idanunsa ya yi dan daurewa kawai yake yi yana kukan nata har cikin ransa yake jin kukan
Shafa bayanta ya shiga yi da sigar rarrashi, ganin yadda ta haɗa zufa ne duk da sanyin AC dake tashi a motar ya sa ya cire mata hijabin da take sanye da shi, dama ba ta saka ɗankwali ba gashin kanta ta rufke da ribbon da shi, zare ribbon din ya yi daga kanta wanda hakan ya saka dogon gashin kanta lallusan baƙi me sheƙi ya sauka a gadon bayanta.
Ɗagowa ta yi tana kallon da shima ita yake kallo har lokacin Idanunta basu daina zubar da hawaye ba. Hannunsa ya zura ƙarƙashin wuya ta ya tallobo fuskarta, idanunsa ya kuawa fuskarta, itama shi take kallo kuma ba ta daina kuka ba bakinta Sai kyarma yake yi, a hankali ya yi ƙasa da kansa ya haɗe bakinsa da nata wuri guda ya shiga tsotson bakinta wanda hakan ya sa kukan da take yi ya tsaya cak. Tsohon bakinta yake yi haɗi da shan harshenta, yana tsotson harshenta tare da lips ɗinta.
Yanayinsa ne ya fara sauyawa lokaci guda ya fara kulawa wata duniyar.
Hannunsa ya tura cikin lallusan gashin kanta yana yamutsawa, a hankali ya yi ƙasa da hannunsa ya zura hannunsa cikin rigarta.
Ƙasa ya yi da hannunsa yana shafa bayanta tare da wasa da hannunsa a kwarmin bayanta, tafiyar tsutsa yake mata a kwarmin bayanta yana mata tafiyar tsutsa da yatsun da yana shafawa.
Har lokacin bakinsa na had'e acikin na juna, yana aikin tsotson bakinta.
Bayanta yake bubbugawa a hankali da niyyar rarrashi, ɗaya hannunsa kuma yana shafa kanta har lokacin kuka take.
Ba ta iya hana shi abinda yake mata ba, dai dai lumshe Idanunta da ta yi tana sauke ajiyar zuciya.
Har suka iso gidan basu san an iso ba, Ahmad ya fita daga cikin motar ya bar su a ciki. Still bakinsu na cikin na juna, yana tsotsa baki tare da wasa da hannayensa a bayanta yana kuma yamutsa gashin kanta.
Gaba daya basa cikin hayyacinsu sun lula wata duniyar ta daban.
A hankali ya yi sama da hannunsa yana laluben zip ɗin rigarta, hannunsa ya zura cikin zip ɗin yana shafa gadon bayanta, har lokacin bai cire bakinsa daga nata ba Kuma bai daina yamutsa gashin kanta ba. Haka ya cigaba da wasa da ita cikin ƙwarewa da salonsa mai mantar da mace duniyar da take .
Bakinsa ya zare daga cikin bakinta ya fara shinshinar wuyarta, ya shiga shan wuyanta.
Zagayawa ya yi da hannunsa ta gabanta yana shafa ɗamammen cikinta, tana jin abinda yake nata wanda ya kasance baƙon lamari ne awajenta amma ba ta iya hana shi ba.
Babu abinda suke fitarwa sai nishi.
Knocking akayi yi daga waje amma ba su ji ba ba sa cikin hayyacinsu. Hakan ya saka aka sake yin knocking da ƙarfi wanda ya sa ba shiri suka dawo hayyacinsu.
Kasancewar gidan fitilu ne ta ko ina dare kamar rana ya sa ta cikin glass ya hange ta tsaye fuskarta ba walwala, gabansa ne ya daɗie yana ƙoƙarin saidaita kansa.
*Maman Ihsan ce*✍️
09065327995
Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
🤦♀️ *'YAR MAYE*🤦♀️
(_The drug abuser_)
*NA*
Zainab Abdullahi KNT
(Maman Ihsan)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*GARGAƊI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
Ban yarda a karanta mani shi a youtube ko a maida shi audio ba tare da izinina ba.
