Share this page
zazzabin yaji saina kusan matace tun na first nights dinta koyaushe cikin kasala take ga Tara miyau akoyaushe cikin bakinta dan cite ciyen datakeyi duk ta kasa cinsu shiyasanya ta ramewa sosai tayi duhu ta dace duk tunanin ta typhoid ce tasha maganin amma a banza inna na lura da ita amma babu halin taimaka mata don kuwa tunda ya zafi ranar tayi jellof di taliya ta aiko mata dashi haka ta daka ma Hauwa tsawa ta fita kada ta kara kawo mata kazantar nan shiyasa ita ma ta kyaleta kawai sai dai Rana tausayinta Abu daya kawai take jin dadinsa shine tabari huawaun namata dan gyaran daki kullum a haka yayi sallama ya shigo Wanda ya sanyata juyowa da saura ta na kallonsa,, Sanye yake cikin kakainsa yayi matukar kyauwu harya gaji ta dawo tamkar wani black Americans haka ta kasa dauke idanun ta daga gareshi yayinda shi kuma hankalinsa yayi matukar tashi ganin yadda safinar ta koma babu shiru ya ajje jaka ya karaso gareta cikin tashin hankali dago kanta yayi kafin ya rungemata jikinsa sosai yaji zafin jikinta har cikin jikins dama inna tasanar masa rashin lafiyar tata sai dai Bayan da ta fada dinba yaganihanakli tadhe yace maza su tafi asibiti,, Hauwa'u ce ta shiho da kayansa da sauri yace maza ta koma ta tsaida mai motar daya kawoshi babu shiri ta koma da sauri ta tsaida shi mayafi ya yafa mata ya kamota suka fice yana fadin ki gayawa inna muntafi asibiti ,, Koa motar ta na jikinsa kwace tabate komai ba domin itama tagaji da ciwon nan gwara yasamu ko allura ne suyi mata,, Aikuwa dole saida aka Santa mata drip saboda rashin kwarin jikinta babu cin abinci to kusan away daya kafin aka bata daki aka kwantar da ita hartayi bacci ,, yananan kusa da ita hwrsaida ruwan ya kare kafin aka cire suka nufi dakin doctor inda yasanar masa tanaada shigar ciki na tsawon wata biyu aikuwa ba karamin far in ciki yayi ba yayinda ita kuma saida maganar ta done zuciyar ta nan take tashiga zubda hawaye shikenan dai ta tabbatar zama da ya Habib a matsayin mijinta cikin wannan rayuwar ta sunci da talauci ,, A haka doctor ya sallamesu inda shi kuma bakinsa ya kasa rufuwa don murna sai faman sannu yake zuba mata motar ya kara Tatar musu suka nufi gida alokacin yamma tayi sosai suna shiga ya daga ta sama yana juyi da ita cikin tsantsar far in ciki Wanda ya sanyata yin dariya itama cikin jin dadi yayi mamakin saiyaga tayi masa kyauwu sosai ,,ni kuwa nave ba dole ba kullum mutun cikin cin magani๐Ÿ˜ Tun daga lokacin laulayin nata ya tsananta a yauma ta tashi komai taxi sai amai yarasa yadda zaiyi da ita ana haka saiga inna ta kawo mata lafiyyaen danwake tasha yaji mai dadi Rana ganin sa ta kauda kai kece tunaninta amai zai taho mata sai dai kuma taji sabanin haka domin kuwa kamshin yajin yacika mata ciki hartanijin miyunta tamkar zai zubo amsa yayi hannu inna ya Shiva rarrashi ta don yanzu yagama gano ta burinta a girmama ta a nuna mata itadin watace aikuwa Tass ta share danwaken nan kuma daram ya zauna batayi aman ba ,, After one month Kwance take ta dora kanta bisa cinyar shiyana zune yana waya sai dai taji wayar ba kamar ta koyaushe ba kuma da alamu ransa ya baci sosai kusan minti goma suna wayar kafin ya lashe ya dauki glass cup dake shake da juice na zubo mai sanyi yashenye shi