tare cikedafirgici tare da kallon juna, "kar ki yi haka Sa'adatu!" Sudais yace tare da zabura ya liƙe da bango, kuka Ziza ta saki cike da matsanancin tsoro... Murmushi ta saki tare da kafe shi da ido cikin zallan bayyana takaicinta tace "au baka sanmutuwa ka zaɓi cin amanata! lokacin da kake son cin amanata me ya hanaka tuna irin
tsatstsauran hukuncin da zan iya ɗauka? Mutuwa shi ya fi dacewa daki, saboda ka maidani maratunani ka bugar dani ka zo ɗakin makofciyata kana aikata abinda ranka yake so, to na ganeabinda ka ke mun tuntuni, na baku ƙafa ne dan in damƙe ku a lokacin da ya dace, wallahi yause
kun tafi inda ba'a dawowa, furta kalman so kawai kayi ga Insu bama tasan ka furta ba ammaseda ta fuskanci matsanancin hukunci bare wanda ka kwanta ba sau ɗaya ba da ita" ta idda
maganan tare da gyara riƙon ashanan hannunta, fashewa da rikitaccen kuka Ziza tayi taredagirgiza kai cike da tashin hankali tace "na tuba, wallahi shine ya zo ba ni na neme shi ba, ki munrai, dan Allah" ta idda maganan jiki na ƙyarma.... Wani banzan dariya ta saki tare da faɗin "Allah ko? To bari mu ga ko ze samu daman zuwagobe" tayi maganan tare da ƙoƙarin ƙyastawa, "a'a Sa'adatu!" Sudais yace tare da fashewa da kuka, dariya ta saki me yalwa tare da faɗin "lafiya masoyi? Ya da kuka haka!" "Dan Allah na haɗaki daAllah kar ki mana haka" yace cikin rawar baki, "wallahi se kun mutu se na aikaku inda na aikaInsu dan na san ta daɗe da tafiya yanzu" ta idda maganan hankali kwance, "Insu! Me ki kamaInsu!" Yace da ɗokacin mamaki, "kasheta nayi, saboda ka ce kana sonta, ba zan juri ganinwacceka ce kana so tana numfashi a doran duniya ba, bare kuma wanda ka kwanta da ita" ta iddamaganan tare da sakin murmushi...
"You are madness Sa'adatu, ki sa! Har za ki iya kashe mutum, mutum ɗin ma Insu! Insu fa!" Yacea rikice tare da yunƙuri sauka daga gadon, "yep you are the course, kai ne musabbabi, na kashetazan kuma kashe ka yanzu in kashe farkar ka, sannan in bi sauran da duk ka bi in kashe, kai nawane ni ɗaya" ta idda maganan a zafafe, damƙar ashanan hannunta yayi ya wafce tare da kwashetada gigitaccen marin da ya ɗauke mata ji da gani tare da duƙewa ƙasa kai tsaye, "a she dabbacekeban sani ba? Jahilcin ki har ya kai ki aikata kisa! Kisan ma ga waƴanda suka miki halarci kamar
iyalan uncle Abdussamad" ya idda maganan tare da nuna ta da yatsa, da azama ta miƙe tadamƙoƙafa Ziza da ta sakko a hankali ta dumfari ƙofa, jifa da ita tayi tare da zira hannu a ƙirji ta jawowani kwalin ashanan, ganin yana kusanto inda take ya sata saurin zaro tsinken ta ƙyasta taredafaɗin "dakata anan, ka ƙara taku ɗaya sena babbakaka" tayi maganan cikin murya me tabbatar
da za ta aikata abinda ta faɗa, cak ya tsaya a tsorace tare da zube mata ido, "good a she kanasonkan ka" tace tare da sakin murmushi.... Ɗaga hannu yayi a tsorace tare da faɗin "ki yi haƙuri Sa'adatu" "in yi haƙuri!" Tace da zallan
mamaki, jinjina kai yayi tare da faɗin "kar ɓacin rai ya saki aikata abinda zaki tarwatsa rayuwarki"dariya ta saki me sauti tare da faɗin "tarwatsa rayuwa! To me ya rage mun! Ai fahimtar kanazagawa ka kwanta da wata kaɗai ya isa tarwatsani, nayi fatan da na mutu kafin ganin ranar, sedai da ga ƙarshe na fahimci ku ya kamata ku fara mutuwa, kuma zaku mutum" tace a zafafe, "Sa'adatu dan Allah kar ki ka she mu" yace murya na rawa, "kar in kashe ku?" Tace idonta akanshi, jinjina mata kai yayi cike da fata, "to shikenan ku mu fita" tace tare da nuna musu ƙofa, zareido suka yi da mamaki, "ku mu je!" Tace da ƙarfi tare da dumfaran su, da sauri ya fice yanarufeal'auranshi, dafa mai baya Ziza tayi dan ta gama firgicewa, bin su tayi hankali kwance....
