sab'a maka".
" zan kiyaye Momy inshaa Allah" sannan yada'an kalli inda take zaune ji yayi ta bashi tausayi to amma ya zaiyi da soyayyar Fauzie dake neman illatashi.
Cewa yayi "Momy good night".
" Allah ya tashemu lafia" kawai tace ba tare data kalleshi ba, saboda Sam abin bai mata dad'i ba kuma ba zataso ayima Zarah hakan ba, batada yadda zatayi ne kawai shiyasa tayi shiru, amma zataci gaba da yi musu Addu'a da fatan Alkhairi a garesu.
Cewa tayi " 'yata kiyi hak'uri da wannan k'addarar data shigo rayuwar ki, ki d'aure sannan kici gaba da Addu'a Allah yasan hakan shiya fi zama alkhairi a gareku baki d'aya" .
"Laa! Ba komai Momy, kuma inshaa Allah zanyi Addu'a kaman yadda kikace" ta fad'a da murmushi kan fuskarta.
"Yawwa 'yata Allah yayi miki Albarka tashi ki tafi kinji".
"Ameen Momy, ina Hanan hala ko tayi bacci ne" ta tambaya tana mik'ewa.
Murmushi Momy tayi tace " 'yar rigima kenan! Tayi bacci kinsan gobe da skull".
"Hakane to saida safe Momy " ta fad'a tana wucewa.
To Allah ya tashemu lafia 'yata" sannan itama ta mik'e suwa sama rana fad'in "inba abin son da Rigima ba meye laifin yarinyar nan? Ga kirki da girmama mutane, kuma idan kyau ne ba abinda Fauziya zata gwada mata saidai ma ita ta nuna mata".
Jinjina kai tayi tace " to Allah yasa hakan shi yafi Alkhairi" taci gaba da haye steps d'in.
Da sallama ta shiga part d'in, zaune ta sameshi parlor yana kallon wani American film, ko inda yake bata kalla ba ta wuce abinta.
Ta fara taka step d'in yace "ke!" Tsayawa tayi ba tare data juyo ba, ganin ta tsayane yasa yace "meyasa kika kareni gurin su Dady?"
Juyuwa tayi, kallon sama da kasa tayi mishi sannan tace "ra'ayi" a tak'aice sannan ta wuce ba tare data jira yace komai ba.
"Ra'ayi!" Ya fad'a sannan yayi murmushi Wanda na kasa gane ma'anarsa, sannan yaci gaba da kallon sa.
Tana shiga d'akin ta murzawa kofar key, toilet ta shige tayi wanka tare da d'auro alwala, Shafa turare tayi ta saka kayan bacci ta hau bed taja blanket ta rufe jikinta saboda sanyin A.C.
11 dai2 ya kashe kayan kallon ya haura sama, kofarta ya murda don dubata kaman yadda ya saba, amma sai yaji kofar da key, juyawa kawai yayi yabi hanyar bedroom d'insa yana mamaki dama kenan tasan yana shiga? To amma meyasa ta kulle kofar yau? Ba ansa.
Tana same ta kulle kofar don duk shigowar da yakeyi tana sane, saidai yau bata bukatar hakan, sai juyi tace bacci yak'i daukarta har 2 yasa ta mik'e ta d'aura zani kan sleeping dress d'inta tayi nafila sannan tayi Addu'a wa kanta tayi ya Umar kaman yadda ta saba, taima iyayensu, da Auren su sannan tayima al'ummar musulmi baki d'aya.
Shima Haiydar tashi bangaren hakane bacci k'in d'aukarsa yayi zuciyarsa fal farinciki, ya kusa samun *Muradin ransa*(Maman ussey) amma kasan zuciyarsa ji yake ba dad'i amma ya rasa dalili( aikin sihiri kenan, Allah ya kiyashemu).
********************
Su kawu sunje gurin 'yan uwan Baban Fauziya sun nemi Auren ta an kuma basu an tsaida rana kaman yadda Dady yace.
Murna gurin Uwar kuwa kaman ta taka kan jariri, sai had'a habaici take tana cewa "wadanda ke cewa dota tak'i da masu cewa tayi kaza da kaza to yanzu dai zatayi Aure sai ayi da dan wani kuma" haka dai taita yada maganganu ba Wanda ya kula ta aka kare komai lafia, taso ma ace ba'aja lokacin da tsawo haka ba ayi a gama ta huta.
