Share this page
takeyi da dad sosai Wanda ko waya takiyimasa saidai mom wance kullum zugata takeyi don ita ta saka mata ATM card dinta a jakar ta shiyasa take shagalinta hankali kwace,, Janye jikinta tayi ta na share hawayen zata wuceshi tunowa da tayi dayanda ya iya shareta harna tsawon sati daya ,da sauri ya janyota ta sake fadawa jikinta,miryarsa sanyaye yace why hesrttee bakiyi missing dina bane,,zunburo baki tayi ta na kunkuni yayinda shikuma bai ma lura da abunda takeyi ba yasoma kokarin hada bakinsu wuri daya da sauri ta matsa tana fadin ya sallah zanyi,, Kafe ta yayi da idanunsa Wanda ya sanya ta yin kasa da nata idanun,,wucewa yayi ya fice daga dakin ransa a bace yarasa yadda zaiyi da yarinyar nan baisan maiyasa takeyi masa haka wsto fushinsa baya damunta duk iya tsahon kwanakin nan bata nuna murnar ganin sa ba hartake kokarin korarsa Bayan shikadai yasan halin daya shiga saboda rashin ta,, Wayar dad ce ta katse sa daga tunanin dayake yi,,cike da da kasala ya daga wayar cikin sallama,, *mrs noour*✍🏻😍 [7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *🐴🐴KARFIN IKO🐴🐴* πŸ”±πŸ”±πŸ”±πŸ”±πŸ”± Written & story by *@PHEEYMARRH* Pheeymarrh@gmail.com Wattpad ----pheeymarrh *HIKMAAH writers association* Edited byπŸ‘‰πŸ» *oum Zahara*😍 Dedicated 2my lil sisπŸ‘‰πŸ» *Maman Sultan*😘 Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ… *jummat Mubarak sisters*😍 πŸ…Ώβž–5⃣7⃣ Wayar dad ce ta katse sa daga tunanin dayake yi ,cike da kasala ya daga wayar cikin sallama saanna ya dora da gaisuwa, cikin farin ciki dad din yake amsa masa tamkar babu wani abu daya faru don yana kaunar ya Khalil tamkar dansa,, Gyaran murya dad yayi yace naji sakon ka daga wajen Alhaji amma abunda nakeso kagane da safina da maryam duk dayane a waje don haka gaba daya kayan dake cikin gidannan na mallaka wa maryam shi dama ko haka bata faru ba muddin maryam tasamu miji toh nirigada na daukarwa kaina wannan nauyin don haka karka damu idan da abunda take bukatar ma zata itagayamin shi konawane zan nema mata shi,, Ba karamin jin dadi ya Khalil yayiva dajin abunda dad yafada ba duk da yaso ya siyamusu komai dayake raayi ya sanya musu a gidan amma Wanda ke kaunar maryam irin haka tabbas ba abun yin wasa da maganar sa bace godiya sosai ya shiga yiwadad din har saida ya dakatar dashi saanan sukayi sallama Bayan ya sanya ya Khalil din yin alkawarin zai dinga barinta zuwa gidan sa don zumunci,, Saidayai sallar ishai yashiga dakin mommyn da sallmar sa muryarsa chan kasa bacin sabawa da tayi da hakan da babu yadda zaayi wani bako yagane Wai magana yayi ,hararata doka masa tana fadin ai na dauka saika shekara ne kokuwa inmun gaji munkai maka matar saanan mu ganka,, Murmushi yayi yana rungumeta ta gefe kai mommyn na babu murnar ganina afterall mai zai dameki Bayan kin samu wacce tafini,, Kwarai kuwa aini nagama da damuwa da halinka wannan kuma matarka taji dashi ai ta bashi amsa tana mikewa,, Akwatinan yan aiki suka soma shigowa dasu Wanda ya dakatar da ita sai a lokacin ta fara murmushi Wanda shi kanshi sidayayi dariya yana mamakin irin kaunar da mommyn keyi wa maryam tabbas da maryam bata zamo matarsa ba yasan zasu fuskanci bacin rai wurin mommyn musamman ma safinar wacce dama mommyn bata taba murna da maganar taba,, Bubbuda akawatinan takeyi cike