Murmushi yayi sannan yace " Hmmmm Leem kenan! Ai sbd nasan hakane yasa nai Mata haka,kaga gobe KO hanyar da nabi ba zatayi gigin binta ba ya karasa mgn kice da feeling!!
"Hakane fah maza!! Ba raini, Cewar Saleem.
Yana ganin fitowarsu cema Saleem yai " ina xuwa"
Karasawa yai gaban yana binta da kallon raini,Snn yace "Hy small gul niba sa'anki bane,next time kisan irin wadanda xaki raina ma hnkli kin gane koh??
Ya fada yana malalacin mirmushi snn ya wuce
KO kollon inda yake batayiba,Shamcy ce kawai ke kallonsa yana yanda yake mgn kaman Mai ciwon baki.lol
Yana isa gurin Saleem cewa yai "muje guy"
Daria Saleem yai snn yace "Aleeyu zakin fama bakasaon raini"
Murmushi kawai yai snn suka nufi department dinsu...
** ** **
Wanka ta sake snn shamcy taci abinci itakam kasa ci tayi Shamcy tayi2 taki dole ta kyaleta,Snn suka fito da yake interval din one hour ne...
Suna tafe ne Shamcy ke cewa" kinga besty saida na rabaki da shiga shirgin D one kika ki ji,tau kinga aidai wnn abun dayai miki ba dadi"
Murmushin takaici tayi snn tace "besty kenan wlh bashi ya dauka kuma dole ya biya"
Da mamaki Shamcy ta kalleta snn tace" kina nufin ba xaki fita hanyarsa ba kenan!!?
"Sosai kuwa dole ne na Rama shidin me! Ai yanxu aka Fara game din..ta fada wit full confidence din xata Rama.
"Ok nidai komai ya faru ina gefe cos ke kika ja"
"Dama banaso ki shiga ciki ta bata ansa a takaice"
Tasan kafiya irin na Siddiqa,dafata tayi "kiyi hkr idan mgn ta bata miki Raine"
Daria ta bata amma sai ta danne' tace bafa laifi nace kinyi ba"
Darawa sakayi a tare dama hakan xaman yake da anyi fada za'a shirya SBD suna matukar kaunar juna.
A haka suka karasa hall!! _wannan kenan_
Haiydar kuwa suna isa bakin car dinshi ya cewa "D mission is done! Ni Zan wuce gd...
" Nima gida xan wuce fah " cewar Saleem.
"To muje kawai"
Bayan ya sauke Saleem direct gd ya wuce,yana isa ganin get yai a bude alaman yanxu wani ya shiga ba'a kulle ba,aiko yana shiga yaga motan Umar ce.
Karasawa yai parking space din dai2 fitowan mummy da dady daga back seat, Umar ya fto shima,gate man na musu sannu da xuwa
ftw yai yana zaro ido.!!
Yace "what bunch up surprise!! 'dady dama yau zaka dawo amma shine ba'a gayamin ba ya fada yana turo baki.
"Oh! Haiydar yaushe zaka girma Kai kam? Fadar Dadyn.
"Ba wani dady dama dai Kai d'in team din ya Umar kake"ya fada yana juya masa baya.
Yayin Umar yace"Kai km team din momy KO??
"Aa ai Momyn ma da alama ta yayeni tunda bata gayamin ba itama" ya fada yana kollon momy.
Murmushi tayi snn ta jawosa jikinta tana "cewa don't blind me my son!! Ni kaina bansan yau xai dawoba ,Sai daxun ne ya Kira yake cemin gasu xasu biyo jirgin 11::00 muxo mu daukeshi ya gayama Umar,kaga time din baka gd kuma banaso akatse maka kr2, amma ai baxan taba fita bayan my son ba ta fada tana Shafa sumarsa.
"Cewa yai nasan sai haka kam my mom yana Kara jigewa jikinta.
Daria dad yai kamin yace " Haiydar rigima nikam kana Abu kaman kaine auta kana mantawa da my zarah fah!!
