rayuwata cikin tashin hankali?
*share*
*vote*
*comments*
*mrs noour ce*โ๐ป๐ฅฐ
[7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *๐ด๐ดKARFIN IKO๐ด๐ด*
๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ
Written & story by *@PHEEYMARRH*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me @pheeymarrh
*HIKMAAH writers association*
Edited by๐๐ป *oum Zahara*๐
Dedicated 2my lil sis๐๐ป *Maman Sultan*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
_jamaar musulmai ina muka fatan alkhairi da fatan Anyi sallah lafiya,Allah ya karba ibadunmu,,_*ameeeeen*
6โฃ2โฃ
Ta kofar cikin gidan ya bi ya isa zuwa bangaren shi Wanda sukan zauna insun su zuwa yawan gyare yake fes tun kafin ya karasa cike yake jiyo kamshi tureran wuta masu sanyin kamshi babu haske dakin bai kuma damu daya kunna ba haka ya wuce toilet ya sakar ma kansa shawer ya Dade a tsaye kawai ruwan na sauka a kansa kokarin samun nutsuwa yakeyi amma hakan ya faskara iyakacin daurewa yana kokarin yi amma ya kasa Samar ma kansa natsuwa hawayensa ya ki daina zubowa daga idanunwan nan nasa masu matukar kwarjini sai dai a yanzu sun rine sunyi jajur saboda bacin rai da tashin hankali,,
Kusan minti arbain yana a haka kafin ya kashe shawer ya fito sai a lokacin ya kunna wutar dakin nan take haske ya gaureye koina drawer ya nufa ya dauko jallabiya ash color sai kamshi take zubawa tamakar Anyi mata barin tirare rungume ta yayi a kirjinsa yana kallon makeken hotonsu dake dakin a hankali ya mike ya isa gurin da hoton yake manne shafa fuskar ta yayi wacce ke dauke da murmushi Wanda ya sanyashi yin murmushi tunowa dayayi yadda suka dauki hoton zuwan su us,,
Sanye take da wando jeans fari sai farar top saita dora jacket a saman tayi rolling kanta suna zaune gurin shakawata yana tsokananta ko ciki gareta a haka wata baturiya ta daukesu hoton shima sanye yake cikin fararen jeans da shirt sunyi matukar kyau,,
Wasu irin zafafan hawaye suka sake balle mata sosai yakejin daci da soka cikin zuciyar shi wallahi nayi rantsuwa bazan bar duk wani mai hannu cikin batan kiba saina dauki mummunan mataki akansa inkuwa ya kasance Alhaji ne da kaina zan dauke kansa da bindinga yana gama fadar haka ya juya zuwa inda praying mat take yasoma jero salloli yana kai kukansa ga ubangiji,,
Gabadayan tashin hankalinta saiya karu sosai tsoro ya bayyana a fuskar ta waye zai kawota nan gurin kuma,,ohh ni maryam ashe haka zan kare rayuwata cikin tashin hankali?
