Share this page
ya mike tai masa jagaba har falon mommyn tata, suka gaisa ita kanta ta ' yaba da Abubakar har harabar gidan ‘ Suhailat ta rako shi ta sa direba ya mai da shi, ' sannan ta dawo A falo momy na; tai mata tsiya, 'tai ta Shiga sashinta tana’ tsallen murna, ta. samu wayayyen namiji irin wanda take, so.» Ana sallar isha'i Abubakur ya iso gida zuciyar shi fari tas don haka k0 dakinsa bai shiga ba ya wucc dakin Kaka saboda alamun hira da yake Ji a dakin Ya: xauna yai la zolayar. Kaka har sai data gaji ta Korashi , sannan ya shafa masu lafiya ,. Washegai'i bayan Abubakar ya Je wurin aiki Alhaji Halliru ya kira shi office dinsa ‘ ya Sanar da shi ya tura iyayensa da maganar aure Abubakar ya nuna a dan jinkirta masa. Alhaji Halliru yace Karka damu Abubakar babu abinda ban tanada ba. na maganar auren nan kai da Suhailat kaje kawai ka ci gaba da shirye~ shiryenka kawai kuma gobe idan zaka xo wurin aiki ka zomin da lakardun ka Abubakar yace "Insha Allahu". Yai g0diya sosai Rukayya ta dawo daga gidan kitso-Kaka ta lura da, gashin ma Saida aka hada da , Da zare sannan ya 'kamu, saboda duk ya cUKurkude. ‘ Tana dawowa ta shigo tsakar gidan Kaka tace "Haba har kin zama mace wallahi". _Rukayya ta zauna saman labarma kusa‘ da Kaka dake Kunsawa kafa lalle, ta kwanta a gefe saboda kanta dake faman zuqi rashin sabo da kitson. Kaka tace "Dazu kina makaranlar allo _ da safe lokacin da HabU-xai lafi wurin 'aiki ya din ga kiranki yana ncman ki, har sai dana fito da kaina ina rokon Allah Yasa batun soyayyar ne xai miki na tambaye shi mai zai miki. sai cewa yai ba komai a barshi kawai .Don yanxu tun kafin ya shigo ki tashi kiyi wanka ki canja wadannan daudaddun kayan, don 'Allah ya dan ganki da haske tunda kema ba: sonki bane ace kina xaune har yunzu~ babu mashin shini duk sa'o in ki duk SUnyi aure Rukayya tace ni Wallahi Kaka har' ‘na fara shiga damuwa ace yana sona amma har yanzu yaki magana ni dai ko nagwna zaki masa Kaka?" Kaka tace "Ki barshi muga iya gudun ruwansa tukun, kedai tashi. kije kiyi wankan" ' Ba musu RuKayya ta tashi ta nufi bakin tanda, ta dcbi ruwa a bokiti ta nufi kewaye ta watso ruWan. ' ‘ta nufi dakin kaka ta bincika ta gano wata atamfa mai saukin sakawa riga'da lani ta daura 'kallabin saman kanta ta ’ mike ta jawo basilin, ta..murzawa fatar jikinta, ta shafawa idonta farin'kwalli sannan ta fito tsakar gidan Kaka ta ganta tace. "Haba k0 kefa jika, amma kullum mutum .yai ta yawo kamar farar. kura? Sai dai daurin "zanin ne har‘ yau ba ki iya ba Jika, kullum ki ta sakin bakin zani yana jan qasa” Rukayya ta ce, "Ni fa haka .na iya. Kaka“ Tace " to ai sai ki tayi tunda keba a ba, a baki shawara ace mace har yanzu bata iya daurin . zaniba Rukayya'ta ‘warware zanin tana sake daurawa, Abubakar yai sallama ya shigo yana kallon Rukayya ya ce "Ke kuma meye haka? Sai kacc wata aljana? Kinga yanda kika kwabawa fuska mai sai sheki take.’ Haka aka fada miki ana shafa man? Yo ashe ma har gara da ba ki shafawar ma kibar fuskar a bushenta sai kacc mai qazzuwa. ke kokarcin jikin ki baki ji?" Kaka tace"Shin wai kai in tambayc ka jikin ka ko jikinta? Haba! ka takurawa yarinya da tsinannan kicilin tsiya". Abubakar ya ce, "Amma saboda Allah duba fa Kaka, dama abinka ga baqar fata ’ kuma ta qara dabbaka uban Basilin, ta qara _ wani uban baqi Kaka tace "To dai babu rUWan ka da ita kaji k0? Ai jikinta ne ba naka ba". Rukayya ta gyara'daurin zanin ta koma ta zauna gefen Kaka, Abubakar ya ja kujera. 'yar tsugunnc ya zauna, yace ' "Kaka da wata muhimmiyar magana na Zo miki. Kaka ts washe baki 'lna jinka nannan . Sai da ya kara gyara zama kafin ya ce "Dama maganar aurena ce Kaka ta taso don wallahi na Janyo fadan da yafi karfina.‘ 'Yar gidan ubangidana ce muke soyayyah shi ne yau mahaifinta ya kira ni ya ce naJe na turo iyayena a cikin satin nan. ' Na fada mashi 'yan matsalolin da ake ciki Shi ne ya ce ai bai bukatar komi nawa indai turob‘iyayena da abinda ya sauwaka shi xai Ji ', da komi Shi ne na nace kije ki masu Malam magana don su shirya tafiyar kamin -' inje inji yanda 'za ayi k0 ba haka ba?" ' ' Kaka Wadda a farkon zancen sa bakinta '.yake a washe har" ta gagara rufe gibinta, amma 'tana Jin ya ce 'yar gidan uban gidansa 1mta hade fuska ta gabas da yamma, har yaje karshen zancen sannan kaka tace lallai‘ biri ya yi kama‘ da mutum haba! ashe duk abin'da Uban gidan nan naka" yake maka ba don Allah yakeyi ba sai don ya hada ku aure da' yarSa, ti bai isa ba.Wallahi'yar. Tasa tayi kwantai tayi Jibgaro an rasa mashin sini ‘ shi ne za a lika maka ga sakarai, to bakaso Ai muma nan gidan muna da wadda muka baka: ga‘yar uwarku nan .jika, nima itace wadda na zaba maka, kuma irmta ce zaka aura. Sai ka koma ka bashi haquri ka fada mashi a gida an maka mata kaji na fada maka baki Sake Abubakar ke kallinta har ta kai aya. sai yace tunda yake bai taba ganin. Bacin ran Kaka irin na yau ba. ' Yace Haba Kaka yanxu ki dube ni ki dubi yarinyarcan Kaka ai kin san bamu ma : dace ba don Allah ki daina ma wannan maganar". Kaka ta mike tsaye da qunshi a qafarta,‘ tace: "Habu, wallahi lallahi na rantse da Allah .' in har kaga aure tsakanin ka da jika bai yiwu ba to saidai in ko bana numfashi". Abubakar yace "Kiyi hakuri Kaka, abin ba na fada bane, maganar aure tsakanina da Rukayya babuma wannan labarin, gaskiya na Fada ‘maki ma ~ba zan iya auren taba k0 da kuwa kyauta za, aban ita babu abinda zanyi da ita" Kaka‘ ta. fashe da kuka "na shiga uku, yau nagata kaina, qaramin yaro zai nuna min iyakata. ‘zaka tozarta habu? Ni zaka wulaqanta a bainar‘jama'a‘.’ to wallahi baka’isa ba, idan kaga ka auri waccan to sai ka auri jika; Don ba ni na haife ko eh ban haifr kaba habu amman riqon da nai maka kawai ya isa idan nai maka baki ya bika wallahi". . Tashin hankalin da Abubakar ya gani qarara a wurin Kaka yaSa ,ya miqe jikinsa a mace ya bar tsakar gidan‘. ya nufi dandakinsa _ ya kwanta tsananin damuWa tamkar ya‘dora hannunsa aka ya ce wayyo Allah ' Rukayya kuwa yana tafiya itama ta miqe ' ta nufi dakin Kaka ta fada kan gadonta ta fashe da wani irin kuka mai sauti, Kaka