Share this page
ya fice, yayin da Nuri ta bi shi da sauri ta ce, "Marasa kunyar karya." Ta mike tana daukar Jakarta, ta ce "Bari na bi su Goggona ki zauna, idan ya dawo sai ya maida ke ko?" Kanta a sunkuye ta amsa saboda gaba daya kana biyun nan a firgice take jinta. Wani lokacin ji take kamar ta fito titi, ta се wayyo Allah Jama'a ku taimake ni, za'a yi mini auren dole a raba ni da masoyina. Addu'a ce kawai take sanyaya mata zuciyarta, don gaba daya ji take yi kamar uwa ta tsine mata. A gidansu, su Khuzaimatu da Sagira da Ladifa kowa farin ciki yake yi zai auri mai sonsa, sai faman zolayarta suke yi suna fadin maganganu. Ita dai bata tanka wa kowa, saboda gaba daya ita ba zolayarsu ce a gabanta ba, 116 Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo tunanin makomar rayuwarta yafi komai tashin hankali a wurinta. Yadda zata rabu da Munir da yadda zata rayu da Suraj dan giya, dan kwaya, dan daba kuma dan koken. Ga uwa-uba dan neman maza, don haka bata da sukuni. Yau da sassafe Khuzaimatu ta tashi take gaggaya mata maganganu. "Ai tunda ni ban auri gayen nan ba wallahi yarinya kin rasa shi kema, ba za ki aure shi ba, ai tunda aka sanya mana bakin ciki yarinya kin gamu da bakin ciki wallahi har karshen rayuwarki zamu ga gata, ke ba 'yar gata ba? Ki fito Malama za a yi dilka." Ko kallonta ba ta yi ba, balle ta tanka mata. Ai kuwa sai taje ta fadi ma Hajiyarta. "To Hajiya ga shi nan an ce ta fito dilka ta ki fitowa, kar kuma a ce ana ware ta." Hajiya Maman tayi tsaki ta ce, "Kar tayi mana, idan mu ta raina mu ai shi Alhajin da ya zabar mata mijin ya isa da ita, yazo ya sanya ta tayi, ai rayuwa ba takura." Tana shiga wurin Alhajin ta marairaice ta cе, "To Alhaji kaga dai takanas nasa aka dauko mai gyaran Amare daga Maiduguri tazo, kaga yadda 117 Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Zainab ta ki fitowa ayi mata sai faman kokekoke da zage-zage take yi, ni ban san yadda zan yi da ita ba wallahi." Ya ce, "Muje, ina Goggon nawa take?" Ta се, "Tana dakinsu." Ya wuce dakin Hajiya Maimun ta biyo shi yana shiga ya iske Zainab din a zaune daram! Ba kuka ba alamun fitina, sai dai tana cikin damuwa mai yawa. Ya ce, "Goggona!" Ta amsa. "Na'am!" Ya yi shiru yana kallonta, sannan ya ce "Kiyi hakuri da auren da ya same ki kin ji ko?" Та се, "To Abba." Ya ce, "Ki kwantar da hankalinki kin ji? Duk abin da ki ke so zan yi miki. Kiyi hakuri kaddara ce kin ji ko? Bawa ba ya wuce kaddararsa, kowa ki ka gani da kaddararsa, kin ji ko? Duk abin da ake yi ma Amare zan yi miki. Ke dai na baiwa kujerar Makkah, ku biyar ne yammata za a aurar da ku biyu 'yan maza. Amma ke kadai na baiwa kujerar Makkah, bana da ke za a yi aikin Hajji saboda biyayyar da ki ka yi mini kin ji ko?" Sai a lokacin hawaye ya zubo mata, sosai take yin kuka. Ya ci gaba da mata nasiha mai kashe jiki. 1181shati Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Tsawon lokaci ya ce, "Da ni da uwarki muka haife ki mu duka, Allah ya ce kiyi min biyayya. Nasan an ce abi uwa, amma idan an zo umarni ke da uwarki gaba daya ikona ne, tilas ku bi umarnina kin ji ko?" A sanyaye ta amsa "To." Ya mika mata rafar kudi 'yan dubu-dubu dauri biyu ya ce, "Wannan kudin da Ango yake bayar wa ne, wannan naki ne kin ji ko? Kiyi duk shirye-shiryen da za ki yi na aurenki da su kafin fitowar Surajon daga (Prison). Idan ya fito sai ki tare gidanki yanzun