Share this page
bai taɓa rike ko da hannunta ba ballantana ya haɗa bakinsa da nata. Jin yadda zuciyarta ke bugawa ya sa ya zare bakinsa daga cikin nata ya yi ma ta raɗa a kunne." "Mijinki ne." Sannan ta ɗan samu natsuwa a zuciyarta. Sake ƙanƙame ta ya yi a jikinsa ya xora bakinsa cikin nata tare da tsotsan harshenta a hankali. Jin yadda ƙafarta ke rawa ne ya sa ya ɗauke ta cak tare da ɗora ta kan katifar ya kwantar. Tsawon mintuna biyar suna a haka, duk da a tsorace take amma ba ta yi yunkurin hana shi abun da yake yi ma ta ba. Hannunsa ya da ya shiga shafar fatar jikinta. Wanda hakan ya da ya rikice jikinsa ya ɗauki rawa shafar ta yake ta ko ina daga samanta har ƙasa. Musamman ƙirjinta da suka ɗimauta shi, don a cike dukiyar fulaninta suke. Ya kai bakinsa ya fara tsotson ɗaya kamar jariri yayin da yake wasa da ɗaya yana murza shi son ransa. Ƙarar wayarsa ta aiki ne ya cika ɗakin wanda nan take ya dawo da shi cikin hayyacinsa. Cikin mutuwar jiki ya cire bakinsa da hannunsa daga Mamanta. Wani Gwauron numfashi ya sauke cikin kasala ya sauke cikin kasala ya sauka daga kan tatifar ya nufi kayan da ya cire, wayar na cikin aljihun rigarsa. Ɗaga wayar ya yi tana dab ta tsinkewa. Bai yi magana ba ya tsaya yana sauraren abun da na cikin wayar ke faɗa. "Okay gani nan zuwa." Ɗaya daga cikin yaransa ne ya sa shi ya kula da motsin mutanen Alhaji Daula. Ya godewa Allah da ya sa yaron ya kira shi a daidaita wannan lokacin, don har ga Allah ya yi farin ciki da kiran wayar nan ya dawo da shi hayyacinsa. Don gani yake lokacin da za su yi rayuwa irin na cikakkun ma'aurata bai yi ba. Har sai ta san waye shi, ta fahimci cewa Khalifa Makaho ƙarya ne, Jalaluddeen Kabir arzika shi ne gaskiyar mijinta. Shi ya sa lokuta fa yawa yake gujewa abun da zai sa ya haɗa jiki da ita saboda bai san iya inda abun zai tsaya ba a matsayin sa na lafiyayyen namiji. Duk da ya san ba ta jin dadin hakan amma bai nuna hakan ya dame shi ba. Sai dai ya saka a ransa har sai ta ksrɓe shi a yadda yake ta san komai game da shi ta amince da shi a yadda yake, sannan ya gabatar da ita ga iyayensa sun yarda sun amince da ita an yi shagalin bikinsu tare da sanyawar albarkar iyaye. To daga nan ne zai iya kusantar ta a matsayin matarsa su yi cikakken rayuwar aure kamar kowasu ma'aurata. Duk da ya san sai ya fuskanci kalubale daga wajan Ma'eesha da iyayensa amma ya shiryawa hakan lokaci yake jira. Kuma dole zai gargaɗi Ma'eesha ta kiyaye cire kaya a gabansa domin hakan zai iya sa wa ya watsar da ƙudirin sa na cewa sai ta san waye shi zai yi mu'analar aure da ita. Ga shi yanzu ma da ba don kiran wayar da ake yi ma sa ba ai da komai ya lalace ba yadda ya tsara ba. Ma'eesha kam dama a tsorace take da shi tuni ta nemi kaya ta saka. "Na ji ƙarar wata waya kuma ka amsa ka ce kana zuwa." "Eh wayar ce ina tafiya sai na ji ba taka abu, na laluba na ji waya ce, aka kira na ce na tsinta ce. To shi ne yanzu me wayar ya kira yake sanar da ni in da yake na kawo ma sa wayar." "A'a dan Allah kada ka fita daga cikin gidan nan, yanzu fa dare ne. Why not shi me wayar ka sanar da shi