Share this page
damu da gyaran sa ba balle na gida, , kullum kina, faMa da qazanta 'da shegen muni kamar don ke aka yi shi, Mtsw!". ' Ya wuce'dakinsa'ya barta tana ta faman tukuki """""". """"""" . Lamarin Rukayya ya zama sai dai addu'a, don ma Abubakar yana tsaye akanta Wajen makarantar boko da ta all, idan kuma ta dawo ya tisa ta gaba da aikin gida, yana zaune yana bata umami haka zata yishi kotanaso ko bataso Kaka tai mitar tayi amma bai kulata, bai fasa abinda yai niyya. Wani abin ma da gangan yake saka ta don ya wahalar‘ da ita saboda ya lura har yanzu bata yin hankali kullum abinta gaba- gaba yake Bakin ciki ya ishi Rukayya, Abubakar ya takuraWa rayuwarta, bata da sukuni. Yanda ya tsaneta itama haka take jin ta tsane shi, musamman yanda yake nuna mata kyama. ‘kara'ra duk abinda za tai masa sai yasa ta wanke hannu, idan k0 ta'na girki ta fyace ‘majina sai yasa ta sa sabulu ta wanke hannu. Idan ta shiga kewaye ta flto k0 tobai bari ta “qara taba abinda za a zuba cikin abinci sai ta wankc hannunta da sabulu k0me tai kuwa cikin kewayen. . ' , Abun nan na ci mata tuwo a kwarya, haka kuma take daurewa babu yanda zata yl, duk duniya babu Wanda take jiwa tsoro irinsa; _ Ta ja wani gajeren tsaki yanda ba zai iya'juyo ta ba, .ta ci gaba da tsane shinkafar cikin kwando tana gamawa ta zubar da ruwar . tsane shinkafar, sannan ta dauko mai ta zuba a tukunya, ta‘ zuba jajjagen ta soya, yana soma soyuwa ta juya ta dube shi. ' "Kamar yaya za a zuba ruwan?" Abubakar ya dago kana daga karatun jaridardayake, ya ce "Wai ke wacc irin kwakwalwa gare ki ne? Komai sai kin tamabayi yanda 2 Za a zuba‘? To ban sani ba, ki zuba yanda kike ganin zai isa Rukayya ta taBe baki ta wucc ta debi ruwan ta tafi wurin tukunyar ta zuba, tana tsai da ruwa .tashshin ya taso mata, sai atishawa wata na bin wata. Abubakar ya mike da hanzarin sa ya yo kanta cikc da takaici, ya cc. . . "Wai ke wacce irin qazamar banza ce? Yanzu kina jin atishawar ba za ki kauce ba k0ki tara rigar ki amma shi ne za ki tofewa ; abincin da zamuci? To sai ki cinye abincin" Ya ja tsaki ya balbalrta da harara ya wuce abinsa, haushi ya kama Rukayya ta daure ta ci gaba da. girkinta, ranar bai ci abincin gidan ba. . Wa Shegari kuwa Rukayya cike take da shi, sai ai ganin ‘nama me yawa za ayi falfcsu yasa ta tsaki jiki taci gaba da aikin. ‘ _ Saida aka gama falfesun tas sannan Rukayya ta bude da ‘niyyar' ta motsa, da gangan ta zabga atishawa a ciki har sau uku don taga iYakar shi. Takaici da haushi ya cika Abubakar, yace"Kinyi dai-dai, kin kyauta, daman burinki ki haramta min cin naman kuma kinyi nasara". Ya karkace ya zaro dari biyar ya miqa mata. ' "Amshi, gashi kije ki siyo mani balangu na dari biyu, tsire na dari, sai ki biya shagon dan Inna ki siyo mani maltina guda" Rukayya ta amshi kudin ta fice, tana jinsa yana fadar. Saura kuma ki tafi ki tsaya dambe k0 tsokanar fada". Zuciyarta tai fes, saboda muguntar da ta shirya mashi Tana siyo naman ta sami zauren wani gida ta bude ta tattofawa naman yawu sannan ta nannade