*BISIMILLAHI RAHMANI RAHIM*
Page6️⃣4️⃣
Kasancewar gidan fitilu ne ta ko ina dare kamar rana yasa ta cikin glass ya hange ta tsaye fuskarta ba walwala, gabansa ne ya faɗi yanan kokarin saisaita kansa.
Sai da ya maida wa Amatullah hijabinta a kanta sannan ya sauke glass ɗin motar.
Fuskarta a tsuke ta kalle su ɗaya bayan ɗaya duk ta karanci yanayinsu sannan ta ɗora Idanunta akan Amatulla ta ce.
"Fito nan, ina yaron yake ne?"
Sai a lokacin suka tuna da Abdallah da suka ajiye.
Ajmal ne ya dauke shi kasancewar a gefensa yake, sannan ya fito ita ma Amatullah ta fito ta dayan gefen, kallonsu Ammi kawai take yi ko wannensu ya kasa gada Idanu da ita.
Amatullah kan ta a sunkuye ta ce.
"Barka da dare Ammi."
Ba ta tanka mata ba ta nufi komawa part ɗin bin bayanta ta yi cikin sanyin jiki, dan ta lura kamar ranta a ɓace yake, Ajmal ma ya take masu baya suka shiga ciki.
Ba kowa a falon sai ƙarar TV dake tashi kaɗan-kaɗan. Amma bedroom ɗin ta ta nufa inda Amatullah ta nufi hanyar bedroom ɗinta bayan ta karbi babyn a hannun Ajmal.
"Ku biyo ni ɗakina"
Gaban Amatullah ne ya tsananta faɗuwa, cikin sanyin jiki ta bi bayan Ammi Ajmal ma na biye da ita.
Zama ta yi a bakin gadon yayin da su kuma suka zauna kan carpet.
Shiru ba wanda ya yi magana inda Ajmal ya ɗago kai ya kalli Ammi, ganin irin kallon da take masa ne ya sa ya gane ya yi laifi, dan idan har ya yi abinda ba daidai ba da Idanunta idan ta lalle shi yake gane ya ɓata mata rai.
Cikin sanyin murya ya ce.
"Ammina kiyi hakuri."
"Ina ka sanar da ni za ku tafi?"
"Siyen waya?"
Ya faɗa kansa a ƙasa.
"Ina wayar da kuka siyo?"
"Tana cikin mota."
Shiru Ammi ta yi kafin ta ɗora da cewa.
"Bayan nan fa ina kuka tafi?"
Shiru ya biyo baya, bai amsa mata ba, sai da ta sake tambayar sa a karo na biyu kafin ya ɗaya kai ya kalle ta sannan ya sake sunkuyar da kai ƙasa.
Juya harshe Ammi ta yi ta fara masa faɗa cikin harshen larabci.
"Ashe dama haka kake, ban sani ba? Yaushe ka koma haka wace irin tarbiyya ce ka ɗauka me kake so ka zama? Tun yaushe kake mu'amala da wannan yarinyar?"
Haka ta jera masa waɗannan tambayoyi wanda ya sa kansa yin zafi, ya ma rasa abinda zai iya ce mata, a hankali ya ɗago kai yana kallonta. Shi ma cikin harshen larabci ya maida mata da amsa.
"Wallahi Ammi ba abinda kike tunani ba ne, ba wani abunda ya taɓa shiga a tsakanin na da ita in banda na baya da kowa ya sani wanda ba yin kaina ba ne ban san na aikata ba, bayan haka ba abinda ya shiga tsakanin mu ki yarda da ni, kin san halina da kuma yanayin da nake ciki."
Ajmal yanayi baya canza hali, sai dai hali ya canza, a bisa la'akari da cewa ka ce siyen waya daga can ka tafi da ita guest house ɗinka duk wanda ya ji wannan tunanin me zai yi? Me kuka je yi ba k da wani uzuri da za ka kawo mani na yarda da kai. "
Nisawa ta yi sannan ta ce bayan an sanar da ni ka tafi guest house din ka akan me zan dinga kiranka ba ka ɗagawa wani uzuri kake yi a lokacin? Sai da na turo Ahmad ya d'auko ku, sannan kun dawo har ya fita shiru shiru kuna cikin mota har dai da na fito na same ku na ƙwanƙwasa maku ƙofa, a yanayin da na ganku bayan ka ɗauke gilashin motar na san halin da kuke ciki, don ni ba yarinya ba ce da za ka raina mani hankali."