a gidan nan za ki zauna amma su 'yan uwanki kowacсе gidanta zata tare, Allah Ya miki albarka." Ya fada yana fita a dakin. Hankalin Hajiya Maimu ya tashi da sauri ta fada dakin Hajiya Sa'ade ta ce, "Zo ki ga gatan banza." Hajiya Sa'ade ta ce, "Ban gane gatan banza ba?" Ta ce, "Eh! To gatan banza mana, dubu dari biyu ya bata wai in ji Ango har da kujerar Makkah mu 'ya'yanmu ko oho!" Tayi dariya ta ce, "Ya yi a banza wallahi dok abin da ya mata sai ya yi musu, ba zai yiwu ba, ai kowa ma da ne." 119shati Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Ta yi murmushi ta ce, "To dai zo ki ga kudi wurin 'yar Mowa." Hajiya Sa'ade ta girgiza kai ta ce, "Oh! Ban gaya miki ina ganin takaici ba." Wannan tunani shi ne Goggon Mama ta lula a cikinsa, ta jima tana tunanin zaune a gaban gadonta. Don duk wannan abin da ya faru, Hajiya Mama bata gidan, don da safe ta fita, don haka bata sani ba, sai ita da aka yi abin a gabanta. Ya jima yana kallonta, bai tanka ba har sai da ta saki ajiyar zuciya ta dago ta kalle shi ta saki ajiyar zuciya, ya yi murmushin karfin hali ya се "Ya ya?" Ya fada yana kallonta. Itama murmushin tayi, cike da jin kunya don bata san yana kallonta ba. Ya tashi ya zauna ya ce, "Ki daina sanya damuwa a ranki kin ji ko? Duk abin da Allah Ya kaddara ma bawa ba yadda zai yi tilas ya rungumi kaddara Zainab." Sai kawai ta fashe da kuka. Ya ce, "Kiyi hakuri kin ji ko?" Ya fada yana ciccijewa don da alamu shima hankalinsa a tashe yake. 120 Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Gaba daya suka yi shiru, sai dai ita fa Zainab tana kukanta bata fasa ba, sai faman shesshekar kuka take yi. Da kyar ya lallasheta ta yi shiru, yana son ya tambaye ta ina aka tsaya, yana tsoron jin mummunan labari saboda ya gama fahimtar komai. Ta mike ta shiga Toilet din da yake cikin dakin ta wanke fuskarta ta fito ta nemi kujera ta zauna. A sanyaye ta zayyane masa duk yadda aka yi a safiyar yau din, babu kokonto ta ajiye abinda yake hannunta. Ya kalli ledar a sanyaye ya kalleta ya ce, "Me kenan?" Ta ce, Dazun Abbanmu ya bani su.' Ya'ce, "To ni me zan yi da kudi Zainab? Ai ni amfanin kudi şun kare mini tunda na rasa ki a rayuwata, ban ga amfanin kudin ba. Ko duka duniyar nan za a bani da abin da yake cikinta, Allah Zainab mallakarki yafi min da ita. Sai kuma ya yi shiru gaba daya zufa ta rufe shi, ya tashi a zaune yana sakin wata irin ajiyar zuciya. Ya ce, "Kije Reception ki kira mini 121 Isbati Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Likita kin san Allah ni sai naji na warke ma tashi mu tafi." Murmushi tayi ta ce, "A'a kar ka yi haka, kaga fa da sauran ciwo a jikinka." Ya girgiza kansa ya ce, "Ba komai ke dai mu tafi." Shigowar Hafizu ne ya sanya shi yin shiru, ya kalle su ya yi murmushi ya ce, "Ya nagan ku kun yi cirko-cirko da ku, lafiya?" Ya ce, "Lafiyarmu kenan ka hada kayan nan mu tafi gida." Ya ce, "To Likitan ya san za ka tafi ne?" Ya ce, "Idan ma bai sani ba zai sani, idan yaga wayam." A daddafe ya hakura Likita yazo ya sallame shi, gida suka sauke Goggon Maman sai faman kuka take yi. Ya kalleta ya сe, "Bа za ki daina kukan nan ba?" Ta sake fashewa da kuka ta ce, "To ni ya zan yi da raina? idan ban yi kuka ba me zan yi?" Suka yi dariya. Ya daure ya saki ajiyar zuciya. Ya kalli Hafizun, tilas Hafiz din ya fita a motar yana fadim. "Kai ka kula ta ma, wannan yarinyar idan ka biye mata ai ta ringa tayar maka da hankali." 