An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
๏ปฟ[5/20, 3:20 PM] ๐Meryerm Abdool๐: ๐๐๐๐TSANANIN BIYAYYA๐๐๐๐
Wโกโโฃโโก โโจ ๐meryerm Abdool๐
Dฤฤฤจฤรลคฤฤ 2 รฤนฤน ลดลฤจลคฤล'ล oVฤล ฤ ลดoลฤนฤ
DA sunan Allah mai rahama mai jin kai, dukkan godiya da yabo su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W). Nayi shirin kawo tawa gudummuwa da Dan wannan Littafi Mai suna *TSANANIN BIYAYYA* Wanda ya kasance Novel dina na Farko dana fara rubutawa, da สataษพ zaku yi hakuri dani a matsayina na (L) da sannu akาฝ girma, Ina fatan samun hadin kanku nagode ษญษทัตาฝ ลณ ษทษญษญ๐๐๐
Page 1
"kiyi sauri mana Kada ki saka muyi latti kindai san halin prof,Hussain da rule and regulation nasa so pls be past" murmushi kawai tayi taci gaba rolling pink din gyale sannan tace" ke matsalana dake kenan kin cika tsoro wlh shamcy bansan yaushe xaki daina wannan tsaron ba any ni kinga mutafi SBD naga mitan naki yai yawa Allah" ta fada tana sagala bag Nata a hannu,
Wadda naji ankira da shamcy tayi murmushi tace "wlh ลรญีชีชรญีฆษ renan hankali kina bata mana time sannan kina yimin fada" ta fada da murguda Mata baki,
daria tayi tana tafia "ni muje is enough" ta fada tana kokarin Jan kofan dakin
"kaga iskanci rufeni xakiyi" shamcy ta fada tana kokarin fita
"sowie besty" tace muje ko,
sukayi murmushi a tare sannan ta rufe kofan suka sauko daga upstairs din Dan dakin ya kasance a sama ne suna tafe suna taba fira har suka fita da hostel din suka shigo school compound suna tafe haka kawai saiga wata mota baka kirar Benz ta gitta ta gabansu gashi lokacin damuna ne ruwa ya taro kawai sai ganin sukai an fallatso musu ruwan a jiki,
"kan ubancan " shine kalmarda siddiqa ta fada tana huci
shamcy ce tarika bata hkr " yi hakuri sisi kyalesa yau rashin mutuncin nasa a kanmu ya sauka ki barshi zai hadu da dai2 shi muje KO? Fixge hannunta tai tai magana cikin fushi tace "wlh kuwa yau ya hadu da iyakarsa don in yana ma kowa yana qyalesa nikam koda wasa baxan daukaba" tai magana ta wuce fuu,
"siddiqa!siddiqa!! Shamcy ke kiranta amma ko waiwayowa bata yi ba.
Tsayar motar kenan a gaban administrative block suna kokarin fitowa shida frnd nashi daga cikin car din ita kuma tana isowa tai tsaye dab da motar tana binsu da mugun kallo fitowa yana binta da kallo mamaki alaman wannan fah! Bude baki tayi tace "Kai wane irin dakiki ne xaka watsa mana tabo amma kawuce ba tare da ka tsaya ka bamu hkr ba "
daga hannu yai zai sharara mata mari da sauri frnd dinsa ya rike hannunsa yana cewa "haba dude kada ka mareta mana idan akai rashin sa'a tace zata rama fa kaga attention na mutane zai dawo kanmu atlease 4 d first time zamuji kunya barta kawai,"
Cikin zafin rai siddkqa tace "aida ka barshi ya maren yaga haukan da tafi tasa" ta fada tada hararanshi dai2 time din shamcy ta iso tana kama hannuta muje "kinji kyaleshi pls ya isa ta fada tana janta' tsaki batace kalaba ta bita suka tafi,
