Share this page
tayi bacci Ummie ma haka duk sun yi bacci Alesha na zaune gaban mirror tana charting tana sanye da bathrobe white color ya shigo k'amshin turarensa kawai taji ta ɗago domin bata ji motsin shigowarsa ba "Ke fa nake jira mu kwanta bacci nake ji"Sorry gani nan "Ya juya ya fita ta miƙe ta ciro wata sabuwar rigar bacci ta saka ta feshe jikinta da turare da ɗauki wata roba da Mamma ta bata da wani tsumi a ciki ta buɗe ta shanye rabi sannan ta aje ta ɗauki hijab ɗinta ta zura ta rage musu hasken d'akin ta ja musu k'ofa ta rufe Koda ta fito Azaad har ya kashe kayakkin falon dan haka ta wuce d'akinsa da sallama ta shiga ta tarar da shi zaune saman gado daga shi sai gajeren wando ta rage musu hasken d'akin ta bar standing lamp kunne ta hau gado ta ja bargo ta lullu'be jikinta sannan ta cire hijabin jikinta ta aje a gefe ta kwanta ta juyo ta kalli Azaad tace "Aiki zaka yi ne?" No me kika gani?" Naga kana zaune " Ba aikin da zan yi" Okay good night "Uhmm" ta rufe idanunta nan da nan bacci ya ɗauke ta Cikin baccinta da bai yi wani nisa ba taji numfashinsa a kusa da ita ga k'amshin jikinsa da ya dabaibaye hancinta a hankali ta buɗe idanunta har ta sauke su a kan fuskarsa k'irjinta ya bada rasssssss ya shiga dukan uku uku, Murmushi ya sakar mata tare da d'aura hannunsa a kan fuskarsa yace" Kin farka?" Ya faɗa yana mai kai hancinsa wuyanta yana shinshinan daddad'an k'amshin dake tashi a ga'bo'bin jikinta Kasa ma motsi tayi bare ta basa amsa ya riƙo hannunta ya sumbaci tafin hannun ya juya ya sumbaci baya ya cire hular kanta ya shafi gashinta da ya sha gyara, daga nan ya sauko da hannunsa ya shiga shafa la'b'banta da farcensa ya gyara kwanciyarsa yayi mata rumfa da faffad'an k'irjinsa ya haɗe bakinsu waje ɗaya yadda yake masa kamar zai cinye bakin Alesha duk ta ruɗe jikinta ya ɗauki rawa ga yawo da hannunsa da yake yi a jikinta tana son ta dakatar da shi amman ta kasa bakinta ya mata nauyi ba tai aune ba kawai taji ya ja rigarta k'iiiiiiiiii ya yaga da wani irin sauri ta shige jikinsa ta rungumesa hawaye suka gangaro mata rigar ce kawai a jikinta sai pant Wani irin numfashi yake fitarwa mai haɗe da zafi, yadda ta rungumesa ya basa damar cire rigar ya yar a ƙasa ta sake sa da sauri ta kife a katifa tare da fashewa da kuka bayanta yabi ya kwanta ya kai bakinsa saitin kunnenta cikin sark'ak'k'iyarsa da ta canza yace "Pl........ Please stop cry please beb" ya faɗa tare da zura harshensa cikin kunne taji wani irin yarrrrrrrr a jikinta ta zabura, zaburar da tayi yasa yayi saurin juyo da ita ya rungumeta tsammm a yadda yake ji kamar yayi ihu Alesha banda kuka da magiyar da take masa ba abunda take yi, ganin zata tsaya 'bata masa lokaci yasa ya fara ƙoƙarin karɓar hak'ki'nsa ta ƙarfi, wani uban ihu tayi lokacin da mai afkuwa ta faru har Ummie dake bacci sai da ƙarar ta tayar da ita ta miƙe zaune jin shuru bata sake jin komai ba yasa taja tsaki tare da komawa ta ci gaba da bacci.............. 