Share this page
fara yi sosai Nabil da idanunsa su ka yi jaa ya tawo da sassarfa, zai zo wurin sa, cikin tarin ya ce '' in ka tako ka zo wurina zan tsine maka.'' A hanakali ya ja ya tsaya yana kallon Liya da ke ta wawwara ido. Neneh ce ta ƙaraso wurin Liyana ta ce ''Fatima wuce ki shige ɗaki, kallon Jiddah ta ƙara yi na some seconds sannan ta juya ta yi hanyar ɗakin da ke ƙasa idanunta na zubar da ƙwallar tausayin Abbhinta. Tari Jiddah ke yi ba ƙaƙautawa, Neneh da ke tsaye ta na kallon Nabil ta ce '' ka fita hakan zai fi maka, da ga haka ta ƙarasa wurin mijinta ta ɗago shi ta re da kai shi ɗakinsa da ya ke upstairs. Abbhi wayarsa ya ɗauka tare da danna kiran Mansura ƙanwarsa, bayan sun gama gaisawa ya ke sanar mata ya na gida Abbhi ya hana sa shiga. Duk da shakkarsa da ta ke yi sai da ta gaya masa abin da ke cikin ranta sannan ta kashe wayar. Bin wayar ya yi da ido, text message ne ya shigo wayarsa ya ga sunan Liyana da yayi saving da _Day Maker_ ta na faɗin "Abbhina go back home, in Sha Allah zan dai-daita komai da yardar Allah. Murmushi kawai ya yi ta re da ɗaukan car key ɗinsa, dan yasan Liyana ba ta failing ɗinsa in ta ce zata yi toh za tayi, wannan halin ka ɗai na ta ya isa yayi proving cewa ita ƴar sa ce. Motar ta sa ya mirza ta re da barin Shuwa street gaba ɗaya. Ko da ta shiga ɗakin tsaf ya ke komai na ciki fari ne. Dan haka wanka kawai ta yi ta re da kiran Lily su kai ta hira har azhar ta yi sannan ta yi Sallah, ta re da kwanciyarta dan ba ta tunanin zata iya fita wani yawo yau. Arround 4 o clock ta ƙara ta shi tare da yin Sallah tai wanka, ta saka kaya marasa nauyi ta re da zira slippers ɗin ta compayn gucci. Simple hula ta ɗaura tare da fitowa falon da ke nan tass kamar babu halittar dake rayuwa a cikin ta, kitchen ta nufa nan ta tarar da ƴan aiki na kai komo a kitchen ɗin, 2 door deep freezer da ta gani a kitchen ɗin ta nufa ta re da ɗaukan fruits ɗin data gani a ciki ta fara yankawa da niyar yin fruit salad, tare da sa milk mai kauri, ta ɗauki ceremic bowl ɗin ta nufi ɗakin da yake a matsayin nata a yanzu da shi. Sai da ta sha tai nakk sannan ta hau online ta na kallon videos ɗin da Lily ta turo ma ta ta je wani wurin cin abinci mai kyau sosai, da ita da wani muslim boyfriend ɗinta Lamin. Bayan ta gama kalla Ily ta kira suka sha hira inda har ta ke bata labarin Rufaidhat yau sai da suka kusan dambatuwa da Abbhi bayan ya koma gida. Dariya su ke sosai, Liya ta ce ''kinsan Allah dana sanin zuwa na ke, ke kin ga gidan Neneh kamar na ƴammata?." Zaro ido ILY ta yi tare da faɗin ''Neneh an faso gari, hala ta na nan da yaɓawa mutum magana.?'' '' Bansani ba dan tun da nazo bamu zauna ba, kuma har magrib ya matso ku sa. Ajiyar zuciya Ily ta sauke tare da faɗin '' Ni bama wannan ba Sultan ya kira ki?.'', ''A'a be kira ba mai ya faru?? .'' ''wai ya kira you're not picking his calls tun last week da ya zo.'' '' ki ƙyale shi rigima ya ke so kawai.'' daga haka suka kama wata hirar. Bayan sun gama wayar sallar magrib ta yi sannan ta ɗauki waya ta kira Abbhi lokacin ma ya na ɗakin Rufaidhat. Sun fi 2hrs suna hira da Abbhi wanda hakan sai da yasa Rufaidhat ta kusa haɗiyar zuciya, dan da wannan ɗiyar Allah ya haɗa kishi ba da gyatumarta ba. THANK YOU FOR READING 💜 To everyone who took the time to read The Regret, you’ve just held a piece of my heart in your hands. Kuna daga cikin dalilin da yasa zan ci gaba da rubutu. See you in the next chapter of our journey. With love, *Pending