yanda ba zai gane ba, tai dariya ta wuce tai gida. Yana zaune tsakar gida saman kujera 'yar .tsugunne, sai kaka wadda ke zaune saman~ tabarmar kaba, hira ake yi tana cin falfcsun kamar duka kenan don da wuya a . gama hirar abin bai zama fada ba. Rukayya tai sallama ta kai mashi naman, ya amsa ya ce ta dauko mashi flet ta nufi kicin ta duko ta kawo masa. * Ya ce, "Jeki daurayo min shi". . “ Dabi‘ar da ke konawa Rukayya rai,kenan sai dai babu yanda zata yi wankakkrn filet din amma sai an sake daurayo masa. Ta daurayo ta kawo masa, ya ciro hankicif cikin aljihu ya goge fllet' din yana wani yatsina hanci, ya zazZage naman cikin filet din ya Balle murfin maltinar ya soma ci, yana ci yana Shan maltina yana suburbudo . ” zance da alama naman na kai masa karo Rukayya ta zauna gefen Kaka suna cin falfcsun naman, tana kallon yanda‘ Abubakar ke kwasar naman har yana lumshe ido; Dariya ta kwace mata sai kace wata zararra, ta fashe da dariya har tana kyakyataWa. ‘ Abubakar ya tsaya da shan maltinar da yake ya daddaure fuska. , "Ke miye haka? Hauka k0 rashin hankali? K0 k0 mahaukata ne mu da zaki tisa mu a. gaba kina kyalkyala mana dariya?" Rukayya ta guntse dariyar saboda tsoron ‘ duka, ya ja tsaki ya ci gaba‘ da cin naman sa. Kaka ta ce "Ina ma laifinta harta iya yin dariya? Haka kawai ka dauki karan tsana ka dorawa yarinya, kai ta nuna mata tsana da Kyama haka kawai, ai kaga naman yai mana auki, mu ci yau har da safe a dunduma". ' Abubakar ya ce, "Ba komai, da dai inci abinda qazamar yarinyar nan tai Wa atishawa to gwara in zauna da yunwa, saboda tunda nake ban taba ganinta tana wanke baki ba balle yankan akaifa, kullum hannunta na cikin baki tana taunar akaifa, sai tai shekara kanta bai ga kitso ba wai nan sunan tana mace sai fama ‘ take da muni cike da fuska" Kaka tace "Barakallahu masha Allah, duk wanda ya raina tsayuwar wata to ya hau sama ya gyara, kai nan har kyau ka fita?" Yace, "Ai kyan namiji aljihunsa Kaka" ‘" . Tace, "Gafara can, ai dai aljihun bai isa ya siyo maka kyan ba". , Abubakar ya ci gaba da cin namansa yana fadar. "Maza dai ki kware saboda zafin surutu, an kushc rabin ranki, masoyiyar ki. Kaka tace "Fadi da‘ ihu ka qara da ' kururuwa" . Abubakar ya dukunkune takardar Sannan ya wurga a Shara, ya shanye maltinar yana faman gyatsa. Rukayya ta fashe da dariyar da bata san ta kwace mata ba. haushi ya kama Abubakar ya zaro belt din wandonsa ya janyota daga gaban Kaka ya soma dukanta, wai sai ta fada masa: abinda takewa dariya. Rukayya taji bugu ya ishe ta, tana kuka .. Tana rokon sa yaKi ya kyale ta, Kaka sai zaginsa take amma bai kulata ba. Da bugun ya isheta tace “Tsaya don Allah in fada maka, wallahi naman na tofawa miyau na kawo maka". Abubakar yai saurin sakinta. What!". , Ya fada hannunsa dafe da kirlji, ta ruga daki ta rufe, Abubakar ya nufi wurin maguji yai ta kakare kakaren amai, ya gaji aman yaqi zuwa, idanuwanshi sukai jawur, ya nufi dakinshi. ~Kaka tai ta masa dariyar mugunta, tace “Anqi cin biri anci dila ba Ai tai min dai dai, sai muga