da farin ciki tana sanya musu albarka tareda adduoe kala kala shidai yana kan gado kwace yana kallonta saida ta gama bude su duka saiti ukun kowanne set guda hudu ne da kit dinsu guda biyu sabbin designs ne masu matukar kyau haka kayan cikinsu kowanne ka daga saikaga tamkar dan maryam din aka yishi saboda komai saida yaduba kalar dazai dace da ita komai yayi masha Allah,, Sai a lokacin mommyn ta dawo kusa dashi da maganar gidan nan yagayamata yadda sukayi da dad,, Itama tayi murna tayiwa dad addua sosai amma fa tace Sam saiya siya wasu kayan daban a sanya a wani wurin zataje gobe da kanta abunda baiyiba dole zasu chanza ,,shidai yabitada toh drawer ta nifa ta Ciro wani kit maidan girma ta dawo ta zauna kusa dashi ta bude masa tareda mika mai babu shiri ya miki yadda yake ganin haske da walwali na kashe masa idanu tafkekeiyar sarka da dan kunne ce hade da warwaro harguda takwas da zobe guda hudu na danyan zinari Waro idanun yayi cike da mamakin yaushe mommyn take da wadannan kai mommyn yanzu kinada wadannan dama ,, Murmushi tayi race kwarai kuwa ada inata burin samun haihuwar mace inbata sai gashi Allah ya musanyamin da ta hanyar maryam don haka gashi ka bata nima nagaji da ajiyar sa sosai tayi masa fada harya soma yiwa Allah godiyacikin zuciyar sa yana tsammanin mommyn zatace ya dauki matarsa sutafi amma sai yaji tace lalli sai ta cike sati biyun don basu gama shiri ba,, Dafe kai kawai yayi har yayi shiru chan kuma yace Wai don Allah mommyn wane irin shiri ne wannan Bayan ga akwatina dakikace gida kuma nagyara maiyaragene mommyn yafada tamakar zai zubda kwalla,, Ungu nan tayi masa dakuwatashi maza ka fice saida safe dole kajira wallahi sai lokacin nan ya cika tashi maza Allah yabamu alhairi ,, Dole haka ya mike ya fice a gaskiya na fara gajiya haka mommyn haba amma babu komai ya fada tareda shige wa toilet wanka yayi saa an ya fito yazura jallabiyar sa fara khal tareda feshe jikinsa da turare masu matukar sanyin kamshi,, ya wuce wurin praying mat ya tada sallah yakai kusan awa daya kafin yayi addua ya tashi kashe komai yayi na dakin sa saaann ya dauki system dinsa yabi ta kofar baya zuwa dakin maryam bata tsammaci zuwansa ba ganin lokacin har goma ta wuce,,nan take tasha jinin jikinta mai zai kawoshi dakinta yanzu haka nan babu yadda ta ita ta mike zaune daga kwaciyar da tayi tana gaidashi fuskar sa tamke ya amsa mata yanemi gefen gado ya zauna tareda dora system dinsa kan stool ya kunna ya soma danne dannen sa tamkar baisan da itaba a dakin sakake tayi kawai tana dobansa gaba daya a tsorace take jifa jifa tana duban agogo bacci takeson yi amma ta lura miskilancin nasa yatashi nemamn ayi tsiya yakeyi sai kusan sha daya da rabi kana ya rufe sai a lokacin ya juyo da kallonsa gareta murya a shake yace ki bakiyi bacci ba amma kina kallona ina aiki babu wani abun dazaki iya bani,, In in an tashigayi gabadqya ta daburce na shiga uku ni maryam jiwata fitina kuma kamar Wanda aka kaini gidan sa ta fada cikin ranta,,ki bani wani abu mai sanyi insha muryar sa ta katse ta,, Kokarin Jan blanket din takeyi yayainda shi kuma yana sane yayi tamakar baiga abunda take yi ba dole ta zito kafufuwanta kasa tasauka cike da kunya ta soma tafiya kayan bacci ne jikinta farare khal rigace wacce take daidwi kugunta da wando tamakr