sai dai tasha dan yhogurt ko juice da dan biscuits ko snacks ta hakura tayi kukan harta gaji gashi taurin kai yahanata baiwa dad hakuri har yau,,
Dasallama ya shiga dakin sanye yake cikin kakinsa da sauri ta juyo zuwa ga mai sallamar kallon juna sukeyi kawai baiji dadin ganin yadda safinar ta koma ba yayinda ita kuma mamakin yacikata ganin yadda yayi uban fresh yayi kyua sosai tamakr ba aikin soja yaje yiba,,
Sannu da gida ya futacikeda tausayin ta ,,
Kauda kai tayi cike da kunya yadda takekallonta bata amsa ba saima daukar wayarta datayi tashigaba da buga game dinta don babu kudin yin sub's din chart shiyasa ta koma yin game koyaushe
Karasawa yayi ya zauna kusa da ita yana sake yimata sannu nanma shiru bata tanka masa ba mikewa yayi yana murmushi a zuciyar sa yana fadin bazata chanza ba dai,,
Kakinsa ya cire ya zura jallabiya ya fice ganin batada niyyar taimaka masa da koda da ruwa ne,,
*mrs noour ceโ๐ป*
[7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *๐ด๐ดKARFIN IKO๐ด๐ด*
๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ
Written & story by *@PHEEYMARRH*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad ----pheeymarrh
*HIKMAAH writers association*
Edited by๐๐ป *oum Zahara*๐
Dedicated 2my lil sis๐๐ป *Maman Sultan*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐
ฟโ5โฃ9โฃ
Da kansa ya dauki bucket ya nufi rijiya ya zira goga ganin haka ya sanya kanwarsa bilkisu tasowa da sauri ta amsa ta soma jamasa har bayi takai masa saanan ya shiga koda ya fito dakin inna ya nufa don sama ma kansa abunda zai sanya a cikinsa,,
shirye ya tadda ruwan shinkafa miyar kubewa taaje masa don tasan bazai samu daga matar saba nan ya zauna yanaci suna taba hira harya gama bai koma dakinba nan yayi zaman sa duk yadda yaso yaji yanayin zamansu da safinar inna nunawa tayi Sam babu wani matsala haka dai ya kayaleta din itama kanta innar ta rame balle safinar yasan kobabu wadata indai da kwanciyar hankali yasan bazasuyi wannan uwar ramar ba baydda ya iya yi sai dai addua akoyaushe bayajin zai iya wulakanta safinar koda da rana dayane saboda darajar mahaifinta sai dare sosai ya nufi dakin su ,,
Shigar sa dakin yayi dai dai da daukewar wutar nepa daakayi Wanda yasanyashi sake fitowa ya nufi ban dakin Bayan ya ja ruwa yasake watsa ruwa a jikinsa sosai yake cikin kasala da tsananin bukatuwa musamman yadda ya tadda safina cikin shigar nan sai dai yasan koda mutuwa zaiyi safina bazata taba yadda ta taba koda yatsan ta bane a haka ya karasa kofar daki ya aje buckets din sahawara daya ya yanke kawai zai cigaba da kwana dakin abokinsa sani don nemawa kansa zaman lafiya kafin ya koma ga aikinsa,,
Kusan minti ashirin da zaman sa sitar NEPA ta haske tsakar gidan Wanda ya sanya shi mikewa don wayoyinsa babu chaji gwada yayi mata sallama ya wuce kawai da sallama ya shiga dakin kamar yadda yayi zato bata amsa mai ba wuceta yร yi ya dauki jakarsa ya ciro wayarsa kallon ta yake a fakaice tana tsugune tana sanya wayar a chaji sanye take cikin kayan bacci masu matukar bayyana tsiraici don babu abunda rigar ta kare ajikinta rigace iya cinya batasanya bra ba sai dan pant dinta Wanda da gayya ta shirya hakan duk cikin tsarin tane na azabtar dashi kauda kansa yayi yanaji matukar bukatuwa a jikinsa da sauri ya juya zai fice ita kuma tana mikewa zata hau gado nan take suka yi karo da juna ita kanta duk iya tsanar da tayi masa saida taji tsikar jikinta ta mika balle shikuma matsawa yayi yana fadin sorry a wahalce yana kokarin ficewa,,