Itama Fuu fashion tayi murna, har da sukayi taron su bayan an gama ta gaya musu zatayi aure haka suka hayyak'ota wai bazatayi ba da kallon baku isa ba ta bisu sannan tace.
"Yo Hajjaju ina kuma ai Auren kuke ko an hanaku ne?"
Wata tace "to ai mu Auren a gari muke kuma bai hanamu yin komai ba" ta fad'a sauran sukace eh hakane.
Itama Fuu murmushi tayi tace "to ai nima ba abinda Auren zai hanamin kuma dan bana gari ba yana nufin bazan zo taro ba, Ku ai can d'inma zan k'ara samo mana eh yane ne" ta fad'a tana d'aga gira.
Ba yanda suka iya da ita haka suka kyaleta saboda itama tana cikin masu fad'a aji a k'ungiyar duk da k'aramcin shekarunta a Kansu saboda tana da shegun( naira).
Bayan an tashi taron ne lady tace "hegiya Fuu kinga yadda kikewa su haj. Lando muzurai kuwa, kuma suka amince miki da mune yaushe zasu yadda".
D'aga musu gira tayi tace " yarinya da kudi kenan" da shewa sukace "abokiyar tafiyar manya" (ni kuma nicce Allah ya shirya).
Fitowansu kenan daga skull bayan tayi sallama da Shamcy, ya d'auketa zasu wuce, sun d'an fara tafia ta kalli gefensa cikin murya mai kama data rad'a tace.
"Pls saukeni gidan Aunty Ramlah, ta kirani tace min bataji dad'i ba, zan dubata".
Banza yayi yai kaman baiji ba, amma cikin ransa magana yake yace " wato ita wannan sai tanaso Abu tace sauke kai tayi magana, amma in rashin kunyan ta ya motsa ba dama, kwafa yayi yace zanyi maganinki".
Jin shiru tasan kuma ba magana zaiyi ba yasa ta kama nata bakin itama tana fad'in "miskili kawai" a ranta.
Ganin ya d'auki hanyar gidan ya Ramlah ne ya sakata sauka heart tana murmushi, kallonta kawai yayi ba tare da yace komai ba.
Zaune ta sameta tayi dai2 a parlor ga tulelen ciki ta saka gaba, tana cin zogale, k'araso wa tayi tana fad'in "sai Maman twins zogale kawai ake ci Ashe kinji garau".
"Da sauki dai ai nida jin garau saina sauke kuma, daga ina haka?"
"Daga skull, nace zan biyo na dubaki"
"Aiko kin kyauta ina Shamciya?"
"Tana skull ban gayamata zan biyo ba, Haiydar ne ya saukeni".
" ai Shamciya Nada k'ok'arin zuwa dubani, ko day before yesterday tazo"
"Shine bata gayamin ba lallai ma Besty"
"To ai yanzu kinji, kuma keda kike karkashin wani meye naki basai an barki ba"
Saukowa tayi k'asa tana saka hannunta cikin zogalen tace "tunda ba tayi barin kawo kaina" ta fad'a tana tura a baki.
Aunty Ramlah ta kalleta tace" ayya babyn Aunty ba maganan su Mama ce ta tabbata ba, lokacin sunan Ameer da mukaje" ( d'an Aunty Jameela data Haifa last month).
"Hmm tunda ciki banza ne ta fad'a a ranta" a fili kuma tace "wallahi ba komai fa Aunty".
"To naji ba komai wannan ramar fa? Ta Meye?"
"Pressure ce kawai ta skull".
" ayya Siddiqa? "
"Allah kuwa Aunty" haka dai sukaci gaba da tattaunawa, sannan Ramlah na bata shawarwari cikin hikima, sai bayan la'asar sannan ta koma gida.
Soyayya tsakanin Haiydar da Fuu abin ba'a cewa komai, kullum suna makale a waya ko chat, ko kuwa ta kwaso jiki tazo tayi kwana biyu da sunan tazo week end, duk wannan iskanci da suke iska Siddiqa ta bawa ajiyarsu, tayi kaman batasan sunayi ba, Momy ce ma ked'an magana ganin abin yayi yawa wai shege da hauka. Lolx
Life goes on.......
