SSBne kwance sanɓal na'urori na aiki a jikin shi, ɗaga hannun dake kyarma tayi a hankali ta dafaƙofan tare da sakin hawayen da suka cika mata ido, "Uncle!" Tace murya na rawa, wani guntunmurmushi me cike da takaici Lubabatu ta saki tare da faɗin "abinda ki ke son gani kenanai"....
"Dama a halin da ki ke son ganin shi kenan, wai shin me wannan bawan Allah ya muku da zafi nehar haka ke da mahaifiyarki! Shin wani irin lefi ya muku da har ku ke son ganin ƙarshenshi haka!
Ita ta naƙasa shi ke kin tarwatsashi gaba ɗaya, ki na can ki na rayuwarki yanda ki ke so, shi yananan kwance cikin halin rai ko mutuwa, ba musan yaushe ze mutu ba sannan ba musan yaushezetashi ba" ta idda maganan kuka na kuɓuce mata da ƙarfi, juyowa Insu tayi a rikice tare da girgizakai....
"Correction Anty Luba!" Yasmin tace da ƙarfi tare da goge hawayen da suka jiƙa mata fuskatayi
inda Insu ke tsaye jikinta na kyarma, girgiza kai Farisat tayi tare da nufarta, ɗaya mata hannutayi zuciya na hanƙoro, da mamaki Shureim ya bi ta da ido dan be san tana iya fushi haka ba..... Riƙota tayi a hankali tare da faɗin "daina kuka, ai kin gama kuka tunda har ki ka yi shi ba taredazuwan hawaye ba" ta idda maganan tare da rumgumeta, juyawa ga Lubabatu tayi tare da faɗin"wani magana ma ki ke? Yawwa ta tarwatsa mishi rayuwa ko? To shi ruguza nata rayuwanyayi, gunda shi kwance yake kuna iya ganin halin da yake ciki, mu a tsaye ta mu take ba ma iyahangan halin da take ciki, mutuwa take kullum a tsayen nan da ku ka ganta duk saboda shi, menene lefinta dan tayi biyayya? Menene aibunta dan ta cika muradin mahaifiyarta? Shinkukoshi akwai wanda ya taɓa amsanta a matsayin da ta zo? Ba zan ce komai ga Hajiya da su uncle'sbadan ba su nuna koma gareta ba, amma ku fa? ku ɗin nan ba abinda ba ku mata ba, duk ta haƙurata shanye, ta nema muku masalaha dan ku rayu lafiya ba tare da kun ga abar da ba kwa ƙaunargani ba"....
Tsahirtawa kaɗan ta yi idonta na yawo a saman fuskokin su kafin ta cigaba da cewa, "lokacindaza ta barku akwai wanda yace mata kar ta tafi? Ko akwai ɗayanku da ya jawota ya zaunar yacebazata tafi ba ta fizge jiki ta taho? Meyasa san rai da zuciya ya ke samu danne gaskiya ne? Inaiyaɗaure komai amma banda cin mutumci ga iyayena ko ƴan uwana, dan Allah Anty Luba ki sanabinda zaki dinga faɗa" ta idda maganan zuciya na mugun ƙuna, "kar ki kuskura in ƙara jinmuryanki anan me sunan Mommy, magana nake da ɗiyata ina da ikon faɗa mata ko me nakeso" Lubabatu tace tare da baza ma Yasmin ido....
"Lallai Insu na da uwa kuwa, wai meyasa Anty Luba ki ka fiye san kan ki da yawa ne? Meyasaki
ka ɗau lefin da yakamata ki rabawa mutane biyu ki ka bawa mutun ɗaya?" Lailah tace rai ɓace,
"ko yi nayi, san kai ko? Koyan shi nayi a wajen na gaba dani, kin san inda raƙumin gaba ya sharuwa nan na baya ke sha" Lubabatu tace a harzuƙe, "dalla ku yi mana shiru shashashu, da
girmanku da hankalin ku kun tsaya kuna raba abun kunya a tsakiyan ƴaƴan ku" Alhaji Jamil yacezuciya a matuƙar ɓace....