"Na ji Ammi duk abinda kika faɗa haka ne, amma wallahi ba abinda ya shiga tsakani na da ita wallahi kuwa."
Shiru ta yi tana kallonsa dan ta tabbata ba zai mata karya ba, tana da yaƙinin cewa duk abinda ya mata rantsuwa akan sa gaskiya ne, sai dai tunda har hakan ta fara faruwa a tsakaninsu ya zama dole ta yi masu katangar ƙarfe a tsakaninsu. Idan ba haka ba komai zai iya faruwa da su za su iya aikata abinda bai dace ba wanda ba za ta so hakan ba.
Kallon sa take yi sosai tare da nazarinsa kafin ta fara magana tana ce masa.
"To daga yau na hana ku fita tare, kuna ban yarda ka fita da ita da sunan kai ta wani waje ba, ko fitar ta ku ta kama ni zan saka ɗaya daga cikin dorebobin gidan nan ya kai ta. Sannan kuma ban yarda ka tafi ɗakinta ba tare da wani babban dalili ba."
Kai ya jinjina tare da cewa
"In sha Allah."
Cewa ta yi ya tashi ya tafi, nan ya mike ya fita daga cikin ɗakin.
Mai da dubanta ta yi zuwa ga Amatullah sannan juya magana zuwa harshen Hausa ta ce.
"Ina maki kallon me wayau ashe ke shashasha ce ban sani ba, idan ban da sakarci irin na ki ta yaya za ki bari namiji ya yi wasa da ke alhalin ba auranki ya yi ba? Haka nan kawai zai more ki a banza kina ji kina gani kika kasa hana shi, saboda kina son abinda yake maki ko?"
Girgiza kai ta yi tare da cewa.
"Ba haka ba ne Ammi ni fa kawai rarrashi na ne yake yi, saboda ina kuka ƙawata ta ci amanata, ita ta saka aka lalata mani rayuwa hakan ya saka ni kuka, sai ya ke rarrashi na daga nan ni sai na barshi ya rarrashe ni ban san lokacin da..
Da ya..."
Kunya ce ta hana ta ƙarasawa ta sunkuyar da kai. Jin muryar Ammi ta yi tana cewa.
"To daga yau na hana ku fita ke da shi ku biyu,sai dai idan ya kasance cewa akwai wani ko wasu a tare da ku, amma na hana ku keɓe ku biyu, dan gudun abinda ka iya zuwa ya dawo, duk inda mace da namiji suka kaɓe to cikon na ukun su shaiɗan ne zai iya yin tasiri akan su har su aikata abinda ba daidai ba, ina fatan kin fahimci abinda nake nufi."
Kai ta jinjina alamar gamsuwa.
"To ki ɗauke Abdallah ku tafi ɗaki, iya ta zo don yi masa wanka baku nan na ce ta tafi sai kin dawo. Yanzu zan kira ta na sanar da ita kun dawo.
Sallama ta yi wa Ammi suka sannan ta mike ta nufi ɗakinta.
Tana shiga sai ta tarar da ledar wayar akan gado, a nan ta gane Ajmal ya shigo ya ajiye mata wayar da suka siyo.
Ba ta bi ta kan wayar ba ta kwantar da Abdallah, sannan ta rage kayan jikinta ta nufi bathroom.
Wanka take yi tana tuna abinda ya faru a tsakaninsu, ta kasa gane dalilin da ya sa ta kasa hana shi, abinda yake mata. Ga kuma bak'on yanayin da ta tsinci kanta a ciki wanda ba ta taɓa jin irinsa ba. Dai yanzu take jin haushin kanta tare da jin haushin abinda yake mata.
Bayan ta yi wanka ne ta ɗauro alwala sannan ta fito, nan ta tarar da Iya ta shigo har ta fara cirewa Abdallah kayan da ke jikinsa.
Murmushi ta yi tare da cewa
"Iya kin shigo?"
