Allah shike kawo amintaccenzamantakewa, ki kare daraja da martaban aure dan shi, ki bi miji ki kyautata mishi dan shi, badoctor Nuratu ba ko doctor Murjanatu ne haka zata buga ta barki, amma har in fariya da jiji dakai da nuna isa da gadara dw ɗagawa ki kace zaki cigaba da nunawa kamar yanda ki ka sabatoba doctor Nuratu ba ko wacece ma ba ƴar bana bakwan da auntie Kausar tace an kai ma
neighbor ɗinta ba ma se ta ƙwace uncle Munnir daga hannunki, shi aure baya buƙatan dukabinda ki ke yi, ki kyautata zuciya ki rungumi uncle Munnir ki saka a rai zaki zauna ne danAllahzaki sha mamakin yanda zaki samu natsuwa da kwanciyar hankali, ki daina wani fargaba inki kaɗauki shawara ba wacce zata fiki haskawa a zuciyarshi" tana kai nan ta zaro wayanta dakeneman agaji ta kara a kunni tare da faɗin "baby ya ne" taja gefe....
Miƙewa Lubabatu da baƙin ciki ya zo mata maƙoshi tayi tare da faɗin "ke dan ubanki" saurindanne bakinta A'isha tayi rai ɓace, Kausar ta danne hannunta, "ai babu ƙarya a duk abindatafaɗa miki, wallahi kinji kunya Luba, ƴar cikin ki tafi ki sanin yanda zaki rayu a gidanki, Allahyakyauta miki ya buɗe miki toshashshen ƙwaƙwalwan dake kan ki" Hajiya tace cike da takaici....
Ihu ta saki cike da ɗokacin farin ciki tare da faɗin "dan Allah!" "Wallahi" Yasmin tace dagatacanmurya cike da farin ciki, ihu ta saki tare da zaro wayanta katse kiran tayi ta yo ciki a guje, "Farisatna da ciki, Antyna ta kusa Zama Kaka, ta kusa zama Kaka, yee zan zama auntie, Yaya ze samujika, wayyo daɗi" ta idda maganan cikin matsanancin farin ciki tare da taka rawa, murmushi kawai
suke bin ta da shi cike da yabawa da yarintar ta, da gudu tayi inda suke tsaye, tun fara bayanintasuka fito parlorn, kamo hannun shi tayi da sauri tare da damƙewa da ƙarfi cike da ɗin binfarincikin da take ciki tace "Uncle Anty zata zama Kaka Farisat na da ciki" ta idda maganan idontaakan shi cike da farin ciki, murmushi ya saki tare da jinjina kai, a natse ya buɗe baki yace "natayamurna" jinjina kai tayi ta ɗaga hannun shi da take riƙe da shi ta goge hawayen farin cikindasukezubo mata tare da sakin hannun a hankali ta juya da sauri ta nufi inda Hajiya ke zaune tanasakinmurmushi, duƙawa a gabanta tayi a natse tare da faɗin "Anty na ta ƙara girma ta taka matakinmanya, takwaranki tana da ciki" ta idda maganan tare da kafeta da ido murmushi be bar samanfuskanta ba.....