Aunty Ramlah ta haihu da dad'ewa su Siddiqa sun sha buki inda yaro yaci sunan Ahmad kakansa suna kiransa da Baffa.
Su Haiydar sun kammala skull successfully, har anyi posting nasu inda aka kaishi PH Saleem kuma Lagos, yayin da su Siddiqa suka shiga UG 4.
Tuni aka fara mishi aikin gini inda zasu tare gaba daya in anyi Auren, duk dai nanne cikin G.R.A ba nisa da gidansu sosai, filin da Dady ya siya musu shida marigayi.
Inda ya cilla zuwa PH don gudanar da NYSC shi wata yarinya jakadiya ta kawo mata wacce zata tayyeta zama mai suna zubaida, kuma tacema Aunty akawo mata Jabir da Rufee in anyi Hutu, ga kuma Hanan da kullum suna tare.
Time 2 time yakan kirata su gaisa wataran a rabu lafia wataran kuma ayi baram baram.
_hhhhhhh blind lover_ π
π
βπ»
πMeryerm Abdool π
[5/20, 6:22 PM] πMeryerm Abdoolπ: ππππ
ππππ *_HAD'UWATA DAKE_* ππ»ππππ
ππππ
( _Based on love story_ )
*Written*
*By*
π Meryerm Abdoolπ
Β© *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
( *P.M.L* )
```Annabi Muhammad tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yace:-```
*Idan dan Adam ya mutu dukkan ayyukansa sun yanke face guda uku. 1.sadaqa mai gudana 2. Iliminda ya bayar 3. D'a nagari Wanda zai rika masa Addu'a.*
Allah yasa mu aikata Alkhairi ameen.
*Page* 52&53
Saida yayi 6 months sannan ya taho ganin gida, zuwan bazata yayi musu bai sanarda kowa zuwan nasa ba.
Zaune suke a falo bayan la'asar Hanan ce ta kwace abin hannun Zubaida ta gudu, Zubaida ta bita tana fad'in "ki bani Hanan banaso irin haka" sai daria take tana fad'in "ank'i a bayar d'in zoki k'wata" dai2 hanyar fita parlon taci karo da mutum tana daga idonta taga Haiydar ne.
Zaro ido tayi sannan tayi tsalle ta rungume kafansa tana "oyoyo ya Haiydar" dagata yayi yana fad'in "oyoyo matar ta kaina" sannan ya sauketa ya rik'e hannunta.
Siddiqa dake kwance kan 3 seat tana kallon Indian series cikin tashar zee TV wato *kum kum bagyah* na abih and pragya ta shagala kallonsa, sanye take da armlet fara gabanta anyi rubuta da black pent an rubuta my teddy da pencil baki, kanta ba dan kwali ta d'aure shi da ribbon baki, jin an kira Ya Haiydar ne ya sakata tashi zaune tana kallon kofan, taga ko shi d'inne da gaske.
4 eyes sukayi yana sanye da kayan NYSC sun karb'esa sosai ga wani kyau daya k'ara fatar sa ta kwanta alaman yaji dad'in garin, jakace rataye a kafad'arsa dayan hannun sa rik'e da Hanan, sannu da hanya Zubaida tayi masa sannan taja hannun Hanan tana fad'in "zo muje kiga wani abu sasan Momy" dayake ita tana da wayau.
K'ur suke kallon juna bako k'iftawa na tsawon 10mnt sannan ta fara sauke nata idon, tasowa tayi cikin tafiyarta mai d'aukar hankali wacce take by nature, harta iso gabansa kallonta yake ba k'iftawa ganin tazo dab dashi ne yayi saurin wayan cewa da kallon cikin parlon.
Kamar zatayi hugging nasa sai kuma ta anshi jakar hannunsa kawai tana fad'in "sannu da zuwa kasha hanya, muje ciki kayi fresh up ko?" Ta fad'a tana tafia zuwa sama(suna daga cikin darasin aunty Ramlah da Shamcy).
Sakin baki yayi ya bita da kallo har b'ullewa ganinsa sannan ya sauke numfashi yana fad'i a ransa "ko yaushe wannan ta iya saka English wear hadda wani tarba oho" tab'e baki yayi sannan shima ya haura saman.
