Share this page
ta a karo na biyu. Ga ƴan mata da suke haukar so na kamar za su yi hauka akaina ban kula su ba ita ta samu na kula ta har za ta bar ni a lokacin da ta ga dama Sannan ta dawo na karɓe ta? Ajina ya wuce nan." Cikin kuka da takaici Nadra ta ce . "To shi kenan nima ai ba sona kake yi ba, haka zalika Ni ma ba sonka nake yi ba. Don haka ka sake ni." Wani banzan kallo ya yi ma ta ya ce . "Wannan ne karo na karshe da zan ji kin yi ma ni zancen saki idan ba haka ba zan ba ki mamaki. Idan ba dan darajar mahaifinki da ya ba ni ke ba kuma ba zan iya cewa ba na son jininsa ba, ai ba ki kai macen da zan so ba ballantana har ace na aure ki. Ba ki da wanann ajin." Nisawa ya yi kafin ya ce . Yana gama fadar haka ya fice daga ɗakin ya bar ta cikin takaici da baƙin ciki Zubewa ta yi akan guiwar ta tana fashewa da kuka wanda ta kasa gane wani abu ne ya fi yi ma ta zafi a cikin biyun da ya yi ma ta. Shin wulaƙancin da ya yi wa Ƴarta Sidra ce ya fi ɓata ma ta rai ko kuma cin fuskar da ya yi ma ta ita kanta. Abubuwan nan guda biyu ne suka taru suka cunkushe ma ta a zuciya. Fahad ko da ya bar ɗakin sai ya ga ba kowa a Falon, don Sidra ko da ta fito tana kuka ɗakin da aka sauke ta ne ta shiga. Fahad kam part ɗin sa dake gidan ya nufa. Dan bai ɗebi kayansa dake gidan ba. Wasu ya siya dama ya zuba a can gidan nasa da ya tare da Nadra. Sai dai fa ya tsokano wa kansa abinda yake kwance sakamakon runguma da sumbatar Nadra da ya yi don ya ƙuntata wa Sidra ya jawo wa kansa, domin ciwon mara ne ya turnuƙe shi, sai dai bai yi ma sa yawa ba. Yana shiga part ɗin nasa kiran waya ya yi da wasu manyan gwamnatin ƙasar, bayan sun gama tattaunawa ne ya kakkaɓe gadonsa wanda kullum sai Ruamisa ta gyara ma sa shi kamar yadda ya ba ta umarni. Laptop ɗinsa ya ɗauka da niyyar ya yi wasu aikace-aikace amma ya kasa wani feelings ne yake taso ma sa wanda bai taɓa jin irinsa ba. Ya yi nadamar abun da ya yi wa Nadra domin shi ne ya saka shi cikin wanann halin da yake ciki. Yana zaman zamansa ya janyo wa kansa abun da ya dame shi. Ruwa mai sanyi ya ɗauka ya sha sannan rage kayan jikinsa ya nufi bathroom ya sakarwa kansa ruwa. Almost 30 minutes yana sakarwa kansa ruwan sanyi ko ya ji sassaucin abun da ke damunsa amma shiru ba wani canji illa ma ƙaruwa da abun yake yi _Nadra_ Bayan ta gama kukan da take yi ne ta mike ta nufi ɗakin da Sidra ta sauka. Da sallama ta murɗa handle ɗin kofar ta shiga , tsaye ta same ta dai Safa da marwa take yi a cikin ɗakin. Kallo ɗaya za ka yi ma ta kasan ranta a ɓace yake . Wani mugun kallon da ta yi wa Nadra sai da gabanta ya faɗi. Ta dake ta ce "Aunty Sidra don Allah ki saurare ni mintuna biyu don Allah." Jin ba ta ce kina ba ne ya saka ta ce . "Ke kanki shaida ce ban taɓa yi ma ki karya ba ko?" Banza ta yi da ita tana cika da batsewa. "Ki yarda da ni wallahi tallahi da gangan ya yi abin da ya yi, da gaske nake yi ko hannuna bai