Amarya* 🦋 > Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 > Share for more pages idan sharing ɗinku ya yi yawa zan ƙara typing da yawa. Pending Amarya as usual 🦋 🫠 > MUN TAFI HUTU IN ALLAH YA KAIMU RANAR MONDAY ZAMU YI RESUME DA TYPING............. > The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday Mondays to Fridays 💎> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇 https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V > PENDING AMARYA'S PEN WORLD 💎📚👇 https://chat.whatsapp.com/BimAgGC0XKpAObEGTBJf3x?mode=ac_t > THE REGRET COMMENTS SECTION ✅🤗 https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪 ::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::: The Noble Writters ✊ Dedication is our strong *THE REGRET* 🙆 ~(Dana sani)~ when love meets temptation who survives? Allah is my best friend & creator, always guiding me through life's journey. He's the one who knows me best & loves me unconditionally. Alhamdulillah! 🤲❤️ The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!! Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂💔 Mallakar Pending Amarya ce_ NDA DUBDO🦚 My Maiduguri ppl THIS PAGE IS DEDICATED TO MY DEAR SIBLINGS MY STRENGTH Every page I write carries a piece of our laughter, our fights, and our unshakable bond This story is not just mine it's ours 🤗🤝 *CHAPTER EIGHT : NENEH* 😂🫵💎 *_PENDING AMARYA _* *Page 15* *Sun fi 2hrs suna hira da Abbhi wanda hakan sai da yasa Rufaidhat ta kusa haɗiyar zuciya, dan da wannan ɗiyar Allah ya haɗa kishi ba da gyatumarta ba.....* Bayan sun gama wayar Sultan ta kuma kira amma he's not picking kawai sai ta tattara lamarinsa a gefe. Arround 8 aka kirata dinner already daman jeens trouser da long sleeve shirt white ne jikin ta, Neneh da ke zaune akan dinning cikin muryarta mai sanyi kalar na tsofi ta ce '' Uwargida kin manta damu, kema kin biye ma Abbihnki ko?? .'' '' Allah ya ja zamanin ki Uwargida a gidan Aliyu Ibrahim Shuwa Arabi, ashe ba ki mutu ba?? '' ''tsuke baki Neneh ta yi tare da faɗin''Ikimat ce za ta mutu ba ni ba ja'ira kawai.'' , sauko wan da ake ne ya sanya su mayar da hankali kan wanda ke saukowa, wannan karan Ash color ɗin jallabiya ce jikin sa fuskar sa ɗauke da fara'a. Kallonsa ta yi da kyau sannan ta ce "Jiddah!!."Cikin takunta na natsuwa da ya zame mata jiki ta ƙarasa wajensa tare da hugging ɗinsa, ta karɓi walking stick ɗinsa suka nufo dinning area ɗin tare. Bayan sun zauna su ka fara cin abinci cikin kwanciyar hankali, ta re da ɗan hira a tsakaninsu , she really missed her Grannies. For almost 3years ba ta zo ba kuma su na gari ɗaya . "Jiddah i missed you guys wallahi, Neneh du bi gidanki kamar na Amare, ni ko na yi aure ai nan zan tare da mijina." "Daman ina son mi ki magana, duk sa'anninki na Maiduguri babu wanda bai da ƴaƴa, amma kin tsaya bi ye wa ja'irin uban nan na ki, da ba shi da buri sai na kalar nasara, ni dai a wurin mu da safe ake wannan, ai wannan iskanci ne, ta matso kusa da Liyana da ta wani cunkushe fuska kamar takashin shaniya, wallahi akwai wa ni yaro ɗan gidan Alhaji Ahmed Qasim kyari, wallahi yaron nan ba dai nutsuwa ba. Ga girmama ni da ya ke yi, nace ko shi ai ze iya maneji da ke ai." "Gaya miki aka yi an gaji da ni a gidanmu?, ke ma mace ce ki sa Jiddah ya sawwaka mi ki kya auri ɗan gidan kyarin ko kuma shi kansa kyarin, kin ga girman zai ƙaru, kin ga ni dalilin da ya sa ba na son zuwa gidanki kenan." " Daɗina da ke ba'a miki wasa, daga wasa sai ki