isa da yammacin ranar. Suna isa garin 'yan ƙauyen wasu suka fara jin tsoro suna gudu.
Duk wanda suka gani da niyyar su tambaye shi gidan mai garin ƙauye sai sun gudu.
Mamaki ne ya kama su inda wani sajan ya ce baƙauyen mutum fa akwai tsaro, su tsaya mu tambaye su gidan mai gari ma abun ya gagara.
Suna cikin tafiya suka wasu samari su biyu, tsayawa suka yi suna tambayar gidan mai gari, kasancewar su wayayyun ne ya sa ba su ji tsoro ba, ai suna ganin fuskar INDAKUƊINKA wani daga cikin su ya yi tsalle ya dira gaban INDAKUƊINKA tare da riƙe shi.
"Yallaɓai lafiya me kuma na aikata?"
Akwa suka saka masa yayin da dayan da suke tare ya ɗiba a guje. Cikin mota suka saka shi suka juya akalar motar zasu tafi, sai ga wasu sun zo gabansu suna cewa.
"Ta ya haka za ku zo ku kama mutum bai yi laifin komai ba?"
"Ka da ku damu akwai ba shine Murtala wanda ake wa laƙabi da INDAKUƊINKA ba? Wanda ke aiki a wani hotel a Kaduna ba?"
Kai suka jinjina tare da cewa.
"Eh shi ne."
"To ku kwantar da hankalinku akwai wasu tambayoyin da za mu je da shi ya amsa muna ne."
Cewar inspector dake cikin motar ya kuma ba su adireshin headquarters da suke.
Shi ne hankalinsu ya kwanta, aka saka INDAKUƊINKA a bayan mota suka wuce.
Har lokacin da Ajamal ya ƙarasa gida Affan bai daina kuka ba, yana ganin Dadynsa ya ƙarasa wajen Ajmal yana kiran sunansa yana dariya, kamar ba shi ke kuka ba.
Kai tsaye upstairs ya nufa da shi ɗauke a hannunsa. Direct bedroom ɗin sa ya nufa da shi ya dire shi a saman gadon, zama ya yi tare da janyo shi jikinsa.
"Me ya faru kake kuka?"
Tura baki ya yi tare da cewa
"Ba ka fita da ni ba."
"Ba ka tafi islamiyya ba?"
"Ni mu tafi mu sha ice cream."
"Okay ka ga yanzu lokacin sallar magrib ta gabato ka bari gobe sai na kai ka ko?"
Murmushi taron ya yi duk da cewar shekarunsa huɗu amma yana da matukar wato.
Nan yaron ta fita yana jin dadi za su fita tare da Dadynsa gobe."
Da misalin ƙarfe tara na dare ne matar police da suka je daukar INDAKUƊINKA ya iso headquarters
Da misalin ƙarfe goma ne D.P.O ya shigo ya tarar da sun kawo INDAKUƊINKA sun rufe shi a cell.
Sakawa ya yi a ka fito da shi aka kai shi office ɗin sa. Nan ya masa tambayoyi game da abinda ya aikata sai ya musu, nan sai D.P.O ya nuna masa photon Ajmal wanda ya sa gaban INDAKUƊINKA ya faɗi.
"Ka san wannan mutumin?"
"Ban san shi ba yallaɓai."
"Ka sune shi da kyau, idan ka amsa muna tambayoyin da muka maka ka sauƙaƙawa kanka, idan kuma ka yi taurin kai jikinka ne zai gaya maka, dan ina da hanyoyin da yawa da zan yi amfani da su wanda dole ne sai ka amsa laifinka."
Zufa ne ya keto masa inda ya ce,
"Na taɓa ganinsa sau ɗaya a hotel ɗin da nake aiki."
*Kuyi comments na sake maki sabon update a kan lokaci*
*Daga alƙalamin*✍️
Zainab Abdullahi KNT
(Maman Ihsan)
09065327995
Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
🤦♀️ *YAR MAYE*🤦♀️
(_The drug abuser_)
*NA*
Zainab Abdullahi KNT
(Maman Ihsan)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*GARGAƊI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
Ban yarda a karanta mani shi a youtube ko a maida shi audio ba tare da izinina ba.
