Share this page
ba mu ladan dukanmu" "toamin ina matuƙar alfahari dake Insiyyah Allah ya ƙarawa rayuwarku albarka" "amin Hajiya" tacea natse, "ga Farisat ɗin" tace tare da miƙa ma Farisat, amsa tayi tare da faɗin "lawyer" "na'ammalama ƴar jarida" "na'am" ita ma tace tare da sakin murmushi.... "Dake za'a kawo amarya Hasinat dai ko?" "A'a ina tantama, dan ina son ganin dawowanYayaSamir, da dai na ce dani za'a, amma yanzu na shiga shakku" "yakamata dai ki tsaya dan tarbanshi, tunda ga wannan lamarin na shirin faruwa se mu jira mu gani" "haka ne" tace a hankali, "kar ki damu, zamu kula da ƴan kawo amarya ba ki da matsala da wannan" nagartaccen murmushi tasaki tare da faɗin "na tabbata da zaki iya" "to shikenan zanci abinci mu yi magana later" "okay" tace tare da katse kiran ta maida hankalin ta kacokan ga hanya.... Murmushi Insu ta saki tare da ajiye wayan ta gyara zama ta zari cokali ta saka a plate ɗindataajiye a gaban SSB ta ɗi bi abinci takai baki a natse, ajiye cokalin tayi tare da kallon shi, murmushi ya saki tare da ɗauka ya ɗibi dai-dai ya kai bakin shi, ba wanda ya nuna ya lura da abinda sukeyi dan gaba ɗayansu sun dake.... Comments fans 🥰🙏 🫀MUGUWAR TSOKA 🫀 {🫀TA'ARE KALLUƊE} [Muscle Cramp🫀] ) عضلة سيئة ( 🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_ https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466 written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم By Yardajjiya👩 💻 Page. Fifty four Gyara zama tayi a natse tare da ajiye wayanta akan center table ɗin dake gaban su tare dakallonYasmin dake zaune gefen Alhaji Jamil, "Mahmah!" Tace a natse, juyowa tayi a hanzarce taredazube mata ido, "ɗazu Yaya ya kira ni, yace zaman nan ranar Monday za'ayi, sannan gobe barristerƊan Asabe ze zo ya tattauna dake game da duk abinda ya faru, Mahmah please ki zama jarumaki yi yaƙi da duk wani tsoro da ze miki katanga daga burinki da fatanki" ta idda maganan cikedason zaburar da ita.... Murmushi Yasmin ta saki tare da jinjina mata kai, "Allah yasa ba za'a ja zaman zuwa wani dogonlokaci ba" Kamil yace cike da fata, "ina uncle Kamil ba wannan maganan, barrister AbdussamadUmar Bertuwa ne fa ze tsayawa wacce ke ƙara" tayi maganan cike da alfahari, murmushi Abubakar ya saki tare da faɗin "lallai sha yanzu magani yanzu ne" "sosai kuwa uncle Abubakar Yaya be barin a zauna da shi sau biyu, bugu ɗaya yake ma maƙiya ya kai su ƙasa, yawwa Mahmah, in ya zo ki ba shi nunbern su gaba ɗaya dan a tura musu takardan sammacin, kina da shi ko?" "Ehina da shi" tace cike da farin ciki, "yawwa ki ba shi, sannan duk wata hujja da ki ka san zatatemaka musu ki ba shi, kar ki damu Yaya ze turamawa ya nazarce su kafin ranar shiga court" "insha Allah" tace tare da bin ta da ido.... Hamma ta kare tare da kallon Nafisat ko kafin tace wani abu ta miƙe zumbur ta sallame sutawuce ɗakinta, "kayya Insu" Fadila tace tare da kallon ta, harara ta dalla mata tare da miƙewaanatse, narke fuska Mairah tayi tare da riƙo ƙasan abayan jikinta, "yanzu kuma" tace tare damakamata harara, murmushi Kamil ya saki tare da faɗin "a temaka daughter" murmushi ta saki tareda ɗaukanta, "se da safen ku, uncle Jamil yaushe Sa'eed ze fara zuwa