"zamu tattauna ta waya" "to shikenan, Auntie's se mun haɗuacan, Anty Salwa ina nan fa ina jiranki" "zan zo in sha Allah" tace cike da kewan da zata yi, "AntySarahkar ki sake ku koma baki zo munyi sallama ba" tace tare da lakutan kumatun ƙaramar yarinyar
da take goyo me sunan Anty, murmushi Sarah ta sakin mata tare jinjina mata kai, "ai zamukomacan da ita, zata zaga dangi har can zamu kai miki ita" Khadijatu tace cike da tabbaci, "shiyasanake ƙaunarku" tace tare da sakin murmushi...
"Kin adana maganin da Dr Hisham ya kawo da kyau ko?" Farisat tace tare da kallonta cikedakewan da za tayi, "eh kar ki damu, sannan ma Sa'adatu ba ta nan" tayi maganan cike da
yanayinta tare da sakin murmushi, "ki kula, dan Allah ki dinga barin wayanki a kusa dake, inmuka kira ba mu same ki ba Allah ka ɗai yasan irin yanda muke ji a zuciya" tayi maganantaredagoge hawaye, dariya Rahma da Safinat da Hasinat suka saki tare da kallon ta, harara ta bankamusu tare da kauda kai, "wallahi sister Farisat kina da abin dariya, kina kusa da mijinki ki nawani
maganan halin da zuciyanki zata shiga, ki barmu mu faɗi hakan" Rahma tace tare da sakinmurmushi, murmushi Insu ta saki tare da ƙarisawa kusa da Ummi, "zan tafi Ummi" tayi maganantare da riƙo hannunta, hawaye ta maida tare da faɗin "Allah ya tsare, ki cigaba da kula da kanki"jinjina kai tayi tare da faɗin "Ummi da Allah Farisat" se kuma tayi shiru tare da sadda kai "kar ki
damu Insu in sha Allah tana cikin aminci a cikin mu" tace da ɗin bin tabbaci me haɗe da kulawa, "nagode sosai" tace tare da kama hannun Umar suka shige side ɗin Yaya.... Da sallama suka shiga, amsawa Yaya dake ƙoƙarin fitowa yayi tare da bin ta da ido murmushi tasaki tare da faɗin "na fito" murmushi ya saki tare da faɗin "to muje" jinjina kai tayi tare dakallonshi, miƙa mata madai-daicin file ɗin dake hannun shi yayi tare da ƙureta da ido, amsa tayi tabuɗe a hankali ta kafe shi da ido, are you sure what you decided is deserved you" Yaya yaceidonshi ƙyam akanta, murmushi ta saki tare da ɗago kai a natse ta kalleshi, ganin irin kallondayakebin ta da shi ya sata faɗin "that is the only way" tana kai nan ta sauke jakan bayanta ta sakatamaida baya tare da sakin murmushi ta kamo hannun Yaya dake bin ta da kallo me cike datausayawa suka juya da nufin ficewa, tsayawa cak suka yi ganin yanda Yasmin dake tsayetazubamusu ido, murmushi ta saki tare da faɗin "zan makara" tana kai nan ta saki hannun Yaya tawuceda sauri....
"Yaya" Yasmin tace a raunane, "kar ki damu komai ze tafi dai-dai da izinin ubangiji" yace taredakamota ya riƙo hannun Umar, jinjina kai tayi tare da goge hawayen da suka cika mata ido, "idanNafisat ta dawo hadda ki ce mata na ajiye mata wandon nan da take ta nacin tana so a samanbed" tace tare da kallon Habiba dake tsaye a kusa da motan, "Baba Mari se na dawo" tacetaredadaga mata hannu, "to Allah ya dawo mana dake nan kusa Insu" Baba Mari tace cike da rauni, "karku damu Baba Mari zata dawo biki na" Balarabe yace tare da sakin murmushi, "haka ne kuma, Allah ya nuna mana" tace tare da sakim murmushi, shigewa tayi Yasmin da Farisat suka bi
bayanta gaba Yaya ya zauna Habibu yaja suka fice.....