*BISIMILLAHI RAHMANI RAHIM*
Page4️⃣9️⃣
Na taɓa ganinsa sau ɗaya a hotel ɗin da nake aiki."
"Da ka gan shi a hotel ɗin me ya faru a wancan ranar da ka fara ganinsa."
Ɗora hannunsa ya yi a saman kansa tare da cewa.
"Wallahi yallaɓai ban san cewa shi babban mutum ba ne, wallahi ba hakan ba ta faru ba tuba nake."
"Okay to ka sanar da mu abinda ya faru ka da ka ɓoye mana komai."
Shiru ya yi tare da yin tunani dan ya tabbata idan har ya tona asirin abinda ya aikata to ba shakka kashinsa ya bushe. Bisa la'akari da cewa idan har ba babban mutum ya taɓo ba babu yadda za'ayi a ce an binciko abinda ya aikata tsawon watannin da suka wuce da dawo da shi, sannan kuma a tura motar 'yan sanda su je su binciko shi a duk inda ya shiga, kamar ba wanda ya yi kisan kai. Gara ya nuna bai aikata komai ba ko zai tsira.
"Yallaɓai ganinsa da na yi shi ne zuwansa a hotel tare da abokinsa, sai abokinsa ya fito ya ce na kai masa coffee, da na kai masa na fita daga ɗakin ban sake ganinsa ba sai da suka fito zasu tafi."
"Ka faɗa mana gaskiya kafin mu tamabaye ka ta hanyar dukanka."
"Wallahi ba abinda na sani akai."
D.P.O ya kalli police dake tsaye a gefensa ya ce,
"Sergeant aje a tambaye shi."
Bayan a tafi da shi ne aka shiga da shi cel aka dinga dukan sa bayan an cire masa riga, ihu yake tana basu haƙuri akan cewa zai faɗa.
Bayan sun dakata da dukansa ne suna jiran ya faɗa sai ya fara kame-kame.
A daren ranar INDAKUƊINKA ya sha duka kamar me, sai da suka ga ya jigata sannan suka saurara masa.
Washegari da safe suka shiga ciki da wanda zuwa lokacin INDAKUƊINKA ya ga babu Sarki sai Allah.
D.P.O ne ya shigo station ɗin,jami'an da ke wajen kanta ne suka gaishe shi tare da Sara masa. Kai tsaye ya nufi cell ɗin wanda INDAKUƊINKA yake ciki yake.
Yana ganin D.P.O ya fara kuka tare da cewa.
"Dan Allah yallaɓai ka taimaka mani wand'annan mutane basu da imani kashe ni zasu yi."
"Kai ne za ka taimaka wa kanka ta hanyar faɗar gaskiya, ko za ka huta kai ma."
"To yallaɓai dan Allah ina neman shi wannan bawan Allah zan yi magana da shi ne."
"Ka fara amsa laifinka tukunna."
"Eh na amsa cewa ni ne na saka masa ƙwaya a cikin coffee, sannan na kai masa yarinyar da ya yi ti amfani da ita."
"Ka shirya fadar gaskiya kenan"
"Eh na shirya amma bayanin da zan yi ina son na yi shi ne a gabansa "
D.P.O ne ya dauki wayarsa ya kira Ajmal, a waya dan ya na son sanar da shi cikin gaggawa.
Ajmal na zaune a saman sallaya ya idar da azkar ne ta ji wayarsa na ringing.
Har ta katse bai duba ba ballantana ya san mai kiran nasa, sai da aka sake kira a karo na biyu ne sannan ya tashi ya ƙarasa jikin gadonsa ya zauna, wayarsa da ke saman side dorower ya ɗauka tare da yin sallama.
"Assalamu alaikum."
D.P.O ya amsa masa sallamar.
"Wa'alaikumus salam ranka ya daɗe barka da safiya."
"Yauwa ya ƙoƙari?"
"Alhamdulillahi, dama mun kama shi ne kuma ya amsa laifinsa yanzu haka ya ce yana son ganinka akwai bayanin da zai maka."
"Okay a zo da gidana."
"Okay ga mu nan zuwa."