tas yana sauke ajiyar zuciya bata tambayeshi ba domin hakane ba halinta bane bin kwakwafi saidai bata son wannan bacin ran dayakeyi kwana biyu ta lura aiki ya tso shi gaba yaji sananr da ita amma kuma bisa ga dukkanin alamu aiki ba irin na shi bane,, Hakane ta kasance gurin safinar yauma cikin hanzari ya dawo ya bude jakarsa ya dibi wasu takardu cikin sauri ya fice Bayan yabata magungunan ta tasha ta rasa wane aikine ya rikeshi haka ta lura akwai abubuwan dayake boye mata zuciyar ta na azalzalar ta ta bincika tagani aikuwa mikewa tayi take ta bude jakar ta Shiva dubawa wani file ta dauka ta bude shafin farko hoton Alhaji ne da dukkanin bayanai akansa na biyu na hajiya ladi ne da sauran bayanai haka tayi ta cin karo da Bayan da pic tarasa gane kan abin dole ta ajiye ta koma ta kwanta da burin tambayarsa anjima ,, Aikuwa yana dawowa suna kwance ta tambayesa nan take yayi mata bayajin ai alhajin dayaso tafiya da maryam ne us shine suke aiki aknasa,,sosai ranta ya baci bataji dadin bayanin ba don bata kaunar komai sunan maryam balle ita din kanta dukda a yanzu babu laifi tadan saki jikinta Kadan da shi don baya surarar ta yasan yadda yakeyi mata koda Biyan bukatarsa zaiyi,, Bata sake yin magana ba ahaka har bacci ya dauketa sai dai washegari da maganar ta tashi kowani motsi maganar na yawo a ranta musamman yadda taga ya Habib din ya bada full a tension dinsa ga case din,, Mikewa tayi a zabure ta zauna datayi wani tunani tabba ta gamsu da wannan tunanin da shawarar da zuciyar ta ta bata hakane kadai zatayi ta wuce abunda maryam da ya Khalil suka yi mata,, Jakarsa ta bude ta Ciro file din tabi bayanan Alhaji tsaf kafin ta Shiga gwada numbers dinsa wadanda sukai kusan guda takwas dukkaninsu a kashe suke dole tabi na yaronsa mugu Wanda shine a shafin na uku aikuwa bugu daya tayi ta Shiga hamdala tayi ta na jin dadi dukkuwa da yadda zuciyar ta da kirjinta suke mata lugude haka ta cire tsoro koma mai zaifaru sai dai ya fara ,, sau uku tana kira baa dauka ba sai ana hudun kafin aka dauka sai dai shiru kayi Murya na rawa ta furta hello da mugu nake magana,saida akayita shiru harta cire rai kafin aka amsa cikin kausasshiyar muryar da eh shine ya kayi,, Murmushi ta fadada cike da jin dadin ta zauna bakin gado kafin tace kozan ita magana da Alhaji domin kuwa inaada muhimmiyar maganar dazamuyi dashi akan case din maryam,, gyada masa kai alhajin yayi donji ta ambaci maryam saboda mugu ya Sanya wayar a hands free tunda ta anbaci magana da alhaji,, Babu matsala gashi,,aijitayi tamkar Anyi mata bushara da gidan aljanna,, Sallama Alhaji yayi,, Ta amsa tareda fadin barka nakeso mu kulla nida kai Alhaji kan maryam Mason kadade dason mallakartar tun da dadewa toh kusan balance ta kasance gareni ni babban burina shine wulakanta ta kamar yadda ta tozartasu ninan tayi masa bayanin haduwarsu a us har zuwa yadda ta aure mata saurayi ,, Sai a lokacin ya saki jiki don yasan mata da daukar fans a akan saurayi da bai gamsu da bayanin tava saida tace mijinta nanan na bibiyarsa akan kamashi,, nan suka kulli tayi masa alkawrin zata dinga bashi information akan duk wani motsi Nasu a kanshi ,,ita kuma bukatar ta kawai shine ya wulakanta maryam ta hanyar saceta yayi duk abunda yaga dama da ita ,, Komai na bayaninsu ya Khalil saida ta fada da inda suke anan suka gama tsara yadda abun zai tafii dama yana cikin garin abuja ,, Inda tana katse kirar ya Sanya yaranshi fara bibiyar su yayinda takaici ya cika harira batun yaubatasan Alhaji bashida wani burida ya wuce na kauda shaawar sa ga maryam kaishi daga Bayama yaso auren ta yanema kawai yafimasa akan yadda ta tsaya masa arai kuma da sannu zaiyi maganin su ya Khalil din,, Cikin kwana biyu suka gama gano komai gameda ya Khalil din sai dai tahowar siyaysa gadan gadan ya hana su aiwatar da abunda suka yi niyya amma a koyaushe suna biye da rayuwar su maryam din yayinda su kuma binciken nasu ya toshe ga Batan hajiya ladi daga police station din dasuka ajiye ta binciken Nasu yayi baya sosai sun kasa samun cigaba abunda ya daure musu kai kenan musamman ya Khalil Wanda kullum maganar kecinsa arai baya burin ace anwayi gare basu damke Alhaji ba ga tsantsar rashin hadin kan yanzu sanda shikuwa yace sisin sa bazai bayarba bawai dinya gazaba aa Sidon ganin kawo cigaba a kasa muddin akace haka zaa dingayi toh bazai iya kwatar yancin saba saboda rashin karfi ,,hmm ya Khalil ya manta nja dabance๐Ÿ˜ž Zaune suke dukkansu a parlon Alhaji da harira wacce ta goge ta waye da rayuwar shedanci don har ita ake turawa gurin aiki ta yaudari mutum dan samo musu bayanai sai illiya mahaifinta hakimce a gefe dukda rashin illiminsa amma kai kwace shima wani hamshakin ne tauttauna wa suke kan batun maryam din Wanda har saidai haka ya bata ran harirar ta nuna kishinta karara don gudun kar marayma din ta kwace mata fadar ta sai da sukayita bata baki inda illiya kecewa dama ya Dade yana neman hanyar dugurguza farin cikin abba da ummi,, Allah sarki maryam sunachan makale da nuna hankali kwace sai dai dukda kwanciyar hankali nasu baya hanasu tashi suyi sallolin dare da mika lamarinsu ga ubangiji kwace take yau ma Bayan gama cin abincin su tana shafa mata gashinta ita kuma su zuba shagwaba take tace zatash agwaluma shi kuma yace baimasan da wani Abu ba haka tan cikin haka taji wani irin motsi cikinta da sauri ta mike tana kwalla kara mikewar datayi ta kara sanya cikin nata motsawa Wanda ya sanyata sake rudewa nan take ta Fara zubarda hawaye a rude ta Kano hannun sa tace my hayat tana cikina kaji tana min wani irin motsifa ba pls muji asibiti,, Dariya yakeson yi amma yana gudun rigimar ta don yanzu ta zamto sai a hankali Abu Kadan ne ke harzukata ta Shiva fushi tana kuka Wanda shi yanada tabbacin cikine ba wani Abu ba kawai ya kyaleta ne takaraci yarintar ta ,, Shafo cikin yayi shima fuskar sa na nuna damuwa amma saita ga tana kokarin zarcewa da shafar make hannu tayi da karfi tareda fashewa da kuka da karfi kai my hayat banida lafiya shine ka maida abun wasa wallahi saika kaini asibiti Allah ni dai ka tashi tashiga bubbuga kafa tana kokarin daga shi,, Oh my hearttee rigimar ki yanzu tayi yawa wlh da tsohon Daren nan zamu fita asibiti,, Kafin ya kai aya ta katse shi da fadin eh ni dai katshi karfe Tara sura fa dole yace jeki shirya muje bari in dauko mota,, da sauri ta ta juya zuwa bedroom ta dauko gyalenta sai dai tana fita taga wayam babu shi bay daliln shi ya kulle ma karamar kofar dake tsakanin su kuka sosai ta fashe dashi dole ta