Jinjina mata kai tayi tare da faɗin "kema kin girma"dariya ta saki tare da miƙewa da sauri tagyara zama jakanta tare da faɗin "bari in dawo yau akwai party" tana kai nan ta fice, da sauri
driver ya buɗe mata mota ta shige, shiga yayi ya ja suka fice, suna hawa saman kwalta ta jawowaya ta danna number Salman, yana ɗagawa tace "iyyen ba, Yaya Salman an girma" dariyayasaki daga ta can cike da farin ciki.... Da ido suka bi ta har ta fice, murmushi Jabir ya saki tare da faɗin "manya sun zama iyaye" "yara
iyayen yara dai" SSB yace a hankali tare da wuce ciki ya zauna kusa da Hajiya, miƙama Jabir
takardan dake ajiye a kusa da ita A'isha tayi tare da banka mai harara, murmurshi ya saki yaamsa tare da faɗin "Hajiyan Allah me na samu kuma?" Yayi maganan idonshi akan takardan, "aikin da ka bani ne na kammala" tace a natse, jinjina kai yayi idonshi akai, tsayin sakanni yaɗauka kafin ya miƙa ma SSB tare da faɗin "wannan Aminan junan wani ƙungiya ne haka?" Yayi
tambayan idonshi kanta, "baka san ƙungiyanban!" Tace da mamaki, girgiza kai yayi da mamaki, "aiko suna aiki sosai" tace cike da mamaki, "gaskiya ƙungiyan tana aiki, kwanaki gidan naƙasassusuka kaiwa ziyara se kinga abinda suka kai musu" Kausar tace tare da kallon ta, "ai suna aiki" A'isha tace tare da kallon shi, "a ina cibiyar ƙungiyan take?" Yace a natse, "Bertuwa wani CaptainMuhammad Sharifudden Muhammad ne Chairman ɗin ƙungiyan" A'isha tace a natse, "tsayainazuwa, Muhammad Sharifudden Muhammad! Ba dai ɗan wajen governorn Bertuwa ba ne!" Yacecike da mamaki, da mamaki A'isha ta kalleshi tare da faɗin "ze iya yuwuwa, kasan se yanzunahankalta da cikakken sunanshi, tabbas shine, dan ƙungiyar ta kafu sosai tana da register dagwamnati" "ma sha Allah, lallai zamu samu abinda muke so tattare da su" jinjina kai A'ishatayi
tare da faɗin "sosai ma, ai duk cikin ƙungiyoyin da na samu ba wacce ke da nagartattunayyukana jinjinawa kamarta" jinjina mata kai yayi cike da gamsuwa... Miƙa mishi takardan SSB yayi tare da faɗin "a haɗa zama da su, aji gudunmuwar da za subawatafiyan" jinjina mai kai yayi cike da fahimta tare da kallon A'isha ya saki murmushi "kar kafara" tace cike da gaskiyanta, "haƙuri zaki yi, wannan aikin naki ne Hajiyan Allah" yayi maganantareda miƙewa saboda miƙewan da SSB yayi, "za dai muyi magana" tace da ɗan ƙarfi saboda nufar
ƙofa da suka yi, dariya ya saki tare da faɗin "mun gama ai Hajiyan Allah" "zaka yi bayani" tacetare da sakin murmushi....
"Yallaɓai ana magana a waya" ɗaya daga cikin jami'an dake kula da former president yacetareda miƙa mai wayan dake riƙe a hannun shi cike da girmamawa, gyara zama yayi ya amsa taredamai alamun ya tafi da hannu, yana wucewa ya ɗaga ya kara a kunni tare da faɗin "ina jinka"
"gasunan sun fito ba security's tare da ita" muryan ya doki kunnuwan shi da ɗan sauri, saurinmiƙewan yayi tare da ɗaukan hulan shi dake gefe cike da ɗin bin farin ciki yace "bisu ka gaindaza su, sannan ka tabbatar baka bar inda suke ba, ina jiran kiranka in ka isa" "to yallaɓai" yacecikeda girmamawa ya katse kiran, saka hulan aka yayi ya fice daga parlorn guest house ɗindasauri
yayi inda motan shi yake, da sauri ɗaya daga cikin jami'an ya matso ya buɗe mai murfinƙofa,
shigewa da sauri yayi tare da nemo number ya kara a kunni, shiga driver yayi da niyyandriving, "jirani kaɗan" yace a dake, ficewa yayi a girmame ya koma gefe ya tsaya... Ana ɗagawa yace "Goje ranar da nace ga jira zuwanshi ya zo" "se masu ƙasa" muryan Gojeyadoki
kunnuwanshi cike da sautin shi na ƴan Allah ya shirya, "ka saurareni dakyau" yace a natse, "kai
nake saurare masu ƙasa" yace cike da yanayinshi na shiryayyu, "ka kwashi yaranka an shiryaamarya su je su ɗakkota, ka tabbata ta samu kula yanda yakamata" "an gama masu ƙasa" yacecikin muryanshi, "ka fahimci karatun kuwa?" Yace cike da son fahimtar da shi, "buɗe mundarasin" yace tare da sakin murmushi, "me ne ne mutumcin da budurwa take togo da shi?" Yaceda ɗan ƙarfi, "budurci masu ƙasa" shima yace da ƙarfi, "shi nake so kayi mun filla-filla dashi, karka sake wani waje a ciki ya ɓacewa ganinka, sannan ka gayyaci duniya su taya ka gani" mugundariya ya saki tare da faɗin "kace ango nake yau masu ƙasa?" dariya shima ya saki tare dafaɗin"ango kai, ka shirya cikin tufafi masu tsada kar ka manta da fesa turare dan kasan amaryaƴar
ƙamshi ce, zasu ɗakko maka amaryarka ba da daɗewa ba" ya idda maganan tare da sakinmurmushin da ya barwa kan shi sanin ko na menene, "a'a dani za'a ɗakkota masu ƙasa, wannankyauta dole in yaba da tukuici me gwaɓi" "to ku bi a hankali, kar ku bayyana fuskokin ku" yacedaƙarfi, "an gama masu ƙasa" yace tare da katse kiran....