122 shafi Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Ya ce, "A'a Hafizu da gaskiyarta, rigima idan an san farkonta ba a san karshenta ba, dole hankalinta ya tashi, rayuwa ai komai sai a sannu. Kai dai bari musa labule ko?" Ya yi gaba yana surutai, lamarin ya ba shi tausayi sosai. Ya kalleta ya ce, "Kiyi haukri kin ji Zainab, danganarki shi ne zaj kara mini karfin gwiwar abin da nayi niyya kin ji ko? Ki daure ki taimake ni don Allah ki sanya dangana a zuciyarki, idan kin tuna ni kiyi mini addu'a, insha Allahu muna tare da nasara a rayuwarmu, kiyi hakuri ki daina kuka. Kallon shi take cike da tuhuma da alamun tambaya, da kyar ta furta "Yanzun ina za ka je ka?" Ya saki ajiyar zuciya ya ce, "Zan 6oye ma hayaniyar nan ne bana son abubuwa su cabe ina nan. Cikin kuka ta ce, "To yanzun ina za ka je ka? Ba z aka tsaya ka nemi aurena da kanka wurin Abbanmu ba?" Ya girgiza kai ya ce, "Ba zan nema ba, saboda ba bani za ayi ba. kina gani fa irin yadda ake ta faman rigimar nan, kuma ai sun san ina sonki amma ba a bani ke ba a ka baiwa Suraj. 123 |shati Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Kuma mutumin da bai je asibiti duba ka ba yake faman fushi da kai yaushe zai yadda ka cе ka zo neman auren 'yarsa?" Shima a lokacin sai faman karfin hali yake yi yana danne zuciyarsa don gaba daya zuciyarsa ta karye, sai faman so yake yi ya yi kuka, dannewa kawai yake yi. "Ai kina sane, kullum can suke yini wurin belinsa ni mai jinya ko oho! Don haka kiyi hakuri idan kin tsinci kanki da aurensa. Kiyi kokari ki kubuta daga dukkan kusantarsa gareki, hakan zai tabbatar da ke mata a gare ni matukar kin kubutan." Ta saki ajiyar zuciya tana kallonsa. Ta cе, "Insha Allahu zan kubutan." Ya ce, "Alkawari?" Ta ce, "Insha Allahu nayi maka." Ya ce, "Na gode! Na gode da kaunarki gare ni." Yana shirin bude mata motar sai kuma ya ji alamun ana Kwankwasa motar. Da sauri ya fito ganin Alhajin a tsaye gefensa da Suraj ne da sauri ya durkusa ya ce, "Barka da yamma Abья," Bai tanka ba sai da Zainab din ta fito a motar tayi tsaye rike da murfin motar. 124 |shafI Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Suraj din ya ce, "Ai ka gani ko? Ka gani da idonka ko Abba yanzun da fada nayi haka za a ce na masa sharri ko kuma ina zarginsa. Ai ka ور gani da idonka yadda ya kulleta a mota... Abban ya daga ma Suraj din hannu alamun ya yi shiru, ya yi shiru din ya juya ya kalli Zainab din ya daka mata tsawa. Ya ce, "Me ki ke yi a nan?" Da gudu ta shige cikin gida. Ya сe, "Kai kuma ban san kai mutumin banza ba ne sai yanzun, matar dan uwanka an riga an ba shi amma ka ringa bibiyarta, haka ake rayuwa? To kai idan ni ba ka ji kunyata ba ai ka ji kunyasr zumunci ko? To matsa ka bani wuri kar ka bari na kuma ganin kafarka a gidan nan, mutumin banza kawai da ba kwa tsoron haramun. Idan ma uwar taka ce suke zuga ka ko? To ba wanda ya isa ya canza mini akida. Su iyayen naku matan da suke zuga ku zan yi maganin su, zan nuna musu ba su isa ba wallahi. Don karo uku kenan ita Magajiya muna yi da ita bata son 'ya'yana su rabe ka, ita dole sai ta raba mini zumunci. Kyaleta nake yi ta hana ka auri kowa 125li Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo dole sai 'ya'yanta, to 'yarta din ma ba za ka aura ba. Idan ka fasa 'yar Maidugurin tafi ka nemo a ko'ina, amma ai wannan rigimar