wani mai da shi gaske, ni dai a wurinmu da safe ake wannan, wannan ai iskanci ne." Jiddah da ke ta dariya kawai ya na kallonsu, abin na ƙara burgesa. " Liyana da ta ta shi a fusace ta re da faɗin"can za ki ƙarata daga ke har ɗan gidan kyarin in ta kama ki auri kyari meye ruwan ƴar gidan Nabil." " Rafiƙ ka ji min ƴa daga wasa ta ɗauka da zafi, da wani ƙafarta kamar kara. Ko kallonta Liyana ba ta yi ba (Rafiƙ sunan da Neneh ke kiran mijinta da shi kenan , means companion). "Oh ni Ajiddeh, Ka ga Rafiƙ duk da dai ubanta be buɗi baki ya ce amana ba ni nasan amana ce a wurina bara na je na rarrasheta ba kunya ne da ita ba tsaff za ta kwashe kayanta ta tafi gidan wancan koɗaɗɗen, ga shi ina fama da kaɗaici, kuma mansura ba aure kusa ba balle ta zo ta ɗauke ni na mata zaman ɗaki." Haka dai taita ƙananan maganganu har su ka gama cin abincin su ka hau sama. Liyana kam daga ƙarshe dariya maganar Neneh ta soma bata lokaci guda kuma mood ɗinta ya sauya saboda tino da Sultan da ta yi jiya ai lafiya lau suka rabu, buh ita dai ba ta damu ba, in dai Sultan ne da kansa zai sauko, dan ita kam ba ta san mey ta masa ba. Komawa tai gado ta zauna tare da ɗaukan wayarta ta ƙara dailing numbersa, ringing biyu ya ɗauka, shashsheƙan kuka ta fara tare da turo baki ta ce " did I do anything wrong da za ka yi punishing ɗina da not talking to you for almost 24hrs?." " Babe you did nothing, kawai I don't like it kina posting kan ki a status day in day out, I don't like it, ki daina bana so." "Buh dear posting status is normal." "Sai ki cigaba tun da in an miki magana ba kya ɗauka." "Am sorry." "Zancan kenan ai, toh ya kike ya su Ammi?." "Suna lafiya ya su Abuh da Mami." Daga haka suka cigaba da hirar su ta soyayya. Ko da suka gama wayar wanka tai ta ɗauro alwala tai sallah sannan ta kwanta bacci. Da sassafiyar ranar ta gama shiryawa cikin wani black yard da ya yi mata kyau, ɗinkin palazzo trousers with bubu shirt sannan tayi ɗaurin matar minister ta ɗauki jakarta ƙirar Gucci white color sai flat shoe Lv (Louis Vuitton) shi ma white color, sannan ta ɗauki wayarta ta fito dan bata tunanin za ta saka mayafi yau. Ko da ta fito babu kowa a parlourn masu aiki ta bawa ordern fruit salad sannan ta dawo parlourn ta ɗauki wayarta ta na game ɗin candy crush. Neneh ke saukowa daga matattakalar benen dai-dai lokacin da mai aiki ta kawo mata fruit salad, ɗago kanta ta yi suka haɗa ido da Neneh, harara ta sakar mata sannan ta fara shan fruit salad ɗin. "Li ilafi ƙuraysh aniyar ki ta bi ki ƴar nan." Ko kallonta Liyana ba ta yi ba,ta cigaba da shan kayanta. "LIYANA ina kwana". Neneh ta faɗa. " Lafiya lau kin tashi lafiya?." Sakin baki Neneh ta yi kawai ba tare da ta yi magana ba. Bayan ta gama shanyewa kitchen ta shiga tare da ajiye ceremic bowl ɗin ta ɗauki wani lunch box ta zuba strawberry Hollandia yourghurt, da kuma milky donut a cikin wani fancy rubber wanda zai ishe ta ita da Lilian. Ko da ta fito suna zaune akan dinning table suna cin abinci ɓangaren Jiddah kawai ta je ta gaida sa tare da tambayar lafiyar jikinsa sannan ta yi hanyar waje zata fita. "Ashe Nabil dai sisi Legas ya haifa ban sani ba?." LIYANA juyowa ta yi ta ƙara dalla mata harara a karo na biyu sannan ta fice daga falon. Motar Jiddah ta sa driver ya kaita school da shi.......... THANK YOU FOR READING 💜 To everyone who took the time to read The Regret, you’ve just held a piece of my heart in your hands. Kuna daga cikin dalilin da yasa zan ci gaba da