hanzari ta juyo tana kwala kiran sunan ta tana kuka tamkar ranta zai fita amma sai yar sandar dake biye da ita ta daka mata tsawa tareda janta cikin motar tana kallo aka wuce da ita babu damar zuwa tayi kuka a hanya tamkar ranta zai fita tayi nadamar tashi ta cikin gidan gata da kudi jitakeyi ina ma Allah ya dauki ranta ta huta da wannan rayuwar,,
Tunda suka koma gida take rokonsa akan maganar safina yaki tanka mata ko a jikinsa saima wata walwala da nishadin data fuskanci yakeji inta soma masa kuka saiya rufe bakin nata da kiss ya zarce da lamarin nan ya kyaleta,,duk yadda zatayi fushi Bayan nuna fushinsa sai lallabata yake akan ta manta da maganar safina baiyi niyyar daukar hukunci aknta ba ada amma tunda har yarasa cikin shi wallahi itama saita horu,dole ta kyaleshi ,,,
Sosai daddyn shi ya nuna mishi bacin ransa don tunda ya shigar da kara ya guji haduwar su don bayason abunda zai tsida shi ga daukar mataki saida su abba maryam suka sanya baki yahakura don suma sunzo tunda zance ya yadu koina,,
Tunda aka shigar da ita ciki ta gama sarewa da dorewar rayuwar taci kuka harta gaji su shidda a daki daya babu gado babu katifa sai dandarin sumunti da akayi mai bisa Wanda yakasance tamkar shine gadon so vargo daaka bata tareda uniform dinta wadanda suna kawo ta suna barin wurin dambe ya kaure inda kowa ke kokare danne ta ya amshe dankunnen dake kunnenta ole ta cire ta mika musu,,
Bayan kwana biyu jikin dad ya rikice inda dole likitansa ya bada shawara a fitar dashi waje hard a mom din itama da hawan jini ke barazanar kar ta nan ya Habib ya shiga neman musu sai dai kafin ya dawo sai waya akayi masa Allah yayi masa rasuwa ,,ba karamin tashin hankali ya Habib ya shiga ba dama karfin hali yakeyi kawai shima jiyake tamkar shine ya mutu ya huta da wannan rayuwsr,,
Haka yan uwa suka taru akayi masa sallah aka kaishi kowana yana Allah wadai da haihuwa irimta safina wacce zata yi sanadiyyar mutuwar mahaifin ta haka yan uwa sukayi zaman makoki aka wstse kowa na cikin alhinn rabuwa da dad saboda kyawawan halayyansa mutim mai taimako da tausayi,,
Kukanma kasa shi tayi da labarin mutuwar ya rike ta saboda tsabar tashin hankali sai idanu data zuba ma ya Habib din daya fada mata tamkar zauracviya harya tafi bata iya bude bakinta tayi magana ba dukuwa da lallashi da ban bakin dayayi mata had time din shi ya cika haka ya fice yana share hawayen,
Gabadaya tinaninta da kwakwal warta sun daina aiki,abubuwan ganin su takeyi tamkar a mafarki ,,
Ranar bakwai kuwa da kowa ya watse suka dawo gida tsoya ta balle masa akan itadai ta yafe don Allah ya taimaka a fito da safinar ,,shi kansa matuwar dad din ta daki ziciyar shi sosi sai dai babu yadda ya iya,,haka ya samu ya lallaba ta harta yi bacci kafin ya fada kogin tunanin tabbas shima yaso yadda maryam din takeso saboda ganin halin da dad din yake ciki amma dad din da kansa ya umarce shi dayin hakan dayaje dubashi Wanda shiyasa bukaci ganin sa,,
*Bayan wata hudu*
Kwance take kasa tana ta faman burgima tareda kukan sangarta tamkar yar karamar yarinyar ta cire dankwalin gefe da takalman kafarta duktayi watsi dasu tanata faman bori,,