tsaki taja da karfi tana fadin aikin banza dana wofi dan iska kawai dama daniyya kayi kuma wallahi kada wannan shegen dukun kunannan jikin naka yasake taba koda kayan jikina ne balle jikina,,
chak ya tsaya yana sauraronta iyaka bacin rai ransa ya baci juyowa yayi yana kafe ta da idanu nine dan iskan safina ya fada yana nuna kansa,,
Tun kafin yayi shiru tace Kaine kafi karfin akiraka da dan iskan ne inba iskancinba mai ya shigoda kai nan din,,
Kallonta kawai yakeyi yana kara jaddadad mamakin sa lalai safina tayi nisa taurin zuciyar ta ya wuce na musulmai yau koda kafirine ganin irin hukuncin da Allah ya nuna akan ta ya isa ta saduda amma ina,,
Wallahi matukar kika sakeambata min hakan lallai zakisha mamakin na zan gwada miki kalar iskancin nawa kuwa,,
bata tanka masa ba don gudun kada yayi mata wani abun Karasawa tayi gado ta kwanta taba fadin shege dan iska kawai Wanda tayi maganar ne a cikin zuciyar ta sai dai kash batasaon a kunnensa maganar ba aikuwa baiyi wata wataba ya nufi gadon gadan gadan ya fincikota yana fadin wallahi zaki sha mamakina kuwa yau daga yau zan gwada miki cewar kawaici da girman dad ya ke sanya ni bake kyaleta hankadata yayi kan gadon ya juya ya rufo kofar Wanda ya sanya ta zato idanu nan take jikinta ya shiga rawa tana fadin banadon iskanci Habib kafice daga dakinan,,
Bai saurareta ba saima nufar ta dayayi gadan gadan nan take ta sake ihu abinka da soja nan take ya murkushe ta Bayan ya to she bakin nata da iyakacin karfin sa ya biya bukatarsa don dama a bukacen yake sai kuma ta sake janyowa kanta tayi kuka iya kuka tasha azaba tsinuwa kuwa kwana tayi tana tsine masa yayinda yayi banza da ita shima yayi kwanciyar,,
Sosai yakeyiwa Allah godiya da ya sanya ya sameta cikin budurcinta ba kamar yadda yayi tinanain ba tausayi take bashi kukan datakeyi a hankali na wahala amma dole ta sanya shi yin burus da ita yayi alkawari gwara mata zama cikin lokaci kankani zaiyi maganin rashin kunyarta tunda tarigada tazama matar sa babu yadda zaiyi don baya fatan rabuwa tsakanin su kodan dad dinta,,
Kiran sallar farko ya mike Allah ya taimake shi da wuta ya jona ruwa ya koma bakin gadon yana zaman jiran zafinsa kallonta yake cike da tausayawa yana tunanin iri iri cikin ransa fata yake cikin zuciyar sa Allah ya sanya wannan Abu daya shiga tsakanin su ya sausauta zuciyar ta,,
Saida ya shirya cikin jallabiya yakai mata nata ruwan kafin ya shiga tashin ta iya magana yayi amma tayi biris dashi tamkar da dutse yake magana daya gaji sai kawai yasungumeta tareda bargon yayi waje da ita zuwa bayi duk yadda yaso kaucewa shidin dai ya taimaka mata donta kasa sai faman sannu yake cire mata yayinda ita kuwa take ta faman jera masa tsinuwa cikin ranta๐safina manya๐
Kiran sallar farko a kunnen ta bude idanuwanta tayi a hankali harta waresu kan fuskar sa baccin sa yake hankali kwance sake matsawa tayi cikin jikinsa sosai ta rungumeshi tana shafa gashin kansa akoyaushe kauanar sa da soyayarsa daduwa takeyi a zuciyar ta gainin baccin nasa yayi nisa ya sanya ta zare jikinta zata tashi saiji tayi ya yanyota yana dada rungumeta dmurmushi tayi daman tasan ya tashi yayi mata shiru ina kuma zaki ya fada a hankali,,