in da kake ya zo ya same ka ya karɓi wayarsa. Ta kunna torchlight ɗakin ya yi haske. "Na riga na ce zan kai ma sa " Fita waje ya yi bayan mintuna ya dawo da alama wanka ya yi. Sai ta kashe hasken wayar da sanin zai canza kaya. Shi ma ya san haka don haka bai damu ba ya shigo don ya sauya kaya. "Yanzu fita za ka yi?" "In sha Allah." Ya yi maganar yana lalubo wata rigar sanyi mai leda a jiki kuma tana da hula. Sai da ya fakaici idanunta ta soke bindiga a wandonsa. "Don Allah kada ka fita a daren nan.," "Kada ki damu zan kula da kaina, ki yi ma ni addu'a." "Ko na raka ka ne?' "Ba buƙata, ki kwanta ki huta ai yanzu kin daina jin sanyi ko, saboda jikina hita ne na ɗumama ma ki jiki ko?" Kunya ta ji kawai ta dukiyar da kai tana murmushi. "Sai na dawo ki kulle ƙofar zan buga ku bude idan na dawo." "Allah ya tsare ya dawo mun da kai lafiya." Da Amin ya amsa yana ɗaukar sandarsa ya fice daga ɗakin. _Sidra_ Bayan Sady baby ta yi parking motar a bakin titi ne suka fito suka karasa da ƙafa, sakamakon lungun mota bai iya shiga ciki. Suna zuwa ƙofar gidan ta ji gabanta ya faɗi kamar ta juya, wanda har sai da ta tsaya cak, amma Sady baby ta janyo hannun ta tare da yi ma ta alamar su shiga ciki. Gidan shi kadai ne a layin kuma gidan ya fita daga sahun jama'a don ya juya wa sauran gidajen baya, wato sai jama'ar da ke kusa da shi ba su ganin wanda ke shiga ko wanda ke fita. Cikin sanyin jiki ta bi Sady suka shiga cikin gidan. Ƙamin gida ne mai ɗauke da ɗakuna biyu, sai banɗaki da kitchen a gefe. Da sallama suka shiga cikin gidan, shiru ba wanda ya amsa sai Sady baby ta ƙarasa kofar wani daki tana sallama. Ya amsa sallamar ta shiga ciki, bayan kamar mintuna uku ta fito ta cewa Sidra ta shigo ciki. Shiga ta yi da sallama a bakinta ya amsa yana zaune a saman tabarma da wani faranti a gabansa. Ƙasa ne a cikin farantin, sai wata ƙwarays dake da ƴaƴan wuri a ciki. Daga gefe kuma magunguna ne da yawa da aka ɗaura aka ajiye. Sidra ta shigo tana yamutse fuska alamar tana jin wari. Kallon ta yake yi yana haɗiyar yawu kamar wani tsohon maye. Gefen Sady baby ta zauna ta buɗe baki ta ce . "Sannu Mallam." "Yauwa." Sady baby ta gyara zama ta ce . "Mallam wannan ƙawata ce tana so..." "Ki yi shiru ba sai kin faɗa ba, na san komai dake tafe da ita." Tsayawa suka yi suna sauraron abun da zai faɗa. "Wato sunanki Sidra kina da saurayi da kike mutuwar so Fahad sunan sa. Ƴar uwarki ce Nadra ta yi asiri ta janyo da hankalinsa wajenta, ke kuma ta yi maki kurciya kika bar gari , ta canzawa iyayen ku tunani suka sura ma ta saurayin ki, yanzu haka ma ko ganinki baya son yi ko?" Da maɗaukakin mamaki Sidra ke kallon Mallama jin yadda ya fadi sunan ta da na Nadra da Fahad, sanan abun da ya ba ta mamaki wai Nadra ta yi ma ta kurciya ta bar garin saboda ta auri Fahad. "Mallam dama Nadra son Fahad take yi kuma ita ta aikata ashirin da ta raba mu da shi? No wonder lokaci ɗaya daga wata ta ma ni wulaƙanci saboda ta samu daukaka na ji ba zan iya hakura ba zuciyata ta dinga azalzalata akan sai na ɗaukaka fiye da ita na rama wulakanta ni da ta yi, ashe ba yin kaina