tunanin za su iya ganin su amma shiru. Ba ko alamar motarsu.
Hankalin Ahmad idan ya yi dubu ya tashi, ga shi bai sanarwa Ajmal ba don yana tunanin zai iya gano su, haka Dr Khalil ma sai da ya zame jiki ya fita suka hade da su Ahmad.
An kira Umma an faɗa mata hankalinta ya tashi sosai, sai dai an kwantar mata da hankali ta hanyar cewa kila motarsu ce ta lalace a hanya. Ga shi Amatullah ma wayarta na hannun Fadeela ballantana a kira ta aji.
Bangaren amarya Munnira kuwa bayan ana kai ta gidan mijin ɓangaren Mama aka fara kai ta. Har bedroom ɗin Mama aka kai ta. A Gabanta aka zaunar da ita saman carpet, murmushi Mama ta yi tare da cewa.
"Ba baƙatar ku bani amanar ƴata domin ba matsayin suruka take a wajena ba ƴata ce, Mahaifinta da ni uwa ɗaya uba ɗaya. Kar ku ji komai in Sha Allah za ta ji dadin zama da ni, za ta maye mani gurbin Nihal."
Tayi maganar idanunta na kawo ƙwalla saboda tausayin ƴarta Nihal, don ta lura ba ta cikin walwala kuma ta lura kamar ba kyakkyawar fahimta tsakaninta da Munnir, ta dai yi kawaici ne kawai saboda Marka da Dad ɗin Munnir da ke tsananin farin ciki.
Nasiha Mama ta yi mata bayan ta goge ƙwalla sannan ta saka mata albarka suka mata sallama. Kai tsaye part ɗin amarya suka nufa Mama har bakin part ɗinta ta rako su, tana tuna shekaru biyu da suka wuce yadda aka kawo matar da Sudais ya taɓa aure wacce ta rasu da ciki.
Mama komawa ta yi ciki tana neman maganin bawan hawan jininta, don ta ji yana son tashi mata musamman da ta fahimci yanayin da ƴarta ke ciki.
Da misalin ƙarfe goma na dare kuwa abokan ango ne suka zo gidan. Motoci biyu ne suka shigo cikin gidan ɗaya na Sudais sai na abokinsa. Saidai ne sai abokansa guda uku. A ƙofar part ɗin Sudais suka yi parking.
Fitowa suka yi ɗaya daga cikin abokan ango mai suna Nasir yana rike da ledoji guda biyu hannunsa.
Kai tsaye suka nufi ƙofar da za ta sada su da falon.
Da sallama suka shiga falon, ba kowa sai ƙamshin turaren wuta dake tashi. Bedroom ɗin suka shiga kai tsaye. Tana zaune ita da wata ƙawar da ta samu ƴar maƙociyar Marka. Kasancewar Munnira ba wasu ƙawaye ne da ita ba, ba ta ma sanar da kowa zancen auren na ta ba.
Da sallama ɗauke a bakinsu suka tur ƙofar bedroom ɗin. Ƙawar da mai sun Zulaihat ce ta amsa masu sallamar .
Munnira tana zaune tsakiyar gadon sai Zulaiha dake zaune a side drawer.
Tsayawa suka yi suka yi siyen baki kamar yadda ake yi a al'ada, daga karshe suka masu fatan alkhairi suka tafi da Zulaiha.
Bakin ƙofar falo ya tsaya bayan sun fita ya tura ƙofar ya murza key ya rufe.
Komawa ya yi cikin ɗakin tana zaune kamar yadda ya barta, mayafin Liyafa da ta rufe rabin fuskarta ta sunkuyar da kanta ƙasa ya janye mayafin. Zama ya yi gefenta tare da shafa gefen fuskarta, a hankali ya mikar da ita tsaye, sumbatar goshinta ya yi tare da warware lifayar da ta yafa.
Kunyarsa ce ta kama ta dan haka sai ta yi saurin riƙewa.
"Bari na rage maki kayan mana sun yi maki nauyi ko?"
Girgiza masa kai ta yi alama a'a.
"Okay na san ba ki ci abinci ba zo mu tafi."
Ya ja hannunta suka fita zuwa falo. Zama ta yi a Centre carpet shi kuma ya nufi kitchen, fuskarsa ɗauke da murmushi da ka kan shi ka san yana cikin shauki
Plate ya ɗauko da wuƙa da kofuna ya dawo falon, zama ya yi a gabanta suna fuskantar juna, ledar da suka shigo da su ya janyo. Kaza ce guda biyu gasassu, ya ciro ɗaya ya saka plate sannan ya janyo ɗayar ledar, shi kuma hollandia ce a ciki ya tsiyaya a kofi ya tsiyaya hollandia youghurt a ciki ya fara yankar kazar yana kai mata a baki ba musu take karba har sai da ta ƙoshi ta kau da kai, hollandia shima ya bata ta sha. Kazar ya ɗanci kafin ya kwashe sauran kayan da ke ya kai kitchen kasar kuma ya saka a fridge.