koma daki taxi kukanta ta hakura har barci ya dauketa ana saida ya dawo ya dauketa ya kaita gado gudun rigimar ma yasanshi kyaleta mai nemeta ba,, Aikuwa washegari tunda suka yi sallar asuba take rikici sai sun tafi dole ya shirya da wuri ya kaita asibitin yahadata da kwararren likitansu saida ya tambattar ta Shiva kafin ya wuce office inta gama takirashi ,, Yasamu gwaje gwaje aka dubata sosai kafin likita ya tabbatar da shigar cikinta wata hudu sosai tayi murna takuma yiwa Allah godiya likitan na mata tsiya akan shi zai fara fadawa ya Khalil wannan kyakkyawan labarin yayinda fito kawai tana hakon komawa junction din da suka shigo ta hango wani mai saida agwaluma da dan sauri take tafiya saboda rashin mutanen a wurin saboda unguwar masu jida masu gidan rana ne ,, *kuyi hakuri jiya ulcer na ya tashi min yahanani turo muku pls need ur dua sisters, anjima page din karshe nanan tace* *mrs noour ceโœ๐Ÿป* [7/11, 17:44] +234 816 822 9024: *๐Ÿด๐ŸดKARFIN IKO๐Ÿด๐Ÿด* ๐Ÿ”ฑ๐Ÿ”ฑ๐Ÿ”ฑ๐Ÿ”ฑ๐Ÿ”ฑ Written & story by *@PHEEYMARRH* Pheeymarrh@gmail.com Wattpad me @pheeymarrh *HIKMAAH writers association* Edited by๐Ÿ‘‰๐Ÿป *oum Zahara*๐Ÿ˜ Dedicated 2my lil sis๐Ÿ‘‰๐Ÿป *Maman Sultan*๐Ÿ˜˜ ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู… *hey ladies ina muku fatan alkhairi pls i need ur prayers,ulcer nata kawomin hari Allah yabamu ikon yin ramadan lafiya*๐Ÿ˜˜ _Love u alllll_ *masu tambayar pages don Allah kuyi hakuri kamar yadda nagaya muku WhatsApp na ne yayi expired gashi naje kauye biki bansamu nayi saving komai ba saboda haka kuyi hakuri banida ko page daya a waya ta kujira documents kawai*๐Ÿ˜Š ๐Ÿ…ฟโž–6โƒฃ1โƒฃ Wata motace ta parker gabanta cikin sauri aka bude kofofin motar mutum ukune maza majiya karfi suka fito saida gabanta ya fada amma saita dake ta soma addua tunaninta bagareta sukazo ba saida ga mamakinta chak taga an dagata sama tareda to she mata baki anyi cikin motar da ita da sauri suka rurrufe kofar suka figa aguje suka bar unguwar da sauri sister nafeesa ta koma asibiti da gudu hankalinta a tashe don babu halin tsayawa ihu domin kuwa unguwar ihun ka banza ce bata tsayaba sai a office din Dr sulaiman hankali tashe take sanar masa abunda ya faru daya aiketa baiwa maryam takardar sakamakon ta, dabata karba ba duk tana zumudin tafiya shan agwaluma Allah sarki maryam nan take hankula suka tashi Dr ya kira wayar ya Khalil ya kwantsama mai mummunan labarin nan aikuwa fadin tashin hankali da ruduwar dayayi bata baki ni , ,a gigice ya fito office da gudu ya fada motar ya jata da gudun tsiya ya nufi asibiti hankale tashe a harabar asibitin ya tadda manyan doctors din tsattsae shigowar sa yayi dai dai da zuwan mommyn wacce itama Dr ya sanar mata ko kashe motar baiyi ya fito a gigice ya nufi Dr sulaiman yayi jacking dinsa yana jijjigashi da iyakacin karfinsa mai kukayiwa mamata I thought zaka iya kula min da hearttee shiyasa na damka maka amanarta gareka maiyasa maiyasa kabari suka tafi da ita da sauri mommyn ta karaso ta daka mashi tasawa wacce ta sanyashi juyowa da sauri jin muryar mommyn nasa yasanyashi rungumeta yana kuka da iyakacin karfin sa yana fadin shikenan mommyn sun tafi da ita sun tafi da hearttee mommyn kuyi wani abu.. Jansa tasoma zuwa cikin asibitin ganin baya