maiyasa kin bin umarnin mijina har hakan ta kasance dani,,
Karar bud'e kofa ta jiyo Wanda ya sanyata mik'ewa a zabure ta nufi kofar tana kafa k'afar harira kukanta na dada tsananta ta kasa furta komai ilahirin jikinta rawa yakeyi sai dai ta k'ura mata idanu alamun roko da idanu,,
"Kinga don Allah ki sakeni domin abunda kike shirin nima a gurina bazaki taba samu ba,,tana gama fad'ar haka tajanye kafarta"" saidai kafin ta daga kafar maryam ta sake ruk'unk'ume ta Sam sai a lokacin ta samu damar bude baki ta soma rok'onta muryata da kyar take fita saboda tsananain kuka data keyi..,,
Don Allah baiwar Allah ki taimakeni ke macece yar uwata karki bari a cutar da ni inada aure ga ciki jikina don Allah ki taimaka min kema Allah saiya taimake ki mijina baisan na fito daga asibitin ba don Allah ki.,,,
Kehhh"muryar harira ta katse ta cikin fusata ta soma magana kunnuwana sun gaji da jin rokon nan naki toh wallahi bari kiji ingaya miki bacin samun mummunan hukuncin da zanyi daga alhaji wallahi da saina hallaka ki da hannuna,,
A razane maryam ta d'ago tana kallon harira bakinta na rawa ta furta alhaji kuma,Ra's Ra's Ra's kirjinta ya buga shikenan ni maryam ta faru ta kare na shiga ukuna ni maryam,,
Yes alhaji da kika sani shiya sanya akawoki nan tareda gudun mawar makiyiyarki safina,,
Inna lillahi wa inna ilaihir rajiun ta soma fadi da karfi tana nanatawa tareda dafe mararta da hannun ta saboda wata irin azabar juyi dataji Wanda ta tabbatar na ciwo ne,,rintse idanunta tayi da karfi tana fadin safina safina maiyasa haka maina tsare miki a duniyar nan ne da zaki shiga hurumin aure haka,,
Kanye jikinta tayi kad'an daga harira jikinta a salube lallai sai yanzu ta dad'a tabbatar da wacece safina sai yanzu take nadama da danasanin barin mata ya Khalil din Allah kadai yasan abunda zasuyi mata domin safina ta sha fada mata zata iya kasheta da hannun ta hakama alhaji ya rantse mata muddin ta bari wani ya fara kusantarta saiya wulakanta rayuwar ta,,
Bataji sanda harira ta fice ba sai ganin shigowar ta tayi saboda yadda ta bugakofar da karfi Wanda ya sanyata dagowa da sauri a tsorace duk zatonta alhaji ne saitaga yarinyar dazu ce hannuta dauke da tray ta ajiye gabanta plate ne an rufe da wani plate din da alamu abinci ne sai rubar ruwan gora harda lemon kwali masu sanyi kallo daya tayiwa tray din ta kauda kanta ,,
Batajin zata iya cin wani Abu daga garesu gudun karsu zuba mata Abu ciki,,
Kamar harira ta karanci abunda take fad'i cikin ranta tayi dariya ta soma fadin""dama kin daure kinci kin koshi domin kuwa alhaji ba kanki ko wani sassan jikin ki yake bukata ba bukatar sa kawai yakeson biya Wanda kuwa koda idonki biyu ne muddin kina cikin gidan nan saiya kusance kidon haka shawara ta rage gareki,,
Idanuwa kawai maryam ta zuba mata batajin zata iya tanka mata domin kuwa ta hango tsantsar rashin tausayi dabarikanci a idanun harira,a hankali ta furta ina toilet yake,,
""Da idanu tayi mata nuni alamun gashinan gefenta""
Mikewa tayi a hankali hannun ta dafe kan mararta ta bude kofar toilet din tayi addua ta shige batareda ta sake kallon inda takeba,,
Ta Dade zaune gefe bathtub tana kuka da danasanin fitar da tayi daga asibiti lallai ta kasance mai girman laifi ce a gurin mijinta da ubangijinta(kalubale garemu mata shi tsautsayi bashida kadan sakiga Abu ya faru kamar kiftawar ido wani namijin inkin tambayeshi fita koda kinje wani wuri baya damuwa amma dukda haka malamai suna yawan kira garemu da hakan babu kyau ,
