaya ya saki idonshi a kan fuskan Insu dake ta sakin murmushi, ana nunota a kusa da SSB ya lumshe ido yanamefatan kasantuwar su a haka na har abada....
"Ni Sahabee Sadam Ɓadamayya, a matsayina na shugaban ƙasar Ɓadamayo ina me rantsuwadabada tanbaci akan zan gabatar da mulki na bi sa gaskiya da amana, babu alfarma ko sani, dukwanda yayi yunƙurin katsalandan ko karan tsaye ga mutuncin mulkina zan kauda shi ba taredadubi da waye ba" yayi maganan a kausashe cike da tabbaci, banda bin shi da ido ba abindasumrpresident su ke yi, dan gani suke kaman da su yake, su Insu dake bin shi da ido ma ba ƙaraminburgesu kalaman yayi ba, jama'an ƙasa ma, maganan ba ƙaramin tsumasu yayi ba, nan sukadinga taya juja murna da farin ciki, kafin wucewan wasu sakanni, jawabin shi ya zagaye birni daƙauyen ƙasa, ya tsallaka maƙoftan ƙasa ya riski ƴan ƙasa dake can..
Sauke wayan da take ɗaukanshi video tayi a natse tare da sa gefen hannunta a hankali danufin
share hawaye, miƙa mata tissue Lawiza dake zaune ita da Ibrahim ta bayan su tayi cike dakulawa, amsa tayi tare da mata godiya ta goge, ɗaukan takardan chief judge yayi ya komamazaunin shi ya zauna, miƙewa former president yayi a natse ya amshi Alƙur'anin da aka miƙamishi ya nufe shi a natse, ba shi hannu yayi suka yi musabaha aka ɗauke su hotuna da video'skafin ya janye ya miƙa mai Alkur'anin, amsa yayi cike da natsuwa ya rungume ƙam-ƙam, miƙamai constitution aka yi a natse, amsa yayi ya miƙa wa SSB a natse fuska washe da murmushi, amsa yayi cike da natsuwa, "bismillah Mr president SSG yace tare da nuna mai hanya, saukayayi
a natse har wajen zaman shi suka raka shi tare da barbazuwa suka zagaye shi, iso aka ma formerpresident ya hau wajen abun magana yayi bayani sosai sannan ya koma ya zauna, nan akadingaba su dama suna hawa suna bayani, se da aka tabbatar da an gama duk abinda ya dace, sannanaka umurce su da su tashi, miƙewa yayi a natse tare da riƙo hannun Insu dake ƙoƙarin miƙewa, kai tsaye mota suka nufa, nan kowa ya miƙe dan yi wa mr president rakiya zuwa white house..... Suna shiga aka wuce da SSB office ɗin shi su kuma a kayi ciki da su, yanda jami'ai ke ba Insukulaya zafafi zukatan su Lubabatu se dai sun matse saboda gudun ɓacin ran Hajiya dan ta gargaɗesusosai, suna shiga aka nuna musu ɗakunan dake part ɗin president, kallon Insu Hajiya tayi dakulawa tare da faɗin "a sama zaki zauna ko a ƙasa?" "Ina sama" tace tare da sakin murmushi, murmushi ta sakin mata tare da faɗin "ke da sama akwai amintaka me ƙarfi, to kuje su nunamiki
inda yakamata ki zauna" murmushi ta saki tare da nufar up stairs, "Nabila ta hau can ita matunda ba ta da hayaniya" Lubabatu tace tare da kallon Hajiya, "me kuma za tayi a can? Munaƙasani da su, tunda kun dage se sun zauna anan ɗin, saman a nan bedroom ɗin Sahabee yake, bamaza su yarda ayi yawa a can ba" Hajiya tace tare da neman waje ta zauna... Wuce wa Insu da ba ta ba ma abinda suke cewa mahimmaci ba tayi zuciya ƙal, waƴanda zasununa mata inda zata zauna biye a bayanta, tana idda hawa hoton ta da Anty ya marabceta, dariyata saki me yalwa cike da farin ciki ta ƙarisa da sauri ta rungume hoton, "oh my Anty, gamuawhite house" tayi maganan tare da ɗago ido ta zube ma fuskan Anty, "Ma, mu ƙarisa ga ɗakincan" ɗaya a ciki tace cike da ladabi, ba musu ta janye jiki ta nufi inda ta nuna mata, har bakinƙofasuka rakata, se da suka tabbatar da shiganta sannan suka juyo...