Mom ce ta karbe da
cewa "Ai my dota shishshigi taima son da yanxu shine autan(da yake 9 year ya bata har an Fara kiransa auta) lolπ
Umar ne yace "My dad muje ka huta kada su cikaka da surutu daga dawowanka(ya wakilci gov, ne taron da Mr,president ya kirasu)
"Hakane fah son cewar dady!!
_Haka suka dunguma suka shiga ciki gwanin sha'awa, dama haka suke wasa da 'ya'yansu.Amma km hakan bai Hana su tsawatarmusu in hakan ta taso_ wannan kenan
πmeryerm Abdoolπ
[5/20, 3:20 PM] πMeryerm Abdoolπ: ππππ
ππππ *HADUWATA DAKE* ππ»ππππ
ππππ
( _Base on love story_ )
Story by:-
π *Meryerm Abdool* π
Edited by:-
*Maman Usseey* & *AAJ*
*page* 5-6
2 days later.........
Haydar ne tafe cikin car din'shi,Fuskarshi kunshe da annuri,Daka kallesa xaka fahimci yana cikin farinciki...
" Sannu a hankali yake driving,Yana biyar music din' da ke tashi cikin car din ,hade da daddadan kamshi dama *Haydar* akwai son kamshi....
A haka ya karasa cikin school d'in, yana danno hancin car d'insa,Attention din students ya koma Kansa.....Ihu kawai sukeyi suna fadin,D one hannu kawai yake daga musu
Dai2 faculty d'insu yai parking ya fito, Sanye yake da jeans black sai red top Mai ratsin black nd white,suman nan sai kyalli take alaman tasha gyara .
Hannunsa rike da tab d'insa yana dannawa.
Bayan car dinsa yaje ya zauna,Snn ya dauko phone dinsa ya danna digit din Saleem...tuh.tuh.. Saleem ya daga sannan yace"yane D one koka karaso ne.....??
Shuru yayi kamar ba waya yake kamin nan yace gani waje. (Sarkin jan Aji kenan).
" Ganinan xuwa cewar Saleem" gyara zaman eye glass nashi Yayi ya tsare gida sosai Almar bawasa.
" Fitowar Saleem daga nesa ya hangoshi, dayake duk wanda zai fito daga Cikin Hall zai hangosa, Karasowa yayi ya bashi hannu suka gaisa.
" Saleem yace ya naganka zaune guy ba karasowa zakayi bane..... ??
" Tabe baki yayi yana kallonsa,Nifa ba attending lecture naxoyi ba,cewar Haydar,(Dama sai yaga dama yake attending Lectures. Idan lecturer ya ganshi sau 2 a samister toko yanada sa'a sosai π
).
_Fita zamuyi Kenan.....?? Cewar Saleem_
" Nop yafada yana wani felling , Agric dept zamuje "
" Ohhhhhh!! Nifa na dauka
kabar xancen.......Cewar Saleem
Dago kai yayi ya kallesa yace what...!βZunubi kenan! ai idan kaga nabar wanan abu to ba *Haydar* Sunana ba.
" Leem kenan...!! Some time kana magana kaman bakasanni ya karisa fadar maganar Ya fada yana dirowa daga motarsa.
" Murmushi Saleem yayi yace" maxah!!!
Towai ma mexa'a Mata ne Don Allah...??
Dafa kafadarsa yayi yace ka biyoni kawai kasa kallo guy......
Daga kafada Saleem yai tare da cewa" to muje.... ko.
" A haka suka doshi Agric dept suna tafe cikin izza da tak'ama da an gansu sai a fice a basu guri (Ni kuwa nace kome xai yi wa silly *siddiqa* oho...! π€).
----------------------------------------
" Zaune suke cikin library wasu sunyi group suna fira, Yayinda wasu ke duba littafansu.
" A can na hango Siddiqa zaune kan seat book ne rike a hannunta tana dubawa,
" Atampa ce a jikinta koriya saidan hijab fari mai hannu,Powder kawai ta Shafa sai lip protector amma duk da haka tayi kyau sosai.
" Gefenta naga Shamcy ita kuma sai faman rubutu take bags dinsu na ajiye saman desk.......
" *Leeem da Haydar* ne suka Shigo cikin lab, din
Nan take sowaa!! Ta tashi sai ji kake Ana *D one* karasawa yai wani group na big boy, hannu ya basu suka gaisa.