"Ai ba shi ne da su ba" mijin Lailah yace na shi zuciyan a ɓace, takawa Yaya yayi a natse fuskaɗauke da murmushi ya riƙo hannun Insu dake kife a ƙirjin Yasmin tana kuka me taɓa zuciya, ɗagokai da sauri tayi ta kalleshi ganin shi ne yasata sakin ƙaƙƙarfan kuka tare da kifewa a ƙirjinshi, "Yaya Uncle!" Tace murya na ɗaɗɗaukewa saboda tsaban kuka, "shii ya isa haka, in sha Allahzetashi, ba abinda ze same shi" yace cike da kulawa, "ku yi haƙuri Abdussamad, ban so su tadazancen nan ba, na so kaman yanda ku ka zo sada zumunci cikin farin ciki ku koma cikin farinciki, se dai ba kowani ɗa ke iya jin maganar mu ba, a gaskiya kana da lefi kai ma matsayinka naubagaInsiyyah be kamata ka yanke hukunci haka kai tsaye ba tare da ka tuntuɓe mu ka ji wani abudaga gare mu ba, se dai ɗan adam a jizi ne, wallahi ba mu ƙullaceka ba duk da sanin da mukayi
kai ka ja gaba wajen datse igiyan aurenta da Uncle ɗinta" Hajiya tace cike da kamalanta, murmushi Yaya ya saki ba tare da yace komai ba....
"Idan Abdussamad yana da lefin Hajiya, to kema matsayinki ta uwa kuma Kaka zan iya cewakinfi
shi lefin dan a haife kin haifeshi, da Insiyyah ta zo da wannan batu yakamata ku bincika kuji
dalilinta na yin haka, shima Sahabee da ya bata goyan baya ya zama kamanta tunda dukkanmumun san cewa yarinta na ɗawainiya da ita, ba lallai ta hangi wani abun da shi ze iya hangabamatsayin shi na wanda ya ninkata a shekaru da ilimi, a wannan abu da ya faru kowa na dalefi bamu ba, ba ku ba, ba kuma su ba" Babiya tace a natse, jinjina kai Jabir yayi tare da faɗin "hakaneHajiya, kowa na da lefi, kuma zan iya cewa SSB ya fi kowa lefi a cikin mu, dan shi ya karantatakardan ya san abinda ya ƙumsa sannan ya saka hannu ba tare da ɗayan mu ya sani ba, sedagabaya muka sani" Jabir yace tare da kallon Babiya....
"Tabbas haka ne, a ranar da ki ka saka ƙafa ki ka bar gidan nan Insiyyah a ranar na gazgata
kalaman Insiyyat na cewa ita da shi shaƙuwa ke ɗawainiya da su, ba son junansu suka yi batsaban shaƙuwa ne ya haifar musu da abinda suke ji, ke ya so Insiyyah ya kasa jurewa dai-dai dasecond guda, tunda ki ka tafi yake kwance a wajen nan, shekaru biyu kenan komai yin mishi ake, baya da ƙarfin zuciyan tashi ya zauna bare ya taka ya fito parlor, ki tausaya mai ki dawo gareshi, duk da na san zaki kalleni a mesan kanta da yawa, se dai ki yi haƙuri ki tausayawa uwandatakefatan ganin ɗanta a zaune" ta idda maganan cike da rauni tare da haɗe hannayenta waje guda, hawaye na tsere a saman fuskanta.... Saurin miƙa ma Sadam Mairah Farisat tayi ta ƙarisa kusa da ita tare da faɗin "dan Allahdainakuka haka ba lafiya ne dake ba" zamewa Insu tayi daga riƙon da Yaya yayi mata tayi ƙasa tasaki
kuka me gunji, ɗaga ƙafa Yasmin tayi da zumman kamota Khadijatu dake kuka ta rikota taredagirgiza mata kai, fashewa da kuka tayi me rauni, da sauri Shureim ya riƙota ya sata a ƙirji yaname danne na shi kukan, dan duk wanda yaji yanda suke kukan dole ya tausaya musu.....