na raba ta, tunda ba za ka auri 'yar Maidugurin ba ta hakana auran 'ya'yan abokan zamanta. To 'yar tatan ma ba za ka aura ba, kowa ya rasa. Shi dai Munir ba ya iya cewa komai, sai hakuri yake bayar wa kansa a sunkuye. A ransa da zuciyarsa sai tafasa take yi. Shi kadai yasan halin da yake ciki. Alhajin ya wuce da shi da Suraj din da ya fito a yammacin yau, su Alhaji suka kashe kudi kafin su karbo shi. Da aka tambaye shi dalilin fadansu da Munir din, labarin ba shi da dadi. Yadda ya jujjuya zancen zuwa sharri iri-iri da kage da kazafi. Tilas! Yasa a daren sai da Alhajin ya daki Goggon Mama, irin dukan nan na kawo wuka. Hajiya Mama kam! Tana dakinta duk abinda ake yi tana ji, bata motsa ba. Hajiya Sa'ade ta shigo da lauri tana fadin. "Hajiya kina jin zai kashe Goggonki? Ki fito mun kasa kwatarta." 126 Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Hajiya Mama ta ci gaba da gyara kayan guga tana fadin, "Ya kasheta wallahi ba ni da asara, idan ta mutu shima kashe shi za a yi da shi da munafukan nasa, naga karyar su naga ya za a yi?" Ta juya da sauri da kyar suka kwaceta. Ta fito tsakar gida can gefe guda tana kuka cike da shessheka da ajiyar zuciya mai karfi. Ta ci gaba da abinda take yi. Alhaji Usman din ya fito tsakar gida yana faman bala'i da masifa a kan abinda ba shi da tabbas a kai karyar dan kwaya. Ya ce, "Idan har za ki bar mini 'ya'yana su watse tabbas za ki bar gidan nan, don wallahi ni ban haifi mazinata ba. Daman ai wannan daura rikicin nasan kawai Munir bata wa Zainab rayuwa zai yi, don ba auranta zai yi ba yana kyashi za a bai wa Suraj. To na yanke zumuncin da yake, tsakaninki da Mumir din, tunda dai ni ne ubanki. Can! Ya fitar da matar aurensa ke yana bibiyarki ya hana ma su sonki su aure ki yana neman ya haddasa mini husuma a cikin zuri'a. Ita dai Hajiya Mama bata tanka ba, tana ji ya gąma wulakancinsa ya fice a gidan. 127 ishali Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Ta fito duk abinda zata kammala ta kammala, ta tattare duk wani shirginta na kitchen. A daren duk abinda zata tattare ta gama shi tsaf! A motarta wasu a but wasu a cikin mota. Gari na yin shaaa! Hafiz har ya yi sau biyu na shirginta, gidan Goggonta can asalin unguwar su ta gado. a Misalin karfe tara mai sayen funitures din ta shigo sha daya ta gama da komai taja kofa ta rufe, ta shiga dakin 'yammata ta ce "Ina Goggon?"ddsi Tana kudundune cikin bargo gaba daya zazzabi ya lullube ta, Maman ta ture bargon ta ce, "Tashi mu tafi." Ta mike ta fito. ob. An Har sun yi kusa da harabar gidan Alhaji ya biyo su an je an tsegunta masa.nets uama Ya ce, "Ke Magajiya! Ke Dije! Ke Khadija ba magana nake yi miki ba, ba kya ji? Idan har kin san da wata manufa za ki bar gidan nan, idan kin fita kin bar shi har abada." uM Ita dai ba ta tanka ba, balle a ce tayi rashin kunya. Ta bude mota ta tura Goggonta ta rufe. diP Ta gewaya mazaunin direba tayi ma mota key ta fice. Yana tsaye cike da mamaki irin wanda bai taba yi ba. yana kallon motar ta harba titi arrag 128 1T Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Bai taba tsammanin matarsa ta farko zata iya yi masa irin wannan fushin ba. Mamaki ma ya ke yi biyayya irin ta Hajiya Magajiya, alkunya da kawaici irin nata zata masa haka ba. Ya shiga cikin gidan ya tura kofar dakinta ya ji gigim! Ya juyo jikinsa a sanyaye ya debo asalin mukullan gidan ya bude dakin