Insu da ba ta san me ke faruwa ba kuwa shafta suka yi ta kwasa da Salman da Farisat, hakatayi
da zolayarsu da tsokanarsu, se da suka gaji dan kan su suka kashe, suna isa school ta saukatasallameshi akan se 3 ya dawo, kai tsaye class ta shige, ganin Nachma ba ta shigo ba ya satakiranta a waya, tana ɗagawa tace "to yau kuma me ya hanaki shigowa?" Dariya ta saki taredafaɗin "kaina ke matsanancin ciwo" "wow sorry ki sha magani please" "na sha, in ya faɗa munkafin ku fito ma zan shigo" "okay" tace tare da katse kiran, ɗaya na bugawa suka fito, kai tsayemasjid ta nufa ta gabatar da sallah, tana fitowa ta wuce hostel ɗin mata, tana shiga ɗakinNachma ta taddata kwance tana ta kwasan barci, murmurshi ta saki ta ɗau paper da birotayi
short ɗin rubutu ta ajiye mata a gefenta ta fice a natse ta kullo mata ƙofan....
Class ta wuce ba tare da ta damu da yunwan dake taso mata ba, 3 na bugawa ta fito, ganindriverbe ƙariso ba yasata nufar library a natse, wucewanta babu daɗewa ya shigo neman waje yayi yazauna dan jiran fitowanta, haka yayi ta zaman jira har aka kira la'asar, tashi yayi ya wuce masjid, ana idarwa ya dawo ya dasa zama, da mamaki Hisham da ya fito daga department ɗinsuyabi shi
da ido, ƙarisowa wajen yayi ya bashi hannu suka gaisa a mutumce cike da sanayya, "ba ta fitobane?" Yace tare da sakin mai murmushi, "eh 3 kuma tace za su fito" yace tare da kallon shi, "tabbas na ga fitowan classmate's ɗinta ɗazu" yace tare da zaro waya ya dannamata kira jinbataɗaga ba ya sa shi maida akalan kiran ga ɗaya daga cikin ƴan class ɗin, yana ɗagawa yace "kunaclass ne?" "A'a mun fita tun 3" "Insu fa?" Yace tare da gyara tsayuwa, "ta tafi tun time ɗin" "okaynagode" yace tare da sauke wayan ya ƙara maida akalan kiran ga numberta, jin yayi ringingharya katse ba ta ɗaga ba ya sa shi faɗin "ina ga kun sha ban-ban da ita, kasan mutuniyartakabatasan jira" murmushi ya saki tare da ba shi hannu suka yi sallama ya wuce mota ya mata keyyanufi gate da sauri, cike da fatan ya haɗu da ita a hanya....
