saka shi tunanin ko ta ajiye wayar ne, Kiran sunan ta ya dinga yi har sau uku kafin ta dawo daga d'an gajeren tunanin da ta tafi. Amsawa ta yi tare da cewa.
"Munnir a gaskiya duk soyyyar da nake maka bai Kai wanda nake yi wa d'ana ba, ba zan zauna da Kai in rabu da d'ana ba, don haka matukar za ka raba ni da d'ana ba zan iya aurenka ba."
"Ai aure kam Amatullah kamar an yi an gama ne, don na san Abba tunda ya bani ke ba zai taba canza magana ba, don haka ki mance da wannan zancen mu fahimci juna kawai. Na fahimci kina son 'ya'ya a rayuwarki ko, to kada hakan ya dame ki da zaran mun yi aure duk shekara za ki dinga haihuwa sai kin haifi dozing a wannan diniyar."
"Sai da safe."
.
Ta fad'a sannan ta katse Kiran wayar ba tare da ta ji abunda zai ce ba.
*America*
Zaune take tana shirya Affan cikin wasu tsadaddun kaya tana kallonsa tana murmushi.
"Yarona ka yi kyau."
Dariya Affan ya yi sosai ya ce.
"Mummy Dadyna zai zo yau kuwa?"
Nasreen ta ja hancinsa ta na cewa.
"Ban sani ba Affan na kira shi bai dauki wayar ba, Ina ga baya kusa ne amma ai na san ba zai mance da ranar haihuwarka ba, don haka na san duk Inda yake kana cikin zuciyarsa."
Takalmin ta saka masa ta fesa masa turare. Turo k'ofar aka yi aka shigo wasu mata guda biyu ne suka shigo cikin riga da wando , kallon Nasreen suka yi cikin mamaki ganin abaya ne a jikinta suka hada baki wajen cewa.
"Wannan shigar fa?"
Ba ta ce masu komai ba ta dinga kokarin rolling din nayafin abayar ta kasa.
Wata ce mai suna Balkisu wacce suke kira da Billy ta ce.
"Yau kece da Saka wannan barggon kayan?"
Kwmar za ta yi kuka ta ce
"Ni jaina dole ce ta saka ni saka kayan nan, ina tunanin Ajmal zai iya zuwa birthday din d'ansa tunda na shekara d'aya biyu uku hud'u duk da shi ake yi, yanzu na shekara biyar din nan ma na san sai ya zo, kuka idan ya ganni da shigar banza ransa zai b'aci na sani, tunda ya sha mani warning baya so."
.
Ta karasa maganar cikin takaici.
Wata ce mai suna Zeenata ta ce .
"Ashe haka kike masifar son sa tunda har kike tsoron ya zo ya ganiki yadda ransa zai b'aci?"
Murmushi ta yi tare da cewa.
"Ina matukar son Ajmal domin ya Kai ko na ce ya wuce haka, Ina son sa kamar raina, abunda ya sa na yi nesa da shi sabida ba na son takura ne kawai, nafi son na yi rayuwa ta a sake na yi abunda nake so wanda idan Ina tare da shi ban isa na yi abunda nake so ba za mu fara samun matsala da shi, hakan ya sa kika ga Ina rayuwata anan, na fita kasar da nake so a lokacin da na ga dama kwanakin baya ne dai da Amminsa ta ce idan ba zan dawo ba ya Kara aure lokacin Kuma yana takarar Gwamnan jihar, da aka samu matsala na dawo ba zan iya ba."
Ta karasa maganar tana d'aukar Affan bayan ta rataya handbag dinta.
A can kuwa wajenki birthday din an kawata wajen sosai anyi decorations masu kyau, kakar nervy blue light da skyblue ga manyan ga wasu kananun bulbs da suke kawo wuta suna daukewa an rubuta Happy birthday Affan Ajmal Tafida.
Ga yara nan abokansa na school turawa da bakaken fata, maza da mata.