nata. Falo wayam! Dakin wayam! Ba ko tsinkenta a gidan. Ya tura kofar Toilet din, ko brush babu. Sai jikinsa ya yi sanyi. Ya fito tsakar gidan ya yi borin kunyarsa, yana fadin "Kije din wannan ba zai hana ni na raya zumunci ba. Da izinin Ubangiji sai na daura auren Surajo da Zainab gobe idan Allah Ya kaimu, sai dai duk abin da zai faru ya faru, amma ba gudu ba ja da baya." ** A gidan Alhaji Ahmad kuwa an kwashi daru, don shi ya bayar da gidan da Ango zai zauna da matarsa. Yasa an yi ma Amare jeren kirki, an zuba musu Furnitures na gata, kusan duk hidimar 129|shati Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Hajiya Binta ce tayi kwangilar komai uwar Ango. Sai dai idan tana son rakiya ko makamancin taimako ta kira su Hajiya Sa'ade da Maimu aje a taya ta. Shirye-shirye suke yi sosai a lokacin Munir yana asibiti, don haka tun ranasr da Suraj ya fito daga Prison ake shirya party, kudi suna shan kashi ba dan kadan ba. Sai kuma da habaici da ake yi shi ai ango kam ya fito a prison insha Allahu yadda aka yi ma dana sanadi wallahi sai kowa ma ya yi prison in dai da sharri a duniya mutum zai yi kallo a gidan nan." Ita dai Hajiya Rabi'a bata cewa komai. Hidimar gabanta take yi, ga bikin Hafizu da komai ita ce take gabatar da shi, ga Nuri. Don haka itama bata da lokacin kanta. Ranar da aka daura da yamma walima aka yi da daddare aka kai Amare gidajensu. Sai kuma Alhaji Ahmad suka shigo da Alhaji Usman din. Matan gaba daya ya tara ya dan tsinci ma su hankali ya се, aje a dauko Amaryar Suraj a can Soron Dinki. Ai kuwa al'amarin ya tsorata Jama'a, don an ce wai mai hakuri bai iya fushi ba. 130 shafi Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Ranar sun ga tashin hankali a wurin Hajiya Mama, don wallahi gaba daya ba su isheta kallo ba. Ta ce zumunci ai ya kare. Don haka gwiwa a sanyaye suka dawo ma Alhaji Usman din da labarin da ta ba su, don haka da kansa ya taho daukar Amaryar. Kamar tasan za ayi hakan ta tura Zainab din gidan Baffanta aka 6oyeta. Ya shigo cike da isa da gadara, ko gaisawa ba a yi ba ya ce, "Ina Zainab?" Ba ta tanka musu ba. Alhaji Ahmad ya ce, "Ke Magajiya ke ce mai rusa mana zumunci? Har ki ke cewa ai zumuncin ya kare? Da girmanki da komai?" Sai a lokacin ta tuna kayan dinkin da yake gabanta, ta ce "Zumunci? Zumunci fa ka ce? Kai yanzun ka san inda wani zumunci yake? Zumuncin da ku ka ci amanarsa? Ai ni wannan auran yadda ku ka daura shi wallahi idan ba a warware ba kotu zamu shiga ni da ku a warware a can. Kuma ka daina maganar zumunci, ba a sanadin zumuncin ku ke neman rusa mini 'ya'ya ba? 131 |shafi Zumunci Dangin Kauna M RHO Jamila M. Danfajo To zumuncin babu shi da 'ya'yan da Maimun ta haifa da wadda Binta ta haifa wallahi da SW NOD) БИБTV! zuri armu har abada. Ed Ka daina mafarkin sai ka hada aurenUSKS5 Zainab oU da Suraj, ka san Allah yadda ka daura shi haka s sb nBo SD ns1НА za a ware shi. A TRXUe ode sy Banak aq skap Don bai cancanta na dauki 'yata na ba shi ba, sauRin abun ma da a kintse yake, to shi kenan don shi uwarshi munafuka ys 48 129 ce(9 saiCike ta shirya 1280 makirci ta hada husuma. Don kai idonka ya rufe a kan gyara zumunci, M9eG gyDА ВА ka dauki yar ka raba taKI da HST mai sonta Sun ka bai Sus wa29 cam Ke wanda bai ce yana sona don kawai a takura mini, a bata mini raina mo D ТЕНЕ ВОТО To wallahi in dai rrh navax கார் வogols is in dai ni ce na