4 d first time data shiga d'akin sa, ba k'arya kam aje jakan tayi sannan ta had'a masa ruwan wanka ta sauko k'asa domin sama mishi abinda zaici.
Wanka yayi ya sauya kaya zuwa k'anana yayi kyau sai k'amshi yake zubawa, snacks da drinks d'inda Siddiqa ta aje masa wadanda bata rabo dasu, yana ci yana wani lumshe ido shi kanshi yasan yayi missing yummy/tested food d'inta, yaci da yawa sannan ya mik'e yaje part d'in Momy.
Da sallama ya shiga, Momy ta ansa tana kallon d'an nata cikin kulawa tace "Son zuwan bazata akayi mana haka?" Murmushi yayi sannan ya zauna kusa gareta yace "Momy I wanna make u more happy ne."
Tace "ai kuwa kam munyi murnan ganinka, ya PH d'in ya kuma aiki."
"Alhamdulillah! Momy all are fine, yana sameku."
Ta ansa da qlau daga nan sukaci gaba da hira, Dadynsa shima ya sauko suka gaisa ya tambeyesa aiki da garin ya ansa qlau, sannan sukaci gaba da hira basu suka tashi ba sai magrib suka wuce masjid.
Sai bayan isha suka dawo shida Dady direct part d'insa ya wuce, sallamar sa kawai ta ansa amma ko inda yake bata kalla ba balle ayi maganan gaisuwa, daga k'arshe ta mik'e kawai ta haye sama.
Da kallo ya bita sannan yaja tsaki yana fad'in "wannan yarinya ba k'aramar 'yar duniya bace, yanzu zaka ganta qlau anjima ta birkice abu sai kace hawainiya" tab'e baki yayi sannan ya mik'e zuwa dinning,yaci abinci sannan yad'an tab'a kallo zuwa 9 ya haura sama kota kanta baibi ba (hehehe a juri zuwa rafi dai...,).
Kashe gari saiga Fauziya wai tazo mishi sannu da zuwa saboda rashin sanin inda ke mata ciwo.
Satinsa d'aya ya koma bai kuma dawowa ba har saida sukaje masa bikin passing out nasu suka dawo tare, hadda Fuu ba'a barsu a baya ba.
*A weeks later..*
Biki sai matsowa yakeyi inda suma su Shamcy ansa nasu, sai anyi nasu da sati sannan ayi na Haiydar.
Lokacin da Momy ta kira su Mama ta gayamusu Auren Haiydar hadda basu hakuri don ita ta d'auka Siddiqa ta gayamusu, dake Mama wayayyiyar mace ce, saita nuna mata aiba komai matar mutum kabarinsa, sannan Momy tace ta gayama uwar diya za'ayi musu laifi, cewa da Aunty.
Da Mama ta gayama Aunty tace "Ashe abokiyar zama zaku samu shine Baku gayamana ba" ta fad'a tana daria.
D'an zaro ido aunty tayi sannan tace "bangane inda kika dosa ba Maman yara?" Daria Mama tayi sannan ta gayamata tace "aina dauko ta gayamiki."
"Wai da gaske kikeyi Mama?"
"Wallahi da gaske yanzu Haj,Asmau take gayamin hadda bada hak'uri wai" fad'a aunty tayi sosai sannan ta kira Siddiqa tayi mata tas akan rashin fad'amasu da tayi sannan ta dawo bata baki.
Su aunty Ramlah ma sun kirata sunyi mata fad'a sosai sannan sukace tayi hak'uri komai mai wucewa ne, itakam to kawai take binsu dashi saboda ita bataga abin hak'uri aciki ba tunda ba'a kanta zata zauna ba.
Shamcy ma fushi ta d'auka da ita saida taga abin bana k'are bane sannan tace "wai besty fushin na meye ne haka?"
Harara ta balla mata tace "yanzu fisabilillah besty ace Ya Haiydar zaiyi Aure amma ki k'i gayamin kenan da Ya Saleem bai fad'a min ba, shikenan sai anyi inji koh?"
"Oh! Sowie besty, kiyi hak'uri dama ai zan gayamiki" Ta fad'a da fuskar rarrashi.