Daga nan ya katse kiran wayar sannan ya kira security da ke kula da ƙofar ya sanar da su zuwan D.P.O, sannan ya sanar cewa a kai su ɓangaren baƙi idan sun iso.
Babu ɓata lokaci aka bawa INDAKUƊINKA rigarsa ya saka, da takalminsa suka fito da shi. Ba su ɗauki motar police ba a motar D.P.O suka tafi, shi da da D.P.O ne a baya sai police dake driving motar.
Har suka iso gidan security suka buɗe masu kofa aka kai su falon baƙi.
Bayan Ajmal ya samu labarin isowarsu ne ya tashi daga tsayen da yake ya fito. Jallabiya ce ruwan ƙasa mai gajeren hannu sanye a jikinsa.
Ba kowa a babban falon dan dama ya san cewa zuwa lokacin ba wanda ya tashi barci a cikin gidan.
Kai tsaye ya nufi ɓangaren baƙi yayin da ma'aikatan gidan ke ta gaishe shi.
Da sallama a bakinsa ya tura ƙoafar falon ya shiga. Daga D.P.O sai INDAKUƊINKA a falon, ɗayan police da ya kawo su yana mota yana jiransu.
D.P.O na zaune a saman kujera yayin da INDAKUƊINKA ke zaune a saman carpet kansa a. Sunkuye.
D.P.O na ganin Ajmal ya miƙa tsaye tare da cewa
"Barka da shigowa."
Ajmal ya miƙa masa hannu suka gaisa sannan suka zauna a saman kujerar mai zaman mutum uku.
Kansa a sunkuye kamar munafuki ya fara magana.
"Ina kwana ranka ya daɗe."
"Lafiya lau"
Ajmal ya amsa masa tare da kallonsa.
Kansa a sunkuye ya ce ranka ya daɗe na tuba ka yafe ni, wallahi na yi nadamar abinda na aikata maka wallahi. Dan Allah ka yi hakuri ka tausaya mani, ka da ka duba abinda ba aikata ka duba girman Allah ka taimaka mani ka yafe mani."
Ya ƙarasa maganar yana matsar ƙwalla.
Kallonsa AJMAL ya yi tare da cewa.
"Ɗaga kanka ka kalle ni."
A hankali ya ɗago kai suka yi idanu biyu da Ajmal, sai da gabansa ya faɗi saboda tsananin kwarjinin da Ajmal ya masa. Kallonsa Adamsy ya yi tabbas shi ne wannan ma'ikacin da ya shigo ɗakinsa na hotel ɗin.
"Ina son ka faɗa mani gaskiyar abunda ya faru a wannan rana, idan har ka sake ka yi mani ƙarya na yi find out gaskiyar magana ina mai tabbatar maka sai dai ka ƙarasa rayuwarka a gidan yari."
Tsoro ne ya bayyana akan fusakar INDAKUƊINKA, dan daga ganin gidan da Ajmal yake ciki da yawan security da yawan motaocin da ya hango ya isa ya tabbatar masa da cewa zai iya yin fiye da abinda ya faɗa.
Goge hawayensa ya yi tare da cewa.
"A wancan ranar da abin ya faru bayan na baku keys na ɗakunan da ya kama maku ne bayan kun tafi. Sai wata budurwa ta zo ta same ni, take tambaya ta wata nine wanda ake cewa Indai mutum da kuɗinsa ba abinda ba zan iya masa ba? Na ce mata eh ni ne. Shi ne ta ce to da kudinta take wani aiki take so ta saka ni, na ce mata Indai da kuɗinta ba abinda ba zan mata ba sunana kenan.
Ta nuna mani photon wata yarinya ta ce mani ta kira ta a waya za ta kawo mata saƙo, idan ta zo kawo saƙon za ta sanar da ni ta hanyar text message, sai ta bani allura da sirinji ta mani bayanin yadda zan mata da wajen da zan tare ta, idan na mata alluran sai na yi mata fyaɗe.