haifi Zainab, ba za ta auri Suraj ba wallahi, idan kuma kaga wannan SHA SIT TUGS KASU ATISH auran ya yiwu wallahi ni ba na numfashi a duniyar nan. ទយទបទรก CI KS KN qg YYJADCIu a sbbsy asus sw Kuma dukan da ka yi ma Goggo ba a kan seida uBS SP SLS6W 6 SO NEDI hak kinta ba, wallahi sai Allah Ya saka mata. CSU & WEIG WEI Gidanka da auranka kuma na bar shi har abada, azaba iri-iri ba irin wacce ban ganta ba a 1ITEs UGIN9D ΚΕ KΠ SANUCIN 2010I0 gidanka, kaje rayuwa ce na barka da fitar rana da Df faduwarta." 132-15att Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Dukkanssujikinsu yayi sanyi sosai, amma Karfin hali irin na maza sai suka dannen ерг Alhaji Usman har da cewa, diNaji ko me za ki cekice, yanzun daib ki fitonminisda amaryar mutane aje a kaita gidanta." "Sutire iysI S4 HI Bsа dauko kudbsyao ajiyeo a gabanta ya ce, Wannan sadakinta ne Naira dubu hamsids dul Aayi dariva ta eeAicraba báwa da aržiki sai Allah! Ka rubuta kazajiye wallahi auran nan Ba Zai taba yiwuwa shaiskudi kumasżansajiyé su kudin cefanena ne amma baisadaki bai"nsbi nob Ta hankada kafet ta adana. Alhaji Ahnadyá bude baki ya ee.Yanzun Hajiya Magajiyá ko kunyata ba kya ji a gabana ki ringa kyamatar dan da na haifax sx en ind idslew s'idទេឲ្យ បទបទប Ta kalle shi tayi murmushi stasće,sh Alhaji Ahmad kenan! Shi Surajo ne dankas shi/Mai sunan Mallam ba danka ba ne?" obog sn, iv Tayi dariya ta sake cewa,sb"Ansidan har gaskiya ne a dauki Khuzaimatu a bai wa Surajo tunda sune iyayensu ciki daya90 mька п Shi ma Munir sai a hada shi da Zainab shi ne zumunci Bentl kowa sai uwarshi ta gyara ko ba sa so, amma don wani son kai..." "IB 53 BVเกม 133 Ishafi ΑΕΙ Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Ta katse maganar ta ce, "Kai ni takaicinku ya ishe ni, wallahi maganar ba na sonta a barni haka. Kai yanzun ban da Rabi'a mai hakuri ce waye za a sari dansa da adda ya amince? Ko don kun ga tayi shiru?" Ya yi tsaki ya ce, "Yo kada tayi shirun mana, duk abin da zata yi taje tayi, danta din gaskiya ce da shi? Ai ni babu ni ba Munir tunda ya ce matar dan uwansa zai nema da fasikanci. Wallahi ba ni ba shi, ai na kore shi a gidana don idan na gan shi a gidana wallahi zai gane kurensa." Hajiya Magajiya ta ce, "In da kayi kuskure kenan, ai idan Mai sunan Mallam yana da wasu munanan dabi'u wallahi kai ne za ka fara gani ka bayas da shaida. Amma ka dauki sharrin makiya ka yadda da shi, na gode. Duk ranar da ka gane gaskiya wallahi za ka yi nadama a rayuwarka, don wannan abun da ka rika nadama ce, tana zuwa gare ka nan ba da wani jimawa ba. Kuma insha Allahu sai Allah Ya saka masa, duniya ce ai!" 134 shafi Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Ta ringa zubar da hawaye. Ta ce, "To ka ji dalilin barina gidan mijina, koda numfashina zai kare sai na karbo ma Munir hakkinsa." Shima Alhaji Usman din mikewa ya yi yana fadın. "Tashi mu tafi Amadu, in dai ni ne uban Zainab na daura mata aure ba gudu baja da baya, tashi zan turo su Mairo su dauko mini ita yanzun nan. Don ni ba zan dauki raini ba, idan kuma ki ka hana wannan auren to wallahi a bakin aurena da ke." Binsa tayi da kallo. Ta ce, "Allah Yasa haka shi ne yafi alheri, jeka na gode. Ai wata rana sai labari. Ya yi dariyar mugunta suka fice. Mairo da Nafisa da Nabila manyan 'ya'yanta sune ya tara ya ci zarafinsu, ya ce, "Da saninku uwarku take shirin tozarta ni ko? Kuna sane