Ɗaki suka koma inda ya kalle ya ya ce.
"Ki shiga ki ɗauro alwala sai mu yi sallar nafila mu godewa Allah ko?"
Kai kawai ya gyaɗa masa don ta kasa magana ganin irin kallon da yake mata. Fita ya yi daga ɗakin ya nufi nasa ɗakin.
Kayan jikinta ta cire ta nufi toilet, brush da wanka ta yi tare da ɗauro alwala. Fitowa ta yi ɗaure ta towel, sauri-sauri ta shafa turaren jiki sannan ta ɗauko riga d wando na barci masu laushi da santsi ta saka.daidai lokacin ya shigo sanye da farar jallabiya a jikinsa, hijabi ta saka har ƙasa ta shinfiɗa masu sallaya.
Sallar nafila suka yi raka'a biyu sannan ya masu addu'ar zaman lafiya da zuri'a masu albarka.
Goshinta ya kama ya yi addu'a sannan ya sakar mata murmushi ya ce
"Na cika Sunnah saura me za mu yi ?"
Tura baki ta yi tare da cewa.
"Saura barci."
"Ni kuma ba na jin barci."
Tashi ta yi tana cewa.
"Ni barci nake ji Yaya Sudais."
"Ba zamu yi fira ba?"
"A'a sai da safe ka tafi ɗakinka?"
"Wai kina nufi ba a nan zan kwana ba, to ai tsoro nake ji ba na iya barci ni kaɗai."
Hararar wasa ta masa tana cewa
"Da fa kai da wa kake kwan?"
"Yaune na fara jin tsoron."
Dariya ya ba ta amma sai ta danne gane inda zancen sa ya dosa. Hijabi ta cire ta haura saman gadon ƙirjinta na dukan uku-uku.
Shigewa ta yi cikin bargo ta juya masa baya.
Jallabuyar jikinsa ya cire sannan ya rage hasken ɗakin, tana jinsa ya haura gadon ta bayanta, ba ta ankara ba ta ji ya janyo ta jikinsa.
"Yaya dan Allah ka...'
Kafin ta kai ƙarahen maganar da za ta yi ya hade bakinsa da nata waje guda, tsotson bakinta yake yi yayin da hannayensa ke yawo a cikin rigar barcinta, saƙonsa ya fara shiga jikinta sakamakon maganinn da Aunty Uwani ta banka masu. Hannu ta saka tana yamutsa gashin kansa, wanda hakan ya kara masa kaimi wajen yin abinda yake mata, boturan gaban rigarta ne ya fara ɓallewa, kasancewar ba ta saka bra ba take na shanunta suka bayyana, nan ya fara rikicewa jikinsa har rawa yake yi ya zare bakinsa daga nata ya dawo da shi kan ƙirjinta na shanunta yake tsotson ɗaya yana murza ɗaya gaba ɗaya sun rikice shi da ita, cikin dabara ya raba ta da dogon wando jikinta ya saura daga ita sai pant sosai yake wasa da ita son ransa cikin ƙwarewa ya mantar da Munnira duniyar da take ciki har ya raba ta da pant ɗin jikinta ma ba ta sani ba hannunsa na yawo har ƙasar mararta.
A wannan daren ne kuma Mama ta kasa runtsawa hawan jininta ke neman tashi sakamakon tunanin Munnira da ke zuciyarta, ga shi ta ji Saidai shiru don ta kira shi a waya da yamma ta sanar da shi ya kawo mata maganin hawan jini na ta sun ƙare, ga shi tun tuni ta san ya dawo bai kawo ba duk da ya faɗa mata ya siyo ba zai yiwu ta je masa da zancen magani ba tunda ta san yanzu ba kamar da ba ne, shawarar zuwa motarsa ta yanke, don ta san tabbas suna cikin motar don da ya fito da su da ya kai mata.
Kai tsaye ta nufi part ɗin wajen motarsa da niyyar dubawa.