Wani kuma zaki iya fita ki karasa wani guri wani mummunan Abu na tsautsayi ya fada kanki Wanda wani namiji sakiga ya fusatashi ,gwara kawai inkin tambaya kice zakiyi biye biye ki huta ba sai kin kara wata fitar,,Allah kasa mudace ameen gadai maryam nan ,,)
Alwala ta dauro ta fito tana jifa kafarta a hankali saboda yadda cikinta ke murda mata, hijab dinta ta dauka dake ajiye gefen gadon ta sanya ta daidaita gabas ta soma jero bashin salloln da ake binta kafin ta zarce da yin nafila har saida aka kira sallah tanayi tana kai kukanta ga ubangijin talikai daya kawo mata agajin sa,,
********
Karfe bakwai da Rabi dai dai harira ta sake shigowa dakin hannun ta dauke da wani tray din na kayan breakfast ta ajiye a gefe tana kallon abuncin data kawo ma maryam din jiya Wanda da alamu ko bude shi batayi ba tabe baki tayi kafin ta kai duban ta ga maryam din wance ta nade kafafuwan ta guri daya ta daga kanta sama hawaye na silalowa daga idanuwanta,,
Kehh,,kehh,da sauri ta sauke idanuwanta ga hariran dake tsaye kanta kauda kanta tayi tana Allah wadai da wannan rayuwar irin ta harira sanye take da yar singlet da pant a jikinta sai yatsina takeyi,,
""Lallai yarinya da alamu alhaji zai kwashi rumo mai dadin gaske kenan toh shawara daya zan baki shine gwama ki daure kici wani Abu ko kya samu damar kare kanki inyazo anjima, dukda dai nasan baki da wannan karfin,,harira ta fada tana dariya irin ta yan duniya""
A sanyaye ta soma magana "maiyasa zaki zabi wannan rayuwar ne?shin bakisan daraja da kimar da baiwar daAllah ya bamu bane mu mata?wallahi ina bakin cikin wannan rayuwa dana ganki ciki matsayinki na musulma yar uwata ko ba don ki taimaka minba shin tunda kike bashi kanki kike yimasa wahala da arzikin da Allah ya baki ya taba yi miki godiya ko ganin kimarki balle yayi miki zancen aure,, ki daure ki tubarwa ubangiji tun kafin dama da lokaci su kufce miki,,
Ta karashe maganar tana kallon kwayar idanun hariran,,,
Sosai magan ganun maryam din suka shigeta sai dai ta kasa yardarwa zuciyar ta maganganun,,
Kwallar dake makele a gefen idanunta ta share tace na Dade da daina jin irin wadanda kalaman ,wadandan kalaman ba daga bakinki ya kamata ya fito daga wajen iyayena kuma su suka kawo ni nan rayiwata tarigada ta lalace mahaifar mu tarigada tayi mana nisa tafi karfin mu duk a dalilin ki ,duk a dalilin ki da iyayenki maryam ta karashe a fusace tana zzaro idanu waje,,
Da sauri maryam ta kallo fuskar ta ita tasan a iya tunanin ta bata taba ganin wannan ba maizai sa tace itace silar tabarbarewar rayuwar ta,, sai a lokacin take ganin tamakr ta Santa a wani wuri sai dai ta rasa ganeta,,
********
Jirgin karfe shida da Rabi sukabi Wanda zuwa karfe bakwai da Rabi suna zaune cikin kayataccen office din dpo na garin kano,, dad da daddyn ne suketa tauttana yadda abun ya kasance inda shima dpo hakuri yake basu akan tun jiya suna kan bincike kuma insha Allah duk inda take zaa ganta a yau din nan,,
Mikewa ya Khalil yayi ya fusace yana buga table din ya soma fadin maiyasa sai yau zaa ganta ba yanzu ba tun jiya aikin mai kukeyi da baa ganta ba matatace tanachan bamusan halin datake ciki ba and u telling me to relax dolene in two hours zakusan inda take dole kafin inyi maka hukuncin mai muni,,
Da sauri dad ya mike ya rikoshi ya maidashi kan kujera yana jijjigashi kafadarshi alamun ya samu nutsuwa,,
Zaman su yayi sai dai da shigowarsu ya Habib tareda wani sojan inda suka sanar musu Anyi nasarar kaman hajiya ladi ,inda suka taso kiyarta zuwa ciki,,