🌸🌸 AZAAD 🌸🌸 Mallakar Zainab Dodo ✍️( Sarauniyar Taskira 👑👑👑) *TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION* {T.W.A} *https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL* _Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari._ *Alƙalaminmu ƴancinmu💪* Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇 09046495943 Chart only 👂 *Bismillahi Rahmanin Rahim* page 28&29 Taci kuka sosai kamar rayuwarta zata fita tun tana iya kuka har ta kasa muryarta ta dishe hawayen ma kasa fitowa suka yi har ta sadak'ar cewa mutuwa zata yi saboda azabar da take ji tun da uwarta ta haifeta a duniya bata taɓa jin irin ta ba, Azaad kam yayi nisa baya jin kira, fita nayi daga d'akin na ɗan basu waje zuwa can na dawo dan ɗaukar muku rahoto Azaad na gani kwance yana mayar da numfashi duk da d'akin bai da haske sosai amman hakan bai hanani ganin tsantsan farin ciki kwance a fuskarsa ba yana jin kamar an ɗauke masa wasu kaya masu nauyi, Alesha na juya na kalla tana kwance numfashi ma dak'yar take yi idanunta sun yi jajirrr har sun fara kumbura, matsawa yayi jikinta ya kafeta da ido zuciyarsa cike da farin ciki wallahi abunda yaji a kanta baki bazai faɗesa ba shi kaɗai yasan me yaji sai dai kawai yasa mata albarka rungumota yayi wasu hawaye masu ɗumi suka gangaro mata yace " Sorry I'm very sorry okay" Ya faɗa tare da tashi ya sauka saman gadon ya ya wuce toilet yaje yayi wanka ya haɗa mata ruwa masu zafi ya dawo ya ɗagota ya ɗauketa ta fashe da kuka saboda ko dogon motsi bata san yi ya shiga rarrashinta ya wuce da ita toilet Suna shiga ya sakata cikin ruwan ta miƙe tsaye da sauri duk da rashin ƙarfin da bata da a jiki tayi baya zata faɗi yayi saurin riƙota ta faɗa jikinsa tare da fashe masa da kuka, ya fara rarrashinta tare da yi mata kalamai masu daɗi da nuna mata muhimmancin shiga ruwan dak'yar ya samu ya shayo kanta ta zauna cikin ruwan da kuka da komai sai da ruwan suka cire zafi sannan ya canza mata wasu ya fito ya barta ya cire zanen gado ya ɗauko wani ya shimfid'a ya ƙara fesa Air freshener ya rage AC ya koma toilet har ta sake canza wasu ruwa ya shiga ya taimaka mata tayi wanka tare da yin na tsarki ya ɗaura mata towel ya ɗaukota suka fito ya kwantar da ita saman gado ya ja mata bargo ya lullu'ba mata sai ajiyar zuciya take saukewa ya duk'a ya sumbaci goshin ta ya wuce ya ɗauki bedsheet ɗin da ya cire ya fita ya saka sa a washing machine ya dawo Ta lumshe idanunta tana san tayi bacci amman ta kasa yi ga wani zafi da take ji ko motsi bata san yi, ya shiga ya hayo gadon gashin ta ya ƙara kwanci sakamakon ruwan da ke garesa har saman goshinta abun gwanin burgewa, matsawa yayi jikinta ya shafo fuskarta tare da faɗin "Sorry beb "Ta juya fuskarta "Kiyi hak'uri na kasa controlling kai na ne a taimaka ayi min affuwa ina son ki Alesha" Ya fad'a tare manna mata kiss a gefen kumatu ya kwanta ya d'aura kansa saman k'irjinta ta runtse ido "Rayuwata ban taɓa tsammanin zan sake son wata 'yar mace a duniya ba bayan rasuwar salma sai ga shi zuciyata taso wata fiye da yadda taso salma kinsan wani abu kuwa?" Ya fad'a tare da d'agowa ya kalleta ita ma ta juyo ta kallesa ta girgiza masa kai yace" Tun kafin kizo gidan nan na san ki zuciyata kuma ta kamu da son ki naji ina kwad'ayin auren ki " Da mamaki Alesha ke kallansa yayi murmushi yace"Nasan zakiyi mamaki sosai da jin wannan but tun kafin auren mu na san ki fiye da wata shidda bazan manta ba wata safiyar asabar na fito kawai ina zagaya gari kwatsam na ganki tsaye bakin titi kina neman taxi hannun ki riƙe da kaya nik'i nik'i da alama cefane ki ka yo har na wuce na sake juyowa na nemi waje nayi parking daga nesa ina kallanki ta cikin madubi ina lura duk taxi da kika tara basa tsaya wa kin jima tsaye a wajen can Allah ya kawo wani kika tare ya tsaya kika shiga motar ku na tashi nima na tayar da tawa sai da kuka