ko? To wallahi idan ba ku je kun kawo mini Zainab na kaita gidan mijinta ba, wallahi ba ni ba ku. Don wallahi ba zan dauki raini ba, na zartar da hukunci a daga mini wallahi da saninku ku zuga uwarku ko? 135 hali Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo To wallahi ko danku na gani a gidan nan sai na kore shi, ko daya daga cikinku, wallahi sai na wulakanta shi, donni a kan auran nan ba ni ba zuri'ar Magajiya kakaf dinku, muddin ku ka bari a ka tozarta ni." Ya kare musu zagi da wulakanci, matan gidan suna faman rokonsa da ba shi hakuri. Ya ce, "Ba magana hakuri. Idan har auren Suraj da Zainab ta ce bai yiwu ba na yadda bai yiwu ba, amma ku mata albishirinku, na saketa taje tayi abinda zata yi. Kuma duk ranar da ta tashi auren Zainab din ta tabbatar ba ni ne uban da zan daura mata aure ba. Ke idan ta ki bin umarnina ki gaya mata na bar mata Zainab har abada ba ni ba ita. A nan kuma su Hajiya Sa'ade da Hajiya Maimu, suka shiga rokonsa, yayin da Anti Mairo suka fice a falon suna jiyo kukan Hajiya Maimu irin na fina-finai. "Ni kuwa Alhaji na shiga uku! Ni wannan aure na Surajo yazo da hanyaniya, ni ya zan yi ni 'yasu? Ni wannan duniya zumunci ya ki dadi. Rayuwa kenan. 136 |shafi A Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Su dai su Anti Mairo can gidan Goggon Soron dinki suka nufa. A tsakar gida suka iske Hajiya Mama tana gyaran gindin famfo. Anti Mairo tayi dariya ta ce, "Ah! Hajiya Mama ya haka? Aiki da kanki?" Tayi dariya ta ce, "Ba dole nayi aiki da kaina ba, ai nan gidan ubana ne." Anti Mairo tana dariya jin abin da Hajiya Mama ta fada yasa tayi maza ta rufe bakinta cike da dariyar, tana kunshe ta ta ce, "Allah Ya bada hakuri." Nafisa ce ta karbi aikin ita kuma Nabila tana fadin, "Ina Amarya? To ai sai ta ringa aikin da kanta tunda ita ce silar cicci6o ki daga gidanki." Hajiya Mama ta ce, "A'a ba ruwanta ni daman wannan gidan naku na gaji da zamansa, hayaniyarsa ta ishe ni." Anti Mairo ta ce, "Ai kuwa zuwa muka yi mu maida ki gidanki." Hajiya Maman tana dariya jin abin da Anti Mairo ta fada yasa ta sha mur! Cike da harara ta kalli Anti Mairon ta ce, "Ina wasa da ke ne? ko ni abokiyasr wasanki ce?" Ganin yadda ta fusata yasa Anti Mairon tayi sanyi. Ta ce, "Allah Ya ba da hakuri, ayi hakuri." 137Ish Zumunci Dangin Kauna Jamila M: Danfajo Hajiya Mama gaba daya suka dunguma falon. Katon falo ne, dakuna uku ne a cikinsa da toilet a cikin kowane daki. Sai aka yi corridor a gefe guda zai 6ullar' da da kai kitchen da store, sai tsakar gida makeke da aka yi dakuna biyu da baranda. Gidan daman Hajiya tasa aka gyara shi, aka yi masa fenti ta kulle shi, lokaci-lokaci take sanyawa a bude a share ko idan Baffansu ya yi baki yasa a sauke su. To yanzun da ta taro katon falon kewaye da labule sai aka shimfide shi da carpet rug ne ta ko'ina ya kama falon, sai kamshin air freshner yake yi. Can gefe kuma Goggon Mama ce take kwance ta sanya katuwar katifa tana bacci. Standing fan (OX) ta saita, ga sanyin (A.C). Nafisa ce ta ce, "Wannan irin wawakeken falo? Lallai Hajiya Mamą kin samu duniya." Gaba dayan su suka yi dariya, gefen katifar da Goggon Maman take kwance ta faka mata duka a bayanta ta ce, "Shegen kaya, dare kan bi da kai kin zo kina baccin naki na tsiya. Kin bar Hajiya Mama da aiki. 138 hrati Zumunci Dangin Kauna Jamila M. Danfajo Anti Mairo ta ce, "Ai auta

Chapter 6 of 13