Abbhin da ya matso dabb da ita.
''Are you out of your mind?, ta ya kike tunanin zan barki acikin wannan gidan a kuma halin da kike ciki, anya ba ki fara zarewa ba?.''
Cikin murya mai sanyi ta ce ''Abbhina ni ina son mijina, ba zan iya barinsa ba, and I know what I'm doing, Abbhi just go and seek Ammi's forgiveness, na san duk abin da ta fuskanta acikin gidanka, akwai wani da ga danginta da suka zo suka ɗauketa?, ka tafi kawai na girbi abin da ka shuka, my hope and prayers shi ne punishment ɗin ya tsaya a kaina kar ya taɓa min Ily, just goo and pray for me.''
Ta ƙarasa maganar tare da tashi tsaye.
Murya a sanyaye Abbhi ya ce ''Daughter please.''
''Abbhina not now, yaushe muka fara arguing?, just goo okay, I'll be fine, ai wuya ba ta kisa.''
Jiki a sanyaye Abbhin ya fice daga gidan tare da tayar da motarsa ya bar unguwar idanunsa na zubar da wasu hawaye masu zafin gaske.
Ita ma tun fitar Abbhinata take wani kalar kuka take mai tsuma zuciyar mai sauraro.
Wani kalar bulalan da aka zula ma ta ne ya dawo da ita daga nisan kiwon muzuran kukan da take.
''Shhhhhhhh.'' ya faɗa haɗe da yi mata alaman da tayi ma sa shiru, haɗiye kuka ta yi tare da ziraro da wasu kalar hawaye masu zafin gaske.
A hankali ya ajiye bulalar dake hannunsa a ƙasa tare da ɗaga wayarsa dake ring da sunan Amir ke ta yawo akan screen ɗin.
''Assalamu alaikum Man.'' Amir ya faɗa ta ɗayan ɓangaren.
''Wassalamu alaykum Bud buddy.'' Hydar ya amsa ma sa.
''Man flight ɗinka is tomorrow in shaa Allah, sai ka fara shirye-shirye, amma sai ka je Lagos first thing in the morning, because babu jirgin direct daga kano har yanzu.''
Wani kalar tsaki Hydar ya ja tare da faɗin ''Okay Buddy, buh you told me, kayi min suggest na sunan Ac ɗin nan, i want anything to be intact before morning.''
Wani kalar dariya ya yi tare da faɗin ''Yeah..... Yeah we are still on it ai, karka ji komai kawai, yanzu ma ina hanyar zuwa Barakat ne zan biyo ta gidanku, how's Amar.....''
Amir bai ƙarasa ba ta yi ƙit ya kashe wayar.
Wani banzan kallo ya dalla ma ta fusakarta har a sannan ba ta daina hawaye ba.
A hankali ta fara motsa baki kamar mai shirin magana, bai barta ta faɗi abin da ke ranta ba ya ce ''Za ki tashi ki wuce ciki ko saina bubbuge miki baki?."
A hankali ta tashi jikinta ba lakka, ta na mai jan ƙafafunta da suka ma ta tsami.
Direct ɗakinta ta nufa ta na mai shiga toilet haɗe da haɗa ruwa mai zafi a jacuzzi.
Ta fi kusan 30 mins a ciki sannan ta fito daga banɗakin, goge jikinta ta soma yi tare da shafa mai, muryar Abbhi na mata ringing bell a kunne.
Wani kukan ta fashe da shi, tare da ƙarasa shiryawarta.
***______****
Bayan Abbhin ma ya koma gida bai zame ko ina ba sai ɗakin Ammi dake yiwa Ilham kitso, da hawaye a fuskar shi, ya ƙaraso cikin ɗakin, ganin hakan ya sa Ilham fita daga cikin ɗakin, kansa ya ɗaura akan cinyar Ammi haɗe da fashewa da wani kalar mahaukacin kuka.
''Subhanallahi, Abbhisu what's wrong?."
Atake wani kalar zazzaɓi ya kama sa hakan ya sa shi fara kakkarwa atake, paracetamol ta na sa tare da lulluɓe shi, wanda hakan ya sanya shi bacci a take.