Shafa kirjinsa tayi tana fadin shiryawa mana Yaya,,
Banza yayi da ita yana kara kankameta jikinsa nan ya shiga shafata a hankali turo baki tayi tana fadin kai Yaya ykace jirgin seven thirty zamubi fa,,
Toh idan kuma nace an fasa ba ya fada yana cigaba da abunda yakeyi,,
Nana take tayi raurau idanunta ya ciko da kwalla tajiga yimasa shagawava tana bubbuga kafa a jikinsa don Allah Yaya ka tashi mu shirya ta fada cikin muryar Jan hankali tasan inba maida abun tayi da hakan ba zai iya cewa anfasa zuwa kamar yadda ya saba yimata,,
Aikuwa sosai sakonta yake isa gareshi musamman yanayin sigar datayi maganar dole ta sanya shi yashiga chanza Solon nasa,,
Tare sukayi wanka suka shaga jera nafilfili kamar yadda suka sabayi harsaida aka kira sallah kafin ya wuce masallaci ita kuma ta cigaba dayi,,
Sai gurin shida da kwata ya shigo gidan Wanda yayi dai dai da mikewar ta karasowa yayi ya ringumeta ta baya yana fadin morning hearttee,,
Murmushi tayi tana fadin morning Yaya ka tashi lafiya,,
Murde bakinta yayi cikin wasa yana fadin banason yayan nan fa hearttee asan yadda zaayi dani gaskiya ya fada a shagwabe Wanda ya sanya tuntsiriwa da dariya komai nasa daban ne akoyaushe burgeta yakeyi mutum ne mai tsananin gane hali amma da zaran ka fahimce shi saikaga yafi kowa dadin zama shiyasa inta tuna da safina takance aiko ya aureki dole ya dawo gareni don zaman Ku bazai taba daidaita ba,,
Tare suka shiga kitchen kamar koyaushe tana aikin yana tayata da hira ko kuma wata rana ya hanata sukuni da nacin sa don babu abunda ya iya Valle ya taimaka mata dashi,,
Ruwan Lipton kawai ta dafa ta juye a flask Wanda yasha kayan hadi su akwai da plantain ta juyo musu suna karya kowannensu na ciyar da dan uwansa har sukagama tare suka yi wanka suka shirya tsaf cikin kayansu na alfarma suka dauki hanya,,
Gidan mommyn suka fara zuwa sun tadda daddyn na jiransu sosai suka kara yi musu nasiha saanna mommyn ta baiwa maryam wasu kayan gyaran tareda wasu zafafan tips din itadai har kunya takeji sai dai akoyaushe bata mantawa da yiwa mommyn addua ta nuna mata so da kuana a lokacin da tashiga halin rayuwa sanan ko a yanzu tasan soyayya da da mahaifi dabance amma ytanada tabbacin soyayyar ta a zuciyar mommyn daban ce ,,
Basu Dade ba sukatafi gidan dad inda basu samu tarbar arziki daga mom ba musamman yadda dazu safinar ta kirata tana kuka kamar ranta zaifita tana sanar mata cin mutincin da Habib yayi mata shiyasa tana ganin maryam din taji wani irin tsanar ta ya dunkule a kahon zuciyar ta musamman yadda taga tayi wani irin kyau da fari,,
Sosai dad ya amshesu cikin farin cikin sundan taba hira inda dad ya daura dayi musu nasiha shima akarshe cheq ya rubata mata na kudi masu nauyi Wanda da kyar ta karba sukayimasa godiya sosai suka tafi batareda nunawa mom wata damuwa ba ta ajiye mata kayan data kawo mata suka fice,,
Airport suka wuce inda sukau jirgi zuwa gombe tunda jirgi ya tashi take murna kallo daya zakayi mata kasan yana cikin tsan tsan farin ciki tana kwance bisa kafardar shi har suka isa tare suka fito hannun su sarkafe dana juna inda sunan su yake suna nufa driver gidan su ummi ya daukesu har zuwa gidan ,,