"Hajiya wai da me yarinyar nan tafi sauran yaran nan ne? Meyasa ita ki ka amince mata tazaunaa sama? Meyasa ba zata sakko ƙasa kamar sauran yaran ba? Idan gudun hayaniya ake Nabilatafita natsuwa da taka tsan-tsan, irin wannan abun da ki ke se ki sa mu dinga zargin ko akwai wani
abun da ba mu kai ga sani ba ne, sannan su kan su yaran ba daɗi za suji ba dan kin fifita bareakan su" Lubabatu tace cike da ɓacin rai, "Nabila haura sama" Hajiya tace a natse, "a'a HajiyadanAllah kar ki ɗau zantukan Luba kin san wani zubin ba tunani ne da ita ba" A'isha tace cikedamuryan rarrashi, "a'a A'isha barta ta haura ta zauna, menene a saman? Sauran ma duk suhauracan" "ba wacce zata haura duk anan za su zauna" Yasmin tace rai ɓace tare da bankawa Nabiladata yunƙura harara, "a'a da kun barta ta haura, tunda uwarta ba hankali ne da ita ba, sabodarashin sanin darajata da mutumcina ba ki duba idanun baƙin ido ba ki tsaya ki na rattafamunzance aka haka, nagode Luba, nagode, daɗin da nake ji kin haifa, ga su nan" "Hajiya ni fa bawani
abu na ce ba" "wallahi Luba ki ka ƙara cewa auf a wajen nan se na ci mutuncin ki" A'isha tacecikeda takaici, shiru tayi ba din zuciyanta ya so ba, "ta tashi ta haura, tunda da ɗakunan a can, setazaɓi ɗaya" Hajiya tace a natse tare da kallon A'isha....
"Hajiya barta anan cikin sauran ƴan uwanta, ba wanda tafi a cikin su da zata ce ta haura sama, bama ta yanda za'ayi su taru a ta inda yake" A'isha tace tare da kallon ma'aikatan dake barbajekowa na abinda ya dace, kiran biyu a ciki tayi tare da ba su umurnin sukai kowa inda ya dace, bamusu suka tarkata yaran dan nuna musu masaukin su, juyawa ga su Maude dake zazzauneagefeHajiya tayi tare da faɗin "Maude kuma muna tare da ku a nan, saura kuma su koma can" jinjinakai Maude tayi cike da farin ciki tare da godiya, murmushi Lamunde ta saki cike da ɗin binfarinciki, "godiya muke Hajiya" Lawiza ta ce a girmame, murmushi ta sakin musu ba tare da tacekomai ba...
Tana shiga ɗakin ta saki ido da baki tare da sakin nagartaccen murmurshi, "wowaljannar duniyakenan ina kuma ga aljannar lahira, Allah ka lulluɓe mu da rahmarka din tsarkin zatinka" tayi
maganan tare da faɗawa a saman fafaɗeɗen gadon da ya kusan cinye rabin ɗakin, juyi kawai
take tana birgima, jawo waya tayi ta saita camera ta fara wanke kanta da hotuna cike da farinciki, se da ta gaji dan kanta ta sauke wayan ta haye whattapp ta turawa su Yasmin da Nachmasannan ta ajiye wayan ta miƙe tana ƙoƙarin leƙa toilet a kai knocking ɗin ƙofar, tsayawa tayi tareda faɗin "yes" turo ƙofan ma'aikata biyu suka yi suka shigo a natse tare da mata bayaninabindaya kawo su, cike da farin ciki tace "ku jera mun su a wannan bangon, yanda ina farkawa zanfaracin karo da kyawawan fuskokin su" tana kai nan ta shige toilet murmushi suka saki tare dafarajera mata hotunanta da aka kwaso daga can gidan....