Yana idda ficewa daga gate ya zaro waya ya danna number Ibrahim, sata a speaker yayi yaɗagodan kallon hanya, a sittin ya taka wani wawan burki tare da fiddo ido waje, saboda mutanendaya gani tsaye a saman titin fuska a rufe hannu riƙe da makamai, saurin ɗaukan wayan yayi yacirea speaker tare da ajiyewa a gefen shi, fizgan ƙofar mota ɗaya daga cikinsu yayi tare da faɗin"inatake?" A dai-dai nan Ibrahim dake fitowa daga office ɗinshi ya ɗaga kiran, "waye!" Yace a tsorace, "wacce ka je ɗakkowa" ɗaya a ciki yace a kausashe, girgiza kai yayi da sauri cike da firgicetaredafaɗin "ban taddata ba" "kar ka kawo mana akuyanci anan, tana ina!" Ɗaya a ciki yace da ƙarfi tareda zaro bindiga a ƙasan mara ya dasamai a gefen kayi, zare ido yayi cike da firgici tare da faɗin"inna lillahi wa inna ilaihirraji'un".... A razane Ibrahim ya fice a guje tare da faɗin "Malam Musa lafiya kuwa! Meya faru! Me ya sameka! Ina Insun!" Ya idda jero tambayoyin tare da ƙoƙarin buɗe motarshi, muryan Goje da yaisowajen ne ya taka mai burki da ɗokacin mamaki, "ina take? an tabbatar mana da ka dawoɗaukanta, matuƙar ka mana karya zaka tafi inda ba'a dawowa" haɗiye kakkauran yamuntsoroMalam Musa yayi tare da sakin fitsarin da ya cika kai mara, cike da firgice ya jinjina kai taredafaɗin "wallahi ban taddata ba, sun ce ta tafi" ya idda maganan hankali a mugun tashe, kwabjemai baki Goje yayi da ƙarfi tare da faɗin "taurin kai zaka mana?"....
Girgiza kai yayi cikin ƙara ya furta "la haula wala ƙuwwata illah billah" da sauri Ibrahimyajanyewayan ya katse kiran tare da danna number Jabir ya shige mota, ringing biyu Jabir dake zauneaoffice ɗin SSB ya ɗaga, "oga Jabir Malam Musa da Insu suna cikin matsala, yanzu ya kirani" yacearikice, tare da ƙoƙarin kunna mota, miƙewa Jabir yayi zumbur tare da faɗin "bangane ba! mekake nufi!!" "An kaiwa Insu hari yanzu a hanyar dawowa daga makaranta" yana kai nan yakatsekiran ya jefar da wayan ya ma motan key ya fice a guje....
"What!" Yace a firgice tare da zaro wayan ya juya dubanshi ga SSB da ya zuba mai ido, ganinirinkallon da yake bin shi da shi ya sa shi furta, "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un, ya biyo ta bayangida, Insu ya hara" kafe shi da ido SSB yayi kaman me neman wani abu, tsayin lokaci ya ɗaukaahaka ba tare da ya kifta ido ko sau ɗaya ba, da sauri ya ƙarisa kusa da shi tare da faɗin "SSB!" Yakira sunan a tsorace tare da taɓa shi, sauke nannauyan ajiyan zuciya yayi tare da ɗaukankantelephone ɗin dake gefen shi ya danna number ya kara a kunni ana ɗagawa yace "meet meinmyoffice now" yana kai nan ya sauke wayan tare da haɗiye wani kakkauran yamun ya maida jikinshi
kan kujeran ya lumshe ido.... Kallon wayanta dake haske tayi tare da faɗin "zaku kashe ni da kira" tana kai nan ta ɗaga takaraa kunni, "sorry Queen kin koma ban kira ba, ina class ne" Khalim yace cike da kulawa, "bankomaba, ina cikin school" "wow! Ki na ina?" Yace a zumuɗe, "library" tace a hankali, "okay gani nan" yace tare da katse kiran, ajiye wayan tayi tare da maida hankali ga littafin dake gabanta... Neman izinin shiga SSG yayi, ba shi izini Jabir yayi cike da danne tashin hankalin da yake ciki, shigowa yayi a natse ya wuce inda SSB ke zaune ya ja kujera ya zauna tare da faɗin "barkadawannan lokacin mr president" ganin be ko motsa ba yasa Jabir ƙarisawa kusa da shi tare dafaɗin"ya iso" buɗe ido yayi a natse ya sauke kai ya baza mai tare su, a tsorace ya janye ido saboda
yanda ƙwayan idon ya koma, tare da faɗin "subhanallah" a ƙasan zuci, "ka tura mutanenkasubashi tsaro na musamman, kar a barshi motsawa ko ina se ta dawo gida cikin aminci" yayi maganana matuƙar kausashe, kallon Jabir yayi dan be fahimci akan wa yake maganan ba, "former
president Insu ya hara" yace a hankali, miƙewa yayi da sauri tare da faɗin "what!" Jinjina kai kai
yayi cike da tashin hankali, ficewa yayi da sauri dan ba da umurni, yana fita SSB ya miƙe yanufi
