ta zauna saanan ta maida kanshi kan cinyar ta ta soma shafa mai suma,,
Kusan two mins ta na kallon shi har saida ta lura fushin ya sauka saanan tace son why re u behaving like,can't ur behaviours change bayan kullum cikin fada maka nake nake kayi kokari ka chanza halin ka wannan zafin ran da nuna ko in kula akan jama'a ba abun alhairi bane for god sake ka duba labarin yarinyar nan it makes me tear amma kai sai ka daura da cin fuska banda nuna rashin tausayi eyeeh son,,
wlh u better change halin mahaifin ka ba hali bane mai kyau dukda kai kafishi dama ance magaji mafiyi kai harda Karin miskilanci tsiya da yayi maka yawa,,
ko kuwa ya zakayi idan ka auro yar mutane kuyi ta samun matsala kana ganin zaman da mukeyi da daddyn ka pls son kayi kokarin gyara halin pls son mutane da shiga cikin su ,taimaka wa mai neman taimako aduk inda yake da nuna tausayi da kulawa ga duk mai bukatan haka,,,
Yanzu idan Allah bai hada ka da yarinya mai hakuri da juriya ba yaya zaman Ku zai kasance eyeeh son,,
sai da ya juyo da fuskanshi yana kallon ta fuska ba yabo ba fallasa cikin kwanciyar hankali ya bude baki yace mommyn aini wayayyar yarinya zan nema wacce tasan yadda ake caring miji kuma gaskiya matata bazata cigaba da karatu ba babu aiki saboda kawai ta kula da dani Kamar yadda kike min ,u known Ure de most caring mom in dis world and am sure my wife will be like dat so kada ki damu mom,,,
murmushi kawai tayi tace ina fatan wata ranan ka gane abinda nake gaya maka for example tanzu safina zata yadda ta zauna kasan ka without fulfilling her dreams while Kamar maryam zata iya zama dakai batareda ta damu da karatu ko aiki ba ,,
waro idon sa yayi waje yace mommyn pls bar hadani da wannan mad girl din pls raina zai baci so pls mu chanza hira kuyi waya da daddyn yaushe zai dawo yai saurin banzatar da maganar,,,
duk da mommyn ta gane nufin sa amma ita ma sai ta share ta ce munyi waya yanan lfy maybe gobe zai dawo kan maganar yarinyar nan maryam,,
kai oh my god mommyn can't we talk sai kin sako maganar yarinyar nan ne Mikewa yayi tareda cewa mommyn zanje in kwanta kafin anjima luv u mom ya kama kofa zai fice,,
cikin sauri mommyn tace pls son ka kira min maryam,,
Da sauri ya waigo ya waro ido waje fuskarsa cike da bacin rai yace wattt are u serious mommyn duk maids din dake cikin gidan nan saini zan kirata pls mom I can't,,,
itama cikin bacin rai ta juyar da fuskar ta gefe daban batareda ta kalleshi ba tace just do as I said,,,
har ya saka kai zai fice ta daga muryar ta tace and son let me remind u I sent u not maids so pls do as I said ta mike ta shige bathroom ta barshi tsaye cike da bakin ciki da bacin rai,,
kwafa yayi yana furta kai wannan yarinya zan iya shake ta tamutu ficewar sa yayi daga gidan batareda yaje aiken mommyn ba bai kuma aika maids dinba ,,,
Kai tsaye bangaren sa ya nufa sai yaga kofa a bude kawai an karo tane,kwafa yayi ransa ya kara baci not again ya furta kutsa kai yayi aikuwa ilai Jessi ya hango kwance tana kan kujerar daya daga cikin na parlon hannunta dauke da remote tana ta juya jiki daga kwance dayake razgar music take kallo,,,
