ce ma Uncle bana son su ne" tace a natse, "to gaskiya ki haƙura ya dingadrivingɗinki, kin san duniya ba kowa ke da gaskiya ba, musamman ma yanda yawancin jama'a sukasanfuskan ki, sannan suka san wacece ke, kuma suka san inda ki ke karatu, kin san duk wandayazama shugaba dole se ya samu maƙiya a gefe musamman Uncle da mulkin shi ya sha ban-bandara'ayin da yawa daga cikin manyan ƙasa, dole ze samu ƴan adawa, kuma za su iya harinki idanbasu samu daman kai ma Uncle hari ba" ya idda maganan cike da son fahimtar da ita, "what!" Kananufin Uncle yana da maƙiya waƴanda za su iya cutar da shi a ko wani lokaci!" Tace cike damamaki, "sosai kuwa Queen siyasar kenan, ta gaji haka" yace tare da sakin murmushi, "kar wani
yayi gan-ganci harin Uncle na, dan duk wanda yayi kuskuren taɓan ko farcen shi ne, se natabbatar rayuwarshi be ƙara amfanan shi ba bare wanin shi" ta idda maganan cike da tabbaci, cike da mamaki ya bi ta da ido...
"Calm down Queen meyasa ki ka cika nuna zafi a abinda ya shafi Uncle ne?" "Kana da matsaladahakan ne!" Tace a dake, "no, se dai" "kar ka saka ido akan wannan, kana sona na amsa makainasonka, Uncle na Uncle na ne, kar ka damu da abinda ya shafe shi, damuwata shine me
mahimmanci" tana kai nan ta ɗau wayanta ta zura a aljihu tare da ɗaukan jakanta ta goya, "ohQueen me ne ne na ɗaukan zafi ba fa wani abu na ce ba" yayi maganan a marairaice tare damiƙewan, guntun murmurshi ta saki tare da faɗin "ba na fata kace, sannan bana fata wani abuyaɗarsu a zuciyanka game da Uncle" "okay in sha Allah ba zan kuma cewa komai ba" yace taredasakin murmushi, murmushi ta saki tare da faɗin "muje" "okay" yace tare da sakin murmushi....
Zare ido tayi tare da kallonshi, "what!" Yace cike da tsoro, "banyi sallahn la'asar ba!" tacekamarzata saki kuka, "oh Allah astagafirulla mun tuba, muje ki yi" yace cike da kulawa tare da amsanjakanta suka fice, tun daga nesa ta hangoshi tsaye a inda ta barshi yana tsayuwan jiranta, murmushi ta saki tare da nufarshi, da mamaki Hisham da ya nufo masjid ya tsaya tare da bintada ido, ganin tana ƙoƙarin wuce wa ya sa shi kiran sunanta da ƙarfi ya nufeta da sauri, da mamaki
ta tsaya tare da zuba mai ido....
Yana isowa yace "dama ki na school ɗin nan?" "Eh" tace tare da sakin murmushi, "yanzuYayaIbrahim ya fice" "oh ina ga driver ne ya sanar da shi ya zo be same ni ba shine ya biyo saninba'asi" tace tare da sakin murmushi, "a'a ba wannan ya kawo shi ba, wajen vice chancellor yazo"
"ai yau be shigo ba" tace tare da nufar Khalim, "eh dalilin da yasa ya tafi kenan, na san beyi nisaba bari in kira shi" ya idda maganan tare da zaro waya, "no kar ka kira shi" tace da sauri taredajuyowa, "meyasa!" Yace da mamaki, "so nake in samu iska mana Hisham, sun isheni gaba
ɗayansu" tayi maganan kaman zata saki kuka, murmushi ya saki tare da faɗin "to" tare damaidawayan.... Miƙa mai hannu tayi ta amshi jakanta ta goya tare da faɗin "ka koma class ga Hishamnanzerakani" "a'a bari in rakaki dai tukun" yace da kulawa, "no na san yanzu anyi nisa da lecturepleaseka koma zamu tafi tare da shi" jinjina kai yayi tare da faɗin "please ki kula da kan ki, kar ki shachocolate sosai yau, kin san aikin da ya miki jiya, sannan kina isa ki faɗa mun, sannan ki gaidaUncle dakyau" murmushi ta saki tare da jinjina kai, har sun juya yace "baki ji ba" juyowa tayi tareda baza mai ido, "kar ki manta ina matuƙar ƙaunarki" murmushi ta saki tare da jinjina mai kai, murmushi ya saki tare da juyawa a hankali ya wuce, dan ba haka ya so ji da gani ba, ba ta bar binshi da ido ba har se da ya shige department ɗin su, ji take a zuciya ba ta kyauta mai sam, becan-canci rashin kulan da take nuna mai ba, "to muje tsuntsuwa" Hisham yace tare da sakinmurmushi harara ta banka mai tare da gyara zaman jakanta ta juya ta kama hanya, ƙaramar
dariya ya saki tare da dafa mata baya, se da ya tabbatar ta shiga taxi sun ɗau hanya sannanyajuyo ya dawo ciki ... Yana ƙoƙarin shiga masjid Labib ya ƙariso a guje ya miƙa mai wayan shi cike da firgici, zubamawayan ido yayi cike da tsoro motan da kowa ya sheda na Insu ne a makarantar ake haskawadasunan an kai mata hari da sauri ya zaro wayan shi ya danna mata kira....