boxes Wanda ya kamata dam dama rigar ma amma yanayin ya fito mata da yanayin kirar dukiyar fulanin ta,, Fridge ta nufa taciro masa lafiyyar madara wacce mommyn ke bata tareda cup ta kawo masa taaje da sauri ta juyadon shigewa toilet amma yayi saurin riko damtsen hanunta Wanda ya sanya ta jiyowa da sauri nan take jikinta ya soma bare gaba dayan tsigar jikinta tashe takeyi Wanda hakance ta kasance daga bangarensa janyo ta yayi izuwa jikinsa a hakanli harta dangana da cinyar ta inda yayi mata mazauni idanu ya tsura mata yayinda ta tamke nata da karfi,, Rungumarta yayi sosai jikinsa yana kai hancinsa zuwa ga wuyanta ina zakije ya fada da kyar kasa bashi amsa tayi itadai burinta ya saketa ta mike,, Dayan hannun ya sanya ya dauki gorar ya mika mata yana mata signa da ido alamun ta bude masa da kyar ta iya daga hannenyen ta bude Wanda sai rawa sukeyi saboda tsoro idanun ta ta kai ga agogo sha biyu saura minti goma miyau ta hadiye dakyar murya na rawa take fadin ya sha biyu ta kusafa bacci zanyi,, Tun kafin takarasa fadan ya hade rai tamakr zai bigeta wannda saidataji tsoro nan take tasoma hawaye batason tana bata masa rai amma shibaya ganin Sam abunda takeyi baidace ba koba komai mommyn sirikarta ce yanzu,, Janye ta yayi daga jokinsa ya mike ya nufi kofa saidai madadin ya fice saigani tayi yadanna key a kofar Wanda ya sanya ta kusan sakin fitsari Jan bargo tayi ta dada rufe jikinta tana addua a ranta Allah yasa ba kwana zaice zaiyiba yazanyi da mommyn ni maryam,, Kai tsaye gadon ya wuce ya kwanta tareda kashe wutar dakin kafin tayi wani yinkuri taji ya rungumota zuwa jikinsa gaba daya Wanda yayi sandaiyyar sanya ta fashewa da kuka baiyi kokarin lalashin ta ba saidai trapping bayanta dayake a hankali yana hura mata iska kan goshinta,,kusan minti goma suna haka yayinda taki daina kukan dole ya shiga kwantar mata da hankali tareda tunatar mata dashidin mijinta ne dakuma hakkokinsa dake kanta ta taimaka masa Bayan son yimata dole gobe zai tafi kasar Japan saboda aikin company ninsu,, Da farko taki saidaga baya ta aminci babu yadda ta iya,,sai dai tayi danasanib barinsa don kuwa tasha wuya matukar wacce bata taba zata ba,, Koran sallar farko ya tashi ya nufi toilet ya sakar ma kansa shawer farin ciki yakeji sosai matukar a zuciyar sa da hangar jikinta yana kara godewa Allah daya sanya maryam tazamo matarsa yayinda soyaya ta ta kara nunkuwa Dari bisa Dari cikin zuciyar sa,, Da kyar ta iya bude idanun ta wadanda sukayi jajur sunyimata nauyi ga kuka ga rashin bacci da kansa ya dauketa zuwa toilet ya sanya ta cikin ruwan cumin daya tara mata,,, Kusan minti arbain suna bayin Wanda tin tana rufe idanu harta gaji ta bude su wankan tsarki tayi tareda dauro alwaala yana tsaye harta gama kana ya dauko towl ya dauko ya nadeta dashi saanan ya sake daukarta zuwa bakin gado,, Sannu yaketa faman jera mata tayi banza dashi batareda ta amsa koda sau daya bane saidai harcikin zuciyar ta tanajin fadin adduoe dayake yimata,,jallabiya ya dauko tareda hijab ya sanya mata soyake suyiwa Allah godiya tareda neman albatkar aurensu dukda basuyiba kafin ya kusanceta ,, a zaune ta zauna suka shiga yin nafilfilu har aka kira sallar saanan sukayi Wanda da kyar ta Karasawa idanun ta har hawaye sukeyi saboda bacci ganin haka yasanyashi daukarta