ƙofa, "ina ganin da mu tsahirta tukun, kar muyi saurin ɗaukan mataki" Jabir yace cikin muryanrarrashi, juyowa yayi a matuƙar fusace tare da faɗin "ka fahimci da yaren da kake mun maganakuwa Jabir! Insiyyah ya hara, matuƙar ya taɓi ko yatsanta da zumman cutarwa sena ɗaiɗaitarayuwarshi, se na tozartashi se ya fahimci asalin wanene Sahabee Sadam Ɓadamayya, zamanlafiyar shi shine dawowanta gida lafiya" yana kai nan ya fice a matuƙar fusace, jinjina kai Jabir
yayi cike da fargaban abinda ya hango a idanun shi tare da dafa mai baya da sauri.... A kusan tare Ibrahim da jami'an tsaron da aka tura wajen suka isa, kama baki yayi cike da tsoroya bi Malam Musa dake yashe yana jan numfashi da ƙyar da ido, ganin ambulance ta idoyasashi
sauri wucewa motan buɗewa yayi ya fara bincikawa kamar me neman allura, ganin ba ta yasashi fitowa tare da kama kai ya saki hawayen da suka cika mai ido, zaro waya yayi kamanwandaya tuna wani abu tare da danna numberta, haka yayi ta ringin har ya katse ba ta ɗaga ba, maidawayan a aljihu yayi da sauri ya nufi mota, da ƙyar ya samu ya shiga saboda journalist's da sukacika wajen, ja da sauri yayi ya nufi makarantar....
Suna shiga suka tadda labarin harin da aka kaiwa ƴar president dake hanyar dawowa dagamakaranta, tsayawa cak yayi yana bin Malam Musa da aka cicciɓa kamar wanda be da rai ajiki, rumtse ido yayi tare da wucewa ya zauna da sauri saboda hajijiyan dake ɗiban shi, da sauri Hajiyata nufi Jabir tare da faɗin "abinda suke faɗi da gaske ne Jabir!" Girgiza kai yayi tare da faɗin"tana lafiya Hajiya ku kwantar da hankalin ku, shigowa SSG yayi riƙe da waya a hannu ya wuceinda SSB ke zaune lumshe da ido tare da faɗin "sun isa, se dai ya ƙaryata batun da suka jedashi""haɗani da shi" yace a hankali, jinjina kai yayi a natse ya kara wayan a kunni tare da faɗin"matsakusa da shi, mr president ze yi magana da shi" yana kai nan ya saka wayan a speaker ya ajiyeakusa da SSB....
Matsawa inda yake zaune yana ɓaɓatu me cike da tsoro yayi tare da faɗin "Mr president nasonmagana da kai" yana kai nan ya saka wayan a speaker ya kara mai, "na ce muku ban sanmaganarda ku ke ba, ban da masaniya akan batun, bana da wani abu tsakani na da shi da har zansaakama ƴar shi, yaje ya nemi wanda suka kama mai ƴa" ya idda maganan cike da san wankekanshi, "ba zaka samu matsala da ni ba matuƙar baka nema ba, wannan yarinyar da bugaggen
ƙwaƙwalwanka ta baka shawarar aika taɓaɓɓun yaranka su kama rayuwatace, matuƙar kacutarda ko farcen ƙaramin yatsarta ba zan ɓata lokaci wajen ɗaiɗaita rayuwarka ba, ka saka wannanaƙwaƙwalwanka" yana kai nan ya matsa daga jikin wayan ya rumtse ido zuciyanshi na bugudaƙarfi, da sauri SSG ya ɗau wayan ya fice, a hanzarce Jabir yayi inda yake tare da faɗin "pleasecalm down, zata dawo gida lafiya" "a ƙara jami'an tsaro a inda yake, sannan a baza su a cikinbirni
da ƙauye, a duba cctv camera's din kowani lungu da saƙon dake garin nan" ya idda magananƙirjin shi na sama da ƙasa, "to Yasmin ɗakko mai maganin shi" yace da sauri, a guje tayi samadanɗakkowa, "shikenan Insiyyah suka kama, cutar da rayuwarta za su yi" Hajiya tace a matuƙar
tsorace, kamota A'isha tayi ta zaunar tare da faɗin "in sha Allah ba abinda ze sameta zata dawocikin aminci ki kwantar da hankalin ki" a guje Fadila ta shigo tare da faɗin "Hajiya! Hajiya kalli
wai an hari motar da Insu" saurin taka burki daga yunƙurin furta abinda take son cewa tayi
saboda ganin halin da suke ciki.... Miƙewa yayi zumbur kaman wanda aka muntsila ya saɓa babban riganshi ya gyara zamanwayandake hannunshi ya nufi bedroom ɗin shi, bin shi da kallo Mommy da Jabiida dake zaune idozuru-zuru a mugun tsorace suka yi cike da fargaba, "ina zaka?" Muryan ɗaya daga cikin jama'anyadoki kunnuwan shi cike da gargaɗi, "kama ruwa zani ko shima ban da dama?" Yace a dake, kallonsakanni ya bi shi da shi tare da faɗin "jeka" yana kai nan ya juya kai daga gareshi, tsaki ya jatareda wucewa fuuu kamar ze tashi sama, yana shiga yayi saurin sakama ƙofan key ya ɗago wayanjiki na ɓari ya danna number Goje....