ta kyankyami“. : . Tsananin Bacin rai bai barshi ya kulata ba. Hmmmm lol a zallah shared a profile . RIKON KAKA CHAPTER7 Wata ranar Asabar abubakar ya zowa Kaka da zancen yana so ya ajiye aikin kamfani ya ci gaba da karatunsa. Kaka ta ce "A'a Habu, yanzu sai ka ajiye dan aikin da kake yi ka tafl wani karatun boko?" . Ya ce, "Kaka karatun boko yana da amfane tunda aikin kamfani banda tabbacin dorewar sa, gara in ajiye in samu in ida hada digiri dina, tunda dai Allah bai hana mu abinda za a ci ba. Ni dai ki min addu'a kawai nake so". Kaka ta ce "To Allah Ya tsare, Ya ba da sa'a, Ya shige maka gaba". Ya ce, "Amin Kaka, haka nake so". Lokacin da Abubakar ya jewa Ogansa da zancen aje aiki ya ce "Karkai gaggawar ajiye aikin ka Abubakar, yanda aiki yake da wuyar samu a Qasar nan, abinda ya Flye maka ka nemi alfarmar kaje ka qarasa karatun ka Akwai taimakon da muke bawa ma'aikatan mu masu tafiya Karo ilimi, tunda wannan kamfanin ba na gwamnati bane balle ace k0 ka tafl karo karatu za a ci gaba da biyan ka albashi, ko ya ka gani?" Abubakar ya ce, "Hakan yayi YallaBai, ai ban san da wannan tsarin ba, a gaskiya naji dadi na gode Allah Ya tsare, Ya Kars budi". Ya ce, ”Amin Abubakar". Da wannan Abubakar ya baro kamfanin ya dawo gida yaci gaba da buga-bugar. neman (addmission) a Umaru Musa 'Yar Adua University amma abin ya gagara uban gidan ' nasa da kansa ya sama masa (addmission) din. A gaskiya Abubakar ya yi sa‘ar uban gida na gari, mai tausayin na Kasa da shi. Ba, a jima ba Abubakar ya soma zuwa (school) suka kaishi aji biyu saboda yana da kwalin N.C.E dinshi. Abubakar ya soma karatu gadan-gadan, shigar sa University ya haifar masa da ci gaba matuka, daga Dandagoro yake hawa: mota zuwa Umaru Musa Naira hamsin ya dawo hamsin. Zuwansa makarantar yasa ya Kara wayewa, ya Kara gogewa, ya fita daban da samarin kauyen. Sai ma ya kasance kamar koyon kwalliya da sa kaya yake zuwa, k0 k0 ganin samarin birni da yake ne a wankc a goge yasa yake ta ruwan‘ dunkuna? Kullum cikin yin dinki da siyen kananan kaya yake, gayun ya bi masa jiki k0 yaushe za ka ganshi a cikin hadin (to match) yake Da kansbi yake shiga cikin gari ya harhado kayan kwalliya irin na samari masu jida kansu. Abubakar ya samu ci gaba sosai a rayuwa, sai kuma daukar kai da jan aji wurin Rukayya kuwa abin sai , hamdala, ta dai rage yawan tsokanar fada, Amman qazanta da rashin san kwalliya sai inda ya qaru k0 kadan bata son moriya. Ko Kaunar abinda zaisa ta motsA jikinta Harta shiga aji biyar a (primary) a lokacin Abubahr ya kammala digiri dinsa, aka tura shi (service) Kaduna Rukayyu tai matuqar jin dadin; tafiyar shi (service) din nan, ta sami sakewa. Ta ida hargitsa tum, babu mai mata fadan tayi wanka ko wanki Hatts gidan ya ida qazanccwa, Kaka k0 bata sata: bata : hana ta, duk abinda ta ga dama take yi Duk lokacin da Abubakar ya dawo hutu ya sameta haka zuciyarsa zataits: Baci, ya tirke. Ta. sai ta gyra komi, hammr wankin sai ta yisu gaba daya A haka ya kammala (scrvice) dinshi ya dawnma gida, wata ranar