Tsayawa a gefe suka yi tare da zuba mata ido, bin su da kallo me cike da tsana tayi tare dafaɗin"oya kwanta ku cigaba da sukuwa kamar yanda na taddaku" tayi maganan da ƙarfi, da ɗinbinmamaki suka kalleta, "kwanta!" Tace a tsawace, fashewa da kuka Ziza tayi cike da nauyi, "badai
kunya ba!" Tace tare da baza mata ido, girgiza kai tayi tare da buɗe laɓɓan dake ɓari "shiii kar ki
kuskura inji muryanki a kunnina" tace cike da gargaɗi, jinjina kai tayi a matuƙar tsorace, "Sa'adatu dan Allah ki yi haƙuri tsautsayi ne, ba ze sake faruwa ba" Sudais yace a tsorace danyagama tsorata da yanayinta, "tsautsayi! Okay bari in babbakaku se in baku haƙurin ni ma
tsautsayi ne, ka kwanta da ita sannan saboda baka da kunya ka laƙabawa tsautsayi! Me yasatsautsayin be kawo ka ga inda ake maraba da kai ba! Nace meyasa! Kar ka kuskura ka ƙarakiranmu sunan tsautsayin anan, dan zan aikaka can in laƙabawa tsautsayi" ta idda maganan a tsawace, wannan tsawan shi ya fiddo su Shila da muƙarrabanta daga ɗakunan su.... Kuka Ziza ta saki tare da kallon Shila dake biye da su da ido "lafiya!" Tace da mamaki, "kamasunayi suna cin amanata shine nake son ganin karshen maciya amana" Sa'adatu tace cike dagadara tare da baza mata ido, "cin amana a bariki wai! ai ba a taɓa yi ba, waje ne na kowa yaiyaalonshi ya wanke, in ba ki yi ki bada waje wanda ke da niyyan yi yayi, sannan ita kowa ya sani daSudais ba ke ba, dan tunkafin ki san zaki zo wannan gida take a ciki, kuma tare da shi suke, keshi
ne silar zuwanta bariki ma taƙaice kenan, zuwan ki ne ya sa shi ja baya da ita, dan haka bamason neman zance dan na ga abinda ki ka fi iyawa kenan" Shila tace cike da takaicin Sa'adatudatadaɗe tana shanyewa, "bariki" Sa'adatu tace idonta akan ta....
"Kin san menene ma bariki ki ke magana akanta kuwa Shila? To bari in faɗa miki abinda baki isasani ba, ni da kaina barikice me zaman kanta Shila, wani mataki ki ka taka a bariki? Da wani taboki ka shigota? Me ye sanadin da yasa ki ka shigota? Kar ki damu wajen bani amsa dan banmiki
tambayan da ina buƙatan amsa ba, na san bariki ita da kanta ta zaɓeki, to ni da kaina na zaɓetaɗan butgeni da take, ba rashin ci ko rashin sha, dai-dai gwargwado iyayena na kula dani, tuninaƴar 10 year's nake cikinta kin ko ga na taka matakai da dama a cikinra, gaba nake da ke, banzobariki dan na tsaya takara da wata akan namiji ba, sannan wata ƴar iska ba ta isa ta ɗanɗanaabinda nake ɗanɗanawa ta zauna lafiya, ni wakiliyar bariki ce baki san komai akanta ba ki zozanbaki bayani, me ki ka aikata a barikin da ki ke ikirari? Kin taɓawa mahaifinki zindir haihuwar uwada uba ki ka hau kan shi ki kai sukuwa!" Ta idda naganan cikin fita hayyaci, zare ido Shila damuƙarrabanta suka yi a firgice cike da mamaki, kallon Sudais Shila tayi tare da faɗin "mebakiniyaye ka kawo mun!" Girgiza kai yayi tare da faɗin "phone please" miƙa mai tayi jiki na ɓari....