ya madata kan gado yana shafa saman gashin kanta Wanda ya sanya ko Monti uku cikakju batayi ba bacci wahala yayi gaba da ita,, Ya Dade yana kallon ta kaunarta na dada mamaye dukkanin bargo da jinin jikinsa darajarta da kimarta musamman soyayyarta bayatjin inba mutiwa ba akwai abunda zai raba su ,,bedsheets din ya dauka Wanda ya baci ya ya fice dashi zuwa dakin sa shida ta wuce dole ya gaggauta shiryawa don jirgin bakwai da Rabi zaibi zuwa bakwai ya fito sauke da yar brief dinsa da wani karamin akwatin ya baiwa mai shara data kaiwa maryam amma tabari sai karfe goma amsa tayi tana yimasa addua,a gurguje ya shiga wurin su mommyn sukayi sallama ya wuce,, Aike kusan sau uku mommyn nayi babu maryam gashi har tara. Nasafe ta kusa dole ta sanya ta zuwa da kanta kudundune tasameta cikin blanket Karasawa tayi da sauri kusa da ita hannu ta daura kan goshinta zuwa gefen wiyanta zafi rau taji tashinta tashiga yi ta hanyar jinjjiga ta a hankali budar bakin maryam sai furtawa tayi da ya Khalil ka kyaleni haka don Allah bacci zanyi,,Waro idanun mommyn tayi babu shiri zuciyar ta na bugawa kardai zargin dayake ya zamto gaske ,,sake tashinta tayi wannan karon tana kiran sunan ta da kyar ta iya bude idanun ta akan mommyn sosai gabanta ya yanke ya buga dukda zazzabin datakeji haka ta daure ta mike zaune dakyar tana cije lebe gaida mommyn tayi murya na rawa Wanda ya tabbatar wa da mommyn lallai da akwai ayar tambaya,, Maiyake damunki ne tundazu baki fito ba mommyn ta tambaya tana tsareta da idanu,, Em emm dama dama dai kaina ne tunjiya yake ciwo banyi bacci ba sai yanzu nasamu na farayi shiyasa,, Toh yayi Allah ya kara lafiya kinsha nagaji kuwa,, Girgiza kai maryam din tayi alamun aa,, OK oya maza tashi kiyo brush ki Karya kici abinci kafin kisha maganin,, Jim maryam tayi tana tunanin tashi yasan tabbas bazata iya lafiya daidai ba dukkanin jikinta da gabobinta ciwo sukeyi mata,,ganin irin kallon da mommyn keyi nata ya sanya ta yaye blanket din ta sauke kafafunta da kyar ta mike duk iya kokarinta kasa tafiyar tayi taki daya biyu dole saita tsaya saboda Tsamin hadeda zugin dayake ni daga Kasan ta kuka ta sanya saboda bakin ciki ga tsananin kunyar mommyn,, Ganin mommyn tayi ta wuceta ta shige toilet ruwan zafi ta kunna dinga taru wa saman ta fito dakinta ta nufa ta dauko wani had in gari ta dawo ta wuce toilet din a lokacin maryam ta samu Karasawa bayin da kyar tana zaune gefen bahtf tana sharar kwalla,, Maganin ta zuba a ruwa saann ta daidaita zafinsa kafin ta umarceta data zauna ciki ita kuma ta fito,,da kyar ta iya zama ciki tana kuka harya wuce saanan ta fito Bayan tayi brush madarar shanu mai zafi mommyn ta bata hade da farfesun Kaza ta sanya ta taci sosai kafin ta bata magunguna ta fito sosai maryam ta bata tausayi tana kara mamakin yaran yanzu Wato ita tanachan tana nata biking shiryatar da kwatarwa maryam din girma sunanan su sun hade guru daya lallai Allah ya shirya aikuwa gobe zan tattara kubarmin gida kafin ta fara laulayi a gidan nan ,, Sosai daddyn yayi mata dariya yana fadin yayimin saidai yanzu kinga ai kya bashi matarsa salin akin ,, Sosai mommyn ta kula da maryam cikeda so da kauna zuwa dare hartayi Ra's tafiyarta ta dawo daidai sai dai tunda mommyn ta fada mata gobe zaa kaita take kuka tana rokon bazataba ita