Kallo daya ya Khalil yayiwa hajiya ladi ya kauda kansa zuciyar sa na tafarfasa da Bacon rai tabbas yasan inya cigaba da kallonta zai iya aikata lahira yanzu nan,,
*Mrs Noour*โ๐ป
[7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *๐ด๐ดKARFIN IKO๐ด๐ด*
๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ
Written & story by *@PHEEYMARRH*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me @pheeymarrh
*HIKMAAH writers association*
Edited by๐๐ป *oum Zahara*๐
Dedicated 2my lil sis๐๐ป *Maman Sultan*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐
ฟโ6โฃ3โฃ
Kallo daya ya Khalil yayiwa hajiya ladi ya kauda kansa gefe bayason kallon ta na wasu dak'ik'u domin yadda yakeji cikin zuciyar sa zai iya dauke kanta da bindiga wacce take boye a k'ugun sa don yaci alwashin shi zai kashe Alhaji da kansa""
Ita kanta hajiya ladin kallon d'ayan dayayi mata sai da ta gagari tsugunawa gaba daya ta zube a kasa tayi zaman yan bori abunda take gudun yau ya faru tabbas da kallon wadannan mutanen tasan karshen ta yazo gabadaya jikinta zufa ketowa takeyi ta ko ina sai zare idanu take na alamun rashin gaskiya,"
Da kansa dpo yayi gyaran murya tare da fuskan tarta yasoma magana"fadin gaskiyar ki cikin sauki shi zai kawo miki hukunci mai sauki domin bamu bukatar binciken ki hajiya munada kwararan hojjoji akanki don haka ki fadi iyakacin abunda kika sani akan batan maryam"
Duk yadda hajiya ladi taso rike fitsarin dake mararta kasawa tayi saida ta zirarar da kusan rabi a jikinta nan take gumin ya jik'e jikinta sharkaf ilahirin jikinta rawa kawai yakeyi nan take ta sanya kuka tana fadin Ku yafeni na tuba wallahi bani da hannu cikin wannan maganar wallahi nan take ta warware musu komai Wanda jin sunan safina cikin lamarin ya dugurguza duk wani kuzari nasu tunda ta ambaci sunan safina ya Khalil ya juyo cikin tsananin mamaki yana kallon fuskar hajiya ladi"
Yayinda dad da Habib zuciyar su ta kusan bugawa da jin wannan zance dad sallati kawai yakeyi da iyakacin karfinsa hannu sa daya dafe kan saitin zuciyar sa ,Wanda ya sanya daddyn rike masa dayan hannun da kafadar sa gudun karya fadi,"
Basu ankara ba saijiyo wani irin ihu suka yi Wanda yasanyasu kai kallonsu ga hajiya ladin ya Habib ne yayi mata wata irin damka ya murdo hannayenta tabaya ya hade su guri daya saida suka bada sauti Wanda shi ya sanya hajiya ladin sakin wannan karar,,
Da karfi yake fadin karya kikeyi wallahi zan iya dauke kanki yanzun nan kikayi wasa da hankalin mu 'kafar sa ya sanya ya tokare bayanta da wannan kwamemen takalmin nasu sosai tasake fasa kara cikin azaba Wanda ya sanya daddyn saurin mikewa ya dakatar dashi da kyar ya cire hannun sa daga nata idanuwansa sunyi jajur muryar sa cikin bacin rai yake fadin daddyn kabarni da wadannan yan isakan muna fama da wata matsalar zata tada hankalinmu da wata safinar dake bauchi bata taba zuwa Kano ba ina zata San wadanda kabar ni daddyn kawai in koya mata hankali,,
Calm down Habib ka samu nutsuwa ya Khalil ya fada yana dafa kafadar sa abunda yafi muhimmanci shine sanin inda maryam take a yanzu daga baya duk wani mai hannun ciki zai fito da sannu ,,yana gama fadar haka ya fice daga office din zuciyar sa tamkar zata faso daga kirjinsa yakeji saboda tsananin bacin rai,,
Kai tsaye motarsa ya shiga ya rufo kofar tareda dafe kansa wannan wace irin masifa ce haka cije lebansa na kasa yayi da karfi jin yadda kansa yake masa tsananin ciwo ,,