Zaro wayan a natse tayi ganin me kira ya sata ɗagawa da sauri tare da faɗin "Hisham!" Tayi
maganan a shagwaɓe, "sorry kina lafiya?" Yace cike da damuwa, "ina lafiya ina gab da isa gida
ma" tace cike da tabbaci, "okay shikenan ki kula da kan ki please in kin isa ki kira ni" yacecikedadamuwa, "okay tom" tace tare da sakin murmushi ta sauke wayan, miƙawa Labib wayanyayi tareda faɗin "tana lafiya" "ka tabbatar?" Yace cike da damuwa, "eh" yace cike da tabbaci, "okay" yacetare da amsan wayan ya bi shi suka nufi masjid....
Yana shiga parlorn duk suka zuba mai ido, ƙarisawa inda SSB ke zaune lumshe da ido yayi dasauri tare da tambayan "meyasa me shi!" "Ba komai ya ake ciki? Akwai wani abu da ka samune!"Jabir yace cike da damuwa, girgiza kai yayi tare da faɗin "ba ta motan" "ban fahimta ba!" Yacedamamaki, "bata motan, koda malam Musa yaje be taddata a school ɗin ba" yace a natse, "totanaina kenan!" Alhaji Jamil yace cike da mamaki, "Allah masani, abokanan karatunta sunce tabar
school tun 3" "inna lillahi wa inna ilaihirraji'un, Allah yasa ba wasu ba ne suka kamata ba" Maudedake tsaye ita da Lawiza a gefe tace tare da goge hawaye, "yarinyar nan fa ba ƙaramar yarinyabace da zaku tsaya kuna ta tashin hankalinku akanta, in ku ka manta da sha'aninta zata dawodaƙafafunta tunda dama su suka fiddata" Lubabatu tace cike da takaicin yanda duk suka ɗimauce, watsa mata wani kallo Alhaji Munnir yayi tare da faɗin "kar ki sake in ƙara jin bakin ki a wajennan" kauda kai tayi cike da takaicin maganarshi, "Luba yakamata ki ari halin ƴan adamkosauɗaya ki sakawa zuciyanki wataran, zaki fahimci yanda mutumci yake" Kamil yace rai ɓace.... A titin da ze sadata da anguwar me taxi ya taka burki, dama dokane motan haya ba ta shigawajen ko waye a ciki, ba shi haƙƙinshi tayi ta juya da nufin shiga ciki da ƙafa, da mamaki jami'antsaron dake tsaye a wajen suka yo kanta cike da farin ciki, "Ma kina lafiya!" Ɗaya a ciki yacefuskawashe da murmushi, jinjina mai kai tayi cike da mamaki, wuce wa ɗaya a ciki yayi ya jawomotaya kawo wurin, da sauri ɗaya ya buɗe mata a girmame, shigewa tayi yaja suka nufi white house, saurin danna kira wanda ya buɗe mata mota yayi jiki na ɓari....