shi kuma tsaye yai kaman wanda aka dasa "lallai yarinyar nan ta kira ruwa waima ita waye?kodai batasanshi bane shiyasa tamai haka?amma ya za'ayi tana wannan sch din ace bata sanshi ba?" Duk a xuciyarsa yai wannan maganan!! Da karfi yace "wlh u will pay 4 it rubbish mummu girl da sauri frnd dinsa ya kama kafadarsa "hold on dude she have 2 pay but cool ur mind" ya fada yana kokarin bashi sigari da sauri ya karba yai mata wawan xuwa yana furxar da hayakin tabar ransa yai matukar baci yana fadin "find details about her pls" yana kokarin komawa cikin motar,
shi kuma frnd dinsa ya rike murfin car din yana fadin "ina xakaje gashi tuni TY ya shi hall din cemai kawai yai am not in d mood just do what i said i will be back'" rufe mai murfin yai shi kuma ya fisgi motar da da mugun gudu ya fita daga sch din frnd dinsa tsaye yai yana kallon kurar da ya bada masa yace ีฐษรญีชษษพ kาฝีฒษีฒ yana girgixa kan sa yai gaba yana kokarin shiga cikin hall din,
da matsiyacin gudu ya isa kofar gidansu yai horn da sauri gate man ya bude masa gate yana russunawa shikam baima ganshi ba a car space yai parking ya fito da sauri yabi ta wani corridor wanda xai sada shi da part dinsa bude glass door din yai saiga wani haddaden parlor ya bayyana mai dauke da set din kujeri white and brown komai na falon white nd brown ne iya tsaruwa ya tsaru just guest reader ๐๐lolx
Wucewa kawai ya upstairs ya bude kofar bedroom dinsa ya shiga wanda ke dauke da set din furniture sky colour komai na dakin sky ne har fentin daya kasance white nd sky kofar toilet ya murda ya shiga wow fans gsky saida na rude wai toilet ne kaman wani gurin shan iska ๐๐ปya hade gsky ba karya cire kayan jikinsa yai ya sakarma kanshi shower maganganun yarinyar na dawomai ji yake kamar yai ihu wai me yarinyar nan ta taka ne eye ya tmby kanshi!!!!
Waye Haidar? Waye siddiqa? Ku biyoni a sannu zakuji cikaken bayani a kansu!
Shin kuna soo inci gaba frnd๐ค๐ค๐ค
๐ค
Daga Alkalamin ๐Meryerm Abdool๐ Slow Learner ๐๐๐๐ Love you all
08032517199 for corrections and comments
[5/20, 3:20 PM] ๐Meryerm Abdool๐: ๐๐๐๐ *TSANANIN BIYAYYA* ๐๐๐๐
(Base ึ
n Love Story)
Written by:-
๐Meryerm Abdool๐
DEDICATED TO ALL WRITERS ALL OVER THE WORLD
Page 2
*HAIDAR*
Shine da na 2 ga, Alh muktar wanda yake shine deputy governor na kebbi state, mutum ne shi mai matukar kirki da tausayin talakawa da taimakawa gajiyayyu, sam baida girman kai ko kadan kowa nasane' yanada matar aure daya, haj.Asma'u wanda 'ya'yanta ke kira da mommy itama macece mai matukar kirki da kulawa da miji sosai da en uwa ga uwa uba taimakon talakawa,
Tana matukar son 'ya'yanta musamman haidar bata iya boye sonsa ko kadan, sunada yara 3, umar farooq ne babba wanda ya kasance mai sanyin hali kamar mahaifinsa, engineer ne yayi kara2n sa ne a kasar china, last year ya dawo gida yayi har masters yanxu haka yana aiki,
Fari ne' dogo sosai siriri kyakykyawa kamar shi sak da mahaifinsa, farin fatar ne yai na mmynsu" yana da shkru 30, haidar ke bi masa masa wanda ya kasance rigimamme sosai ga girman kai da takama da izza he's always proud 2 be son of dep,gov, but yanada kirki yana respect elders, ya dauki sigari kamar abincinsa yama fi bata muhimmanci kan abinci yakansha yayin fushi as relief" yakan sha sirop sometimes amma baya shan giya" kyakykyawa ne sosai yama fi umar kyau saidai shi kamar black american yake yanada matsakaicin tsayi hade da faffadan kirki giant dai kawai dan kwalisane