school?" "A week ɗingabain sha Allah" yace tare da kallon ta, "Allah ya yarda, maganan nan na mu fa ya fara ƙarfi, inaganin gobe ko jibi su Yaya za su dan zantawa da iyayenta" ta idda maganan idonta akanshi.... Jinjina mata kai yayi tare da faɗin "Allah ya kai mu" "amin, idan suka amince ina ga ba wataal'ada da zamu jira kawai su yanke rana ko ya ka gani?" Miƙewa SSB yayi tare da faɗin "wannansaurin na me ne ne? Ku bi komai a hankali" ya idda maganan tare da riƙo Mairah ta dawowajenshi, "a'a Nafsii da zafi-zafi ake dukan ƙarfe, sannan a bari ya huce shi kan kawo raban wani, bazan yarda da nawa ba, dan wannan abincin na uncle Jamil ne, ko ze huce se dai a gidan shi" girgiza kai SSB da dariya ke san kuɓuce mawa ya saki tare da kauda kai, shi fa mamakinyandatake zaro zance yake, manyancenta irin na masu ninkin shekarunta ne, murmurshi duk sukasaki idon su akan ta, "ko ya ka ce uncle Kamil?" Tace tare da kallon shi, "magananki na kan hanyadaughter" yace murmushi faɗaɗe a saman fuskan shi".... murmushi ta saki tare da kallon Alhaji Jamil dake bin su da ido tana hango wasu abubuwaarayuwarshi masu haske nan gaba, "muje me dalili" SSB yace tare da riƙo hannunta, zare idotayi tare da faɗin "me dalili kuma!" Ta jefa mai tambayan fuska a shagwaɓe, kwashewa da dariyasuka yi tare da kallon ta, murmushi ya saki tare da riƙota ya juyata suka wuce tare da faɗin"taaure ba" "oh yanzu na fahimta" tace tare da ɗauka hannun shi ta ɗaura a saman kafaɗanta, murmushi Hajiya da ta bi su da ido ta saki tare da miƙewa.... Da sallama ɗauke a baki ta tura ƙofan parlorn, amsawa su Ummi dake zaune a parloronsukayi tare da bin ta da ido, shiga ciki tayi ta zauna kusa da Safinat da mamakin ganinta a gidanyacikazuciyanta tare da kallon Daddy, ganin yanda duk jikkunansu yake a mace ya sata faɗin "lafiyakuwa!" Ta jefa tambayan idonta akan Rahma dake zaune kusa da Safinat, "tambayeta, za tafi baki amsa yanda ki ke so" tace tare da nuna Hasinat dake zaune a can gefe kai a duƙe cikedatakaici, kallon inda ta nuna mata tayi cike da mamaki tare da faɗin "Ummi me ke faruwa!".... "Wai isashshen yace se dai su Daddy su je Ɓadamayya a ɗaura auren a can, iyayen shi ba zasuiya zuwa nan Bertuwa ba dan yayi musu nisa" "in ba haka ba kuma fa!" Farisat tace zuciyarta natafarfasa tare da kafe Safinat da ido, "ai kin san amsan, se dai su haƙura da juna, dalilin dayasaki ka tadda ta a haka kenan, saboda ba ta da hankali wai ta zo tana roƙon su su haƙura su jecankarya fasa aurenta, ko su bar Daddy Ibrahim dake can ya ɗaura mata auren, ban da iskanci mairinna wannan yaron ki ji fa har da cewa in sun yarda su ɗaura ta video call kuma me sauƙi ne" taidda maganan cike da takaici.... "To ai a iya haka ma ya kawo ƙarshen tarayyansu, ni dama maganan da Anty Suwaiba ta faɗaɗazu a Dimau ya shige ni shiru kawai na yi amma maganan cin zuciyata take, mutumin nanbamijin aure ba ne, be can-canci ya zamo mijinki ba, ki rufe babin shi, ki buɗe wani ki ba wani damakin ji, dan ba ze taɓa zame miki irin mijin da ki ke fata da mafarki ba" Farisat tace cike da tabbaci, "Allah sarki baki a wajen nan yanzu na gama faɗa mata haka, amma ba ta nuna alamuntaji ba" Rahma tace tare