"Kwantar da bayanshi yayi a kujerar tareda runtse idanunsa da karfe yana furzar da iska bayason kawowa ransa tunanin maganar hajiya ladi ta zamto gaskiya sai dai wani sashe na zuciyar sa na kawo masa wasu hujjoji masu karfi akan safinar zata iya aikata abunda yafi hakama,,jinjina kai yayi da karfi yana fadin lallai kuwa kin kusa yin nadamar zuwanki duniya kuwa,,
Duk wani bayanai na Alhaji saida hajiya ladin ta zayyane musu babu bata lokaci domin yadda taga fushin wadannan tabbas tasan zasu iya dauke kanta da bindiga ,,gaba d'aya bayanan pdo da tattara kafin yasanya aka ingiza ketarta zuwa cikin cell tana kuka tana roko,,sosai zuciyarta ta tabu shin dama maryam din tana da wanna gatan irin haka Ashe dama rayuwa zata zamto mata haka lallai tayi babban kuskure a rayuwar ta data rike wannan Sana'a wata aba gashi ta soma nadama tun yanzu marar amfani ,,"""
*******************
Kusan minti biyu maryam ta kasa dauke idanunta daga fuskar harira sai dai ta gaza gane inda ta taba ganinta ma balle har ta zamo silar zamto ma harirar abunda take fadi,,
Murmushi tayi kawai ta juya tana fadin da sannu zaki San koni wacece amma sai Bayan borina ya cika kema kin shiga sahun jerin manyan karuwan kasar nan,,
Sosai maganar ta dake zuciyar maryam Wanda ya sanyata mikewa da sauri rai baci tace insha Allah sai dai a dauki gawar mu kuwa domin hakan bazata taba faruwa ba Allah yana tare dani akoyaushe saboda na mika lamarina gareshi kuma nasan zai kubutar dani daga sharrin ku,,
Harta bude kofar saita jiyo murya a shake tace toh mu zuba mugani ina jiran faruwar hakan,tana gama fadar haka ta fice taresa sanyawa kofar key,,
Jagwab ta zube kan gado tareda dafe gefen kanta maiyake faruwa danine haka mainayi ma wanine arayuwa zai sanya rayuwa ta cikin garari haka,,ta dauki tsahon lokaci zaune a gurin tana zubda hawaye tareda adduoe kafin ta mike ta isa gurin da tray din break fast din yake ta bude ta zubawa soyayen plantain da akwai idanun sake murdawa cikinta yasakeyi Wanda yasanta karanto adduoe ta tofa cikin abinci hannun ta na rawa ta dauki yanka daya ta kai bakinta tana runtse idanu ,a haka harta cinye shi Tass saanan ta zuba ruwan tea a cup ta shanye shi Tass ta mike da sauri ta shige toilet ta rufe da key ta bar keydin ajiki duk a dabarar ta Wai inda maganin bacci saita yi a bayin sai dai takai kusan awa daya cikin bayin idanunta kyamas babu alamun maye kojin bacci hakan yasanya hankalinta kwanciya ta mike ta dauro wata alwalar ta fito da kyar domin yadda ta kejin ciwon cikin na dad'a yin gaba sosai,,
Sallolin tayi sanan ta cigaba da yin adduoe ta lokaci lokaci tana share hawayen dake ziraro mata,hakanan harira ma kusan duk Bayan yan mintuna saita lekota har kusan daya saura kafin tashigo mata da wani tray din na abinci ta dure gabanta ta juya abinta ta fice itama maryam din dayake bajin yunwar takeba ko kallon inda ta ajiye abuncin batayi ba Wanda taci ma daxun domin cikin jikinta kawai taci dasaidai ta mutu,,
Mikewa tayi tasake yo alwalar sallar azahar tayi da kyar saboda yadda ciwon yafara cin karfinta a duke takara kan makeken gadon ta kwanta tana fitar da nishi da kyar sosai ta keji cikin na matukar yi mata ciwo addua tayi ta shafa kan cikin cikin hukuncin ubanjigi sai taji ya lafa mata Wanda ko minti biyu bata karaba bacci yayi awon gaba da ita,,