kallo daya yayi mata ya kauda kai ya shige cikin bedroom dinsa sai Karar rufe kofa taji,,,
Mikewa tayi da sauri amma kafin ta murda Kofar ya dannan mata key,bataji wani haushi ba domin inda Sabo ta saba tasan yana kan miskilanci nashi komawa tayi ta cigaba da abinda takeyi,,,
maryam a bayi tana Zaune ta zabga tagumi tarasa me yake mata dadi kuka take sosai inama zata ganta gaban ummin ta datafi kowa farin amma ta zatayi kaddara ta kawo ta nan sai dai hakuri Mikewa tayi kawai ta yi alwalar ta tafito sallah tayi dukda kyamar kayan jikinta takeyi amma ya zatayi tananan Zaune har eight tayi sanan ta mike ta koma bayin tayi wanka dukda dai dana sanyi tayi domin ta kasa kunnan na zafi ta daura towel ta fito tana diga musamman gashinta wanda ya Yale mata a jikinta da fuskarta dukda wanka ta fito amma saitayi kyau sosai musamman rugar towel din datake pink ce saita haskata saidai iya karta cinya amma bata damu ba tasan bamai shigowa saidai maids din gidan kuma duk mata ne,,,
wurin mirror ta wuce ta jawo stool ta zauna tana dudduba kayan sharan dake kai ganin basu gamshe ta ba yasa ta dauke lotion mai kyau ta fara shafa wa koda ta gama turare kawai ta fesa jikinta da shi mai matukar kamshi,a jiyar zuciya tayi tana murmushi harta yi kyau a hankali ta furta masu kudi sunji dadi
gaskiyar kuwa ko shiyasa kika kirkiri story dan kisami gurin zaman ,,
ta tsinci muryar daga bayanta ana bata amsa ,,
Juyowa tayi da zausi tana zare ido aikuwa ido hudu sukai da Khalil ya harde hannuwan sa a kirji fuskar nan babu alamun sauki yana jingine da kofa,
nan da nan ta rikice saboda babu suturar jikinta sai Jan rigar takeyi kasa ko zata sauka amma ina iyakarta cinya kunya duk ta rufeta ,,,
tsayawa yayi kawai yana kare mata kallo doguwa ce siririya batada kiba saidai hips sosai yayinda kirjinta basuda wani girma saboda tanada kananan nonuwa ga gashi baki kirin har bayanta haka fuskarta sai dai hamdalla domin kuwa Allah yayi mata baiwar kyau musamman manyanta idanunta masu haske sai bakinta wanda yakeda dan fadin sama kadan da karamin kurji baki wanda baya ruwa a haka aka haifeta dashi,,,,
ba laifi ya furta duk kuwa da yadda kirjin shi Ke bugawa amma bai hana shi karasowa kusa da ita ba har tana jin saukar numfashi shi,,,
nan da nana jikinta ya fara rawa runtse idanunta tayi da karfi domin kallon yayi yawa amma ya ta iya,,,
kusan ten mins yana kare mata kallo baice komai ba,,,
a hankali ya ce mommyn na inason ganin ki amma before nan sai kin gayamin mai yasa kika shirya karyan nan don ki zauna a gidan nan yana maganer yana kara matsowa kusa da ita Kamar zai hade musu jiki wanda maganar inbar tana kusa da shiba bayanda za ai taji sai saukar numfashi sa Ke sauka mata a fuska ,,,,
bude idanunta tayi da sauri ta ja baya tana kare jikinta duk ta diririce ta rasa mai zatace,
gyaran muryar suka ji daga bayansu da sauri maryam ta kai duban ta ga Kofar safina ce sai faman zabga mata harara takeyi da kallon wulakanci jikinta ne ya kara yin rawa sosai har cikinta saida taji ya murda saboda tsoro,,
yayinda Khalil ko kallon Kofar baiyi ba sai faman kallon maryam yake amma sai ka rantse kallon waya yake wacce take hannunsa domin kuwa kallon kasa yakeyi mata,