Sudais kam ya yi nisa a hankali ya zare boxer ɗin dake jikinsa bayan ya raba ta da komai na jikinta, sai da ya tabbatar ya mantar da ita komai sannan ya fara karanto addu'ar saduwa da iyali ya shige ta, sai a lokacin Munnira ta dawo hayyacinta sakamakon wani zafi da ya ratsa ta, ƙara ta saki na azaba daidai lokacin da Mama ta shigo part ɗin , gabanta ne ya fadi sakamakon ƙarar da ta ji, da sauri ta nufi motar tana kunna hasken wayarta ta duba inda ya san zai ajiye, ganinsu kuwa ta yi a motar ta ɗauka tare da rufe karfin motar ta sake jin ihun Munnira tana ƙwala mata kira.
"Wayyo Mama ki taimake ni Yaya Saidai zai kashe ni."
Ai gudu gudu ta bar part ɗin zuciyarta cike da tausayin Munnira.
Shi ko Sudais bai ma san tana ihun ba, ya fice daga hayyacinsa ya Lula wata duniyar, abu ga wanda ba yau ya fara ba tunda ya taɓa aure ba sabon shiga ba ne cikin ƙwarewa yake abinsa.
Ɓangaren Munnir kuwa ganin har sha ɗayan dare bai da niyyar zuwa wajen amaryarsa ne ya sa Sadik ya kalle shi.
"Kai Mallam mu fa ba za ka ajiye mu a hotel din nan da ka zo ka kama ɗaki ba, ka rabi mu raka ka wajen amarya kowa ya kama gabansa dare ya yi ."
"Ku tafi mana ba inda za ni."
Sadik ya kalli sauran abokansu guda uku da ke jiran Munnir ya share su, a ƙufule ya ce
"Wai kai Munnir wani irin ɗan iska ne? Wallahi idan ba ka tashi ka tafi gida ba sai na kira Dad na sanar da shi."
Ya yi magana yana ciro wayarsa, ganin haka Munmir ya dauki wayarsa da makullin mota ya fice yana cewa kowa ya kama gabansa baya son rakiyar.
Ɓangaren Nihal ganin sha biyun dare ba Munnir ga gidan har wani tsoro yake bata ya sa ta fito falo, tana zama ta ji karar bude gate da karar shigowar motarsa.
Tana nan zaune ya shigo, ƙarar buɗe ƙofa ta ji, suna haɗa idanu ya galla mata harara, wuce ta ya yi zai nufi hanyar bedroom ɗinsa ya ji muryarta tana cewa.
"Ina wuni Yaya Munnir?"
Ba tare da ya juya ba ya ce.
"Kada na sake jin muryarki a cikin gidan nan, kuma kada na sake yin tozali da ke, ki zauna ɗaki har sai kin ji fitata, sannan ki fito, haka zalika idan kina falo kika ji shigowa ta to kuyi gaggawar ɓoye kanki daga gare ni, idan kuma ba haka ba sai na sauya maki kamanni."
Hawaye ne kawai ke bin fuskarta cikin rawar Muryar ta ce.
"Ya Munnir ni fa matarka ce ta Sunnah, kuma yau aka ɗaura mana aure aka kawo ni a matsayin amarya, irin tarbar da z ka mani kenan a daren farkon aurenmu?"
"Tuna Mani kike yi ki sanar da ni abinda ban sani ba?"
Sai a lokacin ya juya ya kalle ta. Cigaba da magana ya yi.
"Na tsane ki kamar yadda na tsani mutuwata, ba zan taɓa sonki ba zaman gidan nan zaman uƙuba za ki yi don sai kin gwamnaci gidan yari aka kai ki akan zaman da za ki yi a gidan nan, ni na san tanadin da na maki."
Cikin kuka ta ce,
"Kai fa ɗan uwana ne ko wani ka ga zai ci mutunci na sai inda karfinka ya ƙare, kar ka manta kamar yadda aka aura mani kai haka aka aurawa yayana ƙanwarka idan ka ji Yaya Sudais ya yi mata abinda kake mani za ka ji daɗi? Kamar yadda ba zai so abinda ka mani ba, sai dai ba na fatar Yaya Sudais ya yi wa Munnira abinda kake kokarin yi mani, saboda yana da kyawon zuciya kuma ya..."
Saukar marin da ta ji ne ya sa ta sakin kara tare da durƙusawa a wajen bisa guiwarta.
A fusace ya fara magana,
"Idan kika sake tsayawa a gabana kina faɗa mani wani magana sai na sauya maki kamanni.
Barin wajen ya yi ya nufi ɗakinsa yana amsa wayar da aka kira shi.
Cikin sanyin jiki ta mike ta nufi ɗakinta, zubewa ta yi akan gadon tare da fashewa da matsanancin kuka tana tausayin kanta.
'wata irin masifa ce wannan? Tunda nake ban taba ganin amaryar da mijinta ya dake ta a daren farkon aurensu ba, ko a mafarki ko a Film ko a littafi ban taba ganin haka ba sai a kaina.