da kallon Farisat.... "Da taji da kar ta ji duk damuwanta ne, Daddy kai ne dai me bada aure ko? To ba zaka je Ɓadamayya ba, in ba za su zo nan ba su bar shi, Allah ya haɗa kowa da raban shi, ke ko sunzomawallahi ba za'a ba shi ba, su dawo su kwashi kayan tsiyan da suka zo suka ajiye mana, inzaki makan ki karatun tanatsu ma ki fara yi tun yanzu, ban da ke ma shafewan tunani ya same ki, ai wallahi kallon inda mutumin nan yake ba yi zaki yi ba, tun yaushe yake miki wasa da hankali, dukabinda jama'a suke faɗi akan ki da shi duk muna ji, kuma ba baya mana zafi ba ne daurewakawai muke yi dan munga kina son shi, to ba zamu bari ki illata rayuwarki saboda shi ba, Ummi Daddykar ma ku sa wannan abun a ranku bare ya dame ku, tayi duk abinda take son yi aure ne dai anfasa ba shi ta mutu ƙarshen kuka da damuwa, ni Ummi akwai abinda ma na zo faɗa miki" taiddamaganan tare da juyawa ta inda Ummi take.... Murmushi Daddy ya saki tare da miƙewa ya fice, "ina jinki ƴar albarka" Ummi tace cike damurmushi, "kin gane Iƙilima ko?" "Antyn Sa'adatu?" Rahma tace da sauri cikin ƙazan hanzarinUmmi, "oh Allah ni fa ba ke nake ba labari ba" tace tare da hararanta, "to na yi shiru" tacetaredasakin murmushi, "na ganeta ƴar albarka" Ummi tace cike da kulawa, "albishirin ki Ummi" tace cike da zunuɗi, "goro" tace tare da sakin murmushi.... "Ta samu miji za tayi aure" tace cike da farin ciki, murmushi Ummi ta saki tare da faɗin "AllahuAkbar, mahaƙurci mawadaci, me haƙuri yana tare da nasara, Allah mebgirma da ɗaukaka, ainata samu mijin?" "Ɓadamayya Ummi Yayan Uncle" "Allahu Akbar" ta kuma cewa cike da jinjinaadalcin mahalicci, "lallai kuwa mahaƙurci mawadaci, Allah me iko" Rahma tace cike da mamaki, "wallahi na ji mata farin ciki sosai, kai Allah ya nuna mana, lallai Ɓadamayya za ta ɗibe mu" Safinat tace tare da sakin murmushi, "aiko a tayun jirgi ne se munje" Farisat tace tare da sakinmurmushi.... "Yaushe ne bikin?" Ummi tace tare da kallon ta, "to se su Yaya dai sun je zamu ji lokaci, ammabaze yi tsayi ba gaskiya" tace tare da sakin hamma, "yunwa ne?" Safinat tace tare da kallonta, "harda shi ma, bari dai in yunƙura" tace tare da miƙewa, "dama albishir ya kawo ki?" Rahma tacetareda kallon ta, "shine kuwa dan ba zan bari maganan ya kwana Ummi ba ta ji ba, yawwa Ummi kintuna yaron Anty Gude na uku Yaya Samir ɗin Anty!" Tayi maganan tare da kallon ta, "sosai kuwaai ba zan manta da shi ba, Samir Allah sarki" Ummi tace tare da kallon ta, murmushi ta saki tareda faɗin "ze dawo nan da two weeks".... "What!" Suka ce gaba ɗayansu baki a buɗe har da Hasinat dake duƙe, "wallahi ɗazu ya kirayafaɗa" "lallai yau albishir ma su daɗi ki ka kawo mun Farisat Allah ya nuna mana ya amincekuma, Allah sarki Samir, Allah sarki rayuwa Samir ze dawo ba Amina" Ummi tace murya na rawataredazaran tissue, murmurshi Farisat ta saki tare da faɗin "rayuwar kenan Ummi se haƙuri" "lallai wannna mutuwa yanzu ne za ta dawo ɗanya shakaf, Samir ya dawo ba Amina, ba ze iya amsanwannan rashi ba" juyawa Farisat tayi zuciyanta na rauni, "me zance mai?" Hasinat tace jiki asanyaye, "kar ki kula shi ki share shi, sannan kar ki yi blocking ɗin shi ki bar shi ya ga yandazaki