ta cire kunshin kafarta dako kamawa bai yi ba ta nufi dakin, ta janyo Rukayya a jikinta tana lallashi tace "Yi shiru Jika kinji‘. ’ Yi hakuri, ai wallahi inhar ina raye sai ya aure ki don tada mashida hankali zanyi dolema sai ya aurc ki". , Rukayya tace. "Kinji fa-wai bai sona yace waiban da kyau, kazama ce ‘ni; Kaka saboda Allah yanzu, ina qazanta take anan'? Ni wallahi idan har yaqi yarda bazab taba auren koWa ba, kuma ma mutuwa zanyi ‘Allah kinjima na rantse . Kaka tace"kiyi shiru, vaza ki mutu ba jika har sai naga tattaba kunne na, da kaina gobe zan lafi gobe da safe mu gama magana, ba zan dawo gidan‘ nan ba sai an tsaida ranar auren ku". Dadi ya kama Rukayya ta ce "Ato Kaka, don Allah gari na wayewa ki tafi Kaka tace,"Karki damu Jika" “‘ ‘ .WaShegari tun da sanyin safiya Kaka-ta' shirya la lulluBa zani, Rukayya ta rako ta har bakin hanya ta hau mota ta‘tafl, sai da Rukayya ’ taga Iafiyarsu sannan ta dawo gida. Kaka na dira garin ta sauka gidan Malam Sale kanin mijinta ne, qaton gida ne duk ”'yawanci dangin mijin nata suna zaune a ",wannan gidan' , Malam Sale yana makaranta tasa aka kirawo shi yana shigowa ya ganta ya ce . .ikon Allah, indo kcce a gidan namu yau‘? Allah Yasa dai lafiya" Kaka tacr "To zauna lafiya qalau". Malam ya 'zauna yana fadar "Ai yanzu Habu yazo mana da maganar aurensa data taso da kika aiko kirana, shi yasa nai manaki Kaka ta ce, "La' ilaha illallahu! Kunga yaran zamani yanxu har ya riga ni 'zuwa kenan? To kar ka saurare shi ' Malam yace, "Y0 don mi Hajiya yaron ya samu yqrinyar da yakeson kuma ai yamin bayanin komi don haka indo kiyi hakuri ki' janye wannan maganar tunda dai yaxu ga wacce yaro yakeso to a barshi ya aura kawai". Kaka tace"Wallahi bai isa kaji na rantse tunda itama jika bata da wani mashin shinshini koso kake inbar yarinya a gabana shekara sha Shidda babu aure?" . Malam yace, "Eh kuma da wannan don wannan, amma abinda nake ganin mafita ' anan tundayace yana son waccan yarinyar .kuma ubanta yace bai buqatar komi, to duk ya hada da‘ila Rukayya din ya hada da dan abinda Allah Ya hore masa "aci gaba da biki". Kaka ta ce, "To sai dai wannan, na yarda da wannan din‘.‘ Malam yasa aka kira masa Abubakar yazo akai masa bayani,da farko ya ki aminccwa, amma daga baya da bakin su ya hadu sun jajirce sai ya amince don ance sarkin yawa yafi sarkin ,yawa yafi sarkin qarfi malam ya ba da kudin neman aure a take Naira dubu biyar aka tsai da rana daya da _wancan,idan an tsai da iokaci sannan kaka ta baro kaunyen da yamma likis. ’ Washegari kakannin nasa suka tafi birni' gidan su Suhailat Abubakar ya ba da kudin neman aura Naira‘ dubu ishirin" amma mahaifinta yasa aka dawo da su bai amsa ba, ‘ aka tsai da ranar aure Wata daya kacal. . Suna dawowa Kaka ta sa aka sayo mata biskit ta fara rarrabawa makotan nesa dana kusa bikin . Jika wata guda Kowa ya yi mamaki, yarinyar da ba zance: take ba amma har ta sami miji, kazamiyar-“yarinya babu abin data iya sai masifa kOWa dai da abin da yake fada. Kaka kuwa dadi har ina an sawa Jika ranar aure