yi nisan da bazaku 'bace min ba sannan na fara bin ku a baya har ya saukeki ki ka shige gida bayan kin shige ban tafi ba ina nan tsaye ina jiran na ga ko zaki sake fitowa duk da nasan koda kin fito bazan iya miki magana ba najima sosai a wajen ganin bazaki fito ba yasa na wuce, cike da farin ciki na koma gida ranar kallo ɗaya da na miki ki ka sace zuciyata tun daga ranar kullum sai na bi ta hanyar gidan ku amman bana ganin ki har na hak'ura na daina zuwa duk da kuwa nasan hakan ba ƙaramin tashin hankali ba ne a gareni kusan wata ɗaya ban sake ganin ki ba, ranar drivern da ke kai Noor school baya nan yaje gida an musu rasuwa yasa Ammie tace dole sai ni zan kai ta school hakan ba ƙaramin takura ni naji anyi ba ba yadda na iya dole na ɗauke ta muka je, har cikin makarantar mai gadi ya buɗe min gate na shiga na buɗe mata ƙofa ta fita ina ƙoƙarin juya mota na wuce naga kin fito cikin wani class abun ba ƙaramin mamaki ya bani ba naga Noor ta ruga a guje wajen ki tana isa kika ɗauke ta sama kina juyi da ita na rasa ma nezan ce akan farin ciki ranar bacci nayi ina mafarkin murmushin da na gani a saman fuskar ki washe gari tun da wuri na shirya na fito ina farin cikin zan sake ganin ki amman da na tambayi Ammie ina Noor sai ta sanar min ta wuce school nayi mamaki sosai nace waya kai ta? Ta sanar min drivern ta tun jiya ya dawo da dare ina gama breakfast kawai na wuce office bayan na dawo Ammie ke sanar min ta samar min matar da zan aura d'iyar wata k'awarta nan take na sanar mata bana son ta duk da wannan ba shi ne farko ba tasha kawo min yar yan kawayenta na gani ko zan samu wacce nake so a cikin su, Tun daga lokacin ban sake ganin ki ba sai dakon SOYAYYAR ki da nake yi a zuciyata ana nan har aka kai ga dad yasa bakinsa yace muddin ban fito da mata ba shi zai za'bamin duk wacce tayi masa, a gaskiya a lokacin bazan iya tunkarar su na sanar musu na samu matar da nake so ba. Saboda ni kaɗai nake hauka na ke baki ma san ina yi ba, kwatsam Ammie ta sanar min wai an d'aura min aure Abinda ya jijjigani kenan daren ranar har safiya ta waye ban runtsa ba ina nan ina ta tunanin irin wulak'ancin da zan shukama ko wacece ta yarda ta aure ni sai gashi a lokacin da na ganki na tabbatar ke ce wacce aka aura min wallahi ba ƙaramin farin ciki nayi ba farin cikin da na tsinci kai na a ciki bazai misaltu ba har nayi tunanin ko dad ya san ina son ki ne amman kuma ba haka ba ne saboda ban taɓa yin maganar ki da kowa ba kinji yadda aka yi na san ki kyakkyawar matata mai dimple " Ya fad'a tare da shafa fuskarta hawaye suka gangaro mara yayi saurin sa hannu ya goge su tare da faɗin"No! No bana son ganin hawayen nan ki daina ke ce silar sauyawar rayuwata Alesha ke kika yaye min k'unci da baƙin cikin da na shiga banada bakin da zan miki godiya sai dai kawai na miki addu'a Allah ya miki albarka ya sanya alkhari a cikin zaman mu Allah ya ƙaro muna zaman lafiya da kwanciyar hankali Allah ya kawar da duk wani sharri da hassada da makircin mak'iya Allah ya bamu zuri'a masu albarka i love u so much baby lesha uwar Noor da k'annen ta masu zuwa " Murmushi tayi tana jin wani irin tsantsan farin ciki da ya mamaye ilahirin ga'bo'bin jikinta, ta fad'a jikinsa ya rungumeta tsammm suna a haka yaci gaba da furta mata kalamai masu daɗi da sanyaya rai a haka koda ya duba bacci yayi awon gaban da ita shima ya runtse ido kenan yaji an fara kiran sallah har aka