Smiling tayi tace "kuma nasan duk laifinki ne yasa D one zaiyi k'ara aure tunda kun azama kanku girman kai kunaso amma kunk'i Ku nuna, yanzu kam saiki dage dan yanzu bake kad'ai bace so ya rage naki ki gyara ko ta kwace mijin" ta fad'a fuskarta murtuk'e.
Ansawa tayi da tau saboda yanda taga fuskarsa kamar itace za'ama kishiyar, amma bata jin zatayi wani Abu, daganan sukaci gaba da tattauna akan bikinta.
Sati d'aya tayi Yauri su kasha biki, su Mama da aunty Ramlah duk sunje hadda family Dady ba'a barsu a baya ba, Mai martaba ma yaje d'aurin Aure, Haiydar ya taka rawar gani sosai a bikin.
Daga k'arshe suka tattara nasu da nasu suka dunk'ulo Amarya suka damk'a amanarta hannun Iya tsohuwa da yake nan zasu zauna yayi ginin zamani flat mai kyau, sai fatan zaman lafia mai dorewa.
Sati d'aya da bikin Saleem akayi na Haiydar Wanda aka had'a tare da bud'e company ninsa, event 10 sukayi, ba waleema ko wa'azi ko d'aya, chashewa ne kawai da rak'ashewa, daga k'arshe aka rufe da less day Wanda ba abinda akayi sai madarar lesbian, till down akayi, Wanda tace daga ita sai friends d'in ta zasuyi, hadda past get aka raba saboda gudun 'yan sa eyes.
Amarya da uwargida sun tare gidansu, Wanda saida Momy ta saka baki sannan Siddiqa ta yadda ta tare da tace abarta anan, gidane mai kyau flat, kowacce su 2 bedroom da parlor sai babban parlour Wanda ya shiga tsakaninsu master bedroom na cikinsa da kitchen da dinning.
Idan kaga Siddiqa zakace itace Amarya saboda gyara na musamman da tasha daga wata 'yar sokoto da Aunty ta dakko mata, itakam sai cewa tayi anyima banza.
Amarya ta bada had'in kai anyi sati daya ana zuba love duk kuwa ba wani gamsuwa yake samu daga gareta ba amma da yake aikin sihiri ne sai rawar kai yakeyi, yayin da ita kuma take a takure Sam abin baya burgeta( hattara masu mad'igo yana daga cikin sharrinsa ya hanaka sha'awar da namiji, Allah ya kiyashemu).
Sati d'ayan duk Siddiqa ce ke basu abinci, sati na cika ta tattara ta bari, aiko ido ya Rena fata don kuwa amarya tace ko ruwan zafi bata iya dafawa, kuma da kunya aje gurin Mommy aci, sai ga oga D one an bige da yawon siyan abinci, duk da baya iyaci saidai taci shi kuma ya bige ga shan coffee da snack, Siddiqa kuwa d'aki ta maida dandalinta abinci kawai ke fitar da ita saiko skull ko fita unguwa.
Oga D one an jigata ka wani tsoron Fauziya da yake ji dan wannan ya wuce so kam sai dai tsoro, dan idai yana gabanta to wani wawa yake dawowa ba kyace Haiydar kwalisa da miskilanci ne ba sai abinda tace yakeyi, amma idan basa tare to normal yake dawowa ( kalan nasu makircin kenan kada a gane anyi mishi wani Abu, subhanallah).
Ranar da ta shirya mishi tsiya saida sukayi nisa cikin romancing juna ta gama birkitashi sai wayanta tayi k'ara, dagawa tayi tace "oh Lady kin iso to kijirani on my way".
Yanaji yana gani ta shirya ta zari key d'in car nata, scrolling hand kawai tayi mai alaman bye, dama tasan da zuwanta don itama ta gayyato ta, yana magiya yana komai tasa kai ta fice.
Dafe Kai yayi ga wani azababen feeling da yakeji yama rasa meye mafita, yadai San bazai tab'a iya aikata zina ba, hasalima ya tsaneta sannan kuma yanada k'yank'yami, kuma a yadda yakejin kansa bazai iya daurewa ba.
Dabara ce ta fad'o masa, mik'ewa yayi ya zura jalabiya ya fice daga d'akin.
Siddiqa dake kwance kan bed tana duba handout d'inta Sam bataji shigowar mutum ba sai nauyi taji akanta alaman an tsaya akanta.