"Dan Allah ya isa haka" A'isha tace cike da damuwa ganin Lubabatu ta yunƙuro da niyyanmagana, zaro wayanshi dake neman agaji SSG yayi da sauri ya ɗaga ya kara a kunni, "what!" Yaceda zallan mamaki, saurin nufar ƙofa yayi tare da faɗin "yaushe!" Mimmiƙewa yawancin susukayi
da mamaki tare da bin shi da ido, yana fita Insu da ta sakko daga mota ta nufo ciki ta tsayacak
cike da mamaki tana bin shi da ido, "bismillah" yace a natse tare da bata hanya idon shi akanta, takowa a natse tayi ta shige ya dafa mata baya, da sallama ta shiga parlorn tana shiga sukazubamata ido gaba ɗayansu, bin su da ido tayi cike da zallan mamaki tare da faɗin "lafiya kuwa!" Tayi
maganan cike da zallan mamaki, guntun murmushi SSB dake lumshe da ido ya saki ba taredayabuɗe ba, ganin ba wanda yayi yunƙurin ba ta amsa se zuba mata ido da suka yi ya sata takawaanatse ta nufi up stairs tana kai ƙafa kan stairs muryan Lubabatu ya doki kunnuwanta, "dagainaki ke?" ....
Tsayawa cak tayi cike da takaicin da bata san ko na menene ba ta juyo ba tare da ta sakkobatareda faɗin "is not concerned you, please ki yi abinda ya shafeki" tana kai nan ta juya ta cigabadataka stairs, "Insu!" Ibrahim yace a tsawace, tsayawa cak tayi ba tare da ta juyo ba, "wherearefrom right now" yayi maganan a fusace, haɗiye wani kakkauran yamun takaici tayi ta ɗagaƙafada zumman cigaba da takawa, "are you with me!" Yace a dake, juyowa tayi a fusace tare dafaɗin"menene matsalanku da sanin daga inda nake ne?...
"Daga inda na so nake, babu abinda sanin ze amfana muku dan na san babu wanda ze sosani acikin ku" tana kai nan ta haɗa hannu biyu ta ɗaga tare da faɗin "please ku barni in shaƙi iskanƴanci, kun addabamun da tambayoyi marasa amfani" ta idda maganan a kausashe, murmurshi
SSB ya saki, dan tun shigowanta yake san buɗe ido se dai rashin samun daidaituwan bugunzuciya ya sa shi kasa ko motsa yatsa, miƙewa yayi a natse ya taka a hankali ya isa har gabantayariƙo hannunta a natse ya wuce da ita inda ya tashi ya zaunar da ita a natse ya duƙa a gabanta, ɗago kai yayi ya zuba mata ido cike da mamakin abinda ya harzuƙata da wuri haka dan yasanhakan ba ɗabi'arta ba ne, lumshe ido tayi ƙirjinta na bugawa saboda yanda ta ga ƙwayanidanuj
shi ya canza launi.... Murmushi ya saki tare da faɗin "na fahimceki, se dai abinda ki ke so yana da matuƙar haɗari
gareki, tambayoyin da suke miki ba titsiye ba ne, kula ne, damuwa suka yi akan ki, a halinyanzudrivernki na hospital be san halin da yake ciki ba, ke aka so wa hakan" ya idda maganantareda
matse hannunta da yake riƙe da shi da ƙarfi, buɗe ido tayi a hankali tare da baza mai cikedatsoro me haɗe da fargaban abinda take ganin yanzu ne dai-dai da furta shi tace "Uncle!" Murmushi ya sakin mata tare da baza mata ido, gaba ɗaya baza mata ido suka yi cike da mamaki
yanda ta kira sunan,... Buɗe laɓɓa tayi a hankali murya na ɗan shaƙewa tare da faɗin "i want to tell you something" kafeta da ido yayi cike da mamaki dan yasan ba ta da wani hijabi wajen yi mai magana a duklokacin da tayi ra'ayi, jinjina mata kai yayi tare da faɗin "I'm hearing you" cike da kulawa, haɗiyekakkauran yamun da ya tsaya mata a maƙoshi tayi tare da fadin "i have a boyfriend, I want marryhim" tayi maganan a dake tare da ƙureshi da ido, zare ido gaba ɗaya suka yi cike da firgici taredabaza mata ido, kafeta da ido yayi zuciyanshi na tsananta bugu kafin ya sakin mata murmushi
wanda ya ƙawata fuskan shi tare da jinjina mata kai, murmushi ta sakin mai me tarin ma'anoni tamiƙe a hankali tare da faɗin "nagode good night" tayi maganan idonta ƙyamakan shi, murmushi
ya kuma saki tare da jinjina kai ba tare da ya kalleta ba, wucewa up stairs tayi a guje, rumtseidoyayi kalamanta na dukan ƙirjin shi da ƙarfi, bin bayanta A'isha tayi yunƙurin yi a rikice, ɗagahannu yayi da sauri tare da faɗin "a'a" ya furta kalman kamar kalman da ta kuɓuto a bakinyarondake koyon magana, dafa kujeran yayi ya miƙe a hankali, yana juyowa Jabir da ƙwaƙwalwanshi
ta daina aiki na wucin gadi ya taro shi saboda taga-tagan da yayi, murmurshi ya sakin mai yabugi kafaɗanshi a hankali tare da ƙoƙarin zame jikinshi, "a'a" yace da ƙarfi, murmushi ya sakinmai tare da faɗin "everything is done" yayi maganan murya na rawa....