ba laifi ya furta a zuciyanshi sai dai ya tsani mace wacce batada wayewar musamman irin wannan mad girl din dubi yadda takeyi saboda ya kalleta kawai ,,,
tsaki ya ja ya juya ya wuce ta gefen safina wacce taketa kumburi ,har ya dan zarta ta sai ya dawo yace next time kiyi sallama ko knocking before ki shigar ma mutane daki ya juya ya fice,,,
ta harzuka kuwa da maganar daya gaya mata ita batayi maganar ganin su tare ba sai shi zai gaya mata magana lallai amma zasu gane daga shi har maryam din ,,,,
kara sawa tayi ciki cike da masifa ta finciko maryam din ta watsar kasa tana zare idanun cike da masifa tace hmmm ai nasani shiyasa kika ga bana taimako wato wanda zan aura har zaki fara mai karuwanci saboda kisamu abun duniya ko ta nuna ta da yatsa tana kada shi tace baki isa ba to ko kina tunanin wannan karyar da kika fada ta shiga raina ne useless girl kawai,,
toh in karuwanci ne yarabo Ku da gidanku toh anan ina gargadinki daki janye maitar ki ga Khalil nawa ne ni kadai ta fada tana daga muryar ,,,
da sauri maryam ta dago wacce fuskarta harta jike da hawaye muryar cike da kuka tace wlh ba karya nakeba ,,,,
dakata min safina ta fada cikin fushi jitake Kamar ta kashe ta inbar haka bane menene toh dazaki fito tsirara gaban shi ko har wayewar taki takai haka ,,
Kuka ya fara cin karfinta amma dole bazata yadda da maganar zina ba tace kiyi hakuri wlh fitowa ta kenan na ganshi a dakin nan bansan yana nan WL...
saukar mari taji a fuskarta wanda ya shigeta sosai dafe gurin tayi tana kuka sosai tai kasa da kanta ,,
kara nunata safina ta yi da yatsan ta tace wannan shine last warning da zan ganki da Khalil karuwa kawai na tsane ki fiye da kowa useless girl kawai I wish dama kashe ki sukayi dayafi min taimakon ki danayi ta shure ta da kafa ta fice tareda vanko Kofar da karfi,,
kuka ta fashe da shi da sauti mai karfi Allah sarki talaka nan ta zamewakasa tayi ta kwanta tareda hade jikinta guri daya tana kuka tana Allah ya isa tsakaninta dasu hajiya da yaushe zata dinga fuskantar wannan cin mutunci,,
tayi kuka harta ji kanta ya fara Sara mata amma taki tashi duk da sanyin datake jin yana ratsa ta damaga wanka da ruwan sanyi datayi a haka har bacci ya dauke ta ,,,
*kuyi managi ina gyaran gida ne ko zai dawo daidai*๐
*Mrs noour ce*โ๐ป๐
[7/11, 17:43] +234 816 822 9024: *๐ด๐ดKARFIN IKO๐ด๐ด*
๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ
Written & story by *@PHEEYMARRH*
Pheeymarrh@gmail.com
*HIKMAAH writers association*
Edited by๐๐ป *oum Zahara*๐
Dedicated 2my lil sis๐๐ป *Maman Sultan*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*oum zahra u left me here alone,gashi shawarwari ki suna karfafa min gwiwa I ll heart u alwaz*๐๐
_fannnsss ga nakuuuu kumaaaaโค_
๐
ฟโ1โฃ4โฃ
Koda ta fita dakin ta ta koma ta fada gado ta kawo wayar ta dake kan bedside drawer ta latsa number mom dinta,,
ringing daya biyu ta dauka tana fadin baby na ya kike hope kina lfy,,,
dajin muryar mom dinta saita fashe da kuka sosai cike da shagwaba da sangarta tana cewa mom I hate her,I hate her,,
da sauri mom ta katseta hankalin ta atashe an taba rayuwarta domin yadda suke ji da safina tafi gaban rabin rayuwar su cikin muryar lallashin tace pls safina ki kwantar da hankalin ki,