Suna zaune ga wasu manya nan daga gefe, sautin kid'a mai sanyi ke tashi, ga babban photon Affan da ka manna a bayan wajen da kujeru uki suke tsakiya.
Motarsu ce ta karaso wajen Inda Nasreen ta fara fitowa tana rike da hannun Affan, sai kawayenta guda biyu Billy da Zeenat
Kai tsaye suka nufi wajen zaman Inda manyan kujeru uku ke wajen, ta zaunar da Affan a tsakiya sai ta zaune a d'aya gefensa sai kujerar d'aya wacce ta kasance mazaunin Ajmla ne duk da ba ta da tabbacin zuwan nasa.
Suna zuwa MC ya fara jawabi akan su yana gabatar da su, Zeenat da Billy suka koma gefe wajen wasu kujeru.
A hankali Affan ke wa Nasreen magana.
"Dady bai zo ba."
Murmushin yake ta masa ta ce .
"Zai zo."
Daga nan kuma ta yi shiru wanda daidai lokacin da motar Ajmal ta karaso, Ahmad ne amintaccen bodyguard dinsa ta fara fitowa ya budewa uban gidansa bayan motar.
Fitowa ya yi yana sanye cikin tsadadden suit blue color ta ciki fara sai tie dake wuyarsa mai kalar faru da blue anyi masa layi-kayi, bakin takalmi ne a k'afarsa sai d'aukar idanu yake yi, ya saka farin glass a idanunsa fuskarsa d'auke da annuri.
K'amshin turarensa ne ya d'aki hancin Nasreen wanda ya Saka ta faduwar gaba, da sauri ta d'aga Kai ta hange shi yana karasowa cikin takunsa na kasaita.
Farin ciki ya lullube ta ko ba komai ta san suna cikin zuciyarsa. Tun kafin ya karaso MC ya fara gabatar da shi wanda hakan ya saka jama'a waigawa suna kallonsa, murmushi ya yi yana daga masu hannaye alamar gaisuwa. Kai tsaye ya nufi wajen zamansa ya zauna gefen Affan wanda shima farin ciki na ganin Dad dinsa yake yi.
Komai yana tafiya cikin tsari da birgewa, wani abu kamar mota ne ke karasowa gabansu ana sarrafa shi da remote control, har ya Isa gabansu wani had'ad'd'en cake ne aka fitar.
Wajen yanka cake Nasreen ce ta d'aura hannunta a saman na Affan yayin da Ajmal ya d'aura hannunsa a Saman nata.
Suka yanka bayan kirga daga uku zuwa d'aya.
Affan ya fara bawa Dad dinsa kafin ya bawa Nasreen, shi ma Ajmal ya bashi a baki, ita kuwa Nasreen bayan ta bawa Affan a baki sauran sai ta Kai bakin Ajmal ganin haka ya saka ya bude baki ta saka masa don bai da wani zabi.
Tafi aka dinga yi.
Kowa na zuwa kusa ana d'aukar photo yara da manya, kowa ya ci abunda ransa ke so Kuma ya Sha wanda ransa ke so.
Har aka tashi daga wajen kowa na ta bashi kyaututuka. Affan na rike da hannun Ajmal, motarsa suka nufa Inda Kuma Nasreen ta nufi wajen kawayenta ta sanar da su cewa tana son ta bi mijinta, nan suka fara mata dariya Billy ta ce
Zo na baki wata kyauta."
"Wata kyauta Kuma, ke dalla bar ni kada su tafi don na ga bai sakar mani fuska ba har yanzu ."
Dairy Billy ta yi tare da cewa.
"Shi ya sa na ce zan baki wata kyauta ai."
Hannu ta saka cikin handbag dinta ta ciro wani magani na k'waya ta ce.
"Karbi wannan maganin da zaran Kun Isa ki sha shi a daren nan."
Wani karamin kwali ta ciro ta Mika mata tana cewa
"Wannan kuma cingum ne bayan kin Sha sha maganin sai ki Saka cingum din a baki kiyi ta taunawa."
