cikin ďakin.
“Daga can a yi can.” In ji cewar Neneh dake zaune ta na shan apple.
“ Daďinta gidan kakana na zo ba gidan ki ba, idan wani ya isa yaje gidan kakanninsa mana.” Liya ta faďa tare da murkuďa bakinta.
“Wannan kuma da Mijinki kike, yaje Ibadan mana idan ya isa.”
“wannan kuma Ke ta shafa.”
“Ku dai wallahi iyayen butulci ne, da ba dan ni ba ta isa ta yi cikin jikinta ne.”
“ Allah ne ya ķaddara ai ta dalilinki zaa yi auren amma mun daďe da sanin juna.” Liyana ta faďa tare da ficewa daga ďakin.
“Mtwww ja ‘ira, Allah ya tsare min ku .”
Ko da suka fita ma gidan Mami suka shiga, gidan na nan tsaf tsaf kamar kullum.
Hannunsa cikin na ta suka nufi part ďin Mami because a gidan Neneh ya bar car dinsa.
Mami na zaune cikin wani dakakken super holland da ya yi mata kyau sosai cikin dinkin wani A shape gown mai kyaun gaske.
Ta yi farin cikin ganin Liyana sosai dan ji take kamar ta mayar da ita cikinta.
Sai Bayan ķarfe uku sannan suka fice daga gidan suka biya gidan Neneh tare da ďaukan motarsu sannan suka fice daga gidan.
Gidan Ammi farin cikinta kasa boye sa tayi dan sai da ta cire kunya ta rungume ya’r ta.
Shi ma around 4 suka bar gidan sannan suka wuce hospital aka dan dubata.
Daga nan ma shopping ya kai ta sannan suka dawo gida around eight na dare.
D’akinsa direct ta nufa, dan ko hanyar ďakinta ba ta kalla ba.
A toilet ďinsa ta yi wanka kafin ta fito har ya ďauko mata pyjamas ďin da za ta saka.
A hankali ta zame towel ďin jikinta tare da fara sanya kayan da ya kawo ma ta bayan ta goge jikinta fa shafa manta, ya na zaune akan sofa ya na kallonta har ta gama saka kayan sannan ta yi kwanciyyarta a kan gadon dan already ta Riga ta yi sallah.
Bayan ta kwanta shi ma toilet ya shiga tare da yin wankan ya fito sannan ya fara ķoķarin saka kayansa.
Wayarsa dake kan bedside drawer ce ta fara ring, har ya tawo zai ďauka Liyana ta yi saurin ďauka tare da picking ďin video call ďin.
Kyakkyawar matashiyar budurwa ce wacce Ke da nose ring (b’ulan hanci), fara ce sosai ga kumatu ma shaa Allah saboda ta na da jiki.
Kanta sanye da wani hulan bacci bakinta ya sha lipstick mai shegen ķyalli Wanda ya fidda shape ďin bakinta da color ďinsa na pink sosai.
Kayan baccin jikinta kam is half naked, a ta can b’angaren kallon Liyana Marwa ta yi sannan ta ďaure fuskarta tare da faďin “Ba wa mai wayar wayarsa, I need to talk to him not you.” Ta yi maganar tare da yin ķwai da chewing gum ďin bakinta.
“Mijina gashi nan a tsaye ya na Jin ki shi ya ba ni wayar ya ce na miki magana, soo mind your business and stay away from my property , ba na son alaķar ki da mijina, Am i clear.?” Ta yi maganar tare da katse wayar ta juyo ta na mai dallawa Aliyun harara.
Shi ma bai tanka ma ta ba bai kuma amsa wayar da ta tusa shi a under pillownta ba, ya yi kwanciyarsa tare da ķurawa ceiling ďin ďakin ido ya na mai kallon chandelier dake saman bedroom ďin.
Sosai ya yi nisa a tunanin nasa sannan a hankali ya ji mutum ya rungume shi, ďago Kansa ya yi tare da kallonta ya ga sun haďa idanunsu.
Kashe ma sa idanunta ďaya ta yi sannan ta ķara hugging ďinsa tsamm jikinta.