ki bar kukan nan pls ki gayamin abunda Ke faruwa kinsan we re alwaz there for u so ki fadi duk abunda kike so zaki samu ba sai kin zuvar da hawaye ba,,,
tanajin haka tai murmushi jin dadi tasan inba haka tayima su dad ba bazasu rabata da wancen useless girl dinba,,
cikin muryar kuka tace taga yawa mom dinta abunda tagani ya faru ta daura da cewa mom wlh Ku rabani da ita karuwa ce shiyasa take son nuna mai halin su na karuwai kuma ni wlh shi nakeso pls mom kuyi wani abu ta karashe da rushewa da kuka mai karfi duk dan ta daga hankalin su,,
aikuwa tayi nasara domin safina tun tariga ta gayawa mom din tana son Khalil kuma tayi naam da maganar ko don kudin su,,
jinjina kai mom tayi tace ki kwantar da hankalin ki babu abunda zai faru ko kin manta batada asalin ne kuma ki saurare ni da kyau,
abunda ya kamata kiyi shine neman soyayya ki gurin Khalil bawai ki tsaya bata lokacin ki akan wannan ba inba haka ba babu abunda zamuyi amma idan har kika nemi soyayya shi ya amsa to babu bata lokaci zamu saka maganar auren Ku shikenan,,
da sauri safina ta mike tana cewa mom I love u call u later bata saurari abunda mom take cewa ba ta katse wayar ta mike ta isa gaban mudubi powder ta sake gogewa tareda Jan baki ta feshe jikinta da turare mai kamshi ta kalli kanta a mudubi tai murmushi cin nasara ta fita cikin sauri tana tambayan wata maid ina ne bangaren Khalil nan suka wuce tare don ta nuna mata suna gab da fita ne mommyn ta fito,,
safina pls ina maryam take mommyn ta tambaye ta ,,
cike da rashin kunya tace I don't know mommyn coz I don't care to know ta fice ta bar mommyn da baki bude,,
jinjina kai tayi tace Allah ya sauwwake gaskiya da sauran gyara a tarbiyyyar ki ta haura sama domin neman maryam,,,
tana bude kofa tai turis ganin maryam kwance a kasa cikin wani hali da sauri ta karaso ta dafa gefen wuyan ta zafi raw taji shi haka kanta shima yanayin numfashin ta harya canza,,
da sauri ta shiga kiran sunan ta tana dan jijjiga ta,
da kyar maryam ta bude idanun ta cike da zazzanbi a hankali tace sannu hajiya ta kuma maida idanunta ta lumshe su,,
kamata mommyn tayi tana cewa tashi ki koma gado kafin a kira likita ,da kyar ta iya tashi da taimakon mommyn ta koma kan gado ta kwanta bargo mommyn ta jawo ta rufeta don har tafara rawan sanyi ta fita da sauri,,,
kuda suka isa maid din ta nuna mata sai ta koma ita kuma ta karasa jikin Kofar ta fara knocking a hankali duk da kirjinta na bugawa tana fargaban abunda zai iya mata amma saita daure koda ya tambaya waye tace itace, bude Kofar yayi yana kallonta batareda yabata hanya ta wuce ba yana jiran taji mai ya kawo ta,
nan da nan kwarjinin idanunsa suka hanata aiwatar da komai gwiwar ta tayi sanyi amma tunawa da abunda mom dinta tace yasata aro jarumta tace hy bro nazo gaisheka ne kawai tana murmushi yake domin tasan zai iya yi mata wulakance,,
ga mamakin ta sai taga yayi murmushi tareda juyawa ya koma ciki,nan da nan taji kuzarinta ya dawo ta shiga ciki batreda sallama ba ta je kusa da shi kan kujerar da yake Zaune two sitter itama ta zauna tana fuskantar shi yayinda shi kuma yaketa danne dannensa a system dinsa,,