"Eh Amatullah na shigo, ga shi har dare ba mu yi wanka ba, na shigo ɗazu aka ce yanzu kuka fita ke da yallaɓai. Shi ne Ammi ta ce idan kun dawo sai ta kira ni."
Murmushi ta yi tare da cewa
"Sannu da kokari iya."
"Yauwa sannu Amatullah."
Daga nan iya ta ajiye shi kan gadon tare da lulluɓe shi sannan ta nufi bathroom ta haɗa ruwan zafi na wankan yaron.
Doguwar riga Amatullah ta saka mara nauyi ta saka hijabi ta gabatar da sallar isha'i.
Bayan Ammi ta kammala wa Abdallah wanka ta fito ta shirya shi, kaya masu kauri ta saka masa da hula da socks.
Sannan ta fashe shi da turaren yara. Sallama ta yi wa Amatullah ta fita, zama Amatullah ta yi kan gadon tare da ƙoƙarin janyo Abdallah za ta ɗauke shi.
Ƙarar ƙurar waya ta ji daga cikin ledar wayar, janyo ledar ta yi ta buɗe, nan ta ga an saka sim card a wayar an sai ta komai, ganin lamba ta yi na mai kiran ba suna.
Ɗauka ta yi tare da yin picking cikin zazzaƙar muryarta ta ce.
"Assalamu alaikum."
Ajmal da ke zaune a d'akinsa kan sofa ya lumshe idanu, sakamakon jin muryar Amatullah.
Kamar wanda ba ya so ya yi magana ya ce.
"Wa'alaika salam warahmatullah."
Daga jin muryarsa ta gane wa kake magana dan haka ta ce.
"Na ga waya na gode Allah ya saka da alkhy ya mara budi."
Har cikin ransa ya ji dadin addu'ar da ta masa, haka akwai sai ya ji a ce su ɗauki tsawon lokaci suna waya yana jin muryarsa
"A hankali ya ce.
"Ameen ya rabbil izzati."
Shiru ne ya ɗan biyo baya kasancewar har yanzu ba wai sun saba da junansu ba ne, sannan ta ji muryarsa yana cewa.
"Me kike yi yanzu?"
"Ba abinda nake yi ina zaune ne kawai."
"Okay to ki fito zuwa dinning area ki ci abinci."
"Shiru ta yi tana nazarin dan ita a yanzu ba ta son cin abinci ciki iyalan gidan, ta fi so sai dai idan abincin ne to a ɗakinta za ta zauna ta ci shi amma ba a dinning area ba.
Jin shiru ne ya sa shi cewa
"Hellow."
"Ai ina jinka."
"Na ji kin yi shiru ne ba ki ce komai ba."
"Eh nafi don cin abinci a ɗakina."
"To mu a gidan nan tare muke ci."
Shiru ta yi kafin ta ce.
"To ai ku iyalan gidan nan ne."
"Kin ga ki fito kawai."
Daga nan ya katse kiran wayar ita kuma ta kalli wayar.
Jin knocking ta yi inda ta bada izinin shigowa. Ɗaya daga cikin ma'aikatan gidan ne ta shigo tare da sallama.
"Assalamu alaikum."
"Wa'alaikumus Salam."
"An ce na kira ki ne ki fito ki ci abinci."
"Okay gani nan zuwa."
Ta faɗa tare da yi mata godiya.
Tashi ta yi tana tunanin yadda za ta fita, dab har ga Allah yadda suke fita suna cin abinci tare a lokaci guda ba ta iyawa, dan duk sai ta bi ta tsargu ta yi tunanin kowa ita yake kallo."
"Fita ta yi zuwa falon gidan, daga can ta hango su a dinning table suka cin abinci. Daidai lokacin da Ajmal ke saukowa daga upstair, ganin yadda Amatullah ta yi tsaye ne ta kasa ƙarasawa ya sa shi tsayawa yana kallonta tana rungume da Baby.