Na nuna mata cewa hakan ba zai yiwu ba saboda ina bakin aiki, kuma ba ɗakin da zan shiga da ita, sai dai idan zan ɗauke yarinyar daga hotel ɗin ne ta fita da ita, ta ce hakan ba zai yiwu ba wajen fita da ita asirina zai iya tonuwa, na ce ba damuwa zan bari idan ta fita daga hotel na bi bayanta ta nuna mani cewar ba ta tunanin yarinyar za ta zo ita kaɗai, da mai abunhawa za ta zo ya jira ta a bakin gate, kuma ga mutane a wajen hotel.
Ta ce ba damuwa ko ba ni ba a idan akwai wanda yake buƙatar mace kuma ya kama ɗaki na tura masa ita. Tunani na fara yi ba yadda zanyi na yi cibiyar wani mutum na masa tallarta, dan idan na yi haka zan ja na rasa aikina dan wani sai ta kai. Ƙarata wajen ogana.
Kuɗi ta bani kimanin Naira dubu ɗari ta ce, na samu ko ma waye hakan yasa na karɓi kudin da alluran da ta bani. Ina tsaka da tunani sai ga abokinka ya zo ya sanar da ni cewa yana son na kai maka coffee daddaren nan. Yana tafiya sai ga yarinyar da ta bani wannan aiki, take ce mani ga yarinyar nan zuwa wa na samu, na ce ba kowa ta fara zargina na amsa kudi ba abinda na ke shirin yi, na ce ta bari na kaiwa wani coffee a ɗaki na dawo, da jina haka take tambayata waye zan bawa coffee na ce wani ne ta ce kawai na haɗa masa da yarinyar. Na ce idan baya bukata fa? Ta ce wannan ne damarta ta karshe akan yarinyar idan har ta wuce yau ba zata cika aburinta akan yarinyar ba, kawai bari ta bani wani magani na saka a coffee or idan ka sha na kai maka yarinyar dole sai ka kusance ta.
Haka kuwa aka yi ta ciro wani magani a bakin leda mai laushi da wani ƙwayar magani ta bani na saka maka a coffee na kai maka sannan ta ce idan na haɗa ku waje guda na saita wayata yadda za ta dinga daukarku video tana son ganin abinda ya faru.
Bayan na fito daga ɗakinka ne sai ga ita yarinyar tana shiga cikin hotel, hakan ya sa na tashi na je inda ta ce na jira yarinyar. Ina nan tsaye kuwa ina jira har yarinyar ta dawo ina karɓe ba ta ganni ba har na soka mata alluran. Sai ta fadi a wajen. Gaba na ya faɗi ban san yadda zan ba idan baka sha ba akwai matsala, sai na leƙa ɗakinka ne hange ka kwance a saman gadon kana juye-juye ka riƙe mara.
Cikin farin ciki na ƙarasa na dauko yarinyar duk da tana sanye da dogon hijab fuskarta kawai ake gani.
Ina shiga kana kwance saman gadon ka yi rigingine kana kallon silin na ɗora maka ita sa saman jikinka bayan na cire mata hijabi .
Sannan na ciro wayata na shiga video na Saita dai dai inda kuke na ajiye na fita.
Bayan awanni biyu ne na shiga cikin ɗakin na ɗauki wayar na fita.
Kuka ya fashe da shi tare da mai da dubansa zuwa ga D.P.O sannan ya Kum kalli Ajmal ya ce,
"Barka na baka memory card din ka gani ko wace ce yarinyar da abinda ya faru a tsakaninku."
Wayarsa ya buɗe ya ciro memory card ya ajiye a saman wayar Ajmal da ke kan Centre table. Sannan ya cigaba da magana yana cewa.
"Wallahi ba da son raina na aikata hakan ba, kuma wallahi ba abinda ba gani, wanda kuka aikata, itama da ta saka ni ta tambaye ni ina ɗaukar video na ce mata ban ɗauka ba na mance, haka ta zage ni ta tafi , nima kaina ban taɓa gani ba dan tunda na dauko wayar ban ban shiga cikin video ba ballantana na kalla, saboda dama na tsani na ga ana kallon batsa ballantana na kalla da kaina ba zan iya ba, sai dai ba cigaba da ajiye shi a wayar. Zan iya rantsewa akan cewa ba wanda ya kalla dan wata ta da password ba wanda ya sani."