cigaba da farin ciki ba tare da shi a rayuwarki ba" tana kai nan ta fice, murmushi Rahma daSafinat suka saki tare da bin ta da ido.... Fitowa daga dressing room tayi sanye da wani rigan barci wanda ba abinda ya ɓoye a jikinta, binta da ido yayi cike da ɗaukan natsuwan shi da tayi, murmushi ta saki tare da zama samancinyoyinshi ta saka hanyenta ta saƙalo wuyan shi tare da bin fuskan shi da ido, murmushi yasaki tare da faɗin "anya Uncle ze kai labari kuwa?" Murmushi ta saki tare da kai ma idan shi nadamasumba, lumshe idanun yayi a hankali tare da jawota jikin shi sosai, "auch* tace tare da yamutsafuska, saurin ware idanun shi akanta yayi tare da tambayanta abinda ya sameta a ɗan rikice, dariya ta saki tare da shaƙoshi, "dole ki amshi hukunci" yace tare da miƙewa da ita a jikinshi yayi gefen gado, "a'a bana so, I'm sorry Nafsii, ba zan ƙara ba" tayi maganan tare da wutsil-wutsil daƙafafu.... Dariya ya saki tare da shinfiɗeta a saman gadon, yunƙurawa tayi da zumman tashi ya maidatatare da danneta da hannu ɗaya, "wayyo Nafsii" tace murya a marairaice, "shiii kar ki tasheta" yace tare da nuna mata Mairah dake barci a gefe da yatsa manuniya, shagwaɓe fuska tayi idontaakan shi, kanta yayi a hankali se da ya kusan haɗe jikinsu ya zame gefe tare da ɗagota ya dawoda ita gabanshi ya sakata a jikin shi sosai, ya kai bakin shi saitin kunninta cikin ƙasa da muryayace "yi barci ba abinda Nafsii ze miki" murmurshi ta saki tare da riƙo hannun shi dake samancikinta ta matse da karfi ta ɗago hannun ta sumbata tare da faɗin "fatan barci me daɗi Nafsii" murmurshi ya saki tare da ɗaga ɗayan hannun shi ya fara shafa gashin kanta a natse, (Toasubata gari Gorgeous an Nafsii🥰).... "Ikon Allah! Yau dai kunnuwana sun ji abubuwan farin ciki da yawa, ga labarin dawowanYayaSamir, ga na auren Iƙiliman, Allah ka tabbatar da waƴan nan labarai su zama gaske danbuwayanka" "amen baby, bari in barki haka na ga daren ya ɗau tsayi" "okay gobe zaki wajenaiki ne?" "In sha Allah" "ina ga mu haɗu a can gidan kawai" "to shikekan Allah ya kai mu, ki gaidaminda Mr Chairman" "yana jinki" tace tare da miƙa mai wayan, murmushi ya saki me faɗi, "auhhakazamu yi da kai? Kar dai maganan Insu da Hisham gaskiya ne?" Tace cike da mamaki a muryanta, dariya ya saki tare da faɗin "rabu da waƴan nan ƴan sa ido ne, ya wunin na ku?" "Wallahi Alhamdulillah" "ma sha Allah ya ku ka ga me jiki?" "Ah da sauƙi sosai tace duk a gaidaku" "munaamsawa, zan amshi numberta in sha Allah in kira" "Allah ya yarda, se da safen ku" ta idda maganan tare da katse kiran.... Murmushi ya saki tare da zaro wayan, "ta katse ko?" Yasmin tace fuska faɗaɗe da murmushi, murmushi ya saki tare da jinjina kai ya ajiye wayan a gefe, "dama tun ɗazu take sakin hamma" murmushi ya saki tare da faɗin "uwan biyu se da uzuri" ƙaramar dariya ta saki tare da faɗin"kai ka faɗa, ko ta tashi yin hukunci kai ɗaya zata mawa" "naji" yace tare da ture kanta kaɗan, murmushi ta saki tare da matsawa kusa da shi, bin ta da ido yayi tare da faɗin "goro" dariyatasaki me yalwa tare da faɗin "tun kafin in ce" "ai na san abinda zaki ce a gaba kenan" yace taredajawota jikin shi sosai, "uncle Jamil na Ɓadamayya ai ka gane