Yana zama a saman kujeran ya lumshe ido tare da faɗin "Alhamdulillah da dukkan ni'imominkaya rabb" yayi godiyan a hankali yanda shi kaɗai ya ji abin shi, buɗe ido yayi ya watsawa manemalabarai dake ta kashe mai ruwan video's da photo's, murmushi ya saki tare da janyo takardadabiro, rubutu yayi na tsayin mintuna 20 kafin ya dago ya miƙa ma Jabir dake tsaye kusa da shi yaja kujeran baya kaɗan ya miƙe a natse, nan SSG ya dafa mai baya tare da rakiyan wasu dagacikin ƴan jaridu, miƙa ma me magana da yawun president Jabir yayi tare da faɗin "a bayyanamaƙasa a yau kar a bari se gobe" yana kai nan ya fice, ya dafa musu baya, shigewa motoci sukayi
suka nufi masauki, tun kafin su ƙarisa aka sanarwa su Hajiya me girma president na zuwa, yanashiga Hajiya ta taso a natse ta rungumeshi tare da faɗin "ma sha Allah, ma sha Allah, ma shaAllah, Allah ya baka ikon mulkan mu bi sa gaskiya da amana" "amen" yace a natse tare dasakafiskan shi a saman kafaɗanta na hagu tare da lumshe ido, nan ƴan uwa suka ta so kowa dairinfatan alherin da yake mai, haƙuri SSG ya bawa wasu saboda jimawa da suka yi suka wucedankai
shi masauki....
Ficewa yayi daga office ɗin da sauri riƙe da takardan, dafa mai baya journalist's suka yi a
hanzarce, juyowa yayi yayi excuse ɗin kan shi kaɗan ya ja gefe ya danna kira cike da firgici, anaɗagawa yace "Mr president da matsala, mutumin nan ko minti 3 be yi a saman kujera ba yaƙaddamar da firgitattun abubuwa guda uku" yayi maganan a rikice, "wanne da wanne?" Muryanformer president ya bayyana ras, ɗago papern yayi tare da faɗin "buɗe boda, ya ba da cikakkendama na siye da siyarwa daga sauran ƙasashe, sauke farashin kayan abinci, ko wanne da kuɗinda ya yanke mai, tare da tsatstsauran hukunci ga duk wanda aka samu da ƙin bin doka, setallafinman fetur da ya saka" ya idda maganan murya na rawa, shirun mintoci yayi kafin yace "anbayyanama manema labarai ne?" "Yanzu dai za'a bayyana" "okay a bayyana, zamu yi magana"
"okay Mr president" yace tare da sauke wayan ya nufi manema labarai dake tsayuwan jiranshi
tare da tattaro natsuwar shi da ke gab da guduwa....
Yana zare wayan ya yi shiru idon shi tsaye ƙyam waje guda, shigowa Mommy tayi a natsetaajiyemadaidaicin trey dake ɗauke da butan tea da cup's, "a saka?" Tace tare da kallon shi, ganinbekomotsa ba ya sa ta zama a natse ta taɓa shi, firgit yayi tare da bazamata ido, "lafiya kuwa?" Taceda kulawa, girgiza kai yayi ta miƙe a natse ya shige bedroom ɗin shi, zama yayi a samansofayadanna number ya kara a kunni...
A na ɗagawa yace "akwai matsala yallaɓai" "Allah ya raba mu da ita, me ke faruwa?" Wani
dattijon murya ya doki kunnuwan shi, "Sahabee ya ƙaddamar da abu uku masu rikicin gaske" sautin murmushin shine ya bayyana ras tare da faɗin "na san za'ayi hakan, kar ka damu, kubarshi yayi duk abinda ze yi, lokacin shine in ya wuce ba samun daman yi ze yi ba, ku barshi yaɗanɗana zaƙi da garɗin mulkin tukun se mu kai mai ziyaran taya murna" murmushi former
president ya saki tare da faɗin "mu ba shi ƙafa kenan?" Ya jefa tambayan murmushi na kuɓucemai, dariya ya saki tare da fadin "daɗina da kai Menasara saurin fahimta" dariya ya ƙyalƙyacedashi tare da faɗin "nagode yallaɓai ka huta lafiya" yana kai nan ya katse kiran fuska yalwacedamurmushi.... Miƙewa yayi a natse ya fice zuciya wanke tas, da ido Mommy ta bi shi dan yanda ya fito baki yakasa rufuwa, "kana lafiya kuwa Life!" Tace cike da mamaki, murmushi ya saki tare da faɗin"gatabbaci ma zuba mun tean nan in sha" kallon daƙiƙu ta mai ta ɗaga kofi ta fara tsiyaya mai.... Da wannan labarin farin cikin da aka sanarwa manema labarai ƴan ƙasa suka kwana cikedafarinciki tare da ma mr president fatan alheri, ta ɓangaren su former president ma hakan takedukdana ciki na ciki, amma sun dake saboda kwantar musu da hankali da aka yi, shiko goga koajikinshi yana shiga ɗaki ya rage kayan jikin shi ya ɗauro alwala ya gabatar da sallah raka'a biyuyaƙara godema Ubangijin shi da duk wani ni'ima da ya mai ya haye gado ya ja blanket ya lumsheido ba jimawa barci me ɗankaran daɗi yayi awan gaba da shi...