Ita kuma ganin yadda Nasreen da wata budurwa wacce kamar ta taɓa ganinta amma ta mance idan ta san ta, sai Kallonta suke suna kallon junansu, Nihal kallo ɗaya ta mata ta kauda kanta gefe sannan ta cigaba da cin abincinta, ita kuma Amatullah abinda ya sa ta kasa ƙaraswa ganin Ammi ba ta wajen ne sai ya sa ba ta ƙarasa ba, da kuma irin kallon da Nasreen da ƙawarta ke mata.
"Lafiya kika tsaye a nan?"
Ya yi maganar yana karɓar Abdallah da ke hannunta. Kai tsaye ya nufi dinning table inda ya tsaya yana kallonsu,ganin ba Amma ne ya sa shi tunanin maybe yanzu za ta fito, wannan budurwar ce ta ce.
"Excellency ina wuni?"
Gajeren Murmushi ya yi tare da cewa.
"Farida kina nan, kwana biyu ya aiki?"
"Muna nan yallaɓai, na zo ne dan na gashe ku Excellency."
"Wai ke baki rabo da tsokana ne? Ke ce 'yar jaridar da kika fara fira da ni akan zancen nan, kuma na faɗa maki na janye kowa ya sani, amma shi ne kike tsokana ta ko?"
"Dariya ta yi tare da cewa na zo ne ko akwai wani labari."
"Labari ai ku 'yan jarida ake neman labari a wajnku."
Jin firan ya sa Amatullah ta tuna inda ta san fuskar Farida wato a gidan TV ne take ganinta.
Kallon Amatullah ya yi dake ƙarasowa bakinta ɗauke da sallama, shi da Farida ne kawai suka amsa mata sallama, cikin sanyin muryarta ta ce.
"Ina wunin ku?"
Nan ma Farida ce kawai ta amsa tare da tambayarta ya take, ta amsa mata da lafiya lau.
Ɗaya daga cikin ma'aikatan gidan ne ta karaso don ta yi serving ɗin Ajmal da Amatullah. Kallon Ajmal ta yi tare da cewa.
"Yallaɓai me za'a zuba maka?"
"No ba na bukatar komai."
Dubanta ta maida ga Amatullah ta ce
"Hajiya me zan zuba maki."
",Koma mene ne ki zuba."
"Akwai tuwon samo da miyar ɗanyar kuɓewa, ga jollop ɗin super ghetti sai kuma cus cus da miyar vegitable."
Ta yi maganar tana kallon Amatullah da ta kasa sakin jikinta da kallon da suke mata, ji ta yi ba za ta iya cin abinci a wajen ba, dan haka sai ta ce.
"Ba zan ci komai ba."
Saboda me ba za ki ci komai ba, kinsan idan kin ci ba ke kaɗai ba ne kina shayar da yaro ban yarda da wannan zancen ba."
Ajmal ya yi maganar yana kallonta, sannan ja kata daya daga cikin kujerar dake wajen ta ce.
"Zauna."
Ba musu ta zauna Kamar yadda ya ce.
Kallon ma'ikwciyar ya yi tare da cewa.
"Ki zuba mata tuwon semo da miyar ɗanyar kuɓewa, sai ki zuba mata farfesun naman rago."
"Okay sir."
Ta faɗa yayin da ta buɗe warmer ɗin abincin.kamar yadda ya umarta haka ta zuba mata ta ajiye mata a gabanta.
Kallon ma'aikaciyar ya yi tare da cewa
"Ba'a kira Ammi ba ne."
"Ranka ya daɗe na same ta tana barci ne."
"Okay bari na je na duba ta."
Daga nan ya nufi ɗakin Ammi.
Zuba mata Idanu Fareeda ta yi tare da taɓa baki. Gaba daya ta ji a jikinta Kallonta suke yi zuwa can Fareeda ta ajiye cokali da take cin cus-cus da shi sannan ta kalli Amatullah ta ce.
"Lallai akwai tsantsar kyawu mai dauke hankalin ma'abocin Kallonta, shi ya sa mijinki ya ta siye zuciyarsa, dan ko mace 'yar uwarta ta kalle ta sai ta kuma Kallonta ballantana namijin duniy..."
Hararar da Nasreen ta ɓalle mata ne ya sa ta yi shiru.
"Ya sunanki?"
Ba tare da Amatullah ta daga kai ta kalle ta ba ta ce.
"Sunana Amatullah."