"Au ashe barikin na ki na ƴan iska ne, to na tuɓe nawa uban na hau kan shi na yi sukuwa iyasukuwa, bana da matsala dake, kar ki yi yunƙurin shiga sabgata, ban ƙyale wacce ta munhalarci
sama da iyayena ba ma akan shi bare ke, wannan tsakanina da shi, ita ma da tayi yunƙurinshigase da tayi jinyar wata uku a gida, kar ki bari in waiwayeki" ta idda maganan a matuƙar kausashetare da juyawa ga Sudais, jinjina kai Shila da muƙarrabanta kaiwa suke iyayi cike da tsoro, "Abdallah!" Yace da ƙarfi murya na rawa tare da fashewa da kuka, dariya ta saki tare da binshi
da ido, "ka ce ce ni Abdallah, zata kashe ni!" Ya idda maganan cikin rishin kuka.... Saurin miƙewa daga saman dakalin dake gefen masallaci Abdallah deke zaune shida abokananshi suna bitan karatu kafin a kira sallah isha'i yayi tare da faɗin "me ne! Waye! Kana ina!" "Gidantarban maza" yace a rikice, "what! Me ya kai ka wannan gidan! Kar dai bayan shaye-shayehar dabin mata ka ke yi Sudais!" Yace cike da ruɗu, "dan Allah ka zo ka temake ni" yace tare da fashewada kuka ya sauke wayan...
"Ka na ganin akwai me baki da man da ya isa ƙwatan ka daga hukunci na ne yau? Wallahi bashi, kar kayi kuskuren janyo wani ciki" tace a fusace tare da yin kan su gadan-gadan, tureta daƙarfi
Yasmin da ta shigo ita da Farisat da su Suwaiba babu ko sallama tayi tare faɗin "me Insutamiki!
Wani lefi me muni ta aikata miki! Sa'adatu what Insu did to you, da har ki ke son ganin ƙarsheta!" Ta idda maganan tare da shaƙeta ta haɗa ta da bango, da sauri Sudais ya koma ciki ganinirinkallon da su Suwaiba suke mai.... Bige hannunta dake riƙe da wuyanta tayi ta tureta da ƙarfi tare da faɗin "ta burge abinda nakematuƙar so, wannan shine lefinta, ko ke da nake ma kallon na musamman ki ka aikata hakasenahukunta ki bare wata wawiya can Insu, ya zo mata da sauƙi da har ta iya kai wannan lokacinmaba ta wuce ba" tace a harzuƙe babu alaman danashina ko kaɗan tattare da ita, ""i will kill youSa'adatu, zan kashe ki da dukkanin hannaye na, ba zaki cigaba da numfashi ba" tace a fusacetareda yin kanta, saurin riƙota Farisat tayi saboda ganin katakon da Sa'adatu ta riƙo ta baya, "sakeni
Farisat se na tsaida tafiyan numfahsinta kamar yanda ta tsaida na Insu, me muka mata? Wani
halacci ne mahaifiyar mu ba ta mata ba? Dame muka gaza mata?" Tayi maganan cikin rishinkuka tare da fizge jikinta tayi kan Sa'adatu gadan-gadan, "Yasmin!" Farisat tace da ƙarfi taredarumtse ido saboda ɗaga katakon da Sa'adatu tayi da zumman sauke mata a kai, jin ba taji saukankatakon ba ba kuma taji ihun Yasmin ba ya sata buɗe idon a hankali....