"Yanda ki ke ji ganin shi a wannan halin matsayin ki na uwa gare shi haka naji a lokacin datawaɗiyar ta zo gare ni tana kuka, ba kowani uba ke da juriyar ganin hawaye a saman fuskanɗiyoyinshi na tsere ba, bani da wani mafuta se in sama mata abinda take so, saboda lokacindanaba ta umurni ta bi ba ta mun gardama ba, ba na da ra'ayin auren dole ko na haɗi ga ɗiyatakoguda, se dai lokacin da mahaifiyarsu ta roƙe ni akan ba shi ita na amince dan ina ba ma kainalefi
akan abinda ya faru a tsakanin su, duk da abu ne me wuya a wajena amma haka na jure nabadako wani gudummuwa dan cika alƙawarin da na ma mahaifiyarsu, ku yi dubi akaran kan ku, kar kuyi dubi ga wanin ku, ya zaku ji lokacin da yarinyar da ku ka san na ɗauke da lalura irin natatazogare ku tana kuka me haɗe da magiyan ku mallaka mata abinda ku ka mallaka? Ba zan iyaƙinmata wannan alfarman ba, duk da nayi hakan da biyu ne, dan na san matsayin ku na masuhankali zaku biyo sahu dan jin ba'asi, se dai hakan be faru ba" Yaya yace cike da rauni....
Share hawaye Abubakar yayi tare da faɗin "a mana afwa, lallai mun tafka babban kuskure, mutumin da muke matuƙar so da ƙauna muna zaune muna ganin shi yana cutuwa bayanmunada maganin warakan shi a hannayen mu amma mun gagara ba shi" yayi maganan cike da rauni,
"ka yi haƙuri Yaya an saka mana layi me tsayi ne tsakanin mu da zuwa gare ku, Insu da kantakafin tabar gidan nan ta roƙi alfarman mu manta da ita, kar mu kusanci inda take za tafi samunkwanciyar hankali" Ibrahim yace kai a ƙasa da alamun kuka yake....
"Kayya Ibrahim dan Allah bar wannan maganan, yanzu har maganan Insu zaku ɗauka kuyi
amfani da shi matsayin ku na masu hankali da ilimi, me ke ɗawainiya da ita banda wawtanyarinta, ita fa duk a tunaninta hakan ne ze sa ya kasance cikin aminci, dalilin da yasa ta nemi
nisantar shi kenan" Babiya tace tare da sakin murmushi, takawa a hankali Hajiya tayi ta ƙarisakusa da ita ta duƙa, kamo hannunta tayi tare da faɗin "Insiyyah dan Allah ba dan halina konaƴaƴana ba ki yi haƙuri ki amince a maida aurenki da Sahabee, wallahi ba ze moru ba matuƙar
bakya tare da shi, ke ce ƙarfin gwiwarshi" ta idda maganan a raunane, haɗiye kakkauranyawuFarisat tayi tare da girgiza kai, su Nafisat kuwa banda bugu ba abinda ƙirazansu ke yi danbasushirya ma batun yanzu ba" bin ta da idon dake shatata da ruwan hawaye Insu tayi, ganinyandatake bin ta da idanunta dake zubda ruwan hawaye ya sata girgiza kai, motsa laɓɓa tayi daniyyanmagana Yaya ya katsi hanzarinta da faɗin "ba ta saka hannu ba".... Rumtse ido Farisat tayi cikin tashin hankali tare da sakin zafafan hawaye, riƙota Salmanyayi nashi jikin na ɓari, su Yasmin ma a tare zukatansu suka buga dan ba su so jin hakan daga gareshi
ba, su Hajiya kuwa a mugun mamakance suka ɗago tare da zube ma Yaya ido, jinjina musukai
yayi cike da tabbaci.... Da sauri Farisat ta fizge jiki daga riƙon da Salman ya mata ta ƙarisa wajen Yaya ta riƙoshi taredafaɗin "dan Allah Yaya!" Murmushi ya sakin mata tare da rumgumeta ƙaƙamyana haɗiyar zuciya, "ba ta saka ba!" Jabir yace zuciyan shi na raya mai wani abu, jinjina kai Yaya yayi tare da faɗin"wataƙila shi yana da ƙarfin zuciyan sakawa amma ita ba ta da, ba ta saka ba, kotu ba ta rabaauren ba" ya idda maganan a natse tare da shafa kan Farisat....