"Momy! Momy! Zo ki gani, zo ki ga ikon Allah" Nafi dake zaune dirshan tana kallon tv tacearikice, da sauri Gude ta fito tare dw faɗin "Nafi watarana se kin yi ajalina da wannan shegen kiradaki
ke mun mara madafa" "Momy dubi Insu! Wannan ba Insu ba ce" tace tare da nuna mata tv, dai- dai lokacin aka dalla Insu tsaye gefen SSB tana magana da Jabir, fiddo ido waje Gude tayi taredafaɗin "Insu!" "Wallahi ita ce" Nafi tace cike da tsan-tsan mamaki....
"Dama ance suna da dangantaka da shi, a she da gaske ne gata tsaye kusa da shi" tace cikedafarin ciki, "dallah rufe mun baki shashashan banza da hofi, tana tsaye a gaban shi shine me?Dukkin bi kin dame ni" tace a ƙufule tare da komawa bedroom ɗinta jiki a mugun sanyaye zuciyacikeda hassada da ƙyashi, taɓe baki tayi tare da komawa ta zauna ta cigaba da kallo hankali kwance... Rayuwa ya cigaba da tafiya, rana na fitowa na faɗuwa, kwanci tashi asaran me rai, yau da hawanSSB kan karagan mulkin ƙasar Ɓadamayo wata biyu, ihu ke tashi a drama village, banda kiranInsu! Insu!! Insu!!! Ba abinda student's dake cike da wajen ke yi, wani tsalle da ya tafi da zukatada idon sauran student's ta saki tare da juyi me ɗaukan hankali ta diro ta buɗe hannayentaredakarya tsayuwa ta tsaya ƙyam, ihu suka saki cike da farin ciki, da gudu Nachma ta haye samanwajen ta rumgumeta, jin yanda take sakin haki da numfarfashi ya sa ta saurin zare jiki ta riƙotasuka sakko wajen, sakkowa sauran ƴan ƙungiyan na ta suka yi cike da farin ciki, dan sunsansungama burgewa, zaunar da ita tayi tare da faɗin "sannu" jinjina mata kai tayi tare da sakinhawayen dole, goge mata tayi tare da faɗin "sannu ze daina, nemo natsuwa ki sa ma kanki"
jinjina mata kai tayi tare da bin ta da ido, da gudu Hisham ya ƙariso tare da faɗin "meyasameta!"Girgiza kai tayi tare da faɗin "hakin nan ne dai" "oh god wallahi tunda gasan nan ya gabatofargaban hakin nan kawai nake" yace cike da damuwa, "yana lafawa" Nachma tace cike dakulawa idonta akan Insu...
Jin an kiran sunan na uku ya sa su maida hankali a wajen, "the winner's is white dancer's" mefaɗa yace da ƙarfi tare da kallon Insu da ta saki dariya cike da farin ciki, da sauri ta miƙe Nachmata kamata suka nufi wajen, wajen tsayuwa aka nuna mata tsakiyan na biyu da na uku, ratayamata lambar yabo a kayi, ba ma na biyu hannu tayi suka gaisa ta bama na uku ana musuhotosuka sauka sauran ƴan ƙungiyanta suka hayo cike da farin ciki, award ɗin su me zane star dakewalwali da ɗaukan ido aka ba su, nan suka shiga murna tare da ɗagawa sama suna tsalle....