Tun daga shigarsu unguwar maryam take kara yiwa Allah godiya abisa niimar dayayi musu saima da suka isa gidan nant ashiga yiwa ubangiji tasbohi ada koa mafarki bata taba tunanin rayuwar su zata sauya haka ba sai gashi cikin kankanin lokaci Allah ya yaye musu damuwar dasuka Dade a cikin ta,,
Iya roko da naci yayi taci wani Abu taki sai kuka da gasa mai magana takeyi zagin ne dai ya koya mata hankalin kam don tun tashinsu batayi gigin yimasa ba,,
Suna haka inna ta shiho dauke da cooler da sallama ta shigo ,da sauri Habib. Ya amsa yana mata sannu yayinda safina ta kauda kanta gefe tamakr ba Maman mikinta ba,,
Mikewa Habib cooler tayi ta na cewa gashi ka bata taci sosai zai taimaka mata,,tana gama fadar hakan ta juya ta fice,,
cike da kunya Habib ya amsa shikansa yasan mawuyaci ne idan bata jiyo suba a jiya Karasawa yayi gabanta ya bude cooler Allah sarki inna ya fada cikin zuciyar shi lafiyayyn farfesun kaza ne sai tashin kamshin kayan yaji yakeyi da kansa ya shiga gutsurowa yana bata a baki itama dayake kamshin ya gama cika mata ciki batayi musu ba ta karba sai dai fuskarnan murtuk babu annuri dukda yake har yanzu taki yadda su hada idanun,,
*mrs noour*โ๐ป
[7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *๐ด๐ดKARFIN IKO๐ด๐ด*
๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ
Written & story by *@PHEEYMARRH*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me @pheeymarrh
*HIKMAAH writers association*
Edited by๐๐ป *oum Zahara*๐
Dedicated 2my lil sis๐๐ป *Maman Sultan*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*Masoya ina mai matukar vaku hakuri najina shiru dakukayi sakamokon tafiyar danayi sai kuma na sami matsala da watsap dina a saboda haka kukajini shiru ina mai Baku hakuri,,ina matukar yidaku kamar yadda kukeyi dani*๐
_Love u alllll_
๐
ฟโ6โฃ0โฃ
Tun tana yatsinar baki har ta sake ta bude ciki ta ci sosai musamman yadda ta kwana biyu bata ciba shikuwa idanu ya zuba mata cike da tausayawa yadda rayuwa ta maida ita duk Wanda yasan safina ada ya ganta yanzu zai iya karyata itace sai dai rashin mutincin yana nan daram a zuciyarta,,
Flask inna ta aiko musu dashi da kansa ya amsa ya bude ruwan shayi ne sai zuba kamshin yake cika mata cup yayi sanan ya mika mata itama batayi musu ba ta amshe don jitake tamakar Anyi mata yasa cikinta tunda ta kafa kai bata cireba saida ta shanye shi tas kana ta ajiye cup din tareda juya bayanta ta kwanta ko minti uku batayi ba bacci gajiya ya dauke ta
Mikewa yayi ya karasa kusa da ita ya rufa mata blanket kusan rabin jikinta saanan ya matso da standing fan din kusa da ita yadda zataji dadin bacci saida ya kusa minti Biyar yana kallonta fuskar sa dauke da murmushi yana tuna irin budirin da suka yi jiya kafin ya fice ya karo mata kofar,,
Dakin inna ya isa ta na kwance ganinsa ya sanya ta mikewa shima gefen tabarma ya nema ya zauna kallo daya zakiyi masa kasan yana cikin nishadi sosai sannu yayiwa innar yana dukar kai,,
Amsawa tayi tareda tambayar ya safina,,
Nanma saida ya Sosa keya kafin yace tayi bacci inna dama dama dai eh inna akan maganar tane nakeson muyi,,
Gaskiya inna inaganin zan tafi da ita chan din saboda samun kwanciyar hankali Ku baki daya amma sainaji daga abunda kikace kana ,,