Ringin biyu ya ɗaga dama kiran yake jira tare da faɗin "masu ƙasa aiki fa yayi ruwa" "rufemunbaki mara amfani, se da na jaddada maka yanda mahimmanci aikin yake sannan kaje ka munshirme" ya idda magana a zafafe, "ah masu ƙasa kar ka fasamun kunni mana, kai da ka kwancewakan ka zani a kasuwa me kake tsammani dama, kafin mu isa wajen nan sun ankare da mu, kai daba mu bar wajen nan da wuri ba da tuni anyi ram damu, saurin ankaran da nayi ne yasa muka
ware" "yanzu ina yarinyar?" Yace cike da gajiya da jin zantukanshi, "ah kaji fa masu ƙasa dadawoda bara bana" yace cike da mamaki, "ka tsaya ka saurareni da kyau, kada ku mata komai, kubugar da ita ku jefata can bayan gari" "wai wani magana ka ke masu ƙasa! Yarinyar fa ba tataredamu, ko da muka je can bamu taddata a motan ba" "what!" Yace da zallan mamaki, "yandakaji
yaren dai a haka yake" yace cike da tabbaci, "okay gunda da baku taddata ba, wato rainamunwayau suke san yi, yanzu duk yanda ake ciki ku nesanta kan ku da idon mutane dan wannanhatsabibin tas ze iya gano ku" "an gama masu ƙasa" "se na neme ka" yace tare da zare wayanyabuɗe ƙofa ya fice cike da jin ba wanda ya isa ci mai mutumci...
Yana isa parking space ya ɓalle murfin motan ya fito ko dai-dai parking be yi ba, zaro wayayayi
ya danna number Nachma, ringing biyu ta ɗaga da mamaki a muryanta ta ɗaga mai sallama, amsawa yayi a dake cikin saisaita murya tare da faɗin "ba ku fito ba ne?" "Mun fito tun 3YayaIbrahim" tace a natse, "Insu na tare dake ne?" Ya jefa mata tambayan kaman babu wani abu, "a'ata tafi gida tun 3" "kin tabbata?" Yace a dake, "eh dake yau ban samu shiga class ba, kainanaciwo ta zo ta duba ni ina barci ta ajiye mun saƙo ta tafi" tace cike da gaskiyanta, "okay" yacecikindanne tsoron da ya riskeshi, "akwai wani matsala ne?" Tace cike da ɗan tantama, "no" yacetareda sauke wayan, sauke numfashi yayi da ƙarfi ya nemo number Hisham ya danna, yana ɗagawayace "gani nan na hangi shigowanka" sauke wayan yayi jiki a mace.... Miƙa mai maganin da ya ɓalla mai Jabir yayi tare da faɗin "dan Allah ka kwantar da hankalinka, kallon shi yayi cike da sarewa, "na sani, na fahimci komai, tana cikin aminci in sha Allah" yacecike da muryan rarrashi, amsan maganin yayi ya saka a baki, miƙa mai ruwa yayi ya kora taredajingina da jikin kujera, sallama Alhaji Munnir da Abubakar suka yi a rikici, ko kafin su sami zarranmagana Kamil da Alhaji Jamil sun faɗo, kowa ka kalla fuska cike da damuwa, zaro wayanshi