ganin bazai kulata ba yasata cewa dama mom dina ce mukayi waya shine tace in gaisheka kuma dama in,,,
Sallamar mommyn ce ta katse safina wacce har ta shigo ciki da sauri khalil ya taso domin yasan sai abu mai muhimmanci Ke kawo mommyn dakinshi da kanta bayan ga masu aiki nan birjik a gida,,
itama safina mikewa tayi rai bace tana hararar mommyn kasa kasa yayinda mommyn tunda ta kalleta sau daya bata kuma sauraron ta ba tace pls son dauko mota yanzu muje asibiti,
da sauri yace mommyn waye ba lfy haka kika daga hankalin ki,,
maryam ce na shiga na tarar da ita ba lfy,,
daammm yaji kirjinshi ya buga amma saiya basar yace mommyn duk drivers din gidan nan ni zan kaita asibiti gaskita am relly busy now ina da ayyuka gobe a office da yawa,,
safina taji dadin amsar daya ba mommyn cikin jin dadi tace mommyn gaskiya ne driver ya kamata ya kaita Wacece ita da har sai shi ne zai kaita,,,
daga mata hannu mommyn tayi domin ranta ya fara baci ta juya tace OK bari na kaita ta fuce daga dakin rai bace,,
komawa yayi ya zauna ya cigaba da abunda yakeyi dukda baya fahimtar abunda yakeyi,ganin haka yasa safina matsowa kusa dashi cikin farin ciki tace kayi min dai dai she deserved it in banda mommyn taya zaayi Kaine zaka kaita asibiti after all driver's din dake gidan nan,,
tsaki ya ja da karfi domin maganganun ta kara bata mai rai yake Mikewa yayi zumbur Kamar wanda aka tsikara ya kwashe mukullan motarshi guda biyu ya fita ya barta Zaune,,
baki bude wai yanzu zuwa zaiyi yakai wanchan useless girl din asibiti lalle dole sainayi wani abu duk da aji na da gatana nazo gurinsa amma ya fita ya barni damm it ta fada tana dukan pillow ta mike ta bi bayanshi,,,
tana isa cikin parlon taga mommyn rike da maryam suna sawkowa kasa a hankali kana ganinta kasan tana jin jiki amma safina zuciyarta ko darr din tausayi babu sai cewa ma tayi Allah yasa kin tafi kenan sai dai gawar ki sama ta wuce batareda ko sannu tayima su mommyn ba,,itama mommyn bata damu ba domin tasan halinta sarai sai dai yadda tayi ma maryam nuna halin ko in kula ya kara harzuka mommyn amma ta danne sai ta dawo tukunna domin batajin zata iya zama da safina da halin nan,,,
da sauri ya karaso ya kama hannun maryam ta dayane gefen dukda rawar sanyin da take saida taji wani irin shock gaba daya jikinta haka shima ,,,
daya daga cikin motarshi suka shiga ya ja suka wuce asibiti , a Kofar asibitin suka iske doctor Khalid yana jiran su domin tun a mota mommyn tayi mai waya tafison ya duba maryam din suna yin parking ya karaso da wasu nurse's guda biyu turowa da kujerar marasa lfy ,mommyn ta kamata suka dorata lokacin ko bude idanun bata iyayi sai rawar sanyi take gaba daya jikinta,suka turata ciki tareda rufa musu baya dukkansu ,,,
Office dinsa aka kaita yace su jira bawani damuwa ya shiga ciki,
Sunanan Zaune har kusan 45mins saanan nurses din suka fito tareda cewa doctor Khalid nason ganin su ,
tare suka mike gabadaya suka shiga cikin office din,,,