rubutu. See you in the next chapter of our journey. With love. Pending Amarya 🦋 > Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 > Share for more pages in sharing ɗinku ya yi yawa zan ƙara typing da yawa. Pending Amarya as usual 🦋 🫠 I really love you readers 💎 > Pending Amarya's book corner Extraordinary Everyday > Mondays to Fridays from 8am to 12am 📚> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇 https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V > THE REGRET COMMENTS SECTION ✅ 👇 https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪 ::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::: The Noble Writters ✊ Dedication is our strong THE REGRET 🙆 when love meets temptation who survives? The very first day we met, I told you how I felt, wallahi i dey melt my baby you're the best 🫵✅🤗 The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!! Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂💔 Mallakar Pending Amarya ce_ NDA DUBDO🦚 My Maiduguri ppl THIS PAGE IS DEDICATED TO MY DEAR SIBLINGS MY STRENGTH Every page I write carries a piece of our laughter, our fights, and our unshakable bond This story is not just mine it's ours 🤗🤝 CHAPTER SEVEN : Neneh 😂🫵💎 _PENDING AMARYA _ Page 16 "Ashe Nabil dai sisi Legas ya haifa ban sani ba?." LIYANA juyowa ta yi ta ƙara dalla mata harara sannan ta fice daga falon. Motar Jiddah ta sa driver ya kaita school da shi.......... Bayan sun fito daga lectures arround 2 O clock, motar Lilian da ta zo da ita wanda Lamin ya siya mata. Da shi suka fice daga school ɗin zuwa domino's pizza. Dai-dai wurin da guy ɗinnan ya tsaya few years back sai a lokacin ta tuna tai murmushi kawai tare da faɗin "Mahaukaci ." Dan kusan kullum in sun zo sai ta tuna sa. Bayan sun amshi pizza ɗin hanyar motarsu su ka nufa sun ɗan yi yawo kaɗan sannan Lilian ta maida ta gidan Neneh. Bayan ta shigo gidan direct ɗakinta ta shige tai wanka sannan ta saka wani white crop top da da purple pocket palazzo, da suka amshi jikinta ta yi kyau sosai kitchen ta nufa tare da ɗaukan milky donut da Hollandia strawberry da ke fridge wanda ta sa a ajiye mata. Ɗakin Neneh ta shiga tare da zama akan gadon tana kallon Neneh da ke ta faman jan carbi alamu dai bata daɗe da idar da Sallah ba. Ɗago kai Neneh ta yi ta dalla mata harara tare da ɗauke kai ta cigaba da lazimin ta. ''Neneh dan Allah cewa masu aikin ki su haɗa min gireba ko ke da kanki ki haɗa min, na biya AFSHKUR BITES a kulle shagon ya ke kuma bayansu ke kaɗai ke iya gireba mai daɗi kin ji my Neneh.'' Sai da ta Idar lazimin sannan ta ce ''Sannu maryamu uwata sannun ki yemu, wallahi abin na ki iskanci ne, wallahi iskanci ne, ni dai a wurinmu da safe ake wannan.'' bata ƙara bi ta kan Liyana ba. Ita ma dai da ta ga ba ta tanka mata ba ta ɗauki wayarta tare da shigewa ɗakinta. Ko da dare ya yi cikin shirin ta na kayan bacci ta fito purple color wanda ya amshi jikinta ga wani kalan glowing da fatarta ke yi, she looks soo take a way, ƙafarta sanye da slippers na bacci masu kyau da taushi. Tuwon shinkafa da miyar kuɓewa ne ke dinning wan da ya gaji da haɗuwa. Ko da ta ƙaraso wurin kowa ya hallara ita kaɗai ake jira, bayan sun gama ci Neneh ke faɗin "Liyana kike ko Libiya, ma za ɗauko min mayafina muje gidan Alhaji kyari na mai barka da dawowa, duk da dai mutumina baya nan amma sai ki saba sosai da sirikan na ki." "Jiddah ka shiga tsakanina da matarka?." Tana faɗan haka ta cigaba da shan fruit salad ɗinta. Murmushi