" Jin Ana kiran D one ne yaja hankalin Shamcy tabo Siddiqa tayi tace ke fafa mutumen ki can......yazo wa kenan.....??
"Ta tamvayaa tare da dago kanta ta dubi inda Shamcy ke na mata Carap....idonsu ya hadu,murmushi yai Mata Wanda ta kasa gane ma'anarsa ba.
" Siririn tsaki taja sannan ta maida kanta ga book din' ta.bata kawo komai a'ranta ba da yake ya Saba shigowa..
" Wata yarinya ya tsinka can baya daga yanayin shigarta kasan ba natsuwa a tare da ita, da hannun ya yafito ta alaman tazo...aiko abin nema ya samo dama Meena ta Dade tana sonsa,badai dama ta tunkareshi ne.....
"Abin nema yasa mu jiki na rawa ta isa gurinsa gefe ya koma yabar leem gurin fans dinsun nan..
" Kallonta yayi tare da yatsine fuska awa yaga kashi sanann ya fito da bandir din en #1000 ya danka mata hannu na rawa ta ansa tana washe bakinta Mai Kama Dana jaba.......π
" Sannan ya fito da wata er karamar bottle daga Aljihunsa ya baiwa meenah abin ciki jane Zare ido nayi tare da cewa
(What...!π³. Blood da Sauri na Kama bakina kada yajiπya mareni.......Amma Ina ta mmk me xaiyi dashi?? Koda yake gani xanyi innasa hakuri) Lolπ
" Kallon meenah...! yayi yafara magana cikin voice dinshi Mai sanyi yace mata.
"Aiki zan baki kuma don't ever try to mistake me so nake at any cost ki zuba ma wancen yarinyar ya fada yana nuna Mata Siddiqa........ kallon gurin da ya nuna mata tayi sai tace dashi.
Wai *Siddiqa* kake nufi tamke fuska yayi sanan yace koma meye sunanta bandamu ba,kawai ki saka Mata shi yai kaman tayi staining, Idan aka samu kuskure to kinbar sch dinnan kenan....
Da sauri tace a'a bama za'a samu ba ranka shi Dade da hannun yai Mata Alaman ta wuce sannan ya koma gunsu Saleem.....
"Meenah kuwa dadi uku ne ya hadewa Mata ,na farko dama ta tsani siddiqa Coz of kyanta da kokarinta , na biyu ta samu kudinda bata taba rike wa ba a rywrta,na uku yau itace gata ga D one wai har yai magana da ita,wayyo dadi kasheta Anya xata iya bacci yau kuwa...π€
" Karasa tayi gurinsu Siddiqa tayi kaman wani Abu take nema a kusa dasu . *Siddiqa* wadda ita batama San da zuwanta ba Coz hankalinta na gurin text book dinda take karatu.
Sannu a hankali meenah..!ta bude bottle din ta zuba Mata daidai mazaunanta, Abinka da farin hijab nan take ya fito sosai kaman tayi staining.......
Da Dan sauri Meena tabar gun ta koma gurinta tana dariyar aranta.....cewa take yau zakici kunya matsiyaciya!!!
Bayan 2mn shamcy ta mike tana cewa wash...."na kare da kyar besty,tashi muje mu samu mu karya ko....??ta fada tana hada littatafan su tasa a bag.
" Mikewa Siddiqa itama tayi ta maida book dinta a bag sanan ta sagala tace "muje acici"
" Cewa tai ai da gaskia na, tunda ba irinki nake ba marar son cin abinci...
"To naji muje nidai kada kisa min kuka"
" Daria shamcy tayi sanan tace kinsan "shi yafi komai sauki ko awajenah....!"
" Ai nasan xaki aikane" Siddiqa ta fada suna tafia...
"Saida suka kawo tsakiyar lab din sannan Meena tai magaana da karfi tace *Siddiqa*meye haka a hijab dinki.....???
" Wayyo Allah!!!!πAiko Attention din kowa ya dawo kansu Subhanallah..! shine abinda shamcy ta fada cikin kaduwa.....Siddiqa kam daskarewa tai anan.