Zaune yake yana rubuce2 yayinda maryam take kwance hannunta sanye da drip tana bacci peaceful da alama allurar bacci akayi mata kuma zazzabin ya sauka mommyn ta karasa gurin likitana yayinda Khalil ya coge daga bakin kofa yana latse latse a waya amma fa gaba daya hankalin shi yana gun maryam yanason kallon ta amma miskilanci nasa ya hanashi ,yanajin likita yana yima mommyn bayanin rashin cin abinci ne ga damuwa ya haifar mata da zazzabi amma tasamu sauki yanzu,,,
ajiyar zuciya ya sauke wanda bansan dalilin shi nayin hakan ba, duk faduwar da gabansa keyi sai yaji babu yayi sauki,๐คท๐ปโโkafada yayi maybe don yadda mommyn ta damu ne shiyasa,,, da wannan tunanin ya karasa gurin mommy ya dafa ta a hankali yace mommyn muje gida pls tunda babu wani matsala sai a turo mai kwana da ita,
likita yace no need za'a kula da ita duk da yasan halin mommyn ita bata yadda da wannan tsarin,,
Safina koda ta koma daki wayarta ta dauka ta latsa kiran mom ta gaya mata duk yadda akayi, mom ta kwantar mata da hankali tace kada ta damu ta maida hankali akan jarabawa ta aure babu fashi keda shi amma duk da haka kada kiyi fushi ki cigaba da neman soyayya shi ta ringa bata tips iri iri na kissa duk don ta mallaki soyayya Khalil,
Kwananta biyu aka sallameta wanda mommyn ce kawai Ke hidima da ita yayinda Khalil zaije asibiti sau biyu a rana amma ko kallon inda take bayayi har mommyn ta gama zaman ta ya daukota su dawo sai dai abunda maryam bata saniba shine idonsa yana kanta domin baya gajiya da kallon ta sai dai a ankare yake yi yadda inba ka maida hankali ba bazaka San yana yi ba
ita kuwa safina bata taba taka kafarta zuwa asibiti ba haka kuma bata taba tambayan mommyn ya mai jiki ba,kuda suka dawo gida kallon banza ne ya hadata da maryam din ta wuce,,
bayan kwana biyu da sallamar ta suna Zaune suna break fast mommyn take sanar dasu yau daddy zai dawo tanason yakai su maryam wurin siyayya saboda batada kayan sawa dana amfani,
shiru yayi ya cigaba da cin abincin shi hankali kwance Kamar bada mutum ake magana ba yayinda safina bakin ciki ya cikata lallai mommyn ita dole wato saita hada ta maryam toh ko mai zasu siya bazata taba kaiwa mutuncin ta da kima da ajin taba amma plan dinsu yana tafiya dai dai tunda gashi daddyn ta yayi murna da maganar kuma tasan indai tazo party gama makaranta ta zasuyi magana,,,
*Mrs noour ce*โ๐ป
[7/11, 17:43] +234 816 822 9024: *๐ด๐ดKARFIN IKO๐ด๐ด*
๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ
Written & story by *@PHEEYMARRH*
Pheeymarrh@gmail.com
*HIKMAAH writers association*
Edited by๐๐ป *oum Zahara*๐
Dedicated 2my lil sis๐๐ป *Maman Sultan*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐
ฟโ1โฃ5โฃ
godiya maryam ta shiga yiwa mommyn da addua har tana hawaye,,,
mommyn ta jawota kusa da ita tana lallashinta tace ni na dauke ki tamkar yata ta cikina don haka kema ki dauke ni a matsayin uwa kuma bani son kina kirana da hajiyan nan ki rani da mommyn kinji ko,,
gyada kai kawai tayi domin kukan yana son kwace mata in har tayi magana tasan tabbas sai tayi domin babu abunda take tunawa sai ummin ta,,,
mommyn ta share mata hawayenta tace maza suje su shirya su tafi,,
safina ce tafara mikewa domin bata kaunar ganin tausayin da kulawar da mommyn Ke nuna ma maryam,,,