*****************
Basu samu damar baro Kano da wuri ba saboda ciwon daya rufe dad da kyar yake fitar da numfashi dole sukai asibiti dashi cikin gaggawa duk yadda yaso ganinsa a abuja mommyn hanashi tayi tareda nunar rashin dacewar yin hakan duba da yadda dad din yakasa zaune tunda Abunnan ya faru bayadda ya Khalil ya iya dole ya zauna amma gabadaya hankalinsa da nutsuwarsa basaga garin Kano gabadaya burinsa yagansa cikin garin Abuja,,
domin gani yakeyi tamkar yan sandan daaka tura bazasu iya aikinba ,gashi dad ya baiwa ya Habib umarnin komawa garin bauchi ya taho da safina a yau din nan suwuce Abuja,(toh safina tym ya kusa fa๐ฅบ)
Likitoci sunso rikeshi subashi kwanciya amma yaki dole zuwa karfe shida dayadan samu dauki suka bashi sallama jirgi suka biyo na karfe takwas zuwa Abuja sai suka fara sauke dad a gida domin jikin nashi babu dadi daddyn yayiwa likitan sa waya saanan yayiwa su mom sallama,,
***************
Murya a ciki yayi sallama ya shigo ciki babu kowa a tsakar gidan shiru sai karar music dake tashi daga dakin su Wanda yasan aikin safina ne,girgiza kai kawai yayi ya dauki bucket din dake kife a kasa a tsakar gidan ya nufi rijiya ya debi ruwa ya wuce bandaki cikin sauri ya watsa ruwa ya fito koda yashiga kwace take rike da wayar tana game hankalinta kwace ga airpc a kunnata,,duk yadda yaso danne bacin ransa kasa wa yayi wuceta kawai yayi ya nufi drawer ya fito da jallabiyar sa ya cire kakin dake jikinsa ya sanya jallabiyar ya fice a dakin cikin gaggawa jin antada sallar laasar,,taji zafin sharetan da yayi har cikin zuciyar ta tsaki taja ta juya ta cigaba da abunda takeyi ,,
Koda ya dawo dakin inna ya fara shiga suka inda ya tadda ta ta idar da sallah wuri yanema ya zauna gefenta suka gaisa kafin ya sanar mata aikine ya taso masa na gaggawa zai wuce da safina anjima zasubi jirgin dare,,
Addua sosai inna tayi musu fuskarta washe duk tunanin ta safinar sun shirya ne da mahaifinta,,
Inda yabarta nan ya tarar da ita zama yayi kusa da ita yasanya hannu ya zare wayar a hannun ta ya kura mata idanu itama kallon sa take kawai ba tareda tace komai ba kashe wayar yayi gaba daya ya ajiye ta a gefe kafin ya fada mata sakon dad dukda dai baigaya mata daliln kiran ba,,
Kala batace masa ba ta mike daga kujerar ta koma kan gado takwanta tareda juya masa Bayan ,girgiza kansa kawai yayi yasan hakan dama zata faru bayajin zai iya da rigimar ta ayau domin shima karfin hali kawai yakeyi shikadai yasan yadda yakeji cikin zuciyar shi,,
Mikewa yayi ya fita a dakin kai tsaye gidan malam yaje Bayan sun gaisa ya gaya masa halin da ake ciki,Allah ya kyauta ya fada kafin yace yaje ya cigaba da shiri yanzu zai turo,,
Sai da kawo mustapha yayi mata da gaske kamar zai dake ta kafin ta yadda tabi ya Habib din har airport ya rakasu kafin ya jiyo yanata bambamin fada akan saken da dad din yayi akan safinar da wane rashin mutuncin ne batayi akan zaman bauchin sai yanzu ne zatace tanason zama,,
****************
Abu taji yanayi mata sosa a jikinta kamar a mafarki ta sanya hannu ta Sosa gefen wuyanta tasake hade jikinta wuri daya ta gyara kwanciya,,
Jin abun yayi yawane yasanyata bude idanunta cikin bacci tana taba shafa kafarta zumbur ta mike zaune tana fadin innalillahi wa inna ilaihir rajiun,,
*mrs noour*โ๐ป
[7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *๐ด๐ดKARFIN IKO๐ด๐ด*
๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ๐ฑ
Written & story by *@PHEEYMARRH*
Pheeymarrh@gmail.com
Wattpad me @pheeymarrh
*HIKMAAH writers association*
Edited by๐๐ป *oum Zahara*๐
Dedicated 2my lil sis๐๐ป *Maman Sultan*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
๐
ฟโ6โฃ4โฃ