Cikin shigarta na normal abaya mara kwalliya ta fito ƙafarta sanye da slippers, kanta sanye yake da normal hula.
Dubanta ta kai tsakiyar falon da yake zaune cikin wani jeens trouser mai kyau da T- shirt white color, sai wani soft slippers dake sanye da ƙafarsa, hannunsa riƙe da mug ɗin coffee.
Ajiye mug ɗin ya yi tare da kallonta tare da faɗin ''Muje.''
Duk da yunwar da take ji hakan bai hana ta binsa ba, backyard ya nuna ma ta, hakan ya sa ta ɗaukan kayan aikinta ta fara gyara flowers ɗin gidan haɗe da musu ban ruwa.
Horn aka danna a ƙofar gidan hakan ya sa shi kallonta tare da faɗin ''Heys, je ki buɗe ƙofar nan, and be fast don't keep him waiting.''
Da sauri ta nufi hanyar gate ɗin da buɗesa ya zame ma ta jiki, tare da buɗe shi da ƙyar.
Da gudu Amir ya shigo da motarsa ƙirar BMW cikin compound ɗin gidan tare da parking ɗin sa a kusa da water fall ɗin gidan.
Saukowa ya yi cikin yadinsa na white color tare da ƙarasowa wajen da yake tsaye, rungume junansu suka yi tare da kuma yin musabaha duk a lokaci ɗaya.
Kallon Liyana ya yi tare da faɗin ''Uwargida agidan Hydar." Murmusawa ta yi a hankali tare da faɗin '' Ina wuni, Ya Amir.'' ''Lafiya lau, mai kike ba wa abokina ya yi wannan ƙiba haka kamar wani bons.''
Kafin ta bayar da amsar Hydar ya caɓe tare da faɗin ''Ita wannan ɗin, sai aka gaya maka wife material ce?, ke get us something liquid dallah kika tisa mu agaba kamar sa'annin ki.''
Wani ƙwalla ne ya taho ma ta ta yi sauri ta share tare da wucewa cikin building ɗin.
Cikin wani resin tray, ta zuba musu coke haɗe da Hollandia, sai kuma wani chips ɗin leda da ta zazzage acikin bowl.
A hankali ta fito tare da nufar cikin wani ɗan rumfar shakatawa dake cikin gidan ta na mai ajiye musu shi akan table ɗin da yake a wajen.
''You see barb, ka ga abin da nake ma ka complaining kenan, yanzu da ta kawo wannan abun da mai za'a sha, kee where is the glass cup?."
Cikin sassanyar muryarta ta ce ''Ya na ciki kitchen.''
''Wuce ki ɗauko, before I hose you slap.''
Cikin tattausar murya Amir ya ce ''Hydar calm down mana.''
''Amir don't tell me to calm down, ba ta iya girki ba, ba ta iya magana ba, ba ta san wannan kayan na cikin gidane ko na fita yawo ba, babu abin da ta iya sai rawa a social media, who does that, a haka kake cemin na koyi sonta?, babu wannan qualities ɗin mace ta gari a tattare da ita, Amir ba'a tauye ni ba a tunanin ka?." Ya iddashe maganar a zafafe tare da tashi tsaye.
Tun da ya fara maganar hawaye ke zuba a idanunta, kanta na ƙasa ta na wasa da hannunta.
Ajiyar zuciya Amir ya sauke tare da faɗin ''Ka ga ta fifita ka akan family ɗinta for the sake of the love that she had for you, ta ci wannan alfarmar mana Man.''
''I didn't ask her to sercrifice them to me.'' ya yi maganar ya na ɗaura hannayensa kan kujerar wurin.
Kallonta Amir ya yi tare da faɗin ''Shige ciki, zan neme ki Okay.''
Cikin muryar kuka ta ce ''Na gode Ya Amir.'' da ga haka ta fara ƙoƙarin komawa gidan.
''Malama wajen aikin ki za ki koma." Ya faɗa a gadarance, nodding kanta kawai ta yi tare da wucewa wajen favorite flowers ɗinta, wato tulip flowers.