ba ne?" "Ƙwarai kuwa aikin asiri ne." "Aiko ba zan taba bari da samu salama a gidan Fahad ba sai na ɗauki fansa." "Kar ki damu ki ɗauka bukatar ki ta biya za'ayi ma ki ko ma mene ne kike so ayi ma ta. Ko kashe ta kike so a yi ko haukata ta kike so ayi duk zan yi, ke ko jemage zan iya mayar da ita." "A'a Mallam ba na son a yi ma ta komai kuma kada a canza ma ta halitta ko haukatarwa ballanta kashe wa. Kawai so nake yi ka raba su ya sake ta ta bar gidan kawai nake bukata. Sanan na maye gurbinta a wajensa da iyayen sa da nawa kowa ya kasa magana ka rufe bakin kowa." Jinjina kai ya yi sanan ya ɗora da cewa. "Akin akwai wahala idan kika bada haɗin kai komai zai zo da sauƙi." "Malam kudi ba matsala ta ba ne ka fadi miliyan nawa zan bayar." Shiru ya yi na wasu sakanni. "Ba wani kudi zan karɓa a gare ki ba, kawai za ki zo ki bani kanki ne kawai bukata za ta biya." Kallon rashin Fahimta ta yi ma sa kafin ta ce . "Ban gane na baka kaina ba!" "Wato budurcinki shi ne ladan aikin ki." A zauren ta mike tsaye tana yi ma sa wani kallo, kafin ta mayar da duban ta ga Sady baby, ta ga ba ta damu ba ko mamakin jin kalamansa. _Makaho_ Yana isa bakin wani daji dake gefen gari, sai ya tsaya cak ya duba agogonsa "Lokacin ya yi." Ya cigaba da tafiya. Bayan wasu mintuna tsohon sansanin ya bayyana a gabansa. Babu hayaniya, babu dariya, babu motsin da aka saba ji. Ya ɗan ɗaga gira ɗaya yana cewa. "Shiru ya yi yawa." Ya taka zuwa gaba. Kwatsam ya ji an ce. "Tsaya nan!" Muryar ta fito daga bayansa. Kafin ya juya gabaɗaya wasu mutane uku, suka fito daga gefen wani gini. Wasu biyu kuma suka bayyana daga duhu. Ya lumshe ido kaɗan "Wato haka ne." Wani dogon mutum ya fito daga cikinsu "Ka wahalar da mu sosai officer." Makaho ya yi shiru, mutumin ya yi dariya . "Ka yi tsammanin ba za mu gane ka ba, Makaho mai gyaran takalmi ?" "Na ɗauka wasan ya yi kyau." "Ya yi kyau amma baya isa." Mutanen suka matsa kusa da shi, ya kalli mutanen ɗaya bayan ɗaya. "Shugabanku yana ina?" Dogon mutumin ya yi murmushi. Sanan ya ce . "Har yanzu kana tamabaya?' "Eh har yanzu." "Nan take wani daga hagu ya yi kokarin cafke shi, sai ya kauce gefe mutumin ya faɗi ƙasa da karfi. "Ku kama shi" Gabaɗaya suka yo kan makaho, ya ja baya cikin sauri ya kauce wa na farko ya ture na biyun ya fadi ƙasa. Wani ya yi ma sa dirar mikiya daga baya amma sai ya juya akan lokaci. Hayaniya ta cika wurin, dogon mutumin ya zaro bindiga . "Ya isa!" Kowa ya yi shiruz ya daga bindigar zuwa kan Makaho. "Ka gama." Makaho ya kalle shi ba tare de tsoro ba. "Mutumin da ya tona ma ni asiri yana nan." Fuskar dogon mutumin ya sauya na ɗan lokaci ƙafan . Makaho ya yi murmushi. Dogon mutumin ya matse haƙora. "Kama shi!" Sai dai kafin wani ya motsa ƙarar tayoyi sun fara tashi daga wajen sansanin. Kowa ya fara waige-waige, sai hasken fitilun motoci ya zagaye wajen. Dogon mutumin ya zaro ido yana kallon makaho ya ce . "Me ka yi ?" Jalaluddeen ya gyara tsayuwarsa yana cewa. "Na zo ni kaɗai, amma ban ce ni kaɗai na shirya ba." Dogon mutumin ya kalli hasken da ke kara kusantowa, sanann ya kalli Makaho. "Ka