Alhaji bakin ta ya furta da rawar murya,murmushi ya sakar mata Wanda saida ta tsorata wani wawan tsalle ta daka ta koma chan karshen gado ta dukunkune jikin ta wuri daya nan take jikinta ya dauki bari sosai bakinta na rawa ta soma bashi hakuri kayi wa girman Allah daya halicceka ka rufamin asiri karka keta haddin a...,,
Kara ta sake a razane tana ihu da iyakacin karfin ta ganin ya nufota gadan gadan hannun ya sanya zai janyota da sauri ta kauce ta diro daga gadon ta nufi kofar bayi ta murda cikin sauri sai dai kash a kulle taji ta iyakacin karfin ta ta tattaro ta rinka dukan kofar tana kuka amma ko kezau kofar batayi ba da sauri ta juya hartana faduwa amma haka ta mike agigice ta nufi kofar fita itama nan gam take dukan kofar tashiga yi tana kiran ataimaka mata amma shiru zamewa tayi kasa tana kuka cikin tashin hankali yayinda Alhaji ke baje kan gado yana zuba mata dariyar mugunta harta gama zagayen,,
Mikewa yayi ya sauko daga gadon yana dariya yana fadin na dade na buri da mafarkan kasancewa dake sai yau Allah ya cika min burina don haka bakaramin shiri nayiwa wannan ranar ba wallahi koda mutuwa zakiyi saina danne gawar ki a yau shegiyar yarinyar kawai kafin ki karbi hukuncin ki mai tsauri Bayan na gama dake hannu ya sanya zai kuma rike ta ta sake zille jikinta tana rokonsa da Allah ya kyaleta juyawa tayi da sauri ta nufi gurin window Wanda yasan yashi sanya karfi ya damko gashin ganta dake hargetse bisa kafadar ta,,
Wata irin azaba taji har yatsun kafarta kara ta sake da karfi ta sanya hannayen ta biyu ta dafe kanta tana rintse idanu,,
Janta yayi ya watsar kan gadon har tana buga kafarta da katakon dake zagaye da gadon,bata damuba dukda taji zafi har ranta haka ta sake mikewa zata sauka saijin saukar wani mugun mari tayi a fuskar ta sai da ta dauke numfashi na wasu yan seconni kafin ta dawo dai dai kafa yasanya ya take mata kafa da iyakacin karfin sa yasoma cire singlet din jikin sa kafin ya sabule dan boxers din dake jikinshi,,
Numfashinta saida yanemi daukewa ganin da gaske yakeyi iyakacin karfin ta tatattara ta daki kafar shi daya danne ta tareda hankada shi saiji kake dumm ya fadi a kasa da sauri ta mike ta sake nufar window gwara ta fada ta kashe kanta kawai yafeye mata wanna mugun abun dake shirin faruwa da ita,,
Sai dai kash nan ma din gabadaya windon zagaye yake da karfuna Wanda ko hannun ta batajin zai fita a wurin balle jikinta kuka ta sake cikin sare wa tana fadin hasbunal lahu ya Allah Allah humma ajirni fil musibati wa...kasa Karasawa tayi saboda yadda taji ya dame mata wuya ta baya tamakar zai kashe ta hannu ta sanya ta rike nashi tana kokarin cire hannun sa daga wuyanta cikin tsananin azaba ganin zai kasheta ya sanyata kokartawa da kyar hannun ta yakai ta wawori tray din abinci ta watsar da kayan dake kai ta maka mishi tray din a kansa aikuwa babu shiri ya saketa ya dafe kansa,,
Matsawa tayi da sauri tana murza wuyanta cikin tsananin azaba ga jini ta hanci ta baki saboda Marin dayayi mata idanunta sunyi jajur tamkar an watsa mata barkono saboda wuya,,topar da miyon bakinta tayi Wanda kusan jini ne rabi murya a kausahe tace wallahi na rantse da ubangijin daya hallicine sai dai ka kashe ne kafin ka samu abunda kake so muddin ina numfashi wallahi ta fada cikin dakiyar zuciyar kukanma ya tsaya saboda tsananin azaba,,
Kafin ta rufe baki kuwa yakai hannu yasake dauketa da wani marin sai dai ta kifa akan cikin ta inda nan take taji
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 28 Chapter of 32