Dagowa tayi dan ganin waye, ido 4 sukayi dashi duk da ta firgita da ganin yanayin sa amma hakan bai hanata mik'ewa ta kama kugu ba cikin tsiwa tace.
"Malam meye na shigo min d'aki bako sallama, ko wani abun ne?"
Zama yayi kan gadon ya d'ora K'afa d'aya kan d'aya sannan yace "idan miji ya shiga d'akin matarsa laifi ne, bama wannan ba zuwa nayi na sauke miki hakk'in ki dake kaina."
Da kallon kama renani ta bishi sannan tace "dama akwai sauran hakk'i na akanka? To kaje na yafe banaso." Tana fad'i tana ja da baya so kawai take takai ga kofar toilet ta shige.
Ganin abinda takeyi yasa ya mik'e taku d'aya ya damk'ota yana fad'in "wa zakiyama gulma kina so kina kai kasuwa" batayi magana ba sai k'ok'arin kwatar kanta d takeyi, k'ara matseta yayi suka shiga kokawa.
Dambe sukayi sosai shi kanshi yaga k'ok'arin ta kafin yasa hannu ya had'e hannyenta baya ya danne da kafarsa sannan yasa hannu ya janye majanyin gaban rigarta ya balle bra, tuni abarkatun k'irjinta suka bayyana, romancing d'inta yake ta ko'ina kaman mayuncin zaki sai hot kiss yake bata ta ko'ina, ita kam hawaye kawai ke kwarara a idon ta na tsabar bakinciki.
Saida ya tabbatar ko yatsarta bata iya dagawa sannan.......
_hhhhhhh ji idon su oo to nak'i fad'a_ π
βπ»
πMeryerm Abdool π
[5/20, 6:22 PM] πMeryerm Abdoolπ: ππππ
ππππ *_HAD'UWATA DAKE_* ππ»ππππ
ππππ
( _Based on love story_ )
*Written*
*By*
πMeryerm Abdoolπ
```Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yace:-```
_kada kuci da hannun hagu, domin shedan keci da hannanun hagu._
Sis, ba wayewa bane kirik'e spoon ko cup da hannun hagu ciki ko kisha, baiyi ba yana daga cikin halin shedanu, Allah yasa mu gyara ameen ππ»
*Page*54&55
Chak ya tsaya da abinda yake shirin yi, sauk'a yayi kan gadon ya naushi gina yace "damn it!" Yana furzar da iska a bakinsa sannan ya fice daga d'akin.
Jin ya d'aga ne yasa tayi saurin jan blanket ta rufe dukannin jikinta tanaci gaba da kukanta.
Jin bugun k'ofar ne yasa ta d'aga blanket d'in a hankali ta kalli k'ofan, baza ido tayi a d'akin bataga alaman shi ba, hakan yasa ta zura hannu kan bedside drawer ta janyo hijab d'in sallar ta, ta zura sannan ta mik'e.
Key tasawa k'ofar sannan ta sauke numfashi tana fad'i a ranta, "Ashe yanada sauran imani, na dauka ba period nake ba kome nake saiya yagani, irin wannan mungunta haka."
Mtss! Taja tsaki a fili tana hararan kofan kaman shine a gun tace "mugu Allah ya isana duk ya sakani ciwon jiki" sannan ta fad'a toilet ta sake wanka.
Dakyar yakai kansa d'aki saboda yanda yake layi kaman dan drugs, wasu tablets ya dauko cikin drawer Wanda bansan kona miye ba, ruwa ya d'auko ya tsiyaya a cup yasha maganin sannan ya shiga toilet ya tsabtace jikinsa, alwala ya d'auro ya hau dadduma ya tada sallah.....
Fauziya kuwa na zuwa hotel d'in kiran Lady tayi ta gayamata no. din room d'inda take sannan tayi parking car d'inta' a parking space ta shiga ciki, ta samu Lady tayi dai2 kan bed tana chat.
Duka takai mata tace "hegiya kina sha'aninki" ihu Lady tayi sannan ta rungumeta tana fad'in " Fuu fashion kina wuta muna binki da fetur, kaga Amarya a gidan D one, takawarki lafia 'yar Mami, kinci dubu sai ceto."