Ajmal kamar mutum-mutimi haka ya koma gaba ɗaya ji yake kamar almara ce ba gaskiya ba.
Kallon D.PO Ajmal ya yi tare da cewa
"Ka tafi da shi."
Abinda ya iya cewa kenan sai ya dauki wayarsa da memoryn da INDAKUƊINKA ya ajiye ya fita daga falon
Suma fita suka yi daga ɗakin inda suka shiga motar DPO suka bar gidan.
Tafiya Ajmal yake yi kamar zai tashi sama, part ɗinsu ya nufa inda ya tarar da Aminsa a falo bai ma tsaya kamar yadda ya saba idan ya ganta ba. Idanunsa sun yi jajir.
Har yana tsallake steps wajen hawa upstairs.
A falonsu ya hadu da Affan shi kadai yana wasa kayan wasansa, ganin Dadynsa ya tashi da sauri yana cewa .
"Dady mu yi wasa."
Ya san Dadynsa na biye ma sa a wajen wasansa da shiririta, amma yau sai ya ga Dadynsa konkallonsa bai yi ba dan haka ya bishi da sauri har Falonsa.
Kallon Affan ya yi da jajayen idanunsa baya ce,
"Fita ka yi wasa kai kadai Affan yau bana jin zan iya taya ka wasa ka tafi anjima sai ku yi "
Cogewa ya yi tare da kukan shagwa wai ba zai tafi ba, hakan ya saka ya buɗe kofar fuskarsa a murtuƙe ya ce,
" Get out."
Affan tsorata ya yi dan Dadynsa bai taɓa masa ihu ba sai yau, ya fita yana kuka yayin da Ajmal ya murzaea kofar key ya rufe.
Laptop ɗinsa ya janyo tare da ƙoƙarin saka madaulin dan so yake ya ga videon nan.
*Daga alƙalamin*✍️
Zainab Abdullahi KNT
(Maman Ihsan)
09065327995
Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
🤦♀️ *YAR MAYE*🤦♀️
(_The drug abuser_)
*NA*
Zainab Abdullahi KNT
(Maman Ihsan)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*GARGAƊI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
Ban yarda a karanta mani shi a youtube ko a maida shi audio ba tare da izinina ba.
*Tukuici ne gare ku*
Hadiza Salihu
Mrs Esha
Hadiza Abubakar
*BISIMILLAHI RAHMANI RAHIM*
Page5️⃣0️⃣
Laptop ɗinsa ya janyo tare da ƙoƙarin saka maɗaukin dan so yake ya ga videon nan.
Cikin ƙwarewa yake sarrafa na'urar yana shiga ciki, har yazo kan wani video guda ɗaya a wajen.
Shiga ciki ya yi wanda video ya hasko shi kwanace ya yi rigingine Amatullah ce a saman jikinta idanunta a lumshe tamkar mai barci, Nan da nan ya saka hannayensa biyu ya zagayo da su zuwa ba bayanta ya ƙamƙame ta tamkar wani zai ƙwace ta daga hannunsa.
Lokaci guda ya sake rikicewa ya kama rigar jikinta ya yaga tare da cilli da rigar gefe, ranar rigar mama da ta saka ma ya ɓalle ta gaba ɗaya. Fuskarta ya kama gefe da gefe ya haɗa bakinsu waje ɗaya yana mata wani irin tsotsa a gigice.
Ba komai a jikinta ya raba ta da sutura daga ita sai pant. Sosai yake tsotson bakinta kamar ya samu sweet, mirgina ta ya yi gefe suna fuskantar juna manya-manyan dukiyar fukaninta da suka cika kamar zasu fashe ne ya kai hannunsa yana wasa da ɗaya yayin da ɗaya ke cikin bakinsa yana tsotsa kamar jaririn da ya kwana uku bai sha nono ba. Komai sauri-sauri yake yinsa.
Har ya cire boxer ɗinsa daga jikinsa, jikinsa har tsuma yake yi yana rawa kamar mazari duk abinda yake yi idanunsa a lumshe idan ta ji zafin wani abun ne sai ta ɗan bude idanunsa da suka juye zuwa fari kamar wacce ta ke maye.