sosai,yana 27 years yana kr2 a FEDERAL UNIVERSITY KALGO inda yake karantar business adminstration, parent dinsa sunki kaishi wajene a cewarsu ko a gabansu ya akare bare baya ganin idonsu' ya matukar iso a cikin sch din sch sbd kowa ya taka toya taku kowa tsoronsa yake sbd yanada daurin gindin shugannin makrnt, duk kuwa da bada sanin mahaifinsa ba, sam bai yadda da love ba bai shiyasa ma bai taba soyayya ba,duk kuwa da dinbin matan da ke kaunar sa a sch din, saidai suna shakkarsa, duk fadin sch din frnd dinsa daya ne wato saleem kuma shima sbd yanada saukin kaine yana daukar rigimar haidar shiyasa frndship nasu yai lasting amma fah shima saleem din ba dama gurin shashanci suna yi sosai kusan shine ya koyama haidar din sbd shi har barasa sha yakeyi wani sa'in, haidar na bashi kudi sosai sbd shidin ba dan masu kudi bane hasalima iyayenshi sun rasu yana hannun granny dinsa ne amma ba laifi sunada rufin asiri irin nasu gd kuwa haidar bashida bashi frnd dinda ya wuce yayansa umar sbd suna matukar son junansu' kullum burin yayansa shine yaganshi ya natsu ya daina munanan dabi'u, shima kuwa yana yima yayansa biyayya sosai duk kuwa da bawai ya daina bane a'a yanadai boyewa bayayi a gaban iyayensa da yayansa km suna sane dabai daina ba,
Akwai ranar da yana daki ya shan sigari sai yayansa ya iskoshi aiko yana shigowa yai saurin tura cup din under bed amma ina tuni ya ganshi, kama masa kunne yai yace badai xaka dena ba kenan bros,
ihu yai yana cewa wlh yaya da xafi pls yi hkr na daina yana rike hannun nashi, sakin kunnen nasa yai ya juya masa baya, da sauri ya sauko kan bed din ya dawo gabansa yai kneel down ya kama kunnensa, yana cewa sowie sweet bro" murmushi yai ya dagoshi ya rungumeshi, yace promise ka daina,yace i will try 2 stop it, yace dat my lil bro, dama naxo ne ka rakani cikin gari" yace no prob bro let me change ya fada yana kokari canja kaya,
Daga ranar duk zai sha saidai ya kulle kofa.
Wannan haidar kenan kadan daga halayensa kenan, sai kuma karamar kanwarsu fateema wadda suke kira zarah(pherteemah) er shekaru 18 tana final year nata a secondary sch itama kamar ya umar take daga halayen har kamanninsu daya,
*SIDDIQA*
Sarkin kabin "Argungu" sarki muhammadu na lll shine mahaifi a gurin siddiqa, adalin sarki mai' tausayin talakawansa, yanada mata guda biyu, haj.zeenat itace uwar gida wadda suke kira da mama' tana da 'ya'ya biyar, yaya mubarak, Aisha jamila, maryam(siddiqa) Abdallah, auta 'Rufaida,
Sai Amaryarsa haj,hajaru wadda suke kira anty ita keda 'ya'ya uku' ramla, Abdulrahman,sai km jabir,
Haj zenart da haj hajaru matane masu hadin kai' ba wani kishi a tsakaninsu, ba zaka gane wannane dan wannan ba sbd sun hada kansu suna zaman yaya da kanwa ne' suna da kirki sosai duk wanda yaxo suna na'am dashi, shiyasa yaransu suka samu tarbiya sosai suka km hada kansu guri daya. Siddiqa yarinya ce mai matukar kirki, ga ilimi ga uwa uba kyau dan hasalima duk gidansu tafi kowa kyau, tanada tsayi amma ba can ba' jikinta dai2 ita ba rama ba kiba" jah ce sosai sabannin sauran en gidansu da suke farare tas, tanada doguwar fuska mai dauke da medium sexy eyes, hancinta ba dogo bane sosai ba km guntu bane can irin dai wanda ake yayi yanxu( domin yanzu ba'a yayin dogon hanci) ๐lolx,