yaudara mu." Makaho ya ɗan karkatar da kai . "Ba ni kaɗai na iya yaudara ba" "Ku tarwatse!" Dogon mutumin ya faɗa da karfi. Nan take mutanen suka fara gudu ta ko ina . Wasu suka nufi bayan gine-ginen sansaninsu, wasu kuma suka ruga zuwa cikin dajin dake bayan sansaninsu. Makaho ya lura da wani mutum dake sanye da baƙar hula, yana sulalewa zuwa wata karamar ƙofa dake bayan wani ɗaki. Zuciyarsa ta buga ya ce . "Shi ne." Tun kafin ya fara gudu mutumin ya ɓace ta ƙofar. Makaho ya kutsa tsakanin mutanen da suka rage a gabansa. Ka tsaya!" Mutumin bai waigo ba, ya shiga cikin wani dogon korido mai duhu, makaho ya bi bayansa. Ba abun da ake ji sai sautin amon takalminsu. Da ya fito daga ɗaya gefen koridon sai ya hangi mutumin a tsaye bakin wata ƙofa. A karon farko mutumin ya waiwayo, fuskarsa ta bayyana karkashin hasken wata. Makaho ya tsaya cak. "Kai..." Mutumin ya yi murmushi "Na yi mamakin tsawon lokacin da ka ɗauka kafin ka gane." "Kai ne shugaban?" "Ka yi tunanin zan zauna ina aika mutane ne kawai?" Makaho ya matso gaba tare de cewa. "An daɗe ana nemanka." "Kuma an dade ina kallonka." Shugaban ya bude kofar dake bayansa yana cewa . "Ka san mene ne kuskurenka mafi girma?" Makaho bai ce komai ba. "Ka yi zaton kai kadai ne ka iya farauta?" Ya shiga cikin ɗakin, Makaho ya bi shi, yana shiga dai ya tsaya cak. Babu komai a ɗakin sai teburi ɗaya a tsakiya. Akan teburin kuwa akwai hotuna . Hotunan makaho ne lokacin da yake gyaran takalmi, har ma da lokacin da yake shiga Masallaci, jikinsa ya ɗan yi sanyi . Shugaban ya tsaya a ɗaya gefen ɗakin yana cewa. "Na san kai tun ranar da ka shigo garin nan." Idanun makaho suka ƙanƙance. "To me ya sa ba ka kashe ni ba?" Murmushin Alhaji Daula ya yi tare da cewa . "Saboda ina so in ga iyakar abin da za ka iya gano wa. Shiru ya mamaye ɗakin na wasu daƙiƙu, sai kuma Daula ya yi magana a hankali . "Yanzu kuma ina so in ga yadda za ka fita daga wurin nan." Kafin makaho ya yi magana sai ƙarar kulle kofa ya ji daga bayansa "Klik." Ya juya da sauri ƙofar ta rufe, da ya sake waiwayo wa gaba shugaban ya ɓace. *Maman Ihsan ce*✍️ 09065357995 *MAKAHO NE* *NA* Maman Ihsan ce✍️ *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 𝙅𝘼𝙅𝙄𝙍𝙏𝘼𝙏𝙏𝙐 𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍'𝙎 𝘼𝙎𝙎𝙊𝘾𝙄𝘼𝙏𝙄𝙊𝙉💪✍️ (𝙅.𝙒.𝘼) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ Page7️⃣8️⃣ Ya juya da sauri da sauri kofar rufe, da ya sake waiwayowa gaba shugaban ya ɓace. Makaho ya juya da sauri zuwa ƙofar, ya ja makullinta ƙofar ta ƙi buɗewa. Ya sake gwadawa shiru. Sautin wata murya ta fito daga cikin lasifika ta fito da bai lura da lasfikan ba a cikin dakin. "Na ce ma ka ina son in ga yadda za ka fita." Jalaluddeen ya ɗaga kansa. "Ka fi son magana fiye da bayyana." Sautin dariyar Daula ta cika ɗakin , kafin ya bude baki tana cewa. "Har yanzu kana da ƙwarin guiwa kenan." Muryar ta katse shiru ya mamaye ɗakin, Makaho ya juya yana kallon ɗakin. Teburi, hotuna, katanga huɗu, babu window. Ya matsa kusa da Teburin, ya ɗaga ɗaya daga cikin hotunan a bayan hoton akwai wani karamin rubutu . "Ka daina kallon