an an zata zauna ,, Mikewa mommyn tayita fice daga dakin tana fadin kyaji dashi dai da gulmarki tafiya gobe babu fashi tana fita ta kira ya khalil din ta sanar masa,, Gobe kuma mommyn aiyayi wuri bakince sai nanda kwana biyar ba .. Ungo baka banason rashin kunya inka dawo ka sauka gidanka zaka samu matar ka chan saida safe,,ta katse wayar,, Sosai yayibdariya yana jinjina kai lallai yayi maganin shirin mommyn gobe maryam zata tare yeeahp yayi dan ihun murna ,, Batafi away data ba ta dawo Wanda tun daga nesa take hango kawo mustapha tsaye Wanda saida hantar cikinta ta kada yasan munafukai sunyi halinsu sai dai dayake yar tsiyace dauke kai tayi ta cigaba da tafiyar ta cikin isa da ta kama harta iso kofar gidan ta shige batareda ta kaolin inda kawon nata yakeba ,, A matukar harzuke yabi bayanta yana kwasa mata kira ke safina ,safina ,, Chan ta tsaya hannun ta sauke da ledoji ,, daga ina kike ,wakika tambaya kafin kifita ,,gidan ubanwa kikaje,gabadaya ya jiro mata tambayoyin lokaci daya,, Cike da rashin kunya tace cikin gari mana kawo don bazan iya cin kazantar cikin gidan nan ba ,, Tasss ya dauketa da mari Wanda ya sanya ta sakin ledojin dake hannun ta xhanake malam baiyi away biyu dabarin gidan nan ba duk abunda ya fada miki ya tashi a banza kenan eyeh sosai ya jibgeta Wanda tundatazo duniya babu Wanda yataba yimata irin haka ba saman ya dauke wayarta tareda ATM carddin ya fice rai bace,, *mrs noour ce*✍🏻😘 [7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *🐴🐴KARFIN IKO🐴🐴* πŸ”±πŸ”±πŸ”±πŸ”±πŸ”± Written & story by *@PHEEYMARRH* Pheeymarrh@gmail.com Wattpad ----pheeymarrh *HIKMAAH writers association* Edited byπŸ‘‰πŸ» *oum Zahara*😍 Dedicated 2my lil sisπŸ‘‰πŸ» *Maman Sultan*😘 Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ… πŸ…Ώβž–5⃣8⃣ Kamar yadda mommyn ta fada washe gare tun safe take dada kimtsa maryam saanan ta tura aka kara kyare gidan tas,, gida ne tafkeke hawa dayane Wanda yake cikin jerin unguwar na masu hannu da shuni wacce koa abujar bakowa ba gidan ya hadu ya tsaru fiye da tunanin mai karatu haka kayan ciki abin baa magana inda ko ina yaji kayan alatu har babu wurin zubawa don kuwa abba bai hakuraba saida ya sake saya mata saitin nasa gadon da kujeru yan kasar waje masu matukar tsada da kayan kitchen sai komai na kitchen din yaso yazamo biyu saboda ga kayan dad na safina dayace yabarwa maryam ,, karfe shida na yamma mommyn ta shiryata cikin shigar wani rantsattsan lace green mai matukar kyau da tsada yasha dinkin stone work Wanda ya kara haskata dama ga gyara n jiki datasha kai inka ganta ka dauka wata sarauniya ce, mommyn tareda dad suka kaita dakinta Bayan sun sanar dasu ummi sosai suma sukayimata fada harda antyn tata hafsat achan suka taradda oga shirye tsab cikin shigar wata lafiyyar shadda yayi matukar kyau,, Sosai suka yi musu fada musamman ya Khalil inda saida dad ya dakatar da ita akan faman jaddada masa datakeyi yarike mata ya amana,, saida suka yi sallar magarib saanan dad yace in ya Khalil ya shiga gida ya turo mommyn su tafi gida,, Maryam kam kuka ta kara fashewa dashi Wanda dama tunda suka fito daga gida takeyinsa har aka kawota saida ta sanya mommyn yin kuka don dama daurewa kawai takeyi a haka suka yi sallama ya Khalil ya rakasu har mota saida yaga fitar su kafin ya juyo