da Abubakar, daga tsai da ranar Kaka ta garzaya gidan malam ta amso mata ganyayyaki. ' Kullum cikin yiwa Jika hade haden su na tsaffi takewa jika jiqa wancan, dafa wancan, daka . wancaHar Rukayya ta Soma gajiya da hade haden da Kaka ke mata, dan haka k0 yauda ta. dafa mata wata budurwar kaza ba maggi ba gishiri sai baurin itatuwa take. Rukayya tace, "Ni k0 Kaka na gaji da ciyeciyen abubuwan nan da kike tura mini, dan Allah ki kyaleni haka". -‘ Kaka tace, "Keda Allah gafara, wannan ‘hade haden ai su ne za su kwato maki mutunci . da daraja a gidan Abubakar din, baki san gidan kishiya za ki ba? Ai nan ma ba a fara komi ba, ke dai kawai ki sa mani ido, ta wannan hanyar ce kadai za ki iya kwacc Habu ya zamo naki, duk kyan kishiyar ki duk kuma kWalisar ta, ke dai zuba ido. Cikin‘ sanyin jiki RuKayya ta ce "Allah Yasa Kaka". Ni kaina dai sai riqe wayata nai gam ina kallon. ’Rukayya, na kare mata kallo a zuciyata dai sai cewa nai, "Amman da kamar wuya kwacewa' ".Suhailat Abubakar kyakkyawan yarinya wadda kanta ya faru da boko " Ammadai..;, Muje zuwa wai mahaukaci ya hau kura bari llah ‘RIKON KAKA-2 CHAPTER12 RUkayya na zaune da safe daki aka gefen gado tana dinkin . zaninta da allura, Kaka ta Shigo , dakin hanunta rike da kwanon sha, ta mikawa Rukayya. ' ’ "Ungo, amshi shanye maza ki miko min kwanon". ' . ‘ Rukayya ta ajiye dinkin, ta amasa tana kallon .abinda ke cikin kwanon. Kindirmo ne wanda aka dama da garin magani, Rukayya ta dago ta dubeta. .. _."Meye ne Kaka?" .Kaka tace "Ke in zaki sha kisha kinji, ni ‘bana' ,' son yawan ‘ tambaya“. Rukayyah ta bata fuska, "Ni fa na faragajiya kullum ki ta‘ banka min wasu jiqe-jike ‘sai kace jikar mai ganye". ‘ ‘ ‘_ .. Kaka ta ce, "Hum! Jika kenan,‘ai wannan jiqe- jiken shi ne'zai janyo miki mutuncinki a wurin Habu, ki kwacc shi a hannunki ,yarinyar‘nan": ' Rukayya tai murmushin jin dadi sannan ta kafa kai tana sha, bata damu da baurin maganin ba. Sai da ta shanye tsaf sannan ta mikawa Kaka kwanon, ta amsa ta miqo mata wani kullin magani. "Ungo, ki dauka ki zuba a babban baho, akwai ruwan zafl akan wuta ki zuba a ciki, ki dauka ki kai kewaye ki tube ki zauna a ciki har sai ruwan ya huce". Rukayya ta amsa tana tsalle ta tice, Kaka ta girgiza kai a zuciyarta tana raya irin tsantsar ‘ son da Jika kewa Habu. ‘ Rukayya na fitowa tsakar gida ta hadu da .Abubakar yana shigowa, yana sanye da , (suit) baqa, takalmin kafarsa sawu ciki ne bar" a fusakarsa. Sumar kan ‘ nan _tasha gyara, tai bakikkirin, kafadarsa na rataye da jaka irin ra ma'aikata. ' Kallo daya tayi masa gabanta ya fadi, irin kyan . da 'ta gani kwance a jikinsa. Tai ' Saurin jan kafafuwanta ta .wuce shi. "Ke, Zo nan", M uryarsa ta daki dodon kunnen Rukayya, gabanta ya fadi. Ta dawo ta tsuguna gabansa a tsorace. ‘ Ya kara bata fuska, "Ke baki iya gaida mutane bane? K0 ko' raina' ni ki kai?" Tai shiru. _ . . _ gamida girgiza kai , Abubakar yaja tsaki ya wuce ya barta nan a tsugune, Rukayya ta daga kai tana satar. kallonshi. . ' Ya daka yana cire takalmin qafarsa ya” ‘ hangota tana kallon shi, ya dago a fusace. ' "Kallon uwar me kike min kuma iye?