abun da ke gabanka." Ya ɗaga gira ɗaya, sanann ya ɗauki wani hoton ya juya bayan hoton, rubutun iri ɗaya ne, na uku ma haka, na huɗu ma haka . Duk suna ɗauke da saƙo ɗaya. Ya sauke hoton a hankali . "Daina kallon abun da ke gabanka." Idanunsa suka zagaye ɗakin, sai ya ɗaga kansa sama, a can kusa da rufin ɗakin ya hango wata ƙaramar buɗaɗɗiyar mashiga da iska ke ratsawa. Ya yi murmushi kaɗan. "To kenan." Ya jawo tebur zuwa ƙarƙashinsa, ya taka kujerar dake gefen teburin sannan ya mike, har yanzu bai kai ba. Ya yi tsalle ya kama gefen mashigar, ƙarfen ya yi ƙara, ya matse haƙora ya ja jikinsa sama. Da ƙyar ya kutsa cikin mashigar, ƙurar dake ciki tasa ya yi tari Ya cigaba da jan jikinsa s hankali, mashigar ta yi duhu sosai. Bayan wasu mintuna ya fara jin iska mai ƙarfi, alamar yana kusa da fita, ya cigaba can gana ya hango ɗan haske, da ya isa ƙarshenta ya cire wani tsohon murfi. Murfin ya faɗi kasa da ƙarfi, ya leƙa. Yana sah'man wani tsohon sito ne a bayan sansanin, ya sauko a hankali da ƙafafunsa suka taɓa ƙasa. Sai ya ji murya a bayansa. "Na san za ka samu hanyar fita." Ya juya nan take, ba kowa ba ne face Daula yana tsaye cikin duhu hannayensa a cikin aljihun wandonsa. Kamar dai tun farko yana jiransa a wajen. "Ka san me ya sa na bari ka fito? Saboda na gama abun da nake yi . Makaho ya kalle shi ba tare da ya motsa ba. Ƙarar motoci suka sake ji a kusa da su, murmushin dake kan fuskar Daula ya ɗauke, ya karkatar da kai yana sauraro. Sai ihu suka ji daga cikin sansanin . "Sun shigo wanann hanyar ku gudu!" Nan take hayaniya ta kaure mutanen Daula suka fara fita daga gine-ginen sansanin suna guje-guje. Daula ya zubawa Makaho idanun yana kallon sa da mamaki. "Kai ne ka shirya wanan tun farko?" Murmushi Makaho ya yi ya ce . "Ka ce kana kallona tun farko, amma ka manta cewa ni ma ina kallon ka?" Tashin hankali ya bayyana a idanun Daula, ya juya zai bar wajen da sauri, amma kafin ya yi wani yunƙuri hasken fitilu sun haske shi. Muryoyi suka fara bada umarni daga ko ina, mutanen kungiyar suka rikice, wasu suka jefar da makamansu suka gudu, wasu suka ɓuya. A cikin wannan rikicin ne Daula ya amfani da wanan damar ya ɓace cikin duhu. Makaho ya yi ƙoƙarin bin bayansa ya kuma fasa ya tsaya ya kalli sansanin, ya kalli mutanen da ake cafkewa, ya kalli motocin da suke wajen sanan ya sauke numfashi . Ya juya ya nufi wajan fitilu, wani jami'in ya ƙaraso wajen sa da sauri. "Sir! Kana lafiya?" Makaho ya share ƙurar dake jikinsa. "Ina lafiya." "Sir mun yi tunanin mun makara." "A'a." Ya faɗa yana sake duban duhun da shugaban kungiyar wato Daula ya ɓace. "Kun zo akan lokaci ." Jam'in ya kalli inda yake kallo sanan ya ce . "Sir shugaban fa?" Shiru ya ɗan ratsa tsakaninsu kafin makaho ya ce. "Ya tsere." Jam'in ya ce." "Za mu bi shi?" Murmushi Makaho ya yi murmushin dake nuna cewa ya san wani abu. "Zai dawo." "Sir ta ya ka san cewa zai dawo?" "Zaro wata takarda ya yi daga cikin aljihunsa. Takardar da ya ɗauko daga ɗakin Daula. A takardar akwai adireshi ɗaya da kwanan wata, ya miƙawa jami'in. "Saboda yanzu mun san in da zai kasance nan