"Shekarunki nawa?"
"Shekaruna goma sha takwas."
Jinjina kai ta yi tare da cigaba da cin cus-cus ɗin ta. Lemu ta sha sannan ta mike tsaye tare da kallon Nasreen da ta kasa cin abinci sai mugun kallo mai cike da tsantsar tsana da take jifar Amatullah da shi.
Murmushin gefen baki ta yi tare da cewa.
"Ƙawata zan tafi gida."
Nasreen ta mike tsaye inda Fareeda ke yiwa Amatullah da Nihal sallama, sannan ta ƙarasa falon ta zauna Nasreen ta zauna a gefenta.
Kallonta ta yi tare da cewa.
"Ƙawata ina tausaya maki dan ke yanzu kin zama abar tausayi wallahi, idan kin yi wasa ke da mijinki sai hange daga nesa."
Murmushi ta saki tare da cewa
"Matuƙar kika yi sake to za'ayi maki saƙiyar da ba ruwa, saboda haka wannan kishin naki na banza da wofi ki ajiye shi gefe, idan za ki rungumi mijinki ki rungume shi, ki zubar da makaman yaƙin ki, domin kuwa mijinki ba kya gabansa yanzu ba ta ke yake ba, dan tun da ya ƙaraso a wajen dinning area bai ma kalli inda kike ba, gaba ɗaya hankalinsa yana gare ta, ta ce ba za ta ci abinci ba ya nuna damuwa akan sai ta ci, ke kina zaune a wajen kin kasa cin abinci bai damu ba sai ita, kinga dai ta haɗu yarinyar iya haɗawa duk inda kyakkyawar mace mai diri ta je to yarinya nan ta kai, abu ɗaya za ki nuna wa yarinyar nan shine wayewa da kuma ilimin zamani. Amma ba ya ga wannan ai ba ma haɗi ke da ita, dole ya zauce a kanta, ya samu matashiya 'yar shila mai..."
A fusace Nasreen ta daka mata tsawo
"Ya Isa!"
Shiru Fareeda ta yi tare da cewa ƙawata gaskiya daya ce dole na faɗa maki ita, idan za ki farka daga barci da kike yi ki farka dan mijinki ya maki nisa, idan ba ki yi da gaske ba zai maki fintinkau, kin ga tafiya shawara ya rage ga mai shiga rijiya."
Gyalenta ta ɗauke da key ɗin motarta ta fice daga gidan.
Amatullah idan ta tuna Hafsat sai ta ji ba daɗi,abincin ma ta kasa ci ta tashi ta koma ɗakinta.
Ajmal da ya nufi dakin mi ya tarar tana barci dan haka ya tashi ya fita tuna cewa ta sha maganin mura maybe shi ya saka ta barci da wuri.
Yana fita bai ga Amatullah ba tunda cewa Ammi ta masa iyaka da dakinta ya saka shi mikawa Nihal babyn tare da ba ta umarnin ta mika wa Amatullah ita.
Karba ta yi ba tare da ta ce komai ba ta nufi ɗakin Amatullah.
Ba sallama ta tura k'ofar ɗakin ta shiga, ta tarar da Amatullah ta kwanta akan gado sai kuka take.
Taɓe baki ta yi tare da cewa.
"Karɓi shegen yaronki na tafi."
Tsit Amatullah ta dakata da kukan da take yi tare da cewa.
"Me kika ce Aunty Nihal?"
"Abunda kunne ki ya jiyo maki shi na faɗa, ko ba shegen ba ne, yana da uba ne? Ko ta hanyar aure kika haife shi? Sai wani lallaɓa yaro kuke yi kamar mai cikakken asali, alhalin bai da asali."
Murmushin takaici Amatullah ta yi tare da cewa.