Washegari da sassafe tare suka shiga toilet suka yi wanka sannan suka yi alwala.
Sallar ma tare suka yi Sannan ya wuce gym ďin dake street ďinsu.
Ita ma sai da ta idda duk wasu addu’oin ta sannan ta nufi kitchen suka fara haďa breakfast da Salimah.
Yau dai kam Fufu take son ci sannan ta saka aka yiwa Aliyu soyayyan chips and plantain da coffee ďinsa.
Around 7:45 ya shigo gidan as usual da komai nasa na gym.
Tafe take cikin wani mini skirt white color Wanda ya fitar da glowing and elegant skin color ďinta, kanta fake yake a tsakiya, sai kuma wani crop top black color da ta sanya mai dogon play ďin hannu, Wanda rabin glowing ķirjinta suke a waje, ga cikinta da yake a cikin watansa na shida da ya yi wani kalar mugun turowa, Wanda sai wani kalar sheķi yake.
A hankali ta cigaba da saukowa daga stairs ďin hannuwanta bibbiyun riķe da ķugunta.
Wani kalar kyau ta masa yadda take tafiyar nan da ciki, tuna lokacin da Marwa Ke da ciki ita ma ya yi da komai sai tace ciwo ba kamar na Liyanar ba.
Ķarasowa ta yi har inda yake tsaye tare da yi masa wani ďan duka a ciki.
Ba ta jiyo ta kallesa ba ta nufi hanyar dinning tare da fara cin abincinta.
*AFTER TWO DAYS.*
Yau ne ranar da jirginsu zai wuce Lagos sannan daga Lagos su wuce Saudi.
Sanye take cikin wani black elegant abaya da ya yi mata kyau.
Shi ma ya na sanye cikin wasu Senate dress masu kyau sannan Amir yazo ya kai su Airport.
Ba a wani b’ata time ba jirginsu ya ďaga zuwa Lagos.
Hutun minutes talatin suka ķara yi sannan jirginsu ya ďaga zuwa Saudi Arabia (Ķasa mai tsarki).
Gidan wani abokin kasuwancinsa suka sauka da yake nan Saudi, An tarbe su sosai kamar yadda ya dace sannan suka samu wani hotel kusa da masallacin Kaaba suka yi launching.
Satin su ďaya a Saudi, sun yi ibada sosai yadda ya dace sannan suka kama hanya zuwa Switzerland……
Wallahi wannan app din babu dadin rubutu 😭😭😭
Mu hadu gobe wallahi na sha wahala a wannan typing ďin 😹😭😭😭
*THE REGRET* 🫂❤️🩹💕
*Pending Amarya ce 🥳🥰*
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION.*
*THE NOBLE WRITERS TEAM*😘💕
*page 56*🥵🤓
Whosoever want your cry shall cry your cry 🥳🤩 bi iznillah.
This page is dedicated to you Mamii 🥹
Uwata ta gari wadda ta yi sanadin zuwa na duniya 🥰
Allah ya jikan ki ya miki rahama ya sanya mutuwa ta zama hutu na har abada a gare ki 🥰
Today is my birthday 🎉 Allah ka ķaromin shekaru masu amfani da albarka 🥹
Uwata Allah ya ba ki ladan naķudar da ba ki ci ribarta ba 🥹
Yours sincerely Autar ki Mamana 🥰
Satin su ďaya a Saudi, sun yi ibaba sosai sannan suka kama hanya zuwa Switzerland 🇨🇭
Sosai ta ji dadin ķasar musamman yadda suke tafiyar da rayuwarsu.
Aliyu ji yake kamar ya hadiyeta, ko anan ma sai da suka yi faďa a kan Marwa da take kiransa a waya sai da suka yi kusan kwana uku ba sa magana sannan suka fara magana.
After one week 🇨🇭🇨🇳
Yau friday a yau kuma zasu wuce China tun safe take ta b’ata rai domin ita har ga Allah rayuwar Switzerland ya yi mata daďi barimma yadda take fita da wando yanzu da bai cika takura mata ba saboda cikin jikinta.