kusa tada sallah yana kwance a hankali ya zame jikinsa daga nata saboda baya son ya tada ta tun da yanzu ta samu baccin ya sauka ya wuce yayi alwala ya fito ya zura jallabiyarsa ya fito zai je masallaci Har ya kusa fita falo naga ya juyo ya nufi dakin Alesha ya tsaya tare da K'wank'wasa ƙofar, Ummie da yanzu take jin daɗin baccin taji ana K'wank'wasa ƙofar ta tashi zaune tare da faɗin "To wani sabon salon iskanci ne wannan kuma ta samo da bazata iya shigowa ba sai dai ta K'wank'wasa ƙofa a zo a buɗe mata, To kodai ƙofar ta rufe ne mtsssssss "ta fad'a tare da sauka saman gadon taje ta buɗe ƙofar mamaki ya kamata sosai ganin wanda ta gani tsaye bakin ƙofar fuskarsa kuma ɗauke da murmushi yace"K'anwarmu ina fatan ba ni ne na tada ki ba " ya fad'a yana murmushi "No aah daman na tashi zan yi sallah"Okay daman wani aiki ne nake son na ɗan saka ki idan ba damuwa kuma bazan takura ki ba " Kar ka damu yaya Azaad ka fad'i koma mene ne zan maka"Dagaske?" Eh ka fad'a kawai"To shikenan daman ruwan zafi ne nake son ki ɗora min idan suka yi zafi ki juye zan zo na ɗauka auntyn ta ki bata jin daɗi girma ya sameta "Okay ba matsala idan ma kana so idan na juye sai na kai ba" Aah kar ki damu zan zo na ɗauka da kai na" To shikenan amman naji ka ce Alesha bata jin daɗi meya sameta kuma wane irin girma?" Murmushi yayi kawai yace"Kinga bara na je an kusa sallamewa " ya fad'a tare da wucewa tabi bayansa da kallo tana jin farin ciki jin yadda yayi mata magana cikin sanyi ga murmushi................ 🌸🌸 AZAAD 🌸🌸 Mallakar Zainab Dodo ✍️( Sarauniyar Taskira 👑👑👑) *TASKIRA WRITER'S ASSOCIATION* {T.W.A} *https://www.facebook.com/profile.php?id=61565498797531&mibextid=ZbWKwL* _Marubuta masu aiki da zallar fasaha da hikima rubutu baiwa ce ga wanda allah ya bawa ita da hikimar mu muke Alfahari._ *Alƙalaminmu ƴancinmu💪* Maison magana dani zata iya tuntub'ana ta Wannan number 👇👇👇 09046495943 Chart only 👂 *Bismillahi Rahmanin Rahim* page 30&31 Bin sa tayi da kallo har ya fice tayi murmushi tare da kama hanya ta nufi kitchen zuciyarta cike da farin ciki, ruwan ta d'aura ta nemi waje tayi zaune har sai da suka tafasa ta juye cikin boket ta ɗauko ta fito Tana fitowa yana shigowa, murmushi ɗauke a kan fuskarsa yace " Ah ahh sannu da aiki K'anwarmu na wahalar dake tun da sassafe ko?" Ya fad'a tare da ƙara sowa wajen da take tsaye Ummie tace " Bakomai yayana ai ko aikin da yafi wannan ka sani zan maka shi bare kuma wannan ruwan zafi ne fa kawai " To K'anwarmu na ga ke yar hutu ce ba duk wani abu na wahala ba son sa ki ke ba " Ya fad'a tare da miƙa hannu sa ya kar'bi boket ɗin ruwan sai suraci suke yi ya wuce yayi d'aki Da sallama ya shiga idanunsa a kan gado amman bai ganta ba can ya hangota kwance ƙasa da alama sallah tayi ta gama tayi kwanciyarta a wajen saman sallaya wuce wa toilet yayi ya kai ruwan zafin, neman magana ne kawai irin nasa yasa ya saka Ummie ɗora ruwan zafi domin kuwa suna da ruwan zafi a toilet Yana kai ruwan zafin ya fito ya nufo wajen da take, Cikin sanyayyar murya yake kiran sunanta, A hankali ta fara buɗe idanunta da ke cike da bacci ga kuma zazzaɓin da take ji tama kasa buɗe su sosai Azaad tashi yayi ya duk'o yasa hannu ya ɗauke ta, duk da k'aton hijabin da take sanye da shi hakan bai hana sa jin zafi jikinta ba a rud'e ya isa gado da ita ya kwatar da ita yana ƙoƙarin cire hijab ɗin jikinta ta buɗe ido da sauri ta rirrik'e hijab sai