shi ko?" "Eh Yayan Uncle ɗinmuko?" "Eh, shine ya sa a nema mai auren Iƙilima" "ma sha Allah, Allah ya tabbatar da alheri yasaaƙulla alheri, ya ba su haƙurin zama da juna kaman precious da Habbubi" ya idda magananfuskana faɗaɗa da murmushi, dariya ta saki tare da faɗin "amin, se Yayan mu da labarin dawowanshi ya riske mu ɗazu" "wanne a ciki?" Yace tare da kallon ta.... "Ƙanin Yaya Sudais ne, shike bi mai" "oh" yace a hankali, murmushi ta saki dan ta fahimci maganan be shige shi ba, "Yaya Samir sunan shi, kallon babban Yaya a gidan mu muke ma, dukɗaukan mu Anty ne ta haifeshi se da muka fara wayau sannan muka fahimci ba ita ba ce tahaifeshi, santa kawai yake shiyasa kulli yaumin yake tare da mu, ya so mu Habbubi, ya somahaifiyar mu, da shi da Yaya Salman suka zame mata ƴaƴa a wannan lokacin, ƙaddaranrayuwaya sa shi nesa da inda muke, har Anty ta koma ga mahaliccinta ba ta daina kukan rashinshi akusa da ita ba" ta dasa aya tare da goge hawaye.... "Hey sorry" yace tare da rungumota, "yana da matuƙar mahimmaci a wajen mu, ka so shi inkaƙi shi ba zan ji daɗin hakan ba" "ina son shi precious Allah ya dawo mana da shi lafiya, ammainayaje haka?" "Ba wanda ya sani, daga shi se Ubangijin shi se waƴanda suka ɗauke shi" "banganeba!" Yace cike da mamaki, jan hanci tayi tare da gyara zama ta kora mai bayani, da zallan mamaki ya bi ta da ido... "Ka taɓa jin labarin ko?" "Sosai kuwa, Umar ko? Ɗalibin nu'ura me ƙwaƙwalwa" "shi" taceahankali, "kina nufin tunda suka kama shi se yanzu suke batun sakin shi!" Yace da mamaki, jinjinakai tayi tare da bin shi da ido, "Allah me iko, to ai tun bayan kama shi da shekara biyu batunsakinshi ya bayyana wa duniya, saboda a lokacin barrister Amina Sa'eed, oh" yace tare da kallonta, murmushi ta saki tare da girgiza mai kai alamun ya cigaba da magana.... "Ta tsaya iya ƙarfinta da ƙarfin waƴanda ta sani aka shiga court, ta tabbatar da be yi hakandantozarci ko nuna zagwan ƙasa ko leƙen asiri wa ƙasar ba, yayi ne dan inganta sanin shi da bincikeda yake daɗa yi matsayin shi na ɗalibi me hazaƙa, court ta wanke shi a wannan lokacin har akafaɗi lokacin da za'a sake shi, kuma da lokacin ya cika an bayyanawa duniya yayi free" "ƙaryane, duk shiri ne, a lokacin nan Anty tayi iya bakin ƙoƙarinta se dai ƙasan da take shari'a da itatafi ƙarfinta, sannan ƙasarta taƙi goya mata baya, wannan batu na sakin shi da aka ce anyi shi yaƙara tabbatarwa Anty da wani abu suke nufi da shi, tayi iya bakin yinta amma sun hana takozuwa gare shi, tun ana barinta tayi waya da shi matsayinta na lawyershi daga ƙarshe sukahanasaboda wani lawyer da iyayen shi suka ɗauka, shi ya zo musu da batun Yaya Samir be rayedanduk alamu ya nuna hakan, haka suka haƙura da abincike suka zura ido, se dai ita Anty ba tahaƙura, ko da suka nesantata da jinshi ta cigaba da ƙoƙari har ta bar duniya ba ta haƙura ba, bakuma ta cire rai akan watarana ze yi free ba" "Allah sarki, Allah ya kuɓuto dashi, mu cigabadaaddu'a" yace tare da share mata hawaye.... "Wani Samir ɗin Yasmin ke magana!" Salman yace a tsorace idon shi akan Farisat da ta ajiyewaya ta yunƙura, "oh Allah, alla-alla nake fa ka shigo in maka albishir, Yaya Samir dai mutuminka, abokin