Wani kalar tsaki Hydar ya ja tare da ƙoƙarin barin wajen, da sauri Amir ya dawo da shi ba ya.
''Wallahi Amir idan ba ka sake ni ba zan mare ka a wajen nan........"
*THE REGRET*
PENDING AMARYA CE ✍️
JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION
The Noble Writers team.
**Pending Amarya 42**
What goes around comes around ⏩ ⏮️ ⏩
Try to be a good father to your children not a cowed 🤍 🫧 🤧
Not edited 🌟💔🥹
Cikin muryar kuka ta ce ''Na gode Ya Amir.'' da ga haka ta fara ƙoƙarin komawa gidan.
''Malama wajen aikin ki za ki koma." Ya faɗa a gadarance, nodding kanta kawai ta yi tare da wucewa wajen favorite flowers ɗinta, wato tulip flowers.
Wani kalar tsaki Hydar ya ja tare da ƙoƙarin barin wajen, da sauri Amir ya dawo da shi ba ya.
''Wallahi Amir idan ba ka sake ni ba zan mare ka a wajen nan........"
*******
Cikin muryar kuka ta ce ''Na gode Ya Amir.'' da ga haka ta fara ƙoƙarin komawa gidan.
''Malama wajen aikin ki za ki koma." Ya faɗa a gadarance, nodding kanta kawai ta yi tare da wucewa wajen favorite flowers ɗinta, wato tulip flowers.
Wani kalar tsaki Hydar ya ja tare da ƙoƙarin barin wajen, da sauri Amir ya dawo da shi ba ya.
''Wallahi Amir idan ba ka sake ni ba zan mare ka a wajen nan."
Murmusawa Amir ya yi tare da faɗin ''dake an gaya maka Liyana ce ni sai na tsaya ai ka mareni.''
Tsaki Hydar ya ja tare da zama akan kujerar wajen tare da faɗin ''Ina jinka ka faɗi abin da yake tafe da kai.''
Sai da ya ɗan nisa sannan ya ce ''Yanzu tsakanin ka da Allah ace Assultanah ake yiwa hakan za ka ji daɗi?, kwata -kwata wannan rashin girki dasu waye- waye, duk ba hujja ba ce, can't you teach her how to do it?, ko ba ka iya ba?."
''Amir kayi maganar da ta shafeka ba na son third person acikin alaƙar dake tsakanina da mata ta.''
Wani dariya Amir ya sheƙe da shi tare da faɗin ''Awwww habaa...... Su third person manya, da kan ka za ka zo ka same ni wallahi Aliyyu, zo ka raka ni please.'' Amir ya iddashe maganar tare da ɗaukar key ɗin motarsa daga kan table ɗin wajen.
Tsaki Hydar ya ja sannan ya ce ''Ba ka faɗa min sunan da zan saka ba kuma a ACn.''
Sai da Amir ya duba agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa sannan ya ce ''Idan ka raka ni sai na faɗa maka a mota.'' daga haka ya fice daga cikin rumfar domin shiga cikin motarsa.
Wani ɗan gajeren tsaki Hydar ɗin ya ja tare da binsa cikin motar.
Ganin sun shige cikin motar ne ya sanyata saurin buɗe gate ɗin gidan haɗe da yiwa Amir waving ɗin hannu alamun sai anjima.
Da sauri ta rufe gate ɗin tare da shigewa cikin living room ɗin, direct wajen dinning ta nufa tare da buɗe warmers ɗin abincin, ta ga wayam babu komi, fashewa ta yi da kuka tare da ɗauko indomie ɗanya ta soma ci ta na korawa da hollandia.
Sai da ta ƙoshi sannan ta yi sallar azahar tare da la'asar, sannan ta hau gyaran gidan da babu abin da ya same sa.
*********
Bayan ya tashi daga baccin ta shigo cikin shigarta na koda yaushe wato classic Egyptian abaya, wanda ya gaji da haɗuwa.