Juma‘a lokacin anyi ruwa: an dauke , Ruwa yaima rukky mugun duka duk dauda ta taso mata cikin jiki ta ishe ta da kaikayi Kaka ta dube ta, "Don Allah Jika ki tashi k0 ruwa ki watsa kiji dadin jikin ki". Rukayya ta ce, "Ni fa bazan yi wanka cikin sanyin nan ba gaskiya Kaka". Kaka tace, "Ai shi kcnan, sai ki zauna jikin ki ne". Tana rufe baki Abubakar na yo sallama. tsakar gidan, gaban Rukayya yai mummunar faduwa saboda ta san sauran. Abubakar ya sawo kai cikin dakin, sukai ido hudu da Rukayya, yana sanye da suit baqa, ta matuqar dacewa da jikinsa, idon sa na sanye da siririn farin gilas, kamshin turarensa ya karade dakin. Ya tsuguna ya gaishe da Kaka, baki washe take amsawa. "Lafiya lau Habu mutancn Turai , tubar kallah masha‘Allah. Ni sai yanzu ma nake ‘ganin kamar kana da dan kyau, ko k0 dai idona‘ne?" Abubakar yai dariya kafin yace ”Ke dai ki ka sani, tsohuwar nan baki gajiya" Ya mai da kallon sa kan Rukayya, ya bata fuska. "Meke tsami ne a dakin nan?" Ya kalli Kaka, "Hala waccar qazamar ce?" Kaka ta ce "Ban sani ba, kafa dawo kenan zaka soma k0?" ' Ya sake kallon ta, "ikon Allah, anya kina .da hankali Rukayya? Kin k0 duba madubi kinga yanda ki ke kuwa? Wallahi , wannan idan zan ganki cikin dare sai in zaton Aljana ce take kokarin firgita ni da mummunar kamar ta, tashi kiyi: wanka ki sauya kayan jikin ki. Kazama kawai dake, shi yasa gaki nan har yau babu bakon takalmin da ya .taba takowa yana neman ki. Yo wa ma .zai kalleki yaji sha'awar kallon ki balle haryaji sha'awar zuwa wajen ki?" Kaka tace, "Kai ban son tsinannen surutun tsiya. duka Rukayyar nawa take da harza a kafa mata mugun bakin tsiya ‘ Abubakar yace, ”Amma k0 wancan zuwan da nayi naji ance anyi bikin Zulai' yar gidan malam Salisu Mai tireda kuma ai duk Sa o'inta ne. Kaka ta ce ”Ka barts bawin jinin ya kashe ta kai zaka aureta ne idan ta rasa nashinshinin balle abin duniya ya ishe ka?" Ya ce, "Allah Ya sauwaqe in auri wannan kucakar, ai wlh k0 mata sun kare" Kaka ta ce, itama Allah Ya tsare ta da auren mugu kamar ka". Abubakar ya daka mata tsawa, "Za ki wuce ki tafi kiyi wankan k0 sai jikin ki yayi tsami?" Aguje ta wuce shi tai waje, ya Kara gyara zama "Wallahi Kaka jikar ki kullum giRma take amma tana cin qasa, wallahi ki mata fada k0 ta gyara ta sami mashinsini". Kaka ta ce, "Kaga ka tashi ka fita idona in rufe ka fada min inda ake da bolar mata?" Abubakar ya mike yana fadar, "Allah YaSa kada a bude ta a gidanki". , . ‘ Ta ce, "Ba bakin ka ba mai mugun bakin tsiYa, tunda fa ka dawo ai bakina ya gama hutawa". Baice qala ba ya wuce dakinsa, Rukayya .ta gama wankan ta fito ta sake wasu Kayan ta fito ta shiga gyara kayan tsakar gida ta dauki tsintsiya ta share gidan tai wanke-wanke, don tasan sai ya saka ta tayi Kaka ta ce "Sannu Jika, ai tunda wannan jarababben ya dawo baki da sauran hutu sai dai haquri". Bata dai ce komi ba saboda haquri ai ya zamar mata dole Kwanan Abubakar biyu da dawowa daga (service) Rukayya ta gama karatun firamare dinta, har (party) aka hada musu a makaranta. Da dare