" _Kunya,Takaici,Bakinciki sune suka rufeta ta kasa motsawa_
Da murmushin mugunta ya karaso inda suke sanan yace"keko wace irin village ce......? Kinsan kina cikin wannan yanayin. Imagine baki masan yadda zaki kula da kanki ba.....??
" Any way ya kamata ki rinka kulawa SBD Tsaro..! Ya fada yana kashe Mata ido daya tare da scrolling yatsushi Alaman bye.....
_wayyo tsananin tausayin Siddiqa yasa Al-kalamina ya fadi_ π’π’
Frnd Ina Neman Addu'arku Ina mafa da muraπ€π€π€
Taku
πMeryerm Abdoolπ
[5/20, 6:22 PM] πMeryerm Abdoolπ: ππππ
ππππ *HADUWATA DAKE* ππ»ππππ
ππππ
( _Base on love story_ )
Written by:-
πMeryerm Abdoolπ
Edited by:-
Maman ussey and AAJ
*Page* 9&10
*A week later*
8:00am
Haiydar ne ya fito daga part dinshi,Da d'an sauri alama yanason ya isa sch in time, parking space ya karasa yana kokarin shiga car dinsa saiga Umar ya fito..
Tsayawa yai ya iso snn ya bashi hannu suka gaisa snn yace "Ina xuwa da sassafenan bros,murmushi yai snn yace
"Kasan bikin Anas ya karaso,To shine jiya da dare naje na Karbo IV,Sbd yacemin yau yaceso ya Kai musu shi da sassafe Sbd su Fara rabawa kaga cos lokaci ya kure (Anas childhood frnd ne na Umar km best frnd nashi)'
"Ohh!! Shaf na manta fah daka gayamin Ya Anas ya kusa shigewa daga ciki ya fada yana murmushi.
Darawa Ya Umar yai snn "Lil kenan ai nima na kusa ka kwantar da hnklnka...
"Laaaa! Yaya nifa ba haka nake nufi ba" Haiydar ya fada yana shafo Kansa.Snn yace Yaya muka card din??
Zaro masa daya yai daga cikin envelope din,yana cewa "Haba Lil,bro nafa San ma'anar kowane motsi naka"snn ya mika mishi..
Shiru yai masa sbd yasan gsky ya fada yana Mai duba card din.
Yamutsa fuska yai ganin sunan matar da Anas zai Aura er Sarkin kabi ce,Snn yace shi km ya Anas duk matan bk ya rasa wacce xai Aura sai a Argungu..
Kallonsa Umar yai kafin yace " To meye laifin matan Arg??
"Basu waye" ya bashi ansa a takaice
Hmmm Lil kenan nidai nasan iya sanina daga bk sai Argungu a komai ma wani sa'inma sun fisu wasu abubuwa,bayan haka aishi Ana's din cousin dinsa ce zai Aura shima dan can dinne on d other side,(Dan kanwar Sarki ne Ana's).
Katseshi yai ta hanyar cewa "Sorry my bros ai wasa kawai nakeyi,ni Zan wuce" ya fada yana Mai juyawa gun motarsa..
"Ok' Lil,Allah ya bada sa'an test" cewar Umar
"Ameen bro, bye " ya fada yana tada car din snn ya fara driving..
Kai!! "Haiydar rigima,Umar ya fada bayan ya shiga tashi motar shima
_wannan kenan_
°°°°°°°°°°°β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’°°°°°°°°°°°°°β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’
Saida ya biya ya dauki Saleem,Snn suka shiga Sch din.
8:30am
Zaune suke cikin Hall wasu na diba handout dinsu,Haiyar kuwa Tab dinsa ce hannunsa yana dannawa as usual(kome yake dannawa oho!)
Saleem na gefensa rike da handout dinsa yana Dan dubawa,juyowa yai yana cema Haiydar "D one mutuniyarka fa tun ranar bamu Kara ganinta ba"
Kallonsa yai kafin yace "nidin na wasa ne aka gaya maka ai tuni na batar da ita kila tabar sch din SBD kunya ya fada cikin nuna isa.