"Muje" Salman yace tare da kallon Sadam, "dan Allah zamu brother" Hasinat tace cike da magiya, "ba wacce zata, ba gidan biki ba ne" yace tare da ficewa dan ɗakko mota, kallon Ummi tayi tareda narke fuska, "duka ki ke buƙata" Sadam yace tare da bin bayan Salman, "eh shi ɗin ne, kozakagwada ne?" Tace cike da takaici, murmushi Ummi ta saki tare da faɗin "rabu da su" jinjina kai tayi
tare da sassauta yanayin fuskanta, kai tsaye airport suka nufa, suna sauka a mota ShureimdaAnnur suka sakko a wanda suka zo, murmushi Insu ta saki tare da faɗin "kai jama'a wai dukni
aka wa rakiya haka? Lallai ni ƴar gata ce" tayi maganan cike da danne damuwar dake tasomata, "ba dole ba, farin ciki muke saboda kunnuwan mu za su huta" Annur yace tare da sakin
murmushin yanda tayi da fuska, murmurshi Farisat ta saki tare da faɗin "ba haka ba ne Insubaby, ji muke kamar ki fasa mu koma gida" tayi maganan tare da jawota da rungume, murmushi tasaki
tare da fadin "shiyasa nake jin ki har cikin ƙalbi, Yaya Salman kar tayi kewa ko kaɗan" ta iddamaganan tare da kallon Salman dake gefe yana sakin murmushi, jinjina kai yayi tare da faɗin"toMomy" dariya suka kwashe da shi tare da bin shi da ido, murmushi ya saki tare da ɗaga kafaɗa....
"Aiko se Momy irin wannan ba da umurni haka" Sadam yace tare da ranƙwashinta a tsakiyankai, "wash, Yaya Sadam anya za kayi kewana kuwa?" Tace tare da ɓata fuska, "over ma, tun yanzunama fara" yace tare da sakin murmushi ya buɗe mata hannu, shigewa jikin shi tayi tare da faɗin"ban ga alama ba" ta idda maganan tare da zame jikinta ta matsa inda Yaya yake... Murmushi ta saki tare da faɗin "Yaya akwai wani abinda aka aikoni in faɗa maka" tayi magananidonta akan shi, jinjina kai yayi fuska faɗaɗe da murmushi tare da mata alamun yana sauraranta, juyawa ta inda su Farisat suke tayi a natse, ganin duk ita suka zubawa idanu ya sata sakinmurmushi tare da maidawa ga Yaya, "Yasmin da uncle Shureim sun shirya junan su" tace taredasakin murmushi, zare ido Shureim yayi cike da mamaki tare da kallon ɓangaren da Yasminketsaye, sadda kai tayi ba tare da ta nuna wani alamu na jin haushi ko rashin jin daɗi ba, kallonAnnur yayi cike da mamaki, murmushi ya sakin mai tare da kauda kai, murmushin samanfuskanYaya ne ya faɗaɗa tare da ɗagowa a natse ya zubewa Yasmin ido cike da mamaki....
Juyawa tayi da sauri zata bar wajen, "oh wai kunya" Farisat tace tare da ƙyalƙyacewa da dariya,
Salman da Sadam na taya ta, "rabu da su zo abin ki Yasmin" Yaya yace cike da kulawa taredamiƙa mata hannu, dawowa tayi ta kama hannun cike da nauyi, "na yi farin ciki" yace a natsetareda sakin mata murmushi, murmushi ta sakin mai tare da juyawa ta inda Insu ke bin ta da idotanadanne dariya ta banka mata harara tare kauda kai, dariya ta saki ta wuce gefen da ShureimdaAnnur ke tsaye tare da faɗin "ya ka ga aikin nawa?" Murmushi ya saki tare da faɗin "ki na dabaƙuwa" da mamaki ta kalleshi tare da faɗin "a ina!" Zaro waya yayi ya kara a kunni tare dafaɗin"Zubair kawo ta" yana kai nan ya sauke wayan tare da sakin mata murmushi, murmushi tasakinmai tare da faɗin "yakamata Hisham ya taso gobe, dan ya samu daman hutawa da kyau kafinyafara shiga class, amma in ya dawo Sunday Monday class na ze samu hutu yanda ya kamataba"
jinjina mata kai yayi tare da faɗin "zanyi magana da Mommy in sha Allah, jinjina kai tayi taredawaigawa da nufin magana da Farisat, ganin ta zuba ma waje guda ido ya sata maida na ta idonawajen...