Yamutse fuska Nasreen ta yi tare da cewa
"Ke nifa wadannan kayan shaye-shaye da ciye-ciyen ba son su nake ba."
"Ke fa kika ce kina son mijinki Kuma kin yi kewarsa, karba kawai da safe za ki gode Mani."
Karba kawai ta yi ba tare da ta ce komai ba ta bar wajen Billy ta raka ta da dariyar mugunta.
Ta karasa wajen wasu kawayenta ta sanar da su su tafi kawai tana so ta bi mijinta gidansa.
Bayan Ajmal da Affan sun shhga bayan motar ne har zasu tafi Nasreen ta bude murfin motar ta shiga ta zauna gefen Ajmal dake d'auke da Affan a Saman cinyarsa, bai ce da ita komai ba ya bada izinina aja motar su tafi.
Kai tsaye gidansa suka nufa kasancewar dare ne.
Ko da suka k'arasa gidan Ajmal ya daga Affan ya fito da shi sannan shima ya fito ya ja hannunsa suka k'arasa Nasreen na biye da shi har lokacin magana ba ta hada su ba.
A falon gidan suka zauna Ajmal ya kalli Affan ya ce
"Me za ka ci?"
Lumshe idanunta ya fara yi yana cewa.
"Am okay Dady, I want to sleep."
"Okay."
Ya fad'a yana daukarasa zuwa d'akinsa yana cewa.
"Mu je na yi maka wanka sannan ka yi barcin."
Wanka ya masa ya shirya shi cikin riga da wando na barci, kasancewar akwai kayan yaron a gidan yana siye ya ajiye.
Yana gama shirya shi ya ce.
"Dady a d'akinka zan kwana ko?"
"Eh mana shi ya da na kwantar da Kai a Saman gadona."
Nan take ya fara barci kasancewar barcin na idanunsa .
Bangaren Nasreen kuwa suna Shiga dakin ita ma ta tashi ta nufi dakinta, wanka ta yi ta fito sanye da bathrobe a jikinta, tunawa ta yi da maganin da Billy ta bata fridge ta nufa ta ta ciro robar ruwa ta hadiye, cingum din ta bude ta fara taunawa.
Kayan barci ta saka riga iya guiwarta bayan ta Saka pant.
Turare ta fesa a jikinta sannan ta kama guntun gashin kanta don ba ta da tsayin suma shi ya sa kukkun cikin Kari take yau ma sabida Ajmal baya so ne ya sa ta cire.
Bayan kamar mintuna talatin da shan maganin ta ji jikinta ya sauya, ga wani abu da take ji a k'asanta, kamar abu na cizonta matse kafa ta dinga yi, wani fitinannen fillings ta fara ji ba abunda take bukata sai ta ji ta a jikin namiji.
"Na shiga uku me ke damuna ne, me Billy ta bani haka ne?"
Haka ta dinga jin bakin lamari a tare da ita, tun tana jin abun kamar wasa ne har ta fara jin abun ya fi karfinta.
Pant dinta ta ji kamar wani abu ya jika shi, tashi ta yi tana tafiya tana hada hanya har ta fice daga d'akin.
Kai tsaye d'akin Ajmal ta nufa duk da sallama idan za ta shiga daki bai dame ta ba amma ta san halinsa shi ya sa ta shiga cikin rawar murya ta ce.
"Assalamu alaikum."
Yana zaune a Saman sofa ya ajiye laptop a saman center table dake gabansa yana aiki Affan na barci a gado."
Jin sallama ya sa ya dago Kai ya kalle ta tare da cewa.
"Wa'alaiki salam."
Lokacin da suka hada idanu sai ta ji abunda take ji ya ninku, kamar za ta haukace, ji take kamar ta rungume shi su afka kan gadon.