bayan ita bakowa bace face tsintacciyar karuwa tsaki taja da karfi don tuno yadda tagansu tare da Khalil a daki,,,
Khalil ne ya mike yace mommyn bari in shirya kafin su gama,,
OK son amma kada ka dade kuma,,
mikewa yayi yana wurga ma maryam kallo wanda ta rasa ko na menene,kasa tayi da kanta har ya fita sannan ta sauke ajiyar zuciya a boye,,
mommyn na lura dasu amma saita murmushi kawai tace tashi kije zan aiko miki da kaya ,,,
mikewa sukai duka kowa ya nufi hanyar dakin shi,,,
safina na shiga daki wayarta ta kira mom dinta tagaya mata abinda Ke wakana ,,,
murmushi jin dadi mommyn tayi tace Yawwa baby ga dama nan kin samu ki tabbatar da yau ya furta ko kin furta mai soyayya har ya amince wannan shine damar ki kuma koda wasa kada ki bada chance din dazasu sake ki tsare gaba da baya kada ki bari kuma ta dauki kayan da kikasan zai yi mata kyau idan ta saka kina jina ko,,
kadai kai tayi tana dariya tace mom Ure da best nagane zan kiraki in mun dawo luv u mueh,,
duk da wankan datayi amma saida ta kara komawa toilet din ta sake yin wani na daban ta fito ta tsane jikinta ta fara tsara kwalliya kusan minti talatin tana abu daya sannan ta mike taje drawer ta dauke riga da skirt blouse blue da farar singlet sai top blue kayan sunyi mata kyau sosai ta yafa gyalen akanta ta feshe jikinta da turare ta tsaya kallon kanta ko da akwai gyara,,
Zaune take gefen gado ta buga ta gumi da hannu biyu daga ita sai rigar towel kanta babu dan kwali sai gyalen jallabiyar data cire ta yafa shi kanta. tunanin ta daya kada ta bisu su wulakanta ta musamman datake bakuwa a garin ba komai ta San kanshi ba ya za ai ta gujewa wannan fitar kuma batason batawa mommyn rai tana kokari da ita amma matsalar safina da shi kanshi Khalil din wanda nashi wulakancin yafi kona mata zuciya,,
hawaye taji ana share mata a firgice ta dago wani irin shock taji tun daga yatsun ta har kanta nan da nan bugun zuciyarta ya karo,,
Khalil ne tsugune gabanta fuskarsa babu annuri,,
da sauri ta matsa gefe cikin in ina tace sannu ya Khalill ta fada a sanyaye,,,
Zirrr yaji wani abu ya taso mai gaba daya jikin shi ji yayi yanayin yadda ta kira sunan shi,,,
amma sai ya basar duk da shima bugun heartbeat dinshi ya chanza,,ya rasa dalilin da duk sanda ya ganta sai yanayin shi ta chanza,,
kauda kai gefe yayi ya tabe baki a hankali cikin sanyi yace Ke hala kuka na daya daga cikin abunda ya rabo ki da gidan Ku ko,,?bai jira amsar ta ba ya kara dacewa ko shima yana duk yana daya daga cikin plan dinki?
ya juwo ta tsare ta da idanun sa masu matukar kwarjini,,
girgiza kai takeyi tana hawaye ta kasa furta komai, toh mai zata ce mai karo na biyu kenan yana fado mata daki babu izini,ko takamar sa gidansu ne koda yake wanda yake rayuwa a turai basu dauki abun wani abuba amma yaci ace yagane ni akuwace yana takurani ,,,
muryar sa ta tsinkaya yana cewa well in kin gama dama mommyn ce ta sani kawo miki ya jefa mata kayan a jikinta ya juya ya fice cikin tafiyar sa mai matukar aji da jarumta,,
ido kawai ta bishi dashi harya fice ajiyar zuciya ta sauke tana shakar kamshin turaren sa daya,,,
bude kayan tayi doguwar
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 32