_ “Me kama da tsohuwar mayya". . Yanda ya zaburo mata yasa ta zabura ta zura aguje, yaja kwafa ya nuf dakin kaka . ' ' ,Yana shiga ,dakin Kaka ya duka har qaga 'yana gaishe da ita, harara ta watsa mashi: "Kai ko wannan anyi mai mugun hali, wallahi duk abinka dai aure kai da Jika kamar anyi an gama". ' Abubakar ya cire gilas din idnnsa yana fadar. ' Ai kisa a zuciyar ki Kaka, kina son daurawa jikar ki aure: da wahala, ne kawai kinji ma na fada miki ban Boye miki ba". ' Kaka ta ce muhammadu dan abdullahi habu to "Kaje kayi duk abinda kaga dama wallahi ka sake ka zalinci marainiyar ‘ Allah wallahi Allah ba Zai barka ba kuma Allah Ya isa ban yafe maka ba har‘ duniya ta nade" . Ya ce, "Ai in Allah Ya ,isanki ba bina zata yi ba Malama. Na zone ki min addu' a yau zan fara zuwa (office) din da Alhaji ya samar min’ aiki, don haka ga kaina ki dafa kimin addu' a"_ Ya duka da kan nasa gabanta, Kaka ta dora hannunta. ‘ . “Allah Yasa alkhairi, Yasa wannan aikin ya zamo abokin arziqinka. Ubangiji Ya dora , maka ciwon son Jika kamar ya kashe ka". ‘ Yai saurin janye kansa yana daria yace. Oh kaka harda wata mummunar addu, a nara ‘karbuwa kuma? Kaka tace“Hum! Habu kenan, ai insha Allahu wannan addu'ar “karbabbiyace don koda raina ko babu in Allah Ya yarda saika zo ka durqusa gaban Jika kana kuka da idanuwanka saboda soyayya'. Abubakar ya mike, ya aje mata dari biyar 'Yana fadin ni kinga tafiyata karki batamin lokaci sannan karku tsaya jirana don karfe shiddah ake tashi kinga kafin na dawo dare yayi' Kaka tace“Allah Ya kiyaye, Ya bada sa'a". Yace amin Sannan ya fice tana mashi addu‘a. Bayan sati biyu hidima taima Abubakar yawa kai ya dauki zafi. Sauqinsa guda ma uban Suhailat ya dauki nauyin hidimar komi. dai-dai da gidan da zasu zauna Mahaifin Suhailat ya bashi qaton gida a cikin gari G. R. A mai kyan gaske, ya bashi kyautar sabuwar mota' yar karama ta zamani. ‘ Abinda ya qara darsawa Abubakar tsoro a zuciyarSa kenan har ya kasa sanar da su hadin da iyayensa ke son yi mashi,kullum idan yazo zai sanarwa Suhailat sai yaji ya kasa, don‘ haka ya jaye komi a zuciyarsa ya cigaba da hidimo‘min gabansa. K0 kadan bai kula da hidimar bikin shi " 'da RuKayya, ta Suhailat kawai yake Kaka tana ta hidimominta, duk wasu yan tarin da take yi ta fito dasu tanaiwa Jika hidimomi," 'ta bigewa. kanta_ hadin ; kayan dakin Jika. Tasa Abubakar a gaba , a dole ya harhada 'yan kUdadensa _a gidanshi na gado dakevcikin' qauyen ya biya kudi aka gyara mashi shi sosai akai fcnti, sannan ya biya kudi akai ‘mata kayan faki daidai da zaman Rauye. ‘ ‘ Ba laifi komai yayi kyau harta kayan aikace aikace na mata sai da ya sissiya mata nadai daidai da ita sannan ya dauko kaka ya nuna mata Komai yai mata yai sannan ya kama hanyar katsina ya Ci gaba da hidimar auren sa Fatittika kala shida suka shirya fatittikak kuma irin na gogaggun yan boko masu ji da kudi ‘ Kaka bata qarasa Abubakar a ido ba har ranar daurin aure, inda jama'a suke ciko dankam , a gidan , kowa yana ta hidimarsa ,d0n haka hahkalin Kaka ya dauke batai mitar rashin ganinsaba Karfe sha daya na safe dangin su Abubakar suka gama haduwa Sannan aka daura auren Rukayya,‘ sai suka wuce aka dauro na Suhailat. “‘hiidima Sosai aka Shirya'wa ’dangin Abubakar da ab0kansa da sukaxo daurin auren An shirya maSu Sha tarata arziki Anyi anyi barin naira abin harya soma bama yan uwan abubakar tsoro Abubakar bai samu dawowa kauye ba saboda (dinner) da uwar amarya ta shirya masu bayan faurin aure, don haka yaiwa abokansa waya aka sami mota kwara biyu aka tura gidan Kaka aka dauki amarya da masu mata rakiya a kai amarya gidanta, daki biyu n sai dan .qaramin kicin da kewaya Rukayya dai ita' daya gidan ya isheta, ya kuma sha gyara sosai. Rukayya bala shiga rudu ba sai da taga kowa ya watse ya barta ita daya a wuryar gado tana rarraba idanuwa tun tana dakewa dare ya 'soma tsalawa tsoro ya kamata, ta fashe da kuka“ tana .rakube babu mai lallashinta, dama Kaka ce gashi yanxu bata kusa da ita tun RuKayya na kukan fili harta koma tana na zuci batasan lokacin da har barci Barawo ya dauketa ba Asuba farko Rukayya ta farka a rude :kamar Wata zararriya, sai waige waige take daqar ts iya daurewa ta mike ta fita tsakar gida ta kama ruwa Sannan ta dauro alwala ta dawo fakinta tai sallah, duk abinda take a. Tsorace take . ' , . ' " Tai tSugunne a kasa ta rafka tagumi,jira kawai take gari ya kara haske ' tasan.abinyi; a haka, hasken" ' Fasuba ya keto, gari yai haske sosai. ' Rukayya‘ta mike ta janyo hijabinta,ta sa takalminta ta fice« ta janyo “gidan tai hanyar gida. . ~ ' Tunda ta sanya kafa cikin gidan ta take Jiyo hayaniyar: jama, a' da baSu da basu gama watseWa ba tana sallama tsakar' gidan jama, a Suka yo kanta ‘ ca Rukayya ta fashr da kuka,ta fada dakin-Kaka, mutanen dake gdan Suka rufo mata baya. Kaka na ganinta ta rude. ' ' "Jika maiya fito dake daga gidanki K0 wani abin yai miki “‘ ne?" Rukayya tace kaka "Wallahi ni ‘ bazan koma ba, Allah Kaka bazan koma ba . Kaka ta dauki Sallallami, "Ba zaki koma ba Jika? Daga . kaiki gidan jiya‘?" Jika tace"Kaka ni kadai fa na kwana gidan jiya, har yau bai zoba, Bacin kice mani tare zamu dinga kwana dashi, Allah. 'ban komawa". ‘ ‘ _ Kaka ta ce "Muhammad-dan' Abdullahi! Yanxu dan banzan yaron nan bai zo ‘ba can bifi yai zamansa? Cafdijan! Yanzu, don iyayensa bai san dake aka fara daura auren ba kuma kece babba shi ne yaje yai mana haka? Wannan Yaro Allah Yai maka'yanda kai ' mana“. 'Mutancn dake. tsaitsaye akansu ganin abin zai yi zafi suka soma ba da’ hakuri', Yaya rabi diyar qanwar Kaka.ta‘ ce' . ' "Haba ai abin bai yi zafi haka ba, . . .tunda dai can ya fara sai ku kyale shi, ai kwana ‘bakwaine dole zai dawo kuma k0?" ‘ ' . Kaka tace "Kada ma ya dawo, nizai, dauka mutuniyar banza? Wato ga 'yar tsaron gida an kawo masa, ai wallahi yanzu zan miqe Kafata qafarki har birin yanzu~yanzun nan, ai ‘ ya kaini naga gidan, na sani kuma zan iya kai ,kaina, sai dai suci amarcin.nasu a lare" . zallah RIKON KAKA CHAPTER13 Yaya Rabi tace