Zaune take a kan sofa ďin wani luxury hotel da suka sauka, jikinta sanye da wani light purple ďin maxi dress , Wanda ya bi shape ďin jikinta da cikinta ya bayar da wani kyau a tattare da ita.
Hannunta na riķe da fresh apple ta na ci, ya shigo cikin wani shigarsa na combat da white shirt da suka amshi jikinsa.
“Ki shirya kayan ki please bana son magana biyu.” Ya faďa tare da kwashe wasu Kayan amfaninsu da yake ďakin.
Ko kallonsa ba ta yi ba ta ci gaba da ďaukan glass cup ďin hannunta hoto.
“Drop it, kije ki shirya, idan kika je China ba za ki so dawowa Nigeria ba.” Ya yi maganar tare da ajiye wani jeans trouser na _Calvin Klein_ da rigar D&G plane shirt.
Ba ta tanka sa ba kawai ta hau cire kayanta tare da fara nufar cloth set ďin ďakin.
Saurin ďauke kansa ya yi daga inda take sannan ya cigaba da zab’an kayansa.
Ba ta kulasa ba ita ma ta fara ķoķarin shiryawa cikin wasu designers palazzo trousers da wani wide t shirts da ya mata kyau sosai, sannan ta yi rolling mayafinta tare da saka wani heels masu kyaun gaske black color dake kayan na ta fari ne.
Cikin mintuna da ba zasu gaza talatin ba suka gama shiryawa sannan suka kama hanyar waje hannunsa riķe da trollies sannan suka nufi reception ya bada key ďin ďakinsu suka wuce.
Taxi driver ya tara sannan ya faďa masa inda zasu je.
Tun da tsakanin inda suke da Zurich airport babu wani nisa cikin 20 minutes suka iso airport ďin basu wani jima ba kuma jirginsu ya ďaga zuwa Beijing.
AFTER TEN HOURS 🥰🇨🇭🇨🇳
Hours goma suka yi a hanya sannan suka ķaraso Beijing airport.
Drivernsa ne ya zo ďaukan su basu wani jima a hanya ba suka ķaraso Shunyi district nan main apartment ďin Aliyun.
Yanayin tsarin gidan sosai ya burgeta, babu hayaniya amma sai kyau na haķiķa, komai na wajen looks luxurious.
Paint na gidan fari ne tal, babu ko alamun tabo, ga unguwar wani kalar shiru babu hayaniya sai dogayen gine - gine masu ban mamaki da shaawa.
A parking lots a ka yi parking motar sannan gabaďayansu suka fito daga bayan motar.
Jikinta is very weak ba ta wani kalli gidan sosai ba tabi inda ya bi kawai, drivernsa na tafe da trolly ďinsu gabaďaya.
Is a Very big and huge living room da ya gaji da haďuwa da kayan zamani wanda yaci uwar na Nigeria.
Shi ma falon kallo ďaya ta masa ta ci gaba da bin bayansa dan Allah ya gani har yanzu fushin da take da shi tun a Zurïch bai gushe ba a zuciyarta.
A hankali take taka stairs ďin har ta ķaraso ďakin da yake saka password domin buďewa.
Ķarasa buďe ķofar ďakin ya yi tare da yin sallama ya shige, binsa ta yi a baya ita ma bakinta ďauke da sallama, ďakin ya ďan yi ķura sosai, hakan ya sanya shi ajiye trolling da ya amsa a hannun driver bayan shigowarsu, ya hau fara gyaran ďakin.
Liyana na tsaye ta na kallon ikon Allah har ya gama gyara gadon ya ďauko sweeper da mopper ya fara gyara ķasan.
Neman kujera ta yi ta zauna tare da miķar da ķafarta ta na shafa cikinta da yake a watanshi na bakwai.
Sai da ya gama gyara ďakin tsaf sannan ya shige toilet shi ma ya wanke, tare da haďa wani ruwa mai zafi a cikin bathtub.
Ko da ya fito har bacci ya kwasheta, sai da ya ďan ma ta kallon some seconds sannan ya hau fara tashinta.