Karasawa ta yi wajen da yake zaune, ta zauna dab da shi, jikinsu na gogar na juna, kasancewar rigar da ta Saka mara hannu ce, shi ma singileti ne da wando 3quater, bai ce mata komai Kuma bai kalle ta ba ya cigaba da sarrafa computer d'insa.
Wani abu ta ji tun daga kan tafin k'afarta har tsakiyar kanta, idanunta sun rikede sun yi jajir sai cije leb'e take yi.
09065327995
Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
🤦♀️ *'YAR MAYE*🤦♀️
(_The drug abuser_)
Na
Zainab Abdullahi K.NT
(Maman Ihsan)
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*GARGA'DI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
Ban yarda a maida mani littafi audio ba ko karanta mani shi a YouTube ba t da izinina ba a kiyaye.
*JINJINA*
Jinjina ta musamman gare ku zan yi masoyna, masu son rubutuna na yaba na kuma gode Allah ya bar mu a tare, wannan shafin na ku ne ku yi yadda kuke so da shi.
Page9️⃣5️⃣
Wani abu ta ji tun daga kan tafin k'afarta har tsakiyar kanta, idanunta sun rikede sun yi jajir sai cije keb'e take yi.
Kallonta ya yi ganin yanayin ta bai taba ganin ta haka ba.
"Me ke damunki ba ki da lafiya ne?"
Ba ta iya cewa komai ba sai hannayenta da ta bude su tare da kankame shi kamar za ta shige cikin jikinsa.
Rufe laptop din ya yi tare da ture shi gefe, dukkan hankalinsa ya dawo da shi kan Nasreen da ke kara shigewa jikinsa.
"Meke damunki haka ne?"
Cikin karfin hali ta ce.
"Ba komai."
Janyo laptop din sa ya yi ya cigaba da abunda yake yi.
Kasa hakuri ta yi ganin abun sai Kara gaba yake yi, don haka ta kalle shi cikin sarkewar murya ta ce
"Ka tashi mu je mu kwanta."
Cake ya tsaya da abunda yake yi yana kallonta da mamakin ta, Nasreen ce take ce masa su je su kwanta, wacce ko d'akinsa ba ta zuwa da sunan barci idan shi ya tafi dakinta za ta fara cewa zai takura mata ya hana ta barci, don ko ya nemi hakkinsa a wajenta dama sai ta ga dama take amince masa idan ba ta ga dama ba kuwa haka za ta yi fatali da bukatar ta sa, duk yadda ya Kai kololuwa kuwa ko ranar da ta amimce da shi kuwa sai ya sha korafi ta dinga cewa ta gaji ya kyale ta haka, ko bai samu gamsuwa ba kuwa haka zai zare jikinsa daga na ta musamman idan tana cewa ita fa zafi take ji. Ga shi da karfin sha'awa sai ya dinga shan maganin rage sha'awa kamar wani mara mata.
Yana tsaka da tunani ya ji tana cewa.
"Please."
Bai ankare ba sai ya ga ta sa hannu ta ture laptop dinsa dake kan center table saura kad'an ya bugu a k'asa, cikin zafin nama ya taro shi sannan ya ajiye gefe.
Tana ganin ya ajiye laptop din ta zauna a saman cinyarsa ta makalkale shi cikin muryart da ta sarke ta ce.
"Please"
Shi dai mamakinta yake yi don ba d'abiarta ba ce haka, rigar barcinta ta zare daga jikinta ya saura daga ita sai pant, shi dai har zuwa lokacin mamaki ne ke dawainiya da shi, don a yanzu haka shima ta fara kunna shi, hannunta ta fara kokarin zurawa cikin wandonsa, sai ya rike hannunta tare da yi mata rad'a a kunne ya ce.
"Affan na nan ina zuwa."
Kokarin zame jikinsa daga nata ya fara yi, sai ta rike shi tana sakin kuka tana girgiza masa kai alamar kada ya barta
"Just two minutes a Will back to you soon."