Shureim ne tsaye a tsakiyansu riƙe da katakon da Sa'adatu ta ɗaga dan saukewa Yasminyanabinta da kallo me cike da firgitarwa da tsan-tsan tsana, sakin katakon tayi a ɗan rikice, ɗauketadawani razanannan mari yayi tare da taɗiyeta tayi ƙasa, taka ƙafan da ƙarfi yayi ya zaro wayayadanna number ya kara a kunni, "ita ta kai wa Anty Amina harin nan da aka kai mata wandatayi
wata uku tana jinya" Sudais da ya fito sanye da kaya jiki na ɓari yace tare da watsa ma Sa'adatukallon tsana, ba wanda ya iya kallon ko fuskan shi, "ku shigo" yace a natse idon shi ƙyamakanSa'adatu dake ta son fuzgan ƙafarta.... Babu wani ɓata lokaci su Annur suka shigo tare da zugan sojoji kusan biyar, suna isa gabanshi
suka ƙame tare da salute ɗin shi, "easy carrie on" yace a natse, sakin jiki suka yi a natse cikedagirmamawa, "take har and give her warm tea" yace a natse tare janye ƙafar da ya danne ƙafarta
da shi, "auch" tace da ƙarfi saboda yanda wani a zababban zafi ya ziyarce ta, "yes sir" sukacebakuna a haɗe tare da ɗaukanta kamar wata ƴar tsana suka fice da ita cike da mazantakanamazajen fama.... Nan cikin su Shila ya ƙara birkicewa, gaba ɗaya sun tsorata, ko police be taɓa zuwa da sunankama wani ba a gidan amma ta dalilin Sudais da Sa'adatu ga kusan rindinan sojoji nan sunafkomusu gida, kallon Yasmin Annur yayi tare da faɗin "Are you okay!" Ganin jikinta na ɓari laɓɓantana motsi, juyowa tayi a fusace tare da faɗin "doesn't matter, why you not allowme to revenge!
Meyasa ba zaku bar ni in ɗau fansar ƴar uwata ba! Kashe min ita tayi fa, sannan yace sutafi daita su ba ta tea mara zafi, wacce tayi kisan kai ake cewa a bawa tea wow! Amma ka burgeni, subata me sanyi ma ƙarshen mara zafi" ta idda maganan a zafafe tare da juyawa a fusace tayi ƙofa, tana kai jiki Yaya da su Balarabe suka kawo jiki...
"Kun ganta?" Balarabe yace tare da kafeta da ido, share zafafan hawayen dake zarya a kuncintatayi tare da faɗin "sun tafi da ita" "ina! Ta amsa lefin!" "Ai dama lefi ita ta aikatashi muna zuwatajaddada mana babu nadama ko danashina a idonta" Suwaiba tace a zafafe, "Inna lillahi wainnailaihirraji'un" Yaya yace tare da jingina da bango, "kayi haƙuri Yaya, su waye suka tafi da ita?" Lurwanu yace a rikice...
"Captain M Shureim shiya ba da umurnin a tafi da ita" Zubair yace tare da kallon shi, da mamaki
duk suka dube shi, "dama Shureim soja ne kai!" Salman dake bayan su Yaya shi da Sadamyaceamamakance, murmushi ya saki tare da faɗin "kar ku damu, za ta fuskanci hukunci dai-dai daabinda ta aikata, sannan ya kamata ku bincika can muji halin da ake ciki dan ba ma da tabbacinta idda manufarta" yana kai nan ya kalli Zubair tare da faɗin "lieutenant a tabbatar da sunkomagida bari mu leƙa barrack" "okay sir" yace a natse cike da girmamawa dan in suna bakinaiki ajiyeabota suke a gefe a bawa na gaba girman shi, juyawa yayi ya damƙi hannun Yasmin tare dafaɗin"muje, wataƙila ki ƙara fifita mata tean dan na san a hakan ma zafi ze mata" yana kai nanyafice, bin bayan shi Annur yayi da sauri tare da faɗin "ku koma da su gida, zamu bi yo ta can" "okayCaptain" Sagir yace a natse....