Tanada dan karamin baki mai dauke da pink nd soft lip masu matukar daukar hankali, gemunta dogone ya tafi tare' da face dinta tadai hadu sosai kaman {preety zenta ta kasar india)๐,
Hafeexa ce domin tun tana er 7 years tayi sauka tana 15 tayi akayi mata waleemar haddarta,
mai martaba na matukar Alfahari da ita " yakance mamana ke 'yace ta gari da kowanne uba xaiyi alfahari da ita idan ya sameta Allah yai muku Albarka baki dayanku, takance ameen babanmu haka take kiransa, tasha xuwa musabaka tana kuma cinye kanbun xama ta daya, har hajji ta samo amma tace ta bada sadaka ga wani tsoho mai xama kusa da gidansu, Aiko tasha A'lbarka ba adadi gun mutane, inhar tana gd tofa tana dakin Aunty inba ka sani ba xaka dauka itace mamarta ta xabi taje bk tayi kr2ne sbd tadan maxa daga gida km degree takesonyi,
km tace ita hostel xata zauna sbd ita batason asan er wani ce haka kuwa mai martaba ya amince mata sbd hakan da take yana burgeshi sosai, zuwanta sch din ta hadu da shamcy ita km er yauri ce' itama tanada sanyin hali kaman siddiqa km suna karantan course daya ne wato AGRICULTURAL EDUCATION, shiyasa tasu taxo daya yanxu suna UG 2 ne,
shamcy tayi mamaki da taji siddiqa wai er sarkin kabbi ce amma bataso a sani, sbd ita tafiso tai rayuwa kamar kowa' don in akasa xa'a ringa bata girma ita km sam batason haka ita burinta bai wuce ta kare kr2 ta samu experience sosai akan harakan noma, tanason gina gidan gona wanda ba kamarsa a kebbi sannan ta bunkasa harkar noma sosai a Argungu, wannan shine babban burinta, tun xuwanta sch din takeda lbrn haidar amma sam bata shiga duk abinda ya shafesa sbd batason tashin hankali amma bata daukar reni ko kadan' shine dalilinta da yasa ta iskeshi tamai magana,
Wannan kenan mu je zuwa.
It's Just Beginning ๐๐๐๐๐
Kuyi hkr en uwa kunsa learner ce fah sai a slow.
Daษขa Alkalamin๐Meryerm Abdool๐
[5/20, 3:20 PM] ๐Meryerm Abdool๐: ๐๐๐๐
๐๐๐๐ *HADUWATA DAKE* ๐๐ป ๐๐๐๐
๐๐๐๐
( _Base on love story_ )
Written by:-
๐Meryerm Abdool๐
Edited by:-
*AAJ* and *MM USSEY*
~Ina Mai baku hkr frnd,a dalilin canjawa novel dinnan suna danai daga TSANANIN BIYAYYA,Zuwa HADUWATA DAKE, Hakan ya farune, Due 2 some problems.Fatar zakuci gaba da encourage dina, Love u all~๐๐๐
*Page* 3-4
*BACK 2 STORY*
Yana fitowa daga toilet direct part din yayansa ya nufa.
Xaune ya sameshi kan 2 seater laptop aje a gabansa yana aiki,dagowa yayi ya kalli *Haidar*
" Yace ya na ganka yanxu ba kace sai 2 zaka fito ba"
Zama yayi kusa dashi ya shafa sumarsa tare da yamutsa fuska ka , bari kawai bro. Wallahi wata ce ta batamin lissafi daga shigana school din.
Shine kawai naji school din tayimin zafi
" Dariya Umar yayi tare da cewa badai macce...??
" To waima meya hadaku...?? Ya tambaya yana kallonsa ,
" Guntun tsaki yaja sannan ya fadamai duk abinda ya faru, a mai makon yagoyi bayansa sai yace hmmmm! ai kaji halinka bansa meyasa ka dauki kanka a matsayin wani babban mutun ba ka dauki wannan rayuwar, a matsayin abin burgewa.
" Nikam banga laifinta ba acikin wannan xancen kuma banga abin bacin rai ba;
Allah Yaya sainayi maganinta ya fada da k'arfi.