Cire mata pant ɗin jikinta ya yi ya tashi ya dawo gabanta, sannan ya saita Ajmal ɗin sa zuwa ga Amatullah ɗin ta. Sai a lokacin ne ta yi kamar wacce za ta dawo hayyacinta, dan gaba ɗaya ta zaro idanunta waje tare da buɗe baki kamar za ta yi ihu tana yamutse fuska, da ka kalle ta za ka fahimci tsananin zafin da take ji. Zuwa can kuma sai ta tura baki gaba yanayin da take yi idan tana fushi. Ajmal kuwa sai sama da ƙasa yake yi akan ta.
Yana kallon videon nan idanunsa sun rikiɗe zuwa ja. Sai ya maida video zuwa gaba dan ya ga mai ya faru, sai gani ya yi suna kwance shi da ita, duk zanin gadon ya ɓaci da jini, hasali ma ita tana kwance ne a cikin jini.
Rufe laptop ɗinsa ya yi tare da fashewa da matsanancin kuka kamar ƙaramin yaro.
Kuka ta ke wiwi ya ɗauki laptop ɗin ya yi buga shi a bango still yana kuka.
Ɓangaren Affan kuwa tunda Ajmal ya masa ihu ya fita ne ta nufi bedroom ɗin Mom ɗin sa.
Tana kwance tana barci ne sai ta ji kukan sa yana kuka yana dukan bayanta alamar ta tashi. Yamutse fuska ta yi tare da cewa
"Affan kar ka dame ni idan yunwa kake ji ka je ka ɗauki cake da lemu ka sha."
"Cikin sangarta da maganarsa ta yara ya ce.
"Banco"
"Idan baka so to ka tafi kitchen ka cewa Hindatu ta haɗa maka breakfast."
Kuka ta fashe da shi ɗan ya ga bata da niyyar tashi maganar ma tana yinsa ne amma idanunata a rufe.
Kukansa ne ya hana ta barci ta tashi zaune tare da cewa.
"Wai mene ne."
Cikin kuka ya ce,
"Dad."
"To ka tafi ɗakinsa mana."
Ganin bai tafi ba ne ya sa ta tashi ba shiri, daga ita sai rigar barcin da ta saka ya tsaya mata iya guiwa, ko sallar asuba ba ta yi ba.
Jan hannunsa ta yi suka nufi bedroom ɗin Ajmal wanda ke kusa da nata.
Knocking take har ta gaji bai buɗe ba, hakan ya sa ta ta fara tunanin ko ba ya ciki, kuma idan ba ya ciki ai baya rufe ƙofarsa ko da barin gidan zai yi.
Kukansa ta fara ji wanda ya ɗaga mata hankali, ta shiga dukan ƙoafar da ƙarfi tana kiran sunansa.
Jin bai buɗe ba ne ya sa ta nufi downstairs, da inda ta samu Ammi da Nihal wanda fitowarsa kenan daga part ɗin Ammi.
Ganinta cikin tashin hankali ne ya sa Ammi tamabayarta abunda ke faruwa, cikin kuka take sanar da Ammi halin da Ajmal ke ciki, daidai lokacin da Dady ke shigowa falon ya ji me Nasreen ke faɗa.
Gaba ɗaya suka ɗunguma zuwa upstairs.
Affan ke tsaye a wajen yana bubbuga ƙofar tare da kiran Dad.
Duk yadda Dad da Ammi suka so Ajmal ya buɗe ƙofar sam ya ƙi, babban tashin hankali ma da suke jin kukansa, dan da ƙarfi yake kukan.
Dady ya tambayi abinda ke faruwa ba wanda ke da amsar ba shi.
Dady ne ya ciro wayarsa tare da lalubo lambar wayar Dr Fu'ad, bugu biyu ya ɗaga tare da gaida Dad.
Bayan sun gaisa ne Dad ya tambaye shi ko akwai wani abinda ya faru ne, dan ya ga abokinsa na cikin yanayin mara daɗi wanda ya shiga irinsa bayan cewa shine uban ɗan Amatullah.