"Kafi haka D one "fatar Saleem.
9:30
Suna fitowa daga test din cema Saleem yayi "Leem muje mudansha coke mana"
"Ohh! Am pasting D one,je kawai Zan jiraka a mota.
"Ok" ya fada yana Mai tfy.
Yana isa cafe bayan ya zauna yai odan coke din,Tab dinsa yaci gaba da dannawa duka attention dinda na gurinta,Har waiter ya kawomasa coke din tare da balle masa murfin ya wuce.
Duk hnklnsa nakan tab dinsa,wasu na kusa da teburinsa suke rigima.tashi yai yaje yana isa yai musu tsawa tuni suka nutsu.
Bayan tashinsa Siddiqa na gani ta taho sadaf2 ta jefa wani karamin tablet cikin coke din ta maida murfin kana ta wuce da sauri ta koma gefe.
Yana dawowa coke dinsa ya dauka yasha snn yaci gaba da Danna tab din..
2mnt later.......
Yaji cikinsa ya wani juya mishi,Aa aiko baiyi aune ba ji kawai ya zawo yazo mishi shaaa!!
"What!! shine abinda ya fada yana zare Ido.
Aiko nan take guri ya game da mugun wari,kowa sai Dade hanci yakeyi.
Ga guda sun Fara kawo ziyara, tab din jam!!
Waiter! Waiter!! Ya Fara kiransa aiko da gudu yazo, Me kuka samin a coke?? Ya tmbyshi cikin tsawa..
"Yallabai ba komai ai ai aima a gabanka na bude ya fada murya na rawa!!
Get out in my sign!!
Ya fada da karfi cikin bacin rai,Aiko mutanen gurin sai tottoshe hanci suke suna daria ciki2.
Tashi yai rai bace duk kunya ta rufeshi,zai fita.
A bakin kofa ya ganta tsaye gefensa,tana sanye da Arabian gown yellow,tayi rolling da red din gyale,hannuwanta rungume a kirjinta tana jifansa da murmushi mugunta..
Kallo daya yai Mata ya kauda kansa ya fita da Dan Sauri..
(Yau kam ba mgn tafian takama su Haiydar na fada, Harara ta yai nai saurin Kama bakina ina kunshe dari'ar da taxomin kada nasha maxga) lol
Duk inda yabi sai an toshe hanci snn suna daria ciki2,Ba daman ayi yaji SBD suna tsaron zakin famah.
Ya isa motar wari ya tada Saleem da bacci ya fara dibansa, Cewa yai "D one warin meye haka KO kashi ka tako a takalmanka ??
"Shut up!! Ya fada cikin tsawa,dole Saleem ya Kama bakinsa yai shiru..
Sunkuyarda kansa yai hawaye na fita a idonsa,Rabonsa da hawaye harya manta,Amma yau gashi yanayi zuciyarsa kaman ta fito waje SBD bakin cki...
Dai2 time din Siddiqa ta iso bakin motarsa...
" Hmm idan zaka aikata Abu ka ringa tuna cewa,Wane irin ramuwa za'a maka??KO a naka tunanin ka dauka xan barka ne?
"Hmm kayi kuskure Haiydar........
"Keee! Dakata!
Ya fada da karfi har saida ta razama.
"Kinyi kuskuren zabena a matsayin abokin fadanki km wlh tallahi! Sai kinyi Danasanin *HADUWATA DAKE* A rayuwarki.
Ya fada wit full assurance Din zai Rama.
Murmushi tayi "Snn tace to yanxu Nina barka lfy a karasa gd ya wanke jiki KO...
Ta fada tana wucewa fuskanta kunshe da farinciki..
Hannunsa ya jinke ya nushi sitiyari da karfi xuciyar na tafarfasa.
Saleem da imanin yai mishi yawa km ya gane dalilin warin sai lokacin ya bude baki xaiyi mgn" uhmm D one dama.....
"Get out in my car !! Ya fada bai barshi ya fadi mezaice ba.
Aiko da sauri ya fita ganin yanayin fuskarsa ba rahama...
Da karfi ya figi motar ya bade Saleem da kura!!