Murmushi tayi kafin tace aa ni babu ruwana dama dachan din tasaba don haka inka wuce da ita din hakan yafi don kuwa har yanzu taki kwantar da hankalinta a garin nan kullum cikin kuntace kanta take nima zanfi samun kwanciyar hankali inkun tafi amma ka fara tuntubar malam da dad din kansa kafin nan,,
Jinjina kansa yayi yace eh dama inna zan sanar dasu nadai fara gayamiki ne ,,
Shikenan Allah yayi muku albarka ya zaba abunda yafi alkhairi,ya Baku masu faranta muku kuma,,
Ameen ameen inna Bari inje gurin malam din ya fada yana mikewa,,
Tun kafin motar ta gama daidaita parking dinta ta zabura daga jikinsa zata fice ganin su ummi tsaye suna jiran isowar su ganin haka ya sanya shi saura fuzgota jikinsa yana kara matse ta a cikinsa idanun ta dago tareda zuba masa su nan take ta shagwabe fuskar tamkar zatayi kuka kai Yaya pls mana ta fada a shagwabe tana tinzura baki,,
Kama kunnanta yayi ya murda saida ta saki karar cikin sangarta tace kai don Allah,, tana tasaresa da idanunta,,
daga mata kai yayi yana kanne mata idanu wan nasa masu kwarjini da shaukaka ta dolenta ta janye nata idanun tana taping dinsa ta kirji,,
Girgiza kai a sanyaya kafin ya budi baki da kyar yace kinga hearttee yanzu zamu koma inda muka fito ko kuwa so kike yi babyna yasamu damuwa ya karasa fada tana fadada murmushinsa har saida kyawawan dimples dimsa suka bayyana tana kuma shafa cikin ta ta saman Riga,,
Waro idanu tayi waje cike da tsantsar mamakin sa kafin ta buge hannun cikin wasa tana fadin a gaban su ummi mukefa,,
Janyota yayi jikinsa tana dadatsarta tsan tsan gareshi yace I know kice da kunyar ko nine da jin kunyar,,naji pls Yaya ka bari inji suna jiran mu fa ta fada ta na waige waige,,
Sakinta yayi Wanda yasanya ta juyawa da sauri ta bude murfin motar harta sanya kafarta daya waje ya sake kamota ta kafada ya kwanto ta ga cinyarsa suna facing juna hot kiss yayi mata kafin yace saura ki barni da kwana ni kadai,yana gama fadar haka ya dagata tareda Gyara mata gyalenta ya sauka suka rankaya cikin gidan ta na hararar sa cikin wasa,,
Da gudu ta karasa gurin su ummi da anty hafsat ta rungumesu tana tsallen murna abba kuwa ya Khalil ya ruko ma hannu suna gaisawa cike da tsantsar kauna a haka suka karasa cikin gidan inda maryam bakinta yakasa rufuwa don murna sai faman zuba tasbihi take ga ubangiji gida ya hadu fiye da yadda ta tsammata abba ya Shiga sahun manyan masu hannu da shuni d
Saidai ta lura da ramar da umminta tayi ta dai daure tabari saisun kebe ta tamvayeta anty Hafsa ce keta hidima dasu tamkar zata goyasu,,,
Ya Habib ne zaune gaban malam bisa tabarma kansa duke yana sairaron malam din tunda ya gabatar masa da kuditinsa na tafiya da safina us,,
Har cikin ransa malam din baiyi far in ciki da maganar ba amma bayaso ya tauyesa tunda matarsa ce addua kawai yayi ta yi musu saanan. Yace lalai ne ya Habib din ya tiro masa safinar kafin su tafiyar,,
Godiya yayi masa tare da aje masa tsarabar daya siyo masu suka yi sallama cikin farimciki a koyaushe ya Habib in ya zauna tunani yakan rasa mai yasa safina ta fita zakka cikin wanna family mai matukar mutinci da mutunta dan Adam tun tana kankanuwar ta taso da kyama talaka ga daga wa da son tafi kowa inhar yace zai dangata halinta da mom shi gani yake tafi mom ma rashin mutinci tunda in bacin maganar aure data fara tasowa tsakanin su mom bata taba nuna masa wata kyama ba tunda yaje gidan baya manta farkon zuwansa Wanda ya kasance ranar birthday dinta na eight years garin kalle kallen sa suka yi karo da ita zata fito waje,,