Ƙarasa shigowa ta yi ta ganshi a kwance, kamar yadda ta bar shi bayan ta ɗan watsa masa ruwa, a hankali ta ƙaraso wajen da yake tare da fara kiciniyar ɗago shi daga kwancen da yake, dake Abbhin ginannan jiki garesa hakan ya sa ta zubewa ajikinsa tare da ƙurawa kyakkyawar fuskarsa idanunta masu bala'in tafiya da guntun imaninsa.
A hankali ya fara sauke idanunsa ya sauke su akan fuskar kyakkyawar black beauty ɗin matarsa, ƙarasa buɗe shanyayyun idanunsa ya yi tareda sauke su akanta ganin gaba ɗayanta akan faffaɗan ƙirjinsa.
''Iki.'' ya furta cikin wata kaliyar murya wadda ta daɗe ba ta jisa da ita ba.
A hankali ta tashi a jikinsa tare da zama kusa da kansa ta na mai ɗora kansa akan cinyarta yadda za ta kalli fuskar na sa sosai.
Ajiyar zuciya ta sauke tare da faɗin ''Naam Yaya, mai ke damun ka?."
Fashewa ya sake yi da kuka kamar wani yaro tare da faɗin ''Iki nah Ina yi DANA SANIN duk wani abin da ya faru a shekarun baya, please and please, I'm Soo soo sorry, na amshe ki da hannu bibbiyu ki zame min mata, ki haifa min yara maza, su cika gidan nan, wallah ina matuƙar son ki tun a baya, is just that you're not how I expected, shi ne ya dagula al'amurran, Ni kuma na san ke nutsatsiyya ce, buh you see that lady we called Rufaidhat is a devil, she ruin everything, wallahi ita ta ɗinga poison zuciyata na yi ta wulaƙanta ki, dan Allah ki yafe min, Our daughter is now facing the same trauma, violence wanda ya fi wanda na miki.''
Ya ƙarashe maganar ya na kamo kumatun ta daga kwancen da yake idanunsa na zubda ƙwalla.
Ita ma Ammin hawayen take sannan kuma cikin sassanyar muryarta ta ce ''Yaya, wallahi ni na yafe maka, buh you know karma, bai damu da ita ɗin ya'ta bace, Yaya i loose my virginity ba da son raina ba I'm ashamed to tell you people that I'm not a virgine and duba da yanayin zamanin mu banyi wayewa da zance zan yi taking wani action ba, kuma is our principal,shi ne yayi min, i cried kamar babu gobe, kuma har yau kukan nake ban daina ba, buh I later received a message that ya mutu, tun a ranar na yafe ma sa, kuma kai ma na yafe ma ka.''
Ta ƙarashe maganar ta na fashewa da kuka.
A zabure ya sauko daga kan lallausar katifar dake ɗakin tare da kneeling da ƙafafuwansa haɗe da faɗin ''Na zubar miki da ciki har sau bakwai, na hana ki bacci dare rana kullum cikin takura miki, na hana ki ƙarasa makarantar ki wanda har yau a grade6 (jss3) kika tsaya a school, na saka kowa ya tsane ki a dangin mu, na sa ya'rki ta farko ta kasa sakin jiki dake, na kori dukkanin ƙawayen ki da suka zo gida na, na mai da ke mai gadi, mai bawa flowers ruwa, mai wankin mota, mai wankin kayana da na yaran, motsin kirki na hana ki acikin gidan nan, amma still Ikimat kika yafe min?." Ya ƙarashe maganar tare da nuna kansa, hawaye sosai a fuskarsa.
Sassanyar murmushi ta yi haɗe da faɗin ''Yaya kenan, forgive and forget menene ma duniyar, dududu yaushe ya rage a tasheta, let bygones be bygones, That's all, and focused on your way to achieve something big in life, ni ban riƙe ka da komai ba Allah ya yafe mana kawai, amma ni yanzu you're free.'' ta yi maganar haɗe da murmusawa ta na mai lanƙwasar da kanta gefe.
Da sauri ya tashi haɗe da rungumeta tsam jikinsa, ya na mai shi ma ta albarka tare da faɗin ''Zo ki bani twins yau ɗinnan.'' a take muryarta ta sauya cikin wani kalar murya ta ce ''Yaya ka manta ba nida mahaifa?."