gaba." Ya fara tafiya zuwa wajan motocin. A bayansa kuwa sansanin da ya kwashe watanni yana bincike a kansa yana rushewa a hankali. Duk da ya san wanan ba karshen yaƙin ba ne farko ne. *ABUJA* _Yasmeen_ Kwance take a katafaren gadonta na alfarma tana barcin ta hankali kwance. Tana sanye da rigar barci wacce ta tsaya daidai guiwarta. Wayarta ce ta yi ƙara wanda hakan ya sa ta ɗan yamutse fuska ta kai hannu ta hanyar karɓen wayar da katse kiran wayar ta hanyar danna power din wayarta. Sai da aka kira sau uku sannan ta ɗauki wayar da sauran barci a idanunta. "Hello waye yake damuna ina barci da safiyar nan ." Ta cikin wayar ta ji Muryar Aliyu yana cewa. "Ba shakka Hajjaju ki sha barci lafiya lau abun ki, kin dai san jirgi baya jira, kin saka na siya ma ki ticket daura mintinan talatin jirgi ya tashi kina barci." A zabure ta tashi zaune tana cewa. "Subhanallah ai lokacin ya kusa ban sani ba, na gode Aliyu." Daga haka ta katse kiran wayar ta diro daga kan gadon cikin hanzari. Bathroom ta faɗa don yin wanka, bayan ta saka hular wanka ta sakarwa kanta shower 🚿 Tana wanka tana waƙa cikin nishaɗi. Che che kule... Har ta gama wanka ta fito tana waƙa abun ta hankali kwance. "Nan da nan ta shafa man shafawarta da turare , har ta ɗsuko wasu riga da siket na leshi ta mayar tana cewa . "Yanzu yana gani na da wanan kayan zai fara masifa wai sun matse ni ba na son shigar mutunci. Wallahi Yaya Jalal ɗan yawa ne, ba don son da nake yi ma ka ba ai da tuni na rabu da kai na kama ɗaya daga cikin masoyans.," Doguwar rigar material ta daka ɗin kin bubu ne sai ta ɗauki karamin mayafi da ya shiga da kalar material ɗin. Ta ɗauki handbag ɗin ta mai ɗan girma ta daka kayan sawari ta kala ɗaya. Ta ɗauki abun da ta san za ta buƙata. Ta saka takalmi ta fito da sauri kamar wacce aka jefo ta faɗo falon. Ummee dake waya da ƙawata ta cire wayar daga kunne ta ce . "Ina zuwa naka kike sauri?' "Ummi zan je gidan Mom ce Saddiƙa na waje tana jira na, kuma can zan kwana." "Okay ki gaishe ta." Daga nan ta cigaba da wayarta da ƙawarta hankali kwance. Yasmeen na fita harbar gidan direba ya taso da sauri ganin alamar fita za ta yi kuma sauri take yi. "Hajiya ina kwana." Ya ɗan durƙusa yana gaishe ta.Banza da shi ta yi ba ta ko kalle shi ba ballantana ta amsa. Tana buɗe gate ɗin gidan ta ga Aliyu na jiranta. Bude gaban motar kawai ta yi ta shiga ta zauna gefensa. "Yanzu ke da ban kira ki ba da sai dai ki yi wani bikin jirgin , kin san kina da tafiya kika kwanta kina barcin asara." Wani kallo ta yi ma sa kafin ta ce. "Wani barcin asara?' ",Eh ma na su barcin bayan sallar asuba barcin asara ne." "Ba zan biye maka ba saboda ina cikin farin ciki zan je na ga masoyina Yaya Jalal nawa na kaina, da ba don wanan tsinannen aikin nasa ba ai da yanzu ina ƙarƙashin igiyar aurensa. Ya san za ki je wajen sa?' "Bai sani ba surprise zan yi ma sa." "Umme ta sani?" "Ba ta sani ba na yi ma ta ƙaryar zan je gidan su Mom na kwana ne." "Allah ya kyauta." Ba ta tanka shi ba har suka karasa Airport. Godiya ta yi ?masa sannan ta fita da sauri ta shiga ciki. Isar ta da mintuna