Comments fans🥰🙏
🫀MUGUWAR TSOKA 🫀
{🫀TA'ARE KALLUƊE}
[Muscle Cramp🫀]
) عضلة سيئة (
🌙 *MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION*🌙 _We shine all over the world_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
written and Created ~~~~~~~~~~~~~~ ِبسم الله الرحمن الرحيم
By
Yardajjiya👩 💻
Page. Thirty nine
A guje ta tura ƙofar ɗakin ta shige ta rufe ta danna mai key, kai tsaye kan gado tayi tana isatafaɗa da ƙarfi ta tattaro gefen blanket ta tusa a baki ta fashe da wani ƙaƙƙarfan kuka me tattareda wasu rikitattun abubuwa wanda ta barwa kanta sani, kuka take kamar wacce aka aikowamutuwar uwa da uba....
Jin tana gab da amayo zuciyarta dake hanƙoro ya sata tsayawa cak, tana zare ido, juyawa dasauri inda jerun hotunansu yake tayi kamar wata mara cikakken hankali miƙewa tayi zunbur taisa wajen tare da ɗaga hannun dake kyarma ta ɗaura a hoton Anty dake tsaye cikin jallabiyafuskanta faɗaɗe da murmushi, "na gaza" tace a hankali tare da sakin zafafan hawaye, sauringogewa tayi ta ja hanci tare da ciro hoton ta rungume ta zame ta zauna daɓas a wajen, ƙanƙamewa tayi da iya ƙarfinta kamar wani yace ze ƙwace, "na gaza, ni kasashshiyace, keki kace zan iya, Yaya ya goya miki baya akan zan iya, su Farisat suka yi mubayi'a akan zan iya, menayi
kenan yanzu! Na iyan kenan Anty!" Ta idda maganan da ƙarfi tare da fashewa da raunataccenkuka... Goge hawaye tayi da sauri ta ɗago hoton ta ƙure da ido, hawaye zafafa na bin kumatunta, guntunmurmurshi ta saki tare da faɗin "I don't have courage to do this Anty, ki yafemun, ban da ƙarfingwiwan cigaba da wannan muguwar wasar, zuciyata kullum ƙara ingizani take gareshi, sedai shi
kullum ƙara nesa dani yake, in na cigaba zan iya cutar da shi, in na cutar dashi ba zan iya yafewakaina ba, ba zan iya ma kaina uzuri ba, ki yafemun" ta idda maganan muryanta na rawa idontaƙyam akan hoton.... Saka hannu tayi a natse ta goge hawayen dake tsrre a saman fuskanta tare da faɗin "stopcrying, stop crying Insu everything has finished, nothing is remained" tayi maganan tare da fashewadawani raunataccen kuka tare da zamewa ta kwanta a wajen rungume da hoton a ƙirjinta....