Kamar ta mare shi haka ta ďinga ji, jiki babu ķwari ta nufi toilet ďin tare da fara wankan kamar yadda ta ga ya haďa mata ruwan.
Sosai taji dadin ruwan da ya haďa mata hakan ya sanya ta jin daďin jikinta sosai.
Ko da ta fito ma har ya ajiye mata kayan da zata sanya ajikinta domin ta huta dan time ďin da suka ķaraso dare bai yi ba anan ďin.
Bayan ta shirya ďin ma wani kalar yunwa Ke nuķurķusan cikinta, ganin baya ďakin ne ya sanyata samun waje ta zauna ba tare da ta damu da inda yaje ďin ba.
Cikin minutes ashirin ya ķaraso cikin ďakin hannunsa riķe da wani wood tray mai kyau, ķarasowa yayi har kan gadon da take zaune ya ajiye mata pepe soup ďin catfish tare da wani salty bread sannan ya juya ya nufi toilet ďin ďakin.
><><><><><>><><><><>
Tun bayan tafiyarsu Aliyu Neneh ta dage da addu’oi wanda sai da ķyar ta sama wa kanta salama shi ma sai da Jiddah ya tsawatar mata.
Tun a lokacin da ta san waya’nda suka yi mummunar aikin ga Liyanar ta saka ranar family meeting a platform ďinsu na family.
><><>><•••••••••••><><>><>
Mama Fatuh kam tun bayan barinsu Nigeria, Sam bata dawo dai-dai jikinta ba, dan ita kawai Liyana take hangowa acikin idanunta, ta na mamakin kalar kishin da take ma Ikimat ďin yadda a koda yaushe yake rinjayar soyayyar da take ma ķanwartata.
Ita da Rufaidaht are friends for almost 30years, tare suka yi yarinta, then Nabil Babban ďa namiji ne a kaff familynsu.
Ita tun da ta b’ude idanunta take tsanin son Nabil, sai ta wa yi gari ta ga ķanwarta ta aure shi, ķanwar ma ýar stepmom ďinta.
Wannan shi ne dalilin tsanar dake tsakanin ta da ķanwarta Wanda bayan Rufaidaht babu Wanda ya san da zancen nan, da ma yadda suka tara kuďi har dubu ďaya a lokacin suka kai ma principal ďinsu Ikimat ya yi raping ďinta, da yadda suka yi ta wura wuta a tsakanin Ikimat da Nabil ďin yake wulaķanta ta.
Ita Sam tun da ta ji Neneh ta ce akwai family meeting next week hankalinta ya kasa kwantawa, ta san Neneh idan ta yi find out komai zai faru ne, gashi Mama Lantana ba ta nan, ita kuma Mama Maimu ba mai surutu bace a wajen taron dangi.
Tsaff ta san halin Jiddah idan ya yanke hukunci kuma wallahi nata ya ķare ne kawai.
D’umin da taji a kumatunta ya sanyata kallon Yusrah da take danna waya a kusa da ita amma ta bata baya.
Wani kalar ajiyar zuciya ta sauke sannan ta gyara kwanciyyarta ta na mai roķon gafara a cikin zuciyarta, domin har ga Allah she’s REGRETTING for all her evil deeds.
••••••••••••••••••••••
Hajiya Rufy kuwa ko ina ya mata zafi ga rashin haihuwa ga kuma wani ďan iskan rashin girls ďinta da yake damunta, ga rashin samun kulawar Nabil yadda ya dace.
Yau ma kamar kullum bayan sun gama lunch mukullin motarta ta ďauka ko kallon Nabil da Ikimat dake falon ba tayi ba ta yi ficewarta a falon.
Parking space ta nufa tare da ďaukan motar da Nabil ya bar mata ta fice daga harabar gidan.
Bata zarce ko ina ba sai Dan dishe layin gidan boka barbushe, ko da ta isa gidan a kulle yake babu kowa sai ķofar shagonsa dake a b’ude babu ko labule, yara na wasan ķasa a cikinsa.