"Riƙo Insu dake tsakiyan su Nachma tayi tare da faɗin "muje an manna grade level" "okay bari incanza kaya" tace tare da wucewa inda aka ba su dan kimtsawa, fitowa tayi sanye cikin gowndin
lace wanda yayi masifar amsanta milk and green color ya ji duwatsu masu walwali, "riƙe munnan" tace tare da ba ta jakan hannunta ta duƙa dan saka belt ɗin takalmin, tana kammalasakawa ta ɗago ta gyara zaman veil ɗin da ta ɗaura a saman ka ta amshi jakan ta goya taredafaɗin "muje, na san kin ƙosa ki ga ko kin haye ko?" "Wallahi ƙirjina se bugawa yake, se dai nafi
zakwaɗin zuwa inga Abba da Umma" dariya ta saki tare da faɗin "muje to" .... Suna gab da ƙarisawa Khalim ya ƙwala musu kira, tsayuwa suka yi cak tare da juyawa a natse, daɗan sauri ya ƙariso tare da faɗin "congratulations kin yi ƙoƙari kin rantse se kin ɗauki awardɗinwannan shekaran gaba ɗaya" dariya ta saki tare da fadin "ku je ku ƙara dagewa kai da sauranƴanteam ɗin ka, karawa da Insu se jajirtacce, da dukkanin ƙaunata nake rawa" dariya ya saki taredafaɗin "na yarda, se ina haka?" "An manna grade level ne zamu gani" Nachma tace tare da kallonshi, fidda ido waje yayi tare da faɗin "da gaske!" "Wallahi ba jimawan nan Samir Bilya ya kirani
ya sanar mun" "oh" yace tare da juyawa da sauri" dariya suka saki tare da bin shi da ido....
Suna ƙarisawa suka bi sauran student's dake neman sunayen su suma, bin sunayen suke anatse"wayyo Insu" Nachma tace cike da farin ciki tare da juyowa da hanzari ta fara nemanta, hangotaya sa ta ta matsawa inda take tare da faɗin "Insu!" Juyowa tayi ƙirji na bugun tara-tara taredafaɗin "nawa!" "First class 5.00" ta faɗa da ƙarfi, ihu suka saki tare da rungume juna, suka faratsalle, "ƙwaruwa" wani classmate ɗin su dake tsaye kusa da su yace tare da sakin murmushi, sakin juna suka yi da sauri kamar waƴan da hankalin su ya taɓu tare da komawa gaban sunayensuka cigaba da dubawa, "Nachma ga sunan ki" wata calssmate ɗin su tace da ƙarfi tare dajuyowainda suke, da sauri suka yi wajenta, "3.49 second class lower" tace tare da nuna musu sunadamarking, rungume juna suka yi cike da farin ciki....
"Wayyo daɗi Abba ze yi matuƙar farin ciki" Nachma tace rungume da Insu dake cike da farinciki, "girl's ya aka yi!" Hisham da ya shigo wajen yace tare da kallonsu, "mun ci" Nachma tace baki
washe, "ma sha Allah" yace tare da sakin murmushi, "kaifa?" Tace idonta a saman fuskanshi, "second class upper" yace murmushi faɗaɗe a saman fuskan shi, "wow ni kuma lower" tacecikeda farin ciki, "kun zo ɗaya ke da Labib shima lower ne" "kai wannan rana ba dadin wani abubadase mun haɗa party" tace cike da tsan-tsan farin ciki....
"Me ze hana ku zo muje restaurant" Insu tace tare da ƙoƙarin wucewa, "nawa ki ka samu?" Khalim dake tsaye a bayan su yace tare da kafeta da ido, "5.00" "wow congrats" yace a hankali, "kaifa?" Tace na ta idon akan shi, "pass degree" yace tare da wuce wa da sauri, "what!" Sukacebaku na a haɗe, tare da bin shi da ido....
"Menene na mamaki? Ai ke ki ka sa shi yayi asaran wannan shekaran" Sunaina da ta ƙarisowajentace a zafafe, "me! Ni kuma!" Insu dake bin ta da kallon mamaki tace tare da nuna kanta, "ehke, da baki shiga rayuwar shi ba da yau be ci karo da mummunan sakamako ba, ke gashi kinfitadame kyau ki na farin cikin zuwa ga iyayen ki shi kuma yana me baƙin cikin zuwa dan yasanbazasuyi farin ciki da na shi ba, wallahi Allah ba ze barki ba, kin firgitamun ɗan uwa ki na sonjirkitarayuwarshi daga farin ciki zuwa akasin shi, Allah ya isa tsakanin mu da ke" ta idda maganancikeda takaici ta wuce a fusace ta barsu tsaye cike da zallan mamakin kalamanta...
"Kar ma ki damu da abubuwan da tace, ita ma da pass degree ta fita, shiyasa abin ya haɗemata" Hisham yace cike da takaicin ta, "ita ma ɗayan haka ne, dama duk cuwa-cuwa ake musubawanda
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 44 Chapter of 109