Buɗe baya yayi ya saka ta ya rufe ya wuce gaba, yana shiga Annur da ya fito da sauri ya buɗemazaunin me zaman banza ya zauna, ja yayi a natse suka nufi barrack, ta can gidan kuwa kallonYaya Farisat tayi baki na ƙyarma tace "Yaya ashe Sa'adatu ta saka aka kai wa Anty wannanharinda tayi dogon jinya" kafeta da ido su Yaya suka yi da ɗin bin mamaki, "me!" Salman yace amamakance, jinjina kai tayi tare da share hawaye, "wallahi ita ce, yanzu Sudais ya faɗa mana" Habiba tace cike da sanyi, "wato yarinyar nan fa ta wuce duk wani sanin da muka mata" Balarabeyace da ɗin bin mamaki, "ku muje gida" Yaya yace a hankali tare da juya kai ya nufi ƙofa, saurinjabaya Abdallah da Nafi'u suka yi tare da ba shi hanya cike da girmamawa.... Gaishesu suka yi a girmame ya amsa a mutumce ya fice, shigewa suka yi idon su akan Farisat dake ta sharan hawaye, "meke faruwa!" Abdallah yace cike da damuwa, girgiza kai tayi taredabinbayan Salman dake tsayuwan jiranta, "Sudais me ke faruwa ne!" Nafi'u yace a ɗan ruɗe, "Sa'adatu ne ta kashe Insu" yace cike da ruɗu, "me! Wata Sa'adatun! Ba dai ta gidan ba!" Abdallah yace a firgice, "ita" yace tare da dosan ƙofa, "kar ka sake in ƙara ganin ɗan ƙafarkaagidan nan Sudais, wallahi ka dawo ƴan sanda ne za su rabamu" Shila da se a lokacin ta samudaman buɗe baki tace a zafafe, ba abinda yace mata se nufar ƙofa da yayi suka fice... Kai tsaye barrack suka wuce, suna shiga ya fito ya wuce guideroom ba tare da ya kalli koAnnurba, fitowa Annur yayi ya buɗe mata ƙofa ta fito suka nufi inda ya nufa a natse, duk inda sukawuce se sojoji sun sara mai, tura ƙofan madaidaicin ɗakin yayi tare da bata umurnin ta shiga, tana shiga ya biyo bayanta a natse, "ki tsaya anan bari in shiga ciki" yace tare da wuce wa anatsedan yanda ya ga tana bin Sa'adatu dake ihun neman temako ta glass da ido, banda mamakinyanda suka canza mata halittun fuksa cikin ƙanƙanin lokaci ba abinda take....
Tsaye ya ke a gefe yana bin ta da kallo me cike da tsana, ba abinda yake tunawa se hawayenda
ke zarya a saman idanun Yasmin, "zanyi magana" Sa'adatu tace a jigace, "a'a ba ma so ki cekomai, da sauran jira" Annur yace tare da sakin dariyar me cike da saƙon zaki jiyewa jikin ki, "wallahi zanfaɗa, dama ko ɗazu ban ɓoye ba na faɗa muku gaskiya, ni na canza mata magani ba tare dasaninta ba, sannan ni na ma Babana sharri akan yayi mun fyaɗe, ni na sa Ɗan kuka ya kai waAntyharin da aka ji mata cuwuka se da ta yi wata uku a kwance, duk ni ne" ta jero bayanan cikinfitahayyacin azaban da take sha, tsere hawaye suke a saman kumatun Yasmin da ta kasa cewakomai idonta akan Sa'adatu dake rattafo bayanai, kallon wanda ke gaba-gaba wajen bataataShureim yayi tare da faɗin "a ƙara zafin shi, amma kar yayi yawa sosai" jinjina kai yayi taredafaɗin "okay Captain, kallon Annur da babu wani ɗigon tausayinta ko kaɗan a saman fuskanshi
yayi tare da juyawa ya nufi ficewa daga wajen....