taɓa rike wa ba, ballantana ya yi wani abu. Yau ne kawai dai ya yi a gabanki don ki ki haushi amma ba gaskiya ba ne ba wani ajiyar da ya yi tun da ba a ruwa zan jiƙa ciki na sha ba. Yau ya fara sumbatar..." Wani bakin ciki ya lulluɓe ta ba za ta iya bari Nadra ta karasa maganar ba, don haka ta dakatar da ita. "Yanzu kin tabbatar bai taɓa taɓa ki ba?" Kai ta jinjina ma ta alamar tabbatar wa, kafin ta ce. "Ina son ki yi ma ni wani alƙawari yar uwata." Kai ta jinjina kafin Sidra ta ce . "Tun da har ba wani abun ta ya shiga tsakanin ki da shi alma ce ta ce wa baya son ki, don da yana son ki da tun ranar da aka kai ki ba zai bar ki ba, amma tun da ya bar ki alama ce ta nuna baya son ki baya bukatar wani abu naki, kin ga da yake yana so na ai da ni ce aka daura auren da ni da wallahi ba zai ƙyale ni haka kawai ba. Don haka ina so na sani shin ke kina son sa ne?" Ta yi maganar cike da fargaba kada Nadra ta kamu da son Fahad. Ɗin ta tabbatar ba macen da za ta ce ba ta son sa. Kai Nadra ta girgiza alamar a'a kafin ta ce . "Ba namijin da na taɓa so kamar Ya Sayyadi." Ɓoyayyar ajiyar zuciya Sidra ta sauke kafin ta ce . "To ki taimake ni kin ga ni ma zan taimake ki." "To Aunty ta ya ya ?" "Za ki taimaka ma ni na samu Fahad ni ma na taimaka ma ki ki samu Ya Sayyadi." Dafa kafaɗar Nadra ta yi kafin ta cigaba da cewa. "Ina son ki shafa kwallin rashin mutunci, ki ci wa Fahad mutunci ki addabi rayuwar sa, kullum tashin hankali na yau daban na gobe daban na Anjima daban har sai ya ji ba zai iya ba ya sake ki, kin ga daga nan zan nemo ma ki masoyinki ki aura." Shiru Nadra ta yi tana tunani kafin ta ce . "Aunty Sidra kin fi kowa sanin halina, ko wanda yake ƙasa da ni ne ba zan iya yi ma sa rashin ballantana wanda yake sama da ni." "Dalla can wawuya ce ke dama, idan ba haka kika ma sa ba ai ba zai sake ki ba, don yana tsoron ya saɓawa iyaye." "To shi yana tsoron ya saɓawa iyaye ya yi ma su biyayya sannan ni na saɓa wa Allah da kuma iyaye? Bayan mijina ne dole n yi ma sa..." "Shut up munafuka dama can sonsa kike yi shi ya sa kika ce ba za ki iya ba?" Kuka take yi tana cewa . "Wallahi ba haka ba ne, amma kar ki manta a islamiyya an karantar da mu cewa babu biyayya ga abun halitta wajan saɓa wa Allah. Allah ya ce mace ta yi wa mijinta biyayya aljannarta tana ƙasan ƙafarsa amma ke kina neman saka ni na saɓawa Allah. Idan dai akwai wata hanyar da zan samu ya sake ni ki kawo ta amma ban da wannan wallahi ba zan iya ko da harararsa ba ballantana..." "Ya ishe ni, munafuka na gano ki to ki sani Fahad nawa ne ni kaɗai kuma zan iya aikata komai akan sa ki rubuta ki ajiye, zan so hakan Aunty Sidra Allah ya daidaita lamura su koma daidai fatan alkhairi." Tsuki take tana kallon rigar jikin Sidra da takalminta kafin ta ce. "Macijiya kwai wacce ba ta ramin kanta sai wani ya gina ta shige ciki. Wato gidana da mijina da kayan sakawa ta da takalmomina duk kin