ka na gidan Anty" riƙota yayi cike da mamaki ya zaunar da ita tare da ƙureta daido, "wallahi ɗazu ya kira su Anty Gude ya tabbatar musu a two weeks masu zuwa ze zo" zamewaƙasa yayi ya zauna daɓas tare da faɗin "Allah! Allah! Yaa Allah kasa wannan maganan ya zamogaske, ubangiji ka tabbatar da shi, kasa Samir ya dawo gare mu" "amin, tunda batun ya fitokai kawai nake tunawa wallahi, abokin faɗa kuma na shiri" murmushi ya saki tare da faɗin "Allahsarki Anty!" Shiru Farisat tayi tare da bin shi da ido, "tace Salman mutanen ba za su taɓa cutar daSamir ba, kasan saboda me?, Na girgiza mata kai, tace "saboda za su fahimci ɗan baiwa nenaƙarshe, kuma su ba wawaye ba ne, da zasu salwantar da wanda ze iya kawo musu cigabandabako wata ƙasa ba, dan haka ze kasance cikin aminci, cikin kulawa da tsaro na ban mamaki, watarana za su sake shi ba tare da tunanin mu ya kai wajen ba, ze yi free ze dawo gare mucikeda tarin nasarori, ze cigaba da rayuwa damu" na ce Anty yaushe?" "Tace nan da shekaruwandaba zance ga ƙiyasin su ba, amma in dai ba kwanakin shi ba ne suka ƙare kafin cikan lokacindasuka yanke ze dawo, mu cigaba da faɗawa Ubangiji" ya idda maganan hawaye na bi yo kuncinshi kamar ƙaramin yaro, rungumeshi Farisat da ta fashe da kuka tayi tare da ƙanƙame shi.... "Ashe Anty da gaske take, a lokacin ban gamsu da kalamanta ba, na ɗauka ta na faɗaminnedanin kwantar da hankali na, ashe da gaske ne, Samir ze dawo amma ba ze tadda Antynmu ba, tatafi inda ba'a dawowa" ya idda maganan tare da ƙanƙameta da ƙarfi, haka suka ci kukan su sukararrashi junansu, jan hanci Farisat tayi tare da faɗin "Allah ya dawo mana da shi lafiya, uncleJamil ya nemi auren Iƙilima" jinjina mata kai yayi tare da faɗin "na ji kina ma Yasmin bayani, inacikin wannan farin cikin na ji yo maganan dawowan Samir" jinjina kai tayi idonta akan shi, murmushi ya saki tare da faɗin "sahun giwa ne ya taka na raƙumi, Allah ya sa ayi damu, yatabbatar da alheri, Insu ta yi abinda ya dace" "amin, ɗazu na shiga faɗawa Ummi maganannatadda Hasinat na ta rusan kuka akan maganan na ta auren" miƙewa yayi tare da faɗin "rabudawannna shashashan, na ma faɗa mata wallahi ta cire maganan auren shi a ranta, ban hanatacigaba da son shi ba tunda zuciyar a jikinta yake, amma aure babu anyi cancel ɗin shi" "mashaAllah, ni ma haka na faɗa mata" tace tare da yunƙurawa ta miƙe, riƙo hannunta yayi suka wucebedroom.... "To ina ganin wannan shine maƙasudin abinda ya kawo mu" Yaya da ya idar da bayanin abindaketafe da su yace tare da bin ƙannin Baba da ido, cikin sakannin da ba su gaza uku ba fuskokinsuyacika da fara'a, gyara zama wanda alamu ya nuna shine babba yayi tare da fadin "ai Alhaji inwannan ne kai ma me iya ba da Iƙilima ne, ai an zama ɗaya wallahi" murmushi Yaya ya saki cikeda yaba dattakon shi tare da fadin "haka ne, amma na zaɓi zuwa gare ku dan ku mata wannangatan" "to ai shikenan Alhaji, amma wuƙa da dama na hannunku, me zamu ce mu? duk abindakuka yanke shine, se dai mu bi abin da addu'a" murmushi Ali ya saki tare da faɗin "a'a wannanhukuncin na ku ne, wataƙila akwai shirin da zaku yi kafin lokacin".... "A'a wallahi ba wani shiri Alhaji, Allah ya kawo miji ta