Dak'yar ya samu ta sake shi ya nufi kan gadonsa da Affan ke Kwance yana barci.
D'aukar Affan din ya yi ya rungume shi sannan ya nufi k'ofar fita, bedroom din Nasreen ya Kai shi ya kwantar da shi a Saman gadonta, addu'oi ya masa sannan ya ja masa blanket ya rufe shi sannan ya rage masa hasken d'akin, fita ya yi ya koma bedroom d'insa.
Kan sofar d ya barta ya tarar da ita kamar yadda ya barta daga ita sai pant ta dunkule waje d'aya. Daukarta ya yi Kai tsaye ya nufi gadonsa da ita, ya dire kallon cikin idanunta ya ke yi da suka kad'a suka yi ja na jaraba, hannu ya Kai a jikin gadon ya rage hasken d'akin, kayan jikinsa ya cire ya ita ma ya cire mata pant din jikinta.
Bakinsa da na ta ya hada ya fara kissing dinta cikin k'warewa, hannayensa na kan kirjinta yana murza dukiyar fulaninta, wani irin tsuma jikinta ke yi, tsawon mintuna ya d'auka yana kissing dinta kafin ya dawo da fuskarsa a Saman wuyanta yana shinshina, har ya gangaro da bakinsa samna kirjinta yana socking yayin da hannayensa ke yawo a sassan jikinta, ihu kawai take masa tare da bankaro masa kirji.
Don dama ba taya shi take yi ba shi yake kidansa ya yi rawarsa.
Ta Kai kololuwa wajen bukatuwa wasannin da yake mata kamar Jan rai ne duk da tana jin dadin haka burinta kawai ta ji shi a cikin jikinta.
Da kanta ta kamo Ajmal dinsa tana kokarin saita ta cikin Nasreen dinta don ta matsu, ganin haka ya sa shi karanto addu'ar saduwa da iyali ya Kara saita Ajmal dinsa ya shige ta, wanda sai da ta yi fitar da wani sauti na jin dad'i.
Kusan awa uku yana abu guda wanda idan har Nasreen a cikin hayyacinta take away d'aya ma ba za ta bari ya yi cikakke ba za ta fara masa korafin ta gaji ya barta haka nan, amma yau ga shi awanni uku Shiru kamar ba ita ba, hakan ne ya Kara tabbatar masa da zarginsa na cewa akwai abunda ta sha.
Sai wajen karfe uku na dare sannan ya saurara mata don Karan Kansa, mirginawa ya yi gefe yana maida numfashi. Idanu ya zuba mata ganin tana lumshe idanu alamar za ta yi barci.
Bargo ya rufa mata sannan ya tashi ya nufi bathroom don tsarkake jikinsa.
Bayan ya yi wanka ya dauro alwala ya fito sanye da bathrobe fari, hannunsa rike da wani karamin towel yana goge gashin kansa.
Short ya Saka sannan ya saka farar jallabiya ya shimfida sallaya. Sallolin nafilfili ya gabatar sannan ya zauna yana karatun alqur'ani, har lokacin sallar asuba ta yi sannan ya tayar da Nasreen ya ce ta tashi ta yi wanka ta yi sallah.
D'akin Nasreen ya leka idnda ya hango Affan yana ta barcinsa hankali kwance. Janyo masa k'ofar ya yi sannan ya fice.
Bayan ya dawo da safe don sai da ya tsaya ya yi azkar din safiya. Affan ya Kara lekawa har lokacin yana barci, d'akin ya sake dawowa ya tarar da Nasreen har lokacin barci take yi, sake tayar da ita ya yi yana cewa ta tashi ta yi wanka ta yi sallah. Amsawa ta yi har lokacin idanunta a rufe suke, Inda sabo ya saba kafin ta tashi ta yi wanka ta yi sallah aiki ne. Komawa ya yi Saman sofa ya zauna tare da dauko laptop dinsa ya cigaba da aikin da yake yi jiya da bai karasa ba Nasreen ta hana shi .