mallake ko, komi da daka siya da sunana sun zama naki ko? Tsabar munafurci ke da ba ki iya tafiya da irin wannan takalmin ba shi ne yanzu kike sakwa don ki ja hankalinsa ko?" "Ba na da wani zaɓi ne saboda su kawai ne a gidan, shi ne ma ya sa na saka. Ki yi hakuri in sha Allah Fahad zai dawo gare ki don na tabbatar yana son ki ɓacin rai ne ya sa yake ma ki haka. _Ma'eesha_ Tun da ta raka makaho bakin kofa ta bashi tea ya ce yana azumi haka ta dawo cikin gidan cikin sanyin jiki. Duk ta shiga damuwa sakamakon halin da ta gan shi a ciki, ta rasa me yake yi ma ta daɗi ne . Me ya sa ta ga yanayinsa ya sauya lokaci guda? Kuma lokacin da ya dawo daga masallaci ba haka ya dawo ba. Canzawarsa dai bayan ta dawo daga waje ne sakamakon kiran da Abdul da ya yi ma ta ta fita waje don ta amsa kiran da ya yi ma ta. To ko dai ya ji maganar da Abdul ke fad'a ne akansa ya da ransa ya ɓaci? To ai kuma yana cikin gida bai kai ya ji zancen su ba, dai dai idan ya bi bayanta zai iya jin komai. Idan har kuma bai bi bayanta ba to tabbas fitar da ta yi daga gidan zuwa kiran da Abdul ya yi ma ta ne ya ɓata ma sa rai. Ta kudirin niyyar koma mene ne za ta bashi haƙuri, don ba ta ji dadin yanayinsa da ya sauya ba. Ita ma kanta ba ta iya cin bread ɗin ba, tea da ta haɗa ma sa bai sha ba sha ba ne ta dauka ta sha sannan ta fara tattare kayan ta gyara ta ka gyara wa ta wanke na wanke wa. Bayan kamar awa ɗaya da fitarsa ne ta ɗauki waya ta lalubo lambar wayarsa ta danna ma sa kira. _Makaho_ Lokacin yana tsaka da ɗinkewa wani takalmi. Bayan ya gama ɗimkewa ya mika masa sai saurayim nan ya ce. "Nawa ne kuɗin naka?" Makaho ya ce. "Naira ɗari ne." Sai da saurayin ya duba ya ga ba kowa a kusa, don ma su siyar da abu da suke wajan ba wanda ya fito, sai ya mikawa Makaho naira goma ƴan biyar guda biyu ya ce. "Ga Naira ɗari nan ƴan hamsin guda biyu ne." Ya karbi Naira goma a matsayin ɗari ya saka aljihu. Waysrsa dake ringing ya ɗauka ya laluba ya danna yadda Ma'eesha ta koya ma sa. Sannan ya kara a kunne tare da yin sallama. "Assalamu alaikum." Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce . "Kana lafiya?" "Alhamdulillah." Ya amsa yana Murmushin. "Ya ibada?" Ta tambaya tana Murmushi, ya amsa da walwala wanda ta saka ta ji dadin ya sake. Suna cikin fira sai ga mai suyan awara dake tsokanar makaho ta iso. Ganin yana waya ta ce . "Alhamdulillah mun yi waya kenan ko? Shi ne ba ka amshi lambar wayata ka kira ni mun yi fira ba ko?" Take ɗan fara'ar dake fuskar Ma'eesha ta ce . Ta ce to sai Anjima ka Kula da kanka." Daga haka ta katse kiran wayar. _Fahad_ Ganin ba sarki sai Allah kuma zai iya cutuwa ne ya saka shi nema wa kansa mafita. Dole ya kira Nadra ta zo dan ita kadai ce mafita a gare shi. Ita ce maganin matsalar da. Don ba ya jin zai iya cutar da kansa bayan yana da mafita. Tura ma ta text message ya yi ya ce. *Ki zo ki same ni a part ɗina yanzu nan ina jiran ki.