Ajiyar zuciya suka sauke a lokaci ɗaya tare da ƙara shi ma ta albarka.
*******
Sai misalin ƙarfe goma Amir ya sauke shi abakin gidansa, tun ya na cikin motar Amir, yake jin wani kalar ciwo a wajajen ƙasan cikinsa, dakewa ya yi kawai, sannan ya matsawa Amir ɗin da ya juyo da shi gida, dan wai kaisa zai yi wajen wa ta girl ɗinsa, dan Amir ya na zuba life dai-dai gwargwado.
Wani kalar mahaukacin bugu ya ke yiwa ƙofar wanda atake, sai da ta zabura, daman already ta shirya cikin kayan baccinta waya'nda ba sa wani rufe ma ta jiki na arziƙi, da sauri ta zira slippers ɗinta tare da buɗe ƙofar gidan, a tsaye yake hannunsa dafe da cikinsa, ya ƙarasa shigowa cikin gidan.
Da idanu ta bi shi tare da ƙarasa kulle gate ɗin da pad lock, sannan ta bi bayansa a hankali, dan kar ta yi wani laifin.
Sauri ta yi ta shige gabansa tare da wani ɗan gudu, wani kalar ƙara ya saki ya na mai ƙara dafe cikinsa.
A take ta yi pause a wajen kamar wadda aka sawa remote, tare da waigowa ta na kallon yadda ya runtse idanunsa dake hasken falon ya na reflecting wajen da suke.
Ɗago jajayen idanunsa ya yi tare da ƙafeta da su ya na ma ta wani kalar kallo da bai taɓa ma ta irin da baa........
Love is blind 😌
*THE REGRET*
PENDING AMARYA CE ✍️
JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION
The Noble Writers team.
**Pending Amarya 43**
What goes around comes around ⏩ ⏮️ ⏩
Try to be a good father to your children not a cowed 🤍 🫧 🤧
Not edited 🌟💔🥹1
****
A take ta yi pause a wajen kamar wadda aka sawa remote, tare da waigowa ta na kallon yadda ya runtse idanunsa dake hasken falon ya na reflecting wajen da suke.
Ɗago jajayen idanunsa ya yi tare da ƙafeta da su ya na ma ta wani kalar kallo da bai taɓa ma ta ba.
Ganin hakan ya sa ta kuma arcewa aguje ba ta nufi ko ina ba sai cikin dakinta kuma a tsakiyar gadonta, har ta so saka key a ƙofar ta tuno da kashedin sa na rannan.
Lafewa ta yi akan gadonta tare da rufe idanunta wanda atake bacci mai daɗi ya kwasheta.
*****
Ko da ya shige ɗakinsa da ƙyar ya samu ya yi wanka, tare da nufar dispenser dake ɗakinsa, ya na mai tarar ruwan zafi acikin mug tare da buɗe fridge ɗin falonsa ya na mai matsa lemon a cikin ruwan, ji ya yi ma kamar ƙara masa abin da yake ji ake, dan wani kalar kakkarwa jikinsa yake ma sa, a hankali ya dubi wayarsa wanda agogon screen ɗin ya tabbatar ma sa da ƙarfe 11:30pm.
Kamar wani kalar magnet haka ya ji jikinsa na jan shi har ya ƙarasa cikin bedroom ɗinta.
A kwance take flat ba tare da ta lulluɓa da ko wani bargo ba, santala santalan cinyoyinta masu sheƙi da su ya fara cin karo da su, wani kalar ajiyar zuciya ya sauke sannan a hankali ya fara tattaɓa jikinta.
Cikin baccinta da ya yi nisa ta fara jin wani kalar baƙon yanayin da ya haifar ma ta da kasala, wanda da ƙyar ta iya buɗe idanunta.
Ganin wanda ke kwance ajikinta ne ya sanyata sakin wani kalar ihu tare da ƙoƙarin miƙewa ta tashi, amma sai dai kuma dukkannin jikinta akanta yake.