Rukayya tana tsakar gida ita da Kaka suna hira, '_Abubakar ya shigo da « sallamar shi; ya ja kujera ya zauna yana fadar. _ "Wasu samali na gani kofar gidan nan, na ma dauka wurin jikar ki sukazo har zan kora su, ashe makota suka zo zance Kaka ta ccme,'"Ashe idan wurinta suka zo zancc sai ka kora su' saboda kai zaka aure ta ko?" Ya. ce, "Ai ba ni din zan aurcta ba sai naga masu aurcn nata sun zi Kaka tace“Ai da yake idan zasu zo din sanar da kai za muyi tunda muua jin tsoron ka", ‘ Abubakar ya cc, "Wai da nayi magana saiki hau ni da masifa, sai kace ni na hana mijin nan yazo‘Tunda dai tayi nauyin jini Kaka ki haqura kawai ta ci gaba da karatun ta har Allah Ya k'awo mata mashinshini". Kaka ta cc, "Oho, sai yanzu na gane abinda .kake ta yiwa 'yan kewaye-kewayen nan, kace so kake ka sa ta wata makarantar bokon, to baka isa ba, wallahi kaci karya ka kwana da yunwa. Ai ba tereren iskanci zanyi da 'yar marainiyar Allah ba kaji k0? Aure zan mata Yanda ta taso mashi yasan ba karamin damben tsiya za suyi ba kafin ta yarda ta amince masa ya kaita (secondary school). Dinba yasa Ya tausasa muryar shi kafin ya ce haba Kaka, yanzu tunda babu mijin a hannu kiyi hakuri kawai a kai yarinyar nan makaranta, tana ciki; kuma sai kiga Allah Ya kawo mata mijin ba har gida. amma yanxu waye kike tunanin zai auri wannan gaibun? Yarinya ba kyau, ba tsafta, ba natsuwa. ba kwalliya, haba Ai abin yai yawa, don Allah ki bari a kaita makarantar nan kawai sai kiga ma Allah Ya taimaka ta 'natsu ta zama‘ kamar kowacce mace. Kaka ta ce, "Kaga tun muna shaidar juna ka fita idona in rufe Yanda ta Bata rai yasa dole Abubakar ya miqe ya fice ya bar gidan ma gaba daya. Rakayya ta ‘sa kuka,"Wai ni Kaka kullum ya rinqa cemin mummuna, wai ban da samari, wai ba farin jini ne dani,ba wai haka ne Kaka?" Kaka ta ce, "Ke kyale shi kinji, karyar banzar shi ce, kina da kyan ki, kuma samari kisha kurumin ki gobe da safe zan je gidan Malam mai almajirai in karBo miki maganin farin jini, kiga yanda samari za su rinwa tururuwar zuwa wajen ki. Sharc shi kawai, dama .ai shi haka yake so ya samu ya tura ki Hmmmm lol kakafa ta riqe wuta maizai faru????? allah shared a profile . RIKON KAKA CHAPTER8 wata makarantar boko, duk ki tsofr ki tsiyaye ‘ a saman titi, ba dani ba sa lallrn kaza. Tashi mu koma'daki ma kada ya sake dawowa ya ishe mu da shegen dumi". , Rukayya ta miqe suka wucc daki abinsu suna labarin su har bacci ya' kwashesu. _ ’ , ' ‘ Garih Allah na wayewa kaka‘ta dauki dan zaninta kamar jira take gari ya waye ta tafl gidan Malam mai ~almajirai; ta bashi sadaka ya bata rubutu na sha da na wanke fuska, ya bata turare na shafawa a jiki tarc da hayaki. " Yanda ya rinka zuzzuta lamarin yasa Kaka ta dawo gida da kwarin gwiwa, ta sami Abubakar ya tisa Jika gaba tana cizgar wanki, a gefe kuma ga sanwa ta saka, gidan yai wal, da alama shima shire shi akai. Kaka ta ce, "Kai jama'a Habu-baka da imani wallahi yanZu duk rai. Daya ne kasa yai wannan wahalar? 