finally yana yiwa Allah godiya don ya lira mommyn lamarin nata da girma bataki ta koma masa da hearttee dinsa ba Wanda hakan bamai yuwuwa bane, Zaune take inda ya bartabisa kasan a kan tauttausan center carpet din dake dakin Karasawa yayi kusa da ita ya zauna tareda rungumo ta ta gefen sa ya shiga tapping Bayan ta said a yaga ta fara sauke ajiyar zuciya kafin ya mike da ita ya soma tafiya sama ya nufa da ita cikin wani daki Wanda da alamu dakin sa ne ganin komai na dakin milk color ne,, agefen gadon ya zaunar da ita kafin ya wuce tolet ta na jiyo karan shawa Wanda da alamu wanka yake yi ta na nan zaune harya fito kallo daya tayi masa ta kauda kanta sanye yake da singlet da karamin boxes farare hannun sa dauke da towel yana tsane ruwan jikinsa,, Saida ya gama shafar sa ya dauko farar jallabiya sabuwa kal ya sanya kafin ya dawo inda take kama hannun ta ya sake yi ya nifi toilet da ita da kansa ya hada mata ruwa inda itadai ta zuba masa idanu kawai yau miskilanci yakeji tunda da alamu Wanda itama hakan takeso,, Ja tayi da baya da sauri ta na zato idanu kai Yaya ta furta cikin siririyar muryar ta a shagwabe Wanda saida yaji tsigar jijinsa gabadaya ta amsa sakonta,, Shima idanun ya zuba mata batareda yace komai ba saima sake nufar ta da yayi yana kokatin cire mata kayan, babu shiri ta shiga tokonsa harda hawayenta kafin ya fita har lokacin baiyi magana ba,, Yana fita tayi saurin sanya key gabadaya tsoronsa takeji bata fatan ya kara maiamta mata abunda yayi mata jikinta sanyayae tayi wanka tareda dauro alwalar bata daura towel dinba sai less dinta data kara maidawa ta fito,, Cike da kunya take tafiyar duk a tsarge take da kallon dayake binta dashi Wanda shikuma tafiyar gani yake tamkar dada ingizar shi take cikin salon ta Wanda ke dada rikitace tace nayi Yaya,, Hijab kawai ya mika mata yayi gaba ya tsaya bisa sallaya ganin hakan ya sanya ta zura hijab din tabi Bayan sa sallah suka yi cikin nutsuwa yayinda take suraron muryar sa tamkar Wanda ya gurma kasar larabawa saboda iya karatunsa da dadin sautinsa saitaji ya kara shiga cikin zuciyar ta,, Da kansa ya dauko musu plate Bayan idar warsu ya juye musu kajin da fresh yho a cuups cikin nutsuwa ya soma bata itama batayi gardama ba don yunwar takeji sai dai tsoro yahanata sakewa taci sosai shidinma ba wani na kirki yaciba sai dai yho dinne sukasha sosai,, Tare suka wanko hanneyensu saannan tace jiki kwanta yana yi mata nuni da kayan bacci da hannu wadanda suke gefen gadin ,, juyawa yayi ya zaro system dinsa daga jaka ya shiga aikinsa,, Kayan ta dauka har zata fita saita tuna da maganar mommyn dole ta sanya ta komawa ta shige toilet ya bude rigar hamdala tayi ganin rigar ba laifin cotten she mai tsantsi doguwa Riga iya gwiwa da sauri ta cire kayan ta ta sanya rigar wacce sai tashin kamshin take da alamu har turare ya fesawa rigar,a kunyace ta fito da sauri ta karasa gadon ta kwanta tareda rufe jikinta ,tana kallonsa tun tana tsoro da zullumi har bacci yayi gaba da ita yana nan gurin yana aikinsa,, Kikewa tayi tanakuka sosai ta kwashe lidojin abuncin ta ta shige daki tareda bugo kofa ba tareda ta saurari innar dake bata hakuri ba wayar ta tazaro ta danna kiran mom Wanda kafin takai ga dauka taji an banko kofa saida karan ya tsorata ta mikewa tayi jiki na rawa ganin kawo