Zare jikin shi yayi daga na Jabir ya zauna a saman kujeran da ta tashi tare da lumshe ido, zareidoJamil da ya hankalta da yanda ƙirjinshi ke sama da ƙasa yayi tare da faɗin "Jabir kira doctor
yanzu!" Ya idda maganan tare da ƙarisawa kusa da shi a guje ya saka hannun dake kyarmayadafe ƙirjin, buɗe idon da suka birkice a lokaci guda yayi ya sauke akan fuskan Alhaji Jamil dahawaye suka fara biyo kuncin shi, murmushin gefen baki ya saki tare da buɗe baki a natsetare
da faɗin "me ka ke tsoro? Mutuwa?" Girgiza kai yayi tare da faɗin "a'a daina maganan nanSahabee, daina!" Ya idda maganan da ƙarfi tare da sakin kuka me ƙaramin sauti, kauda kai Hajiyatayi hawaye na wanke fuskanta, su Yasmin da yaransu kuwa banda kuka ba abinda suke, hattaLubabatu kuka take dan ta hango tashin hankalin da ya ninka wanda take ciki.... Matsawa kusa da Ibrahim da ƙwaƙwalwan shi ya tafi yajin aiki Lawiza tayi cikin rawar muryamehaɗe da kuka tace "Daddyn Zarah kaje ka sameta dan Allah ta janye furucinta" ta idda maganancikin rauni, sauke ajiyar zuciya yayi da ƙarfi tare da wucewa da sauri yayi matakala, yana takastairs ɗaya be kai da sauke ƙafa ana biyu ba muryan SSB da kamar aka fusko ya doki kunnuwanshi, "kar ka je" yace da ƙarfi, juyowa yayi a raunane tare da faɗin "tana da buƙatan fahimtar wani
abu, in aka barta a haka ba zata fahimci komai ba, dan ƙwaƙwalwanta be da kaifin fahimtadakan shi, wani yake buƙatan ya fahimtar da shi" ya idda maganan hawayen cikin idon shi nasakkowa....
Jinjina kai A'isha tayi tare da faɗin "haka ne, dan Allah ka bar shi yaje suyi magana za tafi
sauraran shi" tayi maganan cike da muryan rarrashi, murmushi ya saki tare da faɗin "kumataadalci mana, tana da buƙatan rayuwa da wanda ze bata kulawa fiye da tunaninta, wannanhukuncin nawa ne, ni yakamata na karɓe shi, ni yakamata in amshi hukunci gaba ɗaya" "a'ainhaka ne meyasa ka sata a zuciya?" Kamil yace a razane tare da baza mai idon da suka canzakalasaboda kuka, murmushi ya saki tare da kauda kai, jin yanda numfashin shi ke ɗaɗɗaukewayasaAlhaji Munnir faɗin "please ku bar maganan haka, zamu tattauna daga baya, ita ma zamusamuzama da ita, kar wanda ya mata maganar yanzu dan ba lallai ta fahimci gaskiyan da mukesantafahimta ba, mu maida hankali kan samun dai-daiton natsuwarshi" yayi maganan tare da bazamusu ido, jinjina kai suka yi cike da gamsuwa da abinda ya faɗa....
Shigowan doctor da Jabir da Abubakar da suka fita taro shi yasa kowa matsawa daga gefenshi
tare da baza ido, duƙufa akan shi yayi be samu natsuwa ba se da ya tabbatar da komai yayi dai-dai, sauke numfashi me ɗan sauti yayi tare da ɗagowa a natse ya kalli yanda suke tsaye cirko- cirko cike da tsoron jin abinda ze ce, wani mugun tausayinsu ne ya diri zuciyanshi lokaci guda,
murmushi ya saki dan ƙarfafasu tare da faɗin "ku kwantar da hankulan ku, kun san masuirinlaluranshi ba'a cika son damuwa ko tashin hankali tare da su ba, yakamata ku nesanci dukwani
abu da ze sa shi a damuwa ko ya razanashi, ko ya firgitashi, yanzu dai in komai lafiya in shaAllah, na mishi alluran barci in ya samu yayi barcin ya tashi komai ze ƙara daidaita" ya idda maganantare da bin fuskokin su dake cike da damuwa da ido, jinjina kai suka yi jikkuna a mace, sallamansu yayi SSG ya mai rakiya su kuma suka bi shi da ido cike da tausayawa...
Jan hanci tayi a hankali tare da miƙewan ta fara ciro hotunansu a hankali tana gama cirowatawuce dressing room ba ta jima ba ta fito ɗauke da akwati jera hotunan a ƙasa tayi ta komacikindressing room, ba ta jima ba ta fito hannu cike da kaya nan ta tuttusa, haka tayi ta komawatanafitowa da kaya, tana gama tuttusa abinda take buƙata ta rufe ta ajiye a gefe ta ɗakko jakatafiddo file ɗin da Yaya ya bata ta kafe shi da ido, jin hawaye na bin kuncinta ya sata sauringogewatare da ajiye shi a gefe, jawo wayanta dake yashe a saman gado tayi ta lalibo number ta dannakira, ringing biyu aka ɗaga tana niyyan magana muryan Hisham da ya ɗau kiran a zumuɗeyadoki kunninta...