Murmushi tayi saboda taji dad'in kirarin da tayi mata, tayi suka zauna kan bed sannan tace "ki bari kawai wallahi a takure nike a gidannan, Sam aure ba dad'i bayan takura kullum yana manne dani awa cimgan" ta fad'a tana yatsina fuska.
Daria Lady tayi tace "ba kince aure zakiyi ba to gashi tun ba'aje ko'ina ba kin fara mita."
"Hmm! Ki bari kawai lady nifa abinne Sam bana gane komai bakiji yadda nayi missing dinku ba Allah, shiyasa na takura kizo saboda na takura da yawa"....
Daria Lady ta k'ara yi sannan tace "to yanzu ya akayi kika fito? Ko baya nan ne?"
Tsaki taja tace "tome za'a fasa mutuwa ko hisabi? yana kallona na fito, magiya kawai yayi ta yimin dan saida na tsundumasa a system sannan na fice na barshi."
"Kai tawa kina abinda ranki yakeso fa" ta fad'a tana ci gaba da dariya, itama dariyan tayi sannan ta bata hannu suka tafa daganan suka tsunduma cikin masha'arsu, wa'iyazubillah.
***********************
Siddiqa tunda sassafe ta tashi tayi shirin ta na Skull ta fice abinta duk kuwa da time baiyi ba na test d'inda zasuyi, tafi ganema ta bar gida ta huta.
Hall ta shiga taci gaba da kara2nta dan jiya tunda abin ya faru bata samu tayi ba.
Sai zuwa 9:00am Saleem ya kawo Shamcy gaisawa sukayi tsatsaye da yake time yayi suka shiga suka zana test d'in.
Bayan sun fito ne suka samu wani shadow suka zauna Shamcy ta dafata tace "Besty na ganki yau wata iri tun dazu sai tsaki kikeyi ke kadai meke faruwane hala?"
"Ba komai" ta fad'a ba tare data kalleta ba.
"Haba Besty yanzu Ashe zaki iya boyemin damuwarki, kenan baki d'aukeni yadda na daukeki ba, shikenan nagode" ta fad'a tana mik'ewa da niyyan barin gurin.
Kamo hannunta tayi tace "sowie besty ba haka bane, pls yi hak'uri zauna zan gaya miki" dawowa tayi ta zauna sannan tace "ina jinki."
"Hmmm! Besty wallahi dai maza Sam basuda kunya ko kad'an, kiji fa wai Ya Haiydar ne yazo min jiya wai zai karb'i hakk'insa, ba kunya."
Zaro ido Shamcy tayi yace "me kika fad'a haka Besty, kina nufin kice tunda kukayi Aure ba abinda ya shiga tsakaninku keda shi kusan 2 years what bunch of surprise."
Ta kara da cewa "haba no wonder kika kai har yanzu ba ciki Ashe ba'ayi abin samar da shi bane, amma Allah Besty kin ban kunya da wayonki da iliminki kike Abu kamar na illiterate, haba b a wise mana."
"Kinfi kowa Sani Besty Sam baya sona kaman yadda nima bana sonsa, to taya za'ayi rayuwar Aure mai dorewa anan."ta fad'a idonta taf kwalla.
"Hmm wannan ba dalili bane, duk kuwa da nasan kuna son juna kunk'i Ku tsaya Ku fahimci juna ne kawai, amma Kai maganan so gefe ki aje, shin kina so Ku rabu ne?"
Girgiza Kai tayi zuciyarta na harbawa saboda yanda ta tsani kalmar saki.
Smiling Shamcy tayi sannan tace "to besty idan ba rabuwa kikeso kuyi ba, to haka kikeso kuci gaba da zama? Tunda har kikaga yazo gareki alamace dake nuna yana ra'ayinki..."
Katseta tayi ta hanyar cewa "yana sha'awa dai kuma da ganin yanayin yayi kama dana Wanda aka zakulowa sha'awa, nasan kuwa bazai wuce Aunty Fauziya ba, ta kuma kyalesa shine da yaga no way, yaso ya sauke a kaina."
Wannan karon daria taba Shamcy dan ga alaman kishi k'arara a magananta dannewa tayi tace "naji sha'awarki yake to ke sai kiyi amfani da wannan damar ki koya masa sonki, kuma inaga Besty wannan ne suitable time naki daya kamata ki nuna masa kema macece dama wancen
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 16