Ɗago jajayen idanunsa ya yi tare da sauke su a fararen idanunta da suka yi luhu- luhu, wani kalar damƙota ya yi wanda acikin mintuna da ba zasu wuce 30 ba ya yi raping ɗinta, wani kalar kuka take kamar za ta mutu.
Ko ta kanta bai bi ba ya wuce ɗakinsa tare da wucewa toilet, sai da ya yi wanka sannan ya iya sallarsa da ya saba tare da kwanciyarsa ya fara baccinsa hankali kwance.
*******
Sai da ta sha kukanta sannan ta ɗan miƙe da ƙyar tana jin zafin har tsakiyar kwanyarta, a hankali ta gasa jikinta tare da yin wanka ta kwanta.
Da asuba bayan ta idar da sallarta, fitowa ta yi ta na ɗan ɗingisawa tare da fara ayyukanta da ta saba, har ta gama gyaran gidan bai fito daga gym ɗin gidan ba, har ta shirya irish potatoes ɗin da ta soya a dining table, ta haura sama ta yi wanka haɗe da shiryawa cikin wani jeens palazzo trouser da long sleeve shirt white color, kamar yadda ta saba amma still bai shigo ba.
Zama ta yi tare da kunna tashar zee world ta na kallon film ɗinnan wato ''DECEPTION.'' dukkanin hankalinta ya na wajen Tvn, wani kalar ƙamshin turarensa da ta ji su suka fara ziyartar sannan daddaɗan muryarsa mai amo suka ƙara ziyartar kunnenta.
shirye yake tsaff cikin office suits black color with white color necktie, ƙafafunsa na sanye da takalma companyn Dior, idanunsa ɗauke da glasses na SAMA wears wanda suka matuƙar yi masa kyau, hannunsa riƙe yake da trolly ɗinsa ƙirar LV, cikin takunsa na ƙasaita har ya ƙaraso wurin da take.
A firgice ta dawo hayyacinta tare da faɗin ''Good morning.'' gyaɗa kansa kawai ya yi dan a rayuwarsa idan zai yi tafiya ba ya ƙuntatawa kowa, miƙa ma ta trolly ɗin hannunsa ya yi tare da faɗin ''Kin yi girki?." Cikin sassanyar muryarta ta ce ''Eh na yi."
A tsaitsaye ya ci chips ɗin tare da korawa da tea mai zafi, hannu ya sa a aljihunsa tare da zaro dalleliyar wayarta ya ajiye mata shi akan table ɗin, sosai fuskarsa ke fitar da wani kalar annuri.
Cikin muryarsa mai amo ya ce ''Take it back, and learn how to use it, ɗauko trollyn ki kai ni airport sai ki dawo, ki cigaba da karatun ki, and banda kawo min ƙawaye cikin gida, sannan ban umarce ki da zuwa ko wani gida ki zauna ba, Am I clear?."
Nodding kanta ta yi tare da faɗin ''Na gode, a dawo lafiya.''
Bai amsa ma ta ba ya yi hanyar ficewarsa daga living room ɗin, da mugun gudu ta nufi ɗakinta tare da saka wani kalar zumbulelen hijab har ƙasa black color.
Tun daga cikin motar ya ga wani kalar sirrin kyau dake tattare da ita acikin hijab ɗin, wani kalar murmushi ne ya suɓce ma sa tare da kauda kansa ya cigaba da waya da managers ɗin H&K VENTURE'S.
A hankali take tuƙa motar saboda kar ta yi ko wani slight mistake ta karɓi mari da sanyin safiyar nan.
Cikin mintuna da basu haura 30 ba suka iso airport ɗin, a parking space ta faka motar tare da sauka ta na mai buɗe ma sa bayan motar.
Kallonta ya yi tare da mayar da kansa gefe kana kuma ya fito cikin aura ɗinsa wanda yake ƙara kasheta, booth ta buɗe tare da ɗaukan trolly ɗin na sa ta na janyo shi a hankali, a wajen da aka tanada domin duba kayan matafiyyan.