"A'a dan Allah za su kasheni ku mu su magana" Sa'adatun tace a firgice, "da ki ka ce ke ƴar iskane" Annur yace a zafafe tare da gwabje bakinta, damƙe baki da hannu biyu tayi tare da girgizakai, tsaki yaja ya juya ba tare da ya kuma cewa komai ba, a natse ya gitttata ya nufi madai-daicinkofar, "thank you" sassanyar muryarta ya doki kunnuwanshi, murmushi ya saki ba tare dayajuwo ba yace, "ko a ƙara zafin tean?" "A'a zafin shi ya isa haka" tace a hankali tare da sharehawaye, juyowa yayi a natse ya zube mata ido cike da tausayawa, "muje mu ji ko sunyi maganada su" "to" tace tare da fara takawa a natse.... Kallon Khalid dake tuƙasu Balarabe yayi tare da faɗin "wai dama sport director chairmandavicechairman sojoji ne!" Ya je fa mai tambayan cike da zallan mamaki, murmurshi ya saki taredafaɗin dispiling da accounter, ma gaba ɗaya sojoji ne" "ikon Allah!" Yace a mamakance, "muukuagidan soja muka haɗu da su, su biyu kuma tare muka gansu, abotane tun yarinta, mun zaɓi
harkan group ne dan mu samu wata ƴanci a gefe wanda zamu shiga cikin jama'a mu sakekamansu, kasan gidan soja ba wani ƴanci" ya idda maganan tare da sakin dariya, dariya shima yasaki
tare da jinjina kai, "am Alhamdulillah ala kulli hal, mun samu fiye da abinda muke hasashe, danmun haɗu da jama'a da dama ta sanadiyyan shi, mun shiga wajaje da dama min zauna da jama'anciki tamkar ɗaya daga cikin su, ba ma jin mu sojoji ne se mun shiga barrack ko wani aiki yatasowannan kenan" ya idda maganan cike da alfahari....
"Ma sha Allah" Yaya dake baya shi da Farisat da Sadam da Salman yace cike da alfahari dasu, suna isa gida tashin hankali ya ninku dan ba kiran da ba'a ma number Insu ba amma ba'a ɗagaba, gashi dai yana shiga amma ba amsa, kallon Yaya Farisat tayi cikin sarewa tare da faɗin "Yayaanya ba gaskiya Yasmin ta faɗa mana ba akan ɓoye mana suke!" Ta jefa mai tambayan muryantana rawa, girgiza mata kai yayi tare da faɗin "shiii kar ki ce komai, tana cikin aminci in sha Allah, ba ze bar wani abu ya cutar da ita ba, ina ta tabbaci akan hakan" jinjina kai tayi cike da samunsassauci....
"Me suka ce!" Yasmin da ta faɗo parlorn ko sallama babu tace idonta akan Yaya da Farisat dakesharan hawaye, zuciyanta kuwa kamar ze ɓallo daga ƙirjinta ya faɗo ƙasa dan tsaban firgicinjinabinda za su ce, "ba'a ɗaga ba" Lailah da muryanta ya shaƙe saboda kuka tace tare da kamota, "no no ku gwada number Uncle!" Tace a firgice, "am Auntie dan Allah janyeta daga nan" Shureimda ya shigo shi da Annur yace tare da kallon Lailah da ta fashe da kuka, "ba inda zani se naji
halin da ƴar uwata ke ciki" tace da ƙarfi tare da janye hannunta daga na Lailah, "ba me number" Yaya yace cike da bayyana raunin shi, "ina da shi" tace a firgice tare da fara dibi-dibin indazataga wayanta, "gashi" Nafisat tace tare da jan majina, amsa tayi da sauri ta fara nema, hakatayi tadawo da duban farko amma ba number, kuka ta fashe da shi ta duƙe a wajen tare da faɗin"awancan wayan da aka sace number yake, shikenan Insu ta tafi, ta kashe mana Insu, ta kashe manafarin cikin mu" ba wanda be zubda hawaye ba hatta Shureim da Annur se da suka zubda, "tasoYasmin Allah ba ze bata nasara ba" Khadijatu tace tare da rikota hawaye na bin kuncinta...
"Zani can in duba da kaina" tace kamar wanda ta taɓu, "dubi lokaci Yasmin" Daddyn Salmandasuke zazzaune a gefe yace cike da tausayawa, "zani Daddy" tace a rikice, "dama ya kamataajetunda ba'a ɗaga wayan ba" Ummi tace tare da goge hawaye, "bari na duba inda jirgin da zetashi
a daren se a siya ticket" Shureim yace tare da zaro waya, yana gama bincikawa ya ɗago kai tareda faɗin "babu se gobe da 11:00am" "ba zan iya jira ba zani a mota" tace tare da yunƙurinwucewa wa, "in a mota zaki jirgin da ze tashi 11 ze sauka ba ki kai ga isa ba" Shureimyaceanatse, tsayawa cak tayi tare da fashewa da kuka, da sauri Rahma Safinat Hasenat suka nufeta taredarungumeta....