kawai ta fashe masa da kuka Azaad idanu kawai ya zuba mata yana kallan ikon Allah kamar cewa yayi wani abun zai mata take wannan kukan, ganin akwai zazzaɓi a jikinta ga kuma kukan nan da take yi wanda zai iya ƙara mata zazzaɓin yasa ya shiga rarrashinta ta hanyar yi mata bayanin ba abunda zai mata ta kwantar da hankalinta sannan ya samu ta daina kukan sai ajiyar zuciya da take saukewa, yaso ta cite hijab ɗin ko zata ji sauk'i sauk'i amman ba yadda ya iya dole ya barta da shi Ya sauka saman gadon ya je ya buɗe drawer ya ɗauko akwatin magani ya buɗe ya ɗauko maganin da ya dace ya bata ya ɗauko ruwa ya aje ya fita ya kusa ɗaukar 10mint sannan ya dawo d'akin hannunsa ɗauke da cup da tea 🍵 a cikinsa ya nufo gadon ya aje gefen gado ya tayar da ita ta zame zata koma kwanciya ya rik'o ta tana shirin sa masa kuka ya d'aura yatsansa saman la'b'banta tare da faɗin "Shiiiiiiiiiiiiii you have to take medicine kina da fever a jikin ki but before ki sha magani ki ɗan samu ki sha ko kaɗan ne yadda zai miki aiki a jiki "ya fad'a tare da ɗaukar cup ɗin tea, ta lafe a jikinsa ya d'ago kanta yakai cup ɗin ga bakinta ba musu ta kur'ba tayi saurin janye bakin ta dak'yar ta haɗiyesa yace"Lafiya meya faru?" Yaya bazan iya sha ba bazan iya ba" ta fad'a kamar zata yi kuka gaba ɗaya bata jin daɗin bakinta "Sorry kinji daurewa zaki yi ki sha a hakan ba fa wani da yawa zaki sha ba da kin sha kaɗan ma shikenan " da lallama da rarrashi ya samu ta sha sosai sannan ya bata magani ta sha tace sanyi take ji, ya kashe AC ta kwanta ya ja mata bargo ya lullu'ba mata ya fita yakai cup ya dawo ya hau gadon ya kwanta a bayanta ya rungumota ta sauke ajiyar zuciya a haka bacci ya kwashe su Around 10:30 Noor ta tashi tana neman mommynta bata ganta ba hakan yasa ta saka ma Ummie kuka, Ummie kuwa da ta gaji da sauraran kukan ta ta korota waje ta rufe d'aki, Tayi d'akin papah tana kuka bubbuga ƙofar ta shiga yi tare da kiran "Papah! Mommyna" Azaad ya farka a hankali ya zame jikinsa daga na Alesha gudun kar ta tashi ya sauka ya kunna farin k'wai d'akin ya haskake ya wuce bakin kofa ya buɗe yana buɗewa Noor tace "Papah ina mommyna?" Bacci take yi meya faru?" Princess" yaji muryar Alesha ta fad'a a bayansa ya juya ya ganta zaune a guje Noor tayi wajenta ta haye gado ta fad'a jikinta tana murna Alesha tace "Princess kin tashi?" Mommy tun dazu nake ta neman ki " Ayyah very sorry" Mommy ba'a min wanka ba "Yanzu za'a miki kuwa mu je d'aki" Noor ta sauka Alesha ma ta sauko da ta taka kamar ta kurma ihu amman ba hali haka ta daure Noor na gaba tana binta tana tafiya tana runtse ido Azaad dake tsaye bakin ƙofa yana lura da ita har suka iso Noor dake gaba ta riga ta fita zata fita ya sha gabanta sai da gabanta ya fad'i ta kallesa ta kuma yi ƙasa da kanta yasa hannu ya d'ago hijab ɗin ta ya tura hannunsa ciki ya taɓa gefen wuyanta yaji zazzaɓin ya sauka hannunsa kawai taji saman na shanunta ta buge hannunsa da sauri tare da turo baki yayi murmushi ya bata hanya ta fita, Koda taje d'aki Ummie na zaune tana charting tayi mata ina kwana taja Noor suka yi toilet, sai da tayi mata brush sannan tayi mata wanka suka fito ta fara shiryata, Ummie sai bin Alesha da ido take yi ganin yadda take tafiya kamar wata yar koyon tata sannan ga saman idanunta da ya ɗan kumbura kamar dai mutum yaci kuka Tana gama shiryata suka fito ta nufi kitchen abu mai sauki ta haɗa musu ta soya dankalin