'Daga wa‘yewar gari' saboda rashin tausayi?" Abubakar ya ce, "ldan bata yi aikin gida yanzu da sanyin saflya ba sai yaushe kike son tayi shi a matsayin ki na mai rikon ta? Budurwa ce fa, aurc’zata yi k0 yau k0 gobe, idan bata koyi aikin gida ba sai yaushe kike son ta koya? K0 so kike ta je gidan mijin tana Kazanta kwana biyu ya koro ta?" Kaka ta ce, "Kai dai ka sani" ‘ Ta wuce daki ta barshi yana faman mita, ba Rukayya ta samu '.ta samu kanta ba sai da ta kammala aikin tas, tai wanka sannan ya kyaleta ya wuce dakinshi. Sai da ta ci abinci ta huta sannan Kaka ta dauko mata kullin rubutun, ta ce "Amshi kiyi bisimillah _ki shanye ki shafe fuskar ki". Rukayya ta amsa ta sha ta shafe fuskar, sannan Kaka ta bata turaren ta ce ' "Gashi wannan ki Boyeshi cikin kayan ki, duk sanda za ki fita ki rinka murzawa a fuskar ki. Jeki. ki. debo garwashi a marfin kwano ki kawo". Rukayya ta miqe ta fita taje wurin' murhu ta debo garwashin ta dawo daki, Kaka tace "Dauko zani gashi can saman gado ki ‘ lulluBa". Ta mike ta dauko zanin ta zauna Kasai Kaka ta lulluBa mata, sannan ta-zuba garin hayakin cikin garwashin ta tura ‘ mata cikin‘ zanin. Hayaki ya turnike Rukayya ta shiga tari, amma Kaka ta hana ta fito da kanta . ‘ Abubakar ya hankadc labulen ya shigo. ’idon shi ya sauka saman Rukayya wadda aka‘ rufe ruf da zani, Abubakar ya zauna yana' fadar ~ ‘ "Meye haka kuma?" Kaka tace, "Hayaqi nake mata". ‘ Abubakar ya,ce‘ "Subhanallahi! Don Allah bude ta, ai sai ta sirqe, ke Ciro kanki ‘ kinji". RuKayya ta Ciro kan tana faman tari ,. Abubakar ya cc, “Maganin mene wannan haka a tura mutum cikin zani ai ta banka mashi hayaki?“ Kaka tace, "Maganin farin jini ne da kwarjini na amso mata wurin Malam". Abubakar yasa dariya yana fadar, "Kai duniya, idan har baka mutu ba baka gama kallo ba. Yanzu samarin kuma har kiranyen su ake? Kaka ta ce “Ashe baka da labari?" Yace"Ban taba gani ba". ‘ Ya mike ya dauke zanin da Rukayya take lulluBe ya ce . ”Ke bude~ ki sha iska kinji, karku biyewa ‘ malaman‘ tsubbu suyi ta cin kudin .ku saboda neman‘wasu sanari haka kawai. Kema kin gaji da zaman gidan ko kema samarin kike sone? " Bata iya ce masa Kala ba sai gwaggwale idanuwa take, Abubakar ya ce. “To wa zai"so ki kina 'yar banzar qazanta Ai k0 asiri yana bukatar ‘ mataimaka“. Kaka ta ce, "Shin wai kai ina ruwanka ne a cikin lamarin ,mu_ iye? .lna harkar ka daban tamu daban, ka barmu muyi sha'anin . mu kakoma kai naka tunda ciwon mace na mace ne. ‘ Abubakar ya ce, "Nima ba sa muku baki nai ba, amma ba zan so samari su rinqa zo mana gida ba haka kawai babu gaira babu dalili". ,ba Kaka ta tsare shi da idanuwan ta' kafin ta ce, 'Shin yarinyar nan idan sonta kake ka fito ka fada kawai, ' ba wai kai ta 'yan Zagaye zagaye ba". ‘ ' ‘ Abubakar ya mike yana dariya saboda zafin yankar da Kaka tayi masa, bai ce uffan ba ya fice abinsa Kaka ta bishi da kallo har ya fice yana murmushi, Rukayya ta zauna bakin gado tana turo baki sai kacc shantu. ‘ Kaka ta ce "Jika anys sai inaga fa~kamar Abubakar sonki yake don na_ lura duk lokacin da za ayi maganar auren ki k0 saurayi