A hankali Nasreen ta fara bude idanunta, sauke su ta yi akan kyakkyawar fuskarsa, kallonsa take yi yana sarrafa computer cikin k'warewa.
A hankali ta tuna abunda ya faru daren jiya, dafe Kai ta yi cike da takaici tana alawadarai da abunda ta aikata.
A fili kuwa ta ce
"Sai na ci ubanki Billy."
Juyowa ya yi ya kalle ta jin abunda take fad'a, sai ga shi ya yi murmushi, kallonsa ta yi ga takaici kanta da take ji wai ita ce take bin namiji har da kuka tana rokonsa ya yi sex da ita, ganin yana murmushi ya saka ta harararsa hakan ya bashi dariya sosai har ya na rufe laptop d'insa.
Kasa-kasa ta yi magana tana cewa.
"Tunda har kika saka na zubar da ajina jiya, wannan ai abun kunya ne na aikata, Allah kadai ya san tsawon lokacin da wannan jarababben ya d'auka akaina."
Daga idanunta ta yi ta sake kallonsa duk da baya jin me take fad'a, gira d'aya ya d'aga mata almar ya dai, kafin ta ju muryarsa yana cewa.
" Ya dai na ga kina kallona ko kina bukatar third round na zo?"
Cikin takaici ta ce.
"Ai kaima kafi kowa sani idan har banyi niyyar ka kusance ni ba ba ka Isa ka kusance ni ba wallahi."
Yanayin fuskarsa ce ta sauya ya ce.
"Idan dai baki yi niyyar na kusance ki ba Ina kyale ki ne saboda ba na son nantakura maki ko na tirsasa ki nake hakuri da ke ko da hakan zai cutar da ni ne, amma ba wai yadda kike ganin cewa ban isa na kusance ki ba domin na isa har na yi yawa ke halaliyata ce ko da karfin tsiya idan na so wallahi sai na yi abunda na ga dama da ke kuma ba ki Isa ki hana ni ba, bar ganin kina bijirewa bukata ta ina kyake ki ne kawai don bana son tirsasaki amma ba ki Fi karfina ba da Dan kin ga Ina hakuri da ke ina kyale ki da bunki a hankali sai kin yi niyya nake yi, wanda hakan cutuwa ne a gare ni har na Kai Ina shan magani kamar wani gwauro, to wallahi ki iya bakinki idan har kika sake cewa ban isa na kusance ki ba sai kin yi ra'ayin yau zan nuna maki na wuce nan."
Cikin takaici ta ce.
Ba dole ka Sha magani ba tunda jaraba ta maka yawa wanda ni Kuma wallahi ba zan iya d'aukar wannan jarabar ba, don idan na biye maka sai ka tsufar da ni. Zancen cewa wai idan ka yi niyyar kusanta ta ban isa na hana ka ba wallahi na isa tunda jikina ne?"
"Haka kika ce?"
"Eh Kuma haka ka ji."
Rufe computer da ke gabansa ya yi tare da mikewa ya nufi wajen gadon, jallabiyar jikinsa ya cire.
Jan blanket da take ciki ya yi ya hau saman gadon, tana kokarin sauka da hannu d'aya ya damko ta yana cewa.
"Yau zan yi maganin rainin nan da kika mani."
Dama ba kaya a jikinta, short din jikinsa ya cire shima.
Kiciniyar kwatar kanta take yi domin ita a tunaninta tunda ba ta so zai kyale ta kamar yadda ya saba hakura, ga shi yau ta ga bai da niyyar kyale ta kamar yadda ya fad'a mata ko ta karfin tsiya idan ya so sai ya buya bukatar sa kuwa haka ne, domin rikon da ya mata ba na wasa ba ne, ta kasa kwatar kanta
Karon farko da ta ga ya kusance ta ba tare da ya yi wasa da ita ba, Kuma karon farko da ya kusance ta ta ke jin zafi, don har kuka take yi har ga Allah zafin sex din yau take yi.