_ni km nace Allah ya kiyaye gadanga kusar yaki_
Daga
Alkalaminππ
Er mutan Argungu
π ~meryerm Abdool~ π
[5/20, 6:22 PM] πMeryerm Abdoolπ: ππππ
ππππ *HADUWATA DAKE* ππ»ππππ
ππππ
( _Base on love story_ )
Written by :-
πmeryerm Abdoolπ
Edited by :-
*Maman ussey* and *AAJ*
*Page* 11&12
Tana barin gurinsu Haiydar direct hostel ta wuce ta isko Shamcy ta gama shiryawa,Argungu zasu wuce SBD bikin yayyinta da za'ayi satinnan.
Tana isa Shamcy tace "Besty naga fuskarki tab da farinciki duk daukin zuwa Arg ne?"
Hmmm! "Besty kenan kedai zauna kisha labari da dumi2nsa"Ta fada tana zaunawa kan bed din murmushi dauke a fuskarta.
Zama Shamcy itama tayi tana cewa "Bani nasha tawa kin sanni da son latest"
Tsaf ta labarta mata yadda sukayi da Haiydar,zaro ido Shamcy tayi mamaki da tsoro suka bayyana a fuskarta......
Kana tace "gaskia besty ban taba tsammanin zakiyima D one wannan danyen aikin ba" ta fada tana kallonta.
Darawa tayi snn tace "nimafa na tsorata da yanayin da naga fuskarsa yau,Amma na dake,hadda yimin barazana wai sainayi danasanin zabensa abokin fada,Kiji fa kaman Nina zabesa"
"Hmmm Besty nikam bantaba ganin Mai taurin Kai da rashin tsoro kamanki ba,nikam Ina miki tsoron haduwarku ta gaba" Shamcy ta fada cikin nuna rashin jn dadin abinda tayi masa.
"Common besty ba abinda zaiyi iya,idan KO yayi yasan tabbas xan Rama ne don fa bazan taba kyaleshi ba yayi galaba Akai Inshaa Allah"cewar Siddiqa.
Snn ta "Kara cewa ni ki tashi mu tafi tyme is going tun dazu Aunty Ramlah ketamin waya wai sai yaushe xamu shigo ne,Kin Santa da zumudi"..
"Allah dai ya kyauta kawai zance amma jikina yayi sanyi wlh"cewar Shamcy
"Ohhhhh! Besty matsala dake kenan tsoro wlh ki rage KO ya wahalda ke"ta fada tana tabe vaki snn ta mike ta rataya bag dinta,itama Shamcy mikewa tayi ta sagala bag dinta.
"Tana cewa ni km dadina saurin daukar zafi,yanxu dai ya wuce muje KO" ta fada tana nuna hanya.
Murmushi Siddiqa tayi "haba kokefa besty ayi mutum sai tsoro kaman mage"
Darawa sukayi a tare snn suka fita suka rufo kofarsa bakinsu dauke da addu'ar barin gida "bismillahi tawakkaltu illalahi walah haula walah kuwwati illah billah"
Snn suka sauko daga stairs din suna tafe suna Dan taba hira har suka fice da hostel din'.....
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
Haiydar kuwa yana barin skul din gudu yake sosai kaman zai tashi sama SBD tsananin bacin rai ikon Allah ne kawai ya kawoshi gida,Wani mahaukacin horn yayi wanda gigice gate man ya tashi daga baccin ya Dan saceshi yai saurin wangale masa gate ya shigo,yama gaidashi amma Ina kura kawai ya bada Mai.
Sosai gate man din da securities din gidan sukayi mamaki SBD koba komai yakan tsaya su gaisa.cewa yake" kowa ya batama Ali rai yau? Baida amsa kana yace Allah ya sawwaka snn ya koma gurin zamanshi..
Parking ya fito da sauri ya shige part dinsa wanka yayi ya canja kaya snn ya fito da sigari,coffee table yaje ya zauna Kara biyu ya hada yana zuka kaman mahaukaci ya furzar da iskan,Normally in ransa ya baci haka yakeyi amma kam na yau yafi na kullum saida yasha kusan guda shida snn ya tashi yai part din ya Umar...