Bata ƙara second ɗaya ba ta bar wajen ta na satar kallon kyakkyawar fuskar sa har ta bar wajen.
Da gudu ta bar airport ɗin zuciyarta na tattare da farinciki mara misaltuwa dan ko ba komai za ta ɗan sarara.
Wayarta ta ɗauko dan ta jima da kunnasa, kati ta siya a bank ɗinta tare da saka data dan wancan ya yi expire, ta na kunna datar saƙonni suka yi ta shigowa, har kusan mintuna talatin ba su daina shigowa ba.
Contact ɗinta ta shiga tare da dannawa Salimah kira, bayan ta ɗaga ta sanar ma ta ta na son ta zo sannan karta shanyata.
A hankali ta ƙarasa cikin gidan tare da cinye ragowan abincin ta na ƙara tariyo yadda ya kasance da ita a jiyan.
Wani kalar dariya ta saki kamar mahaukaciya tare da kallon wayarta dake kawo wuta, number Assultanah ne yake yawo akan screen ɗin wayar, hannu ta saka tare da ɗaukan wayar.
Ata can ɓangaren Assultanah ta ce ''Assalamu alaikum matar Yaya.''
Murmusawa ta yi tare da faɗin ''Wassalamu alaykum, autarsu Yaya, ya kike yasu Mami?."
''Wallahi kowa lafiya lau, daman na kira na faɗa miki tun da ba ki zo graduation ɗina ba, toh yau zan tafi service ina kan hanyata ma.''
Marairaice face ɗinta ta yi tare da faɗin ''Wayyo Sultanah kar ki yi fushi da ni, I'm Soo soo sorry, wani gari za ki?."
''Ibadan.'' ta ba ta amsa a taƙaice.
Adawo lafiya ta yi mata sannan ta katse wayar tare da shiryawa domin zuwa makaranta.
Shiryawa ta yi cikin shigarta na abaya, maroon color, wanda ya yi mata kyau sosai da sosai, sannan ta saka high heels ɗinta masu kyau white color, sai jaka shi ma white color dukkansu designers ne masu matuƙar kyau da tsada.
Key ɗin motarta ta ɗauko amma sai ta ga motar gaba ɗaya ya yi datti, hakan ya sa ta ɗaukan na shi key ɗin tare da wucewa school.
Sosai Lily ta yi missing ɗinta hakan ya sa suka ɗan yawata a school ɗin, arround 12 na rana suka nufi boutique ɗin Ammi ta siyi zafafan Hijjabai masu haɗe da niƙab, jalibab, hijab, khimar, Niƙab, har da chador sai da ta siya, sai da ta kashe almost 500k a hijabai sannan hankalinta ya kwanta, dan har safan hannu da na ƙafa ba ta barsu a baya ba.......
''Ya Ubangijina ka basu daman share."
Allah ya yiwa fans ɗina masu sharing arziki fiye da Dangote ✨😤🌟
Ma ra sa share Allah ya kawo kuɗi na siyi mota na tada muku ƙura 🤧🥱😂😂💔
*THE REGRET*
PENDING AMARYA CE ✍️
JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION
The Noble Writers team.
**Pending Amarya 44 & 45**
What goes around comes around ⏩ ⏮️ ⏩
Try to be a good father to your children not a cowed 🤍 🫧 🤧
Not edited 🌟💔🥹
****
Sosai Lily ta yi missing ɗinta hakan ya sa suka ɗan yawata a school ɗin, around 12 na rana suka nufi boutique ɗin Ammi ta siyi zafafan Hijjabai masu haɗe da niƙab, jalibab, hijab, khimar, Niƙab, har da chador sai da ta siya, sai da ta kashe almost 500k a hijabai sannan hankalinta ya kwanta, dan har safan hannu da na ƙafa ba ta barsu a baya ba.......
*******
Ko shiga office ɗin Ammin ba tayi ba ta shige mota suka dawo, amma sai dai ba ta zauna ba ta na ajiye Lily gidan Neneh ta wuce, shi ma a ƙofar gidan ta parker motar ta kira Salimah ta
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 31