Hankalin Fu'ad ma tashi ya yi dan bai san abinda ke faruwa ba, dan haka ya cewa Dad ga shi nan zuwa gidan shima.
Dad ya kira amintaccen bodyguard ɗin Ajmal wato Ahmad.
Bayan ya ɗaga ne ya sanar da shi ya zo part ɗin uban gidansa.
Cikin ƙanƙanin lokaci ya shigo shima ya tarar da su suna ta fama da Ajmal akan ya buɗe ƙofar.
Dady ne ya kalli Ahmad tare da cewa.
"Ahmad ko akwai abinda ka san ya faru ne da mai gidanka."
Ajiyar zuciya Ahmad ya sauke tare da cewa.
"Tun bayan tafiyar D.P.O na lura yana cikin tashin hankali."
"D.P.O ya zo gidan nan ne?"
Dady ya tambaya yana kallon Ahmad.
"Eh yazo Alhaji."
Dady ya ciro wayarsa yar da lalubo lambar wayar D.P O ya danna masa kira.
DPO wanda isarsu kenan station ɗin su ya ga kiran ,ya ɗauka, Dady ya sanar da shi cewa yana son ganinsa.
DPO ya san cewa kiran na da nasaba da Ajmal dan haka ne ya cewa direba su juya akalar motar suka koma tare da INDAKUƊINKA.
Daidai lokacin da Dr Fu'ad ya ƙaraso ne Ahmad ya ce,
"Alhaji ko na ɓalle ƙofar ne? Idan ya so sai a gyara."
Kai Dady ya jinjina masa alamar ya ɓalle ƙofar. Bugu biyu uku ya yi wa ƙofar sai ga ta ta fadi ƙasa.Gaba ɗaya suka shiga cikin ɗakin.
Ajmal yana zaune a sai kuka yake kamar ransa zai fita, duk yadda aka tamabaye shi bai yi magana ba.
Suna nan dai ga DPO ya ƙaraso, kiran Dady ya yi ya sanar shi ya ƙaraso.
Dady ya a tura Ahmad ta shigo da shi su tsaya a babban falon.
Nan suka ɗinguma dan Ajmal ya ce baya bukatar kowa a tare dashi.
Nan suka haɗu DPO ya gaisa da su ke masa inda Dady ke tamabaya ko lafiya, saboda tunda ya ga aka ce ya fita basu gane kansa ba.
DPO ya kalle su gaba ɗa ta da cewa
"su waye waɗannan?"
Kallonsu Dady ya yi tare da cewa.
"Ka dai san ni da Ammimsa, ko?"
"Wannan matarsa ce."
Ya yi maganar yana nuna Nasreen."
"Wannan kuma amininsa ne."
Yayi maganar yana nuna Fu'ad.
Sannan ya nuna Ahmad yana cewa.
"Wannan Kuma amintaccen bodyguard ɗin sa ne."
Ya ƙarasa maganar yana nuna Ahmad.
Sai ya maida dubansa ga Nihal tare da cewa
"Wannan kuma 'yar ƙanwata ce."
Ya ƙararasa maganar yana nuna Nihal.
Jinjina kai ya yi tare da cewa.
Wato shi wanda ya ƙulla wannan al'amari ne muka kama ya sanarwa Ajmal abinda ya aikata masa shi ne ya shiga wannan halin."
"Ina ita yarinyar da abun ya faru da ita take ne?"
Ammi ce ta kalli Ahmad ta ce "Dan Allah ka sanar da ita Amatullah ku taho tare."
Ahmad ya fita shi ma DPO ya fita ya je wajen motarsa ya fito da INDAKUƊINKA.
Kowa ya zuba idanu suna jiran me zai wakana. INDAKUƊINKA na gaba DPO na bayansa suna zuwa ya zube a ƙasa.
Daidai lokacin da Amatullah ta shigo da sallama a bakinta, gaba ɗaya suka amsa mata sallamar ban da Nasreen da Nihal.
DPO ya kalli INDAKUƊINKA ya ce,
"Ka daga kanka ka kalli wannan shin ita ce yarinyar?"
INDAKUƊINKA ya ɗaga kai ya kalli Amatullah, mamakin ya kama shi yadda aka yi ta
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 51