tafi kawai, duk abinda Allah ya horemanamu bata iya ƙarfin mu, ba batu na ƙarya a ciki, in dai shi manemin ya faɗa muku lokacindayakeso ku faɗa kawai a tsaida Allah ya nuna mana" babban yace tare da gyara zama, dan gani yakekaman furta wani kalma daga ɓangarensu ze iya kawo fasuwan auren, murmushi Yaya yasaki tare da faɗin "be faɗa mana ba, se dai bari mu taɓo shi kar mu yi abu da ka" "to Alhaji hakanyadace, Allah dai yasa a ƙulla alheri" "amin suka ce cike da jin daɗi, ja gefe Yaya yayi tare dalalibonumber Insu ya danna kira.... Ringing ɗaya Insu da saukanta daga mota kenan ta ɗaga tare da nufar department ɗinsu, "Yaya!"Tace a natse, "na'am ya gidan?" "Alhamdulillah na baro su lafiya, ga ni a school" "uncle ɗinki Jamil ya faɗi lokacin da yake son a tsaida auren ne?" Zare ido tayi tare da faɗin "kun je neYaya!" "Eh gamu tare da su" "to amma be faɗa ba yace dai yana son ya kasance da wuri" "to ki na ganinasaka wata nawa?" "Yaya ai ba maganan wata ake na, na sati ne" "to sati nawa?" "Wallahi bansani ba amma bari in turo maka number shi ku yi magana" "ah-ah ki tambaye shi dai ina jiranki" "Yaya!" Tace murya a marairaice, "turo" yace muryanshi na fidda sautin murmushi, murmushi tasaki tare da katse kiran ta lalibi number Alhaji Jamil ta tura mai ta kashe wayan ta shigeclassɗin su.... Miƙa mai wayanshi dake neman agaji Hafeeza tayi tare da faɗin "Daddy ana kira" amsa yayi fuskacike da murmushi ya bi screen ɗin da ido, ganin be wayi number ba ya sa shi ɗagawa a natseyakara a kunni tare da ɗaga sallama cikakke, amsawa Yaya yayi cike da kamalan shi, murmushi neya kuɓuce mai cike da mamaki tare da faɗin "barrister kai ne!" "Eh Alhaji kuna lafiya?" "Alhamdulillah ya ku ke?" "Alhamdulillah, mun zo gurin iyayen yarinyar da Insu ta maka maganaakanta ne" yayi maganan a kamale, "na'am" yace tare da gyara zama, "sun tambayi lokacindakake so, duk da mun ba su daman yankewa amma sun ce yanda ka ke so za'abi, shine na ce bari inkira ka" murmushi ya saki tare da faɗin "ai ba wani abu za'a jira ba barrister ko nan da kwanaukuko?" Murmushi Yaya ya saki tare da faɗin "kwana uku yayi kaɗan, wataƙila Insu ba ta faɗamaka iyayenta sun rasu, sannan ƴan uwansu masu ƙananun ƙarfi ne" "ba mu yi wannan maganandaitaba, a saka one week kar su damu da komai ba se sun mata ba, ita kaɗai ake buƙata" murmushi Yaya ya saki tare da faɗin "to ma sha Allah, Allah ya tabbatar da alheri, ina ga bari in komamukammala" "to shikenan" yace a natse, katse kiran Yaya dake cike da farin ciki yayi ya komaindasuke.... "Alhaji one week kuma!" Kabir yace a ɗan tsorace, murmushi Yaya ya saki tare da faɗin "kar kadamu Kabir ka sama abun albarka" jinjina kai yayi tare da bin ƙannin Baba da suka amshi batunkai tsaye da ido yana mamaki, dafa shi Yaya yayi cike da son kwantar mai da hankali, kallonshi yayi tare da sakin mai guntun murmurshi, zaro kuɗi Yaya yayi ya ajiye wanda ba su san konawaba tare da faɗin "se a siya duk wani abu da ya dace na al'ada ko?" "A'a Alhaji maida kuɗinnan, dashi da sadaki duk a maidawa mijin ya mata kayan ɗaki da shi, dan in mun amsa anan ba abindazamu iya da shi" murmushi Yaya ya saki tare da jinjina kai, kallon

Chapter 86 of 109