kar ki haka don Allah Inna, wallahi abin magana ne zaki janyo mana kawai". "Ta kashe ku maganar Rabi batun zuwa kam babu fushi, sai dai in bana numfashi". Ta zabura ta mike, "Tashi muje Jika,. ai banga ta zama ba wai an sace dan barawo". Murna ta kama Rukayya wai za'a kaita birni, Kaka ta mike taja zanin atamfarta ta yafa, ta dubi jika. "Yi maza harhada kayanki muje"; Rukayya ta nufi wurin buhun kayanta ta zazzagesu ta zazzaba ta kulle a zani guda ta dauka, Kaka ta tasa ta gaba suka tafi, mutane na bawa Kaka baki amma taki ta saurari kowa. Suna lafiya kan hanya Kaka na fadar, "Har ni za,a kawowa iskanci banza Ai wuyar ta kawai ku hadu amma indai aka hadun. Jika kartyar duk wani da namiji, don ma kedin ga_ki ga yadda kike, amma dake wata ce Jika ki zage ki kwatarwa kanki 'yanci, duk wannan tsoron nasa da kike ki ajiye shi gefe kija mijinki a jikinki, tunda banga abinda wata mace ta fiki ba. Kuma ki bude baki ki rinka magana, in ba haka ba. kishiya zata raina ki ta maida ke sakarai. Da munje don Allah Jika ki bude baki ki nuna mata kema fa ba kanwar lasa bace". .jika ta duka ta Ciro takalminta guda dan maradi da ya tsinke, ta dauki leda tana gyarawa, tace "To Kaka ai da naje da ta sake tai min wata magana sai dai taji naushi a baki kin san ni qarfi gareni fa Kaka, kullum ni ke ba 'yan makarantar mu kashi"._ ‘ Kaka ta ce, "Haka nakeso Jika, ashe dai kina ganewa". Rukayya ta tuntsire da dariya wadda tasa har akuyoyin dake kiwo cikin bola suka kwasa -aguje, a haka har suka qaraso bakin hanya, suka; tsaya, suka tari mota suka hau tayo Katsina dasu. ************** Abubakar anci amarci, an angwance sosai. Kallo daya za kai masa ka tabbatar yana cikin farin ciki don tunda gari yai haske‘ya mike ya nufi kicin ya sanar da kuku abinda zai shirya masu na (break fast), sannan ya dawo falon ya gyaggyara, ya nufi (toilet) ya watso ruwa ya fito, ya zauna gaban madubi ya shirya‘sosai, ya gyara sumar kansa da mayuka, sai Kyalli take, sannan ya mike ya nufi kan (wardrop) din dakin ya Ciro qananan kaya na shan iska irin na Turawa ya saka, ya mammatsa turare a jikinsa, sannan ya nufi kan gadon da Suhailal ke kwance tana ta sharar baccin da bata samu yi ba jiya. Abubakar ya kwanto jikinta yana hura mata iskar bakinsa, Suhailat ta Kara gyara kwanciyarta, ta Kara kanannadewa a jikinsa ta ci gaba da baccinta, Abubakar yai murmushi ya kira sunanta a kasan makoshin sa, ta bude idanuwanta da kyar ta kalle shi, sannan ta maida ta lumshe. Abubakar ya kai bakinsa yai kamar zai sumbace ta, ya dan cije ta a lebe kadan. Suhaillat tai saurin bude idanuwanta tana kallon shi kamar mai shirin yin kuka. Yai murmushi, "Ki tashi rana tayi sosai fa, dubi agogo sha biyu da mintina yanzu ki tashi ki watsa ruwa za kiji dadin jikinki sosai (my l0ve) Suhailat ta bata rai kamar mai shirin . kuka, tace . "Amma don Allah yanzu sai ka tashe nik0 _ tausayina ' baka ji? Abubakar yace "(Am sorry my lovelyM wife)". Kafin tai-magana har~ya sureta ya nufi' toilet din cikin dakin da ita. ************** Me keke napep ya, faka babur din sa a. Kofar get din gidan Abubakai', Kaka ta fito' tasa hunnu cikin dan lalitarta ta ciro kudi ta bawa mai motar, sannan suka 'nufi (gate) din gidan. :Rukayyah ta dora kullin tsummokaranta akai suka ,shiga kwankwasar gidan, mai gadi ya miqe ya bude ya gansu a tsaitsaye kamar mabarata Kaka tace "Ai nan ne gidan Habu k0?" Maigadi ya ce "Nan nc, sannu da zUWa". Ta amsa da, "Yauwa". 