" Hmmm!!! Umar yace ka kyale yarinyar nan , tunda kaga ta tanka ma tofa komai xai iya faruwa kuma komai ya faru Kai kaja "so better let her go" ok.
" Bayason wata doguwar magana ne shine yace shikenan. Bro komai ya wuce ya fada amma da gani kasan a baki kawai ya tsaya.
Mikewa yayi tsaye yace "let us go and have lunch" nasan yanxu mom ta gama kuma tana jiran mu.
Mikewa *Haidar* yayi tsaye shima Umar rufe system dinshi yayi ya aje can center table,tare suka fita daga part din gwanin sha'awa suna tafe kaman wasu friends.
_A haka suka shiga part din mommy'nsu_
Da sallama a bakinsu suka shiga *Hanan*naganin su taje ta rungumesu tana "oyoyo my brothe's {er k'anwar mamansu ce da ta d'auko last 2year sabida ta rika debe mata kewa } Ba wuce 5 years ba. Ya Umar ne ya dagata sama yace "wow" *Cweet Vanilla Ashe kin dawo daga school din...? Tace "eh" Yaya* Hydar kam shafa kanta yayi yace matar ya akayine (Dama haka yake kiranta in yaso ya tsokanota )Turo baki tayi wai waye matar taka....??? Yace. Bagaki ba tace Tab.....Allah ya tsareni Sai dae ko Innah Tsohuwa dukkansu suka sa dariya yace Kedai nakeso so *Hanan* Kinga sunanmu ma yadace Hanan Hydar tace. No Nibana sonka!
Murmushi sukayi suka karisa wurin mum dake yi musu dariya tace, ni 'yata Bazan baiwa kowa ba kalli *Hanan* tace koba haka ba babynah Hannan ta gyada kai,
Haidar kam barin zancen yayi ya d'ora kansa a cinyarta mum din. Hannunta tasa cikin sumarsa tana shafawa tace son ya makarantar , lfy amsa tare da sake narkewa jikin mummy da alama yana jin dadin. Shafar da take masa tace yafa kamata Karage wan nan sumar kan naka.........Banason Tara sumar nan da kakeyi shagwabe fuska yayi yace Ohhhh!! mum common Shifa ake yayi....!tasha toka tace nikuma nace ka aske ko....??? yace srry mum xanyi but kadan. Zan rage ya fada yana turo baki me *Hanan* xatayi inba dariya ba sanan tace "momy kinga Yaya Hydar kaman wani yaro.
" Umar ne yayi magana yace "ai yaron mum ne baki ga shi kadai ta kula ba ya fada yana kallon mum, murmushi tai tace "Umar kaddai kishin son kakeyi"
_Dariya yayi yace da kenan mum sukai murmushi tare sannan suka gaisa_.
Mommy tace "Ku tashi muje ayi having lunch banaso kuna xama da yunwa a tare suka nufi Dining table din Ya Umar rike da hannun *Hanan*Haidar kuwa yana mak'ale jikin mum.
Zaunawa sukayi mummy tai serving dinsu gabaki daya sukayi "Basmala" suka faraci bayan sun gama ne Ya Umar da Haydar suka wuce majeed. Dan gabatarda zuhr' yayinda mum taja Hannun Hanan sukayi sama dan suma su gabatar da Tasu Sallar.
" Bayan Sun gama Sallah sun dawo gida direct part dinsa ya wuce bayan, Phone dinsa ya ciro ya Kira saleem Ring daya biyu ya daga " yace yane Bobo. " Did u find out.....?? Saleem yace (D one dan haka ake kiransa cikin school dinsu ma'ana d one in d city)Na samo komai game da yarinyar nan Mikewa yayi tare dayin murmushin mugunta yace "dats gud" shiyasa nake sonka leem.
Baka wasa akwai saurin cika aiki kaxo Ina gd yanzu ka sameni, ok Saleem yace sannan sukayi hang up.
" After 20mnt saiga Saleem ya iso gidansu Haydar dake *G.R.A* Da yake Dama Mai gadin da security din sun sanshi Kai katsaye ya shige gidan,part din Haidar ya wuce, kwance ya sameshi kan 3 seater indonshi a lumshe amma da gani ba bacci yake ba zama yai gurin kafafunsa Shi kuma ya mike zaune ya ware idonsa yace wacece ita.....??