Da ďan alamun mamaki a tattare da ita ta ķaraso cikin shagon tare da kallon leader ďin wasan da ta ďan fisu wayo tare da faďin “Ya’r Baby mai ya faru da malam ďin na gan ku a shagonsa kuna wasa haka?.” Rufaidaht ta yi maganar tare da ďan duķawa.
D’ago kanta yarinyar dake sanye da wani fading ankara ta yi fuskarta duk ķasa, sannan a hankali cikin muryar yarinta ta ce “Ai Babanmu ya koma niķa a injin ďin mai wando na bayan layi.” Ta yi maganar tare da amsan gwagwanin maltina a hannun ķanwarta ta shiga yanka sa domin hada kasko a wasan nasu.
Sai da ta ďan yi shock na wasu daķiķu sannnan a hankali ta ce “ Toh Baby ko za ki iya kai ni wajen nasa?.” Ta faďa kamar za ta yi kuka.
Tashi yarinyar ta yi tare da kakkab’e hannunta a kan rigarta tare da kallon ķaramar ķanwarta tare da faďin “Ke Sajida kafin na dawo ki gama tuķa tuwon sannan ki ďebo dusa a wajen Iya ki fara haďa miyar kafin su Umma su dawo su tashi mu daga wasan.” Ta na faďin haka ta fara tafiya Rufy na biye da ita.
Tafiyar minti biyar ne ya kawo su wajen Malam barbushe, da Ke sanye da wani ķaton riga kalar na Sudanese, jikinsa da fuskarsa duk gari ya b’ata shi.
“Yawwa ga wajen Baban can.” Yarinyar ta faďa tare da nunawa Rufaidaht wani langa-langa, sannan ta juya ta koma inda ta fito.
A hankali ta ķarasa har wajen da yarinyar ta nuna mata ya na tsaye ya na ķoķarin tada injin ďin, ta shigo wajen da duk ķurar garin tuwo ya babbaďe ko ina.
“Dan ubanki yadda kika shigo ki koma jiķar iblis.” Ya yi maganar idanunsa a rufe.
Tsayawa ta yi baki a sake sannan ta ķara takowa har zuwa wajen da yake tare da faďin “ Wallahi ko mai kake so zan baka, kayi min aiki a kan Ikimat da yaranta, Dan Allah.” Rufy ta ķarashe maganar hawaye na zuba a idanunta.
“Shegiya Rufaidaht, toh dan Ubanki ai a sanadin ki da Fatuh na shiga wannan tsinanne niķan, kuna barin wajena Aljanu suka kwashe komai suma ya’n kutumar uba.” Ya yi maganar ya na muzurai.
“Dan Allah yanzu ya zanyi Malam, komai fa idan nayi haushi yake basa.” Ta yi maganar ķwalla na fita a idanunsa.
Malam Barbushe kam Sam zuciyarsa a hasale take, hakan ya sanya shi ďaukan wani niķaķķen buhun garin tuwo ya zazzage ma ta shi tun daga farkon kanta har ķasanta.
“Jiķar Iblis, ki tuba kafin uwarmijin ki ta gama gano ki dan komai na gani yanzu haka ta gama bincikenta a kanki, Abu ďaya da zaki yi yanzu karki saki ki haďa ido da kowa har ki ķarasa gida, kin ga na taimake ki yanzu, kema ki zo mu taimaki juna da daddare, fice ki bani waje dangin Iblis.”
Godiya ta masa sannan ta Kama hanyar zuwa wajen shagonsa da tayi parking ďin motarta.
Ba ta ko kalli yaran dake bin ta da idanu ba ta wuce ta shige motar na ta.
•••••••••••••••••••••••••••••••••
Aliyu kam ko da ya fito daga banďaki bai tanka mata ba shi ma ya sanya kayansa masu ďan laushi Mara sa nauyi tare da zamansa a study corner ďin dakin yana kallon company ďinsa.
Liyana kam a inda take zaune bacci mai daďi ya yi a won gaba da ita.
Sai da magrib ta tashi, direct toilet ta shiga ta yi alwala sannan ta fara tayar da sallah ba tare da ta damu da ta jirasa ya ja su sallar ba.