'Sannan ta ja hannun Rukayya suka. yi "cikin gidan, mai gadin ya bisu da kallo. Bai. ' manta da tsohuwar ba, ita ce wanda mai gidansa Abubakar ya kawota taga gidan, ya ‘sanar dashi kakarsa ce amma in ba haka ba ta yaya zai barsu su shigo masu gida? Mutane kamar sundawo daga aikin gona. Ya‘kada kai ya nufi dan dakinsa da aka . ware masa. Kaka ta tsaya 'a bakin kofa .suna bubbugar kofar kamar wadanda zasu Balle kyauren. suna (toilet) suke jiyo bugun kofar, Abubakar har'ya fara qulewa, a dolc ya sakar masu shawa suka dauraye jiki suka nado tawul cikin hanzari suka fito. Suhailat k0 dan kwali bata tsaya dauka ' ba ballantana ‘hijab, tai qofa da saurinta ta bude don, ganin kowaye? Tana budewa suka shiga kallon-kallo. Cikin rashin fahimtar k0 su waye tace "Lafiya. Baba‘? (my; dear) zo kaga wani ikon Allah, almajirai har cikin falo". Abubakar .dake qokarin saka jallabiyya yai saurin zirawa ya fito yana fadar. ‘ "Almajirai kuma. my love? mai gadin baya nan ne?" , . ' Turus! Ya tsaya yana kallon Kaka da Rukayya, gabanshi yai wata mummunar ' faduwa har kanshi sai da ' ya sara, cikin makyarkyatar murya ya ce ."A'a kaka, kune? lkon allah _ Ya dafa kai ya raSa ta cewa, yasan tabbas asirinsa ne ya tonu Yasan tilas kaka sai ta_ fede biri har wuziya. . _ Suhailat dake tsaye ta dan sassauta murya "(Am sorry)wallahi kaka ban san ku bane kuyi haquri Muna (bathroom) ne shi yasa ku kai ta bugun kofa Shiru ‘ Kaka datai mutuwar tsaye saboda_ takaici, tai karfin halin fadar. . ' ' "Ki zagemu da kyau yarinya dai wuri kika samu ai dole kina tunawa da rama, wato kina baza ‘ rama, a' a ba rama ba lafasa ma" ". ‘ Duk yanda Suhailat ta kai ga dakewa sai da daria ya ta kusa kufce mata, tace. ‘ "Wayyo! Ba baza rama naCe ba Kaka, ' (bathroom) na ce, dakin wanka". Kaka ta ce, "Indai rainin wayo ne kinji "dashi yarinya in kina nufin kin rainanine iyayenki ma kauyen ne asalin su, kuma sai shege ke raina mafarinsa ba dai dan halak ba, sannan kuma. .. . Abubakar yai saurin tarar zancen, don ya tabbamr yanzu ~Kaka ta Ballo masa ruwa,‘ ya ce. ”A' a’ yi hakuri don Allah Kaka, mu shiga daga ciki sannun ku da 'zuwa" kaka ta watsa masa harara. " Kai rufemin baki, soko kawai. Ai dama nasan hakan ce zata faru shi yasa tun farko na , hana abin nan aka dage. ". TaJa tsaki. , , "Mu ShigaJika kinji". ‘ Kaka; ta fizgi hannun, Rukayya ta bita kamar zariya tun shigowar su gidan jikinta yai sanyi ta rinqa bin gidanda kallo da matar gidan wadda ke tsaye jawur da ita da tawul a jikinta sai ka rantse da allah baturi yace, ga fari ga 'kyau, gashin nan ya sha ruwa duk ya mammanne a kafadunta. Kan kujera suka

Chapter 5 of 13