turawa da k'wai ta dafa ruwan lipton ta haɗa ta kawo dining table ta jera ta kunna ma Noor katun ta wuce d'aki ta shiga toilet sai da ta ƙara gasa jikinta sosai sannan tayi wanka ta fito tasa hular wanka da ta shiga hakan yasa gashin ta bai jik'e ba mai kawai ta shafa sai kwalli amman jikinta kamar inda aka yi 'barin turare wata atamfa ta saka ɗinkin riga da siket tayi kyau sosai ta dawo falo sai da ta fita sannan Ummie ta miƙe ta shiga toilet dan yin wanka Koda ta fito falo har sun yi break ta wuce ita ma tayi, Alesha yadda take ji a jikinta bazata iya shiga kitchen ta haɗa musu lunch ba yasa ta kira Mamma ta sanar mata tayi musu girki a aiko bada jin daɗi bazata iya yin girki ba, Mamma ta tausaya mata sosai tare da tambayarta abunda ke damunta tace "Zazzaɓi ne" Mamma tace" To zata aiko mata wani maganin gargajiya yana yi sosai sai ta sha Alesha sai nok'ewa take yi akan Mamma ta bar maganin kawai tasha wani magani ganin haka yasa Mamma ta gane ba Zazzaɓi ba ne tace da ita zata aiko magani ta riƙa tafasawa tana zama cikin ruwan yana maganin zazzaɓi sosai Duk inda take Azaad na tare da ita ko dogon motsi tayi sai ya tambeta menene me take so kulawa yake bata sosai tare da nuna mata zallar soyayyar da yake mata, Ƙarfe biyu saura Mamma ta aiko driver ya kawo musu abinci haɗe da maganin, tuwon shinkafa ne ta musu da miyar taushe sosai tayi tuwon saboda su ci har dare sun ji daɗin tuwon sosai musamman ma Azaad dan buɗe ciki yayi yaci tuwon bilhak'k'i, Suna gama cin abinci ta juye ruwan maganin da ta tafasa ta kai toilet ta tu'be ta shiga cikin ruwan ta zauna farkon zamanta cikin su harda kuka sai da tayi saboda jin ruwan tayi kamar ruwan barkono a haka dai ta daure ta zauna tana kuka tana yarfe hannu har ta rage jin zafi sai da ta gasa kanta sosai da ruwan sannan ta fito yanzu har ƙarfi ƙarfi take ji a jikinta ba kamar d'azu ba ga tafiyarta ta ɗan gyaru, riga marar nauyi tasa ta fito falo Ummie kwance a d'aki tana waya da rufi tace Rufi wallahi yau ina cikin farin ciki "To a bani na sha meya kawo silar wannan farin cikin?" Hmmm ke dai rufi ina gaya miki mutumen nan ya fara sake jiki da ni ya fara sakar min fuska ina tunanin tarko na ya fara kamasa "Allah ko k'awasss?" Eh mana in gaya miki d'azu tun da safe kafin ya je masallaci matarsa na bacci yazo d'akin nan ya K'wank'wasa min........................" Ummie ta sanar mata duk yadda suka yi cike da mamaki rufi tace"Ummie kin san ko abunda ki ke faɗa kuwa?" Mene ne?" Ita ma ta tambaya "Lallai sai yau na tabbatar da ke shashashace wallahi har ya fito fili ya faɗa miki haka amman a ce kin kasa fahimtar abunda yake nufi"Ummie tayi shuru tana tunani ita dai wallahi kanta ya kulle bata gane komai ba tace "Rufi dan Allah ki min bayanin abunda yake nufi wallahi ban fahimta ba" Baki fahimta ba ko to bara ki ji...................." Rufi ta fayyace mata abunda yake nufi ai ko jira bata yi ta kai ƙarshe ba tayi wurgi da wayar tare da yin ƙara da ƙarfi sai ga Alesha da sauri ta shigo d'akin jin ƙarar Ummie Noor na biye da ita a baya Zaune ta tarar da ita tayi zuru zuru tayi kalar tausayi kamar marainiya Alesha ta isa wajen ta tare da dafa kafad'arta tace "Ummie lafiya?" Kamar jira take ta fashe da matsanancin kuka tana riƙe fuskarta, Alesha ta riƙota tana tambayarta lafiya wallahi duk ta damu ita ma kamar zata yi kuka idanunta har sun yi ja ganin yar uwarta na kuka

Chapter 9 of 13