Sa'adatu ne tafe ita da Zubair, duk ta canza, cike da mamakin yanda fuskanta yayi muguncanzawa Farisat ta kalli Insu tare da haɗiye mamakinta, suna isowa Zubair yace "in tuna miki
abinda na ce ne!" Yayi maganan a kausashe, girgiza kai tayi da sauri tare da faɗin "dan Allahkuyi
haƙuri ku yafe mun" tayi maganan tare da haɗa hannu murya na rawa, jinjina kai Farisat tayi cikeda tausayawa halin da ta ganta a ciki tare da faɗin "ki shiryu dan Allah mana Sa'adatu, ki zamataƙwarai, ki rungumi ɗabi'un da muka sanki da su ki watsar da na banza, da ba haka ki ke ba, dabaki rumgumi mugun hali ba da ba da ba ki tsinci kan ki a wannan halin ba yau, me mugunƙudirinki
ya ja miki yau? Kalle ki fa kamar ba ke ba, bacin mun miki farin sani da ba zamu sheda ki ba" taidda maganan hawaye na taruwa a idon ta....
"Allah ya kyauta" Yasmin tace tare da kauda kai, "ya kamata ki je ki duba mahaifinki danyasamumummunan hatsari" Yaya yace a natse idon shi akan ta, jinjina kai tayi da sauri kamar da gaske, Salman da Sadam kuwa ko kallon inda take ma ba su yi ba, matsawa kusa da ita sosai Insutayi
tare da faɗin "babu abinda ki ka isa ki mun in dai Allah be rubuta ze faru da ni ba, kema kinsanhakan, na sha gaban duk wani jahilcin ki, ki koma islamiyya ki na da buƙatan ilimi tun dagafarko, na yarda da Allah shike rubutawa bawa jarabawar rayuwa, na yarda da hakan Sa'adatu, nacesubarki ki yi free ne dan ko wani ɗan adam na buƙatar dama ta biyu a rayuwa, wannan damannabaki, in kin ga dama ki shiryu ki dau shawarata ki rungumi neman ilimi zaki tsira duniya dalahira, in kinga dama ku ma ki ƙi ɗauka wannan damuwarki me, ki je ki cigaba da wasa takobi danƙarafitowa filin daga, zan tabbatar miki da takobi na yafi na ki kaifi, ki ka ƙara gigin taɓa ko yatsanaki
gani se na tabbatar miki da iskanciki a Bertuwa ya tsaya nawa ya tsallaka gaba" tana kai nanta
janye daga gefenta tare da sakin murmushi me cike da ma'anoni ta gyara zama jakan bayantataja akwatin ta dake gefe ta nufi ciki saboda sunanta da aka kira tare da faɗin "i will miss yousomuch guy's" tayi maganan da ƙarfi tare da ɗaga hannu ba tare da ta juyo ba ta shige, da
murmushi suka bi ta har ta ɓacewa ganin su...
"Kallon Farisat Salman yayi tare da faɗin "kukan ya isa haka" jinjina kai tayi tare da goge hawaye, "Zubair ai maidata inda aka ɗakkota" Shureim yace tare da nuna Sa'adatu da kalaman Insukedukanwa zuciya, "muje" yace a tsawace, juyawa tayi ta wuce ba tare da tayi yunƙurin gaddamaba, fitowa a natse suka yi kowa ya nufi motar da ya zo jiki a sanyaye...