* Jin shiru ne ya saka shi kiran wayar ta, sai dai wayar na ta ringing ba ta daga ba. Dan ita Nadra wayar na cikin handbag ɗin ta handbag ɗin na falo ita kuma tana dakin Sidra. Jin ba ta ɗaga ba ne ya kira ƙanwarsa Ruamisa. _Rumaisa_ Tana zaune a ɗakinta suna kallon wani series a laptop ita da Farida, wayarta ta yi ringing a tare da faida suka kalli wayar. Ganin Fahad ya sa Farida ta dauke kai, Ruamisa ta daga tana cewa. "Hello Yaya." "Ki kira mani Nadra ta zo ta same ni a part ɗina." Shiru ta yi kafin ta ce . "Ba na tunanin ta san part ɗin ka fa " "Okay ki rako ta bakin ƙofar ke ki koma ta shiga ciki ina jiranta." Ya yi maganar yana cije lips ɗin sa. Tashi tsaye ta yi sai Farida ta ce. ",ina za ki je?" "Yaya ne ya ce na kira ma sa matarsa ta same shi a part ɗin sa." Taɓe baki ta yi tare da jan tsuki. Rumaisa ta fita daga ɗakin tana zuwa farko ta ga Nadara na fitwua ɗakin Mama. Sanar da ita ta yi sakon Fahad ta yi wanda ba gardama ta bi bayanta suka nufi part ɗin sa. *Maman Ihsan ce*✍️ 09065327995 https://whatsapp.com/channel/0029Vb7CzOoIXnljBnIJjp2z *MAKAHO NE* *NA* Maman Ihsan ce ✍️ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ page3️⃣6️⃣ Rumaisa ta fita daga ɗakin tana zuwa falo ta ga Nadra na fitowa ɗakin Mama. Sanar da ita da ita ta yi saƙon Fahad ta yi wanda ba gardama ta bi bayanta suka nufi part ɗin sa. Daidai lokacin Inna kakar Fahad ta fito daga part ɗin ta. Ganin sun nufi part ɗin Fahad ya da ta ce wa Ruamisa. "Ke kuma ina za ki je ɓangaren?" "Mai bangaren ne yake ciki." "Yaushe ya shigo." "Ya zo sallame Baba ne." "Tofah wani lokacin Shi Umarun zai tafi can ƙasar?" "Ai ya tafi kina barci, ya ce kada a tashe ki ne saboda kina barci wai zai kra wayarki." "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, yau ga mugun hali, a gidan Ɗana kuma a ce zai yi tafiya saboda mugun hali irin na uwarku ba ta tayar da ni ba?" Ɓata rai Rumaisa ta yi kafin ta ce. "Ba laifin Mama ba ne, shi fa Baba ne ya ce ba ki son kina barci a dinga tashin ki, kuma fa ba ki so fada kike yi." "To ƴar bantan uba, yanzu da gulma ce ai za ki zo ki tayar da ni." Ta yi maganar tana kallon Nasra ta ce. "Ita kuma wanan baƙar bafullatanan daga ina take?" Kallon Nadra Rumaisa ta yi kafin ya ce . "Matar Ɗan gidanki ce." Washe baki ta yi tana cewa. "Ma sha Allah yaushe ta zo, ina shi Fahad ɗin?" "Yana part ɗin sa ya ce na kira ma sa ita ne?" "To je ku dawo sai mu gaisa kin ji amarya?" Durƙusawa Madra ta yi cikin girmamawa ta gaida Inna, ta amsa ma ta cikin farin ciki da walwala. Part a upstairs part ɗin yake nan suka bi, sai dai Ruamisa ta lura da yadda Nadra take tafiya . Don haka ta ce . "Aunty ya dai" Ta yi tambayar tana kallon ƙafarta, sai ta ɗauka ko salo ne da yanga. Murmushi ta yi tare da cewa. "Matar Yaya wannan tafiyar yangar duk na zuwa wajan Yaya ne?" Murmushi kawai ta yi ba tare da ta ce komai ba. Da suka isa daidai kofar falon