Ta na idarwa ya shigo cikin ďakin da wasu trolly a hannunsa, Sannan ya shigo a hankali ya ajiye su tare da fara buďesu.
Wasu tsala tsalan kayane a ciki both abayas and palazzo’s, masu kyau da tsada .
Kamar ta mare shi haka ta ďinga ji sannan kuma a hankali murya ķasa ķasa ta yi masa sannu da zuwa tare da cire himar din jikinta.
Wani palazzo ne black color sai wani dogon faux fur jacket dogo Wanda zai kai mata har gwiwa skyblue color, sai wani black heels da wani black jersey veil da ya ajiye su a waje ďaya.
Sai da ya ďan saci kallonta sannan ya ce “Change in to this.” Ya yi maganar tare da zama a ďakin domin already shi ri ga da ya yi sallah.
Ba ta ce komai ba ta fara cire kayan jikinta, saurin Kauda idanunsa ya yi daga kallonta ya na ķoķarin kwantar da hankalin sa tare da fara danna wayarsa da babu abin da yake fahimta a ciki.
Ganin he can’t cuci kansa ne ya sanya shi saurin jawota jikinsa, they make love ❤️.
She enjoyed the moment sosai tare suka shiga toilet sannan suka shirya suka bar gidan hannunta sarķafe da na sa.
*ONE WEEK LATER*🗣️🙂↔️
Sosai taji daďin kasancewarta a ķasar china tare da Hydar dake nuna mata wani kalar soyayyar da ķaramin ķwaķwalwarta bai tab’a ba ta shi ba.
Yau ma kamar kullum ta na zaune tare da shi kanta a kan cinyarsa ya na ma ta massage .
Fashewa ta yi da kuka tare da ķara tab’a cikin nata a karo babu adadi sannan ta ce “ Wai Ya Alih da gaske ne triplet ne a jikina ko dai you’re pranking me.?” Ta yi maganar ta na mai ďago kanta ta na kallon Aliyun.
Wani murmushi ya saki tare da faďin “ Ke wai ba ki sani ba tun tuni?.” Ya yi maganar tare da shafa kyakkyawar fuskarta.
Ķara mirginawa ta yi ta kwanta sosai a jikinsa sannan ta ce “ni wallahi kawai hospital idan naje a ka ga suna lafiyarsu ko tsayawa amsan tankarda ba na yi nake komawa gida, yanzu ta ya zan haifesu wallahi an ce da zafi.” Ta ķarashe maganar tare da shafa gemunsa ta na kallon idanunsa.
“ na gani dai lokacin da za ki yi cikinsu ba ki yi shawara da ni ba ko.?” Ya tambayeta tare da Jan hancinta.
“oouch, Yaya Alih da zafi, Buh nima ai raping ďina ka yi ban sani ba.”
“Ba ki da hannun bugu na na ķyaleki ai.?”
“A lokacin you’re very very rude to me, i ve no choice than to let you in.”
“Ga in ďin kin gani ai.” Ya faďa tare da kama leb’enta ya na basa wani light kiss.
Ture shi ta yi saurin yi tare da janyo rigarta da ya ďan zamar ma ta da shi.
Wayarsa ce ta hau ring ta telegram, hakan ya sanya shi saurin ďagawa ganin Abbah ne Ke kiransa mahaifin Amir.
“Assalamu alaikum son.”
“Wassalamu alaikum, Abbah ina wuni.”
“Lafiya lau ya iyali.?”
“Lafiya lau muke Abbah.”
“Ma shaa Allah, daman is about Marwa, za ta zo China ne wai, za ta ķarasa P.H.D ďinta, soo ban yarda da zaman hostel ba kamar wancan lokacin shi ne na ce yanzu toh ta dawo gidanka ta zauna.” Abbah ya yi maganar ya na mai jiran amsan Aliyu.
Sai da ya furzar da iska daga bakinsa sannan ya ce “Toh shikenan Abbah, za ta iya zama a nan ďin tun da akwai ďakuna a gidan.”