Tura ƙofan tayi a hankali ta shiga gidan, miƙewa jama'an dake cike da tsakar gidan suka yi gabaɗayansu tare da baza mata ido, wani tuƙuƙin baƙin ciki ne ya danne mata ƙirji, wuce wa gafendaɗakinta yake tayi ba tare da tace wa kowa komai ba, "Shila!" Ɗaya daga ciki tace da ƙarfi, dasauri
Shila ta yo waje saboda yanayin da ta kira ta, ganin Sa'adatu tsaye a ƙofar ɗaki ya sa ta faɗin"mekuma ya dawo dake gidan na!" Ta jefa mata tambayan tare da nufarta, ɗago kai tayi ta zubemataidanun da suka kumbura tare da faɗin "kaya na na zo ɗauka, ko bana da iko ne!" Tayi maganannata idon cikin na Shila babu alamun nadama ko tsoro, "Zee bata key ta ɗau tarkacenta ta bar mungida" tayi maganan nata idon tsaye ƙyam ana Sa'adatu da ta ƙi kauda na ta, guntun tsaki
Sa'adatu taja tare da janye ido ta maida akan ƙofa, Zee na kawo keyn ta fizge ta dannawa ƙofan, tura ƙofar tayi da ƙarfi bayan ta buɗe ta shige tare da banko shi da ƙarfi....
"Wawiya ina gidan da take fariya dashi ma" tace tare da wucewa inda kayanta yake ta faratattarowa a zuciye, tana gama haɗawa ta wuce toilet, sabulanta da soso da brush da macleandaɗakko ta fito a zafafe ta saka a jaka ta zage ta ja ta nufi ƙofa, juyowa tayi da sauri saboda ƙaranshigowan saƙo da ta shigo wayanta da ta sha'afa da shi, ɗauka tayi ta buɗe cike da mamaki tabaza ido saboda missed calls kusan 30 da aka mata da number da ba ta waya ba, buɗe saƙontayi
a natse ta kafe da ido, "ina ta kiranki ba ki ɗaga ba in kin samu buɗe saƙona ki tattara a dukindaki ke ki nemi mafaka dan Yaya sarari na nemanki ido buɗe, kuma ya ɗau alwashin in dai yayi idobiyu da ke se ya kashe ki, saboda Yaya Kainuwa ya tabbatar mai da ke ce wacce ta haɗa hatsarin
da Baba yayi" ta idda karanta saƙon cike da mamaki ta ɗago kai, "ni kuma! In ni ce ai senasayamurje shi yanda ku kam ku se kun kasa gane waye shi" tayi maganan tare da taɓe fuska tacijebaki, alamun ta hango yanda ze koma, danna number tayi a matse dan son fahimtar waye.... Kallon Sadiya Iƙilima da wayanta ya ɗau ringing tayi a tsorace tare da tashi a matse ta shigeɗakinsu, miƙewa Sadiya tayi a natse ta koma ƙofar ɗakin ta zauna tare da danne fargabandaketaso mata, ɗagawa tayi a natse ta kara a kunni tare da faɗin "kin tsinkayi saƙona kenan?"
"Iƙilima!" Tace cike da mamaki, "eh, ni ce kinyi mamaki ne?" Tace a dakez "eh ba sosai ba, yaushemotan ya buge shi?" Tace a natse, "kar ki damu da jin wannan, dan nasan ba zaki ji daɗinamsanba, dan ba shi ki ke son ji ba, amma nayi miki alƙawari duk sanda abinda ki ke fata gare shi yatabbata zan kasance cikin waƴanda za su yi gaggawan sanar dake, sannan ki ɗau shawarar danabaki zaki kasance cikin aminci, dan Yaya Salisu yayi rantsuwan rabaki da rayuwa matuƙar yayi
ido biyu da ke" ta idda maganan a natse idonta akan ƙofa....
"Amma meyasa ki ka sanar dani?" Tace cike da ɗan shakku, murmushi ta saki tare da faɗin"saboda ina son ganin yanda zaki wulaƙanta kafin mutuwarki, ina so in ga yanda zaki tozartakafin mutuwa ta riske ki, ina son ganin yanda zaki ɗaiɗaice kafin mutuwa ta kawo miki ziyara, nafi son ki so mutuwa da kan ki Sa'adatu, ba na so ta zo miki da sauƙi" ta idda maganan hawayenawanke saman fuskanta, duk da maganganun sun doki zuciyanta amma haka ta dake tare dasakin guntun murmushi wanda sautin shi ya kai kunnin Iƙilima da kuka ke shirin kuɓuce mawa, "ba za ki ga wannan ranar ba Iƙilima, kar ki yi dogon buri dan da wuya ki kai labari" ta iddamaganan a sukunance, "zan gani Sa'adatu, in sha Allah se Allah ya nuna min yanda da zaki
wukaƙanta kafin mutuwata ta riske ni, nayi miki wannan alƙawarin, se kin so mutuwa ita kumataƙi kaunatarki, se duniyan nan ta yi miki duhun da se kin kasa gane wanda ke a gabanki, zantuna miki wannan ranar" tana kai nan ta kashe kiran tare da fashewa da kuka ta duƙe a bakinkatifar su, da sauri Sadiya dake tsaron bakin ƙofa ta shigo tare da nufarta a rikice..