dake neman agaji Jabir yayi saurin ɗagawa yayi ganin me kiran tare da faɗin "ya aka yi!" "Bamutaddata a wajen ba" "subhanallah" yace a hankali tare da zare waya ya kalli SSB da ya kafeshi daido, "ba ta wajen" lumshe ido yayi ba tare da yace komai ba, be san dame ze kira abinda yakeji ba, ji yake kaman ana sassokawa ƙirjin shi mashi a waje ɗaya, ya rasa wani tunani ze yi so yakeyabuɗe murya da ƙarfi ya saki kukan da ze gigita duniya gaba ɗaya amma ya kasa, so yake yaduƙaya haɗa hannu biyu game shirin cutar mishi da ita dan kar ya taɓi ko farcenta se dai be sanwayeba, be san meyasa yayi hakan ba, sannan be san inda ya kaita ba, ganin yanda yake ta motsalaɓɓa ya sa Hajiya miƙewa a hankali ta isa gareshi, dafa kanshi tayi cike da kulawa ta kira sunan
shi, buɗe ido yayi a hankali hawayen da suka cika idon suka gangaro suka bi kuncin shi, murmushi ta saki tare da jinjina mai kai, lumshe ido yayi a hankali yana me haɗiyan zuciya, nankowa ya kuma firgicewa, saboda halin da suka ga ya faɗa.... Miƙa mai hannu yayi suka yi musabaha cike da mutumta juna, murmushi Hishamya saki taredafaɗin "tun shigowanka na hangeka" murmushi ya saki tare da faɗin "na zo wajen vice chancellorne, se dai ban taddashi ba" "bana jin yau ya shigo school" yace cike da kulawa, "ya mutuniyarkakuwa?" Yace tare da sakin murmushi zuciya na fargaban amsan da ze ba shi, murmushi yasaki
tare da faɗin "yanzu drivernta ya fice sunyi saɓani, ta tafi shi kuma ya iso" "okay be taddatabakenan?" Yace cike da danne mamakin shi, "eh be taddata ba, be daɗe da fita ba, ita kuma tun3aka ce ta tafi, ina ga ta gaji da jiran shi ne tafi taxi" "ze iya yuwuwa kasan mutuniyar taka" yacetare da sakin murmushi ya ba shi hannu suka daɗa musabaha tare da sallama, ya shige motayamata key ya nufi gate tare da danna number Khalim ya saka a kunni.... Murmushi Khalim dake zaune kujeran dake gefen wanda Insu ke zaune ya saki tare da ɗagawayanshi dake haske ya nuna mata, kwaɓe fuska tayi cikin marairaice fuska tare da faɗin"please" "no" yace tare da sakin dariya, ɗaure fuska tayi ta kauda gefe, murmushi ya saki taredaɗaga wayan cike da sakewa ya saka ta a speaker ya ɗaga mai sallama tare da faɗin "Yaya Ibrahimnayi matuƙar kewanka fa" murmushi Ibrahim ya sakin mai daga ta can cike da ƙarfin hali taredafaɗin, "ni ma Khalim ya makaranta ya karatu" "wallahi Alhamdulillah" yace a natse, "ka haɗudaInsu yau kuwa?" Ya jefa mai tambaya a dake, girgiza mai kai Insu tayi cike da magiya, "eh" zareido tayi tare da shagwaɓe fuska, "amma kuma ta tafi gida tun ɗazu" "okay" yace a hankali, "anyproblem?" Yace da kulawa, "no nagode" ya idda maganan tare da katse kiran, murmushi Insudake biye da shi da ido ta saki tare da faɗin "fushi nake dashi ai" "meyasa?" Yace tare da gyarazama, "yasan fa bana so a dinga driving ɗina amma shine ya ƙaƙabamun wani matsayindriver" murmurshi ya saki tare da faɗin "ya damu dake ne" "bana son wannan damuwan, ni ba ƙaramaryarinya ba ce, a barni in yi driving kaina" ta idda maganan cike da takaici....
Murmushi ya saki tare da faɗin "da kamar wuya, nayi mamaki da dawowan nan ma security'sbasu biyo ki ba" "na
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 55 Chapter of 109