" Kwantarda hankalinka mana Baba ai yanxu xan koro maka bayani kuma zakaji,Saleem ya fada yana gyara zama,
Anan ya fadamai komai game da ita tun daga sunanta zuwa course Dinda take kr2,Snn ya Kara da cewa Ashe er (Sarkin kabi ce) amma wai bataso a Sani, Ya ciji lebbansa ya furzar da iska yace KO er sarkin duniya ce meya dameni!! Ya fada da tsawa kaman Itace a gabansa, Saleem yayi Srry maida wukar Am Supporting you amma dazakaji shawara da ka kyaleta kawai d one kaga dai ba xata kara ba dan basan ko kai waye ba shiyada taimaka haka......!
" Wani malalacin murmushi yai yace "to ai inba Inban nuna mata matsayina ba sauran pple zasu daina girmamani "and there ri's many way"
Da xan k'untata mata tabar school din da kanta,ka barni da ita kawai Dani take xancen xata San bakin Rijiya ba wurin wasan makaho bane' mikewa Saleem yai yace "well sai mun hadu school gobe ni xan Fayce"OK kawai yace.
Bangaren Siddiqa kuwa Shamcy Na janta taci gaba da bata hakuri tana cewa. Niko Besty banso kika shiga shirgin d one ba Coz nasan ba kirki ne dashi ba.
" Tsaki tayi tace Dallah manta da wannan baxan dan komai ke kansa tsaf xan sauke masa shi ta fada dai2 time dinda suka karaso bakin hall din, Shamcy tace to Shikenan Allah ya kyautah! Ameen tabata amsa a tak'aice.
Suna shiga cikin Hall din seat suka samu suka xauna inda Prof,Hussain yashigo yafara suburbudo musu lectures๐ Su Siddiqa kuwa sun maida Hankali sosai.
_Wannan kenan_!!!
*Just Begging*
Tare da Al'qalaminโ
๐ ~Meryerm Abdool~ ๐
[5/20, 3:20 PM] ๐Meryerm Abdool๐: ๐๐๐๐
๐๐๐๐ *HADUWATA DAKE* ๐๐ป๐๐๐๐
๐๐๐๐
( _base on love story_ )
*By*
๐meryerm Abdool๐
_I dedicate this page 2 u my mentors 4 ur support and encouragement,Maman Ussey and Abdul AAJ.love u all_๐๐๐
*page* 7-8
"Wasu zafafan hawayen bakincikine,ke kwaranya daga idanuwanta' tunda ta Fara period bata taba staining ko gaban mace er uwarta ba balle a bainar jama'a haka.
"Ba Wanda xaiga yanda jikinta yai ya dauka plan, lallai gayen nen ya gama Dani,duk cikin zuciyarta take magana....
Mgn wasu daga cikin course mate dinta ne ya dawo da ita hayyacinta.
"Kiyi hkr Siddiqa ai lalurace kowa yasan hakan,pls ki share hawayenki kije hostel ki gyara jikinki kinji"
Lallashinta sukayi sosai sannan sukayi Meena mgn akan hakan tadai bata kyauta,In ita akaima haka zataji dadi??
Sai cewa tayi "daga taimako sai ya xama laifi? Ai gobe ma ranace"
Ta wuce fuuu! Kaman iska alaman taji haushi(ni km nace borin kunya๐ )
Cewa kawai tai " ngd Ku kyaleta kawai,
Tana Mai goge hawayen da suka zubo Mata snn tacema Shamcy da imani! Ya hanata mgn.
"Muje besty"
Rungumeta Shamcy tayi SBD kana agane.
A haka suka fita daga lab, din yayin wasu ke tausaya mata,wasu km daria kawai sukeyi alaman abun yai musu dadi.....
Bayan fitan su Haiydar ne, Saleem ya kalleshi da fuskar tausayi "Gaskia D one yarinyar nan taban tausayi,banyi tunanin abinda zakayi Mata ba kenan' kasan fah Mata sun tsani suyi staining a idon jama'a.
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 16