"Ita ce? Ko dai ba numberta Harira ta ba mu ba!" Ta idda tambayan damuwa na bayyanuwaasaman fuskanta da muryanta, goge hawaye tayi tare da faɗin "ita ce, Sa'adatu ce" "kin isar mata
da saƙon mu?" Tace tare da goge hawaye, jinjina mata kai tayi tare da faɗin "na sanar mata"
"daina kuka, ranakun dariyar mu ne ke kusanto mu, mun kusan daina kuka in sha Allah" tayi
maganan tare da goge ma Iƙilima hawayen dake tsere a saman fuskanta, jinjina kai tayi taredafaɗin "in sha Allah".... Buɗe baki tayi da niyyan yaɓa mata kalaman da ke ciyo zuciyanta, se dai ƙarar katse kiranyayi
gaggawan shiga kunninta, tsaki ta saki tare da zaro wayan a fusace ta hurga, "zan jira ganinwannan ranar da ki ke fata Iƙilima, ni ma zan tuna miki da wannan ranar, zan tabbatar da natunamiki" ta idda maganan a fusace tare da duƙawa ta tattara wayan da ya tarwatse ta ja jakantatafice daga ɗakin, ƙofa ta nufa ido rufe dan kalaman Iƙilima sun gama tunzura mata zuciya, "gawani aiki idan zaki iya" murya Shila ya doki kunnuwanta, tsayawa cak tayi ba tare da ta juyaba, takowa ta yi har inda take fuska na fidda shaƙiyyin murmushi....
"Wani ƙwaro na kama, ya ci shegun ya tada kai, ko ta ina ya juya suke mai maraba, ya nunara'ayin shi ga hajojina, se dai ya san su, in ina son amsan matsiyatan se na kai sabon fuska, inzaki
iya se ciniki ya faɗa" ta idda maganan murmushin be bar saman fuskanta ba, kallon sakanni tamata cike da nazari kafin tace "ina ne" Kautal" tace cike da salon da ta barwa kanta sani, "kwananawa?" "Babu ƙiyasi, se sanda ya gaji dan kan shi ya nemi sanji" kauda kai tayi tare da faɗin"nawa?" "Ba ciniki ba ne, se wata zaki ji salary" "banyi wannan lalacewan ba, ba wacce ta isatazama uwar ɗakina a bariki, zaki iya neman wata" ta idda maganan tare da ɗaga ƙafarta tatakaƙofan fita, "60-40" tace da ɗan sauti, juyowa tayi tare da faɗin "50-50, shima ba din tsorobane, akwai dalilin da yasa na yarda a hakan" wawan murmushi ta saki tare da faɗin "done, ki shiryazaki bi flight ɗin 7am" tana kai nan ta juya, bin ta da wani banzan kallo tayi, dan tana buƙatannisantar garin na wani lokaci ne da ba inda za ta, sauke numfashi tayi tare da juyawa ta jawoakwatin, har ta kai jiki ɗakin muryan Shila ya dakatar da ita, "wani ya zo neman ki, se dai natabbatar mishi da kin bar nan da daɗewa" "okay" tace ba tare da ta juyo ba, "akwai matsalane?" Ta kuma cewa idonta ƙyam akan bayanta, juyowa tayi a dake tare da faɗin "me ki ka gani?" "Noba komai, na dai ga kaman suna neman ki ido rufe ne" tayi maganan tare da baza mata ido, "okay" tace a dake tare da juyawa ta shige da sauri, taɓe baki tayi ta juya ta shige ɗakinta...