Duk iya lallashi yayi taki tun tuna na tabarar harta fara na gaskiyar ummin tace ta haihu duk iya murna da far in cikin datakeyi tasamu kanwa itama amma yace babu inda zata sai suna saboda laulayin datake yi shine taketa wanna kukan,,
Ganin bashida niyya ya sanya ta mikewa a fusace ta wuce dakin ta wayar mommyn ta kira ta shaida mata abunda ke faruwa
Wannan karan kam mommyn bata goyi bayanta ba tace ta lallaba mijinta gudun kar akuma maimaita abunda ya faru Bayan Allah ya kyauta kinsan halin kayanki dai ,,
Dole ta hakura ta gama fushinta ta sauko donshi kam yi yayi tamkar baisan abunda takeyi ba,,
Sai ana gobe suna suka tafi aikuwa abunda yake gudun yake gudun shiyasa faru tunda suka hau jirgin take kelaya amai tamakr zata amayar da hanjin cikinta dukya rude yarasa yadda zaiyi da ita yana runkunkume da ita duk jikinsu ya baci saboda kuzarin ta daya kare gashi ko ruwa tasha saita dawo dashi,,
Aikuwa kwance tayi sunan saida aka kara mata ruwa murna ta koma ciki yayinda UMMI tayita fada data hakura inta haihu tazo ta debo mata siriki sun taho tamkar dole,,ita dai ba baki so anty hafsat ke kula da ita dukda itama tana dauke da NATA cikin,,
Sai harira wacce ke zaune wurin ummi ta nutsu ta dawo tamkar ba itaba har makarantar aka sanya ta boko da islam,,
*After seven month*
Bude idanunta tayi a hankali tana duban dakin muryar sa ta sanya ta kallon inda yake ya khalil ne zaune kusa da gadon datake kwance zaune yake bisa kujera,,
Sannu ya sake yi mata ta gyada kai kawai kamata yayi ta zauna tareda sanya mata pillow ta jingina kyakyyawan babyn dake lullube cikin kayan sanyi da shoel ya miko mata,kallonsa takeyi yayinda ya kashe mata ido yana dage gira ajiye mata ita yayi akan cinyarta ya zauna kusa da ita jikinsu na gugur jiuna kalla kiga yarinyar daddyn waye yafi kokarin cikinmu,,yayi maganar cikin rad'a,,
Kasa tayi da kanta tana murmushi tareda yiwa Allah godiya da wannan kyautar dayayi mata ya kuma sauketa lafiya,,
Hannun ya sanya ya rungumeta ta gefe yana fadin yarinya dama kin dago kinga babban aikin damuka yi, babu shiri ta sanya hannu ta rufe fuskarta tana dariya,sumbatar ta yayi akan hannun nata da sauri ta cire hannun tana kallon kwayar idanunsa cike da soyayyar sa amar yadda yakeyi kafar bude kofa ne ya sanya da dukar da kanta da sauri yayinda shikuma ya kauda kai yana tabe baki alamun kyaji dashi,,
Mommyn ce tashigo hannunta dauke da basket a abinci ,,
Sannu yata kinji ta fada cikin yalwar faraar gyada kaibkawai maryam tayi yayinda ta kaiwa ya khalil harara cikin wasa tana fadin yata ta tashi madadin ka sama mata abunda zataci amma ka tsaya nan aikin banza,,
Saida ta fara hada mata ruwa ta shiga yayi tsarki kafin tazubata lafiyayan abinci tareda tea,,
Ko da aka sallamesu gidan mommyn suka wuce bayadda ya khalil baiyi ba mommyn tayi banza dashi dagakarshe ma cewa tayi ya kwaso kayansa ya dawo gidan shima,,
Gata ta ko ina riritaata akaeyi yar barka koyaushe gidan cike yake da mutane Wanda ya khalil ya kasa sakewa da matarsa mommyn ta tsare gaba da vaya kallonsu kawai yakeyi yasan maganin su sunyi da biki ma vasuji da dadi ba,,
Hidima ta kowanne bangaren yinta suke kowa na matukar kokarin akan faranta mata ,
Ranar suna yarinya taci sunan fateema zahra sun sha kyauwu harsun gaji ga kyaututtuka da suka samu sosi tamkar baa rashin kudi,,
Anyi taro lafiya angama kowa ya watse aka bar mai jego wurin mommyn ta cigaba da kula dash tareda gyare maryam din ciki da waje,,
Iya nacin sa yayi da dabara amma mommyn ta sanya ido ta hanashi sakat duk sands zaizo itama zama takeyi harsaiya gaji ya tafi,,
Har saida sukayi arbain kafin ta koma suka cigaba daga inda aka tsaya,,
*after seven years*
Dankakareriyar motace sabudal dal ta faka a harabar parking ya Kahlil ne ya fito ya bude wa maryam tareda mika mata hannu ta fito sai kyawawan yaranta guda biyu dasuka fito basu jira iyayenba suka Riga da gudu zuwa cikin gidan riko kafadar ta yayi tana taka kafa da kyar suka shiga ciki lami mai aikinta ta mika ma Jakarta tareda cewa ta kula dash Eyman zata kwanta sama suka wuce tanayi musu sannu ,suna shiga dakin ta yi kwanciyar ta kan gado tana fadin wash tana kallonsa ya fara cire mata ta tunzuro baki aikuwa yana gamawa yazo ya dauketa chak dukda tsohon cikin nata zuwa toilet shagwabe tace wayyo my hayat na gaji wallahi,baisaurare bata soda ya dabgana da ajeta cikin bathdub kafin yaja hancinta tana fadin dayake yawone kice gaba gaba zuwa Maiduguri saida aka dawo zaki kawo complain,bugi ta kaimasa a girji tana tunzuro baki,,
A bangaren safina kuwa Allah yayi fitowar Bayan shekaru bakwai ta rame ta Kodi ta lalace gidansu aka wuce da ita su kallon ya Habib din takeyi cike da so da kaunar yayi Waro irn kyauwu ya kara girma tunda sukazo yaronta daddyn yake jikin ta har suka isa sai kuka yan uwa da ita kanta na Bayan rabuwa ,,
Rayuwa ta chanza mata yayi danyi duk wani hali ta ajiye shi gefe sai dai yayi kuka ganin yadda komai ya kwance mata ya Habib dimma yayi aure matarsa har ta haihu yasu Nanan zainab ,,
Har gida taje ta roki yafiyar maryam din itama ta bata hakuri tareda bata shawarwari nagari don zama da mijinta lafiya,,
Harira ma ansamu mijibda kyar a chan yolan inda ranar bikinta ana murna saiga sakin mutuwar kawo illiya mota tamutsuttsuke shi akan titi,,
*Alhamdulillah ana nakawo karshen labarina dukda zakuyi hakuri da takaice page din nan danayi fatana Allah yasa abubuwan karuwar dake ciki zasu amfani mu wadanda suka kasance na kuskure Allah ka yafe mana,*ππ»
*bazan manta dauba yan*
β *π΄karfin iko fans*π₯°
β *Dandalin mom Khady*π₯°
β *oum asghar novels*π₯°
β *mrs noour Hausa novels*π₯°
*da sauran group s da masoya na baki daya ina muku fatan alkairi*π₯°π₯°π₯°π₯°π₯°π€π»
*Bazan manta dakuba*
_besty na oum zahra_π
_my dear kanwa oum sultan_π₯°
Aminiya Maman eymanπ₯°
*Nafzagie ina jin dafin comments din ki sosai*π€π»
*Ummu suhail muna kjiran darasin rayuwa*π§
*fareeda yakub kema Allah ya taimaka muna jin dadin novel din ki_ yan aikatau sosai*ππ»
*kishiyar safina mom abdulπ
π€£*
*_sai mun hadu a novel dina na gaba na gode _*π₯°π₯°
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 32 Chapter of 32