Ɓangaren Amatullah kuwa sai da ta ji tafiyar ya ƙi karewa ne ya sa ta daga kanta dake saman cinyarta tana kuka.
Ganin ba mota a gabansu da bayansu ya sa ta kalli wadanda ke gaban mota.
"Ina sauran motocin suke?"
Ba wanda ya tanka mata, tana kokarin yin magana ne sai ta ga anyi horn a kafar wani gida, wanda ba kowane gida a wajen sai shi.
Bayan an bude masu gate ne wanda ke gefen durban ya fito ya bude mata ta fito,
"Ina kuka kawo ni."
"Gidanki ne ki shiga ki gani."
Ta nufi kafar falon suka mara mata baya. Ba kowa. Falon sai sanyi AC.
"Ina sauran jama'a suke?"
Ta yi maganar tana kallon su don ba ta yarda da su ba, ga su da ƙiran samudawa ba sa kama da mutanen kirki.
Wayar ɗaya daga cikinsu ta yi kara ya dauka tare da karawa a kunne.
"Hello....eh mun kawo ta....okay sir...."
Daga nan ya katse waye tare da kallon Amatullah wacce ita ma kallonsa take yi.
"An ce akwai wani zobe a hannuki ki ciro shi yanzu nan."
Kallonsa take da mamaki har sai da ya daka mata tsawa sannan ta ciri zoben Diamond da Ajmal ya bata ta miƙa masa.
Karba ya yi ya bawa ɗayan tare da cewa
"Ka gina rami ka saka zoben nan. Kuma ka tabbatar ramin ya yi zurfi don an sanar da ni cewa zoben zai iya sa asirinmu ya tonu."
Fita ya yi da zoben inda ta kalli ɗayan ta ce.
"Me ya sa kuka sato ni a ranar aurena, me na maku?"
"Ba abinda kika muna aiki ne aka bamu ki jira wadanda suka bamu aikin idan sun zo za ki ji komai daga bakinsu. Don ba mu san waye ba mu ma umarni muke karɓa daga aganmu, wanda aka ba aiki ya bamu, infact ba mu san waye mai wannan aikin ba."
Yana gama faɗar haka ya fice ya barta tana kuka, ta nufi kofar ta ji an datse daga waje.
Ɓangaren Ajmal ya shirya cikin gezner mai tsada kalar sararin samaniya, sai ƙamshu yake dubawa da ka gan shi ka ga ango. Fuskarsa ɗauke da murmushi. Kallon Dr Fu'ad ya yi tare da cewa.
"Mu je ka raka ni wurin amaryata tunda na ga sai yawo da hankali ake mani tun ɗazu."
Ganin ba su kula shi ba ya sa shi cewa.
"Kai ma ka yi zamanaka ba na bukatar rakiyar kowa, yau ina cikin farin ciki Amatullah ta zama mallakina."
Yana ƙoƙarin fita sai ga Dr Khalil da Ahmad sun shigo, ganin yanayinsu kadai za ka gane hankalinsu a tashe.
"Lafiya me ke faruwa.
Ahmad baya da zarran da zai iya tunkarar Ajmal da zancen. Dr Khalil ne ya ce.
"An sorry to say... amm dama Durban da na tura da mota cikin masu dauko Amarya to an neme su an rasa daga shi har Amatullah wall..."
Shaƙar da Ajmal ya kai masa a wuya ne ya sa maganar kasa fitowa, Ajmal na kallonsa idanunsa sun rikide zuws ja sai huci yake yi cikin karaji ya ce.
"Waye shi kuma ina ya kai mani mata, daga kai har shi ba wanda zan ƙyale, duk kuma wanda ke da hannu a wajen ɓacewar Amatullah wallahi sai ya yi nadamar zuwansa duniya."
Daƙyar aka ƙwace Dr Khalil a hannun Ajmal, kiran D.P.O ya yi a waya ya shaida masa inda yake ya zo ya same shi.
Tunawa ya yi da zoben hannunta take ya fara danne-danne da waya, amma ba abinda ya ji da alama zoben ya daina aiki.
*Maman Ihsan ce*✍️
09065327995
*Alhamdulillah nan na kawo ƙarshen littafin ƴar maye book 1, za mu shiga book 2, sai dai book 2 na kudi ne sai dai ban tsauwala Naira ɗari uku ne ba tsada yadda kowa zai iya siya #300 ga wacce ta shirya siya za ta turo da kuɗinta ta wannan account ɗin 2242538358 Zainab Abdullahi UBA bank. Sai a tura shaidar biya ta wannan lambar 09065327995*
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 51 Chapter of 51