hankalin shi na tashi". Gaban RuKayya yai mummunan faduwa, ido waje ta ce "Kaka shi ya fada miki? Don Allah kada ki Kara maimaita zancen nan har yaji". ‘ Kaka tai murmushi kafin ta ce, "Jika Habu sonki yake na riga na gama gano inda _. ya dosa". Rukayya ta ce "Kaka Yaya Abubakar din da ya tsane ni, keda kanki kike fada mani ba ya sona, yanzu shi nc za kice yana sona? To ni bana sonshi, macuci, aZzalumi kawai". Kaka ta girgiza kai'Nima da farko haka na dauke shi Jika, amma yanzu na ~ gama amincewa Habu ne mijin daya dace dake'irinsa. Dubi shekarun ki mana,‘yanzu shekarar ki sha shidda, ya dace ‘ace .yanzu kina dakin mijin ki amma kullum‘sai ya nuna mana ba haka ba. Yanzu be na fahimci abinda , ke qarkashin ransa, murmushin da yai kawai ‘ ya tabbatar min da komi". ' ' ' ~ Rukayya ta kwanta bakin gadon ‘tace, "Ni dai‘ ban son maganar nan Kaka, k0 yana sona ni bana son shi, ba zan auri wanda zai rinka zalunta ta ba". Kaka tace "Ke denawa zai yi da anyi aurcn". . ' Rukayya ta shareta tai kamar ma barci ‘ ya dauke ‘ta, don bata ma son wannan 'maganar, dole Kaka tai shiru tunda babu , abokin magana. ******************** Da .yamma liqis Abubakar ya dawo wurin aikinsa da ya koma yau tun dawowar sa daga sabis. Ya rage kayan jikinsa ya leqa dakin Kaka yai mata sannu da gida, a “lokacin Rukayya tana 'makarantar allo. ’. Ya dawo ya nufi kewaye ya watso ruwa ya fito sannan ya nufi dakinsa ya shirya cikin wani lallausan farin yadi marar zane mai gaShi-gashi ya saka (light blue) din hula ’marar nauyi Ya sa farin gilas da takalmi kalar hular, ya fcsa turare 'mai sanyin kamshi sannan ya fito tsakar gidan. A lokacin Rukayya ta dawo makaranta tana zaune tsakar gida ita da Kaka suna shan iska Abubakar ya shigo, yana daga tsaycmr bakin Kofa yace. ‘ "Kaka, ni zan dan fita shagon hadi in dawo". Kaka ta ce, "Allah Ya kiyaye. Ya juya‘ya fice abinsa ya bar su suna Shakar kamshin turaren sa. Kaka tace "Wallahi Jika ina maki kwadayin aurcn yaronnan Habu, shi ne irin , mijin da idan ki ka same shi za ki shiga cikin jerin sahun matan da suka more miji a duniya". Rukayya ta kafewa Kaka idanuwa tsawon lokaci tana mamskin yanda akai Kaka ta mance da mugunta da zaluncin Abubakar cikin kankanin lokaci. Bata da abin cewa don haka ta mike ta nufi daki tai kwanciyar ta don bata san abinda zai dami zuciyar ta, in banda ma abun Kaka ina ita ina yaya Abubakar? Dan birni, wayayye, wanda boko ya ratsawa kai, yake ji da kansa. ' "Mtswl". Ta ja wani gajeren tsaki tai juyi abinta, ta janye tunanin ma kwata-kwata a zuciyarta. Washegari tunda garin Allah Ya waye Rukayya ta shirya ta tafi makaranta amsar (Testimonial) a can wurin dawowa sukai fada ita da wata har ta keta mata tata, aka taho gidan su Rukayya riyyy! Abubakar yana tsakar gida yana wankin ‘ kananan kayan sa yara suka shigo, ya ce ‘ "Kai ‘ ya akayi ne?" Aka soma yi mashi bayani, "Ai Rukayya Lawal ce ta yagawa Hamida Testimonial dinta, daga suna fada Abubakar ya cire hannunShi daga cikin bokitin wankin ya nufo su" . " :tana ina?" Sukace , "Tana baya".