"Menene dalilin da yasa ba ta saka ba! Meya hana ta sakawa!" Jabir ya ƙara jefa mai tambayanarikice zuciyanshi na tsitstsinkewa, murmushi Yaya ya saki tare da juyawa ga Sadamtakowaahankali yayi ya ƙariso wajen, miƙa hannu yayi a natse ya amshi Mairah da ta fara barci, kallonsuyayi a natse ganin yanda suka zuba mai ido ya sa shi motsa laɓɓa a hankali tare da faɗin"wannanita ce dalilin" fiddo ido waje suka yi cike da matsanancin mamaki, yayinda Farisat da YasmindaInsu suka fashe da kuka lokaci guda tare da isa kusa da Insu suka rungume juna.... Murmushi Jabir ya saki tare da faɗin "na sani, wallahi na sani, tunda na saka ido akan ta nadasaayan tambaya, duk da babu wani kama na zahiri amma akwai na ɗabi'a, ku duba da kyau, yandaSSB ke yawan yamutsa fuska ba tare da wani dalili ba haka take yi" yace hawaye na biyokumatun shi, kuka su Lubabatu suka saki tare da zama a ƙasa daɓas, Hajiya kuwa mutuwantsayetayi, ta ɓangaren Shureim kuwa kallon Hisham dake sharar hawaye yayi da ɗin bin mamaki danbe taɓa sanin Mairah ƴar Insu ba ce.....
"Ya isa haka" Salwa da Khadijatu suka ce tare da rungumo su, kamo Nafisat da su SahabeeSadam yayi tare da fara rarrashi, saurin riƙo Hajiya Lailah tayi ganin kaman zata faɗi, suAlhaji
Jamil kuwa banda kai komo ba abinda maganan Yaya ke musu a ƙwaƙwalwa, suna cikinwannanhalin muryan Yaya ya ƙara dokan kunnuwan su....
"Cikin mawuyacin hali Hisham abokin karatun ta ya kawo ta gida, yace tun a airport jikintayarikice, ba mu ɓata lokaci ba muka kaita asibiti, anan muka ji labarin cikin wata uku da sati biyudake maƙale a cikinta, mun sha mamaki sosai, banyi zaton Sahabee ze iya yarda ya rabudamaceba tare da wani dalili me ƙarfi ba bayan ya haɗa shinfiɗa da ita, wannan dalilin ya hana Insusakahannu, ban dolanta mata ba ita da kanta ta sanar mi da ba zata iya saka hannu ba ko da babumaganan ciki tare da ita, daga wannan rana muka adana wannan takarda sannan muka zubaido
dan ganin wanda ze zo a cikin ku, se dai bisa mamaki shiru babu alamun zaku zo" ya idda
maganan cike da ƙunan da yake ta dannewa....
"Kuna nufin wannan yarinyar ƴar Sahabee ɗan uwana ne!" A'isha tace tare da sakin kuka meƙarfi yatsanta manuniya akan Mairah dake lafe a ƙirjin Yaya tana barci "abinda na jima inaaddu'ada fatan gani yau gashi a gabana, ashe zan ga jinin Sahabee da sauran numfashina, a she zangawannan ranar ba ze zame mun a mafarki kawai ba kaman yanda na saba, wannan ɗiyar Sahabeeda Insiyyah ce!" Jinjina kai Lailah da Babiya suka yi a tare, "ya sunanta!" Tace tare da kallonLailah, "Farisat!" Tace a hankali, wani ƙaƙƙarfan kuka ta saki tare da miƙa ma Yaya hannu, anatse ya miƙa mata ita, rumgumeta tayi da ƙarfi jiki na kyarma tare da rumtse ido hawayenaambaliya.... Ba ta sassauta rungumar ba se da taji Mairah da ta farka saboda maƙuran da taji na ƙananunkuka, miƙa hannu Lubabatu da ta tashi kamar wacce aka muntsila tayi jikin ta na kyarma, kukaMairah ta saki tare da ƙwaƙwume Hajiya, murmurshi Lailah ta saki tare da faɗin "maƙiwaciyaceƴar ta ku, dan ba ta kalli wanda ke ɗauke da ita ba ne ma" tana rufe baki Mairah na sakinkukasaboda ganin a hannun wacce take, saurin amsanta Sadam yayi fuska yalwace da murmurshi....