"Ba dai yanzu ki ka isa ba?" Sai-saita muryanta tayi tare da faɗin "na jima, in ba damuwa yankanmun ticket ɗin Bertuwa mana, jirgin da ze tafi yau nake buƙata" tayi maganan a hankali, "Bertuwa!" Yace da mamaki, "eh" tace a dake, "ba dai duk zumunɗin zama Auntie da zaki yi baneyasa ki san zuwa ana tsakiya da karatu!" Yace da mamaki, "no zan koma can ne" tace a hankali, "what!" Yace da ɗin bin mamaki, "barshi kawai" tace tare da ƙoƙarin zare wayan, "no turomunpassport ɗinki bari in duba in akwai wanda ze tashi" "okay" tace a natse tare da zare wayan... Ganin yanda duk suka yi jigum-jigum yasa shi sakin murmushi ya yunƙura a hankali ya miƙe, upstairs ya nufa a hankali, yana taka stairs ya juyo tare da faɗin "yakamata ku koma gida I'mokay"
jinjina mai kai suka yi a natse, juyawa yayi ya cigaba da takawa a natse yana idda hayewa sukasassauke ajiyan zuciya tare da jimanta lamarin a zukatansu....
Tana tura mai ta danna number Khalim yana ɗagawa ta katse mai hanzari da faɗin "zankomagida, in ka tabbatar da son da kake mun gaskiya ne, kuma ka shiryawa aurena ka biyo ni kanemi
aurena a can" tana kai nan ta katse kiran tare da fashewa da raunataccen kuka, jin wani
masifaffen sanyi na ratsa ta ya sata tattare jiki waje ɗaya ta saka kanta a tsakiyan gwuwoyintatacigaba da sharɓan kuka cike da rashin madafa.... A natse ya shige ɗakin da ya tura ƙofan, da ƙyar ya iya ƙarisawa saman sofa ya zauna, shi kaɗai
yasan abinda yake ji, be son bayyana halin da yake ciki ne saboda yasan dole su damu
kawunansu, shiyasa yayi dakiyan dannewa, ɗaga kai sama yayi ya lumshe ido, wasu zafafanhawaye suka fito daga gefen idon shi suka gangara gefen kuncinshi, babu abinda ke dukanzuciyan shi banda kalman "ina da saurayi ina son auren shi" wannan kalman so biyu kenantanakashe shi da ran shi, Insiyyat ta furta mai a lokacin da yake tsakiyan jin in ya rasata ba ze ƙaramoruwa ba, yau ga Insiyyah ta ƙara furta mai, a lokacin da yake shirin ɗaukan amanar
rayuwarshi gaba ɗaya ya miƙa mata, motsi laɓɓan shi suke, maƙogoronshi na kai komo, zuciyarshi na bugun dake bada sautin fat-fat, ƙirjinshi na sama da ƙasa, bansa haɗa zufa baabinda yake, yunƙurin buɗe ido yayi ko ze iya gazgata ba mafarki yake ba se dai idon shi yagagara buɗuwa, yana yunƙurawa da zumman ɗago kai jikin shi ya ɗau kyarma, komawa yayi yafawwalawa me duka komai, dan ya tabbata a wannan yanayin mutuwace kawai zata samamai
sassauci akan halin da yake ciki.... Ɗago kai tayi ta jawo wayanta dake ringing ta ɗaga ta kara a kunni, jin ba ta ce komai ba, bakuma tayi yunƙurin cewa ba yasa Hisham gyara murya tare da faɗin "babu a yau, se gobe da11am" "ka yanka?" Tace a hankali, "eh" "ka turomun "tace a natse, "no zamu haɗu a can ɗin, ki
tabbata 11 ta yi miki a can" "okay" tace a natse ta sauke wayan, tana ajiyewa kiran Khalimyashigo, ɗagawa tayi ta kara a kunni ba tare da tace komai ba, "kin ruɗani" yace cike da rikicewa, "kana son mallakata?" Tace a natse "eh sosai ma" yace da sauri, "to ka tura gidan mu a tambayanmaka aurena, zan koma can da zama" "kina nufin Bertuwa!" Yace da mamaki, "eh" tace a daƙile, "yaushe zaki tafi?" "In Allah ya kai mu gobe" "okay toh mu haɗu a airport flight ɗin ƙarfe nawazaki bi?" "11:00am" tace a hankali, "okay mu haɗu a can" yace da kulawa, zare wayan tayi batare
da tace mai komai ba, ta ajiye a gefe ta sauka ta wuce toilet, ba ta jima ba ta fito ta ɗau hijabtasaka ta haye praymat....