biyar bakwai jirgin nasu ya tashi. _Ma'eesha_ Ba ta yi isasshen barci ba kasancewar mijinta ya fita da niyyar kai waya bai dawo ba. Tsoron ta kada a cutar da shi kamar ganin shi makaho ne ba gani yake yi ba. Kasa barci ta yi karshe dai ta fita ta ɗauro alwala ta zo ta fara sallar nafilfili tana yi ma sa addu'ar Allah ya kare shi a duk in da yake . Don ta kira wayarsa da ta siya ma sa ta ji wayar a gida. Wato bai je da wayar ba ya bar ta a gida. Har aka yi sallar asuba ta tashi ta gabatar da sallar asuba, sanann ta zauna zaman yin azkar din safiya. _Makaho_ Ko da suka shigo cikin gari ana kiraye-korayen sallar asuba. Har bakin layin unguwar ya ce su kai shi, suna zuwa ya ce kada su shiga ciki su bar shi nan kawai. Suka bi umarnin sa suka tsaya ya sauka suka yi ma sa sallama cikin girmamawa. Ba kowa a farkon layin kasancewar asuba ce yanzu duk wanda ya fito daga gidansa masallaci yake shiga. Ganin ana shirin tayar da sahu ya sa ya samu ruwa a masallaci ya yi alwala ya yi sallah. Bayan an isar ne ya yi addu'a sanan ya fice, yau bai tsaya jiran sai gari ya waye sanan ya tafi gida ba. Da sauran duhu ya bar masallacin. Da sallama ya tura ƙofar fale-falen ya shiga cikin gidan. Tana jin sallamarsa ta fito da hanzari tana cewa. "Kana lafiya dai ko? Ba abun da ya same ka? Ya aka yi ka daɗe daga kai waya? Su ne suka tsayar da kai?" Haka ta dinga jera ma sa tambayoyi ya ma rasa me zai ce ma ta . "Ina son zan yi wanka.' Ya faɗa kamar wanda baya son yin magana. "To akwai ruwan zafi bari na zuba ma ka " Da hanzari ta juya jikinta har rawa yake yi tana kokarin sa ma sa ruwan zafi. Da kallon tausayi yake bin ta ta cikin bakin glass dake idanunsa. Girgiza kai ya yi yana maganar zuci. 'Wahalar ki ta kusa ƙarewa in sha Allah, za ki yi farin ciki a rayuwarki.' Sai da ta kai ma sa ruwan sannan ta dawo ta ɗauki sabukun wankansa ta kai ma sa. Ɗakin ya shiga ya ɗauki jallabiya a cikin kayansa ya nufi banɗaki don yin wankan. Ita kuma ta fara kokarin neman abun da za ta haɗa ma su na breakfast. Sai da ya gama wanka ya fito tana ganinsa ta karasa gabansa da sauri Sannan ta yi ma sa jagora zuwa cikin ɗaki . Ita kuma ta koma ta cigaba da aikinta. Zuwa karfe takwas ta gama komai, ko fa ta shiga dakin ta same shi ya kwanta bayan ya sauya kayan jikinsa, yana dafe da kansa ya ɗora hannu kamar wanda kansa ke ciwo. Fita wajen ta yi ba tare da ta tayar da shi ba ta cigaba da aikin gida, har kayan da ya dawo da su ta wanke, duk da ta ji wata takarda a aljihun wandonsa sai ta cire ba tare da ta warware takardar ba, ta je ta ajiye ma sa a saman wajen kayansa. Ta cigaba da aikinta. Har ta gama ta yi wanka ta shirya cikin doguwar rigar atamfa, ɗinkin stone work ya karɓe ta ya zauna ma ta ɗagwas a jiki. Turarenta ta shafa wanda ta siyo lokacin da ya ce ta siyo kayan abinci da kudin tallafin da aka ba su. Don haka ta siyo turare kasancewar nata ya ƙare wanda ta zo da shi daga gidan Mahaifinta, sai dai wanda ta siya bai kamata bwancan tsada ba. Ta yi la'akari da matsayin ta na yanzu da na baya ba daya ba ne. Tana gama ɗaura ɗankwali ya

Chapter 44 of 49