"Wato iyayenki kaɗai ki ka sani ko?" Hajiya tace tare da sakin murmushi me tafe da hawaye, murmushi Khadijatu ta saki tare da faɗin "iyayen ma ba kowa ba, tafi yarda da takwaranki danawajenta ta taso, dake a sati ɗaya suka haihuwa da Insu ita na ta ya koma, yawancin rainontaitace tayi tsakaninta da Insu abinci ne kawai, shima tana cika shekara ɗaya ta yaye kanta" tayi
maganan murmushi be bar saman fuskanta ba, "dan Allah ku mu koma cikin parlorn" Alhaji Jamil
yace jiki na ɓari, ba musu suka rankaya suka koma can....
Comments fans🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Fourty five
"Me doctor's suka ce game da halin da yake ciki?" Yaya dake zaune saman kujera two seater'syace tare da kallon Hajiya, guntun murmurshi ta saki tare da faɗin "kaman dai ko yaushe
Abdussamad matakin ƙarshe, kasan doctor's da yanke hukuncin akan abinda ba su san mezeiyazuwa ya kamo ba" ta idda maganan tare da sakin numfashi me sauƙin ƙarfi....
"Wasu dai Hajiya, waƴanda suke shiga hurumin Ubangiji" A'isha tace tare da sakin murmushi, murmushi suka saki dan sun fahimci me A'ishan ke nufi, "to ai ya fahimta, musamman mawaƴanda suka kasance ba musulmai ba, wallahi Abdussamad da mun biyewa shirmen sudamundaɗe da binne shi, se dai mun yi imani akan cewa mahaliccinshi ze tashe shi, kamar yandayafiddo shi daga ciki na"... Sauke numfashi Yaya yayi tare da jinjina kai idon shi akan ta, "cewa suka yi mu cire rai da tashinshi, dan ba wanda ya taɓa faɗawa yanayin da yake ciki a yanzu ya kuma ta shi, se dai muuwaceAbdussamad ba ko wani abu zan ɗauka game da batun su ba, ban yarda da batun su akanbazetashi ba sam, dan numfashin shi da na'ura ke nuna min yanayin fitan shi na ƙarfafamungwiwaakan wataran ze miƙe, duk da wataranan ba tabbas se dai ban yarda gwiwoyi na sunyi sanyi ba" ta idda maganan a sanyaye.... Numfashi ya sauke a hankali tare da faɗin "in sha Allah ze tashi, rashin shi ba naki ko namubanekawai, na duniyar ƙasar mu ce gaba ɗaya, a shekaru biyun da ya hau karagan mulkin ƙasannanmunga sauyika fiye da yanda muka hasasa" jinjina kai suka yi a sanyaye, murmushi Hajiyatasaki
tare da faɗin "abinda ba su sani ba, ko wataƙila ba su hankalta ba ne Allah masani, wani lokacinnumfashin shi kan fi yanayin da yake ciki ƙarfi, wani lokacin ne yakan rage ƙarfi kaman yandaku
ka tadda shi a yau" ta yi maganan fuska yalwace da murmushi....
Jinjina kai yayi tare da sakin murmushi cike da farin cikin jin bayanin nata, su Yasmin kuwadukshiru suka yi zukata cike da alhinin halin da yake ciki, kauda kai daga saman agogon dakeɗaurea tsintsiyan hannun shi Yaya yayi tare da kallon Alhaji Jamil cike da dattako yace "in sha Allahzamu wuce yanzu" jinjina mai kai yayi fuska faɗaɗe da murmushi, juyawa ga Hajiya yayi taredafaɗin "Hajiya ga amanar Insiyyah nan na ƙara damƙawa a hannun ki" wani nagartaccen
murmushi Hajiya ta saki tare da jinjina kai, nan da nan fuskokin su A'isha ya yalwata da
murmurshi, yayinda su Farisat suka zare ido cike da razanin furucin na shi, girgiza kai Insutayi
tare da faɗin "a'a Yaya dan Allah!" Da mamaki suka kalleta, ganin irin kallon da suke matayasata faɗin...