"Za ki iya kiransa da kowane irin suna amma ni a wuri na da kuma mahaifinsa da kakarsa kallonsa muke kamar yadda kowace uwa da uba da kaka suke ji da yaronsu ko ma fiye da haka, to tunda ubansa na ƙaunarsa bai guje shi ba to Alhamdulillahi duk wani wanda zai k'i shi ko ya musguna masa ba zai dame ni ba tunda ubansa ya yana son sa, kuma tsaya masa akan komai to na gode Allah tunda ubansa ya zame masa garkuwa, hakan kawai idan na tuna nikan godewa Allah dan ba zai taba bari rayuwarsa ta tozarta ba, ko ke da kike kiransa da shege wallahi duk ranar da ya sani kema sai kin sha mamakin abinda zai maki. Ki fitar mani daga ɗaki idan ba haka ba wallahi za ki ga abinda zan maki, ina da sanyi amma ba zan ɗauki wulaƙanci da tozarci ba."
Taɓa baki tayi tare da cewa
"Ga ɗan dakan kukan nan na ajiye maki.."
Ganin kallon da Amatullah ta mata ya yi kama da na ranar da ta mata a kitchen, ta tuna z ta iya jin jiki dan haka ta fice da sauri daga ɗakin.
Washegari da safe sai ga kiran DPO ya ke sanar da shi wai tun cikin dare Hafsat ke damunsu za ta yi magana da Amatullah, dan Allah ya ba ta su yi magana.
Kashe wayar ya yi tare da sanar da shi zai je ya samu Amatullah ya ba ta wayar su yi magana.
*Daga alƙalamin*✍️
*Zainab Abdullahi KNT*
*(Maman Ihsan)*
09065327995
Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaiufWb3LdQYnzC2vH0z
🤦♀️ *'YAR MAYE*🤦♀️
(_The drug abuser_)
*NA*
Zainab Abdullahi KNT
(Maman Ihsan)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
*GARGAƊI*
Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba.
Ban yarda a karanta mani shi a youtube ko a maida shi audio ba tare da izinina ba.
*BISIMILLAHI RAHMANI RAHIM*
Page6️⃣5️⃣
Kashe wayar ya yi tare da sanar da shi zai je ya samu Amatullah ya ba ta wayar su yi magana.
Yana saukowa downstairs ya tarar da Amatullah da Ammi suna fira, inda ya ji Ammi na cewa
"Yau kuka cika kwanaki arba'in ko?"
"Eh Ammi."
Murmushi Ammi ta yi tare da cewa.
"Ma sha Allah, ya kamata a maida ke gida gaban iyayenki, na san yanzu duk inda hankalinsu yake ya tashi, musamman uwa ba za ta iya jurewa ba."
Murmushi Amatullah ta yi tare da cewa.
"Ni ma zan so komawa na ga Ummata, sai dai fata na Allah ya sa su yafe mani, musamman Abbana ya dauki zafi sosai da abinda ya faru dan gani nake kamar ba zai yafe mani ba, hakan ne ke sakwa na ji jikinsa ya yi sanyi."
"Kada ki damu 'yata zai yafe maki, tare za mu tafi in sha Allah komai zai dawo daidai."
Da sallama Ajmal ya karaso wajen da suke zaune, gaba ɗaya suka amsa masa sallamar inda ya zauna gefen Amatullah.
Kallonta ya yi tare da cewa.
"Wai Ƙawarki ce Hafsat take son ta yi magana da ke."
Sunkuyar da kai kwai ta yi ba tare da ta ce komai ba, Ammi ce.
" wace ce kuma Hafsat?"
"Ammi kawarta ce wacce ta yi sanadiyar rugujewar farin cikinta."
Nan take Ammi ta gano cewa ita ce saka aka yi mata allura da zuba wa Ajmal magani a cikin coffee.
"To ina yarinyar take?"
"Tana hannun jami'an tsaro kafin a yanke mata hukunci daidai da laifin da ta aikata."
Kiran waya ne ya sake shigowa wayarsa, dan haka bayan ya daga sai ya mikawa Amatullah wayar, kamar ba za ta karba ba sai kuma ta karɓar tare da karawa a kunnenta ta ce,
"Hello Assalamu alaikum."
Sautin kukan Hafsat ne ya sauka a cikin kunnenta, ba ta ce komai ba Hafsat ma ba ta yi magana ba sai kuka kawai take yi.
A can ɓangaren kuwa Hafsat kuka kawai take yi tamkar ranta zai fita. DPO ne ya daka
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 25 Chapter of 51