Yana shiga dai2 Umar na saukowa daga upstairs din alaman wanka yai
yai,daga yanda yaga yanayin fuskar kanen nasa yasan ba lfy,Karasowa yayi inda yake ya jashi xuwa kan 2 seated suka sauna...
Dafashi yayi snn yace "Lil,meya faru dakaine fuskanka tab damuwa kaman ma kuka kayi,nakuwa San abinda zai saka kuka ba karamin Abu bane,Gayamin me yake faruwa dakaine Dan uwana," Umar ya fada da alaman lallashi...
"Yaya tunda nasan kaina ban taba jin kunya irin ta yau ba" ya fada fuskarsa dauke da damuwa..
"Nasan kokarinka lil,ko 'B' baka taba ciba balle akai ga ka fadi a exam,it hard amma meya farune pls kanina ka gayamin nima kada ka jefani adamuwa kayi kanina"
Tausayi ya basa yasan yayan nasa na matukar sonsa,labarta masa abinda ya faru yayi harda wanda yai Mata ya gayamasa ...
"Kaga abinda nake gaya maka ai,Ashe saida kaje kayi Mata son ranka to gani itama ta rama,km kaman yadda ta gaya maka cewa _in kasan me xaka aikata tofa bakasan dame za'a mayar maka ba_ nikam as a park of advice Zan gara gayama ka kyale er mutane,Idan kowa ba haka ba komai ya faru ba ruwana km kada ka kara gayamin..
"Haba bros,ka diba fa irin walakantani da tayi a gaban jama'a km kace wai na barta taci bulus,Ai sai a daina ganin girmana a skul din " ya fada yana Mai Dan bata rai..
Murmushi Umar yai ya Mai jinjina son girma irin na Haiydar a ransa.
Kana ya fara lallashinsa akan ya hkr snn yamai nasiha akan ya ringa hkr da daukar abubuwa da sauki".Nuna Mai komai ya wuce amma kam a ransa baijin xai kyaleta.
Snn Umar yace yaxo ya rakashi bangarensu dad,ya gayamasu gobe zasu wuce Arg da A'nas da sauran fans nasu SBD goben za'a Fara programs din bikin,Ok kawai yace SBD Sam ya tsani yaji an ambaci wani Abu da ya shafi Siddiqa..
Cewa Umar yai "KO zamuje tare ne? Da Sauri yace no kaman yaji ance za'a kaishi prison"
Darawa Umar yayi snn yace nikam na rasa dalilinka na tsanar garin nan,kar fa aje ka auri er garin!!
"Allah ya kiyaye" ya fada yana tofar da yawu kaman yaga abin kyama...
"Hmm naji" Umar ya fada SBD ya taikaita zancen.
Snn "yace Amma zakaje daurin auren koh?
"Ayya zanje kuwa"
Ya fada yana yamutsa fuska..
Aiko kasan A'nas ba zaiji dadi ba.
"To Yaya zanje" ya fada suna mikewa suka nufi side din iyayensu.
Da sallama a bakinsu suka shiga part din,mommy na zaune tana kallon news,shi km dad yana saukowa daga stairs hannunsa rike da magazine.
Karasa shigowa sukayi suka zauna bayan iyayen sun ansa musu sallamar snn suka gaisa.
Haiydar cinyar momy yai filo da ita tana Shafa sumarsa snn tace "son ya test din"
"Alhmdllh"yace yana mai lumshe idonsa SBD yau miskilancin NASA ya motsa.
Zama Umar yai kusa da dady yana gayamusu tafiyansu Argungu gurin Auren A'nas.
Momy ce tace "Mashaa Allah,Allah yasa ayi damu snn ta tamke fuska tace "tau kana dai gani abokanka sai sure suke Kai km KO budurwar kaci ka tsayar!! Ta fada tana kallon Umar..
Sunkuyar dai yayi snn yace " momy Nima na kusa inshaa Allah..
Dady ma cewa yayi " gaskia kam son ya kamata ka aje iya kaima tunda komai ya kammala har ka Fara aiki to me ake jira ..
"Atoh kadai gayamai kam "fadar momy
Haiydar dai kam yana jinsu,Kara
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 16