Share this page
isa ya. fasa miki goshi . . Murmuishi tayi tare da kokarin zame jikinta amma taji ya qara damqota a jikinshi yana fadar Ina’ zaki Je kikr sauri haka?“.. .‘ Kofa ta nuna mashi don ta ka'sa magana saboda irin riqon da ya' yi mata a' jikinshi i Abubakar ya juyatana jikinshi, ya rufe kofar da key sannah ya nufi sashin shi da Rukayyar yana fadar‘ ‘ "Muje ki tayani in canza kaya kada masassara ta kamani " Rukayya dai bata iya cewa komai ba ya jata har bedroim dinshi' yai mata masauki a saman bedside chair din dake gefen gadon, sannan shi kuma ya dauki jallabiyya 'ya nufi (toilet), bai yi minti goma' ba ya filo sanye da jallabiyyar a jikinshi, ya dubi Rukayya dake takure a saman kujera yace. "My Ruky, kije ki dauro alwala kizo muyi sallar magaruba~ tarc da nafila ta nunawa Ubangiji godiya". ' Rukayya bata tanka mashi ba ta miqe taje ta dauro alwalar ta filo ta iskeshi a tsaye yana jiranta, ya miqa mata hijabi ta‘ saka sannan ‘yaja su sukai sallar su tare da isha'i da . kuma Shafa'i da wutiri. ‘ Suna‘ idsrwa Abubakar yasa Ruqayya taje ta dauko masu abincin darrnsu suka ci sannan ' ‘ suka sake yin brush. Rukayya na fitowa daga (toilet) din da tayi brush din ta nufi hanyar ficewa daga dakin. AbUbakar yai tsalam ya cafkota ta hadu jikinshi, ya rungumeta yana fadar. ‘ "Ina kuma zakije cikin daren nan?" ‘ "bako ina Ta bashi amsa muryarta na rawa saboda . tsananin firgici. Abubakar ya dora kanta a kirjinshi yana shafar gashin kan nata cikin nutsuwa ya soma fadar. Kiyi hakuri Rukayya don Allah daukar alhakin kada yai yawa nasan nayi laifi amma na tuba ai min afuwa don Allah. Wallahi ina sonki Rukayya ina buKatarki, please feel free with me. Please ki taimaka mani, please..; pléasé Rukayya'. ‘ Gabadaya ya gama kashewa Rukayya ‘jiki, duk wata tsiga ta jikinta sai da tatashi, bata da sauran burin da ya wuce ta mikawa Abubakar kanta tana mai farin~ ciki tare da . alfahari da hakan. ,_ ' ‘ ‘ ' Abubakai yai amfani' da duk wata ‘kwarewa da soyayyarsa ya mallaki Ruqayya cikin salamaa ba tare da ya Wahalar da baiwar Allah ba, don haka hankalinta'a kwance take sharar baccinta inda shi ya gagara runtsawa Hawaye ke bin kuncinsa .na farin ciki irin wanda bazai misaltu ba, ya godewa Allah har bai san iya adadi ba. Shi da kanshi ya san ya‘ zautu', ya kuma zare Rukayya ta gama gigitar dashi. Shin da me iya godewa Allah? Da wane bakin zai nemi tuban butulcin da ya so yayi akan baiwar da Ubangiji Ya yi‘ mashi? Lallai. da bai samu Rukayya ba da‘ ya kasance a cikin mazan da sukai rakiya a dunjya. ‘ HEHEHEHE SU HABU MANYA DAMAN DADIN AURE NASA MUTUM yaji hawayen murna na zubo masane ? jama,a ku tauani duba naku har kullum A,I,S KE CEWA BARKA DA HUTUN QARSHEN MAKO RIKON KAKA CHAPTER 29 ' Abubakar ya rinqa ririta Rukayya yana shagwaBa ta hade da -lallashinta har garin Allah ya Waye, bai Barta tayi komai da kanta-ba, dai _ dai da wanka shi yai mata da kanshi, haka A abinci da hannunshi ya bata yana qara tattalinta da lallashinta. Rukayya kuwa jinta take tamkar zara a cikin taurari, ita da kanta ta tabbatar ita wata ta dabance a cikin mata mai baiwar da ba .' kowacce mace bace ke da‘irintaba; don haka taiwa Allah godiya don ta san ba roqonshi ba ya bata, :kuma wadanda basu sami irin nataba suma ba laifi sukai mashi ba ya hana su.ba Bayan wata guda duk wanda ~ya kalli Abubakar yasan ya samu canjin rayuwa,' yai wata kiba kamar bashi 'babya qara sauyawa ya zama wani na daban a cikin 'yan uwansa maza. Duk wanda ya kalle shi yasan. yana samun‘ tallali da kular data dace ‘a wurin matarsa,‘ don Shi kanshi bai san haka rayuwar aure take da dadi .ba sai yanzu. Ashe da can ‘ haukan banza yai‘ tayi ga inda dadin auren yake‘yaje yana ta wahala a wani ‘wuri can. ‘ Shi da kanshi ya_maida 'ta makaranta‘aji shidda zafa Zana jarrabawar aji shidda Wadda zata bata_ damar shiga babbar makaranta don yin karatu mai zurfi. *************** Bangaren Suhailat kuwa al'amura sun gama dagule mata duk yanda ta motsa al' amarin ba haka suka kasane mata ba don kuwa a ranar da abubakar yaje har gida ya fadama mahaifin suhailat din abinda ke faruwA a tsakaninsa da Suhailal din a ranar ya dauki mataki yaje da kanshi ya ce ta koma gida zai rufe gidan ya zuba' yan haya . . Abin ya bata mamaki, Sai dai bata da damar yin magana don bata ga fuska a wurin mahaifin nata ba, a'dolenta taja bakinta ta tsuke ta dawo gida kwana daya, kwana biyu tana zaton mahaifinta zai kirala yaji ba’asin ‘ abinda ya hadata da Abubakar din daga bakinta, amma bai'nemeta ba ta kuma sani duk abinda ya faru Abubakar ne ya shirya matA makarkashiya. Sati daya, sati biyu har. zuwa wata daya babu wanda ya ce Suhuilat ci kanki. 'ta soma 'damuwa ta shiga matukar tashin hankali kewar'mijinta ta fara damunta tun tana boyewa har ta soma gazawa ta fara yiwa momy dinta maganar amma sai cewa tayi babu. ruwanta, taje taiwa mahaitinta magana. Suhailat ta kasa tarar mahaifinta da zancen har saida takwashe sati guda, ganin babu sarki

Chapter 13 of 13