mustapha ne ya dawo hannun sa ya mika mata muryar sa a kausashe tace mikomin wayar nan itama don da ita kike kirsa duk wani iya shigen naki,, Hannu na rawa ta mika masa wayar ta na ba daya zatonta sake dukan nata zaiyi saitaga ya fice ajiyar zuciya ta saki tana zubda hawaye anya kuwa idan takyale ya Khalil hakanan bata chusgunawa rayuwar duba tayiwa kanta adalci kuwa ni safina nice da shiga wannan halin wallahi saikunyi nadama maryam inanan zuwa gareki wallahi ta fada cikin daga murya a fusace ta mike ta bude drawer ta ta dauko dayar wayar ta tukunna layin mom ta shiga nema Wanda dama taga kiran safinan sai kuma taji ankashe wayar cikin hanzari ta dauka ta na tambayar lafiya,nan safina ta zayyane mata ta na kuka tamakr ranta zai fita hakuri mom tabata tareda yimata alkawarin daukar mataki tsauttaaura,, Wuni tayi ranar tanayiwa inna tashin kunya harda zage itadai idanu ta zuba mata Allah ya taimakaeta bilkisu tabi Aisha tunda tazo biki datasan itakam bazata kyale safina ba sai sani shikuma shikuma dama ba wani zama yakeyi a gidan ba yanabin wani abokin babansu shagonsa shiyasa safina take rashin mutuncinta yadda ta gadama,, *two month later** _____ Kwace take a jikin sa yana shafa kanta suna firar su ta masoya hankali kwace inda yawancin maganar kan tafiyar sune zaije aiki us areda ita shiyasa yayi alkawarin kaita wurin su ummi suyi sallama,,sosai take cikin farin akoyaushe tana kara yiwa Allah godiya daya sanyo ya Khalil cikin rayuwar koyaushe kara sonta da kaunar ta yakeyi kulawa tamaker zai maidata jikinsa dukda har yanzu miskilancin nasa nanan amma ita tasan yadda takeyi da kayan ta shiyasa kullum zaman nasu yake gwanin ban shaawa tayi kyia tayi fari sosai anzage ta shiga kula dashi sosai ta keyi yayinda koyaushe mommyn kara gyareta takreyi da lafiyayyun magunguna gyaran jiki da shawarwari akan yadda zata kula da mijinta,, Zaune take kan doguwar kujerar dake dakin sanye take da wani dan karamin mini skirt Wanda da kadan ya wuce pant dinta da halfvest cikin ta kayan sun yi mata kyau sidai ramar datayi da duhun sosai saboda tun sanda kawo mustapha ya jibgeta suka kira dad suka sanar dashi mom ke tura mata kudi take iskanxin ta ransa yayi matukar baci Wanda a hassale yajega mom din yanayi mata fada sosai nan take ta shiga mayar masa inda tace taje gida ya saketa ,, Ai sumane kawai batayi ba yadda maganar ta daketa amma haka tacigaba da zubamai rashin mutunci ita wallahi babu Wanda ya isa ya hanata yiwa yarta an hada yarinyar da auren tsinanen yaro saman ace bazata taimaka mata ba,, Wannan kuma yarage naki ki gaugauta barinmun gidan bazan lamunci wanna iskancin ba ya bata amsa ya fice daga dakin sosai a yanzu yake nadamar sakakinsa cikin gidansa dukda a tuna ya dauka wanna ne baban gata dazaiyi musu saigashi sun sakanta mishi da hakan,, Koda mom take gida babanta korora yayi yace wallahi bazata zauna mai a gida a wannan shrkarun nataba haka ya kadotatarda kaukkausan umarni akan inbata bi mijinta ba tabashi hakuri ba wallahi baiyafe mata ba haka dole ta dawo takuma bashi hakuri shiyaanya dole ta daina yiwa safina alike Wanda ya sanya ta yin uwar ramar nan da duhun tunda dan kudin da ya Habib yake aiko musu ba wani kudin arziki bane gashi har yanzu taki sake ranta dasu inna haka take zama

Chapter 25 of 32