Da sauri ta na da baya shikuwa ya shiga bata hakuri amma haka ta shiga kwarma ihu saida su dad suka fito inda tace Sam bazata yadda ba ya taba mata jiki da rigarta ita batason rogarma haka ta cire ta tayar ta dinga rashin mutunci Wanda ya sanya baayi wannan birthday dinba tundaga nan take yi masa warning akaninya ganta ya dinga bata hanya kar yasake yakara taba mata kaya balle jikinta tin yana mamakin harya daina shiyasa yanzu komai zatayi baya bata ransa saboda ajinin tane hakan,,
Koda ya kira dad a waya Sam kin amsawa yayi yace bai yarda da wannan tafiyar ba yabarta saitasaduda tukunna kada a dawo da hannun agogo baya, babau yadda ya iya dole ya hakura ,,
Kwanaki biyu gabadaya taki bari ya shigo dakin koyaushe kofarta na garkame Wanda mom ce ta bata wannan shawarar yayinda babu irin roko da ban bakin dabaiyi ba at least koda dubata yayi amma tayi masa banza Allah ya sanya ma inna nadan dafa mata abunda take so ,,yauma da sauri ta zabura zata rufe kofar batasan yarigada ya shigo ciki ba dole ta koma ta zauna tana cin magani ta hade fuskar nan tam tamakr zata soke shi,,
Shima koda yaga yanayinta sai ya kauda kansa yana mata sannu da gida banza tayi dashi saima daukar wayar ta da tayi ta shiga dannawa ,,jakar hannu sa ya ajiye mata a gefe kafin ya wuce ya dauki jakarsa da dan abunda yake bukata ya nufi kofa harya sanya kafarsa daya waje sai kuma ya dawo yana kallonta cikeda shaawarta sosai yakeson kara kusantarta amma babu hali bata bashi damar sanin kota warkeba baya kuma son barinta da jiki ,,
Jakar hannun sa ya ajiye kafin ya sanya hannu ya karbe wayar dake hannun ta da sauri ta dago tana nasa kallon malam lafiya hannun sa ya sanya ya dagota da kafadunta kafin ya ringometa tsantsan bisa kirjinshi kokarin turesa ta Shiga yi ta na fadin banadon wannan wilakacin fa kadaina kokarin hada jikin ka da nawa do..bakinsa ya rufa da nata Wanda ya sanya ta yin shiru batareda ta shirya ba ,,sosai yake kissing dinta tana furzewa akan bataso saida yaga ta fara zubda hawaye kana ya janye bakinsa yana tsareta da idanun lallai da sauran aiki ya furta a zuciyar shi domin gano tsan tsan rashin kaunar cikin idanuwanta janyewa yayi daga kusa da ita ya zauna kan kujera kafin ya kai hannu sa ya kamota ya zaunar bisa cinyarshi,,
Muryar a sanyayae yace zan tafi matar soja yayi maganar da murmushi dauke bisa fuskarshi Wanda ya sanya ta dagowa ta kura masa idanun tabbas shima ya Habib yana cikin jerun mazajen dasuka amsa sunansu domin bataga ta inda Allah ya rageshi ba ko ya Khalil ne kusan farin kawai zai nuna masa sai dimple Wanda shi take matukar kaunar daga ya Khalil din tarasa maiyasa bayajin kaunar ya Habib cikin ranta akoyaushe ta hada idanu dashi zuciyar ta na azalzala da wutar kiyayyarsa iska taji an wuri mata a idanunsa Wanda ya sanya ta dawowa daga tuntanin tashiga yi zantafi nace bakice komai ba ,,nanma din shiru tayi masa har saida yagaji ya mike yacena tafi sai Bayan wata biyu zan dawo nayi maganar a waya pls pick my call safina ya manna mata peck a goshinta ya dauki kayansa ya fushe,,