Wannan dare yayi musu tsayin da ba su taɓa sanin dare na iya tsayi haka ba, yanda suka gasafeda rana haka suka ga wannan dare, banda istigifari da hailala da salatin Annabi ba abindasukeyi
a zaune, se da kiran sallahn asuba na biyu ya riski kunnuwan su sannan suka iya miƙewa dangabatar da sallah....
Su Shureim kuwa tattarawa suka yi suka fito jikkuna a mace kowa yayi gida, da sallama yashigaparlorn, amsawa Daddy dake zaune a parlorn idon shi ƙyam akan ƙofa yayi tare da kafe shi daido, "ba ka yi barci ba!" Yace da mamaki tare da nufar inda yake, "taya zamu iya barci bayan bakadawo a lokacin da ka saba ba" Mommy tace tare da fara takowa wajen, "mu ma dai munkasa" Hisham yace tare da takowa shi da su Minha, "oh god ba fa ɓacewa nayi ba" yace tare da sakinguntun murmurshi, "da ka ɗauki phone da ba mu kasa barci ba" Hamid yace tare da sakinmurmushi, "okay ku yi haƙuri farin ciki na" yace cike da so da ƙauna, murmushi Daddy ya saki
tare da faɗin "Allah yasa dai lafiya" numfashi me ɗumi ya fesar tare da faɗin "da sauƙi, inawannan yarinyar da barrister Amina ta tsayawa a court wanda Babanta ya mata fyaɗe" "yeahmeya faru da ita!" Mommy tace cike da fargaba, "ita ce tayi yunƙurin kashe ɗiyar barristern" yaceasanyaye, "what!" Daddy yace a rikice, "billah Daddy abun ba daɗin ji, ashe ma ba fyaɗe babanyamata ba, ita ta mai, bugar da shi tayi ta yi abinda take so sannan ta tara jama'a, ta yi yunƙurinkashe barristern Allah be ba, gashi ta hari ƴarta" "Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un, la haulawalaƙuwwata illah billah, ina wannan duniyar za ta damu haka! Matar da ta temake ta take songaninbaya!" Mommy tace a rikice....
"Yanzu ya ake ciki?" Hisham yace a ruɗe, "tana hannu, se munji halin da ita wan can ke ciki"
"hakan yayi, ba ta gidan ne?" "No tana makaranta a Ɓadamayya" yace a natse, "har can taje!" Yace tare da zare ido, "oh Hisham" yace a gajiye, "barshi ya huta ya kwaso gajiya" Daddy yacecikeda kulawa, "magani ta canza mata da za ta tafi school tana ɗauke da heart problemtunhaihuwa""subhanallahi" suka ce bakuna a haɗe, "abar tausayi haka ta yi yunƙurin kashewa! Allahbazebata dama ba" "in sha Allah" yace cike da damuwa, "zani in zaku" Hisham yace tare da kallonshi
a dame, "oh kai fa haka kake, abu kaɗan ke damunka, yaushe ka baro can, sannan kwanannanzaka koma fa, ba inda zaka, ka yi ta mata addu'a in sha Allah tana cikin aminci" yana kai nanyayi
ɗakin shi a natse....
"Wannan yarinyar akwai mara imani" Mommy tace a matuƙar hassale, "Mommy dama inameimani ze aikata kisan kai, sannan kiji fa Babanta ta ma fyade kuma tace shi ya mata, ai wannanba ta da sauran rabo" Hisham yace tare da wuce wa ɗakin shi jiki a sanyaye, "Allah ze dubi
zuciyar iyayenta ba ze ba wa duk me shirin cutar da ita daman cutar da ita ba" ya kuma cewadaƙarfi tare da shigewa ɗakin shi, murmushi Daddy ya saki tare da faɗin "ki je ki yi rarrashi, antaɓodangin abar ƙaunarshi" murmushi Mommy ta saki tare da miƙewa ta nufi ɗakin shi, "kuje kukwanta" Daddy yace tare da kallon su Mihna da duk jikkuna yayi sanyi, ba musu suka miƙi hanyarɗakunansu, tashi yayi a natse ya nufi ɗakin Shureim....
Jawo akwatin dake cike da kaya tayi ta fito daga dressing room, kallon Lawiza dake tsayeitadaHajiya dake zaune saman sofa kusa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 49 Chapter of 109