‘.' Ya amshi Testimonial din ‘yasa salatEf ya gyara masu, sannan ya basu haquri. Kaka za ta hausu da masifa wai jan Rukayyar .suka yi, Abubakar ya basu hakuri suka tafi. _ Suna fita tana shig0wa gidan°Abubakar ya bita da kallo cike da takaici, har zata wuccme shi yace. "Ke, zonan". Ta dawo ta duka gabanshi, cikin takaici ya ce -‘ "Wai yaushc za kiyi hankali ne Rukayya? a, Kullum kina girma kina~ qara cin kashi? Yanzu baki ga yaran nan qannen ki bane duk kin girmesu amma ki mai da kanki sakarya a. cikin su sai kacc ba babba ba? Ke kenan kullum baki gajiya da masifa, ta yau daban ta gobe daban tun kina karamar ki har yau ba ki barmu mun huta ba? _ . Yanxu dubi jikin ki, dubi kayan dake ji kinki da yanda kike da qokarin fada haka' kike da qokarin tsafta ai da anji dadi. Tashi . kije Allah Ya shirye ki". ’ Rukayya ta mike ta wuce daki tana ..gun-guni qasa-qasa. yanda ba zai jiyo ta ba. ~ Ta zauna gefen Kaka tana ta tukubiri, Kaka ta ee. ' ' . . "Jika tunda kinga baya son yawan fadace-fadacen nan ki barshi mana, ki rage yawan Bata mashi rai tun kan ayi auren nan, ba‘a son masoyi na yawan Batawa masoyin sa rai, kidaina". ‘ Cikin takaici Rukayya tace, "Ina kika‘ taBa ganin yace yana -sona? Wai 'tsanar da yake mani ita ce soyayyar k0 mi? Ki daina fadin yana_ so na wallahi bai taBa sona ba, qina' kawai yake". Sai ta sa kuka. ' Kaka tai murmushi ta janyo ta jikinta, "Yi haquri Jika, ki daina kukan nan, da za ki rage yawan abubuwan da baya so da kin , .tabbatar da abinda nake fada miki. Wallahi Habu yana sonki, kuma za ki tabbatar da ' hakan, kiyi tunanin me yasa yake yawan son kiyi kwalliya me yasa yake son kiyi karatu.’ Me yasa yake son ki natsu‘ Ba don kewa yake yi ba Jika sai don kanshi yake yi. kiyi tunanin hakan". : . Rukayya tai ‘shiru tsawon lukaci, a wannan karon zuciyarta ta soma hararo mata abinda Kaka ke son nusar da ila, to amma idan yana' sonta me yasa ya tsaneta yake yawan dukan ta yana hantarar ta? K0 k0 dai ~ shi kalar tashi soyayyar kenan? Tambayar da bata da mai amsa 'mata, ta lumshe idanuwanta tana hararo kamannin sa, kyakkyawan saurayi ajin farko wanda ya kware a' Bangaren iya sanya sutturar da ta dace da ‘shi da hada kalar masu kudi. Ta ji muryar. Kaka na fadar, "Ki budr-zuciyar ki ki cusa sonsa Jika, saboda kada lokacin da zai furta kisha wahala da zuciyar ‘ ki wajen amsa tayinsa. Yayanki namiji ne irin wanda matan birni ke yayin sa kuma insha Allahu kafin ayi auren zaku dai daita tsakanin ku, ku fahimci juna ku watsar da duk ‘wasu makaman ,wiyayyar dake tsakanin_’ku. Jiya har wajen Rukayyah aurenku akwai alheri kuma akwai rabo tattare dashi don haka Rukayyah ki nutsu sannan iso habu sosai kii ragewa. kanki Kiyayyar nan don Allah". Rukayyya tai shiru bata da abin ccmewa, ita ba wai Rayuwar aurensu take jiba illa tsoron yanda abin zai kasance, Ina fargabar yanda al'amurin zai kasance don ita kanta ba wai sai ‘ an gaya mAta ba, tasan Abubakar yafi karfinta ta kowace fuska tasan ba sa'an aurcnta bane. . Sai dai yanda

Chapter 3 of 13