Zamewa tati ta kwanta cikin zuciyar ta tanajin babu dadi amma bakin girman kai yahanata ko addua tayi masa tanajin mahaifiyarsa takarashi har bakin kofar gidan hamdala tayi kafin ta dauko waya tacigaba da neman layin meena Wanda kusan wata daya kenan da kwanaki tana aikinyi amma kullum akashe ta na bukatar jin shawarwari daga garetan tanason jin wasu bayanai daga gareta domjn samun damar daukanr fansar abunda maryam tayi mata,,
tsatssaye suke a parking log maryam nata sharbar kuka na rabuwa dasu ummi yayinda anty Hafsa keta bata baki har suka shige motar driver ya ba sake rushewa tayi da wani sabon kukan yayinda ya Khalil ya rungumota yana tapping bayanta ganin abun yaji karewa ya sanya shi fadin gaskiya heartee hearted Kinyi karshen zuwa yola wallahi na tsani damuwa da yawan magana kinsan haka balle kuma tashi hanakalin ki maiyasa kike zubarda hawaye haka tamakr mun rabu kenan,,
Ai bvau shiru ta share hawayen ta murya cikin kuka tace aina daina kayi hakuri tana kokarin rike kukan nata bai tanka mata ba illa zaro handkie dayayi yashiga share mata hawayen maida kanta tayi bisa kafadar sa ta kwanta lamo mai zai sa bazatayi kuka ba iyayen dabanne ai batason rabuwar nan Bacon kaddara data kadarto mata haka mai zai rabata da ummin ta musamman yadda yanzu take dauke da juna biyu tadade batajita cikin tsantsar far in ciki ba kamar na kwanakin nan biyu da tayi ga soyayyar iyaye gata miji ga kwanciyar hankali daya wanzu ssosai garesu ,,
A haka suka isa airport babu wani bata lokaci jirginsu ya tashi zuwa Abuja daga nan hutun away daya sukayi jirginsu na us ya tashi,,
After two month
Sannu a hankali suke tsawkowa daga matakalan jirgin kallo daya zakiyi musu kasan asalin masoya ne sunyi kyauwu harsun gaji ko ina sukai idanu nabinsu domjn burgewa sa ban shaawar musamman yadda maryam ta koma tamkar valarabiya saboda matukar kyauwu ba dole ba irin tarairaya da gata data samu daga gwarzon mijin nata sunsha yawo da soyayyar su tamakar tafiyar zata kasance musu ta karshe kai tsaye gidan mommyn suka nufa inda ta kasa hakuri tana tsaye a kofar parlo jana jirin isowar su burinta tayi tozali da guzirin tafiyar ko andace ๐
Aikuwa adduar ta ta amsu domin kallo daya tayiwa maryam din tasan ta na dauke da juna biyu da gudu maryam din ta kwace hannun ta daga nasa ta Riga gurin mommyn ta fada jikinta hard a dan guntun hawayenta tana fadin nayi missing din ki mommyn,,
itama rungumota tayi ta na fadin yata nice da missing ku n tafi kun barni da kewar ju rungomesu yayi duka yana fadin ni babu Wanda yayi missing dina ko dariya suka sanya dole yadda yayi maganar tamakr wani dan yaro a haka suka Karasawa ciki ,,
Saida suka fara watsa ruwa kafin kowa ya dawo parlon mommyn tamakr zata hadeye tadon so komai tace gashi abinci kuwa a baki ta dinga bata tun maryam din na kunya harta sake domin kuwa mommyn tace ta hutar da danta yau ita zatayi,,
An an suka wuni sai dare suka tafi ji mommyn tayi tamkar kar sutafi ta jula da dan jekan nata amma ganin basu sanma da cikinba yasanyata yi musu shiru kuma tasan daddyn zaiyi fada muddin ya dawo ,,
Kwace take bisa kan gado ta na taunar cingum gabadaya duniyar ta fita a ranta tagaji da taunar cingum din amma babu yadda ta iya dole ta tauna din tun tafiyar sa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 26 Chapter of 32