ta ce. "Bismillah ki shiga yana ciki." Cikin ɗan tsoro ta ce. "Mu je ki raka ni don Allah." Dariya ta yi kafin ta ce. "Ban gane ba, tsaronsa kike yi ko me, a gidanku ai daga shi sai ke, ni ce nake raka ki?" Ƙoƙarin danne tsoronta ta yi tana ƙirƙiro murmushi ta ce. "Na gode." Jinjina kai Rumaisa ta yi bayan ta mayar ma ta da martanin murmushin da take yi kafin ta ce. "Sai kin fito." Tana fadar haka ta juya ta nufi hanyar barin wajen. Da sallama Nadra ta buɗe ƙofar falon. Ba kowa sai sanyin A.C dake ratsa ko ina a Falon. Wata kofar ta kalla wacce take tunanin nan ne bedroom ɗin sa. Ƙarasawa ta yi baƙin kofar ɗakin ta kai hannu za ta yi knocking ta fasa. Tana nan tsaye ta kasa ƙwaƙwaran motsi kafin ta samu ƙwarin guiwa da za ta iya shiga kasancewar an ce yana son ganinta ne. Duk da haka sai da ta yi sallama kafin ta tura ƙofar ɗakin da sallama a bakinta. "Assalamu alaikum." Yana tsaye ɗaure da towel abƙugunsa. Yana tsaye a gaban dressing mirror ya ɗan sunkuya hannayensa biyu ya dafa dressing mirror ɗin. Shigowa ta yi ta cikin mirror ta kalle shi sau ɗaya ta kau da kanta da sauri. Sakamakon ganinsa daure da towel a ƙugunsa. Kanta ta sunkuyar ta ƙasa ta kasa daga kai ta sake kallonsa a karo na biyu. Shi kuma yana nan yadda yake lips na ƙasa a cije ya lumshe idanunsa yana sauraren zuciyarsa. Baya son ya aikata abun da zuciyarsa ke azalzalarsa amma ba ya da wani zaɓi. Jin shiru ne ya saka ta ɗago kai ta kalli inda yake. Ta jikin mirror suka haɗa idanu wanda ya sakar ma ta da faɗuwar gaba, sakamakon ganin yadda idanunsa suka sauya. Tattoo ɗin da ke gefen ƙirjinsa zuwa damtsen hannunsa ta kalla, sai sai ba ta iya gane me aka rubuta na ba sai sai ta ga zanen butterfly. Shi kuma ganin cikin idanunta ma su ɗaukar hankali ya sake assasa yanayin da yake ciki. A hankali ya juyo idaninsu a cikin na juna, kasa jure kallonsa ta yi ta rintse idanunta. Ba zato ba tsammani ta ji ya ɗaga ta cak kamar wata baby. Ba shiri ta buɗe idanunta saboda abu ne da ba ta yi zato ba, zaro idanun ta ba yi ganin ya nufi gadonsa da ita ya dire ta a tsakiyar gadon. Sai a lokacin idanunta ya sauka akan sunan Sidra da aka rubuta ma sa da zanen Tattoo. Ƙoƙarin tashi daga kan gadon ta fara yi ya yi ma ta rufa da ƙirjinsa take ta sakar ma ta nauyin jikinsa. Bakinsa ya haɗa da nata ya fara ba ta zazzafar kiss cikin ƙwarewa. Mayafin abayar dake kanta ya cire yana shafa lalluasan gashin kanta. Ɗaga ta yi yi ya zuge zip ɗin rigar Abayar dake jikinta. Kasancewar zip ne a gaban rigar daga sama har ƙasa. Kasancewar ba ta saka bra don duk ba size ɗin ta ba ne, ƙaramar singileti ta saka wanda duk da ba bra amma nononta s tsaye suke ƙam . Take ya sake rikicewa ya fincike ƴar singiletin take na shanunta suka bayyana wanda suka sake ruɗa shi sun tsaya ƙam ba su rankwafa ba . Take ya fara tsotson nononta kamar jaririn da ya kwana biyu bai sha nono ba, yana shan ɗaya yana murza