Se da ya fi ƙarfin awa uku a wajen kafin rahmar mahaliccin shi ya sauka a gare shi, miƙewaanatse yayi ya shige bathroom, be jima ba ya fito ya shige dressing room fitowa yayi sanyedajallabiya, wuce wa gefen da yake sallah yayi ya haye praymat ya kabbarta sallah, koda ya idar dafarali be yi yunƙurin barin wajen ba ɗaura nafilfili yayi, a wannan dare ko kaɗan barci be yi
kuskuren kusanto inda yaje ba, haka ya ga tsayin daren nan da idon shi dake bushe babualamunbarci ko kaɗan a tare da shi, kiran sallahn farko ya sa shi dakatawa, ya fara tasbihi da hailaladaistigifari, se da aka kira na biyu sannan ya tashi ya kabbarta raka'atanul fijr, yana idarwa yamiƙea natse ya fice dan zuwa masjid....
Ta ɓangaren Insu ma hakan take ko kiftawa da zumman barci idonta be yi ba, haka ita matarayanata daren da nafilfili tana kuka tana roƙon mahakiccinta yasa abinda ta yanke ya zame musualheri a rayuwarsu gaba ɗayansu, kiran sallah na biyu ya sata miƙewa a natse ta nufi toilet, suHajiya ma haka suka raya nasu daren da kai ma mahaliccinsu koken su, duk da wasunsusunrumtsa amma wasun su sun kasa rumtsawa, dawowan shi masjid ba ƙaramin daɗi yayi mayawancin su ba, dan gaba ɗayansu sun fito parlor dan tabbatar wa idonsu ko ha kwana lafiya, gaida Hajiya yayi a dake cike da kulawa, amsawa tayi a raunane idonta akan shi, murmushi yasaki tare da saurin kauda kai, gaidashi su Lubabatu da ƴaƴansu suka yi cike da kulawa, amsawayayi ya wuce up stairs a natse, wuce wanshi ba daɗewa Alhaji Jamil da Kamil suka shigo, zamansu ba daɗewa Ibrahim da Lawiza suka shigo jikkuna a mace, gaida Hajiya suka yi a
girmame, amsawa tayi da kulawa, "Insu ta sakko kuwa!" Lawiza tace cike da damuwa idontaakan Fadila, "a'a tunda ta haye ba ta sakko ba" tace cike da damuwa, "zata sakko lafiya inshaAllah tana buƙatan kaɗaici ne" Kamil yace murya a sanyaye, sallama Jabir yayi a natse ya shigo....
Tana idar da sallah ta shige toilet, ruwan zafi ta haɗa ta shige bathtub, ruwan na fara ratsatatafashe da raunataccen kuka tare kafe mirror dake gabanta da ido, banda zafi da raɗaɗi babu
abinda ƙwayan idonta da fatan idon ke mata, fuskan nan yayi jazur musamman fatan gefenidonta, se da ta koka sosai sannan ta fito daga ruwan dan bata da ƙarfin gwiwan saɓa sabulutewol ta ɗauka ta goge jikinta ta shanya ta fice a natse.... Kimtsawa tayi jiki a mugun sanyaye dark green ɗin jallabiya ta saka ta daura green ɗin babyhijab ta koma gefen gado ta zauna, ban da bugu da ƙarfi babu abinda zuciyanta
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Chapter 96
Chapter 97
Chapter 98
Chapter 99
Chapter 100
Chapter 101
Chapter 102
Chapter 103
Chapter 104
Chapter 105
Chapter 106
Chapter 107
Chapter 108
Chapter 109
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 56 Chapter of 109