Wanda shi Kuma dama haka ya yi niyyar yi don ya hukunta ta ne ya nuna mata cewa shi kuwa isashshe ne kyale ta kawai yake yi, da karfi yake komai cike da mugunta, kuka take yi taune lips din ta na k'asa.
"Ba kin ce ban isa ba sai kin ga dama, to ki hana ni yanzu tunda ba ki niyya ba, kyale ki nake yi ba wai don ba zan iya kwatar hakkina a wajenki ba."
Tun tana kuka a hankali har ta koma sautin kukan na fita, hakuri take bashi tare da rikonsa ya yi hakuri wallahi akwai zafi. Ta lura mugunta ce kawai yasa yake mata haka don ya hukunta ta don haka ta fara masa magiya tana rokonsa ba za ta sake ba ta tuba.
Bai saurara mata ba sai bayan awa d'aya, sannan ya barta har mueyarta ta fara disashewa.
"K'aramar mara kunya kawai, ashe ba za ki iya ba cika baki ne na zabi na hukunta ki ta wannan hanyar ne don ki San na isa ba yadda kike tunaun ba ne."
Ita dai kuka kawai take yi bakin tsiwa ya mutu.
"Ki tashi ki yi wanka ki zo ki yi sallah."
"Ai yana gama fad'a ta tashi jiki na rawa, don wani irin tsoron sa take ji a zuciyrta.
Bathroom ta shiga tana hawaye, sai da ta gasa jikinta da ruwa mai zafi ta yi wanka ta dauro alwala ta fito.
Sanye da bathrobe ta fito Inda ta ga ya ajiye mata doguwar riga da hijabi akan gadon. Kayan da suka cire ya kwashe ya zuba a wajen da suke zuba kayan datti.
Wanka ya Shiga ya yi ya fito ya tarar tana sallah. Busar da gashinsa ya yi sannan ya shafa tsadadden man shafawarsa man shafawarsa kamshi, ya shirya ciki kananun kaya sannan ya fesa turare.
Ji suka yi Afdan ba bugun k'ofar yana kuka, da sauri ya je ya bud'e masa k'ofar tare da cewa.
"Affan ka tashi, me ya faru kake kuka?"
"Dady ban ganka ba."
"Ai gani nan ko yaron kirki?"
"Dady d'akinka na kwana?"
Kasancewar Affan ya san a d'akin Ajmal ya kwanta bai san a daren jiya Ajmal ya d'auke shi ya Kai shi d'akin Nasreen ba."
"Eh a d'akina ka kwana."
"Dady Mummyna fa?"
"Ga ta can."
Y nuna masa Nasreen wacce idanunta ya sauya saboda kukan da ta yi.
"Ba ka yi sallah ba ko?"
Kai ya daga alamar eh,
"Shiga bathroom ka yo alwala sai ka zo Kayi sallah ."
Tare suka shiga yana Koya masa alwala bayan sun fito ya yi sallah bayan ya nuna masa yadda zai yi.
Sai da ya idar ne Ajmal ya bashi umarnin ya je ya gaida Mummy ya nufi Nasreen ya ce.
"Mummy Gud morning."
"Morning."
Ta amsa a takaice, sannan Ajmal ya ce ya zo ya gaishe shi, nan ma ya gaishe shi kamar yadda ya gaida Nasreen. Ya amsa tare da Sanya masa albarka.
Kallon Nasreen ya yi wacce ta hade rai ta tashi za ta bar d'akin ya ce .
"Kiyi masa brush da wanka yanzu."
Kallonsa ta yi ai ta San cewa idan suna tare shi ke masa wanka amma yanzu wai ta yi masa, ganin ba wasa Kuma ga tsoron sa da ya Saka mata yanzu ya sa ta ja hannun Affan suka nufi d'akinta.
Sai yamma likis Hafsat ta farka daga barcin da take
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 43 Chapter of 51