ɗaya. Kuka ta sakar ma sa don ta ga abun da ta girmi tunanin ta. Sosai yake sarrafa ta yadda ransa ke so, ita kam sai kuka take yi tana girgiza ma sa kai . Shin kam tuni ya gama rikicewa kanta. Kuka ta sakar ma sa mai sauti lokacin da ta ji ya zare pant ɗin jikinta. Shi kam gabaɗaya yana jin kansa ne a wata duniyar. Sarrafa ta kwai yake yi ya taɓa can ya tsotsi can. Towel ɗin jikinsa ya warware ya wanda hakan ya sa ta ƙara tsorata sosai don tun da take a rayuwar ta ba ta taɓa ganin tsaraicin ɗa namiji ba sai yau. Ganin Fahad ɗinsa a fili. Ba ta sake rikicewa ba sai da ta ji ya kama hannunta ya kai a saman Fahad ɗinsa. Tana jin hannunta da ya ɗora a saman Fahad ɗinsa ta ji ta rike abu kamar itace. Tana kokarin zare hannunta sai ta ji ya rike hannunta a jikin Fahad ɗin sa. Yayin da bakinsa ke cikin nata yana na ta wani irin tsotsa tun daga kar lips nata har harshenta . Yatsarsa ɗaya ya sa a ƙasanta cikin Nadra ɗin ta wanda ya sa ta saki ƴar ƙara. Shi ma jin fatar da ta tare wajen ne hakan ya tabbatar ma sa da cewa. Ita cikakkiyar budurwa ce, haka kawai ya tsinci kansa a cikin shauƙi da annashwa. A hankali ya zare bakinsa ya yo ƙasa da kansa zuwa wuyanta kar zuwa ƙirjinta. Sai wani gurnani yake yi da numfashi. Sun ɗauki lokaci a haka kafin daga baya ta ji wani abu a cikin hannunta da ya rike Fahad ɗinsa na zubar wa. Ɗumin da ta ji ne ya saka ta kalli hannunta wanda sai a lokacin ya saki hannun . Ta kalli hannun da sauri ta ga maniyinsa ne a cikin hannun. Yamutse fuska ta yi cike da ƙyanƙyami ta ce. "Spam ?" Tissue paper ya yago a bedside ya miƙa ma ta. Tura baki ta yi har lokacin tana hawaye. Karɓa ta yi tana goge hannunta da ya zuba ma ta ruwan sparm. Kuka take yi har lokacin wanda ya ɗaga idanunsa ya kalle ta ya ce . "Me na yi ma ki da zafi har kike ma ni kuka" Just wasa dake fa na yi ba komai ba amma kike ta kuka. Ina ga fa sex na yi da ke fa sai dai ki suma. " Ba ta tanka ma sa ba ta cigaba da kukanta. "Ba na son kuka ko wani hayaniya, zafi kawai na rage ba wai na samu yadda nake so ba ne, idan kuma kukan kike so to yanzu nan zan mayar da ke cikakkiyar macen aure sai ki yi kukan mai dalili." Jin haka ya sa ta yi shiru tana haɗiye kukan domin kuwa ɗazu yatsa kawai ya sa a cikin ƙasan ta sai da ta ji zafi ballanta ya saka manta wannan abun da take gani kamar an dasa itace. Towel ɗin jikinsa ya daura ya nufi bathroom. Don tsarkake jikinsa, yayin da ta haɗiye kukan tana tsoron ya aikata ma ta abun da ya faɗa idan ba ta ma sa shiru ba. _Jamil_ Tun da ya je gidan Ma'eesha ya ga yadda take rayuwa cikin wanan akulikin gidan, ga mahaifinta attajirin da je bayar da kyautar gidaje ga wasu, amma ƴarsa ce a wannan rayuwar. Ga shi ya je ya bata kyautar kudi b ta saurare shi ba, laifin Mahaifiyarsa ya shafe shi. Kudin sadakinta kawai makaho ya amsa. Ko da ya koma gidan ya tarar da Daddy a falo, sallama ya yi Daddy ya amsa kafin ya ce . "Na je gidan Ma'eesha." Da sauri Daddy ya kalle shi kafin ya kau da kai ya cigaba da harakar gabansa. Tashi ya yi ya nufi ɗakin Mamy , bayan sun gaisa ya kalli yadda ta koma ta rame . Tabbas ga ta cikin dukiya amma ba ta da walwala da kwanciyar hankali . Ko Ma'eesha da Makaho sun fi ta kwanciyar hankali. "Mamy lafiya kuwa na ga tun da Ma'eesha ta bar gidan nan ba ki da walwala." Harara t watsa ma sa. "Ba na ce ka daina kiran Mani sunan wacce yarinyar a nan ba?" "Na daina Mamy , amma ki sani akwai ranar nadama lokacin da ba zai ma ki amfani ba. Yanzu haka ba ki da kwanciyar hankali, ita Ma'eesha da kike ganin kun ƙuntata ma ta na tabbata ta fi ki kwanciyar. hankali. Kwanciyar hankali shi ne abin da duk mai rai ke nema. Ba kuɗi ne ke samar da shi ba, ba matsayi ko suna ne ke kawo shi ba, ba kuma aiki ko wahala ke hana shi ba, Kwanciyar hankali kyauta ce daga Allah sai ka ga mara lafiya ko talaka, amma zuciyarsa cikin nishaɗi, hankalinsa kwance. Wani mai lafiya da wadata kuma yana jinsa tamkar a kurkuku, saboda tashin hankali da ƙuncin zuciya. Idan Allah ya azurta ka da kwanciyar hankali, to ka sami babbar ni’ima da kuɗi baya iya saya. Kuma ku sani, da ambaton ALLAH ne zuƙata ke samun natsuwa, Kuma nisantar ambaton Allah shi ne ke jawo rayuwa mai ƙunci. Kamar yadda Allah ya faɗa." Mikewa tsaye ya yi kafin ya ce. "Ya Allah Ka azurta mu da kwanciyar hankali, a zuciyarmu, a rayuwarmu, a dangantakarmu da bayinka, da duk inda muka tsinci kanmu. Amin." Yana gama fadar haka ya wuce . Ya tarar da Daddy na hawaye a Falon, sai dai bai ce komai ba ya ficewar da gidan zuciyarsa na ma sa zafi . _Ma'eesha_ Kasancewar ta san yau makaho na azumi bayan ta gama ma sa girkin bude ba ki, sai ta dauki ɗari biyar da ya rage ma ta tana son ta siyo ma sa dabino. Wayarta ta dauka don ta kara shi ta nemi izinin fita sai ta ga ya shigo gidan da sallama. Tashi ta yi ta karbi kayan hannunsa tana masa sannu da zuwa . Ya amsa cike da jin dadi yana ma ta ya gida. "Alhamdulillah, gida ba daɗi saboda ba ka nan gidan dubu ya mamaye shi, amma yanzu tun da ka dawo haske da abnuri ya mamaye gidan ." Murmushin jin dadi tmya yi kafin ya yi magana ta ce . "Dama zan siyo ma ka dabino ne na dawo " "To mu je na taka ki." "To amma ka ajiye sanda dai na rike ma ka hannu." Haka aka yi ta rike ma sa hannu suka fito daga gidan tana jin gabanta na faɗuwa. Suna tska da tafiya ta ga haske na haska su kasancewar Yamma ce likis. Tana juyawa ta ga wasu maza guda biyu cikin mota suna ɗaukarsu photo. *Maman Ihsan ce*✍️ 09065327995 Follow the MAKAHO NE channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb7CzOoIXnljBnIJjp2z *MAKAHO NE* *NA* Maman Ihsan ce ✍️ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ page3️⃣7️⃣ Tana juya wa ta ga wasu maza guda biyu cikin mota suna ɗaukar su photo. Cak ta tsaya da tafiyar da take yi ta ɗan zuba ma su idanu. Dai dai ba

Chapter 22 of 49