"Zan bi ku, in na shiryo se in dawo" girgiza mata kai Hajiya tayi cike da sarewa tare da faɗin"Insuki yi haƙuri kar ki yi fushi akan abubuwan da suka faru a baya, nayi miki alƙawarin rayuwamecike da inganci a cikin ahalina, ba zan taɓa bari ɗayansu ya cutar da ke bisa sani ko rashinsani ba, dan Allah ki tsaya a gefen Sahabee, yana matuƙar buƙatan ki a yanayin da yake ciki" ta iddamaganan a matuƙar raunane.... Fashewa da kuka mara sauti Insu tayi tare da sadda kai, murmushi Yaya ya saki tare da faɗin"zamu bar mata Nafisat tare da ita in babu damuwa, zuwa satin gaba zata fara zuwa school anangarin, zata koma gidan Lailah in sha Allah" cike da farin ciki Hajiya tace "wallahi ba damuwatazauna anan tayi karatun ta ai duk gida ne" murmushi ya saki tare da kallon Lailah, murmushi
Hajiya ta saki tare da faɗin "Lailahn ma iko na ce, bare kuma ɗiyarta"... Murmushi Lailah ta saki tare da faɗin "wannan haka yake Hajiya" "to shikenan idan Allahyakai
mu weekend me zuwa zan shigo dan kammala mata shiri in sha Allah zan zo musu da abubuwansu da za su buƙata" jinjina mai kai Hajiya tayi cike da yaba dattakon shi....
Miƙewa yayi a natse tare da kallon fuskokin yaran shi da suka canza kala da jin bayananshi, "kutashi muje, Nafisat za ki zauna da Insu" jinjina kai Nafisat tayi cike da samun sassauci, fashewada kuka me ƙarfi Insu tayi cike da rashin madafa, takawa a natse Hisham yayi tare da isa kusadaita ya duƙa.... Kallon shi tayi a raunane, girgiza mata kai yayi tare da faɗin "ki zama jaruma mana girlfriend, Uncle na buƙatan ki a kusa da shi, na san kuma ba zaki samu kwanciyar hankali ba matuƙar ki kakoma can ki ka barshi a wannan halin, kar ki damu ina kusa dake ba zan yi nesa dake ba, zandawo tare da Yaya weekend me zuwa" kauda kai tayi cike da takaicin shi, murmushi ya saki tareda miƙewa ya nufi barin wajen da sauri ganin raunin shi na gab da bayyanuwa, murmushi Yayayasaki tare da kallon Farisat cike da tausayawa yace "ba Nafisat ita mu tafi mun kusan makara"....
Fashewa da kuka tayi tare da ƙwaƙwume Mairah dake ƙirjinta, kauda kai yawancin su sukayi dansun san shaƙuwan ba me sauƙi ba ne, murmushi Yaya ya saki tare da takawa a natse ya isakusada ita ya amsheta a natse ya miƙa ma Nafisat da ta tashi ta isa wajen fuska yalwace da
murmushin dakiya, fashewa da kuka Farisat tayi tare da faɗin "dan Allah kar ki dinga matatsawakin san bata so, ku dinga ba ta abinci kar ta ji yunwa" ta idda maganan tare da sakin kuka meƙarfi, rungumeta Salman yayi ya fice da ita yana sakin na shi hawayen, kuka su Lailah kawai sukecike da tausayawa....
"To akan me zaku raba ta da ɗiyarta! yarinyarta ne ku barta ta tafi da ita mana" Insu tace cikedaɗin bin takaicin su, "Insu!" Salwa tace murya na kyarma, miƙewa tayi a fusace tayi sama kamanzata tashi sama, saurin ɗaga ƙafa Yasmin dake sharɓan kuka tayi da niyyan bin ta, da sauri Yayaya riƙota tare da faɗin "kin san ba zata saurareki ba a wanan yanayin, Shureimkamata kuje"
fashewa da kuka tayi me rauni, cike da danashinan zuwan da suka yi garin, kamata Shureimyayi
da kulawa suka fice, "ki kula da kan ki, sannan ki kula da ita" Yaya yace raunin shi na sonbayyana, jinjina mai kai Nafisat tayi hawaye na bin kuncinta....