“Okay Son yanzun ma ta na hanya, around 10 dinku na dare jirginsu zai sauka. “
“Okay Abbah sai sun sauka ďin zan je picking ďinta.”
“Okay Son I really appreciate, my regards to Fatimah.”
“Okay Abbah.”
Daga haka suka yi sallama ya katse wayar.
“Wallahi ba Marwa ba, ko Safa ce ba za ta zo min gidan aurena ba.” Liyana ta faďa tare da zamewa daga jikinsa.
Wani kalar iska ya furzar tare da mayar da kansa kan kujera tare da ķara janyosa jikinsa.
They make love ………………💕 🥰❤️🩹🫂
*THE REGRET*
*Pending Amarya.*☠️🥰
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION.*🥳😍
THE NOBLE WRITERS ✍🏻
Page 57😍💀
Not edited 🤧☠️
Daga haka suka yi sallama ya katse wayar.
“Wallahi ba Marwa ba, ko Safa ce ba za ta zo min gidan aurena ba.” Liyana ta faďa tare da zamewa daga jikinsa.
Wani kalar iska ya furzar tare da mayar da kansa kan kujera tare da ķara janyosa jikinsa.
They make love 💕 🥰❤️🩹🫂
Ķarfe goma na daren ranar a shirye take cikin wani maroon ďin abaya mai kyaun gaske, a yayin da shi kuma yake sanye da simple dress kafafunsa sanye da slippers masu taushi.
Hannunta cikin nasa suka kama hanyar su na zuwa airport ďin.
Tun daga nesa ya hangota cikin wasu fararen suits da suka ďan Kama jikinta, sai wani black heels da black scarf da ta tufke kan ta da shi da sunan dan kwali, hannunta riķe da trollynta yayin da idanunta Ke sanye da wani _Falcon chamelo sun shade_ da ya yi ma shigarta Wani kalar masofaffen kyau.
Kasa magana Hydar ďin ya yi, Sannan ya ďan Parker motar nesa kaďan da ita.
Har ya buďe ķofar ya fita daga cikin motar Liyana fuskarta a ďaure yake kamar ta mare shi, ita ma da ďan saurinta ta fito daga cikin motar sannan ta Kama hannun shi suka ķaraso har inda take tsaye.
Marwa jikinta na rawa ta nufo Aliyun da niyar rungumesa, har ta kawo jikinta kusa da na Aliyun Liyana ta sa hannun tare da hankaďata ta yi baya.
Ita sai a lokacin ma ta ga Liyanar a wajen ita ma hankaďe Liyanar ta yi wadda har ta yi baya za ta faďi Aliyu ya yi saurin taro ta, tare da mannata a jikinsa.
Har ya ďaga hannunsa zai mari Marwar, ko mai ya tuna ya yi saurin ajiye hannunsa tare da Kama hannun Liyanar zuwa cikin mota.
Ita ma Marwa jiki a sanyaye ta kama trollynta tare tare da bin bayan nasu.
Har aka ķaraso gidan babu Wanda ya yiwa wani magana.
A hankali ya yi parking motar tare da saukowa, sannan gabaďayansu suka sauko ita dai Liyana hannunta na cikin nasa.
Sai da suka ķaraso cikin falon sannan a hankali ya kai dubansa i zuwa ga Marwa, tare da faďin “ you can stay downstairs for now, because upstairs matar gidan ta Riga da ta zauna a ciki.” Ya yi maganar tare da ķoķarin zama a kan ďaya daga cikin kujerun falon.
Marwa ji ta yi kamar ta fashe da kuka idan ya yi maganar Liya a kusa da ita, cikin wani kalar murya ta ce “ Then mai zai hana na zauna a ďakin ka you I’m scared, please Papi.” Ta yi maganar tare da ďan turo bakinta.
Ko kallonta Liyana ba ta yi ba ta wuce kitchen tare da ďauko wani ragowan fruit salad ta ķaraso tare da zama a kusa da shi ta fara sha.
Still Marwa na tsaye a wajen ba ta matsa ta tafi ďakin da Hydar ďin
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 26 Chapter of 31