Tana fitowa filin da masu tarban matafiya ke tsatstsaye ta hango shi tsaye idon shi akanmasufitowa, murmushi ta saki tare da ɗaga mai hannu ta ƙarisa inda yake ba tare da murmushinsaman fuskanta ya gushe ba, "oh Allah Abban Iman irin wannan ban mamaki haka, na ɗaukazanta tsayuwan jira kafin ka iso, kawai se gaka tsaye kaman masoyin da ya daɗe be sa masoyiyarshi
a ido ba" ta idda maganan tare da sakin dariya, kallon sakanni ya mata ya saki murmushi yagirgiza kai tare da faɗin "bakya ji ko" yayi maganan tare da wuce wa, bin shi tayi tare da faɗin"gaskiya ne fa, kamar ka daɗe ba ka saka Anty Lawiza a ido ba" "shige muje" yace tare da buɗemata ƙofan mota, shigewa tayi tare da faɗin "shikenan na yi shiru, amma da gaske ba ka yi
kewana ba" "sosai kuwa" yace tare da rufewa ya zagaya ya shige mazaunin shi, fuska faɗaɗedamurmurshi, kauda kai tayi tare da maida dubanta ga hanya, ba abinda ya kuma ce mata semurmushi da ya dinga saki har suka isa gida....
Sakkowa tayi tare da faɗin "wow gida daɗi" "can daji ne ko?" Yace tare da ba ma ma'aikatandasuka ƙariso wajen da sauri akwatin ta, zare ido waje tayi tare da faɗin "yaushe na ce!" "A'ani
nace" yace tare da wucewa, gyara zaman jakan bayanta tayi ta dafa mai baya, da sallama sukashiga parlorn, a guje ta wuce inda Hajiya ke zaune tana ta sakin mata murmushi, "wayyoAllahnawallahi nayi kewanki" tace tare da faɗawa jikin ta, "oh bi a hankali kar ki ƙarisa ƙafan" A'ishatacetare da sakin murmushi, "auf!" Tace tare da saurin janye jiki, dariya Fadila ta saki tare da faɗin"mu dai ba mu yi kewa ba, tunda ba'ayi namu ba" juyawa da sauri tayi tare da faɗin "ke ba zaniyafaɗa miki irin kewan ku da nayi ba, ji nake kamar in ta tsala ihu" dariya suka saki tare da binyanda ta shagwaɓe fuska da ido, "jeki kimtsa ki zo muyi lunch" Hajiya tace da kulawa, "to" tacetare da wuce wa da sauri, har ta taka stairs biyu ta juyo tare da faɗin "Anty Lawiza ba ta fitobaneyau?" Tayi maganan idonta akansu, "ta fito, tana side ɗin su" Nabila tace cike da kulawa, jinjinakai tayi ta juya ta cigaba da takawa a natse....
Tana idda hayewa sautikan dararraku ya marabceta, da mamaki ta nufi ƙofar ɗakinta har takama handle ta saki ta taka a hankali ta bar wajen ta nufi inda take jiyo sautikan, da mamaki tatsaya daga yunƙurin wucewan da take saboda hango mutane da tayi cike da parlorn samansunata kwasan hira cike da shaƙuwa juyawa tayi a hankali da nufin barin wajen...
"Insu dawowan yaushe!" Abubakar yace cike da ɗin bin mamaki, rumtse ido tayi da ƙarfi danbata so ya ganta ba, tsayin sakanni ta ɗauka kafin ta juyo a hankali tare da sakin murmushindayaƙara ƙawata fuskanta, "uncle Abubakar" tace tare da sakin mai murmushi, kauda kai SSByayi anatse tare da sakin guntun murmushi, dan yanda take sakin murmushin ya isa fahimtar dawanda ya wayeta na dole ne, "ƙariso mana, Sulaiman kai ne ka ke ta tambayan Insiyyat gaɗiyarta na huɗu nan" Abubakar yace cike da murmushi, "what! Na huɗu fa!" Yace da mamaki idonshi akan Insu, murmushi su Jabir suka saki tare da kallon shi, saura kuwa duk kallonta sukayi
cike da mamaki...