Juyawa Yaya yayi a natse yayi ƙofa, kuka Sa'eed ya saki tare da nufar Nafisat a guje ya
rumgumeta ƙaƙam, murmushi Yaya ya saki tare da ma Sadam dake ta goge hawaye maganaakan ya riƙoshi, ba yanda Sadam be yi ba ya raba shi da jikin Nafisat amma ya ƙi se kuka dayakeme taɓa zuciya, murmushi Jabir ya saki tare da faɗin "abin ba sauƙi, ina ganin in dai ba watadamuwa ka bar shi zuwa weekend ɗin da ka ce zaka dawo se ku koma tare" jinjina kai Yayayayi
ya fice a natse, dafa mai baya su Lailah da mazajensu suka yi tare da rakiyan Hajiya da iyalanta.... Duƙawa Sadam yayi ya sumbaci kumatun Mairah dake ta sharɓan barci tare da ɗago kai yashafakumatun Nafisat, "zanyi ƙoƙari na biyo Yaya ku kula sosai" jinjina mai kai tayi ido na tsiyayanruwan hawaye, miƙewa yayi ya riƙo hannun Umar da Sahabee da suke ta sharɓan kuka a gefesuka fice.... Kai tsaye ƙofar ɗakinta tayi a hankali ta ɗaura hannunta dake bari a saman handle ta murɗaahankali ta tura ta ɗaga ƙafa a natse ta saka a ciki hawaye na tsere a saman kumatun ta, damamaki ta bi ɗakin da ido, gyare tsaf yake babu alamun datti ko kaɗan, da alamun yana samukula ko da yaushe, bin kayan ɗakin da a ka canza tayi da ido a natse, ƙarisawa gefen gadontayi tazauna a hankali tare da shafa bedsheet ɗin da aka lailaye gadon da shi, faɗawa idonta yayi kanhotunansu dake bangon dake kallon gadon, da mamaki ta miƙe ta nufi wajen, ta san dai dukwani
hoto dake ɗakin ta cire ta koma da su Bertuwa, "to a ina aka samu waƴan nan!" Tace cike dazallan mamaki.... Tana cikin wannan tunanin ƙaran motocin da aka kunna ya dawo da ita cikin natsuwanta, da
sauri tayi fafaɗeɗen window dake gefe, tana yaye curtain ta tadda suna shiga cikin motocinbabuwani me ƙarfin jiki a cikin su se kuka da yawancin su ke yi, tana tsaye a wajen tana bin sudaidondake shatatan hawaye har suka ɓacewa ganinta, sakin labulen tayi ta dawo ciki da sauri tafaɗaasaman gado tare da fashewa da raunataccen kuka me fidda sautin ya zanyi.... Su Hajiya kuwa juyowa ciki suka yi zukata ƙal, Abubakar da Kamil da Ibrahimkuwa sun bi sudanyi musu rakiya airport, suna shigowa suka tadda Nafisat da Sa'eed da Mairah dake ta sharar barci
zaune inda suka barsu, da sauri Jabir ya ƙarisa kusa da ita ya miƙa mata hannu a natse taredafaɗin "please bani ita" ba musu ta miƙa mai ita a natse, sakata a ƙirji yayi jiki na kyarma yarumgumeta a natse tare da sakin numfashi me cike da ɗin bin farin ciki, "welcome home Hajiyaƙarama" yayi maganan a hankali idon shi na cika da ruwan hawaye.... Murmushi Hajiya ta saki tare da kauda kai zuciya ƙal, nan su A'isha suka rufu akan shi kowanason ɗaukanta, "kun ga ku rufa mana asiri kar ta tashi yanzu ba iya mata zamu yi ba, danduksetarikitamu" Hajiya tace tare da sakin murmushi, "duk ku haƙura in ta tashi kwa ɗauketa da
yardanta" Jabir yace tare da sakin murmushi ya miƙa ma Kausar ita, "je ki shinfiɗeta a bedroomɗin Hajiya" yace da kulawa jinjina kai tayi cike da farin ciki ta wuce da ita da sauri....
"Yasmin kira masu aikin nan su gyarama Nafisat inda zata zauna ita da Alhajinku" Hajiya taceidonta akan Yasmin, jinjina kai tayi tare da miƙewa ta wuce da sauri, "a ina zaki zauna samakoƙasa?" Hajiya tace mata da kulawa, duk zuba mata ido suka yi dan jin me zata ce, murmushi tasaki cike da natsuwanta tare da faɗin "a ƙasa" "to ma sha Allah" Hajiya tace cike da yaba
hankalinta, miƙewa Jabir yayi tare da faɗin a shiryawa daughter na ta ma, bari inje in samomusukayan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 67 Chapter of 109