kawai yayi tare da ɗaukan walking stick ɗinsa ya koma ɗakinsa. Matsowa Neneh ta ƙara yi kusa da ita tare da yaficota ta ce " kin ga yaron nan da nake faɗa miki ƙaff Nigeria babu wanda ya ke da arziƙin kyari, ki ajiye kai wallahi ki ci arziƙi, kin ga, kuma fa wallahi ƴaƴansa ma kaff duk sun ci sun tada kai, barimma wan da na ke gaya miki. Ga mahaifiyyarsu mai kirkin tsiya kusan kullum sai ta shigo nan ta gaida ni kuma har ta tafi gwiwarta a ƙasa kaman mai neman gafara, ai in gayamiki matar nan ta yi, amma fa mahaifiyyarta Yarabawa ce ita Khairat ɗin amma akwai sauƙin kai wallahi." Earplugs ɗin ta ta jona da wayarta ta kunna waƙar _RUSH _ na _ayra star_ ta cigaba da bi tana nishaɗi tare da tashi da ga wurin Nenehn gaba ɗaya. Neneh ta sa ki baki hangangan ta na kallon Liyana ta ƙara cewa " ai wannan iskanci ne, ni dai a wurinmu da safe ake wannan, abin da kike min Allah ya kawo ƴaƴanki su yi wa Ikimat., kiji in da daɗi. Mai farar fuska shiyasa duk wan da ya ganki ba ya son auren ki saboda baƙin hali, ni da na ke son ma na kaiki gidan daula, shi ne kike min haka, kya tsofe a gida wallahi ba miji, ni dalla gafara min tun da ba falon mijinki bane ba." Ta faɗa tare da zama a kusa da Liyanar a 2sitter. "Neneh na tambaye ki mana za ki bani amsa?." "Mai zai hana." Ta faɗa tare da washe baki. "Dan Allah bakin ki ba ya iya shiru da surutu mara jigo da asali?, kusan one hour da cin abinci amma tun ɗa zu sai ihu kike min for once lemme enjoy this moment mana, na tabbatar in ba ki je police station yafi sau goma lokacin da kike budurwa saboda surutun ki kan iya raba auren da ba soyayya . Mata sai surutu mara sababi, ni sai da safe." "Wallahi Ikimat ce zata je police station ba ni Ajiddeh ba, kiyi ta rashin kunya, ƙila a haka kika kori mijinki bamu sani ba." "Kya ji da shi, wallahi kika ƙara min maganar ɗan kyari sai an buɗe mana fili da ke a gidan nan." Baki hangame Neneh ta ce"Ni dai a wurinmu da safe ake wannan wallahi." "Ko da asuba ne za ki san shayi ruwa ne." "Duka na za ki yi?." "Za ki gani a aikace." Daga haka ta kulle ƙofarta har da da key...... After 2 Weeks Liyana ke zaune a parlour ta na ta jiran Lilian ta kira ta za su fita siyayyan birthday ɗin ta. Sai kusan ƙarfe biyu sannan Lily ta kirata, ta shiga ɗakin Neneh ta sanar da ita sannan ta nufi hanyar fita daga parlourn tare da faɗawa driver ɗin inda zai kai ta. Bayan sun ɗauki Lily kam boutique suka nufa sukai siyayya sosai sannan suka nufi wurin pictures. Sai yamma liƙis ta dawo gida shi ma ta na wanka kawai kwantawa bacci ta yi dan tana off day ɗin sallah, kuma ba ta son takurar baiwar Allahr nan.......✍️ Ku yi manage please Bacci nai sosai yau kuma bana son na bar ku babu update. THANK YOU FOR READING 💜 To everyone who took the time to read The Regret, you’ve just held a piece of my heart in your hands. Kuna daga cikin dalilin da yasa zan ci gaba da rubutu. See you in the next chapter of our journey. With love, Pending Amarya 🦋 > Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 > Share for more pages in sharing ɗinku ya yi yawa zan ƙara typing da yawa. Pending Amarya as usual 🦋 🫠 I really love you readers 💎 > Pending Amarya's book corner Extraordinary Everyday > Mondays to Fridays from 8am to 12pam follow for more 🎊🫂📚 > EDITED 🤍> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇 https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V > MY YOUTUBE CHANNEL LINK👇 https://youtube.com/@pendingamaryasbookcorner?si=ua40w5qJhdjEpXRT > THE REGRET COMMENTS SECTION ✅👇 https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t > PENDING AMARYA'S PEN WORLD 💎📚👇 https://chat.whatsapp.com/BimAgGC0XKpAObEGTBJf3x?mode=ac_t *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪 ::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::: The Noble Writters ✊ Dedication is our strong THE REGRET 🙆 when love meets temptation who survives? She just wanna think of me like a bee 🐝 Hmmm uthman bee, if we're meant to be we gonna be🤗 Hmm my melanin, ta buɗe zuciyarta na shiga soo she got my time sabida na isa tell me what's your name 💎 Ta ce min A'ishah let's have a ride na ce mu ɗan fitaa 🫵😅 ta so come make i run your overall 🤭🤫.......... The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!! Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂💔 Mallakar Pending Amarya ce_ NDA DUBDO🦚 My Maiduguri ppl THIS PAGE IS DEDICATED TO MY DEAR SIBLINGS MY STRENGTH Every page I write carries a piece of our laughter, our fights, and our unshakable bond This story is not just mine it's ours 🤗🤝 CHAPTER EIGHT : BEIJING 💎 _PENDING AMARYA _ Page 17 Sai yamma liƙis ta dawo gida shi ma ta na wanka kawai kwantawa bacci ta yi dan tana off day ɗin sallah, kuma ba ta son takurar baiwar Allahr nan.......✍️ ILY ta kira suka yi hira har da Ammi sannan ta kwanta bacci mai nauyi ya ɗauketa. Ɓangaren su Ammi kuwa tun ranar da Abbhi ya dawo su ka rasa gane ta kansa, ga faɗan da ya kewa mutane na babu gaira babu dalili. Ita a tunaninta ko dai gamo ya yi da aljanu dan wannan nutsuwar ta sa dukka ba rabi duk ya yi wani. Ga Rufaidhat da ta tisa shi a gaba ko bacci ya ke sai ta tashe sa ya rasa gane meke damun Rufaidhat ta ke wannan hali. Ɓangaren Ilham kam ta samu ta fara zuwa school dan itama rijiyar zaki ta ke son dawowa idan har komai ya kankama amma in tuna da Ammi sai ta ji duk ta fasa saboda barin Ammi gida ɗaya da sheɗaniyyar matar nan masifa ne. China, Beijing, Shunyi district : Kwance ya ke akan lallausan gadonsa da ke shinfiɗe da _ peacock Alley _ bedsheets na alfarma. Jikinsa sanye da pyjamas white color, idanunsa sanye da sleep mask ma su kyau. Duvet ɗin jikinsa ya yaye a hankali tare da diro da ƙafafunsa ya lalubi wayarsa da ke kan bedsides. A hankali ya gama zare sleep mask ɗinsa ya kai dubansa ga wayarsa wanda time ke nuna masa 9:00 saura two hours jirginsa ya ɗaga zuwa Nigeria. Da sauri ya ajiye wayar tare da shiga changing room ya sanya bathrobe ɗinsa white color. Ya nufi toilet ɗin da marble tiles ke malale a ƙasa, komai na toilet ɗin is golden color, a gaggawce ya yi wanka haɗe da brush. Ya fito sanye da bathrobe ɗinsa, sannan ya shirya cikin _ Tom Ford Suits _ black color da ya amshi jikinsa sosai, sannan ya zaro agogon _ Rolex Explorer ll _ daga valet tray ɗinsa ya manna a tsinsiyar hannunsa da ke da yalwar kwantaccen gashi da sai sheƙi ya ke. Shoe shelf ɗinsa da ya ke cike da manyan luxury shoes ya zaro ɗaya daga cikin _ John lobb_ shoes ɗinsa da ya ke sawa a kan suits, tare da feshe jikinsa da turaren _ Valentino haɗe da Giorgio Armani. Ta ke wani kalar sihirtaccen ƙamshi ya mamaye ɗakin, kallon kansa ya sake yi a wall mirror ɗin da ke ɗakin tare da shafa gemunsa da ya gaji da shan gyara, wani kalar malalacin murmushi ya sakarwa kansa da ya ƙara mai kyau da kuma tsari. LV trolly ɗinsa da ke shirye da kayansa na amfanin yau da kullum ya janyo a hankali cikin aura ɗinsa ya fara ta ko wa cike da

Chapter 6 of 31