"Kayi mamaki ko? Mu ma da farko munyi, tana da yayyi uku kafin ita, a wannan watan maakaaurar da babbarsu" Alhaji Munnir yace idon shi akan Insu, "zo ki gaida su, abokan karatunAntynku ne na secondary, gaba ɗayansu sunyi karatun da ita" yace da kulawa, "wow!" Tacetareda zare takalmi da sauri ta shige, zama kusa da Alhaji Munnir tayi tare da faɗin "kace na isoadai-dai kasan ko a ina fa ni ke wakiltan Anty, uncle's and Auntie's barkan ku da zuwa ina fatankunacikin aminci kamar yanda nake" ta idda maganan tare da ware hannu ta sakin musu murmushi, murmushi suka saki me faɗi idonsu akanta, "sannu" Jabir yace tare da kallon ta, "I'msorry uncleJabir, sunyi yawa gaisuwan ɗaiɗan ze gajiyar da ni kuma ka ga daga tafiya nake na gaji, sumakuma za su gaji" ta idda maganan tare da marairaice fuska kamar zata fasa ihu, "kar ki damudaughter a haka ma mun amsa" ɗaya a ciki yace cike da murmushi, "thank you uncle" tacetareda sakin mai murmushi, "ga doctor Nuratu ita ce abokiyar faɗan Anty a secondry school" Abubakar yace tare da sakin murmushi, murmushi ta saki tare da faɗin "nice to meet youAuntie"murmushi Nuratu ta saki tare da faɗin "me too kana ganinta ai ka ga mahaifiyarta, ba abindayaraba su, komai na su iri ɗaya se dai yanayin tasowan zamani" murmushi Insu ta saki tare dafaɗin"thank you Auntie" "Allah ya gafarta mata ya muku albarka, gaskiya anyi rashin Insiyyat, abokiyar karatu ce ta gari" jinjina kai sauran suka yi cike da tunawa da wacece Antyn a lokacindasuka yi rayuwa da ita, miƙewa Insu tayi a natse tare da faɗin "uncle Jabir na tafi ka daina
hararata" tana kai nan ta wuce, murmushi ya saki tare da girgiza kai, lumshe ido SSByayi taredakauda kai....
Comments fans 🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Thirty eight
Taka stairs take kamar ko yaushe cikin shigarta me matuƙar ɗaukan hankali wato wandodarigada dogon jacket a sama se baby hijab, tana idda sakkowa ta nufi dining room, jan kujera tayi tasauke jakan dake goye a bayanta ta zauna tare da faɗin "good morning dukan ku" tayi maganantare da dubansu tana sakin murmushinta kamar ko yaushe, "morning" suka ce cike da kulawa, matsowa Lawiza tayi da zumman serving ɗinta tayi saurin dakatar da ita tare da faɗin "inaazumi" cike da murmushi, "azumi!" Tace da mamaki, "eh, yau monday" tace tare da baza idontaakanta, jinjina mata kai tayi cike da fahimta, murmushi ta saki ta juya da dubanta ga SSBdakecin abinci a natse, "morning Uncle" tace fuska faɗaɗe da murmushi idonta akan shi, "morning" yace a natse ba tare da ya ɗago ya kalleta ba, murmushi ta saki wanda ita ka ɗai tasan tasirinshi
a gareta....
Jan kujeran da take kai baya tayi ta miƙe tare rungume Hajiya dake kusa da ita cike da kulatareda faɗin "zamu koma filin daga" ta idda maganan tare da sakinta ta ɗau jakanta ta fara kiciniyargoyawa, "Allah yasa a koma a sa'a" Hajiya tace cike da kulawa, "amen" uncle's se na dawo" tacetare da goya jakan ta zaro wayanta dake neman agaji, ɗagawa tayi ta kara a kunni tare dafaɗin"gani nan shigowa yanzu" tayi maganan tare da iddasa ficewa.... Maidai dubansu ga juna suka yi fuskokin su ƙayace da murmushin da suka bita da shi, "manyaza'a koma bakin aiki" Abubakar yace murmushin saman fuskan shi na ƙayata, "yanzu kai seyayakenan?" Jabir yace da kulawa tare da kallon Alhaji Munnir, "ban sani ba Jabir" yace idonshi akanshi, murmushi Jabir ya saki tare da faɗin "yakamata ku samu zama, dan a ganina yakamatatasanme ke wakana
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 53 Chapter of 109