cikin nutsuwar shi sam ita kanta mommyn kuka take saide ta dake ne kawai saboda karfafa son din nata dole ta tsaida hawayenta kai tsaye office din Dr sulaiman suka koma da kanta ta bude fringe ta bashi ruwa mai sanyi ya sha tana dafe da kafadar shi tana fadin calm down son ka natsu zaa ganta babu abunda zai sameta daddyn ne da dad suka shigo hankali a matukar tashe suma ganin halin dayake ciki yadada tada hankalinsu Dr sulaiman ne yayi musu bayani iya abunda yasani saanan aka kira sister nafeesa wacce gaba daya ta rude da tsoro ita kanta,, saita kasa bayanin sai faman kuka take ta soma basu hakuri akan batada laifi wata irin razannaniyar tsawa ya Khalil ya daka mata wacce saida ta girgiza kowa dake dakin ita kuwa saida ta saki fitsari a tsayi ,, Idanuwansa sun kasa sunyi jajur tamkar garwashi ya tsareta dasu muryar a kausashe yace ki gaggauta bayani kafin in batar dake yanzun nan a doron kasa,, Murya na rawa ta shiga gaya musu abunda ya faru ta dora da kuka tana rantse rantse,, Takardar hannun ta ya fuzge ya bude ya soma kokarin karantawa ta scanning ce dukda baya fahimtar koda Kalmar daya daaka rubuta hakan bai hana shi dada rikicewa ba why mommyn meyasa zasu tafi min da hearttee mommyn hard a babyna da baiji bai ganiba baimazo duniyar ba rufe masa baki mommyn tayi tana fashewa da kuka kokarin bashi hakuri takeyi amma takasa batasan da Kalmar dazatayi amfani da itaba wajen rarrashin saba,, Mikewa yayi a gigice ya fice kamar Wanda ya haukace tunowa dayayi da Alhaji dake bibiyar rayuwar maryam din da sauri dad ya rikeshi Wanda yayi dai dai da zuwan yan sanda damke hannun sa dad yayi sosai cikin nasa yana fadin LA haula wala kuwwata illa billa,inna lillahi wa inna ilaihir rajiun allahumma ajirni fil musibati a akhlifni kahiran minha,, Haka ya dunga nanatawa har ya Khalil din ya soma amsa wa kukansa na raguwa sai hawaye dayake kara zubdawa tamkar wata mace kamashi dad yayi ya zaunar dashi bisa kujerun zaman dake gurin nasiha sosai yashiga yi masa cikin hikima da kwantar da hankali har saida ya dan samu nutsuwa jingina Bayan sa yayi da bango tareda lumshe idanunsa ji yakeyi tamkar zuciyar sa zata Faso daga kirjinsa dole ya tsaya tareda yan sanda suka gama amsa tambayoyi daya dace saan dad yayi waya abunka ga baban retired m nan da nan aka hada rinduna mai karfi na kwararrun sojoji zuwa kano,, Shi kansa ya Habib din da aka fada masa saida yayi da gaske ya iya daidaita kansa mutumin da sunfi wata nawa suna bincike akansa abu ya gagara yasan yadda zaiyi clearing laifin sa yadda duk kwafar ka bazaka taba ganewa ba yanzu ta ina zai soma ne,, Dole ya mike ya sanya kakinsa ya diba abunda zai bukatar ya yi musu sallama cikin gaggawa ya fice zuwa kano,, Kwance take kan gado murna jitakeyi inama zai fita ta taka rawa murna da farinciki burinta zai cika,, Aikuwa yana fita tayo tsalle ta duro kasa cike da murna waya ta daga don tabbatar wa aikuwa bugu daya Alhaji ya tabbatar mata da gata kusa da shi,, Shewar murna ta saki sosai tareda shi burinsu ya cika dukkansu,, Kashe wayar tayi gudun kar ajiyo ta ta zauna bakin gado sai yau takejin duk wani dunkulelen nauyin dake cikin zuciyar ta ya fice jitakeyi tamkar Anyi mata bishara da aljanna wayar mom ta kira wacce tamakr jira takeyi ko ring batayi ba taji mom din ta dauka,, Mom am so happy burina ya cika mom ina cikin far in ciki mom,, Ke lafiyar kuwa safina ko kun shirya ne da dad din naki ,, Lalai mom shiryawa da dad mai saukine sidai zuciya ta ta kasa samun nutsuwar yin hakan mom tun tuni na gwammaci insha wahalar sama da bashi hakurin duk akan wannan tsinananiyar mom amma yau am really happy mom kamar zan zuba ruwa a kasa insha,, Toh Wai ni inkaka barni a duku taya zan San mai kekeyiwa murna balle intayaki,mom ta bata amsa a dan kufule ,, Nan safina ta kwashe yadda ake ciki ta sanarma mom,, Innalilahi kawai mom take fadi tana nanatawa safina kikace me kika aikata kina da hankali kuwa safina wallahi dis tym baki isa ki kashe min aure ba kuma Bayan kinsan yadda nayi da nawa mahaifin,, Waishin bakya yafiya ne safina maiyasa duk irin kuskuren dakika aikata ke akayi miki uzuri amma ke bazaki taba yadda da kaddara da wallahi komai ya biyo baya karki nemeni,, Jikinta yayi sanyi tanason yin nadama tunda mom ta fara yimata nasiha sai dai batajin zata iya yafewa maryam da ya Khalil abunda suka yi mata inta barsu haka lalle bata cika ssfinan dad ba baki ta soma baiwa mom da karfafa ta akan babu abunda zai faru tunda wanna shine hanya daya tak da zasu huce abunda akayi musu,,kashe wayar mom tayi hankali tashe sallati kawai takeyi lallai sai yau take nadamar da dana sanin akan rashin tsawatawa akan tarbiyyar safina tabbas a yadda tasan daddyn da mommyn balle uwar gayyar ya Khalil bazasu taba Barin duk wani mai hannu cikin wannan lamarin ba,, Daya saura minti uku ya shigo da motarsa cikin gidan yayinda su daddyn da mommyn da sauran maaikatan gidanke tsaye cirko cirko shigowarsa ya sanyaya ran kowa,, Jin shirun yayi yawa ya sanya daddyn da mommyn binsa gurin parking din hannu daddyn ya sanya ya bude murfin motar kuka ne sosai ya kwacewa mommyn ganin halin da danta ya shiga a rana daya kawai ya fige tashi hankali ne karara a fuskar sa gabadaya natsuwar nan da miskilanci sun bace a fuskar sa kife yake da fuskar sa bisa sitiyarin motar kuka kawai yakeyi,, Dafa kafadarsa daddyn yayi tareda kiran sunan shi,a hankali ya dago tana dubansu fuskar sa sharkaf da hawaye,,kama hannun sa kawai daddyn yayi yayi masa nuni da kai alamun ya fito har cikin dakin sa yakaishi ya zaunar dashi bakin gadon yana bubbuga kafadar sa alamun ya daure,,mommyn ce ta shigo da tray Wanda ke dauke da abinci da ruwan tea da kyar ne suka samu yasha tea din kadan kana ya zame ya kwantar da kanshi bisa cinyar mommyn har yanzu idanunwan basu daina zubda hawaye ba,, Kusan minti goma suna a haka cikinsu kowa yarasa Kalmar dazaiyi amfani da ita gurin kwantar masa da hankali gwara ma daddyn don kuwa mommyn jitakeyi tafi kowa shiga rudu da damuwa mai zata gayawa yar uwarta gameda da batan yarta muryarsa ce ta katse mata tunanin datakeyi inda yake cewa mommyn na rasa maryam mommyn sun rabani da ita gabadayan garin Abuja babu inda banje ba har yanzu babu wani labari mommyn maitayi musu hakane mommyn maiyasa zasu kashe min rayuwata ,rayuwata bata wani sauran amfani inbabu it.... Da sauri mommyn ta dora hannun ta kan lipsdinsa alamun yayi shiru ganin yana neman fitan hankalinshi,,cikin muryar lallashi ta soma bashi baki da fadin ya kamata son ka sanyawa ranka hakuri shi bawa dakake gani Allah yanaa dora masa jarabawane donya jarabci karfin imanin sa maiyakaika ga nasaran mallakar maryam din a matsayin matar taka? A hankali ya furta addua mommyn,, Yawwa wannan shine kawai abunda zamu maida hankali a kai don Allah son kada ka sake zubda hawayen ka face a lokacin daka ke kan rokan ubangijin ka maza ka tashi kaje kacigaba da rokon ubangijinka insha Allah zaa ganta cikin koshin lafiyar ta,,mikewa yayi a hankali kafin ya soma tafiya jikinsa gabadaya yayi masa sanyi da nauyi ga wani mummunan ciwon kai dayake damunsa ya nufi dakin sa,, Don Allah ummin maryam ki sanyawa ranki hakuri babu wani Abu daya ke faruwa da maryam tun safe kike cikin daga hankali kuma ke kan ki kinsan da dawata matsala da tuni mun samu labari don Allah ki dunga kwantar da hankalin ki musamman da bake kadai bace yanzu,, Ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana fadin shikenan abban maryam,,dada rugomota yayi jikinsa at cikin zuciyar ta ta kasa gamsuwa da yarta na lafiya gashi tun safe take kiran wayarta shiru batason kuma kiran kowa kada a fahimce abunda take tunanin, Yarinya nachan rungume da mijinta kinanan kin daga mana hankali abba yayi maganar cikin wasa Wanda ya sanyata murmusawa dole,, shi kansa yau gaba daya ya rasa maiyake damunsa tun safe daurewa kawai yakeyi yana addua,, Bude idanuwanta takeyi sannu a hankali harta gama bude su gabadaya sai dai wani irin dishi dishi take gani kanta na Sara mata sosai ciwo takeji tamkar zai fashe mata gida biyu hannu ta daga da kyar ta dafe kanta tana karanto addua a hankali idanun nata suka washe da agogon bangon dake dakinta ta fara dora idanunta karfe biyu saura minti ashirin na dare sake waigawa tayi gefenta bataga ya Khalil ba window dake gefe ta kwalla darene sosai sai dai kuma batajin a cikin gidansu suke don ganin launin labulayen dakin ba Wanda tasani bane ko gidan mommyn muka zone,,cikinta ne yadan murda mata Wanda ya sanyata saurin dafe marar ta tana runtse idanu sai a lokacin ta tuna da asibiti taje nan take sannu a hankali komai yashiga dawo mata tiryen tiryen tamkar a film,, Da sauri ta mike zaune tana zaro idanuwa waje nantake hawaye ya soma kwaranyowa daga idanuwanta tana dad cigabaaa da tsananta addua,gabadaya ta shiga rudani da tashin hankali waya kawota nan? Maiyake faruwa da ita ne haka? Barka da tashi taji an fada daga bakin kofa da sauri ta kai kallonta ga kofar jikinta sai kyarma yake tamakr wacce ta wani cikin fridge,, Janye kafarta tayi da sauri ta hade jikinta guri daya ganin ana nufuta murya na rawa ta soma fadin Allah karki matso inda nake don Allah karki cutar dani mainayi miki kika kawo ni nan don Allah karki cutar dani kumaidani gurin mijina don Allah,, Hannu ta daura saman lips dinta alamun tayi shiru murya a dakile tace maida ruduwarki zuwa gobe kya yita idan kinga Wanda yasanya a kawoki nan amma ni babu ruwana dama saman jiran farkawarki nakeyi kuma kin farka na gama nawa da fatan babu wata matsala ko?ta karashe maganar da murmushi a fuskar ta Wanda maryam tarasa gane fassarar sa,, Gaba daya tashin